Showing 87001 words to 90000 words out of 159062 words
Chapter 30 - MALLAKIN WAYE COMPLETE Document from Queen Samy.txt
da dama sun cunkushe masa kwanyarsa, kallo d'aya Ammah ta masa ta gane tsananin tashin hankalin da yake ciki.... "Da kyar ya iya furta Ammah why? Why, meyasa daddy zai mun haka, already ina cikin tashin hankali, meyasa aka kuma jefani cikin wani tashin hankali, Ammah kinsanni, tun ina yaro kinsan halina idan bana son abu no matter what bazan so, why Ammah, meyasa daddy ya min haka. Rungumesa Ammah tayi hawaye na bin k'uncinta take fad'in" my dear daddynka sh7 ya yanke decision dinsa ni kaina bansan ya yanke wann shawara ba har saida ya aiwatar, Dear kayi hak'uri and accept the fact, ko babu komai ta fitar damu kunyan duniya.
"Kallon Ammah kawai yake yayinda jijiyoyin jikinsa sukayi rud'u rud'u idanunsa yayi jajazur haka nan fuskarsa. Bai ce mata komai ba sai k'arasawa closet dinsa da yayi ya shiga fito da kayansa.... "Da sauri Ammah ta k'araso ta rik'e hannauensa cikin kuka take fad'in" no irfan dan Allah kar ka tafi, kar ka bar k'asar nan.
"Murmushin takaici yayi kafin yace " what is alreasy done is done, kunyi amfani da k'arfin ikon da kuke dashi a kaina kun kuma jefa rayuwata cikin wani gararin, am not leaving the country, bazan sake bijirewa umarninku ba, saidai wnn aure da akayi gangar jikina kawai aka aura mata har aba zuciyata bazata tab'a zama *Mallakin ta* ba. Abinda ya faru shekarun baya zai maimaita kansa tarihi zai maimaita kansa.
"Daga haka yaci gaba da abinda yakeyi...... "Kiss ya manna wa Ammah a goshi kafin yace I lobe you, daga haka ya d'au jakar laptop d'insa yaja trolley d'insa ya fice ya bar Ammah nan tsaye hawaye na bin k'uncinta tana jin sanda Irfan yayi key ma mota, a guje ya fice daga gidan wanda saida securities masu tsaron gate suka razana.........
*Muje zuwa Fanz*
Queensamy ce.
[8/28, 14:10] Umar Dalha: ππππ *Mallakin Waye*
63
*Β©Sameena Aleeyou.....βπ½*
_Queen Samy Novels Forum......ππ_
"Hajiya Karime sai faman bin tapkeken parlorn take da kallo, komai yaji inji masu iya magana, tsarin gidan gwanin ban sha'awa ne, zama tayi a kujeran dake gefen na Azee kafin ta dubi Azee wacce ta d'aura k'afa d'aya kan d'aya ta washe baki tace" Kai 'yar jikalle ta kin burge gaskiya, irin wann daula da kika shiga, haba ai wann gida da 'yar halak ya dace bada 'yar tsuntuwa ba tashin gidan marayu...
"Murmushin k'asaita Azee tayi tana wani karkad'a k'afa tamkar wata basarakiya kana tace" umhm ai 'yar tsohuwa barikiji wllhi na d'au alwashin sai na *Mallaki Irfan* tako wani hanya ne, inason shi fiye da komai a duniyar nan..... "Tab'e baki Hajiya tayi kana tace" Dalla rufe min baki sakarya kawai, ki bud'e kunnuwanki da kyau dama ki saurareni, bawa7 kin auresa ki zauna soyayyan sa ya karki ba, a'a k'ok'ari zakiyi ki tasta abinda zaki samu na dukiya, ke nibama wnn ba, danni Irfan d'in da Ubansa basa gabana, banida burin daya wuce su mutu dukiya ya dawo hannunku keda uwarki kinga idan suka mutu M&M Builders ya zama *MALLAKIN MU*...... "Zaro ido Azee tayi fuska tamau take hararan Hajiya kafin tace" tir da bakinki Hajiya, ni wllhi ban auri Irfan dan na masa fatan mutuwa ba, kanme zakiyi ma mijina fatan mutuwa, kinsan irin azaban dana sha kafin na *Mallake sa* kuwa, toh wllhi tun wuri gwara ki janye k'udirinii dan ko ciwon kai ya same mijina ke zan kama......
"Baki sake Hajiya ke k'are ma Azee kallo kafin ta shiga tafe hannaye tana sallallami, "Oh Ni Karime naga jaraba, yanzu Azeeza keda uwarki shine maza sun shanyeku, kun zauna kun saka jaraban son d'a namiji a zuciyanku ko. Toh wallhi kuyi hankali dan namiji yafi komai takaici a duniya. "Azee ta turo baki tace eh koma dai meye ki fad'a ina son Irfan ehe....
"K'wafa Hajiya tayi kafin tasa hannu ta warware wani k'ulli a bakin zaninta ta ciro wani k'ullin magani ta mik'awa Azee tace" ungo karb'i...
"Yamutsa fuska Azee tayi tana bin Hajiya da mugun kallo kafin tace" meye wnn d'in...
"Ubanki, nace ubanki ne, Azeeza ki fita a idona.... cewar Hajiya.
"Toh na sani ko na miye. Cewar Azee.
"Dan ubanki zan baki maganin mutuwa ne, toh ki bud'e kunnuwanki da kyau kijini, wnn magani da kike gani matsi akeyi dashi da zaran mijinki ya kusanceki ya mance da wata mace kenan a duniya bayanki.....
"Tuni Azee ta washe baki tasa hannu ya fizge k'ullin maganin daga hannun Hajiya tace" Haba yanzu naji bayani Hajiyata, shiyasa nake ji dake....
"Yan'e baki Hajiya tayi gamida kaima Azee duka a cinya tace" ja'ira wato ta nan kika di k'wari... " Auchhh! Azee ta fad'i gamida kama yanda Hajiya ta d'aka mata duka tace " Haba Hajiya wann hanun naki ai sai ya jimin ciwo, abu kaman bayan guza.
"Hajiya ta had'e giran sama tayi ma Azee dak'uwa tace hungu naki uwar iyayi, wann hannu nawa da kike gani yafi na budurwa 'yar sha takwas. "Azee ta kwashe da dariya tana kashe ido ma Hajiya tace " wayyo Irfan can't wait to share a bed with you.
"Yo ni nasan me kike cewa, Hajiya tace....... "Sallaman da suka jiyo ne ya katse masu hiransu.
"Da mugun mamaki Hajiya Karime take bin mai sallaman da kallo, take ta had'e fuskanta tamau, ta soma tofe jikinta da addu'a wai neman kariya daga mayu.
"Ba kowa bace illa Yakumbo kakar Azee.
"Girgiza kai Yakumbo tayi gamida k'arasa shigowa, zata zauna bisa kujera Hajiya tayi saurin dakatar da ita ta mik'e daga zaune da take tana fad'in" A'a a'a da Allah malama kar ki zauna ki shafa mata burbud'in talauci a kujera.
"Baki Yakumbo ta sake tana kallon hajiya karime. Nan Hajiya taci gaba da fad'in " haba ki duba lokaci ki gani k'arfe 9 na dare wata uwar zakizo yi gidan yarinya salon ki lashe mata miji....... "Azee dake zaune tana kallon k'ask'anci ma Yakumbo har lokacin bata furta komai ba.
"Yakumbo ta girgiza kai kafin tace" Karime kiyi hankali da duniya bazan gajjiya da miki wann nasihan ba, snn ni ba zama nazoyi gidan nan ba, abun ne ya dameni ace Azeeza tayi aure a garin nan babu wanda ya sanar dani ina a matsayin uwar mahaifinta.....
"Shewa Hajiya tayi harda rangad'a gud'a kafin tace" Yo akan wani dalili za'a sanar dake inyi, wata tsiyar zakiyi idan an sanar dake, salon 'yan biki su watse dan irinku a waje ai annoba ne, tunda an sanar da k'anin mahaifinta ai ya wadatar ki gode ma Allah ma,
"Bak'in ciki ya tokari Yakumbo, takaici da nadaman zuwa gidan Azeeza ya isheta, girgiza kai tayi snn tace" Karime keda d'iyarki Laila babu abinda zance maku saidai Allah ya saka mun, kun rabani da d'ana Safwan snn kun rabani da tilon jikata wacce nake ganin fuskan mahaifinta a tareda ita Azeeza. Kuje duniya ne ta ishi kowa riga da wando......
"Dariya suka fashe dashi har Azee kafin Hajiya tace" Safwan dai dole ya rab'e mu dan munada abin duniya, sann mun sama masa aikin yi mun zamar dashi mutum, keda kina son jikar taki ai da kina kula da ita, amma ko daya bakiyi, bakisan cinta ba baki san shanta ba bakisan suturanta ba, ko dubata baki zuwa kiyi, snn bawan Allah daya zame mata uba ya aurar da ita ga d'ansa na cikinsa ke ba abin kije kiyi godiya bane ma, sai ki kwaso tsamaman k'afarki kizo kina mana mita, dashike ke 'yar adam butulu ce. Kodayake dangi tsiyace ke idan banda kaddara da rabon haihuwa babu abunda zai had'a d'iyata Laila da d'anki.... maza tafi ki bamu waje kafin ki lashe mu,.....
"Yakumbo ta goge hawayen da suka zubo mata da bakin hijabinta kafin tace" Allah yana nan baya bacci, ina rok'on Allah kafin ku bar duniya Allah ya nuna maku iyakarku.... daga haka ta juya ta fice... hajiya tabita har waje tana ci gaba da sababi.
"Azee kan tsaki tayi gamida lumewa cikin sofa.
"Fitan Yakumbo da kad'an sukaji ana bud'e gate, da sauri suka nufi wimdow har suna rige rigen lek'awa,
"Motan Irfan suka hango tana k'ok'arin kunno kai cikin gidan, malam Audi ya bud'e masa gate..... "Take Azee ta soma murmushi ta shiga gyara rigar jikinta tana tambayan Hajiya ko tayi kyau. Hajiya tace ai babu na mijin da zai ganki bai k'yasa ba shaleleta... Haba nan fah kan Azee ya fashe, taci gaba da lek'en window tana ganin fitowarsa daga cikin motar bayan ya gama parking.
"Yayi mata kyau sosai, haske wutan lantarki ya haske kyakyawan fuskar sa, askin da yayi sai ya k'ara mata kyau, k'uruciyarsa ya fito sosai, tsan tsan k'aunarshi da son kasancewa dashi ne ya mamaye zuciyar Azee, tana gani Malam Audi ya k'araso suna gaisawa.
"Daga nan backseat ya bud'e ya ciro trolley dinsa da jakar laptop dinsa, saida ya k'are ma gidan kallo kafin ya soma tafiya.. tana ganin yayi hanyar shigowa tayi saurin komawa mazauninta ta zauna harda gyara rigarta rabin k'irjinta ya fito...
"Su hajiya karime an bazama ido ana sauraren shigowar Irfan.
"K'amshin turarensa ne ya soma dakan hancinsu, suna jin shigowarsa harda wani gyara zamansu.
"Irfan na shigowa yanda kasan baisan da wani hallita a parlorn ba haka yasa kai zai wuce stirs......"Hajiya Karime tayi ido ma Azee kan taje ta masa magana, Azee kuwa mugun tsoronsa da shakkan tunk'aransa ne ya sauk'o mata, fuskansa kawai tamkar bai tab'a dariya ba.
"Ganin dai da gaske wucesu zaiyi bai masu magana ba yasa Hajiya saurin mik'ewa kana tace wa Irfan " a'ah ango sannu da isowa, .... "Angon data kirasa dashi ji yayi tamkar ashar ta runtuma masa.
"Ina yini,... Hajiya ta kuma fad'i...
"A kaikaice ya d'an kalleta da kyar kaman me koyon magana ya iya ce mata "Sannu fah" wayarsa ce ta soma ringing ya k'ara wayar a kunne yana hayewa stirs.....
"Hajiya Karime ta dawo da sanyin gwiwa tana kallon Azee da damuwa ya nuna a fuskanta,
"Kindaiga abimda nake fad'a maki, toh kuwa sai kinyi da gaske dan wnn yafi ubansa miskilanci. Ajiyan zuciya Azee ta sauk'e kana tace naji na gani zan iya Hajiya.
"Hajiya Karime ta tab'e baki gamida mik'ewa ta d'au mayafinta ta yafa tace "Toh ni na tafi idi yazo d'aukana, kindaiji abubuwan da na fad'a maki, kisan yamda zakiyi amfani da maganin nan daga haka Azee ta rakata har k'ofa kafin ta juyo tana zullumin yanda zamansu zata kaya da baud'edd'en mijin nata mai cike da miskilanci da soyayyar watan ta a zuciyarsa.
"Fuskan ta duk ya kumbura sabida kuka, hotonsa ta ciro daga gefen jakarta tana kallo, yayi murmushin sa da yakeyi da gefen bakinsa wanda yake kashe 'yan mata, a US yayi hoton yayi kyau sosai, wasu hotunan kuma a nan yayisu tareda ita duk suna mirmushi, tun kafin farin cikimsu ya juye zuwa akasin sa. Rungume hoton tayi hawaye d'aya bayan d'aya na bin k'uncinta......
"A b'angaren Irfan ma yana fitowa daga wanka laptop dinsa ya bud'e ya shiga folder din da yayi saving pictures dinta, d'aya bayan 'daya yake bin hotunan nata da kallo, "runtse idonsa yayi yana so ya gohe hotunan amma ya kasa goge koda guda ne, " jifa da laptop din yayi ya soma fad'in" why! Why Deee, why did you do that, meyasa kika min haka, na kasa cireki a raina, na kasa tsanari kaman yanda kika tsane ni, meyasa bazaki bar min zuciyata ta huta ba... "Dafe kansa yayi yana toshe kunnuwan sa fuskar sa da idanunsa sunyi jazur....... "Azee dake mak'ale jikin k'ofa ta gama jin komai, nan ta yanke shawarin shiga d'akin... a hankali ta kama handle din ta bud'e k'ofar.....
"Can ta hangosa gefen gadon yana zaune d'aure da towel a kugun sa ya dafe kansa... "Kaman ance ya d'ago fuskar sa....
Queensamy ce.
[8/28, 14:11] Umar Dalha: ππππ *Mallakin Waye*
64
*Β©Sameena Aleeyou.......βπ½*
_Queen Samy Novels Forum.....ππ_
*I would like to devote this spectacular chapter to my dear fans also Irfan's and Dee's fans.... lols π, I don't know how to say it, but to be honest am so pleased with the way you guys love this story of mine. "When I started writing this novel ko kad'an ban kawo zai samu karb'uwa wajen mutane ba har haka, thank goodness for that..... Also thank you all for your support and also for spending your precious time in reading this book of mine, though am not perfect but I would try to do all my best just to make it more enjoyable for you guys. How I wish zan iya zayyano sunayenku gaba d'aya my dear amazing lovers, wllhi duk yanda kuke Sameena AKA Queen Samy tana sonku from here to the end of the universe..... #1Luvππππ*
"Kallonsa take babu ko kyafta ido, faffad'an k'irjinsa da farin fatarsa yayi mugun tafiya da ita uwa wani duniya.... "
"Sosai idanun Irfan suka kad'a sukayi jajazur haka nan fuskar sa tayi ja sosai pink lips dinsa kuwa tamkar ya shafe jan baki dama idan ya fito daga wanka haka bakinsa yake k'ara ja sosai balle kuma ransa na b'ace, mugun takaici ne ya kamasa ganin yanda Azee take binsa da kallon k'urillah, he just stand looking at her.... "Wani mugun tsawa ya daka mata wanda nake tunanin harta masu gadi sun jiyo sautin tsawan "
"KEEEE!!!!!!
"Razana tayi nan ta soma b'ari tana zare ido... cikin in.. in naa take fad'in" am sorry pls bansan kana shiryawa bane....
"Wani takaicin ne ya kuma kama sa... gajeren tsaki yayi kafin ya mik'e ya nufo yanda take, "cike da fad'a yake fad'in " and who the heck give you the right to come into my bedroom, are you insane or what,???? Girgiza kai ta soma cike da tsoro dan bata tab'a ganinsa a yanayi irin haka ba... gajeren tsaki yayi gamida watsa mata mugun kallo yana me nuna mata k'ofa yace" Oya get the hell out of here, and let me warn you for the last time, don't you dare think of entering this very room. Daga haka yasa hannu ya bud'e k'ofar da k'arfi yace "OUTTT!!!
"Sum sum tamkar wacce k'wai ya fashe ma ta fice daga d'akin, tsaki yayi gamida rufe k'ofar da k'arfin gaske.... "Shi dan Allah why on earth daddy zai masa haka, of all people a rasa wa za'a aura masa sai wann disgusting mere girl din, saikace wanda ake neman kai dashi, a fili ya "furta forking shitt" gamida yin gajeren tsaki, shifa baima tunani he can stand same roof with her. He must do something to get rid of her. K'arasawa closet d'insa yayi ya soma shiryawa....
"Azee tana shiga d'aki gaban madubi ta k'arasa, kallon kanta ta shiga yi tana duba kwalliyan data shera don Irfan wanda shida babu duk d'aya ne, tunda wanda akayi domimsa baiyi noticing ba, wani sabon tsanar Deejah ne ya tokareta, duk a sabida ita take samun wann mishkila, gashi dai ta auri Irfan amma da alama *Mallakar sa* zaiyi matuk'ar wuya a gareta, sak'e sak'e ta soma yanda zata b'ullo wa lamarin....
"Shiryawa yayi cikin amless riga ash color tareda threequater swede shima ash color, sauk'owa downstairs yayi ya nufi kitchen, .... nan wani sabon takaici ya tokare masa mak'oshi dan Irfan d'an gayu ne na k'arshe d'an son tsabta ne gashi da alama wacce aka had'asa zama da ita akasin haka ne, gaba d'aya kitchen d'in was on tidy, for goodness sake ta ina zai iya had'a coffe d'in da ya fito da niyan had'awa, dole gobe goben nan ya d'auko Hajja dan bazai iya da wann kazantar ba, gajeren tsaki yayi gamida bud'e fridge ya d'au juice abinda bai saba sha ba sai ya zama dole he preferred natural drinks daga haka ya fitowo ya nufi waje yana sipping juice d'in tamkar magani...
"Tana jin an tab'a k'ofa tayi saurin lek'awa, hangosa tayi tsaye jikin wasu kujeru na shak'atawa wayansa yake kan faman dannwa lokaci guda na sipping drinks d'insa..... "Shigarsa yayi mugun burgeta, kai komai na irfan abin burgewa ne, tana gani ya zauna a d'aya daga cikin kujerun, lumshe idanunta ta kumayi tana tunanin inama ace auren soyayya suka yi, ina yanzu haka tana kwance kan cinyarsa ne a garden d'in nan...
"A b'angaren Irfan ma duniyan tunanin ya tafi, inama yanzu haka yana tareda Dee d'insa, yasan ko kada wasa da bai fito waje ya zauna ba, da yanzu yana gurzan soyayyan sa son ransa, abubuwan da suka faru suka dawo masa,
"A hankali ya furta i'll delete you from my memory Dee, K'asaiteccen murmushi yayi kafin ya kurb'i juice d'insa ya furta " I'M IRFAN MUMTAZ wanda yake gwaran kan matan turawa, I won't let you give me hell Deejah.....
" Wata b'angare na zuciyansa ta soma tambayarsa, "Shin idan da gaske Deee son Daddy take shiyasa tak'i ka yaya zakayi da soyayyanta da har yau kake d'awainiya dashi.
"Girgiza kai ya soma kafin ya furta "No way it