Showing 96001 words to 99000 words out of 159062 words

Chapter 33 - MALLAKIN WAYE COMPLETE Document from Queen Samy.txt

20 Dec 2024

10385

cikin wasu shegun nity wanda shida rariya babu maraba, sai murmushi take yau jinta take cikin annash'uwa ga labari mai dad'i da Ahidjo ya kawo mata ga kuma yau burinta zai cika na had'a shimfid'a da Irfan.


"Fitowa tayi ta nufi hanyar d'akinsa bayan ta kammala duk wani cushe cushe da shaye shayen maganin da zatayi. Saida ta tsaya a k'ofa k'irjinta na bugawa da sauri dan batasan yanda zasu kwashe ba, runtse idanunta tayi kafin ta shiga fad'a ma kanta " Calm down Azee you can do this, now or never. Da k'arfi ta shiga dukan k'ofan Irfan.
"Yana kwance yana faman murk'uso sabida yanda mararsa ta rik'e, da k'yar ya iya mik'ewa ya nufi k'ofan, ganinta yayi dangin tsirara dan kuwa tamkar babu kaya haka rigar Azee yake wanda yake daidai cinyarta. Tuni Azee 'yar duniya ta karanci halin da yake ciki, dan haka da sauri ta fad'a jikinsa tana maida numfashi tamkar wani ya biyota.
"A galabaice Irfan yace " What's it again.
"Oh pls ya Irfan wllhi na sake ganin abun a d'akina I can't sleep there. Pls let me spend the night here ko a k'asa ne.
"Irfan da tuni ya soma tafiya uwa wata duniya sabida yanda Azee ke shishige masa, ya d'anyi k'arfin halin maysawa gefe ba tareda yace mata komai ba ya bata hanya ta shigo d'akin.
"Ko kallonta bai kuma yi ba ya koma kan gado yayi kwanciyarsa. Azee dake kwance kan resting chair dake can gefe sai faman hangosa take yana juyi akan gado murmushi tayi gamida gyara kwanciyarta .
"Chan dare a tunaninsa tayi bacci, mikewa yayi zaune kan gadon yana hangota har lokacin marar sa bata daina masa azaban ciwo ba ga wani irin buk'ata da ya damesa, dama tuntuni shi mutum ne mai yawan sh'awa tsoron Allah ya hanasa fad'awa zina.
"Wata zuciya tace matarka ce wann ba zina kayi ba koka kusance ta. Da sauri kaman wanda aka zabura ya soma girgiza kai a hankali ya furta "Never, komawa yayi ya kwanta ya kashe side lamp gamida danne kansa cikin pillow.
"Azee dataji ya kashe lamp mikewa tayi ta k'arasa kan gadon gefensa ta kwanta ta tak'ure waje guda,..


"Tunda ta hauro kan gadon yaji sha'awar ta kuma k'aruwa, ji yake zai iya kwanciya da uku a daren nen, wani irin k'arfi ya kumaji na sauk'o masa, jikinsa sai faman b'ari yake he just couldn't help it anymore...
"Azee tana jinsa sanda ya mirgino jikinta, kaman zakin da ya kwana da yunwa haka Irfan ya soma shinshina jikin Azeeza, gaba d'aya sai ta juye masa, fuskan Deejah yake kallo a tare da ita, tuni ya rasa control ya soma sarrafata.
"Su Azee tuni aka soma kukan shagwab'a ana gwada tsoro irin ba'asan namiji ba.
"Irfan kam baima san tanayi ba dan kuwa ko saurarenta beyi ba, kaman wanda ya tuna wani abu nan ya soma binta a hankali dan duk a tunaninsa budurwa ce.


"A Wannan dare Azee ta raina kanta, duk barikancinta bata tab'a tunanin akwai namiji irin Irfan ba, duk tarayyan da tayi da Ahidjo batasan shiba namiji bane sai yau,.
Dukda baya cikin hayyacinsa bai gaza yin mamakin yanda ya samu Azee ba, dan kuwa koda ace bai tab'a kusantar mace ba yasan hallitar 'ya wacce batasan namiji ba dole namiji ya sha waha kafin samun k'ofa, dan kuwa wayam yaji ya shige. Gaba d'aya baya jin dad'in Azee, ya kasa gane da mace yake tare koda akasin hakan, awansa uku cur yana abu guda amma bai samu biyan buk'ata ba dole ya tashi daga kan Azee ba don ya sami biyan buk'ataba sai don ya kasa samu.
"Komawa gefe yayi yana maida numfashi, takaicin duniya ya taru ya masa yawa,..
"Azee kuwa jin ya mike yasa jinkinta yin sanyi, anya maganin nan kuwa zaiyi aiki anya Irfan bai gano ta ba kuwa bata gama tunaninta ba taji ya shak'o wuyarta.
"Kallonsa tayi yanda idanunsa sukayi jazur, da k'arfin gaske ya matseta kafin yace" Yanzu zaki gaya mun sauran wani shegene ke aka lik'a mun?.


"Azee ta soma k'ak'arin amai da kyar ta iya furta" ya Irfan ka tsaya na fad'a maka wllhi ba laifi na bane.
"Saketa yayi yana binta da kallon k'yama kafin yace" Ko k'adan bansan meyasa na kusanceki ba, ba wai samunki akasin budurwa bane ya b'ata min rai ko d'aya, haushin kaina nake dana had'a jiki dake waya sani maza nawa ne kika mik'a masu kanki kafin ni.
"Azee ta goge hawayen da suka zubo mata, durk'usawa tqyi gabansa tana kuka kafin ta soma fad'in"A da can baya nayi alk'awarin bazan sanar da kowa mummunan labarin nan ba, abinda ya kasance ciwo a rayuwata, abunda ko yaushe na tuna sai nayi kuka, ban tab'a zina ba tunda nake, wata rana ina 'yar shekaru 10 a duniya b'arayi suka min fyad'e babu wanda yasan wann mummunar labari sai yau...... "Ta fashe da kuka mai tsuma rai, ya rasa dalili amma ji yayi tausayinta ya ratsa sa, kuka take kaman ranta zai fita.
"Gajeren tsaki Irfan yayi kafin ya k'arasa bata ankara ba sai jin faffad'an k'irjinsa tayi ya kewayeta da hannayensa. Ba d'abi'ar sa bace bada hak'uri dan haka bai iya cewa komai ba.
"Wai zo kaga dad'i wajen Azee tabbas ta sami Irfan a hankali ta dad'a lafewa cikin jikinsa. A haka bacci me nauyi na azaba yayi gaba dashi.
"Azee kuwa kasa bacci tayi don murna, kallon fuskansa take kanyi da tsantsan kyawun halittar sa, tab samu namijinirin wann ai sai an darje dan haka bazatayi wasa da wann dama data samu ba, duk abinda zatayi ta *mallaki* zuciyar Irfan to kuwa tabbas zatayi shi, a haka ta kwantar da kanta kan k'irjinsa gamida lumshe ido......






"Tana bacci ta tashi firgit sakamakon razanar datayi, mafarki take da Irfan zata tsalleke titi sabida hango mahaukaciyar da take mafarki da ita ga mota ya nufota, Irfan dake tsaye can gefe ya nufota da sauri yana kiran sunan ta, kafin ta ankara Mota ta buge Irfan, mahaukaciyar kuma ta gudu.
"Zama tayi tsakiyar gado k'irjinta naci gaba da bugawa, innalillahi wa inna illaihirra'jiun me ya sami Irfan, samun kanta tayi da zuban hawaye ta shiga jero addu'o'i, tausayin kanta ya kamaya sanda ta tuna yanzu Irfan ba *Mallakin ta* bane, shikenan ta rasa sa har abada, wasu hawaye masu zafi taji suna bin k'uncinta... da haka har bacci ya kuma d'aukan ta baccin da ba'a son ranta takeyin sa ba...








********************************


"Yusra ta kuma cikumo kwalan rigar Safwan tana huci take fad'in wllhi baka isa kace Deejah kake son aura ba Safwan, bakada mata bayan Yusra.
"Kauda kansa gefe yayi kafin yace" sake min wuyar riga. Yussy ko ajikinta sai faman girgiza take tana rik'e da k'ugu tace ank'i d'in sai ka fad'a mun matsayina a wajenka. Fuzar da iska Safwan yayi kafin ya fincike wuyar rigarsa tareda sharara mata wata mari mai stars wanda tuni yasa Yussy kwalla wani ihi hadi da rik'e fuskarta. Cikin kuka take fad'in Allah ya isa na d'an iska kawai mugu azzalumi.
Wani mugun kallo Safwan ke binta dashi kafin ya soma zuge belt din wandonsa yana fad'in" ni kike kira d'an iska, yau zan nuna maki characteristics na iskanci idanma bakiyi ba a makarantar ki na karuwancin.
"Kuka yussy take ta shiga k'ok'arin guduwa kan ta ankara sai jin sauk'ar belt tayi a godon bayanta, nan ta soma kururwa tana ihu, na gefen d'akinta suka fiffito dan kawo d'auki, har waje Safwan ya fito yana dukanta. Da k'yar aka k'waci Yussy hannun Safwan.
"Tana kuka take fad'in" Allah ya isa na, kuma wllhi sai na fasa k'wai, duk wani munafumcinku sai na fasa. SAI NA FADAWA AZEEZA WAYE UBANTA. "Cak Safwan ya tsaya zufa ya shiga keto masa, kodawasa baisan akwai wani mahaluk'i da yasan wann sirri nasu ba shida Laila sai yau.
"Juyowa yayi yana kallon Yussy, ta mik'e tana mirmushin mugunta kafin tace" Ai kai k'aramin d'an bariki ne, ashe ma k'aryan iskanci kake. Da sauri Safwan ya nufota, tuni ta shige d'aki ta saka sakata.
"Tsayiwa yayi a k'ofa yana rok'on Yussy ta bud'e k'ofa Yussy tak'i kulasa....




*Toh Fah ana wata ga wata, yaya kuke ganin wann al'amari readers..... amsa nagareni ku biyoni don jin yanda zata kaya... πŸ˜„*


Queen Samy ce πŸ‘ŒπŸ½
[8/28, 14:12] Umar Dalha: πŸŒ—πŸŒ—πŸŒ—πŸŒ— *Mallakin Waye*


69




*©Sameena Aleeyou........✍🏽*


_Queen Samy Novels Forum....πŸ“–πŸ“š_




"Sosai hankalin Safwan yayi mugun tashi, inaa kai no and never, Yusra you can't do this to me, I will not allow you to destroyed my life. A hankali yaci gaba da kwankwasa kofar yana fad'in" My Yussy pls let me in I won't take long, dan Allaj kinji sunshine d'ina.


"Yusra dake zaune tana shafe jikinta da mantileta ko kulasa batayi ba,.. Safwan yafi awa biyu yana tsaye wajen yana rok'on Yussy bata kulasa ba. Tab aiko dai dole yasan abinyi, murmushi yayi mai cike da fassarori kafin ya wuce ya nufi motarsa...


****************************


"Da sassafe sukayi shirin tafiya makaranta itada Nadiya, su Azee kam tunda akayi aure aka jingine sch a gefe, k'arfe 2:00pm suka gama lectures d'insu na ranan, waya sukayi ma Ammah suka sanar da ita zasu wuce gidan Mamy dan kwana ukunkenan yau basu ganinta a Caf... Nadiya ce ke driving nasu dan yanzu Idi driver ya rage kaisu, sunfi jin dadin su tadi da kansu.



"Suna tafe suna hiransu gwanin ban sha'awa sosai Dee take bawa Nadiya tausayi, haka kawai take jin san k'asar zuciyarta akwai wata mak'ark'ashiya a k'asa. Hiran irin soyayyan da take wa Sadiq Nadiya ta soma bawa Deejah, Deejah dai sai murmushi take dan itakam soyayya bata mata da da'di ba, dan gaba d'aya yanzu ta zama wata sukuku da ita magana ma ba sosai ta faye yi ba, dole Nadiya ke janta da hira.
" Suna isa suka nufi cikin gidan kai tsaye...
"Cak suka tsaya sakamakon hango Sadiq da Ruqayya da sukayi suna hiran masoya, Sadiq na fad'awa Ruqayya irin soyayyan da yake mata, snn tafiyan Mamie Daura, taje dubo jikin Dada ne da kuma maganar aurensu...... "Take k'afafun Nadiya suka gaza d'aukanta, idanunta suka shiga ambaliya da hawaye. Da sauri Deejah ta rik'eta, itama d'in taji wani iri.
"Juyawan da Nadiya zatayi yajawo hankalin Sadiq da Ruqayya, da sauri Sadiq ya mik'e ya nufosu, Ruqayya kuwa tsuka taja gamida mik'ewa ta shiga ciki...


"Lil sis! Lil sis!!! Nadeee, Sadiq ya shiga binta yana kiran sunanta, ko kulasa batayi ba sai kuka take ta shige mota, zatayi key ma mota yace" Lil sis don't leave pls I love you.....
"Kallonsa take fuska a tamke cike da mamaki kafin tace" you must be kidding, naji komai big bro, nasan wacce kake so, real cousin dinka kake so, All this while I thought you loved me, I was stupid, am sorry big bro... Da sauri Sadiq ya rik'e marfin motan kafin yace" I love you Nadiya with all of my heart, sa bayan hannunta tayi ta share hawayenta kafin tace" but I don't love you anymore, just let me be pls. Sauk'e ajiyan zuciya yayi kafin ya matsa gefe.
"Deejah da damuwa ya nuna a face dinta ta k'araso ta dubi Sadiq tace " Ya Sadiq I'll talk to her daga haka ta shige mota, Nadiya ta fincike motar da k'arfi.




"Yana dawowa kasa komawa wajen Ruqayya yayi, d'akinsa ya wuce kai tsaye, baisan yana son Nadiya har haka ba, ita da Ruqayya Allah ya jarabce sa da son su, he can't say ga wacce yafi so, tabbas hakane Allah yakan jarabci bayinsa ko ta yaya.
"Yana cikin tunanin yaji an bankad'o k'ofa an shigo, Ruqayya ce rik'e da kunkumi sai faman huci take, da mugun mamaki Sadiq ke binta da kallo, ko kad'an baisan yaushe Ruqayya ta koma haka ba, duk ta canza ta zamo maras kunya. Bai gana shan mamaki ba saida ya tsinkayo muryarta tana fad'in" Zuwa nayi ka fad'a mun zuciyarka *Mallakin Waye* ya Sadiq, Mallaki na ne ko kuwa mallakin wancan karuwar yarinyar mai shaye shayen ne. Shiru Sadiq yayi yana binta da kallo full of surprises..... "Muryar Ruqayya ya kuma katse sa sanda take fad'in" Wai don me kake son wann yarinyar, sabida Farin fata ko kuwa sabida ubanta me kud'i ne... Bata gama rufe baki ba Sadiq ya d'aura mata mari maiji da lafia.
"Kallonta yayi tana rik'e da k'uncinta kafin yace" Ki shiga taitayinki ni ba sa'anki bane, dan ina soyayya dake doesn't mean zakimin rashin kunya son ranki, be careful daga haka ya fice daga d'akin ya barta nan tasye rik'e da k'umcinta.
"Wayarta ta ciro ta kirawo layin k'awarta mai zugata, Badiyya, A University of Abuja Gwagwalada suka had'u da Badiyya suka zama aminai, duk wani rashin kunyar da Ruqayya ta soma a yanzu Badiyya ce me d'aurata.
"Hello k'awata yaya akayi, Baddiya tace daga d'aya b'angaren.
"Nan Ruqayya ta zayyana mata duk abinda ya faru, Dariya badiyya tayi kafin tace" Ki k'yalesu koma aurenta yace zaiyi zamu samo solution, yanzu ki sato k'afa ki fito tunda Mamie bata nan. Ruqayya tayi dariya tace yawwa k'awata shiyasa nake ji dake. Badiyya tayi dariya tace" Yo mu waue ya isa yaja damu a garin Abuja ai saide muga bayansa, nan Badiyya ta fad'a mata yanda zasu had'u kafin ta kashe wayar.






"Nadiya pls take things easy, wllhi Ya Sadiq loves you, kodaga k'wayan idanunsa zaki gani, cewar Deejah dake zaune gefen Nadiya, Girgiza kai Nadiya tayi kafin tace" Haba Deee nafaji komai, najifa irin hiran da yake da cousin dinsa, its clearly ita yake so not me, ni kuma tawa k'addaran kenan Son maso wani wanda ada ban tab'a tunanin zan so sa ba, dama ance kar ka raina mutum ko yaya yake dan watarana d'an hakin daka raina shike tsokale ido.
"Deejah ta sauk'e ajiyan zuciya kafin tace" But he loves you koda yana son Ruqayya kema yana sonki. Nadiya ta kalleta galala kafin tace" it can't be possible kinsan ni bana son kishiya, har abada bazan tab'a aure dan a min kishiya ba, mijina nawa ne only me.
"Deejah ta murmusa kafin tace" Idan Allah ya had'aki zama da ita kar ki k'ullaceta da zuciya biyu, ki zauna da ita zuciya d'aya da alkhairi sai kiga riba, ita rayuwa duka duka ba yawane da ita ba, yau mune gobe ba mubane,.... "Shiru Nadiya tayi tana nazarin kalaman Deejah kafin ta maida hankalinta kan tuk'i sosai.....




"Yau kwana hud'u kenan ya rasa dalilin da yake biye wa Azee ya kusance ta, duk da shi yake shan wahala, ba wani kulata yake ba, ita take kawo kanta, ko kad'an Irfan baisan meke damunsa ba, duk ya zama wani sukuku dashi, wani sa'in yakan zauna don yin tunani ya kasa tuno komai. Ya mai da hankali sosai akan aikin company shida Sadiq.




***************************


"Zaune suke a Cafeteria Nadiya na gaban counter tana setlling bills yayinda duba handout take tana sipping drink dinta, kawai saiji tayi an buge hannunta ya zube..... "Da sauri ya durk'usa yana fad'in sorry sorry pls.... kallon juna sukayi tsaf ta ganesa abokin Irfan ne Ahidjo, take annurin fuskanta ya d'auke, ta mik'e zata tafi yayi saurin shan gabanta yana fad'in" Miss Beautiful dan Allah kiyi hak'uri I didn't mean it. Tsayuwa ta d'anyi tana kallonsa kafin tace" fine ya wuce let me pass. K'in matsawa yayi yana binta da mayen kallo ya tsuguna a gabanta ya soma fad'in Miss beautiful am in love with you pls give me a chance.... "Kaman sauk'an aradu haka Deejah taji kalaman Ahidjo for heavens sake me zatayi dashi, ko ya mance lokacin da suka daukosu a club ne shida Yussy, snn ma ba wann ba ta yaya zatayi soyayya da abokin Irfan.
"Ohhhh how sweet muryan Nadiya ya katseta, yayinda sauran jama'an wajen suka d'auki shewa.
"Ahidjo ya kalli Nadiya yace" Sis am in love with the most beautiful lady on earth, pls ki gaya mata not to let me down, mutuwa zanyi.
"Cike da takaici Deejah ta jawo hannun Nadiya tace" pls lets go... Da sauri Ahidjo ya mik'e yana bin bayansu, tsakiyan sch premises Ahidjo ya kuma tsugunawa gaban Deejah ya soma fad'in" Deejah ina sonki tsakani da Allah, I know is somehow coz you were ones my best friend's girl friend, you're beautiful you don't deserve to go like this, you need someone that will make your world. I love you Deejah from the bottom of my heart. I'm a changed prson now, pls give me a chance.
"Girgiza kai Deejah tayi alamun ta gaji da jin maganarsa kafin ta soma tafiya, Nadiya tana kiran sunanta inaa bata tsaya ba, Nadiya ta kalli Ahidjo tace " American bro (dama haka take kiransa) I'll talk to her kaji. Gyada kai Ahidjo yayi kafin yace" I trust you on that American sis.


"Koda suka dawo gida babu yanda Nadiya batayi dan tayi convincing Deejah ta bawa Ahidjo chance abu ya gagara. K'arshe dole ta barta tace kiyi tunani akai, American bro is so cool bashida matsala. Kallonta kawai Deejah tayi a ranta tace" dan bakisan wanene Ahidjo ba shiyasa kike fad'in haka. A fili ta danyi murmushi kafin tace " I'll think about it.


Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login