Showing 21001 words to 24000 words out of 159062 words
Chapter 8 - MALLAKIN WAYE COMPLETE Document from Queen Samy.txt
Irfaan kuma zasu koma knn, toh a jirgi suka saba lokacin suna yara yan shekaru takwas takwas.
"Suna isa US akayi sa'a su Ahidjo ma Los Angeles suka dosa, aiko sosai zumunci ya 'kullu ysakanin familu dinsu Ahidjo da Irfaan, yara suka ha'da zumunci.
"Koda hutun su Ahidjo ya kare sosai yayi kukan rabuwa da Irfaan. Dawowansu Niheria da kadan ya daga wa iyauensa hankali saidai su koma States, iyayen Ahidjo suna tsananin sonsa shi kadai Allah ya basu, dole suka koma US da zama sabida Ahidjo, Ahidjo asalin sangartaaccen yaro ne, wanda ba'a nuna masa babu. Tun tasownsa suke abota da Irfaan saidai Ahidjo asalin American guy ne, baya wasa da club da mata, shiko Irfaan ko ka'dan wnn abubuwa basa burgesa, shidai kawai barsa da hidiman zane tun yana yaro yake design. Wnn dalili ne yasa Engr bai hanasa ba koda ya girma yace architecture yake son karantawa.
"Ahidjo kuwa holewa kawai yake da ku'din mahaifinsa a cewarsa ya tara masa, yanzu haka shi ya matsa su dawo Nigeria... wnn knn...
"Deejah tana shiga ta samu Nilam tayi bacci, zama tayi gefenta tana tuno moment din da suka kasance da Irfaan a while ago. Tsaki tayi a hankali sanda ta tuna ganin Safwan da tayi yana kiss da wata mata cikin mota," Toh wai su maza duka 'yan iska ne su, ko basu 'dauki kiss babban laifi bane oho. Wayanta ta duba aiko taga 6missd calls duka na Safwan ne, wani tsakin ta kuma ja tace banza kawai ko me ze ce min oho.
"Lambar Yusra ta shiga dialing, Yusra na zaune tana goge uniform dinta wayan Deejah ya shigo... da sauri ta 'daga gamida kashe iron din. "Deejahn gayu Yusra tace.
"Deejah ta sau'ke ajiyan zuciya kafin tace" Yussy you sacked at the corner, kin buya wllhi.
"Yusra ta ta'be baki tace nice na 'buya ko oece kika 'buya.
"Wllhi ki bari kawai, bana samun fita ne amma ina missing club wllhi, duk da bana son ganin Safwan, nasan naje dole mu ha'du shiyasa ma na kasa gwada fitowa.
"Yusra ta kuma ta'be baki tace a zuciyanta ai kin makara yarinya Safwan ya zama *Mallakina* a fili kuwa cewa tayi " tab wai ke Deejah a shirmenki son Safwan kike ko me? Toh wllhi gwara ma ki ciresa a ranki dan ji'ka'ken 'dan iska ne Safwa. Ni yamzu ma duk ba wnn ba ki samu kiyi sneaking ki fito mu samu mu ha'du da Safwan ki kafa masa warning kar ya sake tin'karanki ke ba 'yar iska bace....
"Shiru Deejah tayi na 'dan lokaci kafin tace" ni ba son Safwan nake ba, but kinsan we've been friends for lomg time, inaga shiyasa da na gansa haka naji kishi, ta wani 'bangare kuma ina jiyemasa tsoron fa'dawa halaka, ko babu komai Safwan ya taimaka mana sanda muke neman taimako so bazan so naga ya ta'be har haka ba.
"Yusra taja tsoki a ranta kana tace" shegen wa'azin iyayi saikace ita bata ganin abunda take yi laifi.. a fili kuwa cewa tayi yanzu dai kisa rana ki fito pls, nida kaina zan gwada maki kalan watsewan da Safwan yake yi, kinga daga nan sai kisan ba abokinnzama bane.
"Deejah ta sauke ajiyan zuciya tace shiknn zan duba... daga haka sukayi sallama.
"Tsaki Yusra taja kafin tace" banza ai kin rabu da Safwan knn......
πΈπ» Queen Samyπππ ..........
[8/19, 06:25] Umar Dalha: ππππ *Mallakin waye*
15
*And this special chapter is yours Mrs Farhan MarafaπΉ*
_8:32@m_
"Sauri sauri ya 'karasa shirinsa cikin suite ruwan toka, necktie dinsa ya dauko ya daura kana ya daura agogonsa gamida dauko ba'ka'ken covers ya saka, yayi kyau sosai, turaren _Versace_ ya dauko ya shiga feshe jikinsa dashi. Daga haka ya fito daga Closet din nasa, daga haka ya nufo downstairs.
" _Sketch room_ dinsa ya wuce ya 'dauko Project 'dinsa wanda zaiyi presenting yau a company dinsu. A hannunsa ya ri'ke Sketch 'din wanda yake mai fa'din gaske, daga gani kasan yasha aiki wajen zanawa.
"Kai tsaye cikin gidan ya nufa dan gaida Amma, kasancewar bai sameta a parlor ba yasa haurawa upstairs, bayan ya ajiye sketch dinsa saman center table.
"Sallahn walha ya samu tanayi dan haka ya dan zauna yana jira ta idar dukda ya kusan makara.
"Deejah ce ta fito daga kitchen hannunta rike da dan rag ta shiga goge dangin su Tv stand, zanen da ta gani saman center table sosai ya burgeta, komai a tsare, duk wanda yayi ba 'karya he or she must be professional ta fadi haka a mind dinta.
"Tana cikin kalla ne Nadiya ta sauko daga stirs hannunta dauke da coffee mug, tana sipping har ta karaso yanda Deejah take, ta bita da kallo ganin yanda ta kurawa sketch din Irfaan ido, ta'be baki Nadiya tayi tace" mutum dai ko tsakiyan New York aka kaisa bazai waye ba, bacin haka meye zaisa ki bar aikin gabanki ki tsaya kalle kallen abinda bai shafeki ba...." Sai snn Deejah ta dago ido tana kallon Nadiya cike da haushin kalamanta.
"Ganin irin hararan da Deejah ke mata yasata matsowa tana huci take fa'din" don't you dear look at me that way, you miserable servant.
"Mirmushin takaici Deejah tayi tace" you know what Nadiya, I really don't have time for this rubbish coz I've so many issues to tackle about..... " Cike da haushi Nadiya ta dago hannu zata kai ma Deejah mari tana fa'din" How dear you bitch..... Hannunta Deejah ta ri'ke ta soma fadin" kar kiga ina barinki dan ina aiki a gidanku, it doesn't mean you can treat me that way. Ina ragar maki ne dan darajan mutane uku, Amma Sir and Nilam, dan haka be careful, don't mess with Deejah... daga haka Deejah ta sake hannun Nadiya da 'karfi, ai kuwa sakin hannun Nadiya da zatayi mug 'din coffee ya kware jinkin zanen Irfaan.
"Gaba daya suka bi zanen da kallo, coffee ya 'bata komai..., jikin Nadiya ne ya soma fa'din, tana kallon Deejah wacce itama ta firgita sosai ta soma fadin," what have you done, yau mun shiga uku, Deejah ta soma fadin Nadiya what shall we do now..... Daidai nan Irfaan ke sau'kowa daga stirs.
"Take jikinsu ya shiga 'bari suka shiga rabe raben idanuwa. Ko kallo basu ishesa ba ya 'karaso da niyyan daukan Project dinsa. Abin da idonsa ya gane masa ne ya kasa gasgatawa. "Project din da yayi sati yana working on it shine aka spoiling dinshi haka, he just couldn't believe it. Gashi shi ake jira yanzu haka a Office zaiyi presenting dinsa...... " Idanuwansa sun ka'da sun ja sabida 'bacin rai ya 'dago yana dubansu, kana ganinsu kasan they are in guilty conscious.
"Who among you did this? Ya tambaya fuska a tamke kaman bai ta'ba dariya ba..... " Kallon kallo Deejah da Nadiya suka shiga yi ma junansu....
"Tswa Irfaan ya kuma daka masu" Are you two deaf or what, I said who did this! In the first place wacece tazo da coffe nan a cikinku.... nan ma shiru suka masa babu wacce ta iya amsawa sai raba ido suke kaman munafukai.
"Don't you understand the words that's coming out of my mouth hum!..... Ok fine tunda bazaku amsa ba zaku amsa idan jikinku ya fa'da maku....." Da sauri Deejah tace" Master ni ce, It was my fault. Kallonta yake cike da takaici. Nadiya ta kalleta cike da mamaki ta kasa furta komai.
"Dauko ki biyoni, abinda ya fa'di knn kafin ya fice....
"Nadiya ta kalli Deejah tace" Deejah laifi na ne why did you defend me. Deejah ta girgiza kai tace kar ki damu Nadiya nima ai laifi nane. Daukan sketch din Deejah tayi ya cike mata hannaye kafin ta fice. Nadiya ta bita da kallon tausaywa, tasan halin ya Irfaan idan ransa ya 'baci he's capable of everything, yana da sauki da son yara amma ko kadan bacin ransa babu kyau, tana tsaye tana tunani Amma ta sauko, kallonta Amma tayi tace lafia Nadiya.
"Murmushin ya'ke ta 'ka'karo tace lafia Amma na, ta karasa ta rungumeta tana fadin " good morning. ?..
" Parking lot taga ya nufa ya bude motarsa ya kunna, tana nan tsaye tana tunanin me zai faru,.... horn din da ta jiyo ne yasata saurin 'karasawa jikin motan, bude mata back seat yayi yace" put it here, ba musu ta ajiye a ciki kaman yanda yace.
"Zata juya tajiyo muryansa yana fadin" and where do you think you're going, tsayuwa tayi tana wani tamke fuska.
"Yana kallonta ya kauda kai gefe yayi murmushin mugunta, driver seat ya shige ya zauna kafin ya leko kansa yace mata" get in the car...." kallonsa tayi galalal kafin tace" ban gane ba.
"Hissing yayi a hankali kafin yace" don't you understand English again, I said get in the car.
"Tsaki ta danyi kafin tasa hannu zata bude back seat, wani harara ya narka mata kafin yace" do I look like a driver to you.
"Kallon kayan jikinta ta tsaya yi, kayan bacci ne a jikinta riga da wando dogo cotton sai hijabin dai bai 'karasa gwiwa ba, dan tsaki ta kuma yi she wonder what he's up to. Bude front seat tayi ta shige rai bace.
"Tana shiga ya finciki motan ya fice daga gidan.
"Suna tafe bisa titi babu wanda yacewa kowa 'kala, har suka isa M&M BUILDERS.....
"A farfajiyan yayi parking kaman yanda ya saba, securities suka karaso suna masa sannu da zuwa gamida bude masa kofa, kallon Deejah da ta kawar da kai gefe yayi yace" ki fito da mess sketch dinnan ki biyo ni...." Bude idanuwa tayi tace" what! Ina kake tunanin zan sauka, baka ga yanayin dressing dina bane..." Ta'be baki yayi ba tare da yace komai ba ya sauko... 'Deejah ta bisa da kallo amma lallai wnn akwai dan renin hankali.
"Fitowa tayi rai 'bace ta dauko sketch din, wani security ya karaso yana fadin" Miss let me help you. Dakatar dashi Irfaan yayi ta hanyar 'daga masa hannu.
"Deejah na biye dashi tana tsuka ciki ciki tana kunkuni har suka isa cikin company din, lift suka shiga wanda zai 'daukeka zuwa underground, haka suka rinka shiga ba kace a cikin 'kasa kuke ba sabida yanda wajen ya tsaru, da haka har suka isa babban conference hall dinsu.
"'Daya daga cikin Shear Holders ne ya hangosa ta glass dashike wajen is more of glass snn yace" The Architect is finally arrived. Irfaan ya karasa shigowa Deejah na biye dashi a baya hannunta dauke da sketch din da ya mata nauyi sosai, kallonta Irfaan yayi yaga yanda ta galabaita, yayi murmushin mugunta yace" wait for me here. Ya nuna mata wasu kujeru na waiting yace" you can seat over there.
"Daga haka yasa kai ya shige cikin hall din, "Engr na ganinsa ya mike yana fadin" Son what took yoi so long, Irfaan ya dan gyara suite dinsa yace" Am sorry daddy, holdup ne ya rike ni, Engr ya dafa kafadansa yace" a kula next time, mu karasa the meeting is about to start.
"Engr ya karasa ya zauna a kujeransa wanda yake at the center a matsayinsa na President, Irfaan ya karasa shima ya zauna a gefen Dad dinsa kafin yayi apologizing for not coming on time, nam aka soma gudanar da meeting akan fa'da'da company dinsu da suke shirin yi, wanda Irfaan shike da contract din zana construction din. Nan aka bu'kaci Irfaan da yayi Presenting Project dinsa.
"Mikewa yayi ya danyi jawa bai kafin yayi alama ma security din da yake kofa kan ya sanar wa Deejah ta shigo da Sketch din. Hakan kuwa akayi.
"Kowa yaba da attention ana jiran aga sketch, kawai idon Engr ya sauka kan Deejah, ga Sketch din da yafi karfinta dauke a hannunta, tunani ya soma yi me Irfaan yake nufi, me ya kawo Deejha nan kuma......
"Irfaan ya mike sanda Deejah ta tsaya gaban mutanen tana rarraba ido, ga kirjinta dake faduwa, Irfaan ya soma fa'din" Ladys and gentlemen I would like to present to all of you my assistant, wacce itace tayi wnn Design 'din.
"Engr kallon Irfaan kawai yake sanda mutane suka dauki tafi, wasu kuma na kallon Deejah ne kawai da yanayin shigarta gaba daya is noy presentable.
"Kallonta Irfaan yayi fuska a tamke yace" go ahead Miss Deejah......
"Da mugun mamaki Deejah ke kallonsa lallai Irfaan yayi niyan ci mata mutunci.....
πΈπ»Queen Samyπππ.........
[8/19, 06:25] Umar Dalha: ππππ *Mallakin waye*
16
"Banda raba idanu babu abinda take, tama rasa me zatace, wnn wani irin rashin mutunci Irfaan ke niyyan mata, Engr kuwa totally speechless yake kallon Deejah da Irfaan.
"Irfaan ya dubeta gamida sakar mata murmushi kafin ya matso saitin kunnenta ya rada mata" we are all ears.... "
"Wani kuka me sauti da Deejah ta sake shi ya dawo da hankalin illahirin jama'an dake wajen kanta. A fusace Engr ya mi'ke ya jawo Irfaan suka wuce waiting yayinda sauran mutanen keta murmuring tsakaninsu suna jinjina lamarin.
"Irfaan what the heck you think you're doing, will you explain to me ? ...." Shafa kansa Irfaan yayi kafin ya dan dago kai yace relax daddy....." No just tell me, in the first place meye Deejah keyi a nan. Do you really realize the kind of embarrassment you causing to our company and especially to me. Irfaan I didn't raised you to be stupid, just because you're my son, that doesn't mean you can do what you want here. "Jikin Irfaan yayi sanyi da ganin yanda ran Dad dinsa ya baci, he can't remember when last yaga ransa ya baci haka, dan haka da sauri ya soma basa ha'kuri.
"Am sorry daddy, it was never my intention. I was just teaching her a lesson so that next time she shouldn't mess with my Stuffs.
"Sai yanzu Engr ya gane abinda ke faruwa, murmushi ne ya subce masa, yace a ransa kai yaro dai yaro ne, amma bacin haka menene dan ta bata maka abu sai kace sai ia rama,. Kafadun Irfaan Engr ya dafa yace" Son be like a man, dan an maka abu kar ka kace zaka rama, kar ka mance _Innallah ma'asssabireen_ oya muje kayi apologizing Ok. "Kai Irfaan ya gyada kana ya sakar ma Engr murmushi yace" na gode daddy.
"Suna shigowa kallo ya dawo kansu, shi kuwa Irfaan idan akwai abinda ke basa wuya to shine bada ha'kuri, gashi daddy yasa dole. Babu yanda ya iya dole ya karbi sketch din kana ya basu hakuri kan cewa zai kawo wani in two days time.
"Engr yayi taking excuse kafin ya kirawo Deejah, da sauri Irfaan ya take masu baya.
"Engr ya kalleta sanda take gohe ragowar hawayenta yace" kiyi hakuri Deejah, muje na kaiki gida, gyada kanta tayi ta furta na gode Sir, kallonta kawai Engr keyi shi kansa besan me yake ji gameda ita ba, haka itama Deejah batasan me take ji gameda Engr ba, tasani dai duk sanda ya bata hakuri ko yayi mata magana takan samu nutsuwa, da haka take basa martaba sosai a zuciyanta.
"Daidai lift Irfaan ya karaso yana fa'din" daddy I'll drive her home, da sauri Deejah tace a'a nidai Sir ka kaini pls, ta karashe tana kallon Engr. Murmushi Engr yayi yace kar ki damu Irfaan zai kaiki and bazai sake maki komai ba, I talked to him a while ago, kuyi hakuri dukan ku. Bata ce komai ba sai kallon Irfaan da tayi wanda kaman baya wajen haka nan ko kallan yanda take beyi ba. Engr na fita daga lift din Irfaan ya shige nan ya danna no din floor dinshi wato yanda Office dinsa yake kafin lift din ya rufe.
"Har lokacin baiko kalleta ba, har suka iso floor dinsa, duk a tunaninta fita zasuyi, basai ganinsu tayi wani wajan ba, wata kofa taga ya shige nan itama ta shige, to her greatest surprised Office taga sun shigo.
"Kallonsa take da mugun mamaki, me wann yaron yake nufi ne( dan dama ta gama raina masa a yaro ta daukesa).
"Tunaninta be gama katsewa ba saida taji muryansa yana fadin" take care of this..... " kallo ta bisa dashi kawai tama rasa me zatace, Suite dinsa ya miko mata ma'ana tayi masa hanging.
"Tsaki taja kana tace". Dan ina aiki a gidanku a bama kai nake aiki ba, ta karashe maganar tana rike kunkumi. Kallonta Irfaan yayi da fararen idanunsa, Goodness, this girl is annoying haka yace a cikin ransa, on the contrary masifanta na burgesa.
"Ok fine ashe bazaki tafi gida ba" muryansa ya daki dodon kunnenta. Ta dago ido tana kallonsa zatayi magana ya kuma mi'ka mata wnn karan fuskansa a tamke. Harara ta galla masa kafin tasa hannu ta