Showing 78001 words to 81000 words out of 159062 words
Chapter 27 - MALLAKIN WAYE COMPLETE Document from Queen Samy.txt
wanda yafi kuka ciwo dan a halin yanzu bata wani matsayi rayuwarta ke ciki ba, cikin sanyin muryarta ta soma fad'in" babu komai ya Irfan kawai dai har yanzu banjin k'arfin jikina ne.
"Gyada kansa yayi kafin ya saka mata spoon a cikin abincin yace "Oya eat up, or should I feed you?
"Sosai abin ya bata dariya ganin yana k'ok'arin kai abinci bakinta, hannu tasa ta karb'a kana tace" zan iyaci da kaina, tana ci Irfan na kallonta yana smiling me kashe emmata..... " ahaka su Nadiya da Azeeza suka shigo kowa taci gayu sosai, da rawan kansu suka shigo ba kaman Nadiya sai faman k'wala kirawa Deejah take tana fad'in" Amaryarmu!! Amaryarmu!!! Hope kin tashi kin shirya kinsan yau bridal shower......!!! Muryarta ne ya sark'e sanda tayi araba Da Irfan. Tsawa ya daka mata" Are you insane or what kin shigi kina shouting, or don't you have some manners. Nadiya ta d'an turo baki kana tace" am sorry ya Irfan I don't know you're in here....."Azee kam mutuwar tsaye tayi tana kallon Irfan kaman ta sace sa dan kyau.
"Girgiza kai kawai yayi kafin yace" Daddy called off all the remaining events bayan daurin aure, bata da lafiya....."Oh why pls ya Irfan a barmu muyi bridal shower, cewar Nady.... "Wata kallo kawai ya watsa mata wanda yasata yin tsit baby shiri.
"Kallon Deejah yayi kafin yace" baby make sure you take your prescriptions, zan je airport anjima daga can zan wuce wajensu Ashraf, if there's anything just give me a call okay, murmushi Deejah tayi gamida gyada masa kai, daga haka Irfan ya fice, Azee ta bisa da mayen kallo tana murmushin mugunta, batasan meyasa ba ko gaishesa tayi baya amsawa tsaban tsanar da ya mata, cikin ranta take furta" _Irfan Nazif Mumtaz da sannu zaka zama Mallaki na_...
"Irfan na fita suka zube kan gado gefen Deejah sunai mata mitan ta shawo kan ya Irfan ayi bridal shower. Deejah kam da abin duniya ya dameta bata iya ce masu komai sai wani sabon tausayin kanta da yake taso mata.
"Kallo kawai Azee take bin Deejah dashi cikin ranta tana fad'in" I'll soon get you out of my Deejah, Irfan will soon be mine!,
"Hello ka tabbata komai ya tafi normal, cewan Laila bayan ta kule can cikin daki.
"Daga daya bangaren Safwan yace" karkiji komai na riga na razanata I frightened her sosai sosai, dole ta hak'ura da irfan tunda tana sonsa bata so asirinta ya tonu ba.
"Murmushin basawa Laila tayi kafin tace"good that's my boy. Yanzu kasan yanda za'ayi ka sami wani layi wanda zaka ringa turawa Irfan text make sure babu wanda yasan layi.
"Haba saikace baki sanni ba, wann ai me sauk'i ne. Kekam sai mun sake magana kawai, daga haka ya katse kiran.
"Murmushi Laila tayi gamida zama bisa gado a fili ta furta" oh dear Deejah I pity your life, I'll soon get rid of you.....
"Da mamaki Ahidjo ke kallon Azee kafin yace" are you sure of you saying, oh that's fantastic, kice na kusa samun Deejah a bulus.
"Azee ta murmusa kafin tace" you're part of the plan, kasan yanda za'ayi ka tusa kanka har sai taso ka like no other. Nidainkam Uncle dina ya gama min komai, ammafah don't you dear tell Irfan about that, if not you gonna ruin everything.
"Matsota cikin jikinsa yayi kafin yace" haba my swt girl, kinsanni kin san hali na, I'm good in that matter you don't have to worry.
"Shafa sajensa yake a hankali yana furta" Oh my dear friend Irfan, a sauwak'e zaka bar min Deejah.....
"Safwan kwance jikin Yusra ta kafesa da mugun kallo. Dagiwa yayi yana murmushi kafin yace" aren't you excited my yussy, kinyi kudi kinada two hundred thousand in your account, me kuma kike buk'ata.
"Gajeren tsaki Yussy tayi kafin tace" Safwan kar ka gaya min idan Deejah ta fasa auren Irfan kaman yanda kuka tilasta mata zaka koma nemanta ne.
"Mugun kallo ya watsa wa Yussy kafin yace" where did you get that silly idea, ya shafi fuskan Yussy yana murmushi yake fad'in" Haba my Yussy, I already have you, me kuma nake nema a wajen d'iya mace wanda bakida shi, belive me bazan tab'a koma ma Deejah ba, am doing all this only for my niece Azee to be happy, ai dai kin gane... "Murmushi kawai Yussy keyi cikin ranta kuwa tana fad'in" _If you dear betrayed me zan fasa sirrinki Safwan_...
"Shima Safwan kallon Yussy yake yana murmushi shima a ransa yake fad'in" _Am sorry Yussy but I still love Deejah, and you can't stop me until I get what I want_....
"Mutanen KT sun iso, gida ya cika masha Allah, kowa na cikin farin ciki, Ammah tana can ana sauk'an bak'i, Laila bata sama bata k'asa sai nan da mutane take, kowa yana yaba kyaun hali irin na Laila, harta gwaggwanin su Irfan da suka zo daga Katsina sun yaba halin girma da Laila kedashi. Babu shakka ta nuna bajinta, baga Deejah da Irfan kawai ba harda gaba d'aya illahirin jama'an da suka halarci wnn biki.
"A b'angaren Deejah kuwa Safwan sai faman turo mata text yake yana sanar da ita yauce ranan ta ta k'arshe tayi gaggawan yanke hukunci kadin shi ya yanke nasa hukunci, ta kiran wayan yussy yafi abinda yafi baya shiga.
"Jin k'aran shigowar mssge yasa kirjinta saurin bugawa, wani text ne daga Safwan kaman haka.
_"Amarya Deejah tabbas idan kika amince da auren irfan I'll expose you, don't you dear mess with me, ki taimaki kanki kiyi ma kanki k'iyamullai_...
"Runtse idonta tayi hawaye masu zafi suna sauk'o mata.
"Toh Irfan fa... " yau wuni guda kenan ana turi masa text da wata lamba da bai sani ba kaman haka.
_Deejah bata sonka amfani da kai take dan ta sami abinda take so mahaifinka, Deejah mahaifinka take so ba kai ba, be careful._..
"Sosai wann sak'o ya d'aurewa Irfan kai, idan ya kira layin sai ace masa switchoff, ana turowa dan takaici yake deleting amma kaman jira ake ya goge a sake turo masa.
"Dole shida Irfan suka nufi MTN office dan a masu tracing me layi amma sai ace masu ba'ayi register ba.
"Hankalin Irfan sosai ya tashi, gaba daya haka ya wuni ranan zuciyarsa na d'aci.
"Sadiq ne kawai yasan da zance babu wanda suka gaya ma, haka Sadiq yayita faman kwantar masa da hankali yana ce masa, kila cikin emmatan ka masu sonka ne wata keso ta tsorotaka tunda dai Deejaj bata da wani saurayi bayan kai. Just don't mind them to hell with koma waye me turowa, idan ya cika yayi confronting dinka.
"Shidai irfan duka k'arfin hali irin nasa amma wann karan kam abin yasa jin wani iri, gaba daya bai gane ma kansa ba, ko leka Deejah bai kuma yi ba, dashike ma Gidan cike yake da mutane en biki, shi kuwa bai faye son hayaniya da mutane ba, dan haka gaba daya tareda Sadiq suka wuni, ko su Ahidjo dasu Ashraf ma basuga idonsa ba through out the day......
********************************
"Yau asabar 21 ga watar September, ranar tayi daidai da randa ake shirin d'aura auren Irfan da Deejah, wanda za'ayi sa a haraban gidan Engr.Nazif Mumtaz (President M&M Builders). Kaman yanda yake a jikin katin k'arfe 12:00pm.
"Tana kwance bisa sallaya banda kuka babu abinda take dan kuwa Safwan ko kad'an yak'i daga mata k'afa.... wayarsa ta gani kaman bazata d'aga ba sai kuma tayi saurin dauka ta shige bathroom......
_Allah sarki, Allah ka rabamu da sharrin azzalumai mahassada_ ππ
Vote for Deejah fansππΌ
Queensamy ceπ
[8/28, 14:09] Umar Dalha: ππππ *Mallakin Waye*
57
*Β©Sameena Aleeyou*
_Queen Samy Novels Forum.......ππ_
"Da kyar ta iya k'ara wayar a kunnenta..... "Dariyan da Safwan ya fashe dashine ya katse mata kukan da takeyi.
"Gyaran murya yayi kafin ya soma fad'in" Oh bride to be, yaya preparation ke tafia? Am quite sure by now kin saka ma ranki kinkusa zama *Mallakin Irfan ko*?...."Fasali ya d'anja kafin yaci gaba da fad'in" well am advising you girl to call off the wedding idan kinason zaman lafiyarki if not.... Deejah baki bina bashin rantsuwa wllhi idan kika kuskura kika amince da auren nen rayuwarki will turn up to a complete nithgmere, Zan tura Videos da pics din nan wa surkinki da kuma mijinki ke har ma duniya sai na watsa zan sakaki a social media snn nace kin zubar da cikina har sau biyar........"Ya isheka Safwan!!!! Ta fad'i cikin tswan dabata san tayi sa ba, cikin muryan kuka taci gaba da fad'in" Haba haba haba Safwan don't you've any heart, have mercy on me, Safwan kar kazama fajiri me yad'a fasadi, karkaza azzalumi dangin fir'auna. Safwan na rok'i arzikin ka karka b'ata mun rananr da yafi ko wace rana muhimmaci a rayuwata, ka tausaya min Safwan kar ka rabanimda farin cikin rayuwata.,,....'"
"Murmushin mugunta yayi kafin yace" Deejah kenan. And what makes you think that I can change my mind?, na riga na gama magana ko kiyi yanda nace kokuma a wajen aurenki na aikata abinda na fad'a maki... sann idan baki sani ba ki sani, na hada fuskokinmu nida ke a wani video na blue film... kinga duk wanda yaga videos da pics na rawanki a club to kuwa babu ko shakka zasu yarda kin aikata wnn blue film din... So zabi na gateki, na dai gaya maki sharudai na wllhi kika yarda da auren Irfan ki kadda kin zama abin k'yamata a garesu... sai naji feed back... daga haka ya kashe wayar yana tuntsure dariya.,"
" Deejah tamkar gunki haka ta sandare a waje.... Zaro ido waje tayi wanda ya jik'e da hawaye dan bata zaci rashin imanin Safwan yakai haka ba, girgiza kai ta soma tana toshe bakinta da hannunta dan already taji ana knocking a k'ofar d'akinta.... "Kasa ko motsa k'afarta tayi balle ta iya bude k'ofar... "
"Nadiya ce ta shigo hannunta rik'e da laffayan da amarya zata saka yayinda Aunty Larai ke biyeda ita a baya hannunta rik'eda kayan manya wanda aka girkasu musamman don amarya.
"Knocking Nadiya keyi k'ofar bathroom tana kiran Deejah.." Dee pls ki fito ki shirya haka nan, time na tafiya for goodness sake.... "Deejah tana jin haka ta kuma matse idanunta wasu zafafan hawaye suna zubo mata yayinda zuciyarta ke barazanar tarwastewa...πͺ
"Fitowarsa kenan daga bathroom yana tsaye closet dinsa yana faman shiryawa, Ahidjo ne ya shigo ya sha gayu cikin jampa ruwan toka da bak'ar hula sai watsa k'amshi yake.
"Guy how far, cewan Irfan dake k'ok'arin saka babbar rigar fara k'al din jampan sa wanda yaji aiki irinta yayi.
"Everything is going perfect Mr Groom, Ahidjo ya basa amsa kafin ya zauna can gefe kan kujera, ciro wayar sa yayi ya fakaici Irfan ya tabbata hankalinsa na kan shiryawa... wata murmushin mugunta Ahidjo yayi kafin ya furta a zuciyarsa _You'll never be happy Irfan, Deejah ba Mallakin ka bace da sannu zamu san Deejah *Mallakin waye*_....
"Dago idonsa yayi ya hangi wayar Irfan dake gefe dashi kan kujera, wata murmushin ya kuma yi kafin ya ciro wata k'aramar nokia a aljihunsa, cikin mintuna k'alilan ya turawa Irfan tex din da tun jiya yake tura masa, kan kace me har ya kashe wayar ya cire sim ya jefa cikin aljihun sa....
"Irfan na d'aura agogo yaji k'aran shigowar text, k'irjinsa ne yayi mugun bugawa dan ko bai duba ba yasan bazai wuce d'an isakan nan bane da ya damesa... Amma yasha alwashin bazai saka ma ransa damuwa ba a ranar da yafi ko wace rana mahimmanci cikin rayuwarsa. Dan yau jinsa yake cikin wani irin farin ciki marass misaltuwa, Dee dinsa zata zama *Mallakin sa*
"Ai kuwa shid'in ne gajeren tsaki yayi gamida goge mssge din.... "Ahidjo daya maida hankali kan wayarsa dake faman dannawa ya saci kallon Irfan a sace.. Murmushi yayi kafin ya saita kansa, kallon Irfan yayi sosai kafin yace" Bro is anything the matter.
"Gorgiza kai Irfan yayi sanda yake kafa hularsa kafin yace" No Bro just forget about it, it's nothing serious, ya su Ashraf kuwa sun iso, ka kirasu pls kasansu basa abu on time. Ka kira Sadiq ma pls I don't know what took him so long, he supposed to be here by now, ka kirasa pls kaji ko lafia. Barinje I've to see Ammah.......
"Gyada kai Ahidjo yayi yana murmushi harda sara masa kafin yace yes boss, komai kace za'a yi right the way...is your day ai.. "Murmushi kawai Irfan yayi kafin ya fice yana sab'a babbar riga, kana ganinsa ba sai ance maka yau ya soma skawa ba... "Duk sai jinsa yake awkward π. Su ba saban ba...
"Babu yanda Aunty Larai batayi da Deejah dan ta stagaita kukan da take taci parpesun er shilan barun da aka mata amma Deeja ta kasa ko guda daya...
"Nadiya ta kuma shigowa taci gayu sosai cikin doguwar rigar atampa super yellow, tayi kyau sosai dama Nadiya gwanar gayu ce. "Dee pls ki saka lappayan na dauki hotonki na turawa ya Irfan, tun dazu sai damuna yake wai zaiga bride dinsa, nasan na kuma fita mukayi karo dashi ban dau pic din ba sai yayi ball dani, pls ki shirya na tura masa, wnn lappaya da kike gani tun mummy nada rai ta basa ya bawa duk matar da zai aura ranar aurensa tunkan ya Irfan yasan zai soma kula mace, kinga idan baki saka ba he'll get mad... " Ta juyo tana duban Aunty Larai da ta saka wa Deejah ido tana karantar yanayinta tace "Aunty pls ki sata tashirya barin kai abinci wa abokan ya Irfan.
"Juya lappayan ta rink'ayi a hannunta tana kallonsa, lokaci guda tausayin kanta ya kamata, Allah sarki lallai Irfan yana sonta so na hak'ik'a bai cancanci juya baya daga gareta ba,.. _"Yay zanyi ni Deejah??_ta fadi a zuciyanta gamida rumgume laffayan tana shesshekan kuka... Ido kawai Aunty Larai ta zuba mata tabbas akwai abinda ke faruwa.
" Tana rik'e da hamshak'an warmers wanda basai ance maka sunji tsada ba, ta nufi sashen Irfan.. Azee da Zulai suna rik'e da wasu suna take mata baya, burin Azee duk bai wuce taga farin cikinta Irfan ba.
"Kaman daga sama ta hangosa ya kafeta da idanu yana mata kallon dake tsunduma ta cikin kogin tunaninsa....."Karasawa yanda yake tayi tana murmushi, shima murmushin yayi gamida kulle motarsa ya k'araso, yayi kyau cikin jampa fara kal da hula, kaman ka suresa ka gudu dan kyau. "Sosai yake bin Nadiya da kallo dan bata tab'a masa kyau irin haka ba.
"Ruqayya da fitowanta kenan daga cikin mota ganin yanda Nadiya ta karaso wajen Sadiq yasa saurin ficewa ta nufi cikin gidan da sauri ko tsaywa batayi ba balle ta tanka Nadiya, Nadiya da Sadiq kam kula basuyi ba sunyi nisa cikin aika wa juna sakwanni ta idanu.
"Dole tasan yanda zatayi da Nadiya, she really needs to get rid of her, da wnn tunani ta shige cikin gida.
"Lil sis, kinyi kyau sosai, sai ina?
"Murmushi ta danyi kafin tace big bro kenn kaima kayi kyau sosai, dama abinci zamu kai maku.
"Zaro ido Sadiq yayi kafin yace" wait, a haka dinne zakije gaban abokan Irfan na US salon su kalle mun lil sis dina, com on bani abincin ni zan kai masu..... "Sosai Nadiya take dariya kafin tace kai big bro don't be ridiculous.
"Daga mata gira yayi kafin yace" what ever ya karbe kulan daga hannunta, a kunnenta ya rad'a mata, "you look gorgeous, daga haka ya wuce ya barta nan tsaye tana kallonsa cike da murmushi.....
"Agogo yayi clicking k'arfe 11:50 daidai, ya rage saura en mintoci a daura auren Irfan da kuma Deejah, Mutane sun soma cinkoso a k'ofar gidan Engr Nazif Mumtaz dake Babban birin tarayyan Nigeria Abuja unguwar Life camp.
"Engr. Nazif sai faman tarban bak'i yake wanda da yawa daga wata ka'sar sukayi tattaki, dan tun safiyar jiya jiragen sama suke sauk'a da tashi a babban filin jirgin saman Namdi Ezwikwe international airport Abuja.
"Kaman wacce aka zabura ta mik'e a guje tana ambaton Ammah!!!.......
πΈπ»Queensamy ce π
[8/28, 14:09] Umar Dalha: ππππ *Mallakin Waye*
59
*Β©Sameena Aleeyou*
_Queen Samy Novels Forum.....ππ_
"Daddy pls people are waiting, what took you so long...... muryansa ne ya carke...
"Cak ya tsaya ganin sunyi cirko cirko ga hawaye kwance saman fuskokinsu.
"Ganin Deejah durk'ushe a k'asa itama kukan take da sauri Irfan ya k'arasa ya d'agota yana fad'in" Baby what's the matter, what's happening?
"Kuka take tamkar ranta zai fita ba tare da ta iya furta komai ba, da sauri ya rungumeta cikin k'irjinsa, fuska babu alamun wasa ya d'ago yana bin mutanen parlorn da kallo d'aya bayan d'aya kafin yace" Now can someone tell me what exactly is goin on here??
"Engr ne ya k'arasa yana k'ok'arin d'ago Irfan Son let's talk outside ok....."Girgiza kai Irfan yayi har lokacin na rungume da Deejah cikin k'irjinsa kafin yace" No daddy I need