Showing 90001 words to 93000 words out of 159062 words

Chapter 31 - MALLAKIN WAYE COMPLETE Document from Queen Samy.txt

20 Dec 2024

10392

can't be, they can't be together, koda zai zamo karshen daina numfashina ni Irfan bazan tab'a barinki ki auri Daddy na ba Deejah,.
"Juya cup goran hannunsa ya soma yi zuciyarsa na ci gaba da tafasa......




"Su Azee amarya yau anyi abun kai an tashi da safe k'arfe tara, sai faman kai komo take tsakanin kitchen da d'aki, anyi wanka ansha kwalliya da turarrukan tsubbu da designers, ina ruwan ana girka breakfast ma mai house, ta gama soya cheaps d'inta da suka sha mai da wani sauce din kidney wanda mangyada ya kwanta malala a sama ga uban gishiri da aka zabga, tana gama jera komai ta sake duba fuskanta a , akeken madubin dake manne a dinning area din, harda dad'a sauk'e wuyan rigan duk dan ango ya gani, ta kusan kai 1hr babu Irfan babu dalilinsa, tana son zuwa d'akimsa ta dubasa tana zullumin shiga,. K'arshe dai yanke shawarin fita waje tayi dan ganin ko motarsa na parking lot..... "To her greatest surprised babu Motar Irfan a parking lot, alamun ya fita kenan.... "Dafe kanta tayi da hannu bibbiyu tana furta na shiga uku ni Azeeza .........








QueenSamy ceπŸ‘„
[8/28, 14:11] Umar Dalha: πŸŒ—πŸŒ—πŸŒ—πŸŒ— *Mallakin Waye*


65

*Β©Sameena Aleeyou*




_Queen Samy Novels Forum.......πŸ“–πŸ“š_




"Zafi taji zuciyarta na mata, tana son Irfan da duka zuciyarta she needs to get him completely, cikin sauri ta koma cikin gidan kai tsaye ta wuce dining area ta wuce dustbin ta zubar dashi duka, durk'usawa tayi gaban dustbin d'in ta shiga rusa kukan takaici, ga azabebben buk'atan namiji da ya addabeta, dan kuwa an bata kayan cushe cushe da shaye shaye duk dan kar ango ya gane wani ya rigasa sanin amaryar tasa.
"Kuka take sosai kaman wacce aka mata mutuwa tana murk'usoso tana kame mararta.... kaman daga sama taji muryan Ahidjo a kanta yana fad'in"
"Goodness! What's wrong sweedy?
" 'Dago kai tayi tana kallonsa kafin ta soma fad'in" He will never love me back, he'll never set his eyes on me, duk abinda zan masa bazai tab'a gani ba, why, why Ahidjo. Am I that ugly, me wancan dammmn nanny din take dashi da bani dashi, look at me Ahidjo, I'm beautiful enough ta yanda ko wani namiji zai soni, but meyasa Irfan baya ganin kyau na, ko kallo ban ishe shi ba, balle nayi tunanin wata rana zai soni...... kuka ya kuma kufce mata.
"Rungumeta Ahidjo yayi sosai cikin jikinsa, yana shafan bayanta yake lallashinta, " Com'on kiyi shiru sweedy, am quite sure watarana Irfan will fall for you, is just a matter of time, kinsan abinda ya faru dashi wasn't easy so he needs enough time to recover, just keep on adding more patient watarana zakice na fad'a maki he would love you back, irin yanda kike so ya soki, zai zama *Mallakin ki* ne with time.
"Kalaman Ahidjo sun d'an sanyaya mata rai, k'ara rungumesa tayi sosai cikin jikinta, nan fah zance ya soma canzawa dama yaya lafiyar kura bare taci nama, nan Ahidjo ya soma squeezing nata tako ina, sosai shima yake nuna buk'atar sa, kan kace me tuni Azee ta soma balle botiran rigar Ahidjo shima ya shiga rabata da suturan dake jikinta, nan dai sukayi masauk'i a d'aki suka ci gaba da aikata masha'an su... "Wa'iyazubillah. (Allah ka tsaremu da aikin danasani... Ameen)..






"Sadiq yayi mamakin ganin motar Irfan sassafe a office, ko da yake yasan hakan zai yuwu tunda Nadiya ta fad'a masa komai halin da ake ciki. "Sakatariyansa ya tambaya ko yana ciki, tace masa eh yana ciki amma yace baison ganin kowa. Murmushi kawai Sadiq yayi kafin ya soma kcnkng..
"kan yayi magana ya jiyo muryan Irfan cikin tsawa yana fad'in" What the heck do you want, didn't I just tell you I don't wanna see anyone...... "Sadiq ne ya murd'a handle din ya shigo kafin yace" calm down Architect ba wani bane ni ne.
"Bai ce masa komai ba ya ci gaba da punching computer din dake gabansa. Sadiq yasan halin mutumin nasa dama yaya balle an sami dalili, zama yayi kana ya mika masa hannu sukayi musabaha.
"Architect how are things going, Sadiq ya tambaya.
"Shiru kaman bazaice masa komai ba, yana sipping coffee at the same time yana aiki bisa computer din ba tareda ya kalli Sadiq ba yake fad'in" as you can Dude,
"Murmushi Sadiq yayi kafin yace" Ango yaya akayi ka fito so early, and why are you having your coffee here, thought amarya ta cika maka tunbin ka ai......
"Wani mugun kallon da Irfan ya watsa masa ne ya hanasa k'arashe maganar sa, tuni Sadiq ya soma k'umshe dariyarsa.
"Are you kidding me Dude? So kaima kasan what the heck going on and you didn't tell me, yet kana fad'a mun I got bride, you must be stupid Sadiq.
"Murmushi Sadiq yayi kafin yace" calm down friend, am not here to provoke you anyway, ni kaina I just found abouy it yau d'in nan, you know what Irfan, I think you can give your self another chance, try to get along with your wife, maybe it will help you forget about yor past......
"Whatttttt!!!, Irfan ya katse sa cikin d'aga murya kafin yaci gaba da fad'in" You watch your mouth Ahidjo, what the heck is wrong with you Dude? Ka kuwa san me kake fad'a, I Irfan should get along with that girl, no never over my death body, let me remind you this, ni da kake gani, na rufe chaptern mata a raina, I don't want them anymore, am disgusting with them. Demmmn them all. So pls kar ka sake mun maganan wata yarinya a nan balle wann worse din.
"Sauk'e ajiyan zuciya Sadiq yayi kafin yace " com'on Irfan you can't go on like this,....... "Dakatar dashi Irfan yayi ta hanyar d'aga masa hannu kafin yace" Pls Sadiq let's not talk about it, change the subject or yoi just get the hell out of here.....
"Alright fine, shikenan nayi shiru, agogon hanunsa ya duba ya nuna k'arfe 10:30am daidai yasan by now Mr President ya iso. Mikewa yayi kafin yace" Architect tashi muje, kasan yau munada meeting da new employees.
"Kallonsa Irfan yayi kafin yace" you go ahead I've alot of work to cover, kasan for tje fast two weeks ban tsaya nayi wani aiki da kyau ba, so alot of sketches sun taru mun, I've to finish it before weekend.
"Gyd'a kai Sadiq yayi kafin yace" Mr president bazaiji dad'i ba, idan bai ganka ba, so pls ka tashi muje..... "Fuzar da iska yayi kafin ya kashe laptop din gabansa ya mik'e yana gyara necktie dinsa ya dubi Sadiq yace "Shall we"
"Murmushi Sadiq yayi gamida gyada kai yace "Yeah sure, nan suka soma tafiya, suka tarar isowan Engr kenan kuwa ana bud'e masa kofar conference hall dan haka gaba d'aya suka bi bayan sa...






"Bayan an zazzauna meeting ya soma gudana, nan aka gabatar da sabbin employees wato sababbin ma'aikata, ciki kuwa harda Safwan, Safwan ya mik'e ya fad'i sunan sa da d'an tak'aiyeccdn bayani akansa, bayan ya zauna hall ya d'auki tapi rap! Rap!! Rap!!!, nan Engr yayi bayani akan irin gudumawar da Safwan ya bada wajen kula da company lokacin da suke cikin solving family issues dinsu wanda hakan ba k'aramin matsayi Safwan ya kuma samu a wajen Engr ba....
"Haka kawai Irfan yaji Safwan bai kwanta masa ba, gashi daddy yace k'anin baban Azeeza ne, he don't really no, but he's having bad feelings about that guy......








"Ahidjo yau ya kwashi garab'asa dan wani sabon dad'i yaji Azee ta sake masa, haka ya rink'a mata sunbatu kaman sabon kwancen hauka... Suna gama watsewar su sauri sauri ya fice daga gidan, sai snn Azee ta soma tuhumar kanta me ta aikata, shikenan Ahidjo ya kwashe d'an sauran romon da aka tanada wa angon, zaro ido ta soma ta shiga furta na shiga uku ni Azee, what have I done, shikenan Ahidjo ya rushe komai, jiki na rawa ta d'au waya ta shiga neman layin Laila, bugu biyu Laila ta d'aga tana fad'in " baby yaya akayi...
"Cikin miryan kuka Azee ta soma fad'in" na shiga uku momy, Ahidjo ya kwashe duk wani gyaran da akayi ma Irfan,.... " da sauri Laila ta katse ta da fad'in " ban gane ba Azeeza, would you open your mouth and explain everything to me..... " Momy nace maki Ahidjo ya kusance ni just now and he ruined everything duk wani gyaran da akayi..... " Salati Laila ta saka cike da takaicin Azee kafin tace " yanzu Azeeza dan ubanki duk k'ok'ari da gyran da aka maki dashike ke jarabebbiya ce shine saida kika mik'a kanki ma wani namijin......
"Oh momy believe me I didn't want it happen either, is just thay I couldn't help it ne, ni dae yanzu asan abin yi shiyasa na kiraki....
"Tsaki Laila ta buga kafin tace" K'arama dake sai jaraban tsiya, toh ki bud'e kunnuwanki da kyau kijini, kina jina... Azee ta gyada kai baki a ture tamkar laila na ganinta, kafin Laila taci gaba da fad'in" kinsan har Niger nasa aka je min a sabidake, toh yanzu akwai sauran magungunan zan bawa Zulai ta kawo maki, wllhi saura ki sake mik'awa ma wani shegen kanki nida kene.
"Murna Azee ta soma harda daka tsallenta kafin tace " wa ai ansha ni na warke bazan kuma, ina jira momy... daga haka tayi hanging.






*Orphanage*
" Duk da ta wani koma sukuku da ita, babu me shiga sabganta itama bata shiga sabgan kowa, musamman dashike yanzu Aunty Larai bata Orphanage, rayuwa tayiwa Deejah d'aci, idan ka ganta saika tausaya mata, duk ta rame ta fita hayyacinta, a kullum bata da aiki sai tunanin Irfan da family dinsa sai kuwa kuka, son Irfan a jininta yake ita tasan da haka.
"Yauma kaman kullum, ta gama cin kukanta ta mik'e daga saman katifarta lokacin agogo ya nuna k'arfe biyar daidai na yamma, kai tsaye kitchen ta wuce dan neman abinci, dan yanzu bata isa ta shiga kitchen lokacin kowa na cin abinci ba, habaici a cin mutunci kawai sun isheta, bata da kowa yanzu a orphanage, babu Auntu Larai babu Yusra, saiko wad'anda suka k'i jininta tun a baya.
"A tunaninta tunda yanzu yamma ne, bazata sami kowa a kitchen ba, amma ga mamakinta sai gani tayi akwai mutane a kitchen d'in, daurewa tayi ta k'arasa babban food flask yanda ake zuba masu abinci, ta d'au plate tana k'ok'arin zubawa.
"Atika ta kalli Delu suka saka shewa da rangad'a gud'a, Atika tace " Oh k'awata ke da kika saba da abincin gidan masu kud'i ta ina zaki soma iya cin wnn abincin namu... "Delu ta kwashe da dariya kafin tace " kedai bari kawai ba dolena ba, tunda bani da zab'i sun k'ini sun koroni yaya na iya dole na dawo tushena gidan marayu.. "Atika ta kuma sa dariya kafin tace" toh meyasa kema baki tafi wajen uwarki data tsince ki ba, koda yake itama yanzu babu abinda zatayi dake tunda babu kudin da zaki kai mata ko kuma da kinbi k'awar taki kuka ci gaba da karuwancin ku ba tunda tare kuka faro.......
"Tunda suka soma magana Deejah bata tankasu ba, amma wann magana da Atika ta furta na k'arshe yayi mugun mata zafi, ... A hasale tayi jifa da playe din hannunta kafin ta k'araso gaban Atika tana nuna ta da yatsa take fad'in " Duk abunda zaku ce kuce amma kar wacce ta sake ce min karuwa cikin ki dan ni ba fasik'a bace..... "Dariya suka fashe dashi Delu ta mike tana shan d'ammara suka soma fad'in" Ke wllhi ki iya kanki yarinya dan yanzu uwar da take d'aure maki gindi bata nan, sai mulallasa maki dukan tsiya a nan.... an fad'a karuwa 'yar tsintuwa, mu da kika gani a nan kowa yasan iyayen mu da certificate aka kawo mu orphanage, ke kuwa fa, saidai a ce a zaizayan k'asa a tsince ki, wanda ko a tarihi bamusan da wann ba,..... "Kasa jure sauraron maganganun su tayi tuni ta fice a guje tana sharan kuka mai tsuma rai.... Allah sarki 😰😭.....






*Katsina*
_Daura_


"Hajja umma mahaifiyar Mamie ce zaune gefen Dada, bayan ta gama mata hayak'in magani, kallon Dad take ta soma samun lafiya ta rage ihu da koken da take ba kaman da ba, harta sunbatun da takeyi a da ta d'an rage yanzu, Alhamdulillah sauk'i nakan samuwa. Kallonta take xike da tausayawa duk ta fige gashin kanta wanda ada daga gani yana da tsananin yawa, sosai ta k'arewa Dada kallo, tabbas Dada kyakkyawan mace ce dukda tana cikin hauka kana iya gane hakan, Allah sarki Allah ya saka maki duk wanda ya maki haka cewar Hajja Umma....








*England*
_Manchester_


"Ayla da Afnan sai kuka suke suna fad'in saidai a kaisu Fatherland dinsu wato Nigeria suga k'asarsu, tumda aka haifesu a turai suke basu san k'asar iyayensu ba, yanzu da suka gane daddyn su will never take them back to Nigeria sai suka tada rikici sosai a gidan. Ba yanda mum dinsu batayi ba tayi convincing nasu suyi hakuri amma abu ya gagara duk da karancin shekarunsu...
"Da kyar bayan ta lallab'a su sunyi bacci ta dawo study room din mijinta yanda ta samesa zaune yana aikin tunani, zama tayi gefensa kafin tace" My dear pls let's go back to Nigeria ko don yaran nan, dago kai yayi yana kallonta kafin yace" Never, Never Bilkisu, I can't bazan iya ba Bilkisu you perfectly well know that, they should learn how to be patience, dole susan bazasu tab'a zuwa k'asarsu ba, England shime k'asar su.
"Shiru Bilkisu tayi na d'an lkaci kafin tace" what about business venture danaji kana magann zakayi da wani company a Nigeria.
"Shima d'in shiru yayi tamkar me nazari kafin yace" bana tunanin zan iya dukda d'unbin alkhairin da za'a samu, amma I'll think about it, koda zanyi saidai su biyo ni nan England don nikam alk'awari ne bazan je Nigeria.... Shiru Bilkisu tayi tana jimamin lamarin na mijin nata.




*Nigeria*
_Abuja_


"Shiryawa tayi cikin wasu matsatstun kaya wanda komai na jikinta ma iya cewa a bayyane yake, heavy makeup sosai tayi a fuskanta, rabin k'irjinta kuwa a bud'e yake, turarruka iri da kala ta feshe jikinta dashi, ta d'au alwashin yau kam saitaja hankalin Irfan sai tayi amfani da matantakan ta ta jawo hankalinsa gareta a matsayinsa na d'a namiji..... Tanajin k'arar tsayuwan motar sa k'irjinta yabada rass kallon kanta ta kuma a Consul din dake mak'ale a parlorn kafin ta isa jikin k'ofa........


*Tooh fah muje zuwa readers*




QueenSamy ce πŸ‘ŒπŸ½.........
[8/28, 14:11] Umar Dalha: πŸŒ—πŸŒ—πŸŒ—πŸŒ— *Mallakin Waye*


66


*©Sameena Aleeyou.......✍🏽*


_Queen Samy Novels Forum.....πŸ“–πŸ“š_




*"Hi Sweethearts, da fatan duk kuna cikin k'oshin lafia, kuyi hak'uri da d'an mishkilan da aka samu a previous chapter, I was a bit exhausted lokacin da nayi typing ko editing bansamu nayi ba, that's why kuka ga ko numbering ban yi ba, afuwan pls for the little mistake, but still labarin daidai ne babu abinda ya canza" Keep on following me.... Luv you all 😘*




"Kallon Aunty Larai tayi zatayi magana Aunty larai tace , maza jekiji kiran nasa, babu musu ta d'au hijabinta ta saka, zuciyarta na ci gaba da bugawa da sauri da sauri,


"Daga can gefe ta hango Range Rover d'in Engr Nazif a pake, cikin nutsuwa ta k'arasa wajen, Engr yana ganin ya fito daga motar fuskansa babu alamun wasa.
"Duk jinta take ba'a sake ba, gaba d'aya gani take itakam bata kyauta ba abinda tayi, har k'asa ta tsuguna ta gaidashi, kafin ta d'ago tana wasa da 'yan yatsun hanunta take fad'in" Daddy ka shigo ciki mana.
"Girgiza kai Engr yayi kafin yace" No Deejah basai na shigo ba, Nilam ta aikoni wajenki,..
"Jin ya ambato Nilam yasa Deejah saurin d'ago kai, k'warjininsa ya hanata kallon cikin idonsa dan har yau kallon surki take masa.
"Cikin in...inaa take fad'in" Yayasu Nilam.
"Shiru yayi na d'an lokaci yana nazarin irin ramar da tayi kafin yace" duk suna lafia.
"Khadeejah meyasa kika tafi ba tareda sanina ba? Ya jefo mata tambayar da take ta faman tsoron kar Allah sa ya tambayeta.


"Shiru tayi ta kasa furta komai,
"Gyara tsayuwarsa Engr yayi kafin yace" Deejah bai kamata ki tafi ba sabida abinda ya faru tsakaninki da Irfan, you perfectly know how Important you are to my family, kin shiga rayuwar yarana suna sonki yanda baki tsammani, ever since you left bamu samu kwanciyar hankali a gidan ba, Nilam tana son kasancewa dake, you shouldn't have left Khadeejah, ko ban isa uba a gareki ba ni inajinki tamkar jini na tamkar d'iyar da na haifa, I deserves some respect from you......
"Innalillahi wa inna'ilaihirra'ji'un " wayyo Allahn ta tamkar kasa ya tsage ta shige haka taji, shikenan Daddy kallon maras kunya yake mata, take taji hawaye sun ciko idanunta,


"Durk'usawa tayi ta soma bama Engr hak'uri, da sauri ya furta "No Khadija, tashi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login