Showing 42001 words to 45000 words out of 159062 words
Chapter 15 - MALLAKIN WAYE COMPLETE Document from Queen Samy.txt
ta nufi dakin Deejah.
"Nan Nadiya ta tarar Laila ta saka Zulai ta fara kwashe kayan Deejah...... " Ke ke ke, lafiya what's going on here, Nadiya ta fadi tana dubansu, sai yau ta hadu da matar da take a matsayin matar babanta, matan da tafi wasa a duniya.
"Da sauri Aziza ta tafi tayi hugging dinta tana fadin" you must be Nadiya, wow you're so Cute, nice to meet you.
"Tureta Nadiya tayi daga jikinta, ta shiga yamutsa fuska tana kakka'be jikinta, ta dubi Aziza da kyau kafin ta yatsina fuska tace" Point of correction, we used that word Cute to describe a Dog, I'm Beautiful, kin gane, and the next time you intend to touch me, will you please wash your hands first......" Baki sake Aziza da Laila suke kallon Nadiya, ta zarce tunaninsu, Deejah kuwa dadi ne ya mamaye ranta, basu san waye Nadiya ba, macece meji da girman kan tsiya sabida kyau da takedashi da kuma arzikin mahaifinta,.
"Deejah ina zaki naga kina tattara kaya, Nadiya ta tambaya.
"Caraf Laila tace" Nice nace ta koma sashen ma'aikata ta barwa Aziza nan dakin, "Kerere Nadiya ke kallon "So called wife din Dad dinta kafin tace" Miss am sorry to say, but wnn dakin da kike gani na Deejah ne, 'yarki bata da matsuguni a gidan nan, I hope you gerrit,....
"Ba Laila da Aziza ba kawai harta Deejah da Zulai saida abin Nadiya ya basu tsoro, Laila kuwa ganin kar Nadiya ta yarfa ta gaban ma'aikata da yarta yasata saurin jawo hannun Aziza suka nufi sashen Laila. Nadiya ta dubi zulai a dakile tace " oya rearrange everything..... zulai batasan me Nadiya tace ba dan haka wuri tayi tana kallonta, tsuka Nadiya tayi kafin ta dubi Deejah tace" am sure ke kinji abinda nace ai, daga haka ta fice tayi nata dakin.
"Aunty amma wnn yarinyar ba karamar yar rainin hankali bane, kiga abinda ta maki, kina a matsayin matar uban ta, ai wllhi da shashafeta da mari kikayi, cewan Aziza dake tsaye kan Laila.
"Murmushin ya'ke laila tayi wanda hausawa ke cewa tafi kuka ciwo, snn tace" Azee bata haka ya kamata mu 'bullo wa yarinyar nan ba, komai ta mana ya kamata mu shanye idan har muna so mu cimma burinmu akanta, snn ki juri duk wani wulakanci da zata maki har sai kin zame aminiya a gareta, kinajina, a sanyaye Aziza ta gyada kanta, tana me tunanin ta ina zata iya jure wulakancin Nadiya, abun da kamar wuya wai dan daudu da kiran sallah....
"Koda suka tashi a office gidan su Sadiq suka wuce, sosai Mamie taji dadin zuwan Irfan, can yaci lunch dinsa har bayan la'asar yana gidan, sai can yamma yayi ma Mamie da Ruqayya sallama, harda DaDa wacce take fama da jinyar hauka.
"Koda Sadiq ya dawo daga rakiyan Irfan yaukam Mamie tayi 'kuri ta tuntu'be gameda batun aurensa da Ruqayya, Sadiq yace Mamie dama nafi so ta soma sch idanyaso tana sch din sai ayi bikin, Mamie tace hakan ma yayi Allah shi tabbatar mana da alkhairinsa, Sadiq ya amsa da ameen Mamie......
"Amir Aiman da Nilam ne zaume dakin Nilam, zane sukayi na witch wato mayya harda hart akantaπ, suka mannna jikin wardrobe sai jifanta da pillow suke, suna fadin" go away witch we don't want you here..... ire iren kalaman da suke kan fadi kenan,
"Ammah da Nadiya na zaune a parlor, Ammah na kallon wani program dinta duk sun cika mata kunne, juyowa tayi ta kalli Nadiya dake faman charting as usual ga earpiece manne a kunne, Ammah tace" Miss Twitter maza jeki duba yaran nan sun cikamin kunne, Inaaa Nadiya bata jiba ta kure kida a kunnenta, Ammah abin haushi yake bata idan Nadiya na charting ga kida manne a kunne,π tayi kwafa daidai lokacin da Deejah ta shigo parlorn ta tarar Ammah nata magana wa Nadiya inaaa hankalinta na uwa wani duniyan, Ammah ta dau throw pillow ta jifa wa Nadiya, a razane ta dago tana fadin " yes granny, kumnenta Ammah ta rike da karfi tana fadin" wann charting da jin kidan naki bansan randa zaki daina ba, ni gwarama ki fara sch ko zai ragu, Nadiyq ta rike kunnenta tana fadin" auchhh Ammah it hurts, pls zaki tsinke min kunne, Deejah sai dariyan draman Ammah da Nadiya take ta haye sama duba yaranta..... Tana shiga Nadiya ma ta shigo, nan suka fada masu,wai Aunty Laila ne witch, Nadiya me zatayi banda dariya, tace kai kids kumafa drawing din yayi kama da ita...." Deejah kam sosai abun ya taba mata rai, bai kamata Nadiya tq biyewa yara haka ba, ko babu komai Laila matar babansu ne, Deejah tace " kids kids, ku daina babu kyau you shouldn't be rude to elders especially Aunty Laila, she's your new mom now.
"Nadiya ko kulata batayi ba sai dariyanta take, kai amma fah *Dragon Lady* tayi kyau (sunan da ta sakawa Laila.... lol).
"A parlor Laila ta sami Ammah , ta gaisheta cike da girmamawa, Ammah ta amsa cikin sakin fuska da jin dadi, laila tace" Ammah su Nilam kuwa sun dawo daga sch, Ammah na murmushi tace" eh sun dawo suna sama can dakinsu bisimillah ki karasa ki samesu, cike da ladabin munafunci Laila ta mike ta nufi upstairs.
"Hello Kidddsss, ta fadi sanda take shigowa, Nadiya na ganinta ta kuma kwashewa da dariya, ta furta Dragon Lady a hankali kafin ta fice, Deejah kam gimtse dariyanta tayi sadaf sadaf ta fice.
"Amir da Aiman tsayuwa sukayi daga nesa suna kallonta, sanda Laila ke fadin" what are you guys busy doing here, Amir da Aiman suka shiga girgiza kai ma Nilam kan kar tace ga abinda suke.
"Nilam tayi dariya tace" Aunty you know what, mun zana evil witch ne kin ganta a chan, Laila ta kalla gamida yamutsa fuska ta jawo Nilam jikinta tace" come here pretty kar ta kamaki, Amir da Aiman me zasuyi banda dariya, Laila ta miko masu hannu, boys kuzo nan kar witch ta kama ku, matsowa kusa da ita sukayi sai faman dariya suke..... kukan kenwa suka soma ji, dama Laila ta tsani kenwa kwata kwata bata so,... Kenwan er karama da ita ta fito daga sch bag din Amir ta nufosu, ai a sittin Laila ta nufo downstairs tana ihuππ€£, Yaran gaba daya suka sa dariya....
"Ba Amma kawai ba harta su Deejah da Nadiya saida suka mike jin Laila ta nufo kasa a guje, Ammah tana tambayan lafiya, tuni Laila ta buya bayan Ammah tana fadin kenwa ne Ammah, tsaki Nadiya tayi ta zauna taci gaba da charting dinta, Ammah tace amma fah babu kenwa a gidan nan, dan Irfan bayaso, he's allergic to it. Laila tqna faman sauke ajiyan zuciya twce wllhi Ammah na ganta,
"Kenwance ta fito a guje ta fice, nan su Aiman suka biyo bayanta, Ammah ta bisu da kallo, Deejah kam sai dariya take, Nadiya tace wow colour din Pussy cat din yayi kyau I love it.
"Ammah ta dubi su Aiman da suka soma raku'be raku'be alamun sunsan sunyi laifi tace kuzo nan ku fada mun yanda kuka samo Kenwa gidan nan, kunsani sarai yayanku baya so.
"Aiman yace Amir ne, Amir yace Aiman ne, saida Nilam tace, Ammah namune dukanmu, A street muka sameta, homeless shiyasa muka kawota nan. Girgiza ka kwai Ammah tai ta nufi sama, wadan nan jikoki nata akwai sa ciwonai inji Samyπ Laila kam tuni ta wuce sashenta.
"Gaba daya suka nufo waj neman kenwan, harda Deejah da Nadiya, Nadiya ta kalesu tace" ya Irfan must not know about the pussy, gaba daya suka gyda kansu, hk suka ringa zagaya gidan suna fadin pussy pussy where are you... Can Deejah ta hsngota ta shige 'dakin Irfan ta window..... gaba daya sida hanjainsu ya tshi dan sun san gamuwarsu dashi.
"A gajjiye lilis ya isa gida, yana gama parking sashensa ya wuce ya sakar ma kansa shower, tunda ya shigo yake Attishawa, yayi yafi sau goma, take farin fatarsa ta soma yin ja tana tana zogi, mamaki ne ya ishe Irfan ysan dai cat ke saka sa hak, amma ina ya sami cat, wata zuciya tace 'kila gidansu Sadiq ka samu, da wnn tunani yqci gaba da gudanar da abinda yakeyi... bai gama sarew ba saida ta zo _Closet_ dinsa zai saka kaya, yaga curin kashin kenwa har guda biyu a closet dinsa......." What! Ya fadi da karfi........
πΈπ»Queen Samyπππ..........
[8/21, 06:18] Umar Dalha: ππππ *Mallakin Waye*
32
"Sosai Irfan ke attishwa, cikin dan 'kank'anin lokaci jikinsa yay rud'u rud'u sai k'ai'kayi da zogi yake masa, tunani yake yi waya kawo kenwa gidan, take bakimsa ya soma furta Nadiya, itace me bala'in son cats tun suna LOS ANGELES, He's quite sure itace ta kawo cat gidan,
"Wayansa ya dauka ya shiga neman layin Nadiya, duk sunyi tsuru tsuru sun b'oye kenwan 'krkashin drawer, take Nadiya ta shiga nunawa Deejah screen din wayan," my goodness ya Irfan is calling, me zance masa, am sure allergy dinsa ya tashi, Deejah tace" a'a kai haba dai, ni ban taba jin wai dan kenwa na waje ba sai mutum yayi ciwo, kodayake bn sani ba, amma ki dauka ta yuyu wan7 abin zai tambayeki tinda ma ga kenwar a nan.
" 'Kirjin Nadiya na dukan tara tara ta d'aga wayan da k'yar,..... "Tun kafin tayi magana a hsale yace mata" To my Closet right now" dag hak ya katse kiran.
"Cikin 'dakinsa ta samesa a Closet dinsa wanda yake tamkar na wani celebrity, komai is arranged in an orderly manner, wajen suite daban, wajen shirts daban wajen neck ties daban, wajen jeans daban, wajen jampas daban, idan ka dawo tsakiyan closet din wanda yake glass ne zalla wajen , wristwatches da links ne jere a wajen ko wanne ya amsa sunan sa, daga can gefe kuwa takalma ne a jere gwanin ban sh'awa....
"A rakub'e Nadiya ta tsaya tana wulli wulli da idanu, take jikinta ya sona b'ari dan tsoro ganin yanda jikin Irfan ya turning to red, Fuska a tamke ya soma fad'in, " Who the heck brought cat into this house,
Sa basa amsa tayi sai zare ido takeyi, " tsaki yayi gamida d'aga murya yace" am I not talking to a being, huh?, nace waye ya kawo cat gidan nan, despite the fact that am allergic to it," Dama dama wlhi ni ban sani ba yaya.
"Jawo hanunta Irfan yayi suka fice zuwa sashensu, ta window Aziza ta hangosu a sittin ta fito itama ta biyo bayansu.
"Duk sunyi tsuru tsuru a parlor, Irfan ya ci gaba da fa'din now can someone tell me who the heck brought cat into this very house?
"Yakai dubansa gasu Amir da Aiman, daga gani ksan basu da gaskiya, Irfan ya hade gira sama kafin yace " yaya bamu bane, Nilam ta matso kusa da Deeejah, s hankali take kiran sunanta, Deeja ta dan sunkuyo tace yes precious, Nilam tace, yamzu ya Irfan zai buge ni idansu Aiman suka ce pussy cat dina ne. Girgiza kai Deejah tayi "no bazai nai komai ba....." Suna ta magana wa juna a hankali, basu san idon kowa na kansu ba harda Irfan da ya murtuk'e fuska,
"Mastowa Irfan yayi kusa dasu kafin yace" ku gama whispering dinku and tell me the exact truth.
"Girgizq kai Nilam ta soma, Irfan ya tsareta da ido kafin yace" Angel were you the one, ..... Kan tayi magana Deejah tayi caraf tace" ni ce, ni kawo kenwar.. " Kallonta kwai Irfan keyi babu ko kyafta ido. Aziza dake tsaye gefe kaman ta mutu dan haushi, she couldn't have a single chance to talk to Irfan, ga wann banzan so called Nanny din sai shishige masa takeyi.
"Kallonsu kwai su Nadiya keyi, yanda suka b'ace da kallon juna, shi na mata kallon I can't disgrace you here in front of my siblings, cos I do luv you now.
"Ita kuwa Deejah kallon" tausaya masa take yanda jikinsa yayi jazur, inama ciwon ya dawo jikinta, Oh master you be adjeboter, even cat irritates you..... Ihun da Aziza ta saa ne ya dawo dasu daga duniyan da suka lula.... A guj tayi bayan Irfan ta shiga ri'ke rigarsa sakamakon ganin kenwan datayi tana saukowa daga stirs.
"Cike da tikaici Irfan ke binta da kallon mamaki, " He's like toh itakuma wnn wacece, tsaki yayi gamida daka mata tsawa, wani kallon da ya watsa mata yasata nustuwa babu shiri. Nadiya me zatayi banda dariya, Deejah kuwa kishin Aziza ne taji ya dirar mata.
"Nan Irfan ya soma attishawa sosai, hannun Deejah ya jawo suka fice daga prlon... Aziza t bisu da kallo har suka fice, Nadiya ta watsa mata hrara gamida jan guntun tsaki tace" Don't deceive your self, coz yaya Irfan will never set his eyes on you, daga haka tayi hayewanta sama. Sosai abin ya ta'ba zuciyan Azee tabi Nadiya da kallo kawai hr ta b'ace mata....
"Irfan kuwa suna fita sashensa suka wuce, basu tsaya ko inaba sai naken bedroom dinsa, hanunta ta fincike daga ri'kon da ya mata, tana masa mugun kallo tace" let go of my hand,... "harara ya watsa mata kafin yace" don't think otherwise, closet dinsa ya nuna mata kafin yace" clear that mess,
"Yatsina fuska tayi hfin tace mefah, ba tare da ya klleta ba yace" ki shiga mana zaki gani, daga haka ya fada toilet dan yin wanka.
"Dariya sosai Deejah tayi ganin yanda kenwan nan t tulawa Irfan kashi a closet dinsa, closet din da ya amsa sunansa closet. Tsaf ta wanke wajen ta gyara, tana fitowa 'kasa ta nufo da niyyan fita amma me gimm taji kofan alamun rufe, ta duba key babu a jikin kofan, ta'be baki ta danyi ta shiga zagaye parlorn dan sosai parlorn ke mata kyau, wani dan kofa ta hango daga can gefe ta nufi wajen ko zata sami exit, kallon wajen ta tsaya yi wani 'karamin parlor ne an cikasa da Design Works, ga penti iri iri colours daban daban sosai wajen ya mata kyau, ga hoton wata mata wacce daga gani balarabiya ce an zana yayi kyau anyi k'aton enlargement, dan ksan hoton an rubuta" LOVE" da manyan harrufa, 'kirjinta ne ya shiga dukan tara tara, a fili take furta " kai noway, this can't be, ashe dama yanda budurwansa, mtsww ko kyauma batayi ba, farin fatane kawai, harda wani rubuta Luv.... ta kuma jan tsuka a karo na biyu....." juyowan da zatayi sukayi ido hu'du da Irfan yana sanye cikin english wears as usual, tamke fusja yayi yana kallonta, ya shiga matsowa kusa da ita, take Dejah ta soma matsawa da baya tana fa'din" dan Allah master kayi hakuri, wllhi ban zage budurwanka ba, ..... bai daina matsowan ba bai kuma ce komai ba, hr saida Deejah ta mannu da hoton, kirjinta na bugawa da sauri da sauri, ta shiga juya ido tana addu'an Allah sa kar yace sai ya mata kiss..... "runtse ido tayi tana jiran ta Allah ya sameta... " Wani sautin dariya me da'di taji yaba tashi, a sittin ta bu'de idonta ta sauke su tsaf kan Irfan, yanda yake dariya hankali kwance, a ranta tace kai dama master na dariya haka... Shikuwa Irfan dama abinda yake son gani kenan, idan taji tsoro abin na burgesa shiyasa sa dariya.
"Take kuma ya gimtse yasha mur sosai kafin yace" ki juya kiyi apologizing ma pic din nan idan baki son nayi stealing a kiss from you,
"Ta hade rai a zuciya take fa'din" tabb I should apologies to the pic, tsaban son budurwansa da yakeyi..... " Zakiyi yanda nace kokuwa ya soma matsowa..... A tamanin Deejah ta juya harda ha'de hannaye alamun ban ha'kuri tana duban pic din..... mamaki ne ya isheta ganin pic din ya canu hr yanzu mace daya ne, saidai wnn karan ta 'dan data fiye da hoton farkon wanda 'kuruciya ya nuna a fuskanta, wnn karan 'kasan hoton an rubuta" You were my Inspiration, I luv you Mum. "Da sauri ta juyo taba duban Irfan, sai kuma ta sunkuyar da kanta k'asa dan kuwa sosai ta samu kanta da jin kunya. Jiki a sanyaye ta soma fa'din" dan Allah kayi hakuri, I didn't know she was your mum.... am so sorry... "Murmushi Irfan ya sakar mata kafin yace" nasan baki sani ba, is ok ya wuce,. "Amma meyasa kikaji haushi lokacin da kikayi zaton budurwata ce.... " Dariyan ya'ke ta soma cikin zuciyanta kuwa cewa take, wane ni da kai Irfan, we are not from the same level nida kai...." am asking you, muryan Irfan ya kayse mata tunani, "Da sauri ta shiga girgiza kai duk ta wani daburce ta soma fa'din" ni kuma haushi no no, ba haa bane emmm emm..... "Murmushi Irfan ya danyi kafin ya karasa shigowa cikin prlorn....
πΈπ» Queen Samyπππ ..........
ππππ *Mallkin Waye*
33
*Shout out to all readers of Mallakin Waye... ILYSM*
"Ganin irin kallon da Irfan