Showing 45001 words to 48000 words out of 141223 words

Chapter 16 - RASHIN IYAYE Complete Document by Rabi'atu Muhammad Rabi'u Oum ARQAM.txt

Advertisement

ga kama da ƴan uwan su Hadiyyah ɗin,because duk in da ka ga ƴaƴan Alhaji Ammar BN Yasir dana ƴan uwan sa gaskia duk suna ka ma sai dai wani yafi wa ni kyau,musammam twin's du Hadiyyah da Hidayah su kyau na su da ban yake.
Har ga Allah mukhtar bai ga ne Zakiyyah ba,kunsan dai ta yi ra ma yanzu ha ka ma ba tada lafiya,yaushe ra bon yaganta ma!tun ta na gidansa da jikinta da lafiyarta, ABIE ne yadawo da Mukhtar da ga Diniyar tunanin da ya lula,in da ya ji ihunsa yana "Abba ka ga Ummunah! Yana ƙarasawa ga Zakiyyah wacce itama ta ƙaraso kuma ta sa gwiwoyinta a ƙasa, ta na jiran ABIE ya ƙarasa ta rungume ɗanta ko ta ji sanyin Abinda ya ke damunta a cikin zuciyarta na ciwo da raɗaɗi, ko za ta samu sassauci a zuciyar!
ABIE ya na ƙarasawa gareta yayi dai_dai da sanya gwiwarta a ƙasa, aikuwa cikin ƙirgin mahaifiyarsa ya shige yayi luf abinsa.


Allah sarki ɗa da uwa kenan, duk daɗin da Bilkisu ta ke jiyar da shi baisa ya manta da mahaifiyarsa ba, duk tsananin ramar ta yagane uwa tasa tsaf! Yai luf dashi a ƙirjinta, yana wasu ƴan maganganu na nu na alamun ya yi kewarta duk da Hausar ta sa sai a Hankali.


Mukhtar ya Sha mamakin jin cewa wannan Zakiyyah matarsa ce, tun da dai ABIE ga shi ya ganeta, ya shi ya ka sa ganeta ne? Nikam nace may be saboda wahalar dashi da tayi ne lokacin zamansu🤭


Kukan da Zakiyyah takeyi, da ABIE rungume a ƙirjinta, shine ya fi komai ba shi mamaki, sai kuma ra mar data yi,
ABIE nai mata surutu ita ta na aikin share hawaye,Nikam nace Allah ya so ƴan ɗaurin Aure sun ƙarasa ficewa, da abun kunya ya ishi ƙawar seeerat,ace taga mijinta ta na kukan ya mayarta,har da Sharri ma an daɗa kunsan mutane dai a Hankali.




ABIE ya fi to da ga ƙirjin Zakiyyah Zakiyyah zuwa wajen Abbansa, "Abbana ga Ummunah tajo cai mu fafi jijanmu da ita fo?(Abbana ga Ummunah tazo sai mu tafi gidanmu da ita ko?🤣 Haka ABIE yane faɗa)
Ya ƙarasa ga Abban na sa ya riƙo hannun sa alamun, ya tawo su tafin.


Kamar mukhtar jiran ABIE ya zo wajensa ya ke, Ya na ƙarasawa kuwa ya ɗauke Ɗansa ya saɓashi a kafaɗar, yai fice warsa daga gidan, ya bar Zakiyyah da ke durƙushe kan gwiwoyinta, tana Sha re ƙwalla idon ta a rufe.


Ta na buɗewa kuwa ta ga Ba bu ABIE Babu ba bansa, kamar Allah bai haliccesu a wajen ba,Ba tayi mamaki ba , domin kuwa ta san wanene mukhtar akwaishi da haƙuri Amma kuma bai iya fu shi ba, ta san fiye da ha ka ma mukhtar zai mata, wani ku ka ne ya zo ma ta, ta yi jarumtar shanye shi,ta miƙe tsaye, jiri ya na kwasarta ta nufi in da ta fito, Allah ne yakaita ɗakin na su,Kuma Allah ya rufa ma ta asiri ba bu wanda ya Kula da ita, kwanciya ta yi , zuciyarta ta na ƙuna,Baaba ce a ɗakin kawai, ta ta ga ta kwanta ta yi tunanin, angama hotunan da akeyi da angwayene, tun da ta ga dai shigowarsu je ya sa Zakiyyah fita da ga ɗakin, lallai Baaba bakisan me ya fitar da Zakiyyah waje ba, ko kallon angwaye batayi ba, da suke wajen driving su na hotunan su, mukhtar ne ya fitar da ita sai kuma ga yadda su ka kwa she da shi mukhtar ɗin ko kallon ta baiyi ba, bai ma san da halittar ta q wajen ba.


Baaba bata ku ma bi takanta ba,ta shiga sabgarta,dama gama gaisawa da su mukhtar ɗin ne yasa ta shigo ɗakin ɗaukar wani Abu,kuma ta ɗauka ta fice ta bar Zakiyyah da jiyyar zuciya da rai waɗanda suke mata ciwo, Allah sarki ƙawar seeerat da Haseena kuzo lallashi......




Ko da Mukhtar ya fi ta da ABIE da yake ku ka, lal la shinsa ya fara amma ya ƙiyin shiru, sai "Abbana Guyin Ummunah ja ni ta jo mu fafi jijanmu (Abbana gurin Ummunah zani, tazo mutafi gidanmu🤣)


A haka suka ƙarasa driving ɗin gidan in da su Zahra Amarya ana ta Shan pics, wayyo sun yi kyau abunsu, musamman twin's ɗin mu,


Abban ABIE kuka yakeyi? Inji Hadiyyah ta na kallon ABIE ɗin,fuska mukhtar ya saka sannan ya ce,Wai ku ka yake ya ga Mamansa, Hadiyyah tace "o kayi haƙuri ABIE unguwa za ku zai da wo da kai ka ji , ta ƙarasa maganar ta na Sha fa kan ABIE ɗin, Allah ya tai maka kuma ya yi shiru ɗin, saboda shi kam indai unguwa ne ina da ta fiya ne,
Nan ta karɓeshi akaita pic's ɗin,shi ma mukhtar ɗin ya shi ga, ɗan Diniya kamar ba bu abunda ya faru a cikin gidan, kamar ra buwar mutunci su kayi da Zakiyyah ɗin yanzu.




Allah sarki zeenah, ta ga Abbansu tai ta murna, shi ma mukhtar ya yi murna sosai,sai da zuciyar sa ta sosu, daya tu na da yadda Zakiyyah ta raba shi da ƴarsa zeenah, ya na sonta Amma ya ya iya da Zakiyyah masi fa, matsayin da yake ɗaukar zeenah kenan ƴar sa,baya ga ninta a ƙanwar ma tar sa, ta ɗauke ABIE ta na ma sa wa sa, shi ma ku ma bai man ta da ita ba sai yaya jeenah take Kira ya dariyar farin ciki(yaya zeenah).


Nan aka Sha hotuna, ma su kyau, kafin mukhtar ya karɓi ABIE yai fice warsa da shi, kamar zeenah za tayi ku ka, Anan mukhtar ma ya san yanzu zeenah ba ta gidan ma ga ba ɗaya,ta na kaduna wajen Baaba, anyi musanye, Hidayah ta da wo kano ɗin, ita kuma zeenah ta koma.


ABIE ya san ya a mota ya ɗau han ya sai gida, zuciyarsa a tunkushe.




Haka aka ga ma shagalin wannan biki,aka kai Amarya ɗakin mijinta sai muce Allah yabada zaman lafiya, ya kawo Mana da ƴan biyun mu mu ma.




Wani abun mamaki kuma shine kayan kitchen na ga ni na faɗa Hajiya Maimuna da kanta a kuɗinta ta fitar Ba bu wanda ya sani ba yan gama jeren da su Baaba sukayi, ƴan uwan ibrahim suka ga Babu tsila ba bu arziƙi a kitchen Amma kayan gado ma Sha Allah to shine fa akayo wa Zahra oder kayan kitchen ɗin masu tsada, Allah sarki Zahra Tasamu uwar mijin arziƙi Allah ya tabbatar da alkhair.




Gi da ba yayi kyau sosai ga tsari, haka ƴan kai Amarya suka dinga santin gidan, an Sha kuka Zahra za'a rabu da ƴan uwa Hadiyyah da Hidayah da Khadija sai kuka yaya zahra an rabu sai fa tan zaman lafiya.
Haka suka baro gidan,


Zakiyyah bata kai Amarya ba tananan gida ta na jiyyar zuciya da rai da gangar jiki ga ba ɗaya, ana harkar jama'a Ba bu wan da ya bi takanta,kuma da ma ansan ba tada lafiya saboda ra mar da tayi sai sannu a ke ma ta,anganta a kwance, haka aka fece gidan Amarya aka bar ta ƙwallin ƙwal sai ɗaya amaryar wato Sa'adatu🤣


Ita tarewa ba yanzu ba, nan gidan Alhaji gambo zai dinga biyo ta duk ranar girkinta ,lallai ne Hajiya Sa'adatu so kike ki kwace wa Hajiya ikilima dasu Hajiya sahura da Hajiya suwaiba miji kenan ko? Muje zuwa ya zaman zai kasance.....










**************








Ka tin gayyatar bikin Zahra har wajen Alhaji tallafy, Alhaji Bala mahaifin ibrahim Angon Zahra, abokin Alhaji tallafy ne lokacin ya na raye, dan haka ka ti har gidan su AKEEL, sai dai kash Alhaji tallafy lokacin ba ya ƙasar bai samu halattar ɗaurin Auren ba, Ya ki ra shi yai ma sa Allah ya sanya alkhair bayan ya dawo daga tafiyar, washe ga rin ɗaurin Auren ya dawo.


Ibrahim Mijin Zahra Abokin su AKEEL da AQEEL ne tun ta shin su suke ta re, sai bayan ƙaddarar da ta faɗa musu ne su ka bar ƙasar zuwa india ne abotar ta su ta sa mu rauni, da kuma rasuwar mahaifin ibrahim ɗin wato Alhaji Bala.


Yanzu ma abun da ya sa su AKEEL basusan da zancen Auren ibrahim bala ɗin ba,wayyo na so sun zo ɗaurin Auren, AKEEL ya ga twin's ɗin da suke birgeshi, shi ma AQEEL ya ga twin's ɗin da Brother ɗin sa ya dame shi da zancen su tun ba yan zuwa foundation na mahaifinsu da sukayi.


AKEEL ne ma'abocin Social media, shi kam AQEEL hakan bai da me shi ba,


AKEEL yanzu ma ha ka a instagram yake shawagi, ya tsintsi pic's ɗin Auren Ibrahim bala, Ma maki AKEEL ya yi sosai, sai yanzu ya tu na da Ibarhim, may be shi ma ya manta da su ne da zai gayyacesu ɗaurin Auren,


Pic's ɗin da yawa yayi savings, lokacin, AQEEL ya na bar ci ne.




Ya na ta shi kuwa ya shiga nu na ma sa pic's ɗin su Hadiyyah da Hidayah,wanda su ka Sha kyau kamar ba bu gobe,komai na su iri ɗaya, kwalliyarsu ma ba bu banbanci, banbanci guda ɗaya ne, ɗaya ta na dariya ne akayi pic's ɗin, saɓanin ɗayar da ɗan murmushi kawai tayi, da kuma na Amarya da Ango,


AQEEL ya yi mamakin kamar waɗannan twin's ɗin da ba'a ganesu kamar shi da ɗan uwansa AKEEL


"Yau dai Allah ya sa na ga waɗannan twin's ɗin da bro kullum yake mun zancen su,kuma na shaida cewa lallai suna kama da juna kuma su na da kyau sosai"
AQEEL ya ƙarasa maganar cike da ƙosawa da zancen, dan kuwa ai yayi magana mai tsayi anan,


AKEEL sai murna yake Allah yafara dawo ma sa da ɗan uwan sa cikin nutsuwarsa, tun da sukayi Hira mai tsayi a haka.


Nan dai suka dinga tunawa da ƙuruciyar su tare da ibrahim bala,wan da ga shi Allah ya kawo shi ya yi aure ma,duk da zai iya ba su shekara 2, duk dai tare suka ta so,


"Muma bro yakamata fa mu samu mata muyi Auren nan, musamman ma kai da kake da matsala da shi, Nikam da sauƙi dai ba kamar kai jarabuna ba"
Ya ƙarasa zancen yana dariya haɗe, da du kan Ka faɗar ɗan uwan na sa alamun tsokana, dan in yana son yaga surutun ɗan uwan sa yace ma sa "jarabuna" to anan zai ga kare kai kai da zubu zance,


"Ni yaro ya sin Babu ruwa na, da ka sani ban da yanzu, kaima shaida ne"


Shi kuma AKEEL yace
"Ba waninan ai duk yadda halinka yake na sani, kallon ka nakeyi kawai.


Suna wannan chapter suna kwa sar dariya da musun da su keyi. acikin babban flourn gidan, Alhaji tallafy ya shigo,
Murmushin da yakeyi bai ɓuya. Fuskar sa ba, Sannu da shigowa sukai Masa, bayan tsagaitawa da Musun da sukeyi, ya amsa yana Hawa upstairs ya na jin daɗi a zuciyarsa.


Nan ya iske Hajiya Aisha, acikin ɗakinta, tana waya da Hajiya Maimuna ta na mata ban gajiyar bikin da ta zo mata, bayan ta katse Kiran,Hajiya Aisha sosai su ke mutunci da Hajiya Maimuna,ku ma ga ta Matar Abokin mijinta, ta san ibrahim ɗin sosai, ya na zuwa gidan ka fin barin su AKEEL daga ƙasar, ko da bikin ibrahim yazo ta gayyaceta kuma ta amsa Kira, karku manta bikin Zahra fa

Alhaji tallafy yake yagaya mata cikin murna Su AKEEL da AQEEL ne suke Hira sosai kuma naji daɗin hakan, Musamman AQEEL na ga yafara sakewa sosai,


"dana barsu a flourn ba su ta shi ba kenan! Na ji daɗin hakan gareshi, kwana biyu ai ya sake suna Hira da ɗan uwan, in Sha Allah komai yakusa zuwa ƙarshe"
Allah yasa hakan Ummu AKEEL cewar Alhaji tallafy yana shingiɗa akan tumtum da ke gefen gadon na ta domin hutawa................. Wayyo hannuna wanna page yayi tsayi bari mu tsaya anan 🤣




Muje zuwa next page aimun afwa tarihin su AKEEL nanan ta fe💃💃💃💃💃


Maybe a 33 pages ko 34, so nake na kammala babutuwan da suke gabanin hakan kafin mu tsunduma cikin tarihin su AKEEL ɗin, akwai sauran zance kafin zuwan tarihin nasu








Yanzu aka Fara wasan da tafiya sosai acikin wanna labarin kafin yazo ƙarshe labarine mai tausayi cin amana da sauransu






✍️ Oum ARQAM ce ontop🥰
2/7/24, 4:28 PM - Rãbi'atou Aminou {Oum ARQAM}: *RASHIN IYAYE*
(Babbar musiba)




Daga *Al 'kalamin✍️ Rabiat Amin (oum Arqam)*


*08128131163*


✍️ Marubuciyar...
*Komai Nisan jifa* 📚
*Hakan ba kuskure bane*📚




*_____________*
MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION📚🖊️ *(M°W°A)*


'Kungiyar d'aya tamkar da dubu masu Nazari da Aiki da ilimi burin 'kungiyar a koda yaushe shine ta fad'akar ta Kuma wa'azantar ta Nishad'antar da masoyanta🤙
*____________*




*PAGE THIRTY THREE 33*






An kammala biki lafiya sai fa tan zaman lafiya!


Su Hajiya Baaba da su zeenah Hunaif duk sun koma kaduna state cikin Aminci.


Amarya zahra anacan gidan ibrahim angonta ana shartar ƙauna Allah ya ɗorar.


Itama Amarya Sa'adatu fa anata shirin ƙarbar miji, ku kwace auren fari zata yi
Tsarin yadda gidan yake tun lokacin asalin mai gidan, wa to Alhaji Ammar BN Yasir, da kuma aurenta da Kawu isma'il wannan karon ma hakan tayi.


Lallai ne anya kuwa Sa'adatu ta na da Hankali namiji na biyu kenan zata shiga da shi turakar mijinta na fari wanda aka shafa musu lalle Allah ya shirya, kam yasa wannan shine na ƙarshen shiga turakar.


Su Hadiyyah da Hidayah tu ni suka Fara zuwa school da ma tun bayan registration ɗin da Alhaji tallafy yai musu, da duk wani abun da yakamata ai musu kafin Fara halattar university, kuma sun yi jamb da sauran su duk sun tsallake wani haɗari cikin ikon Allah, da tarun addu'oin da sukeyi, Kowacce course ɗin da ta cike shi ta samu, na community health ɗin, cikin ikon Allah sun Fara zuwa skyline university nigeria, kuma su na ɗaukar karatu sosai, kunsan twin's ɗin na mu gifted ne, ba'a banbance wa ce Hadiyyah ko Hidayah? Lallai ne da ga zuwan su fa Samari ƴaƴan ma su hannu da shuni suka Fara musu caaaa! A ka gaskia duk ciki Ba bu wanda suke kulawa,Karatu y kawosu shi kuma sukeyi, ba harkar Samari ba, suna son cikawa Abby burinsa da kuma Suma burinsu na zaka cikakkun Nurse a fannin lafiya.




Tun bayan bi kin Zahra, Abokin Ango Mus'ab zubair Ƙaraye, Allah ya haɗasu da Hadiyyah kuma ya ji cewa ya na sonta ya zayyana Masa ƙudirinsa a gareta, ita dai ta ce Masa zata yi shawara ne, Amma ya karɓi number ɗin ta to tun bata ɗaukar wayar sa har ta Fara ɗauka suna ɗan taɓa Hira dashi sosai, har soyayya ana Sha .


Professor Zubair bashir Ƙaraye hamshakin mai kuɗine wanda yake harkar Noma a garinsu ƙaraya da ke jihar kano, Amma kuma cikakken ɗan boko ne, wanda yanzu yana matakin professor, kuma ɗan Aƙida ne na boko na bugawa a mujallah, to shine Mahaifin Mus'ab zubair Ƙaraye wanda ake masa laƙabi da MZ Ƙaraye.




Itama Hidayah kusan hakane ta samu na ta , Amma kunsan kalar zaren ba kalar ya din bane,ma'ana ita dai Hidayah ba ta bawa ma za fuskar tun ka rarta da wata magana ta soyayya, dan ko kai mata magana, ba zata kula ka ba, ko iskar da ta kwaso ka ba ta kalla, kayi ta ɓaɓatun ka abanza in ma Allah ya sa ta tsaya kenan, a bikin Zahra maza kala_kala sun ma ta magana Amma ina ba ta saurari ko ɗaya ba,


Sai ɗan naci Mahmud kabir MK Shi ma dai ba kulashi ta yi ba ibrahim yaiwa magana a kanta, cewar shi fa ya na ciki, ibrahim ya ce sai ka shiga ciki kam, ga ta ga kanan wannan yarinyar sai a Hankali halinsu ya banbanta da ƴar uwarta tanan, ita ba ta da magana Amma zan baka number ɗin na ta(Kowacce ta sayi waya daidai misali da kuɗin albashinsu)Allah ya sa a dace ya ce Allahumma Ameen.


Duk yawancin abokan Ibrahim bala ƴaƴan ma su kuɗine da sukayi karatu ta re,
shima Mahmud kabir MK haka ɗane ga ENG Kabir Umar wanda shima ya na daga cikin waɗanda gomnati take bawa gwangila ta harkar hutar lantarki kuma ma Sha Allah yana da kuɗin sosai shi ma.




Aikuwa kam MK haka yake damun Hidayah ta text ja safe da rana da daddare daban kuma duk na kalaman soyayya ne da yadda yake ƙaunarta tun ba ta kulawa har ta Fara dubawa, kuma cikin ikon Allah tafara Masa reply, yai mata sako ta wattsApp Nan dai suka Saba abunsu anata ɗan soyayya Amma wani fannin MK sai haƙuri sha'anin Hidayah.


madam Sa'adatu mata a gidan Alhaji gambo wacce kuma ita ce rufe ƙofar Alhaji ma'ana Mace ta huɗu, ta karɓi Alhaji a matsayin miji duk ra nar girkinta yana zu wa asha soyayya,su dai yara abunsu Ido
Hadiyyah da Hidayah ba mazauna bane school tun safe sai wajen maghrib, su Khadija ne dai waɗanda suke Ss 2 yarinya an zama ƴan mata ita ma ba dai kyau ba Allah yai MATA shi, ga ta Babu ruwanta magana ba ta dame ta ba,sai kuma ƴaƴanta Farouk shi ma ya girma sa kon Khadija ne tsiransu wata huɗu, da Haydar tsaran zeenah, sai auta Hafsa tsaran Hunaif in baku mantaba.


Ko da Hajiya ikilima ta ji ba tun ai Sa'adatu gidanta za ta janye Alhaji gambo bataji daɗi ba, tayi tunanin nan gidan zata zauna a shashe guda,
"Amma kuma in kinsan wata bakisan wataba Sa'adatu! Mu zuba mu gani, ni dake, a tafin hannuna kike wallahi!muje zuwa yanzu aka Fara wasan!
Cewar Hajiya ikilima Tana kai kawo acikin ɗakinta,bayan fitar Alhaji gambo na gaya mata cewa ai Sa'adatu a gidan zata zauna.




Sauran ma Hajiya sahura da Hajiya suwaiba sunji maganar kamar saukar ma shi Amma kuma sunyi masifar sunyi bala'in ko a kwalar rigar mijin na su sai ma gori da yai musu da cewa suyi koyi da Hajiya babba (ikilima) wajen haƙuri,Nikam nace uhumm ta mai ciwon hakori.........






**************




Ɓangaren Kawu isma'il kam sai san barka hannun jarin daya saka sai alhmdllh yake Kira dan ta shin farko ribar da ya samu ta ninka kuɗin da ya sa sai ɗaya da rabi, shiyasa wannan karon da ya tashi zuba kuɗin nasa sai ya saka da jarin da gundarin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login