Showing 45001 words to 48000 words out of 159062 words
Chapter 16 - MALLAKIN WAYE COMPLETE Document from Queen Samy.txt
ke mata yasata sauke nata idon, murmushi yake wanda ke k'unshe da ma'anoni, har gabanta ya tako sann ya tsaya yayinda k'irjin Deejah keta faman lugude, cikin muryan da bata tab'a ji daga gareshi ba taji yana fad'in" Deeejah there is something I wanna discuss with you, d'ago ido Deejah tayi tana dubansa jin sigan da ya mata magana dashi, murmushi ta gani kwance saman kyakyawan fuskan Irfan.... gani tayi sakare tana kallonsa yasa sa yin 'dan gyaran murya kafin ya karasa kan Couch ya zauna, take taji kunya ya mamayeta dan Irfan yaga irin kallon da take masa, Couch din dake gefen wanda ya zauna yayi mata nuni dashi kana yace" Please seat down, kasa masa musu tayi ta sami kanta da bin umarninsa.
"K'irjin Deejah yaci gaba da lugude tana jira taji wani irin magana yau Master yakeso suyi.... "Shima a b'angaren Irfan d'in kasa cewa komai yayi, dan kuwa he just couldn't believe it wai shi Irfan yau ke soyayya kuma soyayyan ma da er Nigeria low class maid servant kaman Deejah, ya nemi kalma guda dazai soma mata dashi ya rasa, kallonta yayi sanda take kan wasa da en yatsun hannunta, tuno moments din da suka kacen tare yake lokacin da aka rubbering dinsu, a hankali ya sauk'e wata sassanyar murmushi....gyaran muryan da zaiyi wayarsa ta soma ringing wanda bashi ba harda Deejah saida ta d'an firgita, " Kallonta yayi kafin ya d'an daga mata yatsa guda yana me duban screen din yace" sorry let me receive this call pls.
"Gyada masa kai tayi tana mai murmushin jin dad'i cikin ranta, farincikin da batasan dalilinsa ba ya mamaye mata ruhi..... muryansa tajiyo yana receiving call din.
"What haba dai Ahidjo, do you really realize what kind of trouble you got your self into, you shouldn't have done that guy, nan fah ba America bane,.....
"Daga daya b'angaren Ahidjo yace" So what Irfan, are you also blaming me, in the first place I didn't force her tayi gasan shan drug dani,....." Mikewa Irfan yayi ya dan fice daga wajen dan bayaso Deejah ta gane me suke cewa da Ahidjo, kafin yaci gaba da fadin" Ahidjo wai har yaushe zaka daina shan drugs for goodness sake, I thought ka jima da dainawa tun a America, yanzu gashi kaje kasa 'yar mutane tasha abunda yafi karfinta, what if she died me zaka ce wa iyayenta.
"Ahidjo ya share zufan data zubo masa kafin yace" guy pls ka taimaka kazo ka dauke nasan yanda zanyi da yarinyar nan, I don't know what to do, pls kazo kafin corps su iso, kasan dad dina zaiyi contesting senator up coming election idan yaji abunda nayi he'll be definitely mad at me, Irfan do something pls.
"Gajeren tsaki Irfan yayi kafin yace" just text your location daga haka yayi hanging up ya bar Ahidjo nata faman godiya...
"Tsaye ya sami Deejah sai faman kallon Awards dinsa tun na sch da kuma na wasu ayyukan da yayi take, hadi da pics dinsu na sch da na family, komai na Irfan gwanin sha'awa ne, komai ya burgeta. Kallonta yake baison rabuwa da ita kona second ne,... jikinta ne ya bata ana kallonta juyowan da zatayi sukayi ido hudu, tayi saurin ajiye pic dinsa data dauka yana sanye cikin graduation gown hannunsa rike da kyaututtukan da ya samu. Baki na b'ari ta soma fadin sorrrry Master I shouldn't have touched your stuffs.
"Murmushi Irfan yayi dan kuwa idan taji tsoro tafi masa kyau, kina son pic din ne, ya tambaya yana saka wayansa a aljihu, murmushi kawai tayi ba tareda tace komai ba, dan kuwa Irfan ya tsareta da idanuwansa masu sata fad'uwan gaba.
"Dan murmushi yayi ya girgiza kansa kafin yace" am sorry ban samu munyi maganan ba, abokina ya kirani he needs my assistant, we should talk next time kinji...
"Gyada masa kai tayi har zata fice sai kuma tace" toh abinci fah gani nayi yanzu ka dawo, girgiza mata kai yayi kafin yace am Ok karki damu, kawai abinda nake so tjat cat ta bar gidan nan pls kinji.
"Gyada kai tayi tana me dubansa.... Sauri sauri ya haye samansa ya dauko car keys dinsa, ga mamakinsa Deejah na nan tsaye a parlornsa bata fice ba, Far da ido ya mata kafin yace ya dai,
"Wani kunya ne ya kamata, shikenan Irfan zaice ta kasa fita masa daga sashe tsaban tana son ganinsa, da sauri dabara ya fado mata tace.... dama dama naga bakada lafiya ne so I was thinking ko zaka iya driving a haka.
"Murmushi ya danyi kafin ya dubi jikinsa yaga jan ya dan ragu kana yace" ai nasha magani, I'll be fine in some hours, haka yake mun normally idan na zauna waje daya da cat. That's why I don't like cats. Orbit chewing gum ya dauka saman center table dinsa ya balli daya ya jefa a baki ya mike ma Deejah ma snn yace have some, girgiza kai tayi alamun a'a.... tsareta da ido yayi kafin yace" see you banson kauyamnci oya karbi kici, bata kuma masa musu ba ta karba ta saka a bakinta. Daidai nan text ya shigo wayarsa Ahidjo ne ya turo masa location din da yake, kallon Deejah yayi ya dan rage murya yana mata wani murmushi hadi da kashe ido kafin yace" Pls acompany me miss Deejah.... Baki sake Deejah ke kallon wnn sabon lamari da Irfan ya bullo dashi, zatayi magana yace "I say please. Itakam bata iya masa musu... ganin tayi shiru yasa Irfan yin wani murmushi kafin yace" Ladies first, murmushi Deejah ma ta danyi kafin ta fice zuwa waje. Irfan na biye da ita suka nufi parking lot,
"Shi Irfan gaba 'daya ya mance da wani hali Ahidjo ke ciki yasa ya dauko Deejah tareda shi giyan soyayya ya dibesa, itama a b'angaren Deejah ko kadan ta mance bata fad'awa kowa a gidan ba ta biyo Irfan itama dai giyar soyayyar ce ta dibeta, saida sukayi nisa bisa titi "abinda ya faru dasu kwanakin baya ya fado mata, the same Ahidjo ne yayi waya yana neman taimakon Irfan..... "Kirjinta ya shiga dukan tarara kar fa a maimaita abinda ya faru....
πΈπ»Queen Samyπππ
[8/28, 13:54] Umar Dalha: ππππ *Mallakin Waye*
34
"Can 'kasa da club din Irfan yayi parking, ya dan juyo ya kalli Deejah kafin yace ki jirani a nan ina zuwa idan na fita ki danna security lock dan gaskiya am not comfortable with the people around this place.
"Har ya saka k'afa zai fice sai kuma ya juyo yana kallonta ita din shi take kallo, marfin motan gefenta ya d'an rank'wafo zai bude mata jikinsu ya d'an goga na juna, Deejah kam k'irjinta ne ya shiga dukan uku uku dama tunda suka baro gida k'irjinta ke fad'uwa ga wann shock da ya sameta, shi kuwa Irfan kasa komai yayi dan kuwa sosai yaji a jikinsa, da sauri ya bud'e marfin motan murya can k'asa yace" am sorry, sa k'fq tayi ta fice daga motan shima ya fito, ganin yanayin mutanen dake kewaye da wajen yasa Irfan saurin rik'o hannun Deejah suka nufi club din.... "A zuciyanta take fad'in na shiga uku me Irfan zaiyi a club, k'irjinta yaci gaba da lugude....
"Duhu ne ya gauraye cikin club din sai irin party light dinnan bakajin komai sai k'aran music da turnik'in hayak'i da warin kayan maye..... "Duk k'warewan Deejah a zuwa Club bata ta'ba zuwa irin wnn ba, abin ya bata tsoro ganin 'yan mata dangin tsirara.....
"Sosai Irfan ya k'an'kame hannunta kaman me tsoron kar a kwaceta, sai faman toshe hanci suke sabida hayak'i da warin kayan maye. Dube duben ta ina zasu hango Ahidjo suka soma, daga bayansu Deejah taji wani na janye hannunta, wani k'ara ta sake gamida k'ank'ame hannun Irfan, ai kuwa juyowan da zaiyi ya kai ma mutumin wata naushi a fuska... Nan hayaniya ya kacame dan kuwa yaron yayi niyyan ramawa Irfan yayi masa lilis. Abin da ya jawo hankalin Ahidji kenan har ya gane Irfan ya iso, daga dan cikin wani daki yanda ya ajiye budurwan ya fito yana fa'din " Irfan gani nan ta nan..... "wani tsaki Irfan yaja yana watsa wa Ahidjo mugun kallo, shi besaba zuwa places like nan wajen ba, shidai yana social life amma ko kad'an baya watsewa da mata da shaye shaye.
"Ahidjo kam tuni ya makare a kallon Deejah ko yaushe ya ganta jin k'ara sonta yake, wutan sonta na da'da ruruwa a zuciyarsa, ita kuwa Deejah gaba daya taji ta wasa Ahidjo, ko kallonsa bata sonyi... bata gama jin shock ba saida suka shiga d'akin Yusrah ta gani kwance, Ahidjo ya gama watsewarsa da ita, daga ita sai d'an wata k'aramar riga wanda take tamkar shimi, ga kumfa nata faman fita ta bakinta alamun ta sha abinda yafi k'arfinta. Take jikin Deejah ya soma b'ari dan kuwa bata san zuwa club din Yusra har yakai haka ba, hawayene ya soma zuba a idonta yaushe Yusra ta fara zuwa Dirty club irin wnn, yaushe ta wulakanta rayuwarta haka, Deejah bata ta'ba nadaman zuwa cluns din da tayu a baya ba irin ta yau.
"Guy temaka mun mu kaita motarka, cewan Ahidjo dake faman tangad'i...... "Idanuwan Irfan sun kad'a sunyi jajazur, fatansa fuskansa ma haka tayi jazur sabida b'acin rai, bai k'ara jin ya wasa Nude life ba irin ta yau, ji yake ya wasa mace me zuwa club komin yaya ne, ya wasa watsestiyar rayuwa irinta Ahidjo....., "pls mana Irfan Ahidjo ya sake fad'i.
"Cikin zafin rai Irfan yake fad'in" You must be idiot, wnn karuwar ce kake cewa a sakata motata, Allah ya sauke mun karuwa me yawon club ta shigar min mota, wnn ai ta shiga motata a sai an mata wankan tsarki, Ahidjo bansan abin naka yakai haka ba, haba haba you are human meyasa zaka maida kanaka as if you're Animal. This is pure madness Ahidjo, wllhi da nasan zinan ka kazo kayi a nan da banzo ba, da ban dauko *matar da nake son aura nazo da ita nan ba*..." Take Deejah ta dago ido tana duban Irfan, _Matar da nake son aura_ ta maimaita a ranta. Shima Ahidjo shock ne ya ziyarce sa kenan Irfan son Deejah yake kenan bazai sameta ba, kai ina wllhi bazata saku ba, dole yasan abinyi...
"Irfan ya juyo yana duban Deejah hawaye ya gani kwance kan kumatunta, a hankali ya saka d'an yatsar sa ya shiga share mata, murya can k'asa ya furta "am sorry pls, I didn't want you to get involved, muje na maidaki gida. Daga haka Irfan ya soma tafiya,,,, Deejah tayi karfin halin cewa "Master" juyowa yayi yana dubanta, a hankali ta furta" pls let get them out of this place, you can't leave them here, kar ka fasa kudirinka na khairi... "Cikin daka tsawa yace" I said ki wuce mu bar nan wajen bakiyi kama da wacce za'a gani ta fito daga nan ba.
"Jiki a sanyaye ta karaso gabansa" cikin muryan sanyi tace" sunyi kuskure, but think of the girl pls, we can't leave her here..... nasanka da zuciya mai tausayi musamman mace, dan Allah let's get them out of this place.
"Hararan Ahidjo kawai yake" kafin yace" am doing this for Deejah, sabida ita zanyi wnn, oya ka dauko wancan Trash din kazo mu tafi... ya karashe maganar yana nuna masa Yussy. "Deejah kuwa hawayene kawai ke bin fuskanta cike da tausayin aminiyarta Yusra, da kyar da tangadi Ahidjo ya jawo Yusra a kasa da sauri Deejah ta k'arasa ta rik'e masa gefen Yusra d'aya. Cikin sa'a suna barin wajen kuwa securities sukazo kame......
"Driving kawai yake amma kana ganinsa kasan ba daidai yake ba, yanzu ina zamu ajiyesu da kikace mu dauko su Irfan ya tambayi Deejah dake zaune gefensa mazaunin me zaman banza, dan su Ahidjo iam a back seat suke shida Yusra dukansu sunyi baccci ko muce sun sume...... " Tambayanki nake, kinsan dai muna zuwa gida a haka we're in trouble, Daddy and Ammah, sann gidansu Ahidjo mum dinsa bazata kula da wnn yrinyar ba, mukaje asibiti kuma it will become another issue su Ammah can even find out... Gwarama Ahidjo zamu iya ajiyesa gidansu, but wnn yarinyar da kika sa muka daukota ina zamu kaita.
"Deejah ta sauke ajiyan zuciya kafin tace" I don't know master, gani nayi be kamata mu barta a wajen ba, tunaninta daya kar Irfan yasan da tana zuwa club tasan zai tsaneta har abada..... " wani tunani ne ya fado mata tace" yauwa mu kaita gidan Mamie. ?.
"Mamie ya nanat.... shiru ya danyi ba tareda yace komai ba......
*Manage this Habibties babu yawa, if am less busy zakujini later... luv you allπ*
πΈπ»Queen Samyπππ
[8/28, 13:54] Umar Dalha: ππππ *Mallakin Waye*
35
"Banda kuka babu abinda Azee keyi, itakam she can't loose Irfan tanaji tana gani, Laila tayi rarrashin duniya amma Aziza ta kasa barin kukan da take, dagi kai tayi tana duban Laila ido sharkaf da hawaye ta soma fadin" Momy yaya kike so nayi, yaya kikeso nayi da tsananin son Irfan da nakeyi wanda besan inayi ba, can't you see it momy, he already fell for that witch, that common so called Nanny. Haba haba wllhimidan bakiyi komai a kinji na rantse barin gidan nan zanyi kuma naje na kshe kaina dan wlhi rasa Irfan na daida da rasa rayuwata ne..." Laila ta kafe Aiziza kawai tana dubanta totally speechless, bata zaci son Irfan Azee keyi har yakai haka ba, zama tayi daf da ita gamida dafa bayanta ta shiga lallashinta, sorry my baby, Azee you am doing all my best, du du yaushe kikazo gidan nan da har zaki daga hankalinki, ki dubi kanki farace ke tas gaki kyakyawa son ko wani namiji, kinfi that common rat dinan kyau nesa ba kusa ba, ninasan Irfan ba sonta yake ba, kila dai yana neman abinda zai samune ya kyaleta, dan so nawa 'ya'yan masu gida suke bin masu aiki, bada aure suke sonsu ba, kinsan samaruka yau duk yanda mace take toh fah idonsu na kanta ko yaya take, bacin haka me Irfan zaiyi da wnn yarinyar, banda ido babu komai a fuskanta, karki damu gobe goben nan zan daukeku keda Nadiya na kaiku shopping nasan daga haka Nadiya zata soma sakin jiki damu, sai na pamper ki ta yanda Irfan yana ganini zaiji baison kowa saike, maza tashi ki share wnn hawayen.
"Aziza ta miketana ture turen baki dan itakam dai jin Laila kawai tayi amma abinda idonta ya gane mata yau tasan Irfan son tsakani da Allah yake ma Deejah, kai tsaye dakinta ta shige ta dau wayanta ta shiga neman layin Hajiya..
"Hajiya Karima na treda 'kaninta wanda yake a matsayin Chairman na *M&M Builders* amma ko kadan Engr baisan kanin Hajiya Krima bane, Alhj Sani Shagamu wanda shima yanada babban shear a company din, ya dade yana aiki da Alhj Ma'aruf wanda a da baya shi yake Running *M&M Builders* kudin daya zub hannun jari dashi kuwa a companyn kudi ne na sata wanda shi kansa Alhj Ma'aruf bashida masaniya aki,....
"Sauri sauri ta gama amsa wayan Aziza kava ta dawo ga kaninta," Sani kasan dai bazan rasa companyn ba, nifa sabida haka ne ma wllhi najaka jikina sosai bacin haka me zaka mun, kai nifa akan kudi babu abinda bazanyi ba....
"Alhj Sani ya kece da dariya kafin yace" ai ba sekin gaya min ke wacece ba Karime nasan ki ciki da bai tinda kika kar Goggo da Baffah iyayenmu mahaifah sabida talaucinsu. "Take Haiya tayi kicin kicin da fuska kafin tace" kai Sani gga baba son tone tone wann er kramar sirrimune nida kai, dan haka na hore ka da ka kama bakinka.
"Dariya Alhj Sani yayi kafin yace" yo ni kan wani dalili zan tona wnn asiri tinda na zama millionaire, babban k'alubalin dake gabanmu wad'an nan shegun yara buda biyu ne, Irfan da Sadiq sun sakani gaba sun hana ni had'iyan ruwa da kyau, idan bamuyi gaggawan daukan mataki kansau ba toh fah *M&M Builders* ta tabbata *Mallakin Nazif*
"Hajiya ta mike ta shiga zagaye zagayen parlor tana jinjina lamarin wanda ya daure mata kai.......
"Sadiq ya dubi Irfan snn yace" Irfan ba nace ka rabu da childhood friend dinka bane, but you need to think of that, Irfan abokai suna taka rawa sosai a rayuwar d'an adam, yeah na sani is hardly ka lalacewa tinda baka lalace tun a America ba, but you need to very very careful my friend, besides zama mutane irin haka would always get you into trouble.
" 'Kasaiteccen murmushi Irfan yayi gamida gyara zamansa ya daura kafa daya kan daya ya dan kishingida jikin sofa kafin ya soma fad'in" haba Sadiq kai yanzu har kana tunanin akwai abokin da zai iya lalata ni at this age of mine?, ya soma girgiza kai yana murmushi kafin yace," I don't think akwai shi, Ahidjo is my only friend tun ina States sai yanzu kuma dana sameka, banason hayaniya balle na fada Nude life irinta Ahidjo, koda yaushe