Showing 153001 words to 156000 words out of 171073 words

Chapter 52 - KASAITAR SO Completed Book by Nana Haleema.doc

13 Oct 2025

7840

ba tare da ta kalle shi ba.

"Alwala?" Ya fura cikin sigar tambaya yana kallon ta, girgiza kai tayi alamun a'a dan bata jima da idar da sallar i'sha ba, kan carpet d'in da yake tsakiyar d'akin suka hau tare da tayar da sallah, bayan sun idar sukayi addu'a sannan ya mik'e ya d'auko wannan ledar ya ajjiye a gaban ta yana bud'ewa, "Ni kin san ban san ana shigowa da komai bafa Hameed ne ya fad'a min" ya fad'a yana cigaba da bud'ewa dan shi kansa bai san meye a ciki ba.

Bayan ya gama ya d'ago ya kalle ta yace, "ki rage wannan mayafin mana bakya jin zafi ne?". Bata ce komai ba sai k'asa da ta kuma yi da kanta shi kuma kallon ta yake yana mamakin? wannan sunkuyar da kan da take yi na meye, "Precious bafa a gaban Daddy kike ba Zaid ne mijin ki, ki daina wannan sunkuyar da kan bana so" ya fad'a yana kallon tare da d'ago da kanta sama.
"Kici abinci" ya fad'a yana tura mata pack din alamun taci, girgiza kai tayi alamun a'a tana langwabar masa da kai, chunkushe fuska yayi yace, "Baki isa ba sai kinci". Ya fad'a yana matsowa kusa da ita sosai ya fara bata a baki tana ci a hankali har ta d'an ci da d'an yawa sannan ya k'yale ta.

Ta kalle shi akayi sa'a suka had'a ido ta saukar da idon nata k'asa tace, "Kai baka ci ba". Mik'ewa tsaye yayi yana k'okarin zare rigar jikin sa yace, "I'm okay bana jin yunwa". "Nima ban yadda ba sai kaci". Kallon ta yayi yana daga tsayen ya koma ya tsuguna kusa da ita yace, " Ko naci abincin bazan daina jin yunwar ba" ya fad'a mata a shagwa6e kamar yadda ya saba mata magana.

Da ido tayi masa alama da meyasa sai ya sake langwa6ewa yace, "Bashi nake son naci ba". Muryar ta a k'asa sosai tace, "Wanne kake so?". "Sai kinyi alqwarin zaki bani then na fad'a miki."
"Nayi alqawari zan baka" ta fad'a ba tare da tunanin komai ba,Murmushi yayi mai kyau ya d'age girar sa duka biyun hakan ya k'ara masa wani irin kyau mai sanyi yace, "Shikenan in nayi wanka zan fad'a miki sai ki bani". Kai ta d'aga masa alamun to sai kuma fad'uwar gaba da ta fara kawo mata ziyara data fahimci abinda yake nufi take tsoro ya cika mata zuciya hankalin ta ya tashi, "tashi muje muyi wankan" ya fad'a yana mik'ar da ita tsaye tare da fara k'okarin warware mata lifayar jikin ta,? "ka barshi naje can d'akin nayi in na fito sai na dawo" ta fad'a tana so ta kwace jikin ta dan a tsorace take dashi, "shiiiiiiiii" ya furta yana d'ora tsayan sa a kan bakin ta yana juya mata idon sa a cikin nata babu shiri ta sauke su k'asa dan idon sa tamkar dafi ne a jikin ta yana tasiri babba a tare da ita.

A hankali yake warware lifayar jikin ta tana tsaye kamar an dasa ta har sai da yazo k'arshe sannan ta rik'e ragowar da ya rage tace, "Please". Ta k'asan ido ya kalle ta dole ta sakar masa shi kuma ya k'arasa cire ta, tun daga yatsun k'afar ta yake kallon ta har hular da take kanta, sanye take cikin dogon wando bak'i wanda bai kamata sosai ba amma ya fito da duk wata halitta da Allah yayi mata, sai riga itama doguwa mai high neck kamar ta sanyi ta kama ta d'am a jikin ta, hannun ta d'aya ya rik'e ya juya ta yana sake kallon ta cikin shauk'in soyayyar ta, zai iya rantse shi bai tab'a tsayawa ya k'arewa surar ta kallo ba kamar yau dan wancan lokacin a gigice yake ba'a hayyacin su suke ba bazai gane wani abu nata da gani sosai ba, "woww! Woww!! Haka English wears suke miki kyau ban sani ba?" Ya fad'a yana sake kallon ta kamar zai lashe ta sabida ba karamin kyau tayi masa ba.

Hular kanta ya zame gashin ta ya bayyana wanda ta d'aure da ribom ya saka hannu ya same ribom d'in gashin ya sauka har kusan kafad'ar ta, kamar tv haka ya saka ta a gaba yana kallon ta cikin so, qauna, shauk'i da kuma sha'awar ta da take dawainiyya dashi a lokacin, ganin irin kallon k'urillar da yake nata sai ta fara bubbuga masa k'afa tana fad'in, "Ni dan Allah ka daina kallo bana so". Hakan da tayi ya sake jefa shi a cikin duniyar da tafi wacce yake ciki, yadda yake buga k'afar ta komai na jikin ta rawa yake gashi daman tana cikin k'ananun kaya komai ya bayyana, "Ohhh god!" Ya furta lokacin da yaji wani abun ya tsirga masa tun daga kwakwalwar sa har nails d'in k'afar sa,? tsigar jikin sa ta tashi yarrrr duk wata kafa ta gashi dake jikin sa ta bud'e zuciyar sa ta fara bugu kamar ana dukan ganga, lokaci d'aya jikin sa ya fara wani irin rawa idanun sa suka koma jah kamar an watsa masa yaji a lokacin suka cicciko da ruwa kamar wanda yake shirin yin kuka.

Ganin yanayin da ya shiga hankalin ta ya tashi matuk'a tsoro da fargaba da tashin hankali ya bayyana a tare da ita in ta tuna irin bak'ar wahalar da ta sha a baya, ta fara ja baya yana biyo ta tana ja baya har ta had'u da bango yazo daf da ita, tayi baya zata zilla ta gefen sa ya saka hannu ya tare ta ta juya d'aya gefen can ma ya tare ta ya zubawa fuskar ta ido yana fitar da wani wuci daga bakin sa da hancin sa, "kinyi alqwari zaki bani ko?" Ya fura cikin muryar da ta sake saukar mata da tashin hankali jikin nata itama ya fara rawa tace, "wanka kace zakayi" ta fad'a murya na rawa sosai alamun kuka take so tayi.

"Na fasa sai kin bani zanyi" ya fad'a yana bin ko wanne b'angare na wuyan ta da hancin sa yana shak'ar khamshin dake tashi yana sake tayar masa da hankali da gefa shi cikin sabon yanayi, kar kar kar haka jikin ta yake rawa zuwa lokacin hawaye sun fara sakkowa daga idon ta jin yadda hancin sa yake yaho a wuyan ta da fuskar ta sai hakan ya sake tsorata ta, "kayi hak'uri" ta fad'a kuka dan hankalin ta ba k'aramin tashi yayi ba, baice mata komai ba ya fara k'okarin zare rigar jikin ta ta saka hannu ta danne nasa hannun tana girgiza masa kai tana hawaye amma bai daina abinda yake yi sai da ya cire rigar daga jikin ta hankalin sa ya kwanta.

"Subahanallahi" ya furta lokacin da idon sa yayi karo da fatar jikin ta da take wani irin d'aukar ido sabida gyaran da tasha har yellow yellow take yi ga santsi da laushi da fatar ta k'ara kamar ta jarirai, ya rud'e ya gigice hankalin sa ya bar jikin ta ya fara bata kisses a ko ina, sak'on da ya fara aika mata dashi shine yayi sanadin da kwakwalwar ta da zuciyar ta saka kasa d'auka k'afar ta ta sage kamar zata fad'i ya rik'o ta ta fad'a jikin sa ya kwantar da ita a kan gado yabi bayan ta yana cigaba da yamutsa mata jikin ta.

After some minutes....=??

Kuka take masa sosai kamar wacce aka aikowa da sak'on mutuwa ta cikwukuye a cikin blanket, hankalin sa ya tashi sosai ga kukan ta da yake haifar masa da da ciwon kai ya k'arasa wajan ta ya yana k'okarin yaye blanket d'in, "I'm sorry precious, I'm sorry" abinda yake fad'a mata kenan cikin tausayin ta dan yasan tasha wahala sosai duk da bashi ne karon farko ba amma bashi da banbanci dana farkon, "talk to me please, me kike so?" Ya fad'a kamar zai mata kuka shima yana kallon ta, ganin baza tayi magana ba gata kuma a cikin ciwo dole sungume ta sai cikin band'aki.

Raki kala-kala yasha shi a band'akin dan ita kad'ai tasan me take ji a jikin ta dan tasha wahala a hannun sa ba kad'an ba, sai da ya tabbatar ta gasu sosai sannan ya k'yale ta ya fito ya barta, bata jima sosai ba ta fito tana takawa tana hawaye har ta k'araso cikin d'akin a lokacin shima ya shigo da alama wani band'akin yaje, ganin yadda take tawowa ya saka shi k'arasawa da sauri ta rik'e ta yana fad'in, "ki daina kuka mana precious nafa baki hak'uri". Zaunar da ita yayi a gefen gadon ya fita zuwa d'akin ta bai jima ba ya dawo ya k'araso inda take ya zira mata doguwar da ya d'auko mata mara nauyi, kanta ya tab'a yaji shi a jik'e sosai ya d'auke ta cak ya mayar da ita band'akin ya tsayar da ita a wani waje ya danna wajan sai ga iska fuuuuuu tana fita mai zafi tana busar mata da kanta, bud'e gashin yake yana ratsa ko ina har kan ya bushe sannan ya dawo da ita ya d'auki ribom d'in ta ya tifke mata shi k'asan kai, idon ta a lumshe kawai yake tana jin duk abinda yake mata amma zafin da take ji a jikin ta ya hana ta tace masa komai.

Hannun sa ya saka ya tab'a wuyan ta sai yaji zazza6i yace, "Ya salam, sannu" ya furta yana mik'ewa duk da shima ba lafiyar gare shi ba amma bai damu ba ta tata yake yi, sudrex ya d'auko wanda ya shigo dashi sanin pain reliever ne kuma yana maganin joint pain ya b'allo mata guda biyu ya kawo mata had'o mata da ruwa ya bata tasha, sake duba inda maganin yake yayi ya d'auko mata maganin ciwo jiki shima ya bata tasha sabida ciwon jiki, kwantar da ita yayi a kan k'irjin sa yana shafa kanta a hankali yana mata kiss a goshi time to time har bacci ya d'auke ta.

Kallon fuskar ta kawai yake yana sake jin sonta da qaunar ta sababbi suna sake shiga jikin sa lokacin, shi kam me zaice cewa in ba godiya ba, Precious d'in ta wuce tunanin mai tunani ta ko wanne fanni Allah yayi mata baiwar da shi kad'ai yasan da ita, duk yadda yake misalta ta ta wuce haka, duk yadda yake tunanin zai ji ta ta wuce nan, ji yake kamar yau shine daren su na farko kasancewar wancan a wahalce sukayi shi, abubuwan da suka faru yake tunawa yana lumshe ido yana tuna kukan da take masa babu kuma sunan wanda bata kira ba, murmushi yayi ya sake yi mata kiss a goshin ta yana tunanin me zai mata wanda zai saka ta farin ciki kamar yadda ta saka shi? Ya sani bazai tab'a biyan ta ba har abada dan abinda ta bashi ba'a sake samun sa har Allah ya tashi duniya dan haka sai dai ya kwatanta, tuno yadda yayi enjoying jikin ta da yayi ya saka tsigar jikin ta tashi ya lumshe ido yana ji ina ma ya k'ara, da wannan dogon tunanin bacci ya d'auke shi shima.

Da asuba ya farka har lokacin tana jikin sa ta saka bakin ta a wuyan sa tana bacci, sai da ya k'arewa fuskar ta kallo ya tab'a wuyan ta yaji babu fever sannan ya mik'e yana jin ciwon jiki da kuma ciwon kai ga fever? jikin sa, band'aki ya shiga yayi alwala ya fito yana tunanin ya tashe ta ko A'a, abinda bai sani ba ta farka lokacin da yake ta tab'a jikin ta idon ta biyu kawai bata so ta bud'e ido ne sabida kunyar sa da take ji da yadda take jin cikin ta kamar an mata shegen duka, lissafa awannin da suka kwanta yayi yaga ai ta d'an samu bacci babu laifi sai ya zagayo dai-dai kunnen ta yana fad'in, "Sweet precious, my sugarcane, time for prayer" yana fad'a yana d'an jan kunnen ta da la66an sa guda biyu ruwan fuskar sa na shafar kuncin ta.

Kamar mai bacci ya bud'e ido suka had'a ido ya sakar mata murmushi mai tsadar gaske ta yi saurin yin k'asa da kanta, "lokacin sallah" ya fad'a kamar mai rad'a yana jijjiga fuskar ta. Mik'ewa zaune tayi tana yamutsa fuska tare da dafe kanta dan har lokacin yana mata ciwo, "ciwon ne?" Ya tambaya yana kallon ta, d'aga masa kai tayi alamun eh tana sake yamutsa fuska, sai jikin sa yayi sanyi ganin shi da kansa ya saka mata ciwo shida baya so yaga bata da lafiya amma shine da kansa yayi silar saka mata ciwo, "I'm sorry precious, daure ki tashi kiyi sallah" ya fad'a muryar sa a sanyaye yana rik'o ta tare da mik'ar da ita tsaye.

Motsa k'afar tayi taji har lokacin da zafin amma ba sosai ba ta kalle shi shima ita yake kallo yace, "Zafi ko?". Bata amsa masa ba har suka je band'akin ya barta ya dawo ya shinfid'a abinda sallah sannan ya koma, tarar da ita yayi tana brush sannan tayi alwala ya sake rik'o ta suka dawo.

Tana jin yadda jikin sa yayi zafi in ta rab'e shi dan babu riga a jikin sa amma bata ga yasha magani ba, kallon sa take sai tausayin sa ya kamata ganin bata lafiyar sa yake ba ta tata yake yi duk da shine silar saka ta a rashin lafiyar amma ai hakkin sane, yana jin yadda take kallon sa a jikin sa amma bai kalle ta ba dan yana kallon idon ta zata canja masa tunani ne yayi abinda ba shikenan ba shiyasa yak'i kallon ta har suka k'arasa kan sallayar, hijjabin ya d'auko ya saka mata har lokacin kallon sa take sannan suka tayar da sallah basu samu sunyi raka'atanul fijir ba.

Bayan sun idar ya juyo ya kalle ta yace, "i hope kina karanta ayataul kursi a bayan ko wacce sallah ta farillah ko?". Girgiza masa kai tayi alamun a'a, ya zaro ido yace, "meyasa? Hadith????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
s ne Annabi Muhammad S.A.W yace duk wanda yake karanta ayatul kursi a bayan ko wacce sallah ta farilla babu abinda zai hana shi shiga aljanna sai mutuwa, in bai shiga aljanna ba to bai mutu bane amma yana mutuwa sai aljanna directly, so as from today ki fara karantawa" ya Fad'a mata fuskar sa a sake yana kallon ta.

Girgiza kai kawai tana mamakin sa sam baiyi kama da wanda yasan addini ba haka kasancewar tasan yaran manyan nan wanda suka taso a turai ba wani abun kirki suka sani ba a harkar addini in ba karatun sallah ba amma shi yana tayi mata bazata akan abubuwa da dama, tsaf ya karance tunanin da take yi sai yayi murmushi mai kyau yace, "Zaid yasan addini dai-dai gwargwado Precious, zaman turai ko zaman gida da nake bana zuwa wani waje bai saka na manta da addini na ba".

Duk sai taji nauyi bata d'auka zaiyi saurin d'ago ta haka ba tayi k'asa da kanta kafin tace, "Ina kwana." Matsowa yayi sosai kusa da ita yace, "ya jikin naki?" Ya fad'a yana sake tab'a wuyan ta sai yaji jikin nata ya kuma d'aukar d'umi, kafin ta bashi amsa yace, "Subahanallahi precious yanzu kina jin fever baza ki fad'a min ba?" Ya fad'a yana mik'ewa da sauri wanda hakan ya saka jijiyoyin kansa harbawa? ya dafe kan yana runtse idon sa, inflanil ya b'alla guda d'aya ya kawo mata da ruwa yace, "karb'i kisha".

Batayi musu ba ta karb'a tasha? ya mik'ar da ita tsaye yace, "muje ki kwanta" ya fad'a yana rik'e da ita har kan gado ta kwanta shima ya kwanta a gefen ta yana wasa da gashin kanta, "Precious!" Ya fad'a a hankali yana kallon ta, "uhumm" ta fad'a itama kanta na k'irjin sa. "Kiyi bacci" ya fad'a a hankali, bata ce komai ba ya kuma cewa, "Daren jiya na kasance a cikin wani irin k'aton tafkin ruwa wanda yake cike taffff da ruwa mai kyau ga haske da khamshi mai dad'i, iya khamshin zai saka ka manta a duniyar da kake precious balle dad'in sa da yake saka mutum ya kai gab da mutuwa, farin ciki da dad'i na kisa Precious na tabbata wannan farin cikin zai saka mutum ya iya mutuwa, in badan nayi da gaske ba nima da yanzu wannan farin cikin ya kashe ni precious, wannan tafkin da nake magana a kai ba ko wanne bane face ke matata Maryam Ibteesam my precious, precious nayi wani irin farin ciki wanda ban tab'a samun kaina a cikin sa ba tun bayan rasuwar Mama sai a lokacin da na samu labarin kece matata, bayan nan kuma sai lokacin da Abdallah ya amshi virginity d'in ki, i lost my control a lokacin na gigice sabida kyautar da kikayi min wacce baki tab'a yiwa kowa ba sai ni."

"Over 20 years kina ajjiye da wannan kyautar har sai da nazo gare ki sannan kika bani, Precious mai zanyi in ba farin ciki ba dan wannan kyautar ba kowa yake samun ta ba amma ni na samu a wajan ki precious, ina ta tunanin me zan baki wanda zai saka ki farin ciki dan nasan bazan tab'a iya biyan ki amma ina so na baki abinda kema zakiyi farin ciki amma na kasa tunawa, ko wacce kyauta gwada shi da abinda kika bani sai naga ai tayi kad'an a kwantata da kyautar da kika min, ban baki ba kika dawo jiya kika sake bani wata kyautar wacce ta kusa saka ni hauka sabida farin ciki, duk inda first night yake it's special but da nace jiya is better than is."

"I love you soo much Precious nasan Allah ne ya dubi maraici na ya bani ke a matsayin matata, ina sonki precious ina qaunar ki, ina so mu rayu nida ke har aljanna, ki soni koda babu yawa hakan zai sani farin ciki sosai, nagode, nagode, nagode Allah yayi miki albarka kinji matata" ya fad'a yana mata kiss a goshin ta fuskar sa da murmushi sosai har kana hangon haqoran sa.

Idan nace muku kalaman Zaid sun so su haukatar da Ibteesam ban muku k'arya ba dan rasa nutsuwar ta tayi sabida dad'in da kalaman suka yi mata, zata iya rantsewa tunda take a duniya bata tab'a jin abinda ya saka ta farin ciki kamar abinda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login