Showing 111001 words to 114000 words out of 159062 words
Chapter 38 - MALLAKIN WAYE COMPLETE Document from Queen Samy.txt
murmushin takaici yayi kafin yace" kar kiyi tunanin ni Irfan zan kusance ki ne, kar kiyi tunanin tsaftacecce kamata zai had'a jiki da nakine, me zan samu a jikin karuwa irinki, wacce maza da dama sun kwasa abinda zasu kwasa, me zan samu a jikin sauran club......"Kallon mamaki Deejah ke binsa dashi har lokacin hawaye na bin k'uncinta, she just couldn't believe it wai Irfan ke jifan ta da munan kalamai irin haka, girgiza kai ta soma da sauri tana kuka me tsuma rai kafin ta soma fad'in
"Ni ba karuwa bace, kar ka sake jifata da munanan kalamai irin wad'an nan... "Wani mugun kallo kawai yake jifarta dashi kafin yace" me sunanki bayan karuwa,.. "Hawaye take mai tsuma rai kafin tace"Kwarai nice cikin video din but that wss then, kuma wllhi ban Allah ne shaidata ban tab'a bin maza ba.,,...."'Daga mata hannu yayi alamun dakatarwa kafin yace" I've heard enough, kin amsa min tambayata, yanzu true color dinki ya fito, sassauta murya yayi kafin ya soma fad'in" Why Deejah why, why did you lie to me, why did you make me believe that you were a decent girl, why Deejah, you made a fool out of me, meyasa kika sa na fara sonki why.... Kukanta ya tsananta I zuwa lokacin,
"Dago kai tayi tana dubansa, gani tayi siririyar hawaye na bin k'uncinsa, jijiyar tsakiyan goshinsa tayi green shar ta tashi, girgiza kai yaci gaba dayi kafin yace" Kin cuce ni kin zalunce ne da kika b'oye min real identity dinki, that you're a prostitute. Now I hate you more than Ever, you are a disgusting to me, you are nothing but a piece of trash, nayi nadamar dawowa 'Kasata, nayi nada saninki a rayuwata, nayi nadaman fara soyayya dake, you have no idea how much I hate my self for loving you. Ya d'an rank'wafo da kansa daf da jik'ekk'en fuskarta wanda tamkar an wanke da hawaye kafin yace" Abu guda zan fad'a maki ki bazan sakeki yanzu ba sai na shayar dake d'acin rayuwa, I'll make your life miserable, sai kin gwammaci mutuwa da rayuwarki a gidana... "Dan murmushi yayi da gefen bakinsa kafin yace" WELCOM TO HELL, daga haka yasa kai ya fice daga d'akin.....
"Innalillahi wa inna ilaihirraji'un" abinda bakinta ya iya furtawa kenan kafin taji gwiwoyinta sun gaza d'aukarta, zamewa tayi suuu a k'asa, hawaye na ci gaba da ambaliya a fuskarta, itakam anya batyi wani laifi mai girma wa ubangiji ba yake punishing nata haka, ita kuma kalan jarabawarta kenan a rayuwa, watak'ila bata da ranar jin dad'in, tun haihuwarta a wahala take har zuwa girmanta, wanda take tunanin shine farin cikin rayuwarta ya juye mata monster, why all this, kame bedsheet tayi ta cukwikuye waje guda tana ci gaba da kuka maras sauti, inama Allah ya d'auki rayuwarta yanzu watak'ila zatafi samun sauk'i, wata zuciya tace mata bai kamata ga musulmi yake addu'an halak'a ma kansa ba, duk tsanani na tareda sauk'i, ki mik'e kiyi alwala ki kai kukanki ga Rabbil'izza babu abinda ya gagaresa, da wann tunani ta mik'e ta nufi yanda take tunanin bathroom ne...
"Waje ya koma ya zauna kan wasu kujeru, ya k'urawa hasken wutar lantarki idanu yanda k'wari keta faman shawaginsu, inama yanda k'warin nan basuda wata matsala, inama shima ya nemi matsalolinsa ya rasa meyasa rayuwa take zuwa wa mutane a haka, Kenan tabbas itacema a blue vid dinan tunda gashi tayi confessing, wani sabon kuka yaji na neman kufce masa, duk yanda yaci burin ya bud'e Dee d'insa a leda, ashe wasu sun riga sun rigayeshi, a halin yanzu tafi komai basa kyama, dafe kansa yayi dan wani irin nauyi yaji yana masa..
"Daga can yanda malam Audi me gadinsa yake ya hangosa, tausayin Irfan ya rufesa, gaba d'aya kana ganinsa ya canza tun aurensa da Azeeza, yaro me hazak'a a da yanzu duk ya sukurkuce ya koma wani iri, butarsa ya d'auka yana rayawa a ransa insha Allah bazai tab'a gajjiyawa ba wajen masa addu'a koda babu saninsa.
"Yana zaune a wajen har wajejen k'arfe 9:52pm, k'aran bud'e gate ne yasa sa maida dubansa ga gate d'in, toh waye wnn da daren nan..... "Motan can gidansu ne, driver ya gama parking, har lokacin Irfan na nan zaune yana bin motar da kallo, Laila ce da Ammah suka fito rik'e da Azeeza, da sauri Irfan ya mik'e, shi gaba d'ayama ya mance da wata Azeeza sai yanzu, toh me ya sameta, hannayensa sakale cikin aljihu ya k'arasa wajen Ammah ya soma tambaya lafiya granny?... "K'in amsa masa Ammah tayi, Azee kuwa sai dad'a lank'washewa take jikin Ammah, tana wani 'yn k'ararraki a hankali irin tana jin jikin nan... "Ganin sun wucesa babu amsa yasa bin bayansu jiki a sanyaye.....
Queensamy ceππ½
ππππ *Mallakin Waye*
81
*Β©Sameena Aleeyou....βπ½*
_Queen Samy Novels Forum....ππ_
"Kiciniyar k'wace kanta ta shiga yi amma k'arfin namiji da mace ba d'aya bane, ko motsa Irfan ta kasa yi. Kan ta an kara ya soma kissing nata passionately, a hankali yake takawa har suka isa kan gado.
"Da k'arfin gaske Deejah ta shiga ture sa tana k'ok'arin rik'e towel d'inta kar ya zame.
"Irfan kuwa tamkar zakin da ya shekara da yunwa haka yake sarrafa Deejah, ganin bashida niyyan daina abinda yake shirin yi yasata sake masa kuka, inaa gogan ya tafi uwa wata duniyar da zamu iya cewa baijin kira.
"Cikin sa'a ya samu dama rabata da towel din dake jikinta, sosai ta tak'ure waje guda tana kuka sosai ga kyarma da jikinta keyi. Wani k'arfi ne lokaci guda yazo mata ta samu ta ture Irfan daga kanta tsoro da firgici gaba d'aya sun nuna a fuskarta.
"Idanunsa sunyi jajazur haka nan fatar fuskarsa a galabaice ya d'ago yana mata mugun kallo gami da damk'o wuyarta kafin yace" What's new karuwa? Meye sabo a wajenki, stop pretending like you're verging. Ki bari 'yam mata wanda basu san namiji ba suji tsoron namiji amma ba ke ba Karuwa me kwana a club. Kin d'auka sonki ne ko sha'awarki ne yasa ni yin abinda nayi niyya, ko d'aya kawai dai taimaka maki zanyi dan nasan idan kika fita kika bi wani namijin da aurenki toh babu shakka nima inada zunubi, kinga kuwa da ki fita ki kwaso ma ai gwara na taimaka maki.....
"Kalaman Irfan sunyi mugun tab'a mata rai, ta gaji da munanan k'azafin da yake jifarta dashi, hawaye na bin k'uncinta take fad'in" Ni dai ba karuwa ba ce, nasan a baya naje club nayi rawa amma ko kusa ban tab'a saida mutunci na ma wani ba, kuma da kake fad'in taimaka min zakayi ni ban nemi taimakon ka ba, Allah ya sauwak'e min na had'a jiki da kai, kuma kai baka isa ka kusance ni ba, da zaka bani takardan sakina da yafi min komai dad'i......"Kallon mamaki Irfan ke binta dashi, when did she get this nerve, wai Deejah ce ke fad'a masa magana haka, lallai kuwa zai shayer da yarinyar nan mamaki... "Kan ya ankara saiji yayi tana k'ok'arin turesa tana fad'in ya saketa...."Bata gama yin shiru ba taga ya mik'e ya d'aga hannayensa tuni ya cire d'an shirt d'in dake jikinsa, faffad'an k'irjin sa da d'an tsukekken waist d'insa suka bayyana.. mugun kallo yake binta dashi kafin ya soma zuge belt d'in jikinsa,.... "Innalillahi me Irfan ke shirin yi, tsoro da firgici suka ziyarceta runtse idanunta ta shiga yi gami cukwikuye bed cover a jikinta.. "Ta yunk'ura zata gudu tuni yasa k'afa ya take k'afarta, ya rage daga shi sai boxers, Damk'a d'aya Irfan ya mata ta kasa koda motsawa... "Bakinta bai mutu ba fad'i take" Malam ka sake ni nace bana son taimakon...."Kan tayi shiru saiji tayi ya matso bakinta tare da hab'arta daf da fuskarta yake fad'in" Kinbi na waje na titi ma balle mijinki zaki fad'a min da arziki zaki amince koda tsiya...."Kan kace me tuni ya kuma danna bakinsa cikin nata, kaman mayunwancin zaki haka ya cuk'wikuyo boobs dinta abinda yafi komai d'aga masa hankali a jikinta, kokawa sosai suka shiga yi wann karankam babu alamun tausayi a ransa dan d'aga cak yayi gamida jefa tsakiyar gado... "Bakin tsiwa tuni ya mutu nan ta soma rok'onsa yayi hak'uri, magiya take masa ta rok'onsa amma kaman cewa take ya k'ara...... "Wani wawan ihun da sukaji Azee ta k'walla ne yasa mik'ewa daga kan Deejah babu shiri, kana ganinsa kasan a galabaice yake, bai kuma bi takan Deejah ba dan har lokacin Azee kururuwa take, cikin sauri ya saka kayansa kafin ya nufi yanda yake jiyo ihun Azee.
"Deejah kuwa mik'ewa tayi jikinta sai kyarma yake dan ta gama razana ta gama sadaukarwa da lamarin Irfan, cikin sauri ta diba kayanta ta koma bathroom ta shirya a can dan gani take kaman Irfan zai kuma dawowa, tana shiryawa tana kukan takaici ita bama abinda ya mata bane yafi bata haushi munan kalaman da yayita jifarta dasu su suka fi komai b'ata ranta.
"Rungumesa tsam tayi cikin jikinta tana masa kuka, tun yana lallashi har ya gaji yayi shiru dan dama shi ba gwanin lallashi bane, cikin kuka dan kanta ta soma fad'in" Yanzu my one tafiya zakayi da wancan so called wife din taka ka barni after all kasan inada cikin ka, haba my one dan Allah kar ka tafi ka barni wllhi mutuwa zanyi.
"Deejah dake tsaye saman stircase tana jinsu gabanta yayi mugun fad'uwa, what is Irfan planning to do, ina zasuje.... "Muryan Azee ya kuma saketa sanda take fad'in" Haba my one you know I love you even though you don't feel the same for me, but I do luv you and I'm carrying your baby, don't go and leave us pls... ta karashe maganar tana shigewa cikin jikinsa.
"Fuzar da iska yayi dan gaba d'aya jinsa yake a tak'ure shi bai iya bada hak'uri ba balle lallashi kuma harga Allah tausayin Azee yake ji, tabbas tasan baya sonta haka take zaune dashi, baya bata wani kulawa dukda cikinsa da take d'auke dashi, a hankali ya kwantar da kanta cikin k'irjinsa kafinnya soma fad'in" Azeeza kiyi hak'uri, nima tafiyar nan baso nake ba, Daddy ne yasa ni dole, aikinsa zanje yi, I promise you koda na tafi we will always keep on touch, I won't neglect you and my unborn child, kinji *Azeeza ta*.....
"Yanda yayi maganar ba k'aramin dadinyayiwa Azee ba, cikin sigan shagwab'a yayi gashi ya kirata Azeezar sa, wayyo dad'i kenan Irfan ya fara sonta.
"Turo baki ta d'anyi zatayi magana saiji tayi ya sakala harshensa cikin nata, yasan week point din Azee tuni ta biyesa sun lula duniyar ma'aurata....."Cikin sauri Deejah ta bar wajen tana komawa d'aki kifa kanta tayi ta shiga rusa kukan da batasan dalilinsa ba.
"Irfan kuwa ba don komai ya biyewa Azee ba sai dan ji yake kaman da Deejah yake tare ya raya hakan a zuciyarsa, ranan Azee taga salo na soyayyarsa wanda bata tab'a gani ba, da haka ya lallasheta har ta amince da batun tafiyan, yace mata badon cikin da take dashi ba da tare zasu tafi. Azee fa ranar babu sauk'i jinta take tamkar sabuwar amarya.
"Cikin dare a hankali ya d'aga Azee dake kwance saman k'irjinsa, jallabiya ya zura kafin ya nufi d'akin Deejah, ga mamakinsa sanda ya shiga tana bisa darduma tana nafilfili.
"Zama yayi gefe yana jiranta ta sallame, ai kuwa tana sallamewa ta mik'e a guje zata fad'a bathroom, da sauri ya sha gabanta gamida rik'o hannunta, fuska babu walwala yake fad'in" Wato kinga Monster ko bariki gudu, zo nannki zauna magana zamuyi ni babu abinda zan maki kinsan bake kadai nakeda ba.
"Jiki a sanyaye ta dawo ta zauna, kallonta yake yana nazarinta kaman ba Deejahn da ada suka sha soyayya ba, lallai rayuwa juyi juyi ne, you should expect un expected. Jin shirun yayi yawa yasata d'ago kai nan suka yi ido hud'u, da sauri ta sunkuyar dan mugun kunyarsa take musamman idan ta tuna abimda ya faru tsakaninsu d'azu.
"Kinajina, muryarsa ya daki dodon kunnenta kafin yaci gaba da fad'in" We're going for a trip tomorrow, banyi niyyan zuwa dake ba but Daddy insisted, babu yanda na iya dan bazan masa gardama ba, now I have go with you, zamu tafi k'asar England gobe idan Allah ya kaimu, make sure kin shirya before 8:am so ya rage naki ki shirya dan ni bana african time. Daga haka ya mik'e bai kuma cewa komai ba har ya kai k'ofa ya juyo yace" Saura muje kiyi halinnda kika saba dan can ba kaman Nigeria bane. Daga haka yasa kai ya fice.
"Harara ta raka sa dashi gamida jan tsaki, mik'ewa tayi ta kuma tada wani sallan...
"Washe gari da kyar Azee ta rabu daga jikin Irfan, ko kallon arziki batayi ma Deejah ba balle taimata sallama, wani kishin mijinta da soyayyarsa ne ya taso mata, duk da tasan Irfan baya kula Deejah amma tana tsoron su kasance su kad'ai antare dan tasan bakin daya furta so toh fah ko shakka babu wann soyayyar tana nan, ita ji take dama batayi k'aryar cikin nan ba datasan haka zata kasance da yanzu da ita Irfan zai tafi Manchester suje su sha soyayyarsu. Motarsu na ficewa da gudu ta shige ciki ta dau wayar ta sanar da Laila su Deejah sun fito tasan sai sunbi gida kafin su wuce airport duk yanda za'ayi tasan yanda zata jefa maganin wajen boka a jakar Deejah. Laila ta tabbatar mata ta kwantar da hankalinta hakan mai sauk'i ne, da wann batu Azee ta sami relief cikin zuciyarta...
"Su Ammah dasu Hajja har waje suka rako su, Laila na d'aki duk ta daburce dan ta had'a maganin waje guda, tama rasa wanne ne wanda boka yace mata ta sakawa Deejah, cikin sauri da dik'akai ta dau guda daya tana addu'an Allah sa shine, ta bawa Zulai tace maza taje ta jefa jakar Deejah na hannu, ai kuwa ana rungume rungume da sallama Zulai tai nasaran jefa turaren cikin jakar Deejah.
"Irfan ya k'araso daga parlorn daddy waya na manne a kunnensa yake fad'in "Toh Ammah Allah sada mu da alkhairi bari mu wuce airport kar muyi missing flight. Haka suka raka su har jikin Motarsu, suna waving juna su Ammah Hajja da Deejah har suka fice daga gidan......
Queensamy ceππ½
ππππ *Mallakin Waye*
82
*Β©Sameena Aleeyou....βπ½*
_Queen Samy Novels Forum...ππ_
*Shout out to all groups that read Mallakin waye, Na gode kwarai da kulawarku, Allah ya bar k'auna, Queen samy AKA Sameena luves you from here to the end of the universeππ*
"Tunda take bata tab'a shiga jirgiba sai yau, amma hakan bai hanata gane a *First class* suke ba, ko takanta irfan bai kuma bi ba dama already wayarsa na hannunsa sai faman danne danne yake, dialing lambar Sadiq yayi bugu biyu Sadiq ya d'aga.
"Hello guy baku tashi ba, cewar Sadiq daga d'aya b'angaren.
"We're about to, ya mai jiki?
"Sadiq ya amsa da sauki,
"Okay Allah k'ara sauki, ka fada wa Nadiya zamu wuce yanzu, sai munyi waya.., har zaiyi hanging sai kuma ya dan dakatankafin yace" Pls Sadiq don't prostate your self, I know you kar kasa damuwa ma ranka pls, I know you're going through a difficult time but pls try to take things easy okay, komai mukaddari ne daga Allah, da sannu Allah zai bata lafia...."Shiru ya danyi alamun Sadiq na magana can kuma ya dan jiyo ya kalli Deejah wacce keta faman wasa da 'yan yatsun hannunta kafin yace " Tana lafia,.. Okay Guy sai munyi magana take care okay... Daga haka yayi hanging up.
"Waya ya kuma yi da alama wayar nashi wann karan business ya shafa daidai lokacin da aka soma announcing kashe wayoyin salula Irfan ya kashe nasa wayan, daga nan aka soma announcing d'aura belt.
"Ta wustiyar idonsa yake kallonta yanda take ta faman kiciniyar d'aura belt d'in, d'an gajeren murmushi yayi dan taso basa dariya yanda ta wani daddage k'arfinta, bata ankara ba saijin lallausan hannunsa tayi bisa nata yana k'ok'arin d'aura mata belt d'in" kallonsa take ta faman yi yayi mata kyau cikin suite dinsa sai ka rantse bature ne, sai kaji yana hausa kasan cewa nada jinin bak'in fata, da sauri ta kauda kanta gefe ganin ya gama d'aura mata belt d'in... "Nan akayi announcing jirgi zata tasi lokacin da jirgi take k'ok'arin tashhi sosai Deejah ta razana dan a zatonta hanjin cikinta zai fito waje, daurewa tayi ta tak'ure waje guda gamida runtse idanu, Irfan nata faman aikin kallonta ta wustiyar ido, ko me ya tuna sai girgiza kai kawai da yayi gamida kunna screen din dake gaban seat dinsa bayan jirgi ta daidaita a sama.....
"Sanyi ne sosai ya rasta cikin jirgin can tsakiyar, ta tak'ure jikin seat tana baccin azaba dan wani irin sanyi takeji, ta d'an basa tausayi a hankali yasa hannunsa dan saman kansu ya ciro abun rufuwa gamida rufa mata, Deejah taji d'umi harda gyara kwanciya, Irfan ya lura da baturen da tun shigowarsu jirgin ya kafe Deejah da idanu yasan halin mazan turawa da son bak'ak'en fata, a hankali Irfan ya saki murmushi gamida kwanto Deejah cikin k'irjinsa, nan ta kuma shigewa cikin jikinsa danji tayi