Showing 126001 words to 129000 words out of 159062 words
Chapter 43 - MALLAKIN WAYE COMPLETE Document from Queen Samy.txt
ce ππΎ
[10/11, 10:05 PM] βͺ+234 803 864 9695β¬: ππππ *Mallakin Waye*
89
*Sameena Aleeyou.....βπ½*
_Queen Samy Novels Forum....ππ_
"Iyaka dauriya Sadiq yayishi dan neman kukan ma yayi ya rasa, he needs to be very strong, nan likitoci suka shigo suka soma duba gawar Ruqayya, Sadiq kuwa haka yayita lallashin Nadiya yana nuna mata mahimmancin hak'uri a lokacin da aka maka babban rashi irin haka,.. "Kan wasu awanni su Mamie sunji labarin mutuwar, Kuka baizo wa Sadiq ba saida yaga shigowar Mamie rayuwarsu na baya ya dawo wa Sadiq, shikenan da gaske Ruqayyar sa ta rasu ta barsu, take hawaye ta soma wanke fuskar Sadiq, Allah sarki rayuwar duniya maras tabbas, Haka Mamie ta had'e Sadiq da Ruqayya tana faman basu baki dukda itama dauriyar kawai take, dukda b'acin ran da Ruqayya ta sakata ciki, Mamie ta tausaya mata snn ta yafeta duniya da lahira, tasan Ruqayya yarinyar arziki ce had'uwa da lalatattun k'awayene kawai yaso gurb'ata ta, Allah Sarki d'iyar k'aninta, a tare suka bi gadon da ake turota da kallo, Mamie batasn sanda kuka ya kubce mata ba, a fili ta furta Allah maki rahama Ruqayya ta, Allah sa Aljannahtul firdausi ya zama masauk'in ki nanhar abada. Sadiq kuwa durk'usawa yayi a wajen yana kuka mai tsuma zuciya...
*Manchester, England*
"Koda su twins suka dawo suka tarar da Deejah ba k'aramin dad'i sukaji ba, dashike Deejah akwai son yara nan da sai suka saba, haka kurum taji son yaran ya shigeta tamkar k'annenta wanda suka had'a jini haka take jin sonsu har cikin b'argomda tsokanta, Aunty Bilki kuwa a tare ranan suka shiga kitchen ita da Deejah suka dafa dinner.
"Dad din su Ayla da Irfan basu dawo ba sai wajajen k'arfe 8:pm lokacin Aunty Bilki nantsaye dining area tana jera plates twins suna parlor suna kallon wani Animation ai kuwa suna jin muryan daddyn su suka nufosa a guje suna d'alewa jikinsa, ganin Irfan yasa su fad'awa jikinsa a guje shima suna fad'in" Uncle Architect munga Aunty Dee your wife, murmushi kawai Irfan yayi ya shiga d'aga su sama yana masu wasa, haka suka d'unguma gaba d'aya suka shige ciki, Aunty Bilki ta k'araso tana masu sannu da zuwa, fitowar Deejah kenan daga kitchen hannunta rik'e food warmer sai ganin mutane tayi fal parlorn...."Caknta tsaya sanda idanunta ya sauk'a kan mutumin da hankalinta ya fi tafiya gareshi a family picture d'insu, shima kallonta yake haka kurum yaji fad'uwar gaba mai tsanani tareda abunda bazai iya fassarawa ba, Aunty Bilki ta k'araso ta karbi Warmer din kafin tace" Deejah ga daddyn su Ayla ku gaisa, da sauri ta saki murmushi gamida durk'usawa har k'asa ta gaishesa, shima cike da fari'a yake amsa mata mik'ewa tayi cike da kunya ta koma kitchen d'in ta sami Aunty Bilki,
"Haka kurum yaji yarinyar ta burgesa, juyowa yayi ya kalli Irfan kafin yace" Architec barin shiga ciki, ku fara dinner dinnkafin na fito, Irfan ya murmusa yace" Ok Mr Chairman a fito lafia. Haka daddyn su Ayla ya shige ciki yana mai tunanin Deejah shakka babu ganinta ya tuno masa Fatimah, yana jin wani al'amari da baisan yamda zai fassara ba.
"Aunty Bilki da Irfan sai hira suke twins suna k'wab'a masu shirme Irfan kuwa na biyesu yayinda Aunty Bilki ke faman k'wab'an su, Deejah kam banda juya spoon cikin plate bata iya komai, ganin mutumin nan a zahiri ya haifar mata da mummunar fad'uwar gaba, haka kurum taji tana alla alla su tafi, bata son mutumin ya kuma fitowa suyi arba,..
"Irfan na hankalce da ita gaba d'aya baison abinda zai tak'urata dan haka shima atsaitsaiye yaci abinci suka soma shirin tafiya, Aunty Bilki da twins basu tafiyar Deejah da Irfan ba, ta cika Deejah da goma na arziki tare da shawarwari na *Mallakn miji*.
"A b'angaren Alhj Abdullah kuwa tunda ya shiga d'aki ya kasa katab'us ganin fuskar tsohuwar matarsa yayi a tattare da Deejah, wainshin meke faruwa dashi ne, haka a wann dare Aunty Bilki ta kasa fahimtar mijin nata gaba d'aya.
"Nazarinta yake kan yi yanda gaba d'aya yanayinta ya canza, bai ce mata komai ba dan baison matsa mata ta kuma attempting guduwa, d'aukan abin sallah yayi kafin ya k'araso kusa da ita, zaunawa yayi gefenta gamida rik'o hannayenta, a hankali ta d'ago tana dubansa, abubuwa da dama sun tsaya mata a zuciya, na farko turaren da ta tsinta cikin jakarta na biyu ganin wann mutumin...." Murmushi Irfan ya sakar mata ba tareda yace komai ba, sun d'an jima a haka kafin yace" Kina son wani abu ne, "Da sauri ta girgiza masa kai alaman a'a, matse yatsun hannunta ya kuma cikin nasa kafin yace" You looking so dull baby ko dai bakiso zuwa gidan Aunty Bilki bane, ko an maki wani abu ne..."Nan ma da sauri ta girgiza masa kai alamun a'a kafin ta bud'e baki ta soma fad'in" She was nice to me, naji dad'in kasancewa da ita.."Irfan ya murmusa yace that's good,kafin mu bar Manchester zamu sake ziyaransu.."Murmushi Deejah tayi wanda har saida fararen hak'waranta suka bayyana, rabonsa da ya ga wann murmushin nata tun kan ya aureta. Kiss ya manna mata a goshi kafin ya d'au pillow yace "sai da safe baby...."Har ya kai k'ofa yaji ta rungumesa ta baya tana hawaye..."Da sauri ya juyo yana dubanta, ganin hawaye kwance kan fuskar ta ya tada hankalin Irfan, cike da damuwa yake fad'in baby lafia what's wrong...."Jiyo muryarta yayi tana fad'in" am sorry ya Irfan, am truly sorry pls forgive me for what I've done to you....."Rungumeta tsam yayi cikin jikinsa kafin ya masu masauk'i kan gado, a hankali ya shiga saka harshensa yana lashe hawayen nata, fad'i yake" Baby bakimin komai ba, ni yafi cancanta na baki hak'uri, ko me kikayi kinyi daidai, ko wani irin punishment kika yanke min I deserved it, so pls ki daina min asaran wann hawayen naki masu tsada...."Kallonsa take cikin ido tsantsan gaskiya da soyayyarta take hanhowa a idanun nasa, a hankali ta soma fad'in" I was stupid tun daga fari da ban fad'a maka komai ba da haka bata kasance ba, ya Irfan ina sonka ina k'aunarka pls kar ka rabu dani...." Rungumeta tsam yayi cikin jikinsa kafin yace" Deejah you're my life my inspiration, I'll never ever leave you, koda nace maki ma idan mun koma Nigeria zan yi as you saboda sonki na fad'a haka, amma rabuwa dake na daidai da rasa rayuwata, d'ago kai tayi tana murmushi tana kallonsa a hankali ta furta ka yafe mun, hancinta ya d'anja kafin yace" na yafe maki my Baby, nima ki yafe mun..."Bai ankara ba saiji yayi ta rungumesa sosai cikin jikinta, a kunnenta yake rad'a mata sai kin fad'a min dalilinki na k'in aurena a wancan lokacin. "Dago kai tai tana kallonsa ko kadan bata son tunowa amma ya zama dole ta fad'a masa komai, daga yanzu babu wani b'oye b'oye atsakaninsu.
"Deejaj ta fad'awa Irfan komai har dalilinta na fara zuwa club ta fada masa, da irin razanata da Safwan yayi kan auren Irfan, duk saboda Azeeza ta *Mallake sa*, bata rage komai ba bata k'ara komao ba....."Kan kace me fuskar Irfan yayi jazur, haka nan idanunsa.
"Cikin kakkausar murya yake fad'in" That Imbecile owes me alot, dama ni tunda daddy yayi employing dinsa nake da bad feelings akansa, so he was the reason da bamu kasance tare tuntuni ba, you shouldn't have kept quite Deejah, I'm pretty sure that jerk was the one who sent me those ridiculous texts, I'll make him pay for his damn crimes, I'll make him suffer, sann Niece din tashi da suka lik'a min zan sake ta da zaran na koma Nigeria...."Da sauri Deejah ta shiga girgiza kai tana fad'in" Pls ya Irfan kar kayi haka, Allah baya son saki, snn Azee bata da laifi ko kad'an Safwan shine mai laifi dan Allah kar ka hukunta ta da laifin da bata da hannu ciki, ka tuna tana d'auke da babyn ka, ko dan wann kar ka saketa pls...."Kallon Deejah kawai yake idanunsa sun kad'a sunyi jazur shi kad'ai yake jin abunda yake ji cikin zuciyarsa, baya tunanin zai iya yafewa Safwan, har had'a fuskan Deejahn sa da blue film yayi, tabbas idonsa idon Safwan na lahira sainya fisa jin dad'in..."Ganin damuwa ya nuna sosai a fuskar Deejah yasa saussauta ma kansa, a hankali ya kamo kunkuminta gamida mannata cikin jikinsa, abu guda ne zai mantar dashi bak'in cikinnda yake ciki anyanzu, shine kuwa ya kasance da Deejah, a hankali ya tallafo kanta gamida sakala bakinsa cikin nata, hannayensa suna rawa ya sauk'e su kan k'irjinta abunda yafi komai tafiya da Irfan a jikin Deejah, tun tana jin tsoro har ta samu kanta da biye masa suka ci gaba da aika sak'wanni wa juna,, "A hankali yake maganar cikin sigan rad'a yake fad'in" Baby muje muyi sallah mu gode wa Allah da ya *mallaka* mana junanmu k'ark'ashin inuwa guda a matsayin ma'aurata despite all the obstacles we've been gone through.
"A hankali ta gyad'a masa kai dan wani irin kunyarsa takeji, ganin ko kallonsa ta kasa yasa sa suranta ya nufi toilet da ita, sai faman wutsil wutsil take masa tana dariya ta rufe fuskarta da tafukan hannayenta take fad'in" Oh pls master I can walk my self, turo baki yayi ya kwaikwayeta kafin yace" Nak'i amaryata bazata sha wahala ba, komai yi mata za'a yi, haka cikin jishad'i suka gudanar da alwalansu, suka fito suka tada sallah, raka'a biyi sukayi yayinda Irfan yajasu Deejah ke binsa a baya, bayan sun idar ya juyo ya kama goshinta ya karanto mata addu'o'i kaman yanda yazo a sunnahn ma'aiki(S.A.W).
"Rungumeta sosai Irfan yayi cikin jikinsa bayan ya cire hijabin dake jikinta, Deejah kuwa lup ta kwanta cikin k'irjinsa, a hanakali yana shafan suman kanta yake fad'in "My Dee this is the most happiest moment in my life, gani ga ki Allah ya cika mana burinmu mun zma *Mallakin juna* ya d'an d'ago fuskarta yana kallon kyawan idanunta kafin ya furta" I luv you Dee I'm dying to be with you pls karki hanani kanki kinji baby na... bata ankara ba sai jin bakinsa tayi cikin nata, kissing d'inta passionately, a hankali ya mik'e ya d'auketa kaman wata baby yana mai ci gaba da sunbatar ta har ya masu masauk'i kan makeken gadon, a hankali ya soma rabata da kayan jikinta yana mai ci gaba da yi mata salo irin nasa cike da k'warewa, bayyanan k'irjinta ya kuma susuta Irfan, tsoro da firgici su suka cika zuciyar Deejah, tunawa tayi da wancan lokacin sanda ya kusanceta, azaba da wahalan data sha, wani abin mamako shine ta kasa hanasa abun da yakeyi sai faman biye masa da takeyi wanda hakan ba k'aramin zautar da Irfan yayi ba, a hankali ya sauk'o da bakinsa wuyanta yana mai ci gaba da sunbatar wuyar nata a haka har ya sauk'o kan k'irjinta, cikin salo yake tsotsansu kaman wani jinjiri hannunsa na bisa mararta yanai mata wani salon, tuni Deejah ta tafi wata duniya Irfan ya zame mata tamkar malami duk wani abunda yayi mata k'ok'arin masa take, sun jima cikin yanayin kafin a hankali ya soma shigarta, ciccijewa take dan kuwa daga gani tana jin azaba saidai baikai na ranar farko ba, shi kuwa sai binta a hankali yake yana lallab'ata dan yasan k'ok'ari kawai take amma tana jin zafi.."Wannan had'i da Deejah tasha ba k'aramin taimakawa yayi wajen tafiyar da Irfan ba, sai faman sunbatu yake mata yana sa mata albarka, sun kwashi lokaci mai tsawo cikin duniyar ma'aurata suna masu faranta ran juna.."Sanda ya sami nutsuwa sosai ya mak'aleta cikin jikinsa, banda karanto mata addu'o'imda saka mata albarka baya komai, jinsa yake tamkar sabon ango, sai wani faman rirtatanyake ita kuwa tana zuba masa shagwab'a son ranta, a wann dare Deejah ta yarda Irfan masoyinta ne na gaskiya, treating nata yake tamkar sarauniya, shima Irfan ya yarda yayi dacen mata, tarairaya da kulawa kam tana ganinsa cikin wann dare, shi kansa Irfan d'in wani shagab'an soyayya yake kan yi mata, fatansu Allah ya tabbatr dasu kan sunnar ma'aiki......
*Abuja, Nigeria*
"Washe gari gidan Mamie ya cika fam da bak'i 'yan karb'an gaisuwa, Kwata kwata Ammah bata kula da Dada dake zaune can k'uryar d'aki mai kallon parlor, tana tak'ure waje guda tana hango mutane, itama dadan bata kula da Ammah ba sam.
"Sadiq ne yayi sallama ya shigo yayinda Engr Nazif ke biye a bayansa, gaisawa Engr ya soma da Mamie yana mata ta'aziyya,....."Muryan masoyinta wanda take kwana dashi ta tashi dashi shi ya daki dodn kunnuwarta, a zabure ta mik'e tana kallon yanda take jiyo sautin, ba gizo yake mata ba, shine, shine abun k'aunarta, a hankali take takawa har ta iso cikin parlorn, kallonsa take sanda yake k'ok'arin mik'ewa kafin ta furta *Nazif* "Dummm haka k'irjin Engr ya buga, anya muryarta yaji samun kansa yayi da kasa d'agowa don kar yaga akasin haka, Zuciyarsa ta shiga raya masa ba muryan Fatimarka kaji ba, kawai gizo muryarta ke maka kaman yanda kake ganinta a mafarkin ka.. *"Muryar Ammah ya jiyo tana fad'in" Fateemah...."Cikin sauri ya d'ago idanunsa yana kallonta.....
Sameena ceππΎ
[10/11, 10:05 PM] βͺ+234 803 864 9695β¬: ππππ *Mallakin Waye*
90
*Β©Sameena Aleeyou...βπ½*
_Queen Samy Novels Forum....ππ_
"Kasa motsawa yayi daga yanda yake, cikin sauri Mamie ta mik'e gami da rufe parlorn dama already babu mutane ciki, daga su saiko Nadiya da Sadiq.
"Kallonta yake hawaye na bin k'uncinsa, rayuwarsu a baya da irin soyayyar da sukayi shi yake tunowa, itama Fatima abunda take tunawa kenan sunfi minti biyar me kyau suna kallon juna hawaye na sauk'a bisa k'uncinsu, babu wanda ya iya furta koda kalma guda cikinsu, ji yake kaman yaje ya rungumeta ko zaiji sanyi cikin zuciyarsa, Ammah ganin abun take tamkar a mafarki yau gata ga d'iyar aminyarta Hindatu, Allahu Akbar ashe Fatimah nada rai bata mace ba ...
"A hankali Fatima ta soma sulalelewa a k'asa, basu ankara ba sai ganinta sukayi sumammiya...."Cike da tashin hankali Engr ya tsuguna gabanta kaman zaucecce yake fad'in" Fatimah don't leave me again, pls don't I can't bear it now that I found you...."Da sauri Sadiq ya kawo ruwa ya mik'awa Ammah, Mamie dake rik'e da Fatimah ta shiga yayyafa mata, ita kuwa Nadiya da gudu ta tafi ta rungume Daddynta tana basa baki dukda bata fahimci abinda ke wakana ba.
"A hankali ta soma bud'e idanunta tsaf ta sauk'esu kan farin cikin rayuwarta Nazif, murmushi ya sakar mata hawaye na bisa k'uncinsa yake fad'in" Fatee is this for real, is this you..."D'aga hannayensa sama yayi yana mai mik'a godiya ga Rabbil Izzah, murmushin farin ciki ne ya ziyarci illahirin mutanen dake wajen dukda Ammah ce kawai tasan exactly abinda ke faruwa. Juyowa Engr yayi gamida rungume Nadiya yana fad'in" Sweedy I found her, I found her again, destiny brought us together again..."Murmushi kawai Nadiya tayi ko ba'a fad'a wann mata itace masoyiyar mahaifinta, Mamie da Sadiq kuwa sun kasa gane komai, toh a ina Engr yasan Dada?, koda shike dama malam ya fad'a masu duk randa tayi tozalimda wanda ta sani hankalinta zai dawo zata sami lafia...."Muryan Dada suka jiyo tana fad'in" Alhamdulillah, Allah na gode maka da ka dawo min da rayuwata snn ka sake had'ani da fuskar da a kullum nake mafarkin gani, Ammah ta murmusa gamida rungume Dada.
"Ammah ta kalli Sadiq da Nadiya tace su basu waje, babu musu Sadiq ya rik'o kafad'un matarsa wacce idanunta duk sun kod'e sabida kuka, ficewa sukayi zuwa wani parlorn.
"Har lokacin Dada ta kasa daina kukan da take, saida tayi mai isarta kafin ta basu labarin iyaka abinda ta sani game da ciwon haukarta, yanda ta tabbatr masu shakka babu kishiyar uwarta hajiya Karime da mijinta su suka jefata cikin wann masifa, harta haihuwar datayi tana cikin hauka duk saida ta fad'a masu, Yaron ko yarinyar yana raye ko yana mace Allah ne kawai ya sani..
"Gaba d'ayansu harta Mamie duk saida suka zubda k'walla, juyowa tayi tana kallon Mamie kafin ta rungumeta tana kuka take fad'in" Dukda ba'a hayyaci na nake ba na sani kece matar da ta taimaka min, keda zur'ianki babu abinda zance maku saidai Allah ya biyaku da Aljannah, ubangiji ya tallafa maku kaman yanda kuka tallafa mun, Mamie ma hawaye take tana fad'in" Dada ki daina fad'in haka tuni kin zama zuri'ar mu kema, yanzu lokaci ne na farinciki tareda godewa mahaliccinmu da ya baki lafia, Allah ya k'ara maki lafia, ya kuma nisantamu daga sharrin masu nemanmu da sharri, gaba d'aya suka amsa da Ameen.....
"Kaman zaucecciya ta soma fad'in" Baba na, ina baba na, yana tare da azzaluman matar nan, ko shima ta kashe shi?... Da sauri ta mik'e tana k'ok'arin ficewa, da sauri Ammah ta rik'ota ta zaunar kafin tace" Fatimah babanki yana nan da rai bai mutu ba, ammah ....."Sai kuma ta d'anyi shiru.."Cike da damuwa Fatima ke fad'in amma me Ammah, me ya samesa, dan Allah ku kaini na gansa.
"Engr ya d'an girgiza kai kafin yace"Baba Alhj ya sami stroke Fateee a halin yanzu ko magana baiyi....Kuka Fatimah ta soma sosai da hawayenta, kaman wacce ta tuno wani abin ta soma fad'in" Dan Allah ku taimaka min ku rabashi da azzaluman matar nan, na tabbata itace silan ciwonsa, snn na sani akan ta *Mallaki* companyn zata iya kashesa, Nazif pls help my father don't let her hurt him again pls kaji, Ammah