Showing 27001 words to 30000 words out of 141223 words

Chapter 10 - RASHIN IYAYE Complete Document by Rabi'atu Muhammad Rabi'u Oum ARQAM.txt

Hali iri d'aya itama Hidayah batai Mata magana Akan fitowar ta daga gidan mijinta ba,sun zuba Mata ido duniya ce ta fi Baga ruwa iya Jima..........










**************






'Bangaren Alhaji TALLAFY kuwa sun xauna sun tattauna, shida Mai d'akin sa,Hajiya Aisha Akan yadda zasu 'bullowa sha'anin wad'annan marayun Allah da suka shigo rayuwarsu,




Ita Hajiya Aisha tana tausaya y'an biyu Hadiyyah da Hidayah dataji ta yadda suka rabu da juna ba Ason ransu ba, yanzu Kuma sunason karatu Amma saboda zalunci irin na kawunsu ya hanasu, Wanda in yanada I Mana ko ubansu bai bar musu kud'i da kadarori ba tun da Allah ya hore Masa shi ya tsaya musu, suyi karatun Amma ina sai wa daqa yake da dukiyarsu,


Shi Kuma Alhaji TALLAFY Alhaji yake tausayawa ganin halin da ya shiga Duk a dalilin halin da y'an uwansa suke ciki, lallai Wannan yaro yana da halin kirki da arziqi..




Sun tattauna yadda zasu bullowa al amarin komai a sannu xai bar shi, bazai je yanzu sama taka wajen kawu isma'il da zancen dukiyar marayun da take hannun suba, su asuwa? Shine a hakku daya riqe musu dukiyar su, musamman da suke Duk mata ne, yawancin y'ay'an, shi kuma Alhaji in ma xa'a bashi dukiyarsu shida y'an uwansa duk sai sun mallaki hankalin kansu sannan zai dawo musu da dukiyarsu,




Hajiya Aisha. Ta bawa Alhaji TALLAFY shawarar a samu guda daga cikin body guard d'in sa guda, Akan yajewa kawu isma'il da harkar kasuwanci, sai bayan ya shiga jikinsa yagama jin sirrinsa sannan idan ya saka dukiyarsa acikin kasuwancin sai gaba d'aya a yaudareshi kada torino marayu da kud'ad'en su da sannu zasu dawo hannun body guard d'in, in yaso daga Baya Alhaji TALLAFY zai bayyanarwa kawu isma'il Akan ina dukiyar marayun Allah take, ya fito musu da ita,idan aka zauna ya Gama fayyace Duk indai dukiyar marayun Allah take kawai sai ayi one zero anan dukiyarsu zata dawo hannun su, shi kuma yadawo babu wan babu qanin,


Shiyasa Abu *AKEEL* nakewa Allah godiya da ya bani kai matsayin mijin aure,Duk yadda zaka tallafawa Al mura da dukiyarka da wayonka kasan takai,


Oum *AQEEL* ai kema inawa Allah godiya dayasa Kika shigo rayuwata lokacin danake tunanin, ya rana basu da WANI sauran jin dad'in duniya, kadaina wannan zancen Abu *AKEEL* d'a na kowa ne muta nene Basu gane HAKAN ba..


Da dukiya da y'ay'a ba'a muguntarsu baa'san nai amfanar su ba,Amma nikam *AQEEL* da *AKEEL* da *AKEELA* kamar y'ay'ana suke bana ta'ba kawowa ba y'ay'ana bane....


ALLAH yai miki albarka matar kwarai, abunda Yar mahaifiyarsu kenan taqi ganewa ta dinga gana musu axaba Wanda Bada sani na ba Saida karshen abun yazo sannan nasani, nan suka qarasa tattaunawa tsakanin wad'annan mata da mijin masu nunawa junansu tsantsar kulawa........


Inada tarin tambayi Akan Wannan ahali na Alhaji TALLAFY kufa FANS?




Muje zuwa next page domin muji ya rayuwarsu take a baya kafin sukai wannan matsayi












✍️ Oum ARQAM ce ontop🥰
2/7/24, 4:28 PM - Rãbi'atou Aminou {Oum ARQAM}: *RASHIN IYAYE*
(Babbar musiba)




Daga *Al 'kalamin✍️ Rabiat Amin (oum Arqam)*


*08128131163*


✍️ Marubuciyar...
*Komai Nisan jifa* 📚
*Hakan ba kuskure bane*📚




*_____________*
MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION📚🖊️ *(M°W°A)*


'Kungiyar d'aya tamkar da dubu masu Nazari da Aiki da ilimi burin 'kungiyar a koda yaushe shine ta fad'akar ta Kuma wa'azantar ta Nishad'antar da masoyanta🤙
*____________*




*PAGE TWENTY TWO 22*




" Tun daga lokacin da Zakiyyah ta Ki ra kawu Isma'il tai Masa wannan Rashin kun yar Ba ta Kuma jin d'u riyar sa ba kamar an shu ka dusa.


" Zaman ci kin gidan su kuwa sai a hankali zan ce do min abubuwan fa sai a slow motion.


"Yau ma ba yan fitar zahra ta tafi school, Hadiyyah i tama ta tafi koyarwarta(... Da yake Mai islamiyyar da ta ke ko yarwa ya nada wata pravet school, yadda yaga Hadiyyah tana koyar da Yara, sannan dama a CIKIN gidansu yanzu haka ana Zuwa ta nawa Yara lesson Aikuwa shima yace yana so ta dinga Zuwa school d'in sa da safe ta na koyarwa, Hadiyyah akwai kwa kwalwa yadda yaga tana koyarwa kai ABUN ya bashi sha'awa da Dad'i do min Hadiyyah akwai son Yara ta iya bi da yaro ta ko yar dashi CIKIN sauqi, yanzu salary d'in ta ya dad'u duk tearm malam Umar xai dinga Bata 45k, Amma ta gaya Masa uzirin ta na cewa tana so duk wata ya din ga had'a maya da na islamiyya, bai ce A'a ba, saboda yasan Maraicin da su Hadiyyah suke ciki Amma baisan suna CIKIN matsala ba,Duk wata Hadiyyah tana da kud'i a kalla 25k, Ma sha ALLAH, sha'anin ubangiji kenan babu ta yadda ALLAH Baya bu d'awa ba wansa musamman ma maraya..)


" Zakiyyah fito ki yi wad'annan wanke_wanken!
Cewar sa'adatu tana fitowa daga d'akinta


"Wane irin wanke_wanke Kuma Aunty?!


Cewar Zakiyyah ta na Mai da kai kan fillo!


"E wanke_wanke nace ki Yi in kin gama ma ga shara nan tana jiranki, domin amfa ninki a gidan kenan, bazai yiwu ki zauna kiyi Shirim da ke ba,babu cas babu as, tun da kin'ki zaman gidan mijinki! Cewar sa'adatu tana tafa hannayenta"


" Ke Aunty ki ke ko wa? Ni fa Ba Zahra da Hadiyyah bace, baxa kiyimin abunda kike so ba ehe!
Zakiyyah ke fad'a tana yun'kurawa daga kwan cen da ta ke


"Farkon zuwa na gidan nan na Fara wanke_wanke da shara ne saboda, ra'ayin kaina yan zu Kuma ra'ayin ba bu shi daga yau na daina wanke_wanke da shara, idan za kiyi kiyi idan baza kiyi ba ki barshi, aikin banza aikin wofi! Cewar Zakiyyah bayan ta ja dogon tsaki!


Fans ku ji abunda Zakiyyah ta gaya wa sa'adatu ALLAH sarki Zahra da Hadiyyah Basu ta'ba fad'a sun fad'a ba, ga Alha kinsu tun ba'a je ko ina ba.


"CIKIN masifa sa'adatu tace" wallahi yarinya kinyi 'karya ki zau na mun CIKIN gida, kice ba bu abun da Zaki dingayi, na ci uwarki a Rashin kunya, abun da kikewa mijinki wallahi karya kiyi min anan, mukhtar ya 'kaleki kin yi abunda ki ke so, hakama kaakarki wacce ta 'bata ki, Amma Nikam kinci karya! Sa'adatu ta 'karasa zancen ta na duban Zakiyyah wacce tayi tsallen al bar ka ta fito daga d'akin su"


"Hmm Zakiyyah tayi ajiyar zuciya sannan tace "shege ka fa sa ni da ke! Zamu ga Mai gaskia ni dake, tana maganar tana wani Harare _harare kamar zata da ki sa'adatu sannan ta ko ma CIKIN d'akinsu abun ta.


"Lallai ma yarinya ni Zaki nunawa yatsa ko? Daga Yau kin daina cin abinci a gidan nan, domin kuwa ba Wanda kawun naku yake kawowa bane, abinci dai nice mai ba yarwa a siyo a dafa idan i na da kud'i, to wallahi tallahi kin bar cin sa, omon wanki da wanka kin dai na amfani da shi, zan ga qaryar Rashin kunyar ki! cewar sa'adatu tana Zama domin tayi wanke_wanken ganin 'kudaje Suna bin malallautar.




"An ya kuwa FANS Zakiyyah zata iya zaman GIDAN kunji dai abun da sa'adatu tace, kunsan wani Abu ma a HAKAN fa Zakiyyah ta Fara gala baita da yunwa, idan an ci abincin safe ba lallai aci da rana ba, idan anci da rana ba lallai aci da dare ba, ga jikinta ya Fara d'ad'ewa saboda wanka da klin (... Idan baku manta ba Zakiyyah cikin gata take har a sannan, domin halin maraicin da y'an uwanta suke ciki banda ita, a lokacin da iyayenta suka rasu tana gidan mijinta, haka zalika ma gidan mijinta Babu abunda ta rasa, wanki Bata yi, wanke_wanke ma al majiri yake mata, Duk wani Abu na aikin gida in Banda girki shine kawai takeyi, domin mukhtar bayason abincin Y'ar Aiki, uwa uba ma a HAKAN ta koyi girki, zamanin y'an matan cinta hajiya Sakinah ta sangartata Bata iya girki ba da duk wani abunda mace zata Yi na cewa itama macece..)


Lallai Zakiyyah kin d'ebo ruwan dafa kanki Sa'adatu kam ba kwanwar la sa ba ce....






**************


Kaduna state...




"Hidayah da Hunaif Suna zamansu cikin aminci a hannun kaakarsu,

"Hidayah tun tana saka rai taji Hadiyyah ta kirata Akan zancen karatunsu da kawu Isma'il yace zai yi, shiru kakeji, Kiran Hadiyyah a waya tayi, Inda ta shaida mata cewa ai kawu Isma'il har yanzu bai magana Akan ci gaban karatun ba, ta ha'kura ta fawwalawa ALLAH lamarinta, ta Y'ar uwarta tayi itama lesson d'in takewa Yara, Kuma alhmdllh tana jin dad'in HAKAN.




Hadiyyah take gaya mata cewa"Zeenah fa tunda suka dawo gidan bata zuwa makaranta, kawu Isma'il ya'ki zuwa ya saurari Aunty Zakiyyah, shin mukhtar xai Kira Takoma gidan mijinta, ko kuwa Zeenah za'a saka a wata school d'in, gashi abinci ya daina ajiye musu kwata'kwata, Hydar yaita dukan Zeenah Aunty, tana kallo Bata magana, sai dai idan Zakiyyah tana wajen ne Tak Masa magana ko ta rama mata, tunda yaga haka Kuma yadaina dukanta a gaban Zakiyyah d'in sai yaga Bata wajen.


Duk wannan zancen da Hadiyyah ta gayawa Hidayah, Baaba taji domin wayar ta bud'e sifika ne, ranta ya 'baci, karshe ta barwa ranta cewa in ALLAH yakaita kano 'kafarta 'kafar Zeenah nan zata dawo da ita, ita Kuma Zakiyyah tun da zaman gida ta za'bar wa kanta, gata gashinan, Amma wallahi bazata yiwa mukhtar magana Akan zamanta a gida ba, taita zama har mahadi ya bayyana idan tayi hankali zayi zancen gidan mijin.... Kwarai dagaske Baaba kinyi magana Mai kyau....




**************




"Kawu Isma'il fa duniya ta Zama sabuwa, sai fantamawa akeyi da dukiyar marayun Allah, yanzu haka so yake Yasa hannun jari a WANI kamfani Wanda suke shigo da kayan electronic daga china ta girgin ruwa, ya zuba ma'kudan kud'i, ALLAH yasu bai had'a da na marayun Allah ba, wannan kam yaga hanyar da kud'insa zasu tumbatsa.






"Tsiran sati biyu da body guard d'in Alhaji yajewa kawu Isma'il da zancen yanada kamfanin da suke sarrafa fata a kudu wato lagos, to shine sukeson zuba sababbin ma'aikata, Kuma mutum zai bada kud'i Kimanin miliyan hamshin, idan aka Fara harka in Sha ALLAH mutum zai nin ka kud'in sa, sau d'aya ko fiye da hakan,(...fans kunsan dai kawu isma'il da kud'i, mutumin da yaci dukiyar marayun Allah ai son kud'in sa yakai limit...)




Da kamar kawu isma'il bazai kar'bi tayin Alhaji Abbas ba(body guard d'in Alhaji TALLAFY) saboda a hannun sa yanzu babu wad'annan kud'in da yake bu'kata, Amma sai yayi tunanin ga kud'in marayu ya bayar mana Ayi wannan harkar fata dasu man, in an samu shikenan idan ba'a samu ba ma, bata shafeshi ba, sai yace kud'in sun lalace ne yanzu ba'a samun riba,lallai kam kawu isma'il,




Ha'kon Alhaji TALLAFY ya cimma ruwa FANS Kunga dama kud'in marayu yakeson su dawo hannunsa gashi kuwa zasu dawo, Abbas body guard d'in Alhaji TALLAFY ya kware wajen law kamar lauya haka yake, Duk Saida ya Fara karantar Kawu isma'il ,domin ta email d'insa ya tura Masa da Duk WANI yadda tsarin kamfaninsa yake, da yadda yake samun ci gaba, Kuma yasamu kawu isma'il ina ya fito kud'i I zashi kud'i, babu WANI tunani ko jayayya ya amince da batun shi, akwai kwanfani a jafan tabbas na sarrafa fata, Kuma Alhaji Abbas shahararren Mai kud'i ne, shima Yana da muqami babba a kamfanin dake japan, Wanda shine ma ya bud'e karamin kamfanin a Lagos d'in, saboda Yana da kishin 'kasarsa, Kuma Ma sha ALLAH ana samun albarka sosai, kawu isma'il yanajin yadda kamfanin ake samun kud'i, dama yajima da burin kasancewa ya xama maaikaci a kamfanin sai gashi har gida yasamu gara 'basa,


Kawu isma'il yayi zaton budy guard d'in Alhaji TALLAFY shine Alhaji Abbas d'in gaskia, shiyasa ya amince, Kuma ALLAH yayi a dai_dai lokacin da wancan Alhaji Abbas d'in yake bu'katar maaikata ne shiyasa wad'uwa tazo dai_dai da Zama.........




Ya kuke gani FANS haqon Alhaji TALLAFY zai cimma ruwa kuwa?




Ya batun kud'in kawu isma'il daya sa a hannun jari?




Ya rayuwar Zakiyyah a gidan Sa'adatu shin zatayi hankali kuwa?




Da dai sauransu kubiyo oum ARQAM domin jin amsoshin ki da wasu wad'anda naki sani ba
2/7/24, 4:28 PM - Rãbi'atou Aminou {Oum ARQAM}: *RASHIN IYAYE*
(Babbar musiba)




Daga *Al 'kalamin✍️ Rabiat Amin (oum Arqam)*


*08128131163*


✍️ Marubuciyar...
*Komai Nisan jifa* 📚
*Hakan ba kuskure bane*📚




*_____________*
MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION📚🖊️ *(M°W°A)*


'Kungiyar d'aya tamkar da dubu masu Nazari da Aiki da ilimi burin 'kungiyar a koda yaushe shine ta fad'akar ta Kuma wa'azantar ta Nishad'antar da masoyanta🤙
*____________*




*PAGE TWENTY THREE 23*






"Na Aiko yaro ya d'auki zeenah yakaita makaranta, kince baza ta jeba,me kike nufi ne?
Abunda Mukhtar ya rubutawa zakiyyah a sa'kon kenan"


"Ko da zakiyyah taga abun da Mukhtar ya rubuta mata na sa'ko, bata bi ta kansa ba , har karta ta ci gaba dayi.


"Zuciyar Mukhtar ta dugun zuma ainun, sake tu ra mata sa'kon yayi.


"Zakiyyah wai ke me yasa baki da Hankali, da tuna ni ne? Wallahi ranki zai 'baci idan ALLAH yakaimu go be, zan Aiko a d'au zeeenah Zuwa makaranta, wawiya kawai wacce batasan me take ba"


Zakiyyah tana Gama karanta sa'kon da batayi niyyar Masa replay ba, Amma zuciyarta ta dugun zuma Bata san lokacin da ta Fara masa replay ba


" kaga mukhtar wai menene had'in ka da zeenah ne? Ca nake Y'ar uwata ce ko? To in dai kai d'an halak ne ka 'kale Zeenah ka fitar da ita daga cikin shafunka, ABIE daya ke d'an kane ai na bar maka shi, shin ni daya ke d'ana ma ban ta'ba maka magana akan sa ba, balle kai Zeenah babu abunda ya had'a ku nice na had'a yanzu Kuma na raba, kai harkar rayuwar ka muyi tamu, aikin banza ai kin wofi!"




"Mukhtar ya na ga ma karantawa zuciyar sa, tayimai za fi, maganganun da zakiyyah ta gaya Masa, tasa ta kuma sare Masa, ba bu abun da yazo zuciyarsa sai ya rubuta mata sakinta ta sa'ko, ka fin ya aika mata da takaddar sakin.




"Sai dai Abu guda d'aya da mukhtar yakeyi a rayuwarsa shine Baya Duk wani Abu na rayuwarsa sai ya nemi shawarar mahaifiyar sa"


"Ko da mukhtar ya Kira hajiyar sa, yagaya mata Duk yadda sukayi da zakiyyah, Bata ba shi goyon bayan sakin zakiyyah ba, tace ya 'kaleta dai har yanzu da lokacin da zata horu, Amma saki ita kam Bata amince ya saki zakiyyah ba, sannan Kuma zancen Zeenah da yace zai kaita makaranta, m ya ajiyeta a gefe ya qaleta, ya zuba mata idanu, kawunsu isma'il ya kai Zeenah makarantar da sauran y'an uwanta suke Zuwa kawai,saki Amma bai taso ba a tsakaninsu ko dan darajar iyayenta, ta yadda suka nuna Masa 'kauna, Y'ar su Y'ar 'karama aka aura Masa ita, yanzu dan 'kasa ta rufe musu idanu zai ce zai saketa, halin zakiyyah ai tun farkon AUREN su take a haka, meyasa bai sake ta tun iyayenta suna raye da kaakarta miri'kiyarta ba? Sai yanzu hakan bazai faru ba(... ALLAH sarki hajiya Jamila ALLAH ka had'a mu da sirika irin wannan, ALLAH yasa kuma halinta ya d'ore a HAKAN, kar halin zakiyyah yasa ta canza halinta, domin zakiyyah halinta sai ita wallahi nima tafara bani haushi, ta Fara zancan halina ni ma nadaina sonta😡..)






"Amma Kuma zakiyyah ta bawa Hajiya Jamila mamaki ba KA'DAN ba, irin Wannan tijara haka?, Dan sa'kon daya tura wa Zakiyyah da sa'kon da itama ta dawo masa dashi,Duk ya tura mata Kuma ta karanta,


"Taiwa mukhtar d'in fad'a Akan karya Kuma gayawa Zakiyyah wata magana Mara dad'i, wawiya da ballagaza Duk su fita daga bakinsa, wannan ba zancen mijin arqizi ga matarsa ta sunnah bane, wannan sai masu xaman daduro, ko karuwai


Mukhtar yaji abunda mahaifiyarsa ta fad'a Kuma yayi mata al'kawari in Sha ALLAH shi ko sa'kon ma baxai Kuma mata ba, ita dai Hajiya Jamila tace ban rabaka da matar kaba domin har yanzu tana qar'kashin inuwar Auren ka.


"Mukhtar haka ya ha'kura da zancen sakin zakiyyah, Amma ya 'kudirce a ransa, shi kam kafin ya waiwaya ga zakiyyah gaskia za'a dad'e, sai tazo da kanta ta ba shi ha'kuri, ko da zai dawo da ita CIKIN gidan sa.(... Lallai mukhtar Anya zakiyyah zatayi hakan kuwa Mije dai Zuwa fans...)


"Tunda Wannan maganar da Zakiyyah ta gayawa mukhtar, yadawo gida cikin damuwa, da bilkisu ta fahimci HAKAN, ai kuwa Duk wata hanya da tasan zata samarwa mijinta walwala ya manta da damuwarsa tayi Masa, Amma ko da wasa bata tambayeshi me yake faruwa dashi ba, domin tasan may be Akan Maman ABIE ne, wannan kam ba wurimun ta bane,(... Mata kudinga fita abunda bahu ruwanku, idan mijinki yana damuwa kiyi qoqarin fitar dashi ta kowacce hanya da farantawa, bincike ba naki bane, idan yazo miki da zancen kiji idan shawara ce ki bashi idan Kuma addua ce ki tayashi, amma binciken abunda Bai shareki ba babu ke aciki, musamman idan kikasan matsala ce tsakaninsa da abokiyar xaman ki wato kishiya, kowa tasa ta fishsheshi, kedan kawai ki kyautatawa mijinki... Wannan shawara ce)


Tun daga sannan bilkisu ta zage damtse wajen kyautatawa mukhtar da faranta masa da Duk hanyoyin da tasan zata sashi farin ciki, ga ABIE a gefe shima sai kuyi zaton d'an cikin ta ne.


"Zakiyyah tana tu rawa mukhtar wannan sa'kon ta kashe wayar ta gaba d'aya, tuna jinta zai dawo mata da reply ne, tasan maganar da ta gaya Masa kowanne irin Mai ha'kuri ne dole ya tanka,




Tun daga sannan, ta shiga harkar gabanta a gidansu, Bata kula kowa sai y'an uwanta Hadiyyah da Zahra, suma ba wata Hira suke ba,domin haushin ta suke ji, ganin tayi wauta da hauka, kud'in da ta tawo dashi daga gida su take dafa abunda takeso taci, tayi walwalar ta, babu abunda ya dameta, ko ABIE bata tunawa dashi, bata tunanin ko zai nemeta? Kuka yakeyi na Rashin ta ko wane Hali yake? Shin bilkisu ma tagari ce zata kula da ABIE ta bashi kulawa ko akasin HAKAN?(.. wannan wace irin uwace..?) Nika nace FANS za ra bata barin dami ai, kud'in zasu 'kare zamuga da wane kud'in zatayi fantama, taci ta sha d'in (..banza shashasha ballagaza Nima na d'ana abunda mukhtar yake mata🤪 ko zata rama ne Nima? Seerat Zaki ramawa 'kawarki Zakiyyah ne? domin naga kun jone ke da ita, Duk da har yanzu kinqi gayawa qawar taki gaskiya😱 tasan cewa xatayi kuskure matuqar Hajiya Jamila takai bango, Dan itace take tan'kwara mukhtar akan ya saurara wa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login