Showing 129001 words to 132000 words out of 159062 words
Chapter 44 - MALLAKIN WAYE COMPLETE Document from Queen Samy.txt
pls.."Duk sai ta basu tausayi, Engr ne ya soma fad'in "Fatee ki kwantar da hankalinki Hajiya bazata kuma zaluntar kowa ba, I won't allow her to hurt you again or your father,
"Ya d'anyi shiru kaman mai nazari kafin yace" Tunda abun ya kasance haka wee need to be very careful, yanzu bazamu bayyanar da samun ki ba, snn zamu d'auki baba Alhaji a sace mu fitar dashi k'asar Germany mu masa jinya acan ba tare da sanin kowa ba. "Gaba d'aya suka gya'da kai snn suka amince da shawarin Engr....
"Hajiya Karime tana kwance tana bacci ta farka da ihu, mafarki take ga kishiyarta Hindatu da d'iyarta Fatee harma da wata wacce batasan ko wacece bace amma da dukkan alamun d'iyar Fatee ce, ganinsu ya sata gudu tana cikin gudun ta had'u da d'iyarta Laila da jikarta Azeeza gaba d'aya suka soma gudun suma basu fad'a ko ina ba sai wani tapkeken rami wanda yake ci falfal da wuta... wann mafarki ba k'aramin razana Karime yayi ba, sai zufa ke karyo mata ta ko ina, hammatar ta ne taji yana mata mugun zafi zogi da rad'ad'i had'i da k'aikayi, aikuwa tana d'aga hammatan taga wanu mulelen k'urji gaba d'aya ya kusa cike hammatar, sosawa ta shiga yi babu ko k'kk'autawa.
*Manchester, England*
"Zaune yake a parlor Laptop dinsa na gabansa yana aiki akai, bincike yake kan Safwan, nan ya shiga website d'in Safwan yana bincika asalinsa, daga nan ya soma bincike a fannin da Safwan ke aiki a Company d'insu, kaman wasa sai gani yayi Safwan na shirin fitar da kud'i ta External account d'in Daddy, kud'i masu mugun yawa over $600.000,
"What!!!!! Irfan ya furta gamida dad'a punching laptop din dan tabbatarwa, a hankali ya soma girgiza kai a fili yake fad'in" that Animal is realy an imbecile, cikin sauri ya ciro wayarsa ya shiga neman layin Sadiq.... bugu uku Sadiq bai d'aga, "Oh com'on pick up Sadiq...."Can yaji an d'aga wayar, gaisawa suka soma yi ga mamakin Irfan sai jin muryar Sadiq yayi bai fita sosai snn he sounds depressed definitely something is wrong, zuciyarsa ta shiga raya masa Sadiq is going through a hard time ashin lafiyar matarsa, nan kuma Irfan yaji baison k'ara masa wani tension don haka kawai sai ya kawar da zancen Safwan ya soma tambayar Sadiq jikin Ruqayya...."Maimakon yace masa da sauk'i sai jiyo muryarsa yayi yana rawa kaman na me kuka yake fad'in" Irfan Ruqayya is gone, she's gone Irfan....."Kukan da baiso ya kufce masa,
"Cike da tashin hankali Irfan ya mik'e tsaye yana karanto Innalillahi wa inna ilahirraji'un, Cikeda tausaywa Irfan ya soma lallashin Sadiq yana basa baki, Irfan yace "Friend we will on our way as soon as possible...."D'an girgiza kai Sadiq yayi kafin yace" Irfan ba sai kun dawo yanzu ba, I'm not alone here, just focus ka k'arasa abinda ya kaika Manchester, I promise you I'll be fine..."D'an murmushi Irfan yayi, yaji dad'in yanda abokin nasa yayi tawakkali, hak'uri ya kuma bashi gamida yi ma Ruqayya addu'a, daga bisani yace ya tura masa numbern Mamie zai mata ta'aziyyah....
"Juyowar da Irfan zai yi sukayi ido hud'u da Deejah wacce tuni hawaye ya wanke fuskarta, a hankali ya furta ya Salam kar dai taji, cikin sauri ya mik'e ya nufeta gamida rungumeta cikin k'irjinsa, sosai ta k'ank'amesa gamida sake kuka mai k'arfi, cikin kuka take fad'in" Is it true ya Irfan, is it true that Ruqayya is no more...."Kwantar da ita yayi bisa kafad'unsa kafin ya soma lallashinta yana nuna mata duk mai rai mamaci ne, Deejah tasha kukan mutuwar Ruqayya, haka Irfan ya kusan wuni aikin lallashinta dan abun yayi affecting nata sosai.....
*Abuja, Nigeria*
"Tun daga gate sautin k'ara da hayaniyar mutane ke tashi, idan da sabo ya saba da kid'an da Yesmin ke k'urewa cikin gidan, abinda ya damesa yau shine hayaniyar mutanen da yake jiyowa, d'an gajeren tsaki yayi kafin yasa kai.
"Cak ya tsaya a k'ofan parlorn yana kallon ikon Allah, tunda yake a rayuwarsa bai tab'a ganin kalan iskancin da ake a gidansa ba, Mata da maza tsirara, mata suna mad'igo da 'yan uwansu mata ciki harda matarsa Yesmin, Maza suna luwad'i da 'yan uwansu maza, innalillahi, duk iskancin Safwan baya luwad'i yau sai gashi anayi a cikin gidansa harda mad'igo ku, a wai matarsa ke jagoranta...."Baisan sanda ya k'arasa ba ya shiga dukan Yesmin ta ko ina...."Kan kace me mazan nan sunyi yo kansa sun soma jibgansa, Yesmin na murmushin 'yan duniya ta d'aga masu hannu alamun su k'yalesa, a hankali ta tako har gabansa kafin tace" Ahidjo Na Allah yau zaka san ka sauk'e filthy hands dinka kan Yesmeen, kallon mazan tayi kafin tace" Chalse kuyi abinda kuka ga dama dashi tunda you're in tje mood, Charlse ya kwashe da dariya sauran suna tayasa kafin yace" Dama ya bani sha'awa..."Ahidjo yana ji yana gani 'yan luwad'in nan suka masa kaca kaca.......
Sameena ceππΎ
[10/11, 10:05 PM] βͺ+234 803 864 9695β¬: ππππ *Mallakin Waye*
91
*Β©Sameena Aleeyou....βπ½*
_Queen Samy Novels Forum..ππ_
"Ko motsi me kyau Ahidjo ya kasa balle ya iya tashi, Yesmin ta k'araso yanda yake gamida kwashewa da wata irin dariyan 'yan tasha, tsugunawa tayi tana facing Ahidjo kafin ta kuma kwashewa da wani dariya, tanai masa kallon sha biyu saura kwata take fad'in" Ahidjo Na Allah, now I want you to tell me who's the real d'an tasha tsakanin ni da kai, ashema k'aryar iskanci kake, d'an rainin hankali wann kad'an ka gani the next time you try to mess with me ko numfashi bazaka iyayi ba balle motsi, snn ita shegiyar k'aramar karuwar da kake zuwa wajenta yanzu zan tura su Sasha suje su huta da ita, daga haka tayi alama wa k'awayenta matan kan su biyo bayanta, Ahidjo yanaji yana gani Yesmin ta hayesa ta barsa nan kwance kaman gawa, nishi ma da k'yar yake don kuwa zaratan maza ne har kuga hud'u sukayi amfani dashi....
"Nadiya kwance cikin jikin Sadiq har wann lokaci bata gama dawowa normal ba, d'an shafan gefen fuskarta yayi kafin yace" Angel ya kamata kije ki duba Azeeza yau, kinga tunda su Irfan suka tafi bamuje munga halin da take ciki ba, nasan da nine bana nan da Irfan ya kawosu sun dubaki...."
"Tsuke fuska Nadiya tayi gamida turo baki kafin tace" Haba big bro wllhi wannan Azeeza sam bata da mutunci, ka dubafa Aka mana rasuwa ko ta tako k'afarta tazo ta'aziya and yet kanamce mun naje na dubata, dama tuncan ni na tsaneta bama good time, dama Deejah ke sani na kulata....."Sadiq ya murmusa gamida rungumota cikin jikinsa cikin sigan rad'a yake fad'in" Haba sweet nasan ba haka kike ba, ko bata zo maki ta'aziya ba ke kije ki dubata, kiyi don Allah, don yayanki da take da igayansa na aure akanta snn kiyi don abunda ke cikinta, ko babu komai matsayinta da Irfan d'aya ne a wajenki a yanzu, pls don't say no my love kinji Nadee na.
"Sadiq k'arshe ne wajen tafiyar da mace, haka yayi convincing Nadiya ta tashi ta soma shirin zuwa gidan ya Irfan....
"Azee na zaune ta rapka uban tagumi, abun duniya sun taru sun mata yawa ita ina zata saka kanta, ta kira wayan Irfan yafi abunda yafi amma baya shiga, k'ila ma ya canza layi ne, yanzu idan Irfan ya daina bata d'an kulawan da ya soma bata batasan yaya zatayi ba, shakka babu zata iya had'iye ranta idan hakan ta kasance...."Tana cikin wann tunani taji knocking a k'ofarta, jiki babu laka ta k'arasa ta bud'e,
" 'yan mata guda hud'u ta gani cikin shiga maras kyaun gani, gaba d'aya suka sakar mata murmushi, daurewa tayi ta d'an saki murmushin yak'e itama... "Tun kan Azee ta basu izinin shigowa suka bangaje ta suka shige ciki, kan kujera suka je suka kakkame, Yesmin sai faman girgiza k'afa take, dan yau babu mai hanata cin uwar Azee.
"Azee ta k'araso tanai masu kallon banza kafin tace" Lafiya su waye ku.
"D'aya daga cikin k'awayen Yesmin ta mik'e tana k'arewa Azeemkallo harda zagayeta kafin ta kwashe da dariya, ta dubi k'awarta Yesmin tace" Yanzu sweety kan wann shegiyar k'aramar k'aruwar Ahidjo ke maki iskanci..."Jin sun ambaci Ahidjo yasa gaban Azee mugun fad'uwa, kardai ace matar Ahidjo ne.... bata gama tunanin ba sai ji tayi an finciko ta an shiga luguiguitata ta ko ina...."Tsoro da firgici ya ziyarci Azee, duk iskancinta bata mad'igo..." A hasale Azee ta mik'e tana masu kallon banza kafin ta soma fad'in" Ku k'anan 'yan iska baku isa ku shigo har gidana kuce zaku ci mutunci na ba, shegu tsinannu 'yan lesbians...."Wani mugun dariya suka kwashe dashi kafin Yesmin ta dubi Zuzu dake gefenta tace Zuzu bani abun nan, babu musu Zuzu tq bud'e jaka ta ciro bulala me shegen kyau, Azee ta soma ja da baya tana fad'in ku fice mun a gida kafin na kira maku police...
" Sally ta kwashe da dariya kafin tace" Dan ubanki gaba d'aya police station din garin nan a k'ark'ashin ikonmu suke, ki kirasu mana shege ka fasa..."Azee zatayi magana taji sauk'an bulala a gadon bayanta, ihu take tana tsalle, basu fasa jibganta ba, kunsan unguwannin masu kud'i kowa na hidimarsa dan haka babu wanda yaji ihun Azee, Malam Audi kuma a gate ce masa sukayi su k'awayen matar gidan ne dan haka dole ya barsu su shige, kafin Azee ta kwab'a masa rashin mutunci,
"Saida suka mata lilis kafin suka k'yaleta, kaman wasu mayu haka suka soma rabata da kayan jikinta, wancan tana cakuman nan wannan tana tsotsan can...
"Malam Audi yana ganinsu ya taso yanai masu sannu da zuwa, Sadiq ya rage glass din motar kafin yace" Malam Audi matar gidan na nan kuwa, Malam Audi yace "Eh rankashi dad'e ai harda bak'i ma tayi k'awayenta sun zo, Snn kullum d'aya abokin Oga sai yazo, shine nace kaikam baka tab'a zuwa ba...Sadiq ya murmusa yace toh Malam Audi gashi yau munzo..." Nadiya kuwa a ranta take tambayar kanta" Wasu k'awayen Azee ne suka zo,??? Shi kuwa Sadiq tambayar kansa yake me Ahidjo yake zuwa yi kullum gidan Irfan, shashantar da maganar yayi gamida k'arasa parking.
"Ya juyo ka kalli Nadiya da har lokacin tunani take" Hannunta ya rik'e ta juyo gamida sakar ma juna murmushi kafin yace" Ki shiga idan kun gaisa sai kimin iso, gyara mayafinta tayi kafin tace toh shikenan barin shiga, gyada mata kai yayi gamida kissing hannayenta...."Soyayyarsu abin burgewa.
"Sallama take tayi a k'ofar parlorn amma babu wanda ya amsa, har zata juya sai ta jiyo kaman gurnanin mutane da alama ba'a hayyacin su suke ba, gabanta ne yayi mugun fad'uwa, hannunta na b'ari ta kama handle din k'ofar gamida da murd'awa, nan k'ofar ta bud'e....."Cak Nadiya ta tsaya sakamakon abinda idanunta suka gane mata, innalillahi wa inna'illaihi rraji'un take son furtawa amma bakinta ya kasa, ko a film bata taba ganin irin wann kazantacciyar rayuwa ba, Azeeza ta gani kwance da mata hudu suna wani irin yanayi maras kyaun gani....
*Readers kuyi hak'uri da wannan babu yawa, insha Allah idan na samu time zuwa later zaku jini, luv you ollππ*
Sameena ce ππΎ
[10/11, 10:05 PM] βͺ+234 803 864 9695β¬: ππππ *Mallakin Waye*
92
*Β©Sameena Aleeyou....βπ½*
_Queen Samy Novels Forum....ππ_
*Assalamu'alaikum Beautiful faces, hope all my amazing fans are doing great, Allah yasa haka ameen. "I'll like to say some few words kan k'orafin danaji wasu nayi regarding this very novel, people are saying naja book d'in yayi tsayi sosai, dan Allah kumin hak'uri na samu na isar da sak'on da nike son isarwa gareku, yanayin labarin ne yazo a haka, bazan maku alk'awari ba amma dai insha Allah wannan littafi bazai haura shafi 100 ba, inajin dad'in yanda kuke bina duk wuya duk dad'i duk rintsi, I really appreciate it, without you no MALLAKIN WAYEπ. So please and please you guys should add more patience and continue following me bumper to bumper har Allah ya bamu ikon ganin k'arshen labarin nida ku baki d'aya. I love you all and I'm proud of you guysππ*
"Jikin Nadiya sosai ya d'auki rawa, ta kasa gasgata abinda idanunta suka gane mata, da sauri ta juya ta soma tafiya har tana k'ok'arin kifewa a k'asa... Tunani kala kala cikin zuciyarta.
"Sadiq baiji isowarta ba dan glass na d'age AC na kunne... Ganin yanayinta yasa sa saurin unlocking motan snn ta bud'e ta shige, kallon mamaki ya bita dashi kafin yace" Ya dai Azizar bata nan ne?
"Tama rasa me zata ce masa, murya na rawa tace" Big bro let's leave this place pls...
"Gyara zama Sadiq yayinya juyo sosai yana fuskantar ta kafin yace" Sweet I don't get you, me kike nufi, wai ma yaya na ganki haka you looks somehow.
"I zuwa lokacin idanun Nadiya sun soma kawo ruwa, d'agowa tayi tana kallon Sadiq kafin tace" For Allah's sake let's get out of here, I beg of you pls big bro.... "Ganin yanayinta yasa jikin Sadiq yin sanyi a hankali ya karya kan mota ya nufi gate, Nadeeya kifa kanta tayi da cinyoyinta.
"Sadiq dai sai sak'e sak'e yake, to the hell's going on there, meke faruwa, me ya jefa Nadiyar shi cikin wann yanayi, oh no he can't stand seeing her like this in tear. Dole ya nemi gefwn tit gamida yin parking motar sa.
"Hannayensa duka biyu yasa gamida rungumar gadon bayanta dukda bai san meke faruwa ba ko me ya faru he needs to calm her fist. Cikin sigan rarrashi ya soma fad'in" Sweet pls stop those tears, you know it hurts me a lot ganin hawayenki, just tell me what ever is worrying you my love, remember we promised not to hide anything from each other. So tell me pls what was that you saw in there,.... "Dagowa tayi gamida rungumesa very tied kafin tace" Big bro I don't know how to explain it, how don't inow how to say it, what I saw was terrible, I still couldn't believe it....."Ta kuma fashewa da wani sabon kuka, duk dauriyan Sadiq kar ta karyar masa da gwiwa saida yaji jikinsa yayi sanyi, toh ko wani abu je ya sami Azeezan.."Kallon Nadiya yake kafin yace" Wani abu ne ya sami Azeezan tell me sweet, you can't just kept quite like this.... Ganin bata amsa sa ba zuciyarsa ta shiga tabbatar masa something is definitely wrong, ko mutuwa Azeezan tayi, cikin sauri ya tada mota yana fad'in " Mu koma muga me ya faru, I can't stand by doing nothing alhalin wani abu ya sami iyalin Irfan, he'll never forgive me for that. Cikin sauri ya karya kan motan..
"Ji yayi ta rik'e kan starry din tana girgiza kai take fad'in " Big bro thay trash is cheating on brother, all this while yana zaune da tsinanniya karuwa ce ashe, karuwancinta bai tsaya kan maza ba harda mata 'yan uwanta take bi, could you immagine ganinta nayi da 'yammata hud'u akanta suna biyan buk'atan juna.."Wa'iyazubillah,...."Innalillahi kawai Sadiq ke nanatawa a zuciyarsa, he's speechless ya ma rasa abun cewa, Aziza 'yar Lesbian ce, take yaji tausayin abokinka ya rufesa, shakka babu an cuce Irfan da aka lik'a masa wann yarinyar, dama shi tuntuni bata kwanta masa ba...."Muryar Nadiya ya jiyo sanda take ci gaba da fad'in" Big bro me mutane suka d'auki rayuwa, wllhi kana mutuwa shikenan an manta ka kuma rashinka bazaisa a fasa komai a duniya ba idan tak'amanka iskanci ne wani a ranar daka mutu a rananr yake ji zai bud'e nasa, meyasa mutuwa bata zama izna ga mutane, meyasa mutane basu d'auki laifi a bakin komai ba, laifin da Allah ya halak'a al'umma guda a sabida shi, ta share hawayen fuskanta kafin taci gaba da fad'in" Allah ya isa wa ya Irfan he's never like this, tun muna America tushen tsiya ya Irfan bao tab'a yin budurwa ba balle yabi mace amma gashi Allah ya jarabce sa da fasik'a mazinaciya, Ni wllhi ban yarda cikin jikinta nasa bane......"Da sauri Sadeeq ya toshe bakinta da tafin hannunsa kafin ya soma girgiza kai yana fad'in don't say such thing sweet, we can judge the child for now, and babu laifinsa baisan meke faruwa ba, for sure Irfan baiyi deserving Azeeza ba, but I assure you my love zanyi duk iya k'ok'arina na fahimci gaskiyan al'amarin snn don Allah kar ki fad'a wa kowa wnn zancen not even Irfan, kinga baya k'asa idan kika fad'a masa you'll end up ruining his trip and bamusan yanda abun zai kasance ba, kin san irfan mutum ne me zuciyar gaske, muddin yaji labarin nan he'll definitely get out of control and hakan ka iya haifar da aikin dana sani. for now lets pretend bamu san komai ba, but I'll keep an eye on her da masu zuwa gidan kin gane,
"Gyad'a masa kai tayi gamida rungumeshi a hankali ta furta thank you big bro fo what you've been doing for my family, Allah ne kawai zai biyaka..."Murmushi yayi gamida matse ta sosai cikin jikinsa kafin yace" Familynki sun gama mun komai Princess tunda suka *Mallaka* mun the most wonderful and beautiful woman on earth. Wani dad'i ne ya mamaye zuciyarta tuni Sadiq ya mantar da ita wani bak'in cikin da take ciki da kalan soyayyarsa.....
"Saida sukayima