Showing 135001 words to 138000 words out of 159062 words

Chapter 46 - MALLAKIN WAYE COMPLETE Document from Queen Samy.txt

20 Dec 2024

10381

wa Irfan yasan haka ne kawai zai sa ta kawo masa.


"D'an tura glass door din tayi ta zuro zallan hannunta me rik'e da towel din tace" Oya gashi,... Kan ta ankara saiji tayi ya had'a dukda hannunta ya jawota cikin bathroom din......






Sameena ceπŸ‘ŒπŸΎ
[10/11, 10:05 PM] β€ͺ+234 803 864 9695‬: πŸŒ—πŸŒ—πŸŒ—πŸŒ— *Mallakin Waye*


94


*©Sameena Aleeyou....✍🏽*


_Queen Samy Novels Forum...πŸ“–πŸ“š_




*I Sincerely Dedicated this Chapter to All Members Of DUNIYAR NOVEL Group, To Be Honest I Really Appreciate How You Guys Luvs This Story Of Mine, You Guys Means Alot to Me, Thank You And Thank you Again for All The Support You've Given To Me. #1Luv πŸ’πŸ’˜πŸ˜πŸ˜˜*




"Runtse idanunta tayi tanai masa kukan shagwab'a gamida dukan k'irjinsa da hannayenta tana fad'in" I knew it, I knew you're up to something again...."Bata ankara ba saiji tayi harshensa cikin bakinta, passionately yake kissing nata jin ya soma zura hannu cikin rigarta ne yasat, "Ware idanunta tana k'ok'arin turesa Irfan ya kuma matse ta cikin jikinsa, saitin kunnenta yake rad'a mata" Baby I've the all the right, you're mine I'm yours. "Wani dad'i ne taji yana ratsa illahirin zuciyarta da duk wani movement dinta, lumshe idanunta tayi tana shak'an daddad'an k'amshinsa... "Muryarsa ta kuma jiyowa yana fad'in",
"Kin tuna that kiss that I stole from you lokacin bamuyi aure ba,..."D'an sassauta rungumar da ta masa tayi kafin ta d'ago manyan idanunta ta sauk'e su kan kyakkyawan fuskar Irfan..."Ganin face d'inta ya d'an canza ne yasa sa saurin rik'o hannayenta cikin nasa murya can k'asa yace" I really... I'm sorry Dee, I'm truly sorry for all the bad things that I did for you, ..." dan sunkuyowa yayi yana kallonta kafin yace "Did you forgive me my love?
"Shiru tayi kaman bazata ce komai ba, "Kirjin Irfan har ya soma bugun tara tara, ji yayi ta rungumesa sosai kafin tace" Na yafe maka tunyuni my love, and pls ka daina rok'ona haka, I'm all yours ya Irfan, and nothing can separate us from now on.
"Murmushi yayi gamida shafa gashin kanta kafin ya rungumeta sosai yayi kissing sumar ta a hankali ya furta" I love you Dee, I love with each and every blood going through my vains, baby I just couldn't imagine how life could be without you. "Murmushi tayi gamida d'ago face dinta ta dubeshi, a hankali ta furta "My love we gotta get going kaga zuwa later snow zai iya cike hanya.
"Kiss ya manna mata a kumatu kafin ya rik'o hannunta suka k'araso closet...."Kallonsa tayi kafin tace "I'll be waiting for you at the parlor..." Ji tayi ya rungumota ta baya kafin yace" Baby you're not done yet, saura ki shafa mun mai ki shirya ni..."Had'e gira tayi gamida hard'e hannaye bakin nan a ture zatyi magana, Irfan ya girgiza mata hannu kafin yace" No any complain, just finish your duty and get going.
"Buga k'afa ta soma cike da shagwab'a take fad'in" Kai my love you know I can do that, please mana.
"Daga kafad'unsa yayi alamun ko oho kafin ya k'araso cikin d'akin ya kwanta kan gado a rigingine harda wani d'aura k'afa d'aya akan d'aya.
"Harga Allah tana son zuwa wajen Aunty Bilki yau snn tana missing twins suna d'ebe mata kewar Nilam, idan kuwa tana son fita dole tayi abinda Irfan yace.
"Baki anture ta k'araso gaban sa ta tsaya..."Kallonta yayi yanda ta tura baki sai ta basa dariya, gimtse dariyarsa yayi kafin yace" what? Kin na son fita, ta gyad'a masa kai da sauri.
"Okay fine then ki shiryani sai mu fita.
"Lotion din ta d'ago ta nuna masa, murmushi yayi kafin ya mike zaune yace" I can see you're so desperate to see Aunty B n twins, oya go ahead sweet shirya mijinki.
"Toh ka rufe idonka kuma idan ka bud'e zan daina. Irfan ya kuma gimtse dariyarsa kafin yace" Okay fine na rufe.
"Haka Deejah ta shafa masa man duk wani iri take ji, laushin jikinsa tamkar ba namiji ba, a b'angaren Irfan shima yanayi mai wuyan fasaltuwa ya shiga dan kuwa hannunta very soft yake har baiso ta gama shafa man ba. Wajen sa kaya ma yak'i akayi da Deejah, shi kuwa Irfan ya dage sai ita zata saka masa.
"Wani gray long sleep shirt ta d'auko masa da faded color blue jeans, riga kawai ta saka masa shima da k'yar wando kam kuka ta saka masa sanda yace sai ta sa masa, dole shi ya k'arasa shirinsa dan kuwa bazai jura ganin kukanta ba. Cikin ransa yake fad'in" Sannu a hankali sai na cire maki wann kunyar naki.


"Gray jacket da bak'in covers ta saka sai dark green vail data zagaye neck dinta dashi, light makeup kawai tayi ba k'aramin kyau tayi ba. Irfan sandarewa yayi yana binta da kalo sanye yake cikin Bak'ar jacket gray shirt dinsa ya d'an fito ta sama da shike high neck ne bakar booth, shigar sanyi sukayi sosai don alreday snow ya soma cike gari sabida lokaci ne na winter, ba k'aramin kyau shima yayi ba. K'arasowa yayi gamida kissing goshinta yace" Baby you looks spectacular you so gorgeous. Murmushi kawai tayi kafin tace" Shall we tana wani fari da idanu. Hannuta ya saka cikin nasa kafin yace "Sure my love.
"Receptionists sai gaishesu suke dashike yanzu duk sun saba sosai.
"Filin buga wasa na *Manchester United Food Ball Club* Irfan ya soma kaita, Deejah tasha kallo haka suka ringa daukan selfie shida ita, a take Irfan yasa aka masu Jassy na en k'wallon club din Man United bayan an rubuta *IrfanDee* , daga nan suka wuce wani tampatsetsen park nan ma they had alot of fun, pictures iri da kala suka d'auka, daga nan Wani hadadden Islan ya wuce dasu yanda suka ringa wasa da k'ank'ara cikin turawa, daga nan suka wuce wani makeken Mall sukayi sayya ciki harda tsaraba wa twins da Aunty Bilki.
"Tunda Deejah tazo Manchester bata tab'a jin dad'i irin ta yau ba, tabbas irfan ya tabbata masoyinta, jin sonsa take kaman ta maidasa cikinta, sun zamo tamkar taurari wajen mutane don kuwa duk yanda suka wuce kallonsu kawai ake, wannan kenan.

"Haka rayuwa ta kasance masu a England cikin jin dad'i da soyayya, for sure sunyi spending Honeymoon dinsu a Manchester, Yau saura masu sati guda cif su baro k'asar England....




*Abuja, Nigeria*


"Zaune suke a parlor sunyi jigum jigum, sabida tsaban d'oyin da k'afar Laila keyi basa iya shiga d'akinta, Hajja ce ta shigo da warmers na abinci ta ajiye gabansu ta shiga serving nasu, babu wanda ya kalli abincin cikinsu balle suyi tunanin zasu iya ci, kewar Ammah da Engr ya cikasu, haka Hajja ta zauna ta shiga lallashinsu had'i da masu labararruka na banndariya.

"Azee ce ta shigo kaman wacce aka korota, ko d'an gayun da ta saba ma babu, ta fige ta d'aid'aice tayi bak'i ko kula yaran batayi ba ta shige sashen uwarta. "Kallo suka bita dashi ba tareda sunce komai ba, Amir ya tab'e baki gamida toshe hanci yace" Itama warin takeyi I guess, hannun 'yan uwansa ya rik'o suka fita waje field.




"Mommy ki taimaka ki tashi mu tafi asibiti ki duba fa ki gani ko taka k'afar bakiyi cewar Azee da hancinta ke a toshe har lokacin. "Laila ta muskuta kafin tace" Azeeza ban tab'a ganin azabebben ciwo irin wann ba, anya ba kamuwar Allah bane ya soma kamamu.
"Gajeren tsaki Azee tayi kafin tace "Mommy ki tashi mu tafi mu d'au Hajiya na kaiku asibiti, daga can gidanta nake itama duk ta fita hayyacinta sabida k'urjin da ya fito mata a hammata ya fashe yana wani irin wari snn ya sauk'o har hanunta, k'arewa uwa ma guduwa tayi don d'oyin da Hajiya keyi tayi yawa.
"Laila ta d'aura hannu aka kafin ta kurma ihu tana fad'in "Azeeza sammu aka mana, wllhi asiri aka mana, amma ko wani shege ne sai mun karya asirin nan sai yasan duk wanda yaci tuwo damu toh shakka babu miya yasha.




"Sadiq ne yayi parking motarsa a haraban gidan, yaran suna ganin motar suka nufo su a guje suna masu oyoyo, haka Sadiq ya ringa hugging nasu 1 by 1 daga bisani Nadiya ta wurga masu harara kafin tace" Oho wato kunfi son Ya Sadiq yanzu sama dani koh.
"Nilam ta kuma mak'ewa jikin Sadiq tana fadin" Ni de Ya Sadiq nd Anti Dee are my best friends. Gaba daya suka sa dariya.."Aiman da Amir kuwa da gudu suka k'arasa suka rungume Nadiya.
"Ayman sarkin en bada rahoto tuni ya cika su da magana, Aunty Nadiya "Aunty Laila batada lafia and she's smelling so awfully, Nilam tayi saurin fad'in" Even the house is smelling bad...Amir yace and you know what, that rude Anti Azee is here, she's inside talking to Anty Laila.


"Sadiq da Nadiya suka kalli juna,..."Nadiya ta dube su tace" What Azee is here, are u sure, what the heck is she doing here....."Ganin Nadiya zata saki layi yasa Sadiq saurin fad'n" Ok Kids let's go inside.... "Gaba 'daya suka nufi cikin gidan.


"Kusan cin karo suka da Azee rik'e da Laila zasu fice...." Haka kurum ganinsu ya haifar wa Azee da fad'uwar gaba, d'an k'ak'aro murmushi tayi kafin ta soma gaida Sadiq, Nadiya kuwa banda watsa masu mugun kallo babu abunda take.
"Sadiq ne kawai ya gaida Laila Nadiya kam jan k'annenta tayi suka shige cikin parlorn.
"Tambayar Azee yayi ina suka nufa nan take shaida masa asibiti zasu, cikin sauri yace bari shi ya kaisu, da farko Azee cewa tayi ya bari kawai amma ya nuna zaiyi, dole ta hak'ura ta amince kan ya kaisu d'in.
"Sauri sauri ya shigo ya fad'awa Nadiya, da fark'o k'in yarda tayi saida yayita lallashinta ya nuna mata matsayin Laila da Azee a gidan, Laila tamkar inlaw dinsa take haka Azee tunda matar Irfan ne, Irfan abokinsa ne wani b'angare yayansa tunda k'anwarsa yake aure, snn duk wanda ka taimaka Allah zai taimaka maka, suna cikin hali na buk'atan taimako, haka dai da dad'an kalaman sa yayi convincing Nadiya, snn yace ita ta kula da yaran.




"Saida suka biya gidan Hajiya suka d'auketa, wari duk haka ya cika motar, babu yanda Sadiq ya iya gashi da k'yank'yani da sauri jin wari, a haka dai har suka isa asibiti... "Wheelchairs aka kawo snn aka d'aura Karime da Laila akai aka shige dasu cikin asibitin, "Azee duk tasha jinin jikinta sai faman godiya take wa Sadiq.


"Dr ya fito ya samu Azee da Sadiq a reception yayi masu bayanin komai kan za'a basu gado snn ya fad'i charges din. Babu musu Sadiq ya koma mota ya bud'e safe dinsa ya ciro kud'in ya kawo wa Dr. "Azee gaba d'aya kunya ya rufeta, ace kamar ita wai abokin miji ne ke d'awainiya da iyayenta, nan ta tuna irin tsanar da Laila da Karime sukayi wa Sadiq yau gashi ya masu rana ya taimaka masu. Shakka babu da baya nan batasan yanda zatayi ba da charges dinsu, zuwa banki ma wani long process ne a wann condition din nasu..."
"Azee ce ta shige d'akin don ganin yanayin jikin nasu. Shikuwa Sadiq wayar Nadiya ce ya soma shigo masa, nan ya fad'a mata duk yanda sukayi snn yace zaiyi dropping Azeeza a gida zataje ta shirya ta dawo.
"Nadiya tace" Okay fine nima zan d'au mota a nan gida kawai sai mu wuce can gida nidasu Nilam, inaga kaman zasufi jin dad'i kafin su Daddy su dawo. "Sadiq yace" Good suggestion sweet, drive safe kinji, and take care of your little ones." Murmushi tayi kafin tace" See you home luv. Saida ya manna mata kiss ta cikin wayar kafin yayi hanging. "Azee dake tsaye tana kallonsa ba k'aramin burgeta sukayi ba, inama haka irfan yake mata, wata zuciya tace mata k'ila yana can yana yiwa Deejah irin haka ke kina nan an barki da jinyan masu gyambo...."



"Har k'ofan gida Sadiq ya kaita, ta kuma masa godiya kaman wata mutuniyar arziki, dan murmushi kawai yayi kafin yace" Haba Azeeza we're all family ki daina mun godiya haka wa kaina nake, Allah dai ya basu lafiya. Idan zaki koma if u can't drive regarding your condition sai ki fad'a ko ma Nadiya ce sai a turo driver.
"D'an murmushin yak'e kawai tayi kafin tace "No I can drive, babu damuwa, sallama sukayi a zuciyarta tana tunanin duk randa kowa yasan cikin k'arya gareta tabbas zata shiga uku.
"Karya kan motar da Sadiq zai yi ya hangi motar Ahidjo ya karyo kwana, take zuciyarsa ta soma tabbatar masa da zargin da yake yi, cikin sauri Sadiq yaja motarsa ya bar layin......






*Germany*


"Zaune suke sunyi jigum jigum kowa addu'a yake cikin zuciyarsa, yau suke sa ran Baba Alhaji zai farfad'o daga aikin da aka masa a heart d'insa, likita ya tabbatar masu muddin bai farfad'o yau ba toh komai na iya faruwa.
"Ta cikin glass suke hangosa yana kwance bisa gadon hancinsa manne da oxygen ga na'ura me nuna bugun zuciya tana ci gana da aikinta...
"Fatimah ta k'ura masa ido tana tuno rayuwarsu cikin jin dad'i a baya, cikin zuciyarta take fad'in" Ya Allah ka tashi kafad'un Baba na ya Allah ka bashi lafiya, ya Allah kasa da rabon nida shi mu sake kasancewa tare...."ire iren addu'o'in da take kan yi kenan cikin zuciyarta," Kaman wacce aka ce ta kalli yatsun hannunsa nan taga ga suna motsawa....




Sameena ceπŸ‘ŒπŸΎ
[10/11, 10:05 PM] β€ͺ+234 803 864 9695‬: πŸŒ—πŸŒ—πŸŒ—πŸŒ— *Mallakin Waye*


95


*©Sameena Aleeyou...✍🏽*


_Queen Samy Novels Forum...πŸ“–πŸ“š_




_" Kaiii wayyo cikina those ladies made me laughed like crazyπŸ˜‚πŸ˜…......Aunty Hafsat naji sak'onki e don make me laugh aswear πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ€£πŸ€£ Azee nd Ahidjo are your shining stars what a messπŸ™Š I pray Yesmin will never leave them in peaceπŸ˜‚, Mori kekuma masoyiyar Safwan da Yussy πŸ˜†, Hmmm bazan ce komai ba but surely Irfan is coming for those two... Hahahah there's Fire on the mountain oo..."Run! Run!! Run!!! Let's see who's gonna left behind_πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ€£πŸ€£


_Sophie B I heard that you're a very big fan of Engr and Fatee, I'm with you gurl their love for each other is simply amazing.... A Long lost storyπŸ’˜πŸ˜‚πŸ˜‚ What a Real definition of true loveπŸ’_


*Barrister Asmy sak'on gaisuwarki ya iso mun, na gode sosai Allah ya bar k'auna 😍😘*




"Mik'ewa tayi kaman wacce aka zabura ta shiga masu nuni da Baba Alhaji ba tare da ta furta komai ba, Duk suka mik'e suna binta da kallon mamaki, yanda take masu nuni suka kalla, shakka babu hannun Baba Alhaji motsi yake. "Bakunansu ne ya shiga furta Alhamdulillah, annuri yancika fuskokinsu.. Hawaye suka soma sauk'a idanun Fatimah tuni ta rungume Ammah tana fad'in "Ammah ya tashi, Allah ya tasheshi, Allah yaji addu'anmu, Engr kuwa kallonta yake har ransa yake farin cikin ganinta cikin farin ciki, jinyake kaman ya rungumeta cikin jikinsa, cikin sauri ya nufi kiran Dr.




"Saida Dr ya shiga yayi d'an dube dubensa kafin ya masu izinin shiga,
"Tun daga nesa take kallonsa memories da dama suna dawowa kwanyanta, tun lokacin data soma wayo, ma'ana tun tana yarinya good moments da suka kasance ciki shi da ita da kuma marigayiya mahaifiyarta Hindat, a hankali tasa bayan hannunta ta goge hawayen kafin ta k'arasa gamida kwanciya cikin jikinsa, take ta fashe da wani irin kuka mai ban tausayi. "Ammah ta juyo ta dubi Engr wanda shima saida ya zubbada k'walla rungume juna suka yi suna masu tausaya wa Fatimah.
"A hankali ya bud'e idanunsa tass ya sauk'esu kan tilon d'iyarsa wanda a baya ya cire rai zasu sake had'uwa, hannu ya d'ora bisa kanta yana shafawa a hankali...."Da sauri ta d'ago tana dubansa, hawaye ne shima a idanunsa, fuskanta ya rik'o da tafukan hannunsa kafin yace cikin murya irinta marrasa lafiya" Mama ta, mama ta ashe zan sake ganinki, ki fad'a mun kece a gabana ba mafarkin da na saba yi ba.
"Tana hawaye tana murmushi take fad'in" Baba nice, Fatimar kace, nice little Angek dinka....."Tuni ya rungumeta dukda raunin da yake dashi amma haka ya rungumeta sosai cikin jikinsa hawaye na bin k'uncinsa. A hankali yake fad'in" Allah na gode maka da baka wa Karime daman kashe mun tilon d'iyata ba, Allah na gode maka daka sake hada fuskokin mu,...."Dagowa tayi tasa hannu ta shiga share masa hawayensa kafin tace" Baba I'm here nothing can separate us from now on, murmushi kawai Baba Alhaji yayi dan yasan mai gaba d'aya ta kusa rabasu,.
"Sai snn Engr da Ammah suka k'araso jikin gadon, Baba Alhaji ya sakar masu murmushi tuni Engr ya rungumesa dan farin ciki, Baba Alhaji ya kalli Ammah da har lokacin murmushi take kafin yace" Salmah na gode, na gode k'warai da gaske, uban giji ya saka maku da mafificin Alkhairi.
"Ammah ta murmusa kafin tace" Alhaji ka daina mun godiya dukkan godiya wa Allah zamuyi da ya baka lafiya snn ya dawo mana da Fatimah.
"A hankali yace haka ne, Engr ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login