Showing 117001 words to 120000 words out of 159062 words
Chapter 40 - MALLAKIN WAYE COMPLETE Document from Queen Samy.txt
mai son yara shiyasa a kullum addu'arsa Allah ya sauk'i Azeeza lafiya, koda ace baya sonta yana son gudan jininsa dake cikinta.
"Alhj Abdullah ya dubi Irfan da yayi tsaye yana binsu da kallo kafin yace" Sorry Architect wallhi haka nan yaran suke ba hali na dawo gida duk sai sun saka min ciwon jiki, murmushi kawai Irfan yayi ba tarda yace komai ba... "Ayla ta kallesa tace dad who's he, Afnan kuwa da sauri ta k'arasa gamida mik'awa Irfan hannu tace "Hello I'm Afnan and you?.. Murmushi Irfan yayi yarinyar ta burgesa haka yake son yara masu sabo, tsugunawa yayi gamida rahe tsawon sa kafin ya mik'a mata hannu sukayi handsake yace" Pleased to meet you fine girl, you have such a nice name,dariya tayi harda tafe hannu kafin tace thank you uncle, inace nafi Ayla kyau ko da gudu Ayla ma ta karaso ta shiga zuba masa surutu, yaran sun burgesa sai suka tuna masa da k'annensa tweens Ayman da Ameer, saida Alhj Abdullah yayi da gaske kafin suka kyale Irfan suka d'unguma gaba d'ayansu zuwa cikin gidan.
"Sosai Irfan yaji dad'in kasancewa da familyn Alhj Abdullah yanda suke gudanar da rayuwarsu ya burgesa gwanin ban sha'awa, cikin k'ank'anin lokaci har sun saba da matar Alhj Abdullah, yaran har basu so tafiyar Irfan ba, saida ya masu alk'awarin zai kuma zuwa kafin twins suka kyale Irfan ya tafi.
"Kai tsaye wani shop ya k'arasa ni kaina na rasa me Irfan ya tsaya saya a wajen, sai hangosa nayi ya nufo wata taxi yanakan faman murmushi,
"Tana zaune tana lek'en masu wucewa ta window sai hangosa tayi cikin yanayinsa mai kashe 'yammata, tana ganin yanda matan turawa ke kafesa da idanu, tsaki kawai tayi a ranta tama rasa cikinsu haushin wa takeji Irfan ne ko 'yammatan ne, ganin ya nufo reception yasata saurin komawa kan gado gamida lumshe idanu tamkar me bacci.
"Sanda ya shigo ya tarar tana bacci dan haka baibi takanta ba, wucewa bathroom yayi ya sakar ma kansa shower, yana wanka yana jinsa cikin annashwa, yana fitowa Deejah ta saci kallonsa ta wustiyar ido, da sauri ta runtse idanunta da k'arfi she can't stand looking at him like that, gashin kansa ajik'e yana d'aure da k'aramin towel a kunkuminsa, yana gamawa shiryawa parlor ya fito gamida d'auko pills din da ya shigo dashi, kai tsaye fridge ya wuce ya d'auko bottle water, b'alle magungunan yayi gamida jefasu cikin bakinsa ya kora da ruwan.
"Zama yayi bisa couch ya d'aaura k'afa d'aya kan d'aya shi kad'ai yake murmushi tabbas yau zai koya wa Deejah hankali, yau zai nuna mata ita k'aramar karuwa ce, yau zai clearing doubt nata. A hankali ya lume cikin couch din yana mai lumshe idanu........
*Toh fah What are you up to Irfan, I hope you don't do something stupid...... π ni kaina ban sani ba sai na lek'o maku a next pageππ*
Sameena ce ππ½
ππππ *Mallakin Waye*
84
*Β©Sameena Aleeyou....βπ½*
_Queen Samy Novels Forum....ππ_
*#TEAM IRFANDEE*
"Stretching hannunsa ya shiga yi dan wani irin k'arfi ne yaji ya sauk'o masa, kan carpet ya sauk'o kafin ya soma press up saida yayi sau babu adadi kafin yayi seat up, duk wani nau'in exercise saida Irfan yayi sa a daren ne, bai tab'a jin k'arfi irin wanda yake ji a yanzu ba ga wata muguwar sha'awar da ta damesa, k'arfe 10:pm daidai ya mik'e ya nufi cikin d'akin.
"Can ya hangeta k'udundune kan gado tana baccinta cikin kwanciyar hankali, murmushi yayi cikin ransa yake furta, " Yau zan cire maki duk wani rashin kunyar dake kanki, na shirya ma wann daren, bottle water ya kafa a bakinsa saida ya kusan shanye gora guda kafin ya ajiye....."Cinyoyinta ya kafe da idanunsa dashike rubda ciki tayi, a hankali ya k'arasa bakin gadon gamida k'ura wa fuskarta idanu, idonsa ya sauk'o kan d'an pink lips d'inta wanda yake kan shinning, Take kuma annurin fuskarsa ta d'auke cak fuskar ta koma jazur haka nan idanunsa, duk sanda ya tuna videos din Deejah yakan tsinci kansa cikin tsananin tashin hankali da muguwar tsana a gareta,.....
"Kaman wacce aka zabura ta tashi firgit cikin barcin, ganin mutum a gabanta yasata razana, zata tashi saiji tayi ya fincikota da k'arfin gaske ta fad'o jikinsa, take jijiyon jikin Irfan sukayi rud'u rud'u, ita kanta Deejahn ta razana da yanayin data gansa, tsuke fuska tayi dan ta d'au alwashin ta daina d'aukan duk wani wulk'ancin Irfan, cike da masifa take fad'in" Let go off me, let me go u hurting me.... "Kaman wanda tace ya k'ara matseta, tsam ya matseta cikin jikinsa yana huci yake fad'in" Bakin rashin kunyar ya k'wace ki, kanta ankara saiji tayi ya d'agata ya maka tsakiyar gado...." Innalillahi, gaba d'aya fuskar Irfan ya canza mata, ya koma tamkar bashi ba, shi kuwa Irfan zuciyarsa dad'a tunzura sa take tana tirsasa sa abinda yayi niyya,
"A hankali Deejah ta soma matsawa k'arshen gado tana girgiza masa kai alamun yayi hak'uri, k'afa yasa ya take k'afafunta wanda hakan ya hanata k'arasawa k'arshen gadon, bai fasa cire kayan jikinsa ba, Deejah ta runtse idanu tana duk addu'an da yazo bakinta.
"Kokawa sosai suka shiga yi, yau shi kansa Irfan saida yaji mamakon Deejah, da k'arfin gaske ya kama rigar jikinta ji kake kaiiiiit ya keta ta. Bayyanar k'irjinta ya kuma susuta Irfan, ji yake a wann darennidan bai kusanceta ba toh tabbas zai iya rasa ransa.
"Tun tana masa magiya har ta saduda sai hawaye dake bin k'uncinta dan yau kam ta tabbata Irfan ya shirya ma wann daren, Allah kawai take kira cikin zuciyarta jin yandanyake juyata son ransa.
"Gaba d'aya ba zuwan budurwa ya mata ba, ko kad'an baiyi tunanin shigarta a hankali ba......"Wani k'ara da Deejah ta saki gamida k'ank'anmesa dan wani irin azaban dataji...
"Shi kansa Irfan ya shiga yanayi na shock dukda ba cikin hayyacinsa yake ba, ta basa tausayi, ji yake inama zai iya saita kansa ya k'yale Deejah, inama bai sha maganin nan ba, toh waima kenan abinda ya gani k'arya ne kenan, kenan Deejah budurwa ce, wai shin meke faruwa ne....
"Irfan yafi good three hours yana kanta yana aikin abu guda tun tana motsi har ta koma tamkar bata numfashi, hawayene kawai ke sauk'a bisa k'uncinta.
"Tunda yake bai tab'a samun nutsuwan da ya samu yau ba, sosai ya rungumeta tsam cikin jikinsa sanda ya samu nutsuwa, ji yake kaman kar ya saketa, kaman wani abu zai gifta tsakaninsu ya rabasu, tausayinta da soyayyarta gamida takaicin kansa su suka taru suka cika zuciyarsa, shi baima san da wani ido zai fara kallon Deejah ba, a hankali yakai hannunsa kan sidelamp ya kunna, har lokacin hawayene ke bin k'uncinta, ji yayi ya kasa jurewa tuni siriryar hawaye ta soma sauk'owa daga idanunsa, tabbas ko wani hukunci Deejah tai masa yayi deserving, he was stupid daya yarda da abu babu k'wak'waran mataki, and ta fad'a masa bata tab'a bin maza ba yak'i yarda da ita, anya shi kansa zai iya yafe ma kansa....."Tunaninsa ya sark'e sanda yaji tana mosti da hannunta alamun tana son turesa daga jikinta, da sauri ya kuma k'ank'ameta baki na rawa yake fad'in" Deee, Deee can you hear me, open your eyes pls... kaman me shirin kuka haka yake maganar.
"Da kyar ta iya furta zan tashi... "Irfan jiki na rawa yake fad'in bazaki iya tashi ba Dee bakida lafia, k'ok'arin mik'ewa ta soma yi tuni Irfan ya rungumota tamkar baby yana fad'in" Me kike so, kina son wani abu ne, girgiza masa kai tayi kafin da k'yar tace "Toilet zan je fitsari nake ji.... bata gama yin shiru ba ya d'auke ta cak jini kuwa kaman an yanka k'aramar dabba, duk ya b'ata wajen har jikin Irfan d'in,
"Da kansa ya d'aura ta kan toilet seat dan yin fitsarin....."Wani ihun da ta sake ne gamida cije leb'e yasa Irfan saurin durk'usawa a gabanta yana fad'in" Baby da zafi ko..."Cikin kuka take fad'in bazan iya ba, zafi yake mun, sai sann Irfan ya tuna cewa first night ana gasa wajen da ruwan d'umi, cikin sauri ya bud'e ruwan d'umi mai d'an zafi sosai cikin jacuzzi bath, kafin ya dawo ya d'auketa ya sakata ciki, d'an k'ara tayi nan ma dan taji zafin shiga ruwan zafin,
"Irfan na durk'ushe gefenta rik'e da hannunta tausayinta da soyayyar ta ya cika zuciyarsa, "Sannu ko baby, kiyi fitsarin a ciki sai na canja maki wani ruwan, sannu ko it hurts ko? Duk ya wani susuce sai tambayarta yake da zafi ko, Deejah dai bata iya ce masa komai sai lumshe idanunta da tayi har lokacin hawaye na sauk'a.
"Saida Irfan ya canza mata ruwa sau uku kafin ya fad'a mata tayi wankan tsarki, da wanka ma cewa yayi zai mata fir tak'i yarda, dole ya fice ya k'yaleta ba don yaso ba...
"D'aki ya dawo ya shiga tattara wajen, rik'e bedsheets din yayi tsam a hannunsa yana tuno yanda yayita jifarta da munan kalamai ciki harda karuwa. Runtse idanunsa yayi dan ko tunowa baya sonyi....."ihunta daya jiyo ne yasa saurin komawa bathroom din babu shiri, ganinta yayi durk'ushe a k'asa jini ya b'ata yanda take durk'ushen, har lokacin bleeding take, innalillahi, cikin tsananin tashin hankali ya d'agota yana mata sannu, jini ya b'ata ko ina, shakka babu Irfan yaji mata ciwo ya mata kaca kaca.
"Sauri sauri ya zura mata riga gamida 'daura mata jacket a sama shima ya shirya sauri sauri kafin ya kira mai taxi d'insa, cikin mintuna k'alilan ya iso, Irfan baiyi wata wata ba ya sureta suka nufi asibiti......
"Dr Jade mace ce ita ta karb'i case din Deejah, haka ta tusa Irfan a gaba tana masa sababi dan idan da ace wann case d'in rape ne toh ko shakka babu saidai a maka mutum a gidan yari, yaji ciwo sosai wa Deejah, saida tai mata d'inki kusan kala uku.
"Shi dai Irfan jin Dr Jade kawai yayi amma burinsa bai wuce yaga halin da Dee dinsa ke ciki ba,
"Jade ta d'an dubesa wann karan a hankali ta masa, " C'mon Mr Irfan next time you should be careful, you boys that's how you do when you're married to the girls you like, you're desperate to sleep with them, shawarwari dai k'arshe ta basa snn tace ya bar Deejah ta huta kar ya kusanceta nan kusa.
"Irfan yayi mata godiya ya nuna mata hakan bazai kuma faruwa ba, magunguna ya karb'a kafin aka fito da Deejah, wani ikon Allah ko d'ago ido ta kalli Irfan ta kasa, tuni ya k'arasa gamida rungumeta cikin jikinsa sai faman riritata yake ko tafiya da k'afarta yak'i bari tayi kaman wata baby haka yake d'aukarta.
"A parlor ya ajiyeta kan three seater, cikin sauri ya kunna room heater parlorn ya d'au d'umi, manna mata kiss yayi a kumatun ta har lokacin idonta na lumshe kafin yace" Let me get you some tea okay my baby... "Bata ansa sa ba bai damu da shirun nata ba, cikin sauri ya fice zuwa restaurant d'in hotel d'in dan bazai iya jiran room service ba.
"Tana jin fitarsa ta bud'e idanunta a hankali idonta ya sauk'a kan gidan magani ajjiye saman center table, haka kurum taji tana son ganin maganin da k'yar ta mik'e gamida d'auko gidan maganin....."Abunda ta gani rubuce jikin kwalin maganin ne yayi mugun d'aga mata hankali.
"Maganin kuzari Irfan yasha tsaban baya sonta yana so ya kasheta, if not meyasa zai sha wann maganin sanda zai kusanceta.... "Take taji hawaye ya ciko idanunta, ko kad'an ba kukan kusantar ta da Irfan yayi take ba, kukan wann cin mutunci da Irfan ya mata take, kifa kanta tayi kan cinyoyinta tana kuka mai tsuma rai.
"Jiki a sanyaye ya shigo parlorn ganinta tana kuka, idanunsa ya sauk'a kan kwalin maganin ashe ya manta gaba d'aya bai wurgar ba, sulalewa yayi a k'asa gamida dafe kansa ya furta "Ya Salam a hankali.
"Kaman mai fargaban tab'ata haka ya kai hannunsa jikinta ahankali ya furta" baby Dee what's wrong?????
"Cikin kuka ta d'ago tana watsa masa mugun kallo da sauri ta shiga ja da baya tana fad'in" No no don't touch me,....."I'm sorry baby pls listen to me.... mik'ewa tayi dukda zafin da takeji hakan bai hanata shigewa cikin bedroom ba, bugun duniya Irfan yayi tak'i bu'dewa.
"Baby pls open the door let me explain, pleaseee my Deee let me in, I beg of you sweetheart.
"Kuka take tana fad'in" Just go away I hate you Master, I don't wanna see you ever in life,...
"Baby pls ki barni na shigo na baki maganinki I promise I won't be stubborn,....
"Durkushewa tayi a wajen tana ci gaba da kuka mai tsuma zuciya.
"Shi kuwa Irfan wann kukan nata ba k'aramin sosa ransa yake ba ji yake inama kusa dashi take da ya rungumeta cikin jikinta, it hurts him alot jiyo sautin kukanta. Zama yayi dirshan bakin k'ofar gamida kwantar da kansa jikin k'ofan.
Sameena ce ππΎ
ππππ *Mallakin Waye*
85
*Β©Sameen Aleeyou....βπ½*
_Queen Samy Novels Forum....ππ_
*#TEAM IRFANDEE*
"Yafi awa guda yana mata magiyan ta bud'e k'ofar tak'i saurarensa balle ta bud'e, wristwatch din hannunsa ya duba lokacin shan maganinta zai wuce dole ya sauk'a downstairs ya karb'o wani key a reception....
"Kwance ya ganta kan gado taci kuka har ta gaji, shi duk fargaban mata magana yake kana ganinsa kasan he's in guilty conscious, a hankali ya k'arasa jikin gadon tayi saurin ja da baya tana mai jan rigararta tana rufe jikinta,
"Hannayensa biyu ya d'aga kaman wanda akayi arresting kafin ya soma fad'in" Baby calm down I'm not going to harm you, pls calm down and let us talk sensibly.
"Girgiza kai ta soma har lokacin hawaye take kafin ta soma fad'in" You hate me ya Irfan, you raped me in the must painful way, how could you expect me to listen to you, the only thing I want now from you shine ka maidani Nigeria and ka bani takardan saki na, I can't stand you, bazan iya ci gaba da rayuwa da kai ba, baka da d'and'anin imani......."Kallon bakinta kawai Irfan keyi he just couldn't believe her, wai fah saki take magana, this is something that will never happen, not even in his dream, ko a da da yake mata kallon k'yama bazai iya sakinta ba balle yanzu da Allah ya wanke ta a idanunsa.
"Durk'usawa yayi kan gwiowinsa a gaban gadon yana fuskantar ta, ya had'e hannayensa waje guda alamun neman gafara kafin ya soma fad'in" Deee I know I hurt you with my actions, I know I don't deserve your forgiveness, but believe me ban tab'a jin sonki ya canza cikin zuciyata ba ban tab'a jin wani abu ya ragu na sonki da nake yi ba, I was stupid da banyi bincike akan abunda na gani ba, Deee pls don't punish me thay way don't say you'll leave me, wallhi kika rabu dani mutuwa zanyi, you are the love of my life the woman of my dreams, ban tab'a son wata mace ba face ke, ke kad'ai nake so from the very beginning, zan d'auki duk wani hukuncin da zakimin but bazan iya d'aukan rabuwa dake ba, this is the last thing da zan iya yi, I can't do without you Deee I just can't......Toshe kunnuwanta tayi da hannayenta alamun bata son jin kalamansa, da k'arfi take fad'in just get out of here, ka fita ko ni na bar maka d'akin.
"Dafe kansa yayi gamida furta "Ya Salam a hankali, Oh Allah see me through yayi maganar kaman mai rad'a.
"Ganin bazata daina kuka ba yasa cewa" shikenan zan fita but before then sai kinsha maganinki, bai jira cewarta ba ya d'auko tray daga parlor, sai satan kallonta yake kaman wani munafuki, cikin mintuna k'alilan ya had'a mata tea mai kauri ya soma b'alle maganin.
"Da kansa yayi niyyan bata amma tak'i yarda fir, dole ya bari tasha da kanta. Baison yayi nesa da ita yana son ya rungumeta cikin k'irjinsa, yana jin sonta jini da b'argonsa. "Deejah ta saci kallonsa duk ya wani susuce lokaci guda, hancin nan nasa tayi jazur haka kunnensa da shike sanyi akeyi ga kuma damuwa da yake ciki, tana gama sha kwanciya tayi ba tareda ta tanka sa ba, cikin sauri ya rufa mata bargo gamida k'ura mata idanu, yasani sarai lumshe ido kawai tayi dan bata son ganinsa balle ta masa magana.
"Yana son kwanciya cikin jikinta amma babu hali, baison ya kuma jangwalo wani mik'in dole ya mik'e ya nufi parlor jiki a sab'ule.
"Deejah ta bud'e idanunta gamida binsa da kallo, ya bata tausayi tasan duk abubuwan da yayi zaginta da sauransu duk don yana sonta ne, amma bata tab'a tunanin zai sha magani don ya illata ta ba, hakan da ta masa shine daidai dukda soyayyar sa dake azalzalanta cikin zuciyarta, dole ta danne ta k'waci 'yancinta.. lumshe idanu tayi dan