Showing 129001 words to 132000 words out of 141223 words
Chapter 44 - RASHIN IYAYE Complete Document by Rabi'atu Muhammad Rabi'u Oum ARQAM.txt
kowa ɗazu ne,balle ALHAJI da yakecan wata uwa duniya.
Ita kuwa Sa'adatu tana cikin masifa dan har sannan jikinta kamar banata ba,komai sai dai amata kuma ba ciwo takeyi ba,ga kuma Wani ɓarin tayi again wanda ba ƙaramar azaba tasha ba lokacin bata taɓa tunanin zata tashi ba.
Mansurah tacewa Alhaji Hamza yadawo da Sa'adatu gidanta da Zama ,yafi ya dinga zuwa nan dana domin ita gaskia batason Hakan tafison kullum suna tare,dan haka Sa'adatu tadawo Gidan mansurah da Zama,kulawar da Alhaji Hamza yake bata yanzu ya daina ƴan aiki masu kula da ita tuni Mansurah ta hanasu, Sa'adatu tayi kashi da fitsari sai su kwana su wuni ajikinta Babu mai kulata, kafin kice mene jikinta yafara ɗaukewa saboda kwanciya, ga bakar yunwa da take addabarta ɗaki ne guda Mansurah tasa aka watsa Sa'adatu a ciki aka ƙulle sun Mance da shafin rayuwarta a ciki,gashi kullum anashan jininka ga yunwa ai akwai tausayi,
Rashin kula Sa'adatu da Alhaji Hamza bayayine kwana biyu tunda tayi ɓari a wajen tsafi ya samu kashedi da babbar murya Akan dodo fa tayin cikin Sa'adatu yakeso akai akai tazarar wata uku ko huɗu kar yakai biyar,dan haka Yake sawa a gyara Sa'adatu lokacin da yake da buƙata da ita saboda kawai Tasamu ciki dodo ya ɗauke abunsa..................
Saura 👌
✍️Oum ARQAM ce ontop 🥰
9/15/24, 12:23 AM - Rãbi'atou Aminou {Oum ARQAM}: *PAGE SIXTY EIGHT 68*
______SA'ADATU____
"Sa'adatu Sa'ar Mata gwanin tausayi tazama fa, Yau kwananta Biyar da ɓarin datayi kuma tun ranar take zubar da jini gwanin tausayi Kamar an kwance fanfo zuba yakeyi,Babu me kulata shikam Alhaji Hamza Ko takanta baibi ba saboda yasan dalilin zubar jinin Yanzu haka makarin abun yake nema da zarar Ya samo ƙananan Yara guda uku Maza biyu mace ɗaya wanda basufi shekara Biyu zuwa uku ba DA zarar yabawa dodon tsafi Gohliiiiiiiiiiii Jininsu aka haɗa dana Sa'adatu na ɓarin nan datayi Shikenan Za'a bashi babban matsayi a kingiyarsu Yanzu haka shirye shiryen samun yaran yakeyi....
Sharaɗin aikinmu sisooo shine Karka bari mutum ɗaya yaganka lokacin da kake aiwatar day nufinka mun baka zaɓi cikin tsintsayen gida zaka iya mayar da yaran suffarsu lokacin da kake ƙokarin ɗaukarsu Amma da zarar an kamaka a Lokacin Alhaji gohliiiiiiiiiiii bashida iko akanka sisooo ka riƙe wannan Duk da bama fatar Hakan tafaru saboda kai tun farko Mai nasara ne sisoooo...... daga nan Dodon tsafin ya ɓace shikuma Alhaji Hamza ya cire kayan tsafinsa ya Adana ya fito domin Shirin tafiya samo Cikamakin aikinsa.
"Shiryawa Alhaji Hamza yayi cikin Kaya marasa kyau sosai daidai talaka sannan ya fito yayi ɓad da bami,Mansurah sai fatan nasara take Masa,Dan itama matsayin dazai taka harda itane.
'Tsautsayi yarinya da ƙaninta mamanta Tabata shi tai MATA Reno a soron gidansu to yaron Yana ɗan takawa ya fito ƙofar gida Alhaji Hamza yana dafa yaron yazama 'zabo' yarinya tanacan tana wasa,haka yayi gaba abunsa saura yanzu mace da namiji.
"Again dai a unguwar baiyi Nisa sosai ba yakuma samun Wani yaron namiji shima da alamu fitowa Yayi waje ALLAH ya haɗashi dashi take yamayar dashi shima zabo again, Yanzu saura yarinya mace yake buƙata Amma abun Kamar tsafi yakasa samu.
Dan haka ya yanke shawarar Hawa motar haya hiece Ko ALLAH zai sa a dace aciki yasamu,fa zabinsa guda biyu ya hau motar kai kace mutumin ƙauye ne.
Saura wajen Zaman mutum biyu gaba da Baya Alhaji Hamza yashiga Bayan,sai gashi ALLAH yakawo wata wace DA ƴarta mace a goye a bayanta batafi shekara 1 da rabi ba,Zata shigo to kunsan dai yanayin mota Hiece in zaka Shiga da goyo a bayanka gabje goyon kakeyi to gashi kuma yarinyar idonta biyu tana Kuka sai Zullo takeyi Dan haka Conductor yace "Hajiya sauketa ki Shiga tukunnna" Alhaji Hamza yasamu dama yana Daga Baya ya Miƙo Hannu ya karɓi yarinyar nan, karɓarta keda wuya kuwa ya mayar da ita zabuwa itama.
Bayan matar nan ta shigo cikin Mota tayi landing conductor ya shigo mota tafara tafiya Mata ta juya wajen Alhaji Hamza domin ya bata ƴarta Amma sai me............
_____AMARE DA ANGWAYE____
Motar DA HADIYYAH da AQEEL suke ciki.........
Tun Bayan Fara tafiyar day motar su tayi AQEEL yana inda Yake ko motsi baiba Amma ina!ganin Wani irin arnen ƙamshi day motar ta ɗauka ne yafara sawa AQEEL ya Fara Mance nutsuwarsa saboda dama fa shi a matse yake fa Wanga Al Amari,badon ALLAH ya taimaka Masa ba ai da tuni yakwanta ciwonsa wajen sau Babu adadi,
A nutse ya matsa kusa fa Hadiyyah ya riko hannunta zuwa jikinsa, yana kasheta da murmushinsa me kyau,ita kuwa Hakan yazo Mata a baƙon Al mari ne Dan kuwa AQEEL bai taɓa kai Hannu gareta irin haka ba, lalläi ne Hadiyyah bakisan AQEEL yafison Hakan ba,lalurace tasa Shi kasa Nima miki kalarsa,mutumin daya Jima yana son kasancewa dake tun yana ƙaraminsa bai kai Hakan ba balle yanzu.
Dan haka kukan day Hadiyyah takeyi ɗif ya ɗauke Jin yadda AQEEL Yake sunsunar wuyanta Kamar irin Magen nan tana shinshina Nama zataci! Yayi tunanin a iya wuyanta ƙamshin yake shiyasa yake Hakan! Amma dayaji ba anan yake ba sai yafara yawo fa hancinsa a Ko ina na jikinsa wanda Hakan yaƙara Masa Jin Wani irin yanayi ajikinsa,Dan haka Babu shiri ya haɗe bakinsa da nata yafara mata Wani irin Kiss mai tsayawa a zuciya da Rai! Tunda yasamu bakinka yaji abunda yakeji yafara lafawa dan Haka yayi ƙaimi wajen ƙara Sha Mata bakin Kamar yasamu Sweet Hadiyyah dai babu bakin magana Babu Hanyar tsira,sai mutsu mutsu takeyi Amma AQEEL Ko gezau Hakan ma Kara Masa Wani armashin yakeyi,Dan haka tazubawa sarautar ALLAH idanu a haka dai suke CI gaba da tafiya a motar driver bai San abunda suke ba,saboda motar akwai Wani frame yaya musu tsakani!haka AQEEL yaci gaba day Shan bakin Hadiyyah haɗe da shafa jikinta Duk inda hannunsa yakai kai lokacin harya Fara fita Daga Duniyarmu zuwa wata daban, lalläi ne fan's da doctor yaiwa AQEEL gargadi Akan Hakan Ashe dai day gaske ne🤔 wannan inda ba yau Amarya zata tare ba me kuke tunani ga AQEEL.
Motarsu Oga AKEEL da Amaryarsa HIDAYAH......
"Iyayen rawar kai AKEEL kenan ita Dama Hidayah tasan ta haɗu da gamonta a yau ɗinnan me rabata dashi sai ubangiji,
"Babu wata wata Bayan anshigo da Hidayah motar ana kullewa goganku ya matso gareta haɗe da yaye lulluɓin DA akawa fuskarta " inye Amaryata Duk wannan kwalliyar ni akawa lallai ne ni Hussain na Hussaina Yau ranata ce, An mallakamun Ke kimzama tawa nayi abunda naga dama take! Banda ALLAH wazai mana wannan ni'imar ta Aure mu biyawa kanmu buƙata ga dumbin Lada me yawa! Ya ƙarashe maganar haɗe da kallon cikin ikon Hidayah yana kashe MATA Ido ɗaya! Hidayah tafara sabawa day Rashin kunyar AKEEL fin haka ma tasan Zai iya faɗa mata!
"Tun da bazakimin magana ba bakin naki yamiki nauyi bari na sauke miki kayan da suke bakin!
AKEEL ya faɗa haɗe da Haɗe bakinsa Dana Hidayah yana lumshe idanuwa kamar me jin barci!
Sai da yasha bakin son ransa duk irin mutsu mutsun ɗa take be barta ba sai Dan kansa,Bayan ya sanye zanbakin da aka shafa mata sannan yace " Yanzu na sauke miki kayan ina jira yi magana Ko kuma....
Ai Babu shiri Hadiyyah ta buɗe baki tace " Dan ALLAH ka Rabu dani muryarta cike da Alamun taci Kuka ta ƙoshi haɗe da ajiyar zuciya tayi maganar!
Dariya AKEEL yayi haɗe day lalaubar jikin Hidayah ɗin yana cewa "lalläi ne ma Ke ɗinnan na rabu dake fa Kika ce? Me rabamu ai sai ALLAH tunda shine ya haɗa mu kuma haduwarmu alkhair ce rabuwarmu kuwa ai sharri ne Kinga kuwa ALLAH Baya nufin bayinsa da sharri! AKEEL ya Ida zancen haɗe da kafe Hidayah da idanunsa na Rashin kunya wanda sun sauya Kala,sai kace ba a mota suke ba sai budiri AKEEL yakeyi da Hidayah motarsu iri ɗaya da AQEEL sabuwa ce fil fil saboda Hakan Sukayi odar ta Daga Tallafy holdings kuma tukwicin Abbu ne yabasu.
AQEEL fa an Fara nisa,Amma a haka ya daure ya saita kansa kafin azo gidan nasu, baison yaji kunya kunsan dai goganku wajen manyance ɗa miskilanci haɗe da shanye Abu.
Shima AKEEL Hakan take ya kimtsa kafin motar ta ƙarasa gidan nasu.....
A hakan motar Amare taci gaba da tafiya har zuwa katafaren gidan su na Alfarma wanda sai kace Rana zum a India ,Haka motocin suka dinga Shiga cikin gidajen Wanda akwai gate Wanda ya haɗe gidajen suka Zama ɗaya,to ranar budeshi akayi saboda mutanan Rabuwa sukayi wasu suka Shiga gidan Hadiyyah wasu ba Hidayah.
To Nikam Rashin iyaye Fans narasa aina nake ganinsu irinsu Seerat da Haseena da Aisha Sulaiman da mummy Waleed day suransu suyi nan suyi nan sun kasa hankalunsu waje biyu,ga wani arnen Less da sukayi ankonsa na kawo Amare gwanin burgewa fa!
Daga can na hango Seerat tare da Zakiyyah sunyi hanyar gidan AQEEL tana riƙe dasu na'eem da na'eef sunyi ɓangaren Gidansu Hadiyyah may be tsoron Rashin kunyar AKEEL suke,sun gwammace su kalli ta AQEEL, lalläi ne Yasin gwamma AKEEL day AQEEL shifa sai a slow..
Haseena da Aisha Sulaiman DA Bilkisu kam Suna ta wajen Hidayah sukam nasan kar suke zasu iya yiwa AKEEL Tatas musamman Haseena Bama kunyarsa zataji ba itama Aishan haka dama dama Bilkisun Mukhtar ma uwa ga ABIE.
Har mutane suka kammala firfitowa Daga mota Babu ɗuriyar Amare fa angwaye sukam ƴan kai amarya saboda santin gida irinsu oum ARQAM ai ba'a kula da wasu Amare ba gaba nayi ina waiwaye .
sai Daga can kuma Kamar haɗin baki suka buɗe Mota suka fito kowannen hannunsa cikin na Amaryarsa,dama driver Suna parking suka bar cikin motar,Ko me suke a motar oho😳
Zakiyyah da Seerat dasu Zahra fa Zaman jiran Amarya suke sukaji shiru ga dare nayi Dan haka suka fito Dan su musu magana sai gashi kuma sun Futo Daga motar a daidai lokacin da AQEEL ya sunkuwa ya ɗau ki Hadiyyah ya nufo ainahin gidansa da ita Kenan,aikuwa Daga seerat me riƙe dasu na'eem da na'eef day Zakiyyah kanta ai sai suka sake baki Suna kallon Rashin Kunya ta AQEEL a zuciyarsu Suna "shi ma dama haka yake!Nikam oum ARQAM nace oho muku ni nasan halinsa ai kuma ma seerat tasani bata faɗawa su Zakiyyah da Zahra halinsa bane kawai!Amma ai Seerat ai tasan halinsa farin sani sake da baki suka shige cikin ƙayataccen gidan nasu, Wanda akwai manya aciki Suna jiransu ....
'bazaina faɗa muku ba kunsan Sai halin AKEEL Babu shiri ya juya Baya haɗe day cewa ' matar Hau bayana kiji daɗinsa Yau ranar kice"batayi gaddama ba ta ɗane Bayan tasan idan bata Hau ba Zai mata abunda batayi zatoba.
Suma Haseena da Aisha Sulaiman sun biyo sahun Amaryarsu ne har yanzu bata shigo ba sai sukaci Karo DA Amarya a goye a Baya Kamar jaririya,aikuwa Haseena Haka tace " yayi mutumina AKEEL kasan kuwa Amarya Sai da haka dama zuwa nayi nace maka karka bari taƙaraso day ƙafarta! haɗe da shewa Aisha Sulaiman tace " kwarai dagaske kuwa Haseena Amarya ai Kamar sarauniya take ranar tarewarta! Lalläi ne AKEEL yasamu abunda yakeso ai kuwa murmushi yaketa zubawa har suka dangana ga aljannar duniyar gidansu Su Haseena suka rufa musu Baya wanda sunbar tsofaffi acikin gidan ƴan kawo Amarya........
______AKEELA_____
AKEELA Amaryar likita Itama fa Tasha Kuka lokacin rabata da Mommahn ta fa Abbunta sai da Mommah tashare ƙwalla itama ganin yadda AKEELA take Kuka gwanin tausayi,shikam Abbu yayi jarumta,a haka dubban ƴan kai Amarya daga dangin su Abbu Dana Mommah kai kace Yar tace ake aurarwa haɗe dasu Mama Jimmai sune a gaba gaba,Duk da jikin sai a slow Amma Usman Mota guda itama Shukhra da Daddy da matarsa ya ɗauka ya kaisu gidan AKEELA wanda yake Aljannar duniyar.
Doctor Najeeb yayi gida iya gida ALLAH ya Kaɗe fitina za'ace,dangin Doctor Najeeb sun nunawa AKEELA ƙauna dam kuwa sunzo tarbar Amarya,sai ga MamaGee acikin ƴan kai AKEELA gidan miji,koda yake dama MamaGee tayi alƙawarin kai AKEELA ɗakin Mijinta.
Sai da Usman ya tsaya ƴan rako ango,shikam doctor Najeeb Bai sabon salon ɗaukar Amarya na musamman ba irin nasu AQEEL da AKEEL ba shi bari yayi aka kawo Masa ita kamar yadda al'adar mu ta Hausa take sannan Yanzu kuma abokansa sukai Masa rakiya,Usman harda kukansa Akan sai Doctor Najeeb ya yafe masa cin Amanarsa da yayi ta hanyar kawarwa DA matarsa budurcinta ya Rigashi keta alfarmar ta,shikam doctor Najeeb baison taddoasa day Wannan maganar Dan ya Mance da itama , "komai ta wuce Usman a gurina na yafe masa ai komai ƙaddara ce,in banda haka aina zanga AKEELA harna aura! ALLAH yayi sai ta sandiyyar fyaden daka mata ne xan Santa,Nikam ita nakeso ba wai budurcinta ba ALLAH ya yafe Mana gaba ɗaya! Doctor Najeeb ya kammala maganar haɗe day dafa kafaɗar Usman day gogeasa hawayen fuskarsa.
Haka abokai sukayi komai Kamar yadda Al Ada take kai kaga likitoci Kala Kala kuwa Duk sune ƴan siyen baki! Haka suka kammala aka bar AKEELA day doctor ɗinta Sai sharar hawaye takeyi.............
Wayyo page yayi tsayi fa,kuyimin afwa sai da Rashin iyaye yazo ƙarewa nake ƙiwar typing,Amma lokacin danake typing ɗin komai nisan jifa Yaseen nan danan na kammala Shi har mararin typing nake kullum 2pages masu tsayi nake post haka ma Hakan ba kuskure bane badon ansamu matsala ba shima ina zuƙulƙulo Typing da posting Akan kari, to ARQAM ɗin kune rigimamme shine yake Hanani rawar Gaban hansti🥱🙄😀
Muje next page saura kiris in Sha ALLAH......
Muji ya Alhaji Hamza day yarinyar daya mayar zabuwa shin asirinsa Zai Tonu Ko kuwa?
Sai ɓangaren Amare da angwaye Muji wace wainar zasu Toya
✍️oum ARQAM ce ontop 🥰
08128131163
9/18/24, 7:47 PM - Rãbi'atou Aminou {Oum ARQAM}: *PAGE SIXTY NINE 69 🤏*
✍️oum ARQAM........
_____ALHAJI HAMZA___
"Ganin ba ƴa a hannun Alhaji Hamza ne yasa matar tace 'Malam ina ƴa ta Daka karɓa ne?
Cike da jarumta wanda Babu Alamun rashin gaskia A tare dashi 'yace bangane ƴar ki ba Yaushe Kika bani ƴa kuma? Ni danake Bayan kujerarki Ko Dan sharri! Harda ta da jijiyoyin wuya! Alhaji Hamza ya ƙarasa zancen.
Ikon ALLAH Kenan sai Mota ta ɗau hayaniya ƴa wacce ba Allura ba anne meta an rasa sai CeCe kuce akeyi a mota kai kace gidan biki Ko suna ne!
Mutane kowa sai faɗin Albarkacin bakinsa yakeyi! Anata Shan Mamakin ɓatan yarinya a mota,saboda kowa shaida me mata tabbas da goyon yarinya tazo motar nan,kuma Babu shakka ta miƙo ta cikin motar nan kafin tashigo,to Amma abun Mamakin Allura CE ita! da aka rasa wanda aka bawa.
Mata dai ta kafe kai da fata cewa ƴarta fa Alhaji Hamza tabawa! kuma dole sai ya fito mata DA ƴarta,Mata fa Yar bala'i ce sai kumfar baki takeyi!
Amma ina Alhaji Hamza dayake kunsan masu tsafi akwai taurin kai Dana zuciya,Ko gezau ganin yadda mata ta fita Daga hayyacinta Akan Yar ya baisa yaji tausayinta ba! Ko da yake mutumin dayake bada jinin mutane musamman ma matarsa da ƴaƴansa ga iyayensa Duk yabawa aljani gohliiiiiiiiiiii su balle wata ta tsitsiyar ƴar jaririrya!
"Mota fa Abu yaƙi Ci yaƙi cinyewa fa!sai runtuma bala'i ake da Mata da Alhaji Hamza Akan ya fito mata da ƴa!
Har sai da Takai driver ya tsayar da Mota fa, yace kowa ya firfito Daga motar!
sai sannan hankalin conductor yakai kan hannun Alhaji Hamza sai yaga zabi guda uku
'Cike da Al'ajabi da mamaki conductor yace
" Yallabai Anya kuwa Babu ƙamshin gaskia Akan matar nan nacewa kai tabawa Yar ta,saboda zabi guda Biyu na taro ka dasu lokacin da Zaka Hau motar nan har ina karɓar Maka wajen Shiga motar! Conductor ya ƙarasa zancen da tsare Alhaji Hamza day idanu kafin yaci gaba da magana
"In kuma ba haka ba sai ka Mana bayanin ya Akayi zabi guda Biyu suka koma uku?
Tunda conductor yafara magana jikin Alhaji Hamza yafara karkarwa da tsoron karfa asirinta ya tonu! Aikuwa daya Shiga ukunsa tunowa da maganar Dodon tsafin su """Amma fa zarar ankamaka a Lokacin da kake ƙoƙarin ɗaukar su to Aljani gohliiiiiiiiiiii bashida iko akanka sisooo ka riƙe wannan..............
Gumi ne yafara jiƙe fuskar Alhaji Hamza daya kammala tunano maganar!
Su jama'a jin abunda conductor yafaɗa da kuma kakkarwar jikin Alhaji Hamza da gumin daya Fara jike Masa jiki yasa mutane sukayi caaaa kansa saboda alamun rashin gaskia ya bayyana gareshi!
"Tabbas zabi guda Biyu yashigo dasu motar nan! Inji mutumin da yake kusa da Alhaji Hamza Bayan ya Lula duniyar tunani!
Nan danan mazan cikin motar harda mutane ƴan wucewa suka kama Alhaji Hamza da Duka Akan dole sai ya Fadi yadda Yayi da wannan Yarinyar!Ko Dan yake magana ta fito zabuwa yamayar da yarinya,Dan haka ya dawo da ita sannan sauran zabbin ma dake hannunsa Babu shakka Wasu yaran ne!
Nan fa aka rufarwa Alhaji Hamza da Duka tako Ina gwanin tausayi!Baki da hanci sai jini takeyi,har ya Fara fita Daga hayyacinsa ya Suma!
sannan Wani dattijo yace "wannan ba mafuta bace fa kamata Yayi yafara dawo da Yar nan sannan komene ayi, yanzu idan Kuka kashe shi kuma fa ayi Yaya?sai sannan kuma kowa hankalinsa yadawo jikinsa!
Dan haka aka samo ruwa aka sheƙawa Alhaji Hamza Daƙar yakawo numfashin azaba!
Zaka dawo da Yar mutane Ko kuwa sai Mun rataya maka taya, Mun zazzaga fetur Mun ƙoneka! Cewar Wani zaƙa ƙuri aciki!
Ita kuwa Mata ana cewa ai Yar ta Ammayar Mata da ita zabuwa takama Kuka harda Suma! gwanin tausayi Gani takeyi Yar ta ta tafi Kenan! Mata ne sukaje kanta ana yayyafa Mata ruwa ana rarrashinta!
"Alhaji Hamza yaji zancen kisa Babu kunya Babu tsoron ALLAH yayi siddabarunsa yakira Aljani gohliiiiiiiiiiii 'aikuwa ya bayyana a idonsa "ni Yanzu Babu abunda zan maka sisoooo kaika Jawa kanka, kaɗan ma kagani akwai hukunci Mai tsakani gareka idan kagama Jin Wannan na mutanen! Sannan kuma ƴaƴan mutane zasu koma garesuuuuuuuu" Aljani gohliiiiiiiiiiii yafaɗa haɗe da ɓacewa ga idon Alhaji Hamza!
yana ɓacewa kuwa Sai ga zabi guda uku sun Zama Yara guda uku! Abu sai kace Almara!
Mutane salati suke suna ganin wannan bala'in badon ALLAH yasa wannan Matar a mota ya karɓi ƴarta ba, Shikenan ya cuci ƴaƴan mutane waɗanda ya sato, iyayensu maybe hawan jini Ko mutuwa ta samesu.
Nan danan aka fara ɗaukar vedion Alhaji Hamza ana watsawa a duniya,kafin kace