Showing 141001 words to 141223 words out of 141223 words
Chapter 48 - RASHIN IYAYE Complete Document by Rabi'atu Muhammad Rabi'u Oum ARQAM.txt
waɗanda Nasu suke Raye ALLAH yaƙara lafiya da nisan kwana mai albarka ya rabasu lafiya dasu,masu kannen uba Irin Kawu Isma'il kuma ALLAH ya canza Zuciyar su Kamar Yadda ya canza ta Kawu Isma'il yanzu,masu kishiyoyin uwa Irin Sa'adatu Suma ALLAH ya shiryata yasa ta gane batare DA anmusu irin nata ba Ko irinta Kawu Isma'il ɗin cikin Ruwan sanyi shiriyar ta Alfarmar shugaba Saw🙏 )
Saboda shiryuwar Kawu Isma'il da Aunty Sa'adatu Duk sanadinsu ne me zasuyiwa ALLAH Inba godiya ba ALHAMDULLILLAHI ALA KULLU HALIN....................
WAÑNAN shine ƙarshen labarin
Nima oum ARQAM Daga haka nace TAMMAT BI HAMDULILLAH
Na Fara rubuta littafinan Ranar 1\1\2023 na kammala 7\10/2024 inawa ALLAH GODIYA sosai
Duk typing yasha jinkiri Kala Kala na rashe rashe,Rashin lafiya fa sauran su Amma yanzu komai yawuce sai labari
Ya ubangiji inda nayi daidai ubangiji kasanya Mun a mizani inda na kuskure ka yafemun ajizancine na ɗan adam ALLAH yasa wannan rubutun ya amafani Al Umar shugaba Saw
Ƴar uwarku A musulunci ✍️ Rãbi'atou Aminou Muhammad {oum ARQAM} ce Yar mutan kanawan dabo
Nake cewa Bissalam sai kun sake juna a sabon novel Dina Mai Suna RASHIN SANI hausawa sukace YAFI DARE DUHU wanda in Sha ALLAH zaifi wannan nishadantarwa DA fadakarwa DA wa'azantarwa da yardar ubangijin talikai...........................
10/7/24, 1:28 PM - Rãbi'atou Aminou {Oum ARQAM}: DOC-20241007-WA0023.zip (file attached)
10/7/24, 1:28 PM - Rãbi'atou Aminou {Oum ARQAM}: DOC-20241007-WA0024.zip (file attached)