Showing 93001 words to 96000 words out of 159062 words
Chapter 32 - MALLAKIN WAYE COMPLETE Document from Queen Samy.txt
daga k'asan nan ba na fad'a maki bane don naji haushi saidai raina ya b'aci sosai when I found out that you left the house, kin zama member na family d'inmu Deejah, you're one of us koda baki auri Irfan ba. Pls kiyi hak'uri ko baki dawo sabida mu ba ki dawo ko don Nilam.....
"Jiki a sanyaye ta mik'e tana goge ragowar hawayen, kafin tace daddy dan Allah ka daina rok'ona kafi k'arfin haka a wajena nice ya kamata na baku hak'uri sabida abinda nayi ban kyauta ba"
Sosai tabawa Engr tausayi daga gani kasan wani babban al'amari na damunta,
"Daddy kayi hak'uri, I didn't mean it, insha Allah zan dawo gida na ci gaba da zama cikinsu Nilam, amma kafin nan inaso nayi magana da Aunty Larai saita maidani.
"Murmushi Engr yayi kafin yace" Allah maki Albarka Deejah.... wayansa aka kira ana nemansa urgent sunada meeting da shareholders.
"Daga kan closet d'in ya hango motan Daddynsa, Ahidjo dake ta faman tambayrsa yaya akayi motarsa ta b'aci me ya sameta? Nan yaji hankalin Irfan baya taredashi kallonsa yayi yanda idanunsa suka kad'a sukayi jazur flesh dinsa tayi turning to red, kafin ya kalli yanda ya k'urama ido, nan ya hango abinda Irfan ya hango, sosai shima ya razana da abinda ya gani, kai no no way, this can't be possible. Da sauri Ahidjo ya karya kan mota da niyyan barin wajen.
"Cikin dakekkiyar murya Irfan yace wa Ahidjo" Stop the car, Ahidjo yace "No Irfan don't do something stupid, you can't talk right now.
"Starry din motar ya kama da k'arfi kafin yace "I said stop the dammn car idiot. Dole Ahidjo yaja burki badon yaso ba,
"Kallonsu kawai Irfan yake" So it was really true, Deejah son Daddy take, they made a fool out of him, Zuciyarsa ta shiga masa zafi, his very own father zaiyi soyayya da macen da he was about to marry her, what the heck is all this, never over his death body....
"Engr ya dubi Deejah bayan ya gama amsa wayar kafin yace" naso na shiga nayi magana da Larai d'in but sauri nake, anyway idan kun gama shiryawa driver zaizo ya d'aukeku ko.
"Murmushi tayi kafin tac toh daddy mun gode, Allah ya taimaka Allah ya tsare, Engr ya amsa da amin kafin Cimon ya fito ya bud'e masa marfin mota suka wuce....
"Deejah tabi motan da kallo tana murmushi, Allah sarki lallai family din Engr suna sonta, she can't wait to see Nilam and twins again, gabanta ne yayi mugun fad'uwa sakamakon tunowa da Irfan datayi, da sauri ta juya da niyyan shiga gida, caraf taji an cafko ta...
"Juyowan da zatayi sukayi ido hud'u dashi fuskan nan nasa tamkar bai tab'a murmushi ba, idanunsa sun kad'a sunyi jazur haka fatar fuskansa, kallon juna suka shiga yi na lokuta, bugun k'irjinta ya k'aru,...
"Kan ta ankara saiji tayi Irfan ya zura bakinsa cikin nata, kissing nata ya shiga yi da k'arfin gaske babu k'ak'k'autawa, ....
"Innalillahi meke faruwa da ita, abun da bata tab'a yi ko a mafarki, da k'arfin gaske ta shiga kokawa da Irfan tana turesa daga jikinta amma ta kasa, saida yayi kissin nata mai isansa kafin ya saketa yana huci..... "Dagowa tayi idanunta sunyi jazur dan ta nemi kukan ma ta rasa gohe bakinta ta shiga yi suna ma juna mugun kallo " Deejah ta tofar da yawu kafin tace" Allah ya isana idan dama k'udirinka akaina kenan toh ka sani bazan tab'a aurn fasik'i ba. Mugu azzalumi kawai
"Matsowa yayi daf da ita da sauri tayi hanyar wucewa amma kan tayi wani katab'us ya kuma rik'ota, matseta yayi sosai jikin garu suna iya jiyo sautin numfashin juna kowa fuskan sa a tamke tamkar masu shirin kashe junan su.
"Daf da fuskanta yake fad'in" Wann kad'an kenan daga cikin irin abubuwan dana tanadar maki muddin kikayi yunk'urin aurensa, ba kiss kawai ba zan maki abinda yafi kiss kinga daga nan babu yanda za'ayi ku biyu ku kasance a tare...... "Hawaye ya soma fita daga idanunsa har lokacin fuskarsa a murtuk'e take gaja da ya k'arayi kai kace alagy dinsa ne ya tashi. A haka yaci gaba da fad'in" Kin bani mamaki, was it was true, you were using me, saboda me kika playing my feelings, you've no idea how you ruined my life. I hate you Deejah, kin cika macuciua maci amana, muguwa azzaluman soyayya.
"Cikeda tsawa ta furta Enough! Hawaye na bin kumatunta take fad'in" bansan magan da kake ba, amma ko kadan abinda nayi nayi ne sabida sonka, nayi ne sabida tsananin sonka da nakeyi, amma abunda kayi yau ya nuna mun true color dinka Irfan, dama kai cikekken d'an iska ne, toh ka sani Allah baya had'a me kyau da gurb'atecce, na gode ma Allah da ban aurek...... "Kan tayi shiru ya kuma matseta jikin garu saiji tayi ya k'ara saka bakinsa cikin nata, sosai yake kissin nata... Hawaye na bin kumatunta tana kiciniyar turesa ta kasa, da k'arfi ta take kafafunsa, nan yayi sauri cika ta.... kan ya ankara saiji yayi ta sauk'e masa mari tasss! 'Dagowa yayi yana mata mugun kallo, itama d'in mugun kallo na kyama take masa.... "How dere you... 'dago hannu yayi zai kai mata mari, kaman wanda akace kar yayi sai kuma ya fasa.
"Tana hawaye take fad'in" Allah ya isa tsakani na da kai, bazan tab'a yafe maka ba... kuka take sosai ta shige gida a guje tana ci gana da kuka.
"Irfan da shima hawayen ne suke bin kumatunsa kallo yabita dashi har ta b'ace masa....
_Kuyi hak'uri da wann babu yawa, zakujini lter insha Allah ππ_
Queen samy ce ππ½
[8/28, 14:12] Umar Dalha: ππππ *Mallakin Waye*
67
*Β©Sameena Aleeyou....βπ½*
_Queen Samy Novels Forum.....ππ_
"Da kyar ta samu ta saita kanta har lokacin bata daina tuno abinda ya faru tsakaninta da Irfan ba, a lokaci guda tana jin bakinsa cikin nata, stigan jikinta ne ya tashi dan kuwa abune da ko a mafarki bata tab'a yinsa ba, yau sai gashi a reality tayishi.. Runtse idanunta tayi da sauri wani haushi da takaici na Irfan na mamaye illahirin zuciyarta.
"A hankali ya shafi gefen fuskansa yanda ta maresa, mirmushi yayi mai cike da ma'anoni kafin ya shafi leb'en bakinsa yana tuno kiss din daya mata, for sure ya sani bai kyauta ba, amma babu yanda ya iya he just couldn't help it, akan daddynsa Dee tak'isa, dole ya nemo mafita he can't stand this.
"Ahidjo ne ya k'araso da mota yad'an masa horn, juyowa yayi ya k'arasa jikin motar ya bude ya shige, Ahidjo ya dubesa da kyau yace" Guy yaya akayi. Shiru Irfan yayi tamkar me tunani kafin yace" Ahidjo akwai abinda nake so ka mun.
"Da mamaki Ahidjo ke kallonsa kafin yace what's that buddy.
"Irfan da har lokacin idanunsa na kallon wani gefe guda yace" So nake kayi dating Deejah.
"Kaman a mafarki haka Ahidjo yaji zancen, girgiza kai ya soma kafin yace" No Irfan you must be kidding, why, what for. Kai no I can't do that Irfan.
"Juyowa Irfan yayi yana kallonsa idanunsa sunyi jazur kafin yace" Ahidjo I want you to do this for me, am I asking for too much.
"Girgiza kai Ahidjo yayi kafin yace" Irfan nasan yanda kake son Deejah dan wani k'addara ya gifta tsakaninku bakuyi aure ba doesn't mean ka daina sonta kenan, na sani kana sonta har kwanan gobe.
"Enough ahidjo! Irfan ya daka masa tsawa kafin yaci gaba da fad'in" Pls Ahidjo do this for me, we are talking about my dad here, baba na ne fah yake yunk'urin soyayya da yarinyar da I was about to marry her, ko a zamanin da bana jin ana irin haka balle a yanzu. What are friends forz? Pls buddy help me do that. Ba ina nufin ka aureta bane, no just date her and dump her ka gane.
"Kallonsa Ahidjo yayi, wani farin ciki na mamaye zuciyarsa, tabbas burinsa na *Mallakan* Deejah ya kusa cika a sauk'i, sauk'e ajiyan zuciya yayi kafin yace" Friend I know exactly how you're feeling, babu komai zan jarabba, amma kai kana ganin she'll love me back...
"Murmushin k'arfin hali Irfan yayi kafin yace" thank you, ko bazata soka ba, ka dai rabata da daddy that's all I want.
"Ahidjo ya murmusa sanda yake karya starryn mota kafin yace" I'll do thay for you buddy... daga haka suka d'au hanya...
"Gaba daya Aunty Larai bata gane mata ba, har Idi driber yazo ya dauke su, Aunty larai duk ta dangana hakan da tunanin komawa gidan Engr da take ciki.
"Idi ya gama zuba kayanta a mota kafin suma suka shige bayan sunyi sallama da mutanen orphanage. Su Atika sai zinde suka suna cewa sai ina kuma oho.
"Ahidjo ya gama parking a haraban gidan, a tare suka nufo cikin gidan shida Irfan, daga window din dakinta ta hangosu, da sauri ta d'auko sallaya da hijabi ta nufo downstairs, a parlor ta baza sallayan ta saka hijabi ta zauna bisa sallayan kaman wacce take lazimi.
"Da mugun mamaki Irfan ke kallonta, bai zaci tanada ibada haka ba, bayan haka rabonsa da yasata a idonsa ya mance sai yau, Ahidjo ya murmusa yace" a'a mutumina kace mun amaryar taka ustaziya ne.
"Irfan baice komai ba sai kallon Azee da yayi dan shima bai zaci haka ba.
"Shafa addu'a tayi kafin ta k'araso ta rusuna ta gaida su. Ahidjo da sakin fuska ya amsa nan yaja Azee da hira tamkar basu san juna ba irinta aboki da matar aboki.
"Da sauri ta wuce kitchen ta kawo masu drinks. Ahidjo ya murmusa yace sannu amarya, tan sunne kai tayi ta amsa tamkar me kunya.
"Mikewa Irfan yayi zai wuce upstairs da sauri tasa hannu ta karbi briefcase dinsa tace sannu da dawowa.
"Yanayin da ya tarar da ita yasa yaji nauyin gwaleta, sake mata briefcase din yayi ba tareda ya amsata ba, Azee kuwa wani dadi ne ya mamayeta, yau wace rana Irfan bai gwaleta ba. Da sauri ta wuce tayi hanyar upstairs, Irfan da har lokacin tunanin abinda ya faru tsakaninsa da Deejah yake nan yabi bayanta.
"Suna isa kofar dakinsa yace" bani jakata, fuska babau walwala, babau musu ta mik'a masa, sum sum ta dawo parlor, shi kuwa ya shige ciki.
"Tana isowa parlor, ta fad'a kan Ahidjo tana kissin nata, harda wani tsallenta kafin tace" yau mutuminka bai gwaleni ba, oya labarta mun plan dinmu tayi aiki.
"Dariya Ahidjo ya kwashe dashi a hankali kafin yace" keda kika sani, ai bamusa abu a gaba aga gazawar mu. Komai ya tafi normal, ya gama zata Daddynsa na son Deejah, ya riga ya gama yarda duk wani evidence da zai tabbatar masa da hakan ya samu, maganar da nike maki yanzu ya sallama mun Deejah, yace na neme ta, daddynsa ya nemeta gwara abokinsa...
"Wani tsalle Azee tayi tana fad'in dan Allah, wayyo this calls for a celebration, Ahidjo yayi saurin jawota ta fad'o jikinsa kafin yace" kin manta bamu kadaine a gidan ba, Ohhh na mance amma karan tv bazai bari yaji komai ba ta fadi tana fari da idanu.
"Mikewa tsaye tayi kafin tace" tabbas yanzu ne kowa zai san zuciyar Irfan *Mallakin Waye* ne. Zanyi komai dan na siye zuciyarsa. Ahidjo ya mik'e yana murmushi kafin yace tied your belt patner. Daga haka ta wuce kitchen yanka masu fruits.
"Jim kadan Irfan ya fito cikin k'anan kaya marassa nauyi, ya dubi Ahidjo yace Guy na gode da company dinka, daidai nan Azee ta dawo da tray na fruits a hannunta tamkar mutumiyar arziki. Kallon Irfan take yanda yayi kyau kaman ta hadiyesa. Ahidjo ya kashe mata ido guda kafin yace" Aah amarya baki gajjiya, already kin cika mun tummy dina, am okay saidai ki zauna ki bawa darling dinki a baki dan shine baici komai ba, Azee dai sai murmushi take, Ahidjo ya jiyo da dubansa ga Irfan wanda yake dauke wuta gaba daya kafin yace" mutumina gaskiya kayi dacen mata fah, haka akeson mace me kula da gida, da dukkan alamu gidanka bazai mutu ba.
"Gajeren tsaki Irfan yayi kafin yace" let's talk outside, Ahidjo ya mike yana murmishi kafin ya juyo ya dubi Azee yace" toh amarya na gode fah sai anjima.
"Azee ta murmusa tace toh sai anjima, mun gode fah.
"Tunda su Deejah suka shigo gidan annurin Laila ya d'auke, su Nilam kuwa sai murna suke, harta su Ammah dasu Hajja murnan su a bayyane yake, Nadiya ma da ta danyi fushi da Dee ta sake, ta dan dunguri keyarta tace zaki sani Letures sun taru sunyi yawa ki gama ganin mutanen kizo ki karb'i handouts, murmushi kawai Deejah tayi Nilam na zaune saman cinyarta.
"Saida Aunty larai ta danyi kusan yini kafin tayi masu sallama, ta karabawa su Ammah hak'uri snn ta tafi.
Misalin k'arfe 9:30pm yana zaune parlor gaban computer dinsa yana aiki lokaci guda suna waya da Sadiq yana fadawa Sadiq shidai bai yarda da sabon ma'aikacin nan Safwan ba, ya kamata su tsananta binkice akansa dan kaman yayi poisoning zuciyar Enhr baya ganin Laifinsa.
"Azee dake lab'e saman bene taji komai, a hankali ta juya d'akinta tana mai tunanin me su Uncle dinta suke kullawa dan bazata bari su cutar da Irfan ba, tana shiga cire kayan jikinta ta d'aura towel daidai gwiwa da k'arfin tsiya ta tak'ark'are ta k'walla wani irin ihu.......
"Sosai hankalin Irfan ya tashi dajin irin k'aran da Azee ta k'walla, da sauri ya mik'e ta cikin wayan yacewa Sadiq, I'll call you back... daga haka ya nufi stirs da sauri....
QueenSamy ceππ½
[8/28, 14:12] Umar Dalha: ππππ *Mallakin Waye*
68
*Β©Sameena Aleeyou.....βπ½*
_Queen Samy Novels Forum.....ππ_
"Azee bata fasa k'walla ihun da take ba, da sauri Irfan ya shiga bugun k'ofarta yana fad'in" Ke lafia meke faruwa. Inaa Azee bata sarara ba sai ihu take kaman ana yanka naman jikinta, Da k'arfin gaske Irfan ya daki k'ofar ta bud'e, tana tsaye can k'uryan d'akin jikin garu ta tak'ure waje guda, da gudu ta yo kan Irfan ta rungumesa sosai cikin jikinta.
"Wani irin yanayi yaji ya ziyarce sa dan kuwa sosai Azee ta manne a jikinsa, jin jikinsa yayi lk'awas tamkar babu laka yasata k'ara manne masa k'irjinta tana wani cukuikuyesa, cikin muryan kuka take fad'in" Ya Irfan kenwa na gani ta shiga k'asan gadona.
"D'an k'ok'arin saita kansa yayi cikin galabaitecciyar murya yace" Oya let go of me, barin duba kenwan.
"A hankali Azee ta sakesa kafin tace am sorry I didn't mean it, tsoro ne naji.
"Irfan bai kuma ce mata komai ba ya shiga duba d'akin, mikewa yayi bayan ya gama haska ka'san gadon da wayarsa yace" babu komai, babu kenwa a gidan nan, da akwai da arlagy dina ya tashi dan I'm alagic to cats. Daga haka ya sa kai zai fice da sauri Azee ta sunce d'aurin towel d'inta.... k'ara ta kuma kwallawa tana runtse idanu.... juyowan da Irfan zaiyi yayi daidai da fad'uwan towel d'in Azee.
"Da sauri ya d'auke idanunsa daga dubanta dukda suran jikinta ba wani birgesa yayi ba, batada cikan k'irji haka nan jikinta bai tafi irin na matan da za'a kirasu mata ba, "Cikin sauri ta sunkuya ta d'auki towel d'in ta k'araso kusa dashi tana fad'in" am sorry but gani nake kaman ta shige toilet. Babu musu Irfan ya k'arasa ya bud'e k'ofar toilet d'in nan ma baiga komai ba.
"Juyowa yayi ya kalleta akaikaice kafin yace" nothing in there babu komai, just calm down Ok.. Azee ta gyda kai kaman munafuka tana wani lanlank'washewa.. daga yasa kai da sauri ya fice daga d'akin....
"Parlor ya dawo yanda laptop dinsa yake, aikinsa yaci gaba dayi amma ya kasa, ba komai yake tunowa ba sai soft lips din Deejah da yayi kissing, a hankali ya runtse idanunsa gamida furta "Ya Salam" a fili, what have you done Irfan, meyasa kayi kissing Deejah, kai ba fasik'i bane meyasa ka bari zuciyarka tayi maka jagora ka aikata abinda baka tab'a ba, shikenan Deejah zata k'ara k'inka. Toh amma itama ta mareka that's means ta rama, dan tunda kake babu wata macen da ta tab'a d'aga filthy hands dinta ta mareka, the whole of you. Take yaji zuciyarsa na masa zafi wani irin k'una yakeji sanda ya tuna har yanzu ko gizau babu abinda ya ragu na son Deejah da yake cikin zuciyarsa saima wanda ya k'aru musamman yau that he kissed her. Rufe laptop din yayi dan dole ba don yaso ba ya nufi d'akinsa.
"Koda ya shiga d'akinma bacci ya kasa sai faman juyi yake akan gado, wani irin sha'wa wanda bai tab'a jin irinsa ba ya tashi masa, yana cikin wani yanayi na tsananin buk'atar mace. Sosai zai baka tausayi yanda ya k'ank'ame pillow yana nishi da kyar.
"Azee kuwa tunda ta tabbata Irfan ya gogi jikinta tasan tabbas ya gogi maganin da Laila ta bata, dan haka hankali kwance ta shirya