Showing 141001 words to 144000 words out of 159062 words

Chapter 48 - MALLAKIN WAYE COMPLETE Document from Queen Samy.txt

20 Dec 2024

10382

don takaici..."Bai gama tunanin ba ya jiyo sautin Ahidjo sanda yake ci gaba da fad'in"
"I loved Deejah with all of my heart,I fell for her from the very time I saw her with you.." I was planning to marry her, but you ruined everything Irfan, you have no idea how much I went through when I realized bazan tab'a samunta ba........"Bai gama rufe baki ba Irfan yayi kansa gamida cukumo wuyarsa yana fadin" You're an imbecile Ahidjo, you are a monster, you such a coward.. how dare you even say all those things.... am gonna kill you, you imbecile. ?.....
"Naushin Ahidjo ya shiga a cikinsa kaman Allah ne ya aiko sa, saida ya masa lilis kafin ya k'yalesa.
"Wani kallon tsana da k'yama Irfan ke jifarsa dashi kafin yace" You know how feel about you right now, *I Despised you*I regret the day I met you in my life, I regret having you as a friend a Ahidjo, kaje duk ha'inta ta da kayi na yafe maka, abu guda ne bazan yafe maka ba, shine had'a baki da akayi da kai aka cutar da Deejah, I'll never forgive you for that Ahidjo....."NOW GET THE HELL OUT OF MY LIFE AND NEVER THINK OF COMING BACK. Daga haka bai kuma ko kallon yanda suke ba ya nufo downstairs ya zuna bisa couch, hadd'e hannayensa yayi waje guda gamida d'aura hab'arsa akai, bazaice ganin Ahidjo da Azeeza a gadon barcinsa bai b'ata masa rai ba, koda ace baya sonta, shes still his wife dole abun ya zafesa, amma babban abunda yafi masa zafi shine cutar da Deejah da sukayi da kuma k'aryan ciki da Azee ta masa, da kuma ganin matarsa ta sunnah da amininsa cikin d'akinsa kan gadonsa wad'an nan abu uku su suka tsaya a k'ahon zuciyar Irfan...




"Da k'yar da jan jiki ya fito ya wuce Irfan zaune a parlor ya fita waje, motarsa ma da k'yar idan zai iya tuk'awa. Malam Audi yana hangosa yayi hammadala harda murnan sa don yasan yau kam asirinsu ya tonu.




"Kamar wata munafuka haka ta fito da kumburerren bakinta da ya fashe, can k'asan carpet ta zauna har lokacin kuka take, "Murya na rawa ta soma fad'in" I.....I...I'm truly sorry ya Irfan, pls let me explain, I'll explain everything for you....."Sai lokacin Irfan ya watsa mata wani mugun kallo, ganin k'wayar idonsa yasata saurin yin shiru babu shiri.
"Gyara zamansa yayi yana facing nata daga yanda yake zaune kafin ya soma fad'in" Do you still have something to explain to me after what I just heard and saw??? Huh? You're very stupid, lallai na yarda baki gaji kunya ba," Now abu biyu nake so ki mun bayani meyasa kikayi su,
"Why did you lied to me, meyasa kika mun k'aryar kinada ciki alhalin baki da shi, secondly you need to tell me why did you do thay to Deejah claiming to be her friend while ba haka bane ciki zuciyarki....


"Share hawayen Idonta tayi gamida d'agowa tana kallonsa, its all because of you, duk saboda soyayyarka ne, nayi duk abubuwan da nayi ne out of love, don na sameka na *Mallake ka* Deejah was the only one who's on my way. That's why I did everything just to get rid of her, and have you for my self....."Kuka ya kuma kufce mata sanda take fad'in" Pls don't leave me ya Irfan wllhi mutuwa zanyi, don Allah ka yafe mun....."Dakatar da ita yayi ta hanyan d'aga mata hannu kafin yace" You know what I've heard enough, hold your kayi hak'urinki I don't need it, cos I forgive for what you did to me, amma abunda kikayi wa Deejah bazan tab'a yafe maki ba, snn cikin k'aryar da kika yi na gode ma Allah da bai k'addara hakan ba, saboda babban nadaman da zanyi a rayuwa shine had'a jini dake. Snn Deejah Allah ya wanke ta a idon duniya, bata da hakkinku, Ki fad'a mun duk da makircinku da kuka k'kk'ulla ni *Ni Irfan Nazif Mumtaz MALLAKIN WAYE, Mallakin Deejah ne, her just her and only her, from here to the end of the nuiverse*, and ki fad'a wa so called uncle din naki Haduwar mu bazaiyi kyau ba, shine silan komai, and he must rule the day he was born. Lastly ki tashi kimfice mun a gida, *Nida ke are not longer husband and wife, na sake ki...* I don't wanna see you ever in my life..... Daga haka ya mik'e ya wuceta.


"Kallo ta bisa dashi sai yanzu abun ya dawo mata, Irfan ya saketa, wani wawan ihu Azee ta kurma ta shiga birgima a wajen tana ihu tana kuruwa kaman sabon kwancen hauka...




*I'm glad with your wonderful prayers, I really appreciate Alhamdulillah, thank you all #1luv.*
[10/11, 10:05 PM] β€ͺ+234 803 864 9695‬: 🌘🌘🌘🌘 *Mallakin Waye*


98




*©Sameena Aleeyou....✍🏽*


_Queen Samy Novels Forum....πŸ“–πŸ“š_






"Kuka Azee keyi kaman ranta zai fita, ita yanzu inama zata je, Mommy da Hajiya suna asibiti, gashi ta kwab'a masu rashin mutunci tace wari suke bazata kuma zama wajensu ba, yanzu dole gida can LifeCamp zata koma ta zauna ita kad'ai kenan ko k'ak'a, da wann tunani ta shiga had'a kayanta nadama da bata tab'a yin irinsa ba yana shigarta.




"Yana zaune a Design room dinsa, works dinsa yake kan kallo amma da dukkan alamu hankalinsa baya wajen, waya ya ciro a aljihunsa ya kira *Famaz Furniture*
"Take yayi Ordering set of room don wann gadon bazai kuma kwanciya akansa ba, yana nan zaune yaji sallaman su. Kaman wanda ruwa ya buga haka ya mik'e ya nufi k'ofar.


"Su Sadiq ne harda su Nadiya sun dawo da Deejah. "Dan murmushi ya sakar masu Nadiya kuwa da k'annenta tuni suka soma hugging nasa sunai masa oyoyo. Deejah kuwa karantar sa take kan yi don kuwa tun shigowarta bata gane masa ba, tasan definitely wani abin na damun sa, wata zuciya tace k'ila gajjiyan hanya ne, da wann tunani ta shashantar da zancen.



"Suna zaune can gefen parlorn bisa coffee chairs shida Sadiq, Sadiq ya dubesa yace" Guy wai meke damunka ne, Irfan ya d'an tab'e baki kafin yace" is nothing kaikam, I'm a bit exhausted ne kawai.
"Dan murmushi Sadiq yayi kafin yace" So how was the business in Manchester. I hope komai went great.
"Dan murmushi yayi da gefen bakinsa kafin yace" Komai was perfect, in short the contract impressed many shear holders there.. Dan hiran business kawai suka tab'a kafin suka tafi don kar dare ya masu, Gaba daya saida suka cika su da tsaraba iri da kala.




"Tana kwance bisa cinyarsa yana shafa sumarta kallon tv kawai yake amma zuciyarsa baga labarun yake ba,
"A bangaren Deejah kuwa rashin ganin Azee izuwa lokacin ya soma damunta, dukda Nadiya ta fad'a mata su Anty Laila da Hajiya suna asibiti ya kamata ta dawo by now tunda tana dauke da lalurar ciki.
"D'an muskutawa tayi ta juyo tana facing nasa kafin tace" My love ko zamuje mu d'auko Azeeza a asibiti ne kaga iyanin sai mu gaishe dasu Aunty Laila...."Kura mata ido yayi mugun tausayin ta yake ji, abubuwan da ya faru tsakaninsu a baya suka shiga dawo masa, a hankali yasa hannu ya d'agota ta zauna sosai,
"Juyowa yayi suna fuskantar juna kafin ya tallafo fuskarta da duka tafukan hannayensa ya k'urawa fuskarta ido.
"Cikin murya mai sanyi ya soma fad'in" I'm sorry Deejah, I'm truly sorry, I know I was stupid, I shouldn't have judged you the way I did, Deejah you're my whole life, you're my inspiration,...."Kallonsa kawai Deejah keyi yanda yake furta mata kalaman soyayya ga siriryar hawaye na bin idanunsa... "Irfan yaci gaba da fad'in" I shouldn't be the one running from you, they framed you they blackmail you, I knew it, Dee me yasa na barki kisha wahalan k'uncin rayuwa ke kadai, anya zan yafe wa kaina kuwa??
"Da sauri Deejah ta rungumesa cikin jikinta hawaye na bin k'uncinta take fad'in" Ya Irfan ka daina fad'in haka, you are all I have, we are never going to be apart insha Allah...."Dad'a matseta yayi cikin jikinsa, a saitin kunnenta ya rad'a mata, "To night we will forget about everything and love each other, mu mance duk wani damuwan da muke ciki da wanda muka shiga mu nuna wa juna yanda muke son juna...."Kan ta ankara sai ji tayi ya dago ta cak cikin hannayensa sun nufi Bed room din Deejah....








*M&M Builders of Company*


"Daga can parking lot Sadiq ke hango Irfan, bai tsamman ganinsa yau ba, ya d'auka zai dan huta kida na kwana biyu ne, hannu ya d'ago wa Irfan wanda hakan yasa Irfan k'arasowa yanda Sadiq yake.
"Gaisawa sukayi ta hanyar musabaha kafin Sadiq ya soma fad'in" Architect I thought you were still in leave. Irfan ya dan kalli wristwatch dinsa gamida yin gajeren murmushi da gefen bakinsa kafin yace" Dama office dinka na nufa,
"Suna tafe Sadiq na karantar canzawan da Irfan yayi, a haka har suka isa office din Irfan.
"Computer din bisa table dinsa ya kunna kafin ya shiga duba account din Safwan, nan amount din kud'in da yayi attempting cirewa daga account din company yayi appearing jikin screen din, dan juyar da kan computern yayi yana nuna wa Sadiq.
"Da mugun mamaki Sadiq ke kallo, ya d'ago kai yana kallon Irfan kafin yace" What! How comes, thank goodness bai cire kud'in ba, "Irfan yayi nodding kansa kafin yace" Tun ina Manchester naso nayi maka maganan but ganin yanayin da kake ciki na rashin matarka yasa ban maka maganar ba, I called one of our trusted employee nace yayi hacking account din, don nasan abubuwa sun maka yawa.
"Sadiq ya gyada kai kafin yace" Kayi tunani Irfan, wllhi na rasa tun zuwar company din nan nike da doubt akansa, sam bainkwanta mun ba.
"Irfan ya gyada kai kana yace" I have that feelings too, Sadiq kayi tunani da ka sa daddy ya turani Manchester da yanzu wann imbecile din ya tura am sure da yanzu ruining company din nan, "Mikewa yayi gamida zura hannaye a aljihu kafin yaci gaba da fad'in" I'm gonna press charges against him, snn zan binciko yanda yake, I won't let him get away with what he did.....
"Sadiq dai kallon Irfan yake, He sounds like he's seeking for Revenge, anya wani abun bai had'asa da Irfan ba.
"Sadiq ya mik'e kafin ya dafa kafadan Irfan yace" Irfan ni gani na you don't have to press charges against him, tunda bai saci kud'in ba sann ka tuna surkinka ne, yaya zakaji idan akace ka shigar da surkinka kotu, kawai a gani na ayi firing nasa shikenan...
"A kaikaice Irfan ya kalli Sadiq kafin yace" That Jerk is not getting away with what he did, Sadiq I have to put him in his place, I need to see him behind bars...."Daga haka ya fice daga office din, Sadiq ya bisa da kallo yana mamakin anya babu wani abunda ya had'a Safwan da Irfan..... "A hankali ya furta" I need to find out.




*Germany*
"Yana zaune saman wheelchair yayinda suke biye dashi a babban filin jirgin saman Germany, fuskokinsu cike yake da fari'a da farin ciki, Engr ne ya dan matsa gefe lokacin da yake amsa kiran Irfan. "Montoci kad'an aka soma kiran passengers, ana kiran jirgin Nigeria naga sun nufi wajen checking....






*Nigeria*


"Tana zaune gefen mai zaman banza yayinda Irfan ke driving, ta d'an kallesa kafin tace" My luv wai ina zamu je ne, ba tarda ya kalleta ba yace na fada maki sayar dake zanyi.
"Murmushi tayi gamida zaren bak'in glass din dake manne idanunsa. Ganin fuskarsa yana sata farin ciki tuni ta rungumo shi cikin jikinta, d'an wasa da starry ya soma kafin yace" Baby zakisa muyi accident, da sauri ta sake sa tana dariya shima dariyan yake.


"Ga mamakinta gidan Daddy taga sun nufa, a hankalimta soma murmushi tana satan kallonsa, suna isa nan suka tarar da su Sadiq har sun iso.
"Su Nilam suka k'arasa suna masu oyoyo, duk a tunanin Deejah su Ammah ne suka dawo, nan ta soma tambayar Nadiya ina su Ammahn?
"Nadiya ta dan saci kallon su Irfan da Sadiq da suka nufi hanyar waje kafin tace" Ask your husband shi ya had'a mu a nan, I guess he have a surprise for us, amma am not sure idan yau zasu dawo, don jiya jiya mukayi waya da Daddy and he didn't mention that,...."Mikewa Deejah tayi kafin tace " Ok muje kitchen mu taya Hajja aiki, Nadiya ta mike gamida cire mayafinta kafin tace" Aiko dai muje mu had'a drinks da salad, nan suka wuce kitchen Hajja sai zolayarsu take......




"Kan kace me sun gama komai dishes kala kala sun jere bisa dinning, suna cikin jere jeren suka jiyo hayaniyan su Amir da dukkan alamu oyoyo suke, aiko nan suka hango su Irfan da Sadiq suna shigowa da luggage dinsu... "Ammah ce ta soma shigowa gaba daya Nadiya da Deejah suka nufeta suka hugging nata sunai mata sannunda zuwa..."Sadiq ne ya d'an saci idon mutane kafin ya k'arasa saitin kunnen Nadiya a hankali ya furta"Kar ki min asara fah be careful, dan hararan wasa tai masa gamida turo baki, kashe mata ido guda yayi kafin ya matsa gefe.



"Deejah ta d'an gyara mayafinta kafin ta k'arasa ta gaida daddy ta masa sannu da dawowa, Irfan ne ya shigo yana fad'in" Daddy Baba Alhaji yace gida zasu wuce, but nace wa Haruna ya dakata na maka magana.
"Da sauri Engr ya mik'e yana fad'in" A'a ai gwara su fara yada zango anan kafin su wuce, waje ya fice Irfan yabi bayansa.


"Murmushi ta sakar masa kafin tace Baba mu tsaya din kaman yanda suka buk'ata, Baba Alhaji ya murmusa kana yace toh shikenan ai nan da can duk gidana.


"Sadiq da Irfan suka nufi parking lot Irfan ne ke driving nasu suka fice d'auko Mamie.


"A tare suka shigo parlorn gaba d'ayansu, Hankalin Deejah yafi tafiya wajen matan dake tsaye jikin wheelchair din, tayi mata kama da wacce ta sani, snn ta tsinci kanta da fad'uwar gaba. Tabbas wann fuska tasan ta.
"A b'angaren Fatimah ma yanayin da take ji kenan game da Deejah, duk wani motsi da Deejah zatai idanunta na kanta, k'arshe dai saida Deejah ta k'are ta tambayi Nadiya wacece matar, Nan Nadiya ta labarta mata komai game da samun lafiyar Dada, Deejah ta sauk'e ajiyan zuciya kana tace " Haba no wonder fuskarta looks familiar ashe Dada ce, Nadiya ta gyada kai tace" itace and tsohuwar masoyiyar Daddy ce, sistern Aunty Laila kuma.
"Sisitern Aunty Laila" Deejah ta maimaita a zuciyarta, kawar da zancen tayi suka ci gaba da serving mutane abinci.






"Ohh tunda Deejah tayi aure bataje ta dubata ba, yau kam ya kamata taje gidan Ammah idan yaso daga can a kaita gidan Deejah, tasani Deejah tana fushi da ita, A hankali tayi murmushi kafin ta gyara mayafinta, ta d'au tsarabn da ta mata kana ta fice neman adaidaita.....






"A tare Aunty Larai da su Mamie suka iso gidan, bayan sun gaisa ne ta dan dubi Irfan tace" Alhamdulillah aiga surkin nawa a nan, dama gidanka nake shirin zuwa, murmushi Irfan yayi yace" Ai itama tana ciki, duk mun had'u yau a nan,
"Ah toh ai shikenan Allah ya hutace ni, naje ganin d'aki daga baya, gaba daya suka sa dariya harda Mamie, daga nan suka nufi cikin gidan baki d'ayansu.....






"Sallaman su ne ya katse masu ciye ciyen abincin da suke , kana suka soma masu maraba,
"Tun shigowarta idanunta ya sauk'a kan macen dake a saitin shigowa, innalillahi, tabbas bazata mance wann fuska ba koda ace yanzu tayi hankali ga dukkan alamu, Tafiya take har ta isa gabanta tana mai nunata da yatsa, gaba d'aya suka soma bin Aunty Larai da kallo, Ammah ta mik'e tana fad'in" Larai lafiya???




"Aunty Larai bata fasa k'arasawa gaban Fatimah ba sann bata daina fad'in" Ammah itace wllhi, itace mahaukaciyar data haifi jaririya ta gudu, bazan mance kamaninta ba, wallhi itace...
"Fatimah na hawaye ta k'arasa ta rik'e kafad'un Anty Larai tana hawaye take fad'in" Kece kika d'auki jaririyar, ina 'yata don Allah ki fad'a mun yanda take, jikina ya jima yana bani na haifi abunda ke cikina snn wata rana Allah zai had'amu, ina 'yata take ki kaini na ganta don girman Allah.
"Mamaki ne ya zuciyoyin illahirin mutanen dake katafaren parorn, Daddy ma kansa mik'ewa yayi, Baba Alhaji kuwa tuni hawaye shima ya soma bin k'uncinsa. Deejah kuwa sabida tausayi da matar nan ta bata tuni hawaye ya soma ambaliya a fuskarta, inama itama watarana ta samu nata , ahaifan....."Bata gama tunanin da take ba sai ji tayi Aunty Larai ta k'araso ta rungumeta tana kuka sosai take fad'in" Alhamdulillah, Khadeejah yau Allah ya bayyana mana mahaifiyarki...."Dummm haka k'irajensu suka buga...!








Sameena ceπŸ‘ŒπŸΎ




🌘🌘🌘🌘 *Mallakin Waye*


Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login