Showing 138001 words to 141000 words out of 159062 words

Chapter 47 - MALLAKIN WAYE COMPLETE Document from Queen Samy.txt

20 Dec 2024

10395

dubesa yace ka kwanta ka huta kasan ciwonka baya son damuwa.
"Murmushi kawai Baba Alhaji yayi kafin yace" Nazif I have tell you all this, bansan yaya akayi kukayi tunani kawoni asibiti ba tare da Karime ba, ya share hawayen da suka zubo masa kafin yaci gaba da fad'in" Karime batada human feelings, bansan yaya zanyi describing ha'inci da mugunta irin na Karime ba, ko a labari ban tab'a cin karo da mai hali irin na Karime ba,
"Saida yabisu da kallo dukansu kowa yayi shiru yana saurarensa kafin ya soma fad'in" Karime ita ta rabani da matata abin k'aunata Hindatu, Karime ita ta rabani da babban amini na d'an uwana Mumtaz, Karime ita tayi sanadiyan rabuwata da tilon 'yata Fatimah......"Gaba d'aya suka maimaita kalman amzuciyarsu *Tilon 'yarsa, Laila fah??*.... muryar ya katse masu tunanin su.... Baba Alhji yayi murmushin takaici kafin yace" Muguntar Karime bai tsaya nan ba har saida ta kawo mun 'yar da ba nawa ba tace nawa ne, 'yarta Laila 'diyar bokan ta ne ba d'yata, Karime saida tayi tasan yanda ta had'a baki da k'anin mijin Laila suka kashe mijin Laila duk don ta auri Nazif. "Ba komai Karime take hari ba illa ta *Mallaki* companyn M&M Builders....."Zukatansu sun jijjiga, banda innalillahi basu nanata komai, Engr Nazif mutuwar mahaifinsa ya dawo masa sabo fil, durk'usawa yayi a wajen hawaye na zuba daga idanunsa...."She killed my Father, Ammah ta rabani da Baba na,...."Kuka Ammah ma keyi hak'ik'a mutuwar mijinta ya zamo mata sabo fil, durk'usawa tayi gamida rungumo d'anta dukansu biyu kuka suke mai tsuma zuciya, "Fatimah ma kallon mahaifinta tayi kafin ta rungumesa dukansu hawaye suke an rasa me lallashin d'aya. Saida sukayi mai isansu kafin suka tsagaita...




"Gaba d'aya jimamin mugayen laifukan da Hajiya Karime tayi suke shakka babu Karime babu Allah a zuciyarta, Baba Alhj ya k'urawa Fatima da Nazif dake zaune gefensa ido, murmushi yake yana tuna sanda Karime ta rabasu da k'arfi, gashi Destiny ya kuma had'asu, "Hannun Engr ya kamo da hannunsa na dama sann ya rik'o hannun Fatimah da d'aya hannunsa kafin ya soma fad'in" Alhamdulillah, nasan har rana mai kaman ta yau kuna son junanku, you've my blessings my children, Allah ya maku albarka, Allah ya albarkaci zuri'arku, Bakin Engr ya kasa rufuwa sabida farin ciki, yama rasa mai zaice, farin cikin da ya shiga extra ordinary ne.
"Fatimah kam sunkuyar da kanta kawai tayi tana mai murmushin farin ciki, Ammah ma kasa b'oye nata Farin cikin tayi.... "Baba Alhaji yaci gaba da fad'in" Banida sauran buri a yanzu da ya rage na ganku matsayin ma'aurata, burin marigayi Alhaj Mumtaz zai cika da izinin Allah.
"Ammah ta bud'e baki tana hamdala had'i da godiya wa Allah, Baba Alhaj ya murmusa kafin yace" Salmah ga 'ya'yanki ki saka masu albarka. Dad'i maras misaltuwa shi ya ziyarci zukatan wad'an nan bayin Allah.
"Engr ya rik'o hannun Baba Alhj hawayen farin ciki na d'iga daga idanunsa yayi kissing hannun baba alhaji kafin yace" Baba I'm very great full, this is what I've been waited my whole life, I promise to love your daughter till my last breath, I promise to give her all the hapiness she deserves in life, I'll do everything to make her happy insha Allah.
"Hamdala Baba Alhaji yayi kafin yace Allah ya maku albarka,ya tabbatr da alkhairinsa.


"Finally masoyan juna zau kasance tare, a wann rana kusan wuni sukayi suna hiran soyayya tamkar yara teenagers sabin shiga soyayya.πŸ˜…




*Manchester, England*
"Antee B promise me you'll visit us someday, zanyi missing Afnan da Ayla.
"Murmushin k'arfin Hali Anty bilki tayi don kuwa tuni idanunta sun ciko da ruwa, rungume Deejah ta kuma yi kafin tace" Deejah I can't promise you that....."Da mamaki Deejah ke kallonta kafin tace" but why, why not, you too are Nigerians, am sure kuna zuwa Nigeria, pls pay us a visit kokuma ki gaya mun yanda kuke ni zanzo.
"Aunty B ta share hawayen da suka zubo mata kafin tace"Deejah we cant go to Nigeri...."shiru tayinkaman wacce ta tuna wani abu kafin tace" always remember that we all love you, you're like a fmily to us, we did enjoy your company you and Irfan, Karki manta da shawarwarin da na baki kar ki manta duk add'u'o'in da na baki, idan da rabon mu sake had'uwa zamu had'u, snn I promise you idan tweens sun dawo daga sch zan hada ku ta video call, take care of your and your husband kinji lil sis. Rungume juna suka kuma yi suna hawaye. Fitowar Irfan da Alhaj Abdullah ne yasa su saita kawunan su, tausayi sosai suka basu, yauce rana ta farko da yaji zai iya zuwa Nigeria wata rana tun bayan zuwansa England.
"Har airport Alhaj Abdullah da Aunty B suka raka su, dama already daga gidan airport zasu wuce.


_Toh Deejah and Irfan saidai muce Allah sauk'ek'u lafia_


*Abuja, Nigeria*......






Sameena ceπŸ‘ŒπŸΎ
[10/11, 10:05 PM] β€ͺ+234 803 864 9695‬: 🌘🌘🌘🌘 *Mallakin Waye*


96


*©Sameena Aleeyou....✍🏽*


_Queen Samy Novels Forum...πŸ“–πŸ“š_


"Wani mugun kallo Azee ta watsa wa Ahidjo kafin tace" I'm done with you Ahidjo, I can't stand your crazy wife, that bitch and her friends almost killed me, could you just imagine, ni bana les aside from that har duka suka mun, inaga the best thing kawai shine mu hak'ura da ganin juna...."Rungumota Ahidjo yayi yana fad'in" Zeeza you know I can't do that, I can't bear loosing you, this is the last thing I can do, don't mind her, I promise I'll tackle it, idanma so kike na saketa I'll do it right away, pls just don't avoid me kinji, zatayi magana ya soma kissing nata dama sun kwana biyu basuji juna ba, nan suka soma pulling juna kaman wasu zakunan da suka kwana babu abinci...





"K'arfe 4:55pm daidai jirginsu tayi landing a babban filin jirgin saman Namdi Ezikuiwe International Airport Abuja. They looked very tired and exhausted, for about good 7hrs suna zaune cikin jirgi dukda sunyi branching a Ethiopia.
"Kallonta yayi she looks very peal, d'an murmushi yayi kafin ya rik'o arms d'inta cikin kafad'unsa da hannu d'aya, yayinda daya hannun ke jan luggage dinsu, murmushi ita ta mishi gamida shigewa cikin jikinsa, farin ciki take ji cikin zuciyarta, finally shes back home, she really missed Nigeria and the people she cared the most.
"A b'angaren Irfan sanda ya sauk'e k'afarsa ya taka k'asar Nigeria shakka babu ya jiyo k'amshin *Revenge* Hes gonna make all those that made Deejah suffered pay for their debts, "A hankali ya furta" Safwan" I'm here for you, you gonna here it from me you jerk.






"Basu b'ata lokaci ba suka 'dau drop, Unguwar su Sadiq bashida nisa da airport sai an wuce kafin a isa Maitama, tuni Deejah ta soma magiya wa Irfan kan ya ajiyeta wajen Nadiya tunda su Nilam ma duk suna can, she really wants to see Nilam, she missed her so terribly.
"Mak'e kafad'u Irfan yayi kafin yace" No baby you're tired and exhausted, you really needs some rest... "Baki a turw take masa shagwab'a pls Hun, com'on luv just say yes pls pls pls...."Okay okay fine, but you've to promise me you won't take long there, kawai ma zanzo nayi fetching naki na masu ta'aziya,.."Hugging nasa tai tana masa godiya, Deejah suka soma ajiyewa nan gidan Nadiya kafin shi ya wuce can Maitama.




"Gaba d'aya yaran suna parlor sunata hayaniya duk sunyi turning parlorn upside down, sai tsalle tsalle suke suna wasa da throw pillows, Sadiq na kitchen yana soya masu chips yayinda Nadiya ke kwance a d'aki dun yau kwana biyu kenan take fama da zazzab'i duk sun cika mata kunne gashi bata isa ta hanasu ba Sadiq zaice suyi wasan su ai yara ne.


"Bell ake ta dannawa hayaniyar yaran ya hana aji, Sadiq dake kitchen ya fito d'aure da apron ya k'araso ya bud'e k'ofan..." D'an ware idonsa yayi cikeda sigan wasa kafin yace Oh what a surprise, ya fad'i yana murmushi, murmushi Deejah ma tayi kafin tace" I can see men at work.. "Sai snn ya tuna d'aure yake da apron, murmushi ya kuma yi ya dan shafi sumarsa kafin ya bata hanya ta shigo yana tambayarta "Yaushe suka sauk'a, Deejah tace" wllhi yanzu yanzun nan barinmu airport nace ya ajiyeni a nan ya wuce gida, Sadiq yace ai shima da ya tsaya kuka ci abinci first. Deejaj ta d'an murmusa kafin tace "Kasan halin abokin naka.
"Oh wato shine baku fad'a mana you guys are coming back today ba, we should have prepared something for you....."Hango ta da suka yi sanda suke shigowa parlorn yasa su yin wani stalle suka nufeta a guje suna fad'in" Aunty Dee Aunty Dee..."Rungumesu ta dinga yi 1 n by 1 cike da so da ka'auna, Nilam ta shihe jikinta sosai tana fad'in" Aunty Dee I missed you, Deejah ta kuma rungumeta kafin tace" And I missed you too Daddys precious, Amir da Ayman ma suka matso kusa sosai kowa naso taji nasa surutun.


"A bathroom Sadiq ya iske Nadiya sai k'waza amai take duk ta zama weak, da sauri ya k'arasa gamida rik'eta.
"Sannu lil sis, pls ki bari mu tafi asibiti, we need to see a Dr, I can't seeing you suffering my love.
"Langab'ewa tayi anjikinsa bayan ya gama kuskure mata baki suka fito dakin, masauki ya mata kan gado gamida mik'o mata glass of water, dan kurb'a kawai tayi kafin tace" those kids are annoying dear, am sick of them already, na matsu su daddy su dawo su koma gida.
"Dan zama yayi gefenta gamida rungumeta cikin jikinsa kafin ya manna mata kiss a chik dinta. A hankali ya furta "Promise me zamuje kiga physician, d'an kallonsa tayi kafin tayi gajernpen murmushi snn tace" Okay I'll. Kissing goshinta ya kuma yi kafin yace" that's my gurl... "Ehen guess who's here.
"Dan kallonsa tayi kafin tace" must I have to take a guess, su daddy ne suka dawo.
"Girgiza kai yayi kafin yace" Deejah is here,.."Mik'ewa tayi full of excitement kafin kafin tace" c'mon dear are sure about this.
"Rikota yayi cikin jikinsa kafin yace" oya lets go and see it your self....






"Deejah kam tuni ta biyewa su Nilam ana kan wasan da ita, da wann d'abi'a nata take saye zuyan yara, Nadiya na hangota ta tafi da gudu sukayi hugging juna. Haba tuni suka b'alle da hira, Deejah tayi masu ta'aziyan Ruqayya, daga nan Sadiq ya mik'e yana fad'in" Oh I left something on fire..." Gaba daya suka sa dariya ganin ya mik'e ya nufi kitchen.








"Tundaga gate gabansa ke bugawa da sauri da sauri ba tareda sanin dalili ba, gate ya buga da sauri Malam Audi ya k'araso yana tambayan konwaye.
"Jin Irfan ne yasa sa bud'ewa da sauri jiki har rawa, haka kurum Irfan yaga malam Audi ya razana da ganinsa, nan dai suka gaisa ya masa sannu da dawowa. Malam Audi yabi bayansa da kallo cike da fargaban abinda ka iya zuwa ya zo


"Ganin motar Ahidjo pake a parking lot yasa gaban Irfan mugun fad'uwa. "A fili ya furta "Ahidjo" yasan dai rabonsa da Ahidjo tun kafin ya auri Deejah, almost 3months back, but what the heck is he doing here. D'an girgiza kai yayi kafin ya nufi cikin gidan.


"Da keys d'insa yayi anfani ya bud'e k'ofar parlorn, wani mugun fad'uwar gaba yaji sanda ya hangi kayan mace da na miji zube a k'asa gefe guda ga kayan maye dangin su coding maganin muran yara, A hankali yake ambaton innalillahi.
"K'irjinsa naci gaba da bugawa da sauri da sauri sanda ya nufi stirs....


"Cak ya tsaya a k'ofar d'akinsa sanda yake jiyo sautinsu, zuciyarsa na barazanar fitowa waje.
"Azee taci gaba da fad'in" Hidjo I'm completely lost, I don't know what to do if I lost Irfan, for sure am gonna commit suicide, Ahidjo ya kuma matse ta cikin jikinsa kafin yace" C'mon zeeza baby, na riga na fad'a maki Irfan bazai tab'a kallon Deejah da idon mutunci ba, I thought you trust me and your uncle, nida Safwan mun mata sharrin da har abada bazata iya wankuwa a idanunsa ba, bazai sota ba bazai kulata ba, he'll always have eyes on you, gashi you're carrying his fake baby, ya karashe maganar yana kashe mata ido, dan dukansa tayi da pillow kafin tace" Kai koh, kasan tunani na duk randa yasan cikina na k'arya ne shikenan zai tsane ni, Ahidjo ya kuma danne ta yanai mata cakulkuli suna ci gaba da dariya kaman daga sama sukaji an banko k'ofar d'akin......


*Kuyi hak'uri da wann babu yawa, banida lafiya ne shiyasa jiyama bakujini ba, yau dinma don nayi alk'awari ne shiyasa na k'ok'arta nayi,.. I luv you all, need your prayers pls.. 😘😍*
[10/11, 10:05 PM] β€ͺ+234 803 864 9695‬: 🌘🌘🌘🌘 *Mallakin Waye*


97


*©Sameena Aleeyou...✍🏽*


_Queen Samy Novels Forum...πŸ“–πŸ“š_




"Yanayin da ya gansu ne yasa sa kauda kansa, a hankali ya maida k'ofar ya rufe, tafiya kawai yake bisa stirs amma Allah ne kad'ai yasan irin k'unan da k'irjinsa ke masa, ya jima yana bin suturunsu da kallo, kafin a hankali ya sunkuya ya d'auka.


"Wani wawan tsalle Ahidjo yayi gamida drowa daga saman gadon, ido yake kan faman zarewa yama rasa ta bakin magana, da k'yar ya iya fad'in" How comes baki fada mun yana dawowa yau ba....
"Azee kam tuni hawaye ya soma zarya a fuskarta, gaba d'aya batama gane me Ahidjo ke fad'i ba, tama rasa duniya take ko akasin haka, jikinta kuwa sai rawa yake tamkar mazari....


"Gaba d'aya suka d'ago kai suna bin k'ofar da kallo jin an kuma tab'awa.
"Ba tare da ya kallesu ba ya jefa masu kayan cikin d'akin snn ya kuma jawo k'ofar ya rufe.


"Ahidjo ko gama jan zip din wandonsa baiyi ba ya mik'e ya nufi k'ofa da sauri jikinsa kaman wanda ya kama shokin sabida tsaban tsoro da firgita. Saidai me,
"Yana bud'e k'ofar sukayi ido hud'u da Irfan cikin yanayin da basu tab'a ganinsa a cikin irinsa ba, idanunsa sunyi jajazur tamkar garwashi haka nan fatar jikinsa ta koma ja, jijiyar goshinsa ta mik'e kai kace a fagen daga yake, kad'an ya rage Ahidjo bai saki fitsari a wandonsa ba, amma sai d'igan zufa yake yana faman karkarwa.
"Sunne kai yayi yana k'ok'arin rab'ewa ta gefen Irfan.
"Hannu d'aya Irfan ya jawo sa dashi, kan kace me ya kai wa Ahidjo wata naushin da saida tayi sanadin zubewarsa k'asa, tuni hancin Ahidjo ya soma zubda jini....
"Azee dake cukwikwiye cikin bedsheets ko zarafin saka kaya bata samu ba, tuni ta runtse idonta tana mai ci gaba da kuka.


"Hannu biyu Irfan ya saka ya d'ago Ahidjo, jijiyoyin hannunsa da illahirin jikinsa sunyi rud'u rud'u......"Cikin kakkausar murya mai cikeda tsoro da fargaba ga mai saurare yake fad'in" Why Ahidjo, why tell me why,...."Ahidjo kasa magana yayi don shak'ar da Irfan ya masa bana wasa bane..."Da k'arfi yaci gabanda fad'in" Tell me Ahidjo, tell me why did do that to me and Deejah, why did Blackmail her, why did you forced her to called off her wedding, why did you manupulated me..now I knew it, you were behind all this, Ahidjo whyyyyyyyy!
"Jifa yayi dashi saida ya bugu da jikin kujera, tari Ahidjo keyi yana sosa wuyarsa,
"I zuwa lokacin idanun Irfan sun soma kawo ruwa, yatsan sa ya da'aga yana nuna sa in a furioius tune yaci gaba da fad'in" I trusted you my whole life, I never thought you can do such a thing to me, I looked at you as my own brother, you were my best friend Ahidjo even though halayyanmu sun banbanta but I never thought of leaving you even for a moment, but still you managed to betrayed me in the most painful way, ... A zuciye ya kuma yin kansa ya d'agosa gamida had'asa da garu....yaci gaba da fad'in just tell me why did do that, why did you Blackmail Deejah..."A sittin Azee ta taso ta shiga jan Irfan ganin na shirin aika Ahidjo lahira tana fad'in" Ya Irfan don't kill him plss..."Da hannu d'aya Irfan ya hankad'e ta saida ta bugu da jikin gadon tuni bakinta ya fashe, ...

"Da k'yar Ahidjo ya samu ya ture Irfan ya k'waci kansa don kuwa yaji jiki, yaji damk'un maza.
"Enough of this Irfan...."Da mugun mamaki Irfan ke kallonsa, har yanada got din daga murya bayan abunda yayi...."Bai gama tunani ba yajiyo muryar Ahidjo naci gaba da fad'in"
"Do you really wanna know why? Fine, "It's because of her, it's because I loved Deejah, and you are the only one who can prevent me from having her, kai kad'ai zaka hana ni samunta saboda idanunta sun rufe da soyayyar ka,....."
"In a greatest shock Irfan ke binsa da kallo yama kasa kai mai naushi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login