Showing 81001 words to 84000 words out of 159062 words
Chapter 28 - MALLAKIN WAYE COMPLETE Document from Queen Samy.txt
know why is my Dee crying, daddy me aka mata.
"Laila ce tayi caraf tace" Irfan saidai kayi hak'uri but can't get married today.
"Whattt!!!! Ya furta gamida d'agowa yana watsawa Laila mugun kallo. D'aga giranta Laila tayi gamida gyad'a masa kai. Wani mugun kallo Engr ya watsa mata tuni ta kauda kai gefe.
"Jijjiga Deejah Irfan ya soma yana fad'in" Dee me ya sameki why are you crying, you I can't help seeing you in tears. Shiru Deejah bata amsa sa ba sai kukan da yatsananta.
"Irfan ya d'ago yana kallon Ammah kafin yace" Granny what's going on here, pls explain to me, I don't get it, ban gane komai ba, why all this.
"Girgiza kai kawai Ammah tayi dan wani sabon kukan ne ya taso mata.
"Kankace me Fuskar sa tayi jajazur haka idanunsa ma, hular kansa ta zame baya. Jijiyoyin kansa sunyi rad'a rad'a.
"Lailace tayi gyaran murya zata soma magana da sauri Deejah ta d'ago kai tana kallon Irfan kafin tace
"Master forgive me pls, pls forgive me, ka yafe mun I don't deserve you. I can't get married to you........" Kasa fahimtar komai yayi cikin kwanyarsa, he just couldn't believe it. Sadiq ma ya zama lost abin ya juye masu tamkar a film.
"No Dee I know you're kidding me right? You can't be serious, this is our day, ranar da yafi ko wace rana mahimmanci a rayuwar mu, Deejah I luv you n I konw you luv me too. I know you must be nervous dear, but I promise you I do all my best to make you happy ever, you won't regret marrying me. Ina sonki Deejah with all of my heart......." Girgiza kai take har lokacin hawaye na bin k'uncinta take da kyar take fad'ain " Master ka yafe mun idan na aureka muyuwa zanyi, pls let me beee....."
"Irfan ji yake tamkar zuciyarsa zata fito waje, tunda uwarsa ta haifesa bai tab'a shiga tashin hankali irinta yau ba, tun bayan mutuwar mummynsa, girgiza kai ya soma har lokacin hannayensa yana rik'e da kafad'un Deejah sosai ya damk'eta kana iya ganin jijiyoyin hannayensa. "No this can't be possible, come on tell me you're kidding me, just tell me karya kike yi Deejaaah!!! Ya karashe maganar cikin d'aga murya.
"Kowa dake parlorn tausayin Irfan ya rufesu, babu kaman Sadiq wanda k'afafunsa suke barazanar kasa d'aukansa.
"Irfan yaci gana da jijjiga Deejah da iya k'arfinsa yana fad'in" Why Why Deejah, why now why today. I don't deserve this, meyasa zaki min haka, meyasa zaki cutar da zuciyan da bata nufeki da komai ba face alkhairi, meyasa zaki cutar da zuciyan da take tsananin k'aunarki,.... "Hawaye ne suka shiga zirya a fuskan Irfan, Da k'arfi yace" Dago idonki ki kalleni Deejah, I said look into my eyes and tell me you don't love me.
"Kasa komai tayi banda kuka.
"You tore my heart into pieces Deejah, on my wedding day, why did you ruin my life just like that why Deejah why, why did you set your eyes on me,..... burki yaja kaman wanda ya tuna abu, hawaye na bin fuskarsa yake murmushin takaici yake fad'in" now I get it, so it's true you love him, you were just using me to get close to him. Meyasa kikayi amfani dani Deejah,....
"Mikewa yayi gamida cire babbar rigar jikinsa yayi jifa dashi har ya juya zai fice ya kuma dawowa gabanta yana mata kallon tsana kafin yace" nayi nadaman saninki Deejah, you are my worse nightmare, you turn my life to a horrible disaster, I hate you, I hate you Deejah. ?....
"Snn shi wanda kike so ya zama *Mallakin ki* he'll never be yours, you gonna pay for what you did. Daga haka ya fice cikin sauri..... "Engr da Ammah na kiran sunansa inaaa ko tsayawa beyi ba, Ammaj ta dubi Sadiq da sauri tace" Sadiq yi sauri kabi bayansa, Engr ma ficewa yayi Laila ta take masa baya.
"Kasancewar hankalin mutane naga gaisawa da junan su yasa basu kula da ditowan Irfan ba sai Ahidjo,
"Kai tsaye waje ya fice dama already motarsa na pake a waje, Sadiq na masa magana ko kulasa beyi ba ya shige yayi key ma motar ya bar haraban wajen.
"Cikin sauri Sadiq ya shiga neman mashin.
"Mikewa Ahidjo yayi ya shiga neman layin Azee.
"Can cikin bedroom dinsa Engr ya shige zuciyarsa na masa zafi, tuni ya kwab'e babbar rigarsa ya shiga kaikomo a tsakiyar makeken d'akin.
"Laila ce ta k'araso da ruwa a cup ta mik'a masa kafin tace" My Engr pls take things easy, stop stressing your self kar wani ciwon ya kamaka, kaga naga aya akan baba Alhaji, saka damuwa a rai shi haifar masa da shanyewar jiki, I don't want to loose you my husband kaji mijina.
"Kallon Laila yayi kafin yace" Laila how could you expect me to calm down, can't you see what's happening,da wani ido zan fice na sallami d'unbin mutanen dana tara for goodness sake, ta yaya zan soma da wani bakin zan soma.
"Mastowa Laila tayi ta rungumesa ta baya cikin murya mai taushi ta soma fad'in" My Engr kar ka damu I'm here for you, together we will go through this horrible tragedy, bazan barka by your self ba, you know I love you and I'm ever ready to do everything for you dear... Fasali ta danja saida ta wani juya idanu kafin taci gaba da fad'in" Emm kaga tunda abun ya kasance haka why not, a daura auren da Azeeza!!
"Juyowa Engr yayi yana fuskantanta kafin yace" Azeeza kuma?
"Kai Laila ta gyda kafin tace" yes Azeeza kaga dai you can't go out ka sanar da illahirin mutanen nan babu aure, your shear holders employees da sauran manyan mutane, snn kai kanada iko akan Azeeza, pls na rok'eka my dear ayi auren nan, dan amfanin matan kenan a rufa asirin juna.
"Shiru Engr yayi yana nazarin kalaman Laila.....
_I know this episode zai tab'a maku rai, wasu suji haushi, but don't worry guys I'll make it up for you....๐_
*Muje zuwa๐*
Queensamy ce ๐
[8/28, 14:09] Umar Dalha: ๐๐๐๐ *Mallakin Waye*
60
*ยฉSameena Aleeyou*
_Queen Samy Novels Forum.......๐๐_
*"Assalamu'alaikum dear love ones". Zan d'anyi tsokaci gameda maganganun da nike kan ji akan littafin nan, wasu sunacewa Irfan should marry Deejah not Azeeza, kar ku mance Deejah itace tauraruwan book din nan no matter how Irfan will never end up with Azeeza, dalili shine duk auren da aka ginasa kan k'arya to kuwa bai tasiriri, Ai "A DADE ANA YI SAI GASKIYA*..... *So please you guys should bear with me and follow me Bumper to Bumper dan jin yanda labarin zata kaya.... Taku har kullum QueenSamy๐๐*
_Meena Aleee kanwata ta kaina I dash you this.......๐๐
_
"Girgiza kai Engr ya soma kafin yace" No Laila bazai yuwu a aura ma yarinya wanda bata so ba, shi dai Irfan yayi hak'uri nasa k'addaran kenan. Kar garin gyara mu kuma jawo wani lik'in"
"Fuska cike da nuna damuwa Laila ta soma fad'in" haba My Engr kar kayi magana haka, idan har ka isa dani toh wllhi babu ko shakka ka isa da abinda na haifa, ballantana kaine uban Azee, tun bayan mutuwan mahaifinta batasan gata da das'i na wani mahaifi ba sai naka, kayi mata sutura ka daukota ka had'ata da naka yaran, bazamu tab'a zama butulu ba, wllhi koda bana aurenka kai ka isa da Azeeza,.... ta d'an ja fasali kafin ta durk'usa kan gwiwoyinta ta ci gaba da fad'in" My Engr idan har ka aminta dani a matsayina na matarka toh ka aura wa Irfan Azeeza wllhi na maka alk'awari zaka sameta tana mai yi maka biyayya, Saidai kuma idan jinina ne baka so. Ta k'arashe maganar tamkar zatayi kuka....
"Zuciyan Engr mai taushi ne tuni Laila ta krya masa zuciya, kafad'unta ya kama ya d'agota kafin ya rungumeta yana fad'in" No Laila don't talk like that, kinada mahimmanci a rayuwata, kinada tarbiyan da kowani mahaluk'i zaiso had'a iri dake, besides idan da bana son had'a jini dake da ban auroki ba in the first place. So kar na sake jin magana makamancin haka daga gareki Irfan, Deejah da Azeeza su duka 'ya'ya na ne, kawai dai ina duba lamarin ne,
"Wani k'atutun bak'in ciki ne ya tokare mak'oshin laila jin Engr ya ambaci Deejah, wai wani irin so suke mata ne duk abinda ta masu bazasu cireta a ransu ba ( ni kuwa samy nace haka Allah kan jefa soyayyan wanda yaso a zuciyar da yaso).... "Muryan Engr ne ya dawo da ita daga duniyan tunanin da ta tafi yanda yaci gaba da fad'in " kinsan d'an yau aka masa abinda baiso toh fah dole kaga consequences. Kaman yanda a addinance a barsu su auri wanda suke so shiyasa nikega kaman da an bar zancen da yafi.
"Laila ta kuma marairaice fuska tace" haba my Engr this doesn't matter, kar ka mance Governors senators ministers ne waje suke jiranka,harma da abokan huld'anka na kasuwanci daga k'asashen duniya, yaya kake ganin mutane zasu kalleka, hakan ka iya janyo sanadiyan daina business dinka da wasu mutane muddin suka gane ba magana d'aya kake yi ba, ka gayyace su sun bar komai nasu sunyi attending snn a ce babu aure, ai inaga hakan will affect your dignity, you know how important you are to people, you're so worthy pls my Engr don't let that affect you.... "Idan dan yaran ne da sannu zasu soma son junansu da zaran anyi auren, Allah yaga zuciyanmu na kyakkyawan kudiri, snn abinda babba ya hanga yaro ko ya hau tsauni bazai hango ba.
"Murmushi Engr yayi kafin ya manna ma Laila kiss a goshi yace " thank you Laila thank you for always being there for me, hak'ik'a shigowarki wann family alkhairi ne, bazan tab'a mance halaccin da kika min ba. Rungumesa tayi sosai cikin jikin tana murmushi mai cike da ma'anoni da fassarari.
"A hankali ta furta tsakani na da kai babu godiya mijina daddyn twins daddyn Irfan daddyn Nilam da Nadiya. Go ahead kaje a d'aura aure your guest are waiting.
"Saida laila ta kuma shiryasa ta feshe shi da turarruka kafin ya fice zuwa filin d'aurin aure.......
"Hello sweet baby ya kayai, Ahidjo ya fad'i murna fal ransa, wani dariya Azee ta fashe dashi kafin tace " ai komai ma anyi kai kam. Dariyan Ahidjo ma yayi kafin yace" ina amaryar mu nasan by now zuciyarda yayi exploding....." Azee ta kuma fashewa da dariya kafin tace" Hidjo guy baka da dama, tana can d'aki ta kulle kanta wayasani ma ko tayi suicide. Dariya sukayi gaba dayansu kafin yace " ki fito ta backdoor akwai maganar da zamuyi, babu musu Azee tace gani nan right the way, dan wani irin farin ciki takeji a ranta maras misaltuwa.
"Duk yanda Sadiq yayi dan ya cimma Irfan abu yaci tura, gudu kawai Irfan yake bisa kwalta, lokaci guda abubuwan da suka faru suka shiga dawo masa, meyasa rayuwa ta koma haka, meyasa Deejah ta masa haka, shin wai shi bashida sa'a ne a rayuwarsa, meyasa ma ya soma yarda da ridiculous thing so called love.... "Buga starry yayi da k'arfi yana furta " I hate you Dee I hate my self...... " Daidaia wajen 'yan black market yaja burki petur ya saya a galan kafin yaci gaba da tafiya..... isowar Sadiq wajen Irfan ya bar wajen, nan masu black market din suka fada masa abinda Irfan ya saya.
"Innalillahi wa inna'ilaihirraji'un kawai Sadiq ke ambato, " oh Irfan what are you doing, my goodness.... da sauri ya haye mashin din yace malam dan Allah kar ka bari ya bace mana am quite sure he gonna kill him self. Da sauri 'an achab'an ya shiga falla gudu bisa titi.....
"Irfan bai tsaya ko inaba sai gidansa da ya gina masu shida Dee dinsa, ma'aikata masu k'arasa sauran gini da masu gadi tuni suka k'araso dan kwasan gaisuwa, ganin yanayin Boss d'in nasu ya tabbatar masu da babu lafia,
"Daya daga cikin maginan ya k'araso yana fad'in "Architect akwai abin da kake so a canza ne.... "Kala Irfan baice ba sai bin gidan yake da kallo, ya tuna ranar da ya kawo Deejah taga gidan, ya tuna good times d'in da suka kasance shida ita, wani sabon k'unci ya tokare masa k'irji.... da sauri ya k'arasa ya bud'e bayan motarsa ya ciro petur din,"
"Sir, menene wnn, architect lafia meke faruwa, cewan shugan ma'aikatan, kallonsa Irfan yayi kafin yace" Engr ka tattari yaranka ku tafi.... " Engr Sabo yace" but Architect akwai sauran aiki kadan kayi hak'uri wllhi Oga ne yasamu kai kayyaki Kaduna jiya, aikin company mukayi jiya da tuni mun gama...." Harara Irfan ya b'alla masa kafin yace cikin d'aga murya wanda har saida ya jawo attention din sauran ma'aikatan " I said get the hell out of here, ko baka ji bane Engr, idan kuma baka son ranka fine you kan stay... "Da sauri Engr Sabo ya shiga basa hak'uri alama yayi ma sauran ma'aikatan da su fice, gaba daya suka soma ficewa....
"Kallon gidan yake yana tuna tun ranar da ya soma ganin Deejah tun ranar ya soma zanen gidan, a halin yanzu ya tsane gidan baijin zai iya zaman gidan, k'ona gidan shi yafi masa a'ala... "Kaman wanda aka zabura ya shiga watsa petur ta ko ina, .......
*#FFF* Fuck Fake Friends๐๐ฝ
๐ธ๐ปQueensamy ce๐
[8/28, 14:09] Umar Dalha: ๐๐๐๐ *Mallakin Waye*
61
*ยฉSameena Aleeyou*
_Queen Samy Novels Forum........๐๐_
"Tun d'an achab'an bai gama parking ba Sadiq ya sauk'o daga mashin din, a guje ya fada gidan Irfan, masu gadi suna ganinsa suka k'arasa wajensa da sauri suna fad'in" yauwa yallab'ai gwara da ka iso, Oga yana ciki ya bule gidan da warin petur......" Ai Sadiq bai gama jin me suke fad'a ba ya shige gidan a guje.... "Daidai lokacin Irfan na k'ok'arin kunna lighter, fizgewa Sadiq yayi cikeda b'acin rai yake fad'in" What the heck are you doing Irfan, are you insane or what, haba Irfan you need to calm down....
"Mugun kallo Irfan ke watsa wa Sadiq da rinannun idanunsa kafin yace" Kaine babban maras hankali daka hanani aiwatar da abinda nayi niyya, and let tell you nothing is wrong with my sanity, me zanyi da gidan nan, na tsani ganin gidan.
"This is my wedding day, ranar dayafi ko waci rana mahimanci a rayuwata, snn ranar data juye mun ta zame mun tamkar nightmare...."Haba Sadiq and yet you're telling me to calm down, do you have any idea how I'm feeling right now. Mafarkina ya zama shiririta, burina na *Mallakan Deejah* ya zama k'arya, I don't have any future now, my life turn to a nightmare. I regret coming back to Nigeria, I wish har yanzu ina can United States,.... "I don't how I got that stupid idea *Soyayya* shitt! I hate my self Sadiq...... ya k'areshe maganar yana mai tsungunawa kan gwiwoyinsa....
"Hawayen da Sadiq ke rik'ewa kasa rik'esu yayi har saida suka zuba tsananin tausayin abokin nasa, tsugunawa Sadiq yayi gamida dafe kafad'un Irfan kafin yace"
"Irfan stop saying all those things, you have your future ahead of you, you're still young you're just 28, bai kamata ka fara irin wdann magan ganun ba friend, wann shine ake kira k'addara, if you believe in destiny then you don't have to quit your life,... kar ka ruining life dinka sabida mace. I know exactly how you feeling bro, but pls I beg of you try to calm down kaji, ka mance komai and start a fresh life.....
"Dago kai yayi yana kallon Sadiq fuskansa yayi jajazur hawaye na bin k'uncinsa, da k'yar ya iya furta "Na gode Sadiq, thank you bro for being here for me. "Murmushi Sadiq yayi ya sa hannu ya d'agosa, kai tsaye wajen motan Irfan suka wuce, Sadiq ne ya shige wajen Driver seat yayinda Irfan ya k'arasa mazaunin me zaman banza. Har zai bud'e motan ya d'ago yana duban Sadiq kafin yace" You know what the worse thing is, after all what she is done " I STILL LOVE HER, nothing has change, har yanzu inajin sonta a zuciyata, .... daga haka ya bud'e mota ya shige.
"Tausayin Irfan ne ya kama Sadiq, tabbas akwai wani abu me rikitarwa gameda wann al'amari, dan kuwa da kaman wuya Deejah tak'i Irfan. Da kyar jiki babu k'wari ya shige cikin motar. Suka bar unguwar Aso Drive
"Sadiq na d'aukan hanyar Life Camp, Irfan ya juyo yana kallonsa da kyar ya iya furta, gidan Mamie zaka kaini, bana son komawa wancan gidan, daga haka ya kwantar da kansa bisa seat gamida lumshe idanu dan wani zazzab'i ne ya sauk'o masa.....
"Tunda ta kulle kanta a d'aki bata komai sai aikin kuka, inama mafarki takeyi zata farka, wani hali yanzu Irfan yake ciki, tasan ya tsaneta ya tsani duk wani me kaunarta by now, anya ta kyautawa Irfan? Wata zuciya tace hukuncin da kika yanke shine daidai dan kuwa da ab'ata maki