Showing 24001 words to 27000 words out of 141223 words
Chapter 9 - RASHIN IYAYE Complete Document by Rabi'atu Muhammad Rabi'u Oum ARQAM.txt
ka bace Inka riqe ABIE Wannan kam ba iko(.... Anya FANS Zakiyyah tanada Hankali kuwa, duk irin d'awainiyar da mukhtar yayi da Zeenah take gaya Masa Haka?..) har sannan Hajiya Jamila najinta, Mukhtar sakar mata Zeenah d'in kaji, cewar Hajiya Jamila to inji mukhtar yana sakarta kuwa Zakiyyah ta d'auketa, Lallai Zakiyyah FANS da dasassafe ne fa, matsalar ta faru tsakaninsu yace tabar Masa gidansa, Kuma karta sake ta d'auki ko d'a d'aya ta tafi dashi, TSAKANIN Zeenah da ABIE duk barci suke a d'akinsu, shine yace tabar Masa gidansa, aikuwa tayi kukan kura ta fad'a d'akin ta d'auko Zeenah wacce take barci tace dashi" ABIE ne ikonka Zeenah kam babu iko dole mutafi tare,itakam Zeenah sai muka take taga abunda yake faruwa tsakaninsu, duk da bayau tasaba ganiba Amma nayau yafi na kullum.......
Yana shiga d'akinsu bakin gado ya zauna zuciyarsa tana Mana quna da rad'ad'in abunda Zakiyyah tai masa, Amma Kuma yaji dad'i sosai datayi a kunnen Mama tanaji, yanxu babu yadda za'ayi ta barshi yaci gaba da xama da ita Anya kuwa FANS..? Ajiyar zuciya mukhtar yayi sanna yace kinji irin abunda take mun akoda yaushe ko Mama? Ni gaskia nagaji da halinta tsakani da Allah fa kawai zan aika mata da takardar sakinta ne cewar mukhtar yana magana a sassarke cikin 'bacin Rai......
Ajiyar zuciya Hajiya Jamila tayi sannan tafara magana" duk abun Zakiyyah tai maka naji mukhtar, kaduba halaccin iyayenta akanka, musamman Hajiya Sakinah yarinyarnan Bata Isa aure ba haka aka wanke aka baka ita, dai_dai gwargwado iyayenta tun Suna raye Suna mata fad'a sulhu wane irine ba'ayi tsakanin kuba mukhtar? Nima Kuma ina tausarka, kazo kacemun kanason aurar bilkisu nayi tunanin aurenta zaisa zakiyyah tayi hankali Amma ina! HAKAN babu abunda yakuma sakawa sai ta'bar'barewar al amari tsakaninku, Kayi tunani da hankali mukhtar saki baxai xama masalaha tsakanin kuba,ban amince ka saketa ba , saidai na amince kabarta taje gidansu ta d'ana zaman gidan uba bayan mace tayi aure, Kuma a gidan akwai kannenta y'an mata, babu uwa Babu uba zatayi hankali nina gaya maka, kabarta taje tawo hankali acan kaji mukhtar yaron kirki cewar Hajiya Jamila tana sassauta murya, mukhtar yace shikenan abunda mama kikace hakan zanyi Amma nikam dana haqura da ita, danasan Zaki ce karna saketa Mama sai bayan na aiwatar xan kiraki nagaya Miki kona zo har gida, Lallai mukhtar kasan hakan bamai yiwuwa bane ai koka saketa ai saika mayarta, a haka suka tattauna matsalar Zakiyyah d'in da mukhtar da mahaifiyarsa, inda aka tsayar da magana zai barta a gida har saitayi hankali, daga karshe tace yanxu dai ka d'auki ABIE da kayansa ka tafi gidan Bilkisu kafin Allah Yasa uwarsa tayi hankali, to shikenan Mama allah yasaka da alkhair har naji zuciyata tayi sanyi Amma da kamar takama da wuta nakeji, cewar mukhtar yana kashe wayar..........
Zakiyyah Kam mukhtar yana sakar mata Zeenah d'akinsu ta shiga da ita ta d'auko trolly ta zuba kayan Zeenah da nata aciki ta canza mata kaya kayan barcine a jikinta, ko wanka babu haka ta shige ta bar gidan ko kulle Masa 'kofa batayi ba(... Lallai Zakiyyah FANS bazaku Bata haquri ta zauna ba ko? Nikam Zeenah kawai nake tausayi...)
Mukhtar yana fitowa yaga babu Zakiyyah Babu Zeenah alamu ya nuna ta jima da ficewarta, lallai yarinya bakida hankali zaman gidane yanzu Kika Fara saikinyi hankali kinyi laushi sannan xan dawo dake, biyar d'ita bazan aika miki da itaba, Allah sarki Zeenah Y'ar uwarki ta janyo miki Amma ina sonki a raina kamar ABIE, zan dinga aikawa da Mai adaidata sahu yana kawomi makaranta baxanso karatunki ya tsaya ba, da banbncin makaranta tsakanin y'an uwan Zeenah d'in da ita ita pravet ce mai shegen tsada yasanta mukhtar d'in, sukam tun bayan rasuwar mahaifinsu kawo isma'il yacanza musu makaranta itama dai Bata gomnati bace Amma batakai wacce mukhtar Yasa Zeenah ba(... Lallai fans allah Yasa Zakiyyah ta yarda a dinga kai Zeenah d'in makaranta..) Allah yajiqan iyayenki Alhaji Ammar bn Yassir da Hajiya Ummu Ruman sun Mana sulhu tsakaninmu saboda kar zamanmu ya lalace takaimu ga rana irinta yau Amma Saida hakan yafaru saboda Rashin hankali naki Zakiyyah, sannan kakarki mariqiyarki Hajiya Sakinah itama kafin rasuwarta taimana sulhu bazai qirguba Amma duk Kika Shure Saida HAKAN yafaru, Allah yagani banci amanar suba bayan ransu kome yafaru kece sila Abubuwan da mukhtar yake ta sa'kawa a ransa kenan......
d'akin su ABIE yafad'a har sannan yaro barcinsa yakeyi, baisan abunda take faruwa ba d'aukarsa yayi ya sa'ba a kafad'arsa ya d'ebi kayansa a wata trolly ya saka a mota shima yashiga ya fice daga cikin gidan bayan ya kulle gate d'in GIDAN,sai gidan Bilkisu (... Lallai FANS Zakiyyah ta saki damarta yanzu bilkisu ta samu mukhtar a hannunta...)
Can bangaren Zakiyyah itama Haka ta qarasa bakin titi ta hau adaidaita sahu sai gidansu.....
Tana zuwa lokacin gidan yayi tsit duk yarab suna makaranta Khadija, Farouk, hydar Hafsat autar Sa'adatu,
itama Zahra tana school suka exam, Wanda Kuma Auranta kenan ya matso, in Baku mantaba saurayinta Ibrahim bala yayi maganar akace yabari sun kusa exam sai ayi maganar aure to gashi Allah yakawomu lokacin, Zahra Allah ya fito da sakamako Mai kyau, Allah sarki tagwaye su Hadiyyah da Hidayah sukam basu samu Wannan damar ba, koda yake itama Zahra d'in tun lokacin mahaifinsu Yana raye ta Fara school d'in, aidai da kunya kawu isma'il ya katse mata karatun Dan kuwa tafara nisa.......
Y'an biyu Hadiyyah kuwa anacan makaranta ana koyarwa, Kuma Masha Allah Yara suka fuskantar karatun sosai, Dan kuwa saita bibbiya musu har sun iya, sannan kowa da kowa yabiya d'aya bayan d'aya, malam jibril yanajin dad'in samun Hadiyyah a makarantarsa domin kuwa sai samun albarkar dalibai yakeyi sanadin Hadiyyah....
Zakiyyah tayi sallama gidan nasu hanunta riqe da trolly d'aya hannun da Zeenah wacce taci kuka har tayi shiru, itama fuskar Zakiyyah d'in Babu walwala, Sa'adatu ce ta fito daga d'aki tana amsawa , turus ta tsaya ganin Zakiyyah ba cikin nutsuwa ba, daga ina Kuma Zakiyyah? Ina ABIE d'in? Zeenah itama ina makaranta naganku tare? Tambayoyin da Sa'adatu ta jerawa Zakiyyah lokaci d'aya Kenan, Zakiyyah batayi maganaba sai qarasawa d'akin Sa'adatu datayi itama Sa'adatu ta bita, bayan Zakiyyah ta ajiye trolly d'in hannunta ta samu waje ta zauna sannan tafara magana,,,,,,,,,
Aunty nagaji da abunda mukhtar yakemun tunda yayi aurensa nadaina shiga harkarsa, banason ganin yazo gidana kwata_kwata shi,,,,, rufemin baki marar hankali kawai kekam Zakiyyah bansan lokacin da xakiyi hankali ba Sa'adatu ta katse Zakiyyah daga cigaba da maganar rashin hankalin datake,nikam babu abunda xance dake zaman gidannan kikeso gashinan, yau asamu aci gobe asha ruwa a haqura, halin da muke ciki kenan da y'an uwanki, kawunku Mara imani(kawu isma'il take nufi, lallai FANS sai yanzu tasan da HAKAN..😀)Rabon daya kawo Mana 'kwallon abinci har mun mance, balle sabulun wanka Dana wanki, wai Sunan dukiyar ku tana hannunsa,yana juyawa ana samun riba babu ruwansa da rashin lafiyar yarannan, su mutu babu ruwansa isma'il yaci amanar Ammar Kuma in Sha Allah baza aje ko inaba zaiga karshensa (..lallai FANS kema ai za'aga karshenki ne duk maciya amana ne dagake har shi...) Ga gurin xama nan Zakiyyah ki zauna dama su Zahra Suna makaranta banyi shara ba balle wanke_wanke saikixo kiyimin domin bazaki zauna ina kallonkiba, ruwankine ki Kira kawun naku kigaya Masa halin da kuke ciki keda mukhtar, ABIE Kuma kin barwa mukhtar kenan ko? Shi yace nabashi d'an da nikam nabashi ai badashi najeba, yaso kar'bar Zeenah nanuna Masa Wannan Kuma bai isaba ba ikon sa bace, cewar Zakiyyah tana kumfar baki, itama Sa'adatu ko a kwalar rigar ta da zuwan Zakiyyah gida Kota tausaya tace bari na mayarki gidan mijinki, naji meke faruwa? Burunta ma tai mata Aiki lallai FANS yakuke ganin xaman Zakiyyah a Wannan gidan? Yasu Zahra da Hadiyyah zasuji idan suka dawo sukaga Zakiyyah tayo yaji...............
**************
"Yau kwana biyu kenan Abu *AQEEL* nake ganinka cikin damuwa, kodai WANI abune ya samesu dakaje dubasu a India?ko likitanka yace kana da wata cutane kake 'boyemin baka gayamun ba? " cewar Hajiya Aisha matar Alhaji TALLAFY tana kai duba zuwa gareshi tana Zama a kuwa dashi, a gefen tuntun daya kishingid'e a kansa,Ajiyar zuciya Alhaji TALLAFY yayi sannan yafara magana " ko d'aya Oum *AKEEL* duk tambayoyin da kikayimin Babu d'aya daga ciki, Alhaji TALLAFY yafad'a yana tashi daga kishingid'en dayake, dafa kafad'ar Hajiya Aisha yayi sannan yaci gaba, Oum *AKEEL* a cibiya ce na had'u da WANI maraya Wanda tunaninsa da y'an uwansa yake sani a damuwa sainaga labarinsu shigen nasu *AQEEL* duk da su kishiyar uwa ce takewa y'an uwansa Haka Kuma mahaifiyar yaron dayake cibiyar tawane, nan ya kwashe labarin da Alhaji yabashi tatas yagayawa Hajiya Aisha, lallai kam akwai tausayi a halin rayuwar yaran Abu *AQEEL* Kuma Wannan yaro Alhaji lallai yanson y'an uwansa Wanda akansu yashiga halin shaye_shaye, Kuma ba kowacce Mai azabtar dasu ba face mahaifiyarsa, sai Kuma ba'kin cikin cinye musu dukiya da kawunsu yayi, da Kuma aure masa uwa da yayi duk da ita uwar kome yafaru itace silar komai, yaron yabani tausayi sosai, Amma Kuma duk azabar da y'an uwansa suke ciki takai Wanda su *AQEEL* da *AKEEL* dakuma *AKEELA* suka shiga karka manta sufa kishiyar uwa ce tai musu hakan, Wanda haka ba sabon Abu bane, Dan kishiya ta azabtar da y'ay'an kishiyarta , sufa su *AQEEL* yayar mahaifiyarsu ce ta azabtar dasu, abunda Hajiya Aisha take tunawa Alhaji TALLAFY kenan tana kai duba zuwa gareshi da kalami Mai kwantar da zuciyar Mai sauraro, yakamata Abu *AQEEL* kacirewa kanka damuwa karka Kuma shiga halin daka shiga shekarun Baya da suka wuce kaji Abu *AQEEL* numfashi Alhaji TALLAFY yaja sannan yace karki damu oum *AKEEL* zan cirewa kaina damuwa in Sha Allah nai miki alqawarin haka, Amma inason zuwa naga halin da wad'annan marayun Allah d'in suke ciki, bazan manta wahalar da yarana suka shugaba shekarunta Baya, shiyasa nasawa raina a duk inda maraya yake ko WANI Mai neman taimako zan tallafa Masa indai nagani konaji cewar Alhaji TALLAFY........
A haka dai Hajiya Aisha ta kwantarwa da mijinta hankali har tayi Masa alqawarin da ita za'aje wajensu, aikuwa Alhaji TALLAFY damuwarsa kaso casa'in cikin d'ari ta goge, shiyasa yake alfahari da kasancewar Aisha matsayin matarsa duk WANI abun alkhair itace take goya Masa Baya...........
Lallai fans alkhair Baya fad'uwa kasa abanza ga alkhair da Alhaji Ammar yayi yau gashi qasa ta rufe masa ido Allah yakawo Mai tallafawa zuriarsa Allah yakawo musu TALLAFY cikin rayuwarsu.....
Muje zuwa FANS 🥰 yanxu aka Fara RASHIN IYAYE.......
✍️oum ARQAM ce ontop🥰
2/7/24, 4:28 PM - Rãbi'atou Aminou {Oum ARQAM}: *RASHIN IYAYE*
(Babbar musiba)
Daga *Al 'kalamin✍️ Rabiat Amin (oum Arqam)*
*08128131163*
✍️ Marubuciyar...
*Komai Nisan jifa* 📚
*Hakan ba kuskure bane*📚
*_____________*
MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION📚🖊️ *(M°W°A)*
'Kungiyar d'aya tamkar da dubu masu Nazari da Aiki da ilimi burin 'kungiyar a koda yaushe shine ta fad'akar ta Kuma wa'azantar ta Nishad'antar da masoyanta🤙
*____________*
*PAGE TWENTY ONE 21*
"Lokacin da Zahra ta da wo da ga makaranta ta tarar da Zakiyyah da Zeenah ta yi tunanin Zuwa gidan kawai wuni ta yi, harda murnar ta, domin ba zuwa gidan take yi ba, sai sa'i da lokaci, Amma ta na shi ga cikin d'a kinsu sai tayi turus ganin trolly d'in Zakiyyah.
"Ita Kuma lokacin Zakiyyah d'in tana flourn Aunty Sa'adatu tana kallo,ko ajikinta.
A" san ya ye Zahra ta shi shi go flourn ta Sa mi Zakiyyah tam Baya ta Fara jefo mata, kamar Haka"
Maman ABIE(.. haka suke ce mata tun bayan haihu warsa..) naga trolly d'in ku ke da Zeenah, Kuma Banga ABIE ba, ga shi magriba ta gaba to, baki ce Zaki tafi gida ba?
Sannu uwa ta sannu uba na! Cewar Zakiyyah cikin d'aga muryar!
Za kixo kina mun tamba yoyi ma su yawa Haka, wacce daga ciki kike so na Amsa miki Aunty Zahra? Domin na ga kece yayar tawa! Ta qa rasa kai aya tana wuwwura hanci da d'aga ba ki!
"Nifa ba haka nake nufi ba kawai dai mamaki nayi ne, ban ta'ba ganin kin zo gida irin Haka ba,Kuma har da su trolly had'e da Zeenah Kuma, ita datake zuwa makaranta, shi kuma ABIE Banga kinzo dashi bane shi yasa Amma kiyi haquri!cewar Zahra domin ta ga Y'ar uwar Ta ta ta fusa ta da yawa.
Sai sannan Sa'adatu tasan ya musu baki a maganar ta su, amma da tana zau ne, Hmm! Zahra Kenana Y'ar uwarki Kam ai abunda ta sa ba tayi Wannan karon mukhtar ya ga ji da halinta shi ne ya sallamota gidan!
"Zaro idanu Zahra tayi sannan ta ce Lallai Zakiyyah kekam me yasa hakan? Babu abunda Abban ABIE Baya miki,Kuma in wannan matsalar ce ai tun su Abby suna raye ake sulhu tsakaninku, Amma sai da Kika janyo ya sakeki Zahra ta qarasa cikin kuka!
"Ba sakinta yayi ba Zahra korota yayi, cewar Sa'adatu!
"Sakin ma yana hanya ai cewar Zakiyyah (... FANS Zakiyyah ta nada hankali kuwa?..)
Ai shikenan Zakiyyah Duk yadda xa kiyi nikam ko a jikina gidane ga kinan ga shi, cewar Sa'adatu tana ki shingid'a.
"Dan Allah Zakiyyah ki Koma gidan mijinki ki tausaya wa ABIE, tunda ba sakinki yayi ba gobe zan raka ki,ki Koma kinji!
"Lallai ma Y'ar nan saki raka ni ga ki uwata! yadda ya hula kantani ko zan ko ma gidan sai ya zo dakan sa ya bani Haquri!
Ai shikenan Zakiyyah ga guri nan ki zau na, nikam babu ru Wana, abinci a gidannan ba kullum muke ko shi ba, sabulun wanka ba ma sa mu da omo muke wanka! Gidan ki kuwa B abu a bunda Kika rasa! Nan dai Zahra ta dinga nu sar da Zakiyyah ko zata sau ko daga do kin zuciyar Data hau Amma ina! Sai abun ya kaisu kamar zai xama fad'a!
A haka Hadiyyah ta dawo da ga islamiyyah ta sa me su, itama bata ji da d'in fitowar Zakiyyah da ga gidan mijin ta ba, Amma yadda ta samu Suna gur mi da Zahra ba tayi gi gin saka mata baki ba, do min ta san baza ta tsinci ko mai wajen Zakiyyah ba , ha ka za tace ta dai na saka mata Ba ki acikin maganarta Sa'ar tace!
Shi yasa tana jin abunda suke ta shige d'akinsu ta barsu nan(.. Hadiyyah akwai zuciya ba ta shi ga harkar da ba Ta ta ba, musamman Zakiyyah tun da a qone war ABIE da tayi magana race mata karta qara saka mata baki a sha'anin ta domin ita ba Sa'ar tq bace, aikuwa kam Hadiyyah ta haifu, Duk gurmin da ake ko yaro bata yi ba..)
A haka sauran y'an makaranta su khadijatu da Farouk da hydar suka da wo, hydar ya na ganin Zeenah sai murna wai za suyi wasa, kuji fa hauka FANS, ka fin ya fara dukanta.
Ranar ma Babu abincin da re a gidan sai dai ayi salati FANS ya kuke gane min Zakiyyah 🌚..........
**************
"Tun ba yan barin kawu isma'il da ga gidan Sa'adatu, Matarsa Hauwa da ta fuskanci bafa ya kula marayun Allah Wanda hakkin su yake kansa, tana nusar dashi cin dukiyar maraya, Amma Duk sanda tai masa magana sai yace " Hauwa ina ruwan ki da harka ta ne? Kina saka min ido fa, me kike nufi ne? Kina tunanin zanci amanar y'ay'an D'an uwanane? Ki shiga hankalin ki Hauwa kome nake ina yinsa da hankali da tunani na(... Wai haka FANS...)
Tun daga Ranar Hauwa ta daina shiga hurumin mijinta isma'il Duk abunda zai yi yayi, Allah ya gani dai dai gwargwado tai Masa nasiha, Amma Kuma tunda shaid'an yana kansa ta rabu dashi.
Tu ni ya canza motar Hawa,sai d'in Kuna yake zu bawa, yana wa daqa da kud'in marayun Allah,kawu isma'il ka kiyayi karshenka.
Kwanan Zakiyyah biyu ta fa ra d'iban gashin yun wa Amma ba ta karaya ba, sai ta d'auki waya ta Kira number d'in kawu isma'il tai Masa bayanin cewa tana gida, Kuma babu abinci, ita tanaso ma ya Bata jari ne tafara Sana'a domin dogaro da kanta(... Lallai FANS xama kenan Zakiyyah tazo gida..) sannan tai Masa xancen saka Zakiyyah a makaranta, ho!ho!ho! Lallai kam Zakiyyah Tasha zagi ta uwa ta uba, a wajen kawu isma'il sannan yace ba shida kud'in ba ta, tun da xaman gida ta keso ga ta ga shinan, kud'in su ma dayake hannunsa ya qare a ne marwa Alhaji TALLAFY foundation, Haka yace musu kud'i dayawa ake kashewa idan xa'a Kai yaro, Amma ba suyi tunanin xaice hakan ba, sannan ya ce shi yanzu ba kud'i ne dashi ba, bare ya tallafa musu dana sa....
Kunsan dai FANS Zakiyyah ba bu kunya, tunda kud'in mu da yake hannunka kace ya qa re, inaso kaba ni a cikin kud'in da kake kar'ba na hayar gidanmu, ehe ko shima zakace ba bu ne? Lallai ne Zakiyyah ta tun zura kawu isma'il fa, fito na fito takeso tayi dashi fa fans, Anya kuwa hakan zai yiwu tsakaninsu?
Ai dama gaba da gabanta wai aljani ya taka wuta, Kuna gani fa FANS tunda Hadiyyah taje gidansa Akan yayi musu admission itada Y'ar uwarta har yau shiru, Kuma Bata Kuma cewa komai ba, to yanzu gashi Allah ya had'ashi da marar kunya marar hankali ga'buwa, shin Zakiyyah zata qara da Kawu isma'il kuwa...?
**************
Kaduna state....
"Baaba tayi ba'kin ciki da Hadiyyah su kayi waya da Hidayah take ce wa ai Zakiyyah ta na gida yaya mukhtar ya koro ta, cikin 'ba cin Rai ta kar'bi wayar, ta ciwa Zakiyyah mutunci ta inda ta ke shi ga batanan take futa ba, karshe tace " Zakiyyah abun da nake Gaya Miki kenan, kiyi han kali kar Zakiyyah mukhtar ya sa ke ki, to gashi an Fara daga korowa nan gaba sai dai saki, kekam wannan yarinya anyi marar hankali,ki je duniya ce ta ishi Baga ruwa iya Jima ! Duk wannan fad'a da Baaba taiwa Zakiyyah baisa ta sauko ba, Duk sa ta Fara d'iban gashin yun wa,
Hidayah itama bataji dad'i ba, Amma Babu bakin magana saboda su biyu tai wa tatas itada Hadiyyah lokacin haihuwar ABIE akan su daina saka mata baki Akan harkar da ta sha feta,ita ba Sa'ar su bace, tagwaye masu