Showing 135001 words to 138000 words out of 171073 words

Chapter 46 - KASAITAR SO Completed Book by Nana Haleema.doc

13 Oct 2025

7854

tunda na same ki na daina kallon ko wacce mace a matsayin mace sai dai namiji, so relax Zaid naki ne ke kad'ai precious by god grace" ya fad'a yana rik'e kumatun ta kamar yadda ake yiwa yara.

Sai a lokacin tayi murmushi har haqoran ta suka bayyana kafin ta mayar da kanta k'irjin sa tana shafawa a hankali tace, "wai kuwa ka tab'a yin budurwa?". "Yeah na tab'a" ya fad'a kansa tsaye, d'agowa tayi ta kalle shi tace, "a ina?".
"Finland".
"U mean baturiya ce?".
"Yes she's".
"Kuma kana sonta a lokacin?".
"First time na d'auka ina sonta ne daga baya na gane shak'uwa ce." Mikewa tayi zaune sosai tace, "har yanzu kuna tare?". Girgiza mata kai yayi alamun a'a, sai da tayi ajiyar zuciya sannan tace, "Meya raba ku?".

D'an cize baki yayi ya kalle ta sannan yace, "She betrayed me". Da mamaki tace, "u said ba sonta kake ba yanzu kuma kace taci amanar ka like how?".? Kallon ta yayi na wasu seconds kafin yace, "forget it". Mak'ale Kafad'a tayi tace, "noo i want to know". Ya d'an dafe kai kafin yace, "ta yaudare ni har muka ga sex, but only one time ne". Darammm k'irjin ta ya buga ta kafa masa ido kawai alamun ta rasa abinda zata ce masa ne sai ruwa da ya fara taruwa a idon ta, bakin ta na rawa tace, "u mean u raped her?". Girgiza mata kai yayi da sauri yace, "noo she raped me". Girgiza masa kai tayi tana fad'in, "i can't believe dis." Rik'e ta yayi ganin kamar ba'a hayyacin ta take ba yace, "u can, abinda nake fad'a miki shine gaskiya."

Dafe kai tayi tare da runtse idon ta zafafan hawaye suka sakko daga idon ta tace, "kenan ita ka fara sani before ni?". Kamar maraya haka ya d'aga mata kai alamun eh kafin ya kamo hannun ta zaiyi magana ta fizge ta mik'e tana girgiza masa kai tana kuka, mik'ewa yayi shima zata gudu ya kamo ta sosai ya rik'e ta gam a jikin sa yak'i bata damar da zatayi motsin kirki sannan yace, "Precious ban iya karya ba bana so na fara a kanki, na fad'a miki gaskiya ne dan bana so wata rana ki gano da kanki ranki ya b'aci shiyasa na fad'a miki da kaina, bana so mu dinga b'oyewa junan mu komai da ya shafe mu shiyasa na fad'a miki abinda babu wanda ya sani a duniya daga Allah sai ke sai kuma ita Rahana d'in, yes i know ita na fara sani before ke amma wallahi tun daga ranar ban sake bari na ganta ba sabida i hate her alot ta saka nayi abinda ban tab'a yi ba, har yanzu ban kuma ganin ta tun lokacin ki yadda dani pls ba k'arya nake miki ba, I'm sorry, I'm sorry, I'm sorry, ki daina kuka in ba so kike nima nayi ba" ya k'arasa fad'a yana dafe kansa dan sosai jijiyar kan ta harba sabida kukan ta da kuma maganar da yayi mai yawa.

Sassauta kukan nata tayi tare da hugging nasa back shima ya rik'e ta tsam kamar za'a kwace masa ita, "i love you more than anythings precious, forgot about Rahana ki goge ta a ranki i swear na tsane ta tun lokacin, friend ce ta makaranta sai kuma ya zama ga gidan da nake zaune ga nata sai muke tafiya school tare mu dawo tare ashe ita akwai wata manufa a ranta, kar ki had'a kanki da ita cos tazarar ki da ita kamar tazarar sama da k'asa ne, precious kin wuce yadda kike tunani i told u you're so sweet more than honey and sugar wallahi, pls forget that i beg u" ya k'arasa fad'a a hankali yana buga bayan ta.

Hannun ta takai wuyan sa sai taji temperature jikin sa ta d'an yi sama alamun zazza6i ya fara sauka a tare dashi sai kuma sautin bugun zuciyar sa da taji ya k'aru hakan ya saka ta goge idon ta tace, "shikenan". Ajiyar zuciya yayi ya jata suka zauna yace, "are u sure daga zuciyar ki ne ya wuce?". D'aga masa kai tayi alamun eh tana kallon sa, "thanks you so much Precious, thanks you for understanding" Murmushi tayi tace, "close dis chapter i don't like it, wai da gaske ne kayi kuka a kaina?" Ta fad'a da alama a lokacin tambayar ta fad'o mata kuma tana so ta kawar da waccan a ranta duk da tana jin ta har lokacin a zuciyar ta kawai bata so ta nuna masa ne ganin yanayin sa.

Kallon ta yayi yace, "of course" ya fad'a yana lumshe ido ya bud'e, murmushi tayi kad'an tare da cewa, "oh Allah! Na kasa amincewa da hakan, kamar kai kayi kuka a kan sona" ta fad'a tana kallon sa shima kuma ita yake kallah, hannun ta ya kama duka biyun yana kallon idon ta yace, "Wanda ya kwanta tsahon five to six days unconsciously a kanki shine dan yayi kuka za'ayi mamaki?". Wani irin abu take gani a idon sa hakan ya jata da lumshe su ta bud'e tace, "i am surprised". D'an murmushi yayi yace, "kar ki kuma mamakin hakan, nasha wahala a kan sonki har yanzu kuma ina kan shan wahalar, Ibteesam tun lokacin da Gaye yayi attempting raping d'in ki at Kaduna nasan i really love you, cos yadda hankali na ya tashi jiki na ya dinga shaking ni kaina I'm surprise about that, na fara son ki tun time d'in da kika kalli idona kika cemin d'an iska d'an shaye-shaye, tsanar sunayen da nayi ya saka nake ji kamar kema tsanar ki nayi ashe ba haka bane that's love, time d'in da kina Kaduna naso na barki ki tafi sometimes amma sai naji in kika tafi bazan iya zama babu ke sai na hana tafiyar, ban yi niyar yi miki komai ba daman kuma ban tab'a yiwa wata haka ba nayi miki haka ne dan ki tsorata kuma kin tsorata d'in, ina sonki precious son da ban san iyakar sa, ina son na kasancewar dake tsahon lokacin da ban san iyakar ba, in na ganki da wani kuna magana zuciya tana min zafi ina ji kamar ana zuba min hot water from my head to down, i love you soo much and moreee" ya k'arasa fad'a cikin kasala yana dafe kansa da duka hannayen sa.

Kwantar da kanta tayi dai-dai saitin zuciyar sa da take bugawa da sauri tace, "ban san lokacin da sonka ya shiga raina ba nima Baby, da farko na d'auka na tsane ka ne amma daga baya sai na gane son ka nake bawai tsanar ka nayi ba, ina sonka miji na ina k'aunar ka, ina son kasancewa matar ka har a aljanna, ina alfahari da kasancewar ka mijin na sabida kai d'in ka kasance tamkar ruwa a safara kafin a same ka ana shana wahala, i love you soo much miji" ta fad'a tana sake k'ank'ame shi sosai a jikin ta.

Kamar gudun ruwa haka taji zuciyar sa na tafi a guje kamar an saka mata play, sosai take jin bugun a kunnen ta da kuma zuciyar ta dan sosai take bugawa kana jin yadda take tafiya kasan dalilin kasancewar su a waje d'aya ne.

Jin yadda heart d'in sa take beating over sai ya bata tausayi dan tasan kasancewar su a waje d'aya ne ya haifar masa da hakan da kuma son da yake mata ta kuma furta masa abinda yafi so yaji daga gare ta fiye da kowa a duniya.

Kallon sa tayi taga idon sa a lumshe sai numfashi da yake saukewa da sauri-sauri kamar wanda yayi gudu, bud'e idon sa yayi ya kalle ta suka had'a ido a hankali ya matso da fuskar sa kusa da tata ya d'ora lips d'in sa a kanta nata har lokacin yana kallon cikin idon ta, lumshe ido yayi lokacin da ya fara kissing d'inta lowly itama kuma tana taya shi hakan sai ya saka shi rud'ewa sosai.

Dukan su sun rud'e ne a lokacin ga kuma ruwan da ya fara sauka da k'arfin gaske sai hakan ya k'ara musu karsashi akan abinda suke yi, zagayawa yayi da hannun sa ta baya ya saukar da zip d'in rigar ta kasancewar doguwar riga ce sai kafad'un suka sauka, fatar bayan ta yake shafawa gently cos yadda yake jin ta very soft yana sake sakashi a cikin wani sabon yanayin, hook d'in brezia d'in ta ya b'alle ya kwantar da ita a kan kujerar yabi bayan ta har lokacin idon ta na lumshe shi kuma nasa a b'ude yake yana kallon fuskar ta.

Yanayin da suka tsinci kansu a ciki a wannan lokacin yayi musu dad'i fiye da ko wanne lokaci, ruwan da yake sauka da sauti mai k'ara da kuma yanayi? gudun ruwan dukkanin su ji suke kamar ko wanne d'igo na ruwa in ya sauka kamar da d'igon shauk'in juna da kuma mararin junan su yake sauka, wannan dalilin ya saka su sake t????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? sundumawa k'aton kafkin masoya, sai da suka mori junan su dukkan su kafin ya riga ta mik'e zaune yana sauke numfashi da sauri-sauri kamar wanda yayi gudun fanfaki.

Kusan mintina goma ya d'auka a haka kafin ya kalle ta yaga ta kifa kanta a kan kujerar har lokacin tana sauke numfashi itama, wani abu ne yaji ya kuma tsirga masa tun daga kwakwalwar sa har legs thumb d'in sa sabon yanayin son kasancewa da ita ya sake tasowa masa ya mayar da hannun sa bayan ta yana shafawa a hankali, tabbas badan yasan bata da tsarki ba da babu abinda zai hana shi zarcewa a lokacin domin shi kad'ai yasan abinda yake ji a kanta.

"Precioussss" ya fad'a bayan ya mayar da fuskar sa ya kwantar a bayan ta yana goga mata sajen fuskar sa a bayan nata, sai da tayi ajiyar zuciya sabida sake taso mata da yanayin da ya fara barin jikin ta a cikin mintina da suka shud'e, d'ago ta yayi tayi saurin b'oye fuskar ta a k'irjin sa tana murmushi, shima murmushi yayi tare da kissing d'in? forehead d'inta yace, "yaushe wannan abin zai tafi?" Ya fad'a bayan ya aza hannun sa kitson dake kanta yana bin ko wacce tsaga da yatsan sa. Tsigar jikin tace take tashi yanayin ta ya sake canjawa ta sake komawa ruwa sai kuwa ta lafe a jikin sa tana shak'ar khamshin turaren sa mai sanyi babu k'arfi balle tayar da hankali, "me kenan?" Ta tambaya still tana jikin sa bata d'ago ba cikin muryar da take nuni da shauk'in masoyin nata da take ciki.

"Menstrual blood ". Shiru tayi alamun tunani kafin tace, "two day's remain". "Four day's kike yi kenan?". Kai ta d'aga masa alamun eh kafin ya sake cewa, "Ki fad'a masa ya tafi badan shi ba da yanzu nayi nisa". Danna fuskar ta tayi a jikin sa alamun kunya tana dariya kad'an-kad'an, "Precious kunya ko?". D'aga masa kai tayi alamun eh, sai ya mayar da hannun sa bayan ta yana shafawa kamar mai zana wani abu yace, "It's gossiping not shy, any way i don't like dis kunya a wani abun, sometimes tana burge ni sometimes kuma bana sonta dan naga alama zata hana ki nuna min abinda yake ranki, so pls a ajjiye ta indai a wannan fagen ne ina son kulawa da yawa". Tana daga kwance tace, "Kaifa daman baka da kunya ko?". Ya amsa da fad'in, "Yess ban santa ba gaskiya sai dai naji ana cewa kunya but nikam bana jin ta".

Murmushi tayi bata ce komai ba dan a zahiri gaskiya tana jin kunyar ta d'ago su had'a ido a lokacin, "aha Precious maganar events?". Tace, "zanyi dinner." Yace, "Innalillahi, please kiyi hak'uri basai kinyi komai ba, bazan iya ganin ki cikin wedding gown d'in nan ba maza na kallon ki na hak'ura ba, i can't wallahi ina kishin ki over, help me to cancelling this dinner pls and please" ya fad'a kamar yayi mata kuka. Wani dad'i ne ya kamata jin abinda yace sai ta sake shagwa6ewa tace, "nidai A'a zanyi." Ta dafe kai tare da fad'in, "please badan ni ba".

"Don't worry my husband duk abinda kake so shi nake so, nima bana son wani events ko kad'an wanda za'ayi combining maza da mata, but zanyi walima or bridel shower a iya mata even Dj will be a women, ka amince?". Sai da ya sake rungume ta a jikin sa sannan yace, "na amince, thanks you so much, but pls kar kije kita rawa ko ki saka kaya da zasu kama ki ni ba iya maza nake kishi dasu ba har matan ma". Murmushi tayi tace, "kar ka damu zan kiyaye". Shima murmushin yayi yace, "i love you". "I love you too" ta fad'a tana sake rik'e shi itama, tace, "Wai daman tun farkon auren mu ka sani kai?".

"Noo ban sani ba".
"Kaima sai a ranar da aka fad'a ka sani kenan?". Ya girgiza kai yace, "Nop a ranar dai na sani lokacin da zanzo gidan ku na hau wajan Daddy naji suna waya da Abban ki akan baza'a fad'a min ba har sai kin amince, shine nazo gidan ai muka fita". Murmushi tayi kad'an tace, "na d'auka ka sani ma ai." Yace, "no ban sani ba sai ranar, but ina jin hakan a jiki na especially in na rik'e ki sai naji bana ji a jiki nayi abu mara kyau duk sai na d'auka cikin son da nake miki ne." Kafin tayi magana yace, "Shiyasa a mota nace miki can u imagine i as your husband, sai kika ce abinda zai faru ake imagine ba wannan ba, ni bazan tab'a zama matar ka ba" ya k'arasa fad'a cikin kwaikwayon muryar ta.

Dariya tayi mai sauti kafin tace, "shiyasa kayi kissing d'ina a ranar?" Ta fad'a tana turo masa baki, "yess cos nasan halak d'ina ce ke,? ke kuma harda kuka a lokacin amma yanzu gashi ai bakiyi kukan ba sai enjoying da kika yi ma". Fuskar ta ta b'oye a k'irjin sa tana cigaba da dariya shima fuskar da murmushi.

D'ago da kanta yayi daga jikin sa ta mayar da idon ta ta kulle da sauri yayi murmushi kad'an ya sake mayar da bakin sa kan nata, sun yi nisa a tafiyar tasu suka jiyo ana kwalla kiran magariba a lokacin kuma ruwan ya tsagaita sai yayyafi da ake kad'an-kad'an, bai zare bakin sa daga nata ba suka b'ude ido a tare yana kallon ta tana kallon sa sannan ya cire ya rik'e hab'ar ta yace, "ina sonki da yawa wifey". Sai da ta lumshe ido ta b'ude sabida dad'in kalaman sa da taji ganin yanayin da ta shiga ya saka shi sakin fuskar ta ya mik'e ya shiga bedroom d'in.

Wanka yayi ya canja kaya yayi alwala ya fito ya same ta a zaune kamar yadda ya barta, k'arasowa yayi wajan yana kallon ta sai kuma yayi saurin d'auke kai tare xa fad'in, "Precious pls cover dis twins kar su karya min alwala" ya fad'a a shagwa6e yana nuna mata abinda yake nufi. B'ude idon ta tayi ta kalli inda yake nufi sai tayi sauri ta k'ank'ame rigar ta tana kifa kanta a guiwowin ta, kyakykyawan murmushi yayi ya fita daga d'akin dan zuwa masallacin da sukayi sallah d'azu.

Yana fita tayi wata sufa ta sake fad'awa kan kujera cikin farin ciki, "Allah nagode maka da kayi min zab'i na alkhairi, kai Zaid k'arshe ne ta ko ina, wayyo ni Maryam" ta fad'a kamar mahaukaciya tana dukan kujera, "duk abinda nake fatan samu wajan wanda zan aura yana dashi, ga fad'ar gaskiya baya b'oye min komai nasa na tabbata baza musha wahalar zaman aure dashi ba, Allah na gode maka" ta sake fad'a tana mik'ewa tsaye tare da fara taka rawa cikin nishad'i.

Sai da ta gaji taga zai iya dawowa ya tarar da ita tayi saurin mayar da abinda ya cire a jikin ta ta fita daga d'akin, Daman tasan baza ta samu Hajiya a falo ba tana d'aki tana sallah hakan ya saka ta shige d'akin har lokacin fuskar ta da murmushi, da kallo na d'akin suka bita suna kallon juna sai kuwa suka shek'e da dariyar da ta ankarar da Ibteesam akwai su a d'akin, "Ku kuma yaushe kuka dawo?" Ta fad'a tana kallon su, Zahra tace, "Daman ya za'ayi ki san lokacin da muka dawo ana can ana zuba uwar love a d'aki,? shikenan muma mun kusa auren nan dai muji ya kuke ji". Fateema ta cakfe da fad'in, "kwarai kuwa y'ar uwa ki duba irin smiling d'in da take yi fa kana gani kasan na love ne". Taski tayi tace, "ni wanka zanyi bani da time d'in ku" ta fad'a shigewa band'aki sai kuwa saka sake shek'ewa da dariya suna fad'in, "u see wanka zatayi."

Suna zaune ta fito har lokacin murmushi take tana kula dasu kuma suna ta kallon ta, ta shirya tsaf cikin doguwar riga mara nauyi wacce babu ko landin babu a jikin ta ta d'aura d'ankwalin, "amma dai yau a wajan sa zaki kwana ko?" Amina ta tambaya tana kallon ta. Hararar su tayi tace, "eh mana yadda garin nan yayi sanyi daman ai lokacin masoya ne" ta fad'a tana d'age musu gira d'aya, sai kuwa suka sake fashewa da dariya ta kalli Jidda tace, "Jidda amma dai jikin ji normal ko?". Tayi dariya tace, "normal nake bana jin komai". "Masha Allah, yanzu nidai yunwa nake ji kuzo muje muci abinci."

A tare suka fito suna hira da nishad'i har falon Hajiya a nan suka tarar da Zaid d'in ma da kuma sauran samarin a zaune, Hajiya tace, "Ke Maryam ni na saka a kira shi yazo ya zauna cikin mu dan so nake ya sake damu sosai kafin gobe ku tafi." Murmushi Ibteesam tayi ta saci kallon sa akayi sa'a shima ya d'ago suka had'a ido tayi saurin d'auke kai shi kuma ya sake yin murmushin da yak'i barin fuskar sa.

"Dan ma baya magana ko duk cikin rashin sabon ne?". Ameer ya fad'a yana kallon Ibteesam, bata ce komai ba Zahra ta amshe da fad'in, "Haka yake fa Hamma Ameer bashi da yawan magana sai anyi sa'a zakaji maganar sa, in kaga daman yana hira to da Anty Ibteey ne." Ameer ya girgiza kai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login