Showing 156001 words to 159000 words out of 159062 words

Chapter 53 - MALLAKIN WAYE COMPLETE Document from Queen Samy.txt

20 Dec 2024

10384

done that, I should have control my temper, I know if my mum was here, she should definitely be angry with me......"Share masa hswayen Abbu ya shiga yi yana tallafe da Face dinsa da duka hannayensa biyu snn yace "
"Is OK Son, I should be the one asking for your forgiveness, I shouldn't abandoned you neither your Mum, she was an amazing child, I was so blind by threatening her, what if she didn't forgive me, what if she dies with that pain, Do you think my Rabb will forgive me.. .Hawayen Abbu ya tsananta, Rungumesa sosai Irfan yayi kafin yace " Pls stop saying that grandpa, besides is wasn't your fault, another Woman poisoned your heart that makes you did what you did, believe me we all went through that,..
"Ya danyi murmushi gamida rike duka hannayensa biyu kafin yaci gaba da fad'in
"Mummy already forgives you, yeah she was an amazing woman with a beautiful heart, she's in better place right now, all she wants from us is our du'a, ..
"Abbu Ya murmusa kafin yace " Barakallahu alaika habiby.... Nadiya ta goge hawayen da ya zubo mata tana murmushi kafin ta riko hannun sauran k'annenta suka k'arasa gaba d'aya suka rungume juna....abun gwanin ban Sha'awa...
_(Nima Sameena na dan ciro hanki a jakata na goge hawayen da suka zubo min)_




"Abbu pls stay here in Nigeria with us, cewar Nilam dake mak'ale cikin jikinsa.. "Murmushi yayi yana shafa kanta, yarinyar tana dawo masa da memory din Khadeejah when she was at her age, Binty I left my business n my home there, I need to go back....
"Dan turo baki tayi kafin tace" I thought we are more important than everything in your life.
"Ware idanunsa yayi yana shan manikin kaifin tunani da wayo na k'aramar yarinya kamanta " Of course my Angel I valued you more than everything in this world, you and your siblings are my priority... OK I'll stay but on one condition,...
"Yeeeyeyy suka soma murna harda Nadiya da Deejah suna taya Nilam Amir da kuma Ayman.




"Dan kallon Ammah yayi, kowa ya lura da irin kallon da suke ma juna....
"Irfan yayi gyaran murya irin ta tsokana kafin yace " Opp Grandpa I guess I understand your condition,... Ya karasa yanada Ammah take kana ya dan rungumeta yana murmushi kafin yaci gaba da fad'in" You are deeply in love with this my Beautiful Amazing wonderful and favorite Grandma ever..... "Gaba daya saida sukayi dariya. Ammah ta jawo kunnen Irfan harda dan rankwashinsa..
"Auchhh ya fadi yana shafa kansa, kannensa ya kalla kafin yace "Am I right guys.. Gaba daya sukayi nodding kswunansu suna dariya, Ayman yace " and they will make a perfect couple, Black and white...... Nan aka kuma yin wani dariya.


"Nadiya tace ehen " muma muna da condition dinmu, bazamu bada Ammahn mu ba sai Abbu ya koyi Hausa, coz we can't keep on always speaking English sabida Ammah bata so she preferred hausa... Abbu ya riko hannun Nadiya kafin yace " You'll be the one teaching me...


"Tafiyar Abbu da bata yuwu ba kenan dole su As'ad ne suka koma Lebanon don ci gaba da gudanar da komai, snn a hankali zai ringa dawo da kasuwamcinsa nan Nigeria.


"Rayuwa taimasu dadi, satin sama aka daura auren Abbu da Ammah, Yanda Abbu ya saya tapkeken Mansion a unguwar ASo Rock suka tare.
_(Love doesn't care about age, yana zuwa ne a duk sanda kayi arba da wanda kake so, Allah ka bamu masu sonmu tsakani dakai. Ameen)_




"Alhamdulillah, rayuwa tayi dad'i Allah ya raba girl'atattu da masu kyau.
"Deejah da Nadiya suna goyon cikinsu cikin so kauna da Kulawa.




"Yau tana kwance saman doguwar kujera tana kallon tashar Zeeworld, k'ank'ara ne a Cup take kan sha tana b'oyewa kar Irfan ya gani

Irfan kuwa tun daga staircase yake hangota, bata ji saukowarsa ba sai ganinsa tayi a gabanta, fuska babu walwala ya mika mata hannu cikin dakekiyar muryarsa yace "Bani nan...... "Rau rau tayi da idanu zatayi magiya yace " Nace ki bani, what's wrong with Dee, you're pregnant and you're taking ice, k'ank'ara fah, do you want my baby to fall seek. Huh tell me tell Dee,
"Yanda yake maganar ya bata tsoro cikin tsawa da daga murya yake, snn ba saboda lafiyarta yake ba ta dansa yake, kenn yafi son dansa akanta.... tuni hawaye ya wanke mata fuska.
"Take jikin Irfan yayi sanyi don kuwa idan akwai abinda baya son gani his whole life toh b'acin ran Dee dinsa ne.


"Ya Salam, Ya furta a hankali kafin ya tsuguna gamida kwanto da ita cikin jikinsa " Baby why those tears you know I hate to see you in tears,....
"Turesa tayi daga rikon da yayi mata baki a ture take fad'in" Ni dai ka kyaleni,
"kwaikwayanta yayi kafin yace "No Baby bazan kyaleki ki sha zallan Ice ba, it's not good to your health.
"Harara ta galla masa kafin tace "My health or your child's health ba kafi sonshi akaina ba...
"Statement dinta yaso basa dariya full of yarinta, d'an zaro manyan idonsa waje yayi kafin yace " Says who? Wayace maki nafi sonsa, I love you both, and I love you the most, Dee you're all I have, you're my dream of love, you're my inspiration, you know that you perfectly well know that,..
[11/13, 6:24 AM] 0mmer Farouk: 🌒🌒🌒🌒 Continuation of page 106


"Hugging nata yayi very tied kafin yasa lallausan hannayensa yana share mata hswayen yake fadin " Com'on sweetheart I don't wanna see those tears, it's okay.... Yanda yake wani riritata tamkar jinjirin cikin tsumman goyo, lupp ta kwanta cikin k'irjinsa tana shak'an k'amshinsa mai dadi, bodyspray na AXE da kuma turaren vaserchi nan ya bada wani ni imteccen kamshi...
"A hankali ya kai bakinsa cikin nata gamida zura harshensa , Irfan gwani ne wajen mancar da mace bak'in ciki, tuni ya soma mata salonsa mai rikitata, nan da nan Zance ya sauya, suka lula duniyar raya sunnanr Manzo...


*After 9 months*


"Nadiya ta haifi diyarta mace kyakyawa mai kama da Sadiq sak saiko kawai farin fata irin mai haske na Nadia data dauko, yarinya taci gata, tabbas an haifeta a lokacin gata, kowa so yake ya mata hidima, ranar suna Sadiq ya bawa Nadiya zab'i, yanda ita kuwa ta zab' sunan Marigayiya Ruqayya. Sosai Sadiq da Mamie sukaji dadin Dattakon da Nadiya tayi. Yarinya Ruqayya da Mom dinta sunga gata a wajen iyaye da dangi...


" Sati biyu tsakani Deejah ta haifo yaranta tagwaye duka maza, sunci sunan Ma'aruf da Mumtaz yanda Engr ya hana a b'oye masu suna don kar sunan ya be'ce, another twins in the Family.
" Abbu gaba daya Company Electronics dinsa ya *Mallaka* masu, haka Alhj Abdullah ya basu shears a company dinsa so as Engr ma. Abu yayi dadi sai Allah son barka. Kula suke samu na musamman daga Deejahn har Nadiya da yaransu.








*Some Years later*




"Momy daddy pls hurry we gonna be late, I can't to see Abbu Ammah grandpa, Ummi Mamie my aunts uncles and cousins . Ruqayya tace sanda take daura crown na ferry tail akanta.
"Ohk Sweedy. Sadiq ya fadi da karfi.
"Dan hararansa Nadiya tayi kafin tace " You see pls get up on me kafin ta shigo ta ganmu a haka.
"Turo baki yayi yanda tayi kafin yace "ina binki bashi da yawa ki shirya daren yau.
"Dariya tayi gamida masa nuni da cikinta da ya soma fitowa. Kashe mata ido guda yayi kafin yace Daddy's Champion Will understand his father daga haka suka yi dariya su duka biyu kana suka fice.




"Architect Irfan Mumtaz ne da Family dinsa a cikin luxurious new modern na BMW, gefe dashi matarsa Deejah ce yayinda wata 'yar Baby take zaune saman cinyarta wanda bazata haura shekaru biyu ba. Daga seat din baya kuwa twins ne Mumtaz da Ma'aruf. Suke zaune....
"Daddy we want ice cream cewar Mumtaz dashike shine mai magana, Ma'aruf kam bai rage wa miskilanci babansa Irfan komai ba.
"Momy Dee tayi karaf tace " No way bazakusha ice cream ba, zakuyi mura.... "Kuka Mumtaz ya soma yana fadin zaisha ice cream.
"Irfan ya dan saka fuskar tausayi shima kafin yace " Pls Mummy Dee a barmu mu sha, galla masa harara tayi kafin tace " Daddy you're spoiling these kids, .....
"Parking yayi a k'ofar Silver bird yana murmushinsan nan mai Class kafin yace " Pls mummy we promise bazamu sha da yawa ba. Fita yayi yana gyara hularsa nan ta hangi wata budurwa ta kafe mata miji da ido, ai ba shiri ta fito don wann budurwar ta ganta.
"Sosai ta bawa Irfan dariya don ya gane nufinta.
"karasawa yayi yanda take har lokacin bata bar hararan budurwan nan ba, Irfan ya manna mata peck a kumatu kafin yace " Relax Baby you are the only one, just you and only you kin isheni.... Murmushi Deejah ta sakar masa gamida hugging nasa ai kuwa nan wann budurwa taji haushi tuni taja motarta ta wuce. Deejah harda mata gwalo.
"Irfan yasa hannu ya Kari'bi Salma mai sunan Ammah suna kiranta Meemie, kafin yace " Come here Daddy's Angel. Ya budewa twins ma suka fito gaba dayansu One family suka shige ciki. Idan ka masu kallo daya dole kaso sakewa.






"Shopping sosai sukayi Deejah sai mamaki take daga sayan ice cream Irfan ya zarce da shopping shikam kaman baison dukiyarsa haka yake kashewa. Allah sarki mijina Allah kara maka budi, ta fadi cikin zuciyarta.




"Wani gurgun da Ma'aruf Ya karasa ya basa sadakan Chocolate ne ya dauke hankalinsu. Basu gama shan mamaki ba saida suka matso kusa sosai, ba kowa bane illah Ahidjo. Kuka ya fashe dashi sanda yayi arba dasu.


"Deejah ma tuni hawaye ya cika idanunta, lallai duniya bata da tabbas yau Ahidjo ne haka, mutumin da ya girma A America mutumin da shi kadai iyayensa suka mallaka, dan gayu dan masu kudi yau shine zaune a keken guragu, lallai ubangiji mabuwayi ne mai yanda yaso da bayinsa a duk lokacin da yaso.
"jikin Irfan ma yayi sanyi, tuni Ahidjo ya soma rokonsu gafara. Irfan ya dubi Deejah kana ya mata alama kan ta wuce da yaran mota.




"Ahidjo, me ya faru da kai, ina su Ammi ina matarka.....


"Ahidjo ya share kwallan da suka zubo masa kafin ya soma bawa Irfan labarin abunda ya faru dashi.


"Yesmin da mahaifiyarta Sun kashe masa oyaye sun kwashe kudin sun gudu kasar da babu wanda ya sani. Kafin su tafi saida suka sare masa kafafu da gatari ta hanyar turo 'yan daba. Bani da komai a yanzu Irfan, na dogara da dukiyar iyayeyena banyi karatu ba
[11/13, 6:24 AM] 0mmer Farouk: 🌒🌒🌒🌒 *END*




"Banyi karatu ba balle na dauko takardun na nemi aiki dasu, wama zai bawa nakashesshe irina aiki, Irfan hakkinku shi ya kamani, ka yafe mun Buddy....
"Irfan ya goge siriryar hawayen data sauko masa kafin yace" Ahidjo tun a baya na yafe ka Allah ya yafemu baki daya.
"Hannu yasa a aljihunsa ya ciro wallet dinsa ya basa kudin da baisan adadadinsu ba snn yace yazo office dinsa ya samesa zuwa next week.
"Godiya Ahidjo ya ringa yi kaman zai kwanta masa.
"Jiki a sanyaye Irfan ya wuce ya bud'e booth wa masu lodin kaya suka shiga jibgawa a booth din.




"Daga shi har ita jigum jigum sukayi a mota , yaran ne kawai ke hayaniyarsu.


"GA mamakinta Orphanage taga Irfan ya nufa, farin ciki maras misaltuwa shi ta tsinci kanta a ciki, kaman Irfan yasan babban burinta shine taimakawa yara marayu da marassa galiho, inama zata mance Orphanage shine asalinta shine gatanta.
"Kallonsa tayi zata masa godiya ya girgiza mata kai alamun a'a.

"Deejah da yaranta suka nufi cikin Orphanage tayi ss'a Aunty Larai na nan.
"Kaman su cinye juna don murna. Sai daukan yaranta ake ta zama Big madam matar oga, yaran da take koyar dasu ada duk sun girma wasu suna high school wasu sunyi aure, sai zuwa gaisheta suke. Tuni aka soma jido kayayyakin masarufi daga booth. Balle bakin aljihunsa Irfan yayi ya shiga barin kudi, so Sile me gadi ma an shaida, sai godiya ake ana karrama Deejah. So Delu kunya duk ya ishesu haka suka zo suna rokonta gafara, Deejah kuwa cewa tayi babu komai komai ya wuce. Atika ta yab'e baki tana cin shawarman da aka bata ta dubi Delu tace " Kiga 'Ya'yanta kaman ki taba jikinsu jini ya fito, kiga mijinta tamkar balarabe. Kiga yanda yake sonta kaman ya hadiyeta.
"Delu tace wllhi kam Deejah tanada sa'a a rayuwa.




"Aunty Larai ta nuna mata 'yar da Yussy ta haifa ta barwa Azeeza daga farko don safwan hukuncin life in prison aka yanke masa, Azee bata da karfin rike yarinyar gashi Yakumbo ta rasu, ga gidan da Azzyn ke aure me mata ne Sun sakata a gaba da tsangwama, wai zuriyan shegu babu dan halak, ga yaransu Sun takurawa yarinyar da tsangwama dole ta dawo da ita Orphanage.
"Deejah ta share hawayen da ya zubo mata gamida daukan babyn tace " Ina Yusran Aunty?
"Aunty larai tace " Yusra kam ta shiga duniya Khadeejah saidai mu tayata da addu'a.
"Sosai Deejah tayi kuka, ta bawa Aunty kudi mai tsoka tace a sakata a makaranta me kyau snn daga baya idan tayi shawari da mijinta zasuyi adopting yarinyar,.. Sosai Aunty larai tayi murna diyarta diyar albarka ce Deejah, ta girma kowa na amfananta Allah kara mana irinsu a Al'unmmah ameen.





"Wajen ya tsaru iya tsaruwa, daga chan center Abbu da Ammah ne suke zaune a seat dinsu gefensu an jikokin 'yayansu ne su Mumtaz Ma'aruf do kuma Ruqayya yayinda Meemie ke kwance cikin jikin Abbu, daga can kuwa Nadiya ce da Sadiq a nasu seat din, gefe dasu Mr and Mrs Irfan Mumtaz...

gabansu kadan seat din su Ummi da Mamie ne dakuma Aunty Bilki tareda da kawayensu.
"Daya bangaren na Engr ne da Alhj Abdullah tareda mutanensu.


"Dan baya kadan Su Nilam ne do Ayla an rirrike iPhones sai faman rawan kai ake ana chatting, ina ruwan an girma. Afnan kuwa tana chan garden itada Amir dinta ana shan soyayya


"Taro yayi taro, yau rana ce da Engr Nazif Mumtaz zai mika ragamar mukamin President na *M&M Builders* wa Dansa Irfan


"Irfan was so surprised sanda Engr yayi breaking wann News din, nan fili ya dauki tafi.
"Engr ya karasa ya riko sa snn ya riko hannun Sadiq kana suka karaso kan stage kafin ya soma speech.


"My honorable guests, I'll like to present to all of you the New president of the company my beloved Son Architect Irfan mumtaz and his vice ya nuna Sadiq, my beloved son in-law Sadiq Hammah, these two makes our company successful, I believed I won't regret handing over the company to them. Allah ya tayaku riko my children.... Ya kareshe maganar yana rungume dasu.
"Rungumesa sukayi suma cike da farin ciki Sun ma rasa godiya zasu soma masa ko me. Su Ummi Mamie Aunty Bilki sai hawayen farin ciki kake gani.


"Abbu Ya rungumo Ammah yana share mata hawaye. Aiman dake zaune dasu Ma'aruf mai zaiyi banda dariya, da sauri ya ciro wayarsa ya shiga daukansu hoto, yaran sai dariya suke.
"Afnan tayi saurin tabo Nilam tana nuna mata Dariya suma sukayi suka shiga daukan pics dinsu


_(Ni kuwa Samy nace yau su Ammah hotonsu sai yayi kuka a Instagram, wayaga soyayyan tsofi.... 😅🤣)_


"Haka aka ringa daukan pics ana congratulating nasu. Nima Sameena na k'arasa nayi congratulating nasu a dinbin nasaran da suka samu.
"Deejah ta riko hannu na tanai min godiyar rubuta labarinsu da nayi da fatan Al'ummah su anfana da rubutu na, Irfan ya jawota jikinsa yana fadin "Baby kizo a mana.... Ban zaci zai min magana ba sabida nasan miskilancinsa to my surprise naji yace "Queen Samy we need you here in the pic,.... Ai da sauri nima na shige cikin pic din aka dauka dani... 😂




_Alhamdulillah a nan na kawo karshen littafin *MALLAKIN

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login