Showing 150001 words to 153000 words out of 159062 words

Chapter 51 - MALLAKIN WAYE COMPLETE Document from Queen Samy.txt

20 Dec 2024

10368

chairman ya iya dole ya hak'ura a soma zuwa gidansu Irfan....
"Shi kuwa Mr chairman ba wai baison zuwa bane, Allah kad'ai yasan abinda yake ji k'asan zuciyarsa. Shakka babu wani babban Al'amari na shirin faruwa dashi...
"Haka suka d'unguma suka nufi gidan Engr Nazif Mumtaz wanda ke a unguwar lifecamp.




"K'irjinsa ya tsananta fad'uwa sanda Irfan ya gama parking a haraban gidan....
"har suka gama ficewa daga cikin motar Alhj Abdullah bai sani ba... "Kallon gidan yake kanyi tunaninta ya fad'o zuciyarsa... "Tabbas yana jin presence d'in Fatima yana jin k'amshinta.... "Hannusa da Ayla ta rik'o me tana fad'in" Dady let's go the house is huge, I love Nigeria.... Wannn maganganu na Ayla shi ya katse masa tunaninsa, Irfan yayi masu iso...




"Da gudu yaran suka tafi suka rungume Deejah, farin ciki maras misaltuwa suka tsinci kawunansu.... Deejah ta k'arasa ta rungume Aunty Bilki cike da murna, tarba sosai su Ammah da Ummi suka mash.
"Alhj Abdullah kam tuni Irfan ya masa masauk'i a babban parlorn Engr, sai firan kasuwanci dana siyasa suke abunka da manyan mutane masu hannu da shuni......




"Tunda tayi tozali da matar hankalinta ya gaza kwanciya, tabbas fuskar matar yana tsananin kama da tsohuwar matar mijinta, saidai wannan ta nuna mata shekaru. Duk wani mostin da Ummi zatayi tofah idon Aunty Bilki na kanta, gaba d'aya jikinta yayi sanyi.. Duk labaran da su Deejah keta janta dashi amsasu kawai take amma ko kad'an ta gaza samun sukuni deep down a b'angaren Ummi ma wani bak'on yanayi takeji wanda bazata iya misaltawa ba,
Mikewa Deejah tayi ta nufi kitchen cikin Sauri don ta baro barbeque a wuta.




"Aikuwa nan ta samu ya soma k'onewa "Oh shit, cikin sauri ta kashe stand din tana kwalla kirawa ma'aikatan..... "Kaman daga sama ta jiyo hannun mutum Ya zagaye kunkuminta gamida kwanto da kansa yana shak'an k'amshinta, murmushi tayi kafin ta juyo suna facing Juna, take to soma jin kummali don gaba d'aya ji tayi bata son k'amshin turaren Irfan,
"Irfan kuwa dad's matsota cikin jikinsa tuni idanunsa Sun k'ank'ance Sun canjza launi zuwa ja, tuni ya soma aika mata da ask'wanninsa masu wuyar d'auka..
"Tureshi ta somayi tana fad'in" what are you doing ya Irfan, someone might see us, kaga fah nan kitchen pls stop it..... Tana fad'i tana toshe hancinta sabida turarensa.


"Cikin magana da yafi kama da rad'a yake fad'in" pld Baby don't say no, don't reject me, I can't help it anymore, rabona dake fah tun dawowar mu Nigeria, bakijin tausayi nane ai nayi k'okari.
"D'an yamutsa fuska tayi ga yawun da ya cika mata baki, da sauri ta k'arasa washing base to zubar da yawun, Irfan ya bita da ido bai fahimci komai ba, matsowa daf da ita ya kuma ya shige jikinta har wani b'ari jikinsa keyi,...
"Turesa ta shigayi tana fad'in" wai ka mance wani gida muke ne, and dakwai bak'i fah a gidan snn idan wani ya shigo ya ganmu a haka fah, fad'a fad'a take maganar nata....
"Kallonta kawai yake yanda duk ta canza lokaci guda, yatsun hannunta ya jawo yana d'an murzasu kafin yace, cikeda sigan shagwab'a" Baby kad'an fah kawai zanyi I promise, oya let's go to my room kinji Baby, ko na d'aukeki ne... .
"Ynda yayi maganar ya bata tausayi amma ita harga Allah bama zallan turarensa bane sam bataso ya kusanceta balle yanzu data sami sauk'in jarabarsa...
"Yana kokarin starts knn Ammah ta shigo kitchen d'in tana fad'in" Hajja wai meke k'onewane haka...... "Turus taja ta tsaya ganin mutane sunyi cirko cirko.... "Deejah duk kunya ya cikata sai kokarin kintsa kanta take yanda Irfan ya jagwalgwalata, sai faman gyara boobs d'inta take tana maidasu cikin riga..
"shi kuwa gogan shafa keyarsa ya d'anyi kana ganinsa kaga maras gaskets,. Tuni ya soma 'yan kame kame, Em my precious Granny mun kashe dama barbeque ne ke k'onewa...
"sosai yaso bawa Ammah dariya, sarai ta gane me ya faru, ga kunyan da ya lullub'e Deejah..... "D'aure fuska tamau Ammah tayi kafin tace shine saika biyota har kitchen Oya fice ka bamu waje.....
"Irfan yasa fuskan tausayi kafin yace "Ammah dama cin abinci nake shine nace takaimun ruwa "Right sweetheart" Ya k'arashe maganar yana kashe ma Deejah ido.... "Harara Deejah ta galla masa gamida turo baki gaba....
"Ammah ma hararan to wurga masa kafin tace" Oya d'auki ruwanka ka fice n ka barmu muyi aikinmu in peace....
"Irfan ya lashi leb'en bakinsa da k'yar kafin yayi kalan tausayi yace" Ammah pls let her bring the water pls mana Favorite Granny... Zaka fice kokuwa ta fad'i tana hararansa.... "Kallon Deejah ya kuma gani yayi tanai masa dariya k'asa k'asa harda gwalo..
"Kallon zamu had'u ya mata kafin ya fice daga kitchen d'in.....




"Koda aka had'u gaba d'aya a parlor don cin abincin shareta yayi, tazo zatayi serving nasa ya basar. Sadiq da Nadiya sai satan kallonsu suke suna dariya k'asa. Don sunsan dawan garin...

"Ummi Tana tashi ta nufi kitchen kenan Engr da Alhj Abdullah suka shigo. Gaba d'ya su Deejah suka soma gaishesu. Aunty Bilki ma ta gaida Engr gamida yin godiyan hidaiman da aka masu, cikeda fari'a Engr yace " a'a ai duk an zama d'aya Allah dai ya bar zumunci. Gaba d'aya suka amsa da ameen...
"Ammah ce ta shigo hannunta rike da cazbaha da alama lazimi ta idda... Har k'asa Alhj Abdullah ya k'arasa ya gaisheta, cike da fari'a ta amsa harda d'an jansa da hira, akasarin hiran mahimmancin zama a k'asarmu da koyin al'adun mu take kan nuna masa, kasancewar itama ta zsuna a can turai d'in taga tasiri da illa da al'adun wasu yayi a rayuwar jikokinta a baya
. "Alga Abdullah kuwa yaji dad'i sosai babu kaman Aunty Bilki wacce take son zaman k'asarta tunba yau be.....
"Engr ya dubi Nilam da suke faman hayaniya ita dasu Ayla yace" Daddy's precious oya go Call your Ummi.. "Da gudu Nilam ta tafi kiran Ummi....






"Rik'e take da hannun Nilam sanda suke fitowa daga corridor din da zai sadaka tsakanin parlor da kitchen.... Sai faman biyewa Nilam take da surutan yarintan ta.......... "
"Kasa d'auke idanunsa yayi daga dubanta, tabbas itace, shakka babu itace "Fateemah ce yau gashi ga Fatima...... "Kirjinsa bai bar bugawa da sauri ba haka idanunsa basu daina kallonta ba har ta k'araso cikin parlorn.........






Sameena ceπŸ‘ŒπŸΎ


πŸŒ’πŸŒ’πŸŒ’πŸŒ’ *Mallakin Waye*




103


*©Sameena Aleeyou....✍🏾*


_Queen Samy Novels Forum.... πŸ“–πŸ“š_




*Bear with me for the spelling n typing errors plsπŸ˜…*




"Cak taja ta tsaya sanda Engr ke fad'in "Fateema k'araso ku gaisa da Alhj Abdullah, chairman na *Abdullah Musa Construction Company*......
"Fuskar da tafi tsana a duniya yau shi ta kuma yin arba dashi, mutumin da ko a mafarkinta bata k'aunar su kuma had'uwa..... "Girgiza kai ta soma hawaye na shirin ambaliya a kumatunta, baki na rawa tana nunasa da d'an yatsa take furta " No, no, me wannan azzalumin bawan yake a nan,......."Shima Aljh Abdullah tuni hawaye sun soma kwarara masa, His whole life fatan sake gamuwa da ita yake, tabbas yasan hskan ne zata kasance, yasan bazata tab'a yafe masa ba, babban abunda yafi d'aga hankalinsa shine tayi aure bazata tab'a zama *Mallakin sa* ba.....


"Kallon kallon illahirin mutanen dake parlorn suka soma yima juna..."
"A hankali Engr ya k'arasa yana k'ok'arin jan Alhj Abdullah waje yana fad'in kayi hakuri Chairman bata jima da warkewa daga rashin lafiya ba.. I'm sorry pls..... Muryar Engr ne ya sarke sanda yaga hswaye saman fuskan Alhj Abdullah.... Cak suka tsaya su duka biyun...


"Ummi bata daina kuka tana fad'in a fitar da wannan mugun ba... "Deejah Nadiya harma dasu Nilam suka k'arasa gamida rungumeta. Su Ayla kuwa jikin uwsrsu suka nufa suma wacce tuni itama idonta ya jike' da hawaye. Momy what's going on why u crying, aren't gonna be happy here..... Kasa amsa su Aunty Bilki sai hawaye.....




"Fateemah nasan ban cancani yafiyarki ba amma bazan fasa rok 'onki gafara ba, ki yafe mun duk irin muna nan ayyukan da na aikata a baya, tuni na gane kuskurena na kuma gyara . Fatimah kece dalilina na k'in dawowa k'asata shekara da shekaru. Don Allah kimin aikin gafara, zuwan nan da nayi ma don nayi arresting Hajiya Karima ce wacce ta tilasta mun duk wani aikin da nayi a baya. Ko Bilkisu ban fa'da mata wann mission nawa ba na d'aukan fansar abinda Haj Karima tayi mana nida ke da kuma jaririn cikin da kika tafi dashi........ "Zukata Sun gjrgiza, jikkuna sun raunana, zuciyoyi sun shiga rud'ani. Baka jin sautin komai sai na zuban hawaye......




"Ummi tayi k'arfin halin saita kanta kafin ta soma fad'in" Abdullah ka sani ban damu da fansar da kaxo d'auka min ba, Allah shine gatana kuma ya jima da d'auka min fansa. Ka sani I was never alone ko a lokacin da ka barni,, Allah ya had'ani da bayinsa na k'warai.... "Ni Fatimah na yafeka tuntuni, .... Muryarta na rawa taci gaba da fad'in" What about your daughter you barely know, did she forgave you? Shin ta yafe ka..... Kuka mai k'arfi ya kufce mata......


"His daughter ya maimaita yana murmushi dukda hawayen dake bin k'uncinsa... Fateemah ta haihu, ta haifa masa 'ya me kama da ita.... "Tamkar zararrr ya soma fad 'in where is she where is my daughter....
"Ummi ta juya gamida Kallon Deejah dake tsaye tamkar gunki wacce babu abinda da take face kafe Alhj Abdullah da idanu da tayi, cikin zuciyarta take maganganun da bata san sun fito fili ba
" This monster is my so called father, he was the reason why I grew up in orphanage, He was the reason why I grew up without a family, He was the reason why I was called a baster, He was the one who ruins my life so as my mum's.... "Bata ankara ba sai jin hannayensa tayi cikin nata "Murya na rawa yana shafan fuskarta yake fad 'in "Child, my Child My daughter.... Kuka ya kufce masa sanda ya rungumeta sosai cikin jikinsa yana fad 'in" I'm sorry my precious I'm truly sorry my dear daughter, pls forgive your Dad, do forgive me plss.... Kuka yaci k'arfinsa..
"Har likacin idanunta na kekashe haka nan yayi jajazur, tamkar mutum mutumi take tsaye.. "Da karfin gaske ta fincike daga rik 'on da yayi mata tana huci take fad'in" Let go of me, you're not My father, I've only One father... Ta k'areshe maganar tana nuni da Engr daga haka kuka mai k'arfi ya kufce mata, da gudu ta nufi stirs don shigewa d'aki... Saidai tana kaiwa step na biyu ta zube a k'asa....... "Gaba d'aya sukayi kanta hankali a tashe....
"Kiran sunanta yake kanyi yana rungume da ita yana faman jijjigata...... Duk ya rud'e sai faman sunbatu yake ganin bata motsi..... "No, no Baby you can't leave me, I lost my Mum I can't loose you too, no Dee, pls wake up.... Yana rungume da ita Ya nufi hanyar wake yake fad 'in " No I just can't......
"cikin sauri suka rufa masa baya, Sadiq ya k'araso da mota. Nadiya to shige front seat da sauri...Tuni Engr ya budewa Irfan baya Sun shige har lokacin tana rungume cikin jikinsa....

" Abdullah ma tuni ya shige gaban motar Engr Ummi na baya, yayinda Engr ke driving da kansa.
"Dole Aunty Bilki ta zauna da yara tana faman lallashinsu....




************************


*Lebanon, BerceπŸ‘ŒπŸΎ
"As'ad ya mik'awa Abbu documents din cike da rusunawa kafin yace " wadan nan sune takardun, A iya bincike na da nayi a k'asar merica, na gano cewa " mijin Late Khadeejah mutumin Nigeria ne, Bayan
A iya bincike da nayi a k'asar America na gano cewa mijin Late Khadeejah mutumin k'asar Nigeria ne, bayan rasuwarta sai ya tattara iyalansa suka koma can Nigeria da zama. Yanzu haka yana can yana Running company n mahaifinsa mai rasuwa tareda family dinsa...."shiru As'ad yayi sanda yaga hwayen farinciki na kwaranya a fuskar Dattijo Abbu... Hamdala ya ringa yi yana godiyawa Rabbil Izza tareda jinjinawa As'ad
Cikin harshen larabci suke maganganun nasu.
"Abbu yacewa As'ad gaba d'aya gidajen saida Man petur dinsa yau a sake kan panpo kyauta ,ma'ana kowa ya karb'i mai a kyauta har na tsawon kwana bakwai snn gaba d'aya Malls dinsa kama daga kan na cikin gida Lebanon har zuwa kasahen ketere a karya kayan na tsawon sati guda. Snn duk wanda zai bi *Abbu international airways* a masa discount na jirgi. Haka dai wann balarabe ya ringa kyauta kaman baison dukiyarsa sabida farin cikin zaiga jikokinsa.....




_Zakujini zuwa dare insha Allah_


Sameena ceπŸ‘ŒπŸΎ


[11/13, 6:24 AM] 0mmer Farouk: πŸŒ’πŸŒ’πŸŒ’πŸŒ’ *Mallakin Waye*




104


*©Sameena Aleeyou... ✍🏾*


_Queen Samy Novels Forum... πŸ“–πŸ“š_




*"Afuwan dearies jiya nace zaku jini da dare and bakuji ni ba, wllhi har na gama typing ya goge, I had no choice , da fatan zaku min uzuri... Taku har kullum πŸ‘‘ QueenSamy...😘*






"Dr Haydar ne ya fito daga dakin da Deejah take yana duba folder din dake hannunsa,... Cikin sauri suka mik 'e gaba d'aya suka nufesa. Kowa na tambayan Dr meke faruwa.


"D'an fuzar da iska yayi gamida d'aura mjurmushi saman fukarsa kafin ya dubi Irfan yace "Architect let's talk at my office.
"K'irjin Irfan yayi wani irin bugawa... Tamkar gunki haka ya kame lokaci guda ya zama wani sukuku .
"Engr ya riko kafad'usa kamar rak'umi da akala haka Irfan ke bin Engr suka nufi ofishin Dr Haydar...




"Kasa samun sukuni Alhj Abdullah yayi, what if she died, 'yar shi ta cikinsa wacce ya tsinci kansa da sonta fiye da sauran 'Ya'yans, his very flesh and blood..... Girgiza kai ya soma shi kadai yana fad'in" No, this can't be happening ... Kaman wanda aka zabura ya mik 'e yabi bayansu....




"Dr Haydar family Dr dinsu ne, so ya riga yasan relation din dake tsakanin Irfan da Engr, So basai Sun bukaci privacy ba...
"En rubuce rubuce yayi a folder din kafin ya dago da niyyan soma masu bayani.... Daidai nan Alhj Abdullah ya shigo Office din...
"A tunanin Dr me ganin likita ne don bai sansa ba, kai tsaye yace dashi,. " Excuse us pls Sir, wait outside....


"Girgiza kai Irfan yayi kafin yace "No Dr let him in, he's her father. Mik'ewa Irfan yayi cike da rusunawa na musamman ya dubi Alhj Abdullah yace "Bisimillah *Daddy* ya bashi seat dinsa.
"Har ransa wani irin dad'i na musamman yaji yanda Irfan yau ya kirasa da Daddy a maimakon Mr chairman da a da yake kiransa dashi, he's hopping One day Deejah zata kirasa Daddy.




"Irfan ya zauna a kujeran mai kallon likita. Kafin Dr ya soma magana.
"Architect what's going on with your wife???
"Tambayan tai ma Irfan wani iri, cikin rashin fahimta yace "I'm sorry Dr but I don't get you.
"Haidar ya murmusa kafin yace "Okay Romeo, I can see kana TtsanNin son matar kan nan..
"Kai tsaye Irfan yace " with all my heart. Pls Doc just go straight to the point " what on earth is wrong with her, why did she faint..
"Engr ya rik 'o hannun Irfan yace "Calm down son, that's precisely why we are here.


"A iya binciken da nayi na gano cewa, your wife is going through alot, she's quite depressed, a dan kwanakin nan tayi witnessing alot of tragedies am I right?? Ya karashe maganar yana mai dubansu.
"Tabbas haka ne, abubuwa da dama Sun faru... "
"Zuciyar Alhj Abdullah ya raunana, He's feeling guilty gameda condition din Deejah, He's the cause of everything,...."Yana cikin wann tunani ya jiyo muryar Irfan do Engr har suna hada baki wajen tambayar Dr
" Dr what's the solution then, ???


"Dr Haidar ya d'an talking deep sigh kafin ya soma fad 'in" This is not the only problem, babban matsalar shine "She's at the risk of losing her Baby.....


"Baby Irfan ya maimaita a fili, he was like did I hear this right,.. Dee is pregnant, my dream will soon come true, I'll become a father, Oh my God she's carrying my flesh and blood........ "Gaba daya sai kallonsu ya koma kan Irfan, Farin cikinsa a bayyane yake, Dr Haidar ya rasa waya yafi farin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login