Showing 147001 words to 150000 words out of 190738 words
Chapter 50 - MUNAFUKIN MIJI BOOK COMPLETE PDF ORIGINAL ONE TO END. .txt
ta yi mata taɓara irin ta auta.
Tana zaune taga new number kuma special ta yi ta kallo haka kawai jikinta ya bata, a hankali ta ɗauki wayar danna answering call ɗin ta cikin wayar aka sauke ajjiyar zuciya.
"Ridayyerh" Mami said; tana sakin murmushi da kunyar ƴar fari tattare da ita, Ridayya dake zaune ta ce "Mami ina yini"
"Allhamd ya kike? Ya mijinki?"
"Uhm lafiya lou, Mami ina Baffa da Zainura na yi kewar su sosai"
"Zan basu numberki sai su kira"
Mami na son tambayar Ridayya tana ina amma kunya take ji, Ridayya ta ce "Mami ina Japan tare da Abbiey, ki yi mini addu'a please"
"To Allah ya tsare ya yi muku albarka, ki iya bakinki kinji, ki kira Ammi ko gaisa"
"Uhm Mami kenan, sai anjima"
Mami ta yi saving number Ridayya da Ƴar Abbiey ta saka emojin na love a gaba kana ta ajjiye wayar ta nufi bedroom ɗin da Yaya Zuhura ke ciki, faɗa ta yi mata sosai tare da nasiha mai ratsa jiki a ranar Yaya Zuhura ta koma gidan mijinta ba dan tana so ba. Abinda ta guda shi ta tarar ya dinga dukanta kamar jaka ya yi mata jina-jina ya tura ta waje a tsakiyar daren nan, gashi ƙofar gidanta tarin bola ce haka ta kwana cikin bola ga uban sauro tana zaune ta ji ƙatuwar kunama na yawo a jininta duk inda ta matsa sai ta sakar mata harbi ta dinga ihu ta kururuwa tana bugan gidan amma ya yi burus, makota ba wanda ya leƙo da ƙyar ta samu kunamar ta fita ta yi kamar zata zauce.
Cikin weekend ɗin MB USTAZ Ya sauka a Nigeria ba tare da kowa ya sani ba, hatta Ridayya bata san Nigeria ya nufa ba, muhimmin zama ya kawo shi da ƴan jam'iyya. Tajj ne ya yi ya ɗauke shi zuwa keɓantaccen waje wanda yake prvt da securities sosai a wajan. Ustaz bai samu damar yin magana da Tajj ba saboda gajiyar dake jikinsa da kuma kewar rigimar matarsa, ya yi missing jaririyarsa so much.
Meeting suka yi wanda a nan ne MB USTAZ ya amshi takarar, ya kuma yi sign ya yi hakan ne Only for his wife saboda ita, Only her. Sosai ƴaƴan jam'iyyar sukai farinciki nan akaiwa BM USTAZ photona wanda za a yi using dasu for posters. Dukda sun buƙaci ya tsaya ya yi magana da ƴan jaridu ya yi musu bayanin tsayawa takarar ya yi burus ya ce shi fa babu takura cikin lamuransa.
Bayan ya yi wanka ya shirya cikin Robe Pyjamas ash ƙafarsa sanye da Zizor Men's Lightweight House Slipper. Gyara zamansa ya yi wayarsa a hannun bai samu cikakken lokacin kiran Ustaza ba, sai ya tura mata da saƙo na kalmomi kaɗan a taƙaice.
_Ki saka kayan sanyi, ki kula da kan ki da kyau, take care baby_
Kafin ya ajjiye wayar yaga reply ɗinta very shortly ta ce _I miss u_
Murmushi ya ƙwace masa ya ɗan yi na gefen laɓe saboda Tajj dake gabansa, ganin ya shagala ya saka Tajj cewa
"Shayar daka shanya ta bushe fa" Sai a lokacin ya ɗago kai ya kalli Tajj Baita sai ya ɗauke kai can can ba magana kafin ya nisa ya ce
"Why?"
"Me?" Ya ɗaure fuska ya ce "Tajuddeen don't pretend, why? U lie to me"
"Taimako dai, ai gode mini ya kamata ka yi fa, saboda nasan duk duniya babu wata ƴa mace da zaka iya tarayya da ita idan ba Ridayya ba, shi ne ya sa na nemi ganawa da Dr na ce ya faɗi result ɗin test da aka yi maka cewa ka nakasa ba kuma zaka taɓa haihuwa ba"
"Mugun abu"
Ustaz ya ce idanuna still zube akan message ɗin Ridayya da ta ce I miss u.
Umma da mamaki ta dinga kallon Dr ta ce "Ko ban ji daidai bane?"
Dr ya ce "Haba Hajiya your daughter in-law is pregnant, kuɗin albishir kawai za ki bani"
Wata uwar guɗa Umma ta rangaɗa tana fito da bandir ɗin kuɗi ta bawa Dr ta ce "Allahamdulillah, daman nasan lafiyan yaro na ƙalau kuma yana son matarsa kai na ji daɗin wannan labarin Ubangiji ya sanya namiji zata haifa yau zanga jinin Muhammmmd ashe ina da rabon gani"
Mardiyya dake kwance wacce aka gama cire mata drip ta dinga zare Idanu tana shafa cikinta, zufa sai yanko mata take ciki kuma? Innalillahi wa'inna ilahir raji'un.
Ita dai Umma farinciki take yanzu dole Ustaz ya dawo gida ya zauna da matarsa su raini cikin tare tunda shi ya yi ya gudu.
JAPAN.... Saukar cikin dare ya yi don haka yana fitowa daga mota ya nufi cikin gidan domin ya san dole ta yi bacci, abubuwa da yawa sun masa yawa, yana son yin magana mai muhimmanci da Ridayya yana son magana da Baba ƙarami and Umma too but bai shirya ba, ba haka ya tsara plan ɗinsa ba. Wanka ya yi ya sanya kayan bacci yana buƙatar green tea da dafaffiyar madarar shanu ga wani bacci dake cin idanunsa, a hankali ya murɗa handle bedroom tare da tura kansa ciki, wani ƙamshi ne mai sanyin gaske da nutsar da zuciya ya shiga hancin Ustaz, a hankali ya buɗe hancin yana shaƙa da kyau, cikin nutsuwa sabon yanayi ya fara maye gurbin gajiyarsa ya buɗe zuciyarsa da kyau domin bata damar tabbatar abinda take buƙata.
Kwance can gefen gado ya hangota, ta ja pillow ta manne a jikinta, ta cure waje guda alamar sanyi na damunta, ya ƙarasa jiki babu ƙwari zuwa inda take,guntun hawaye ya gani ya bushe a fuskar ya girgiza kai yana jinjina rigimar Ridayya mara dalili da tushe, yanzu idan taso a zauna lafiya yanzu kuma ta botse gashi kullum sauya masa take ko dan kullum tsumin ƴan Maiduguri ƙara zama yake a jininta? Hannunsa ya kai zuwa cinyarta da niyyar tashinta sai dai me? He lost his mind ya kasa control kansa gabaɗaya, a firgice ta fara saboda zuwan abinda bata taɓa ji ba ta shiga kokawa amma taga Abbiey ɗin uwa baya cikin hayyacinsa wani gurnani yake yi a hankali.
"Ka yafe mini Abbiey ban kumawa ban shirya ba, ka barni"
Kuka take sosai ta fita hayyacinta domin ko a tarihi bata taɓa tunani wannan ranar ba, musamman da Abbiey ɗinta abubuwan da yake mata was very different da abinda Zameer ke yi, wannan with love and care yake da tsantsar soyayya, kulawa with romantic styles wanda shi kansa bai san ya iya ba, tsoro ne fal zuciyarsa a raunace yake komai. Ridayya rikituwa ta yi zuwa ƙasa saboda ta kasa ɗaukan al'amarin ya bita zuwa saman carpet ɗin.
"No please Abbiey"
"Yes Ustaz, kar ki shiga fushin ma'aiki allow me"
"Abbiey am scared, ban shirya ba"
"I didn't too,nima ban shirya ba tsoro nake ji kuma dr ya ce na gwada I'm just trying ba yi zan ba....,"
Tun tana kuka har dana shagwaɓa ta dawo zubar da hawaye wani irin kunyar Abbiey ɗinta ya mamaye zuciyarta ta kulle idanunta tana saurare zuciyarta dake buɗe tana ƙara ninka son da ta kewa Ustaz. Lokacin da komai ya faru Ridayya da Muhammad-Bilal Tahir Rano suka zama abu ɗaya, masoyan juna, ƴan'uwan juna, ma'aurata ya mayar da ita cikakkiyar matarsa ta sunna Ustaz bai san bakinsa ya buɗe ya ce.
"Allahu Akbar, Allah ya yafe miki Ustaza na yafe ni Ustaz na yafe miki.......
Ku yi comments tare da sharing❤🔥❤🔥🫶🏻
*MUNAFIKIN MIJI 40*
Mikiya Writers Asso....
Bright pens free batch
Nimcyluv
*A yi FOLLOWING CHANNEL ɗina domin samun update akan lokaci na Munafikin miji da wanda suke buƙata daga farko, ƙofa a buɗe take ga masu buƙatar ayi musu tallah*
https://whatsapp.com/channel/0029Va5fqs7E50UpMpXolU1T
Ustaz ya sauke numfashi mai huci ji yake kamar ya buɗe baki ya kurma ihu tare da kabbara ga Ubangiji, amma abinda ya ke ji ya danne duka wannan yanayin ya fi gaban ihu, balle magana domin ji yake kamar wutar lantarki ke jan shi tana fisgarsa tunda Umma ta haife shi har kawo yanzu bai taɓa jin abu makamancin haka ba.
Tun daren jiya har wayewar gari sabo yake jin kansa, yana ta son furta ko kalma ɗaya ne,amma idan ya kalli Ridayya da abinda ta bashi sai ya ji duk abinda zai faɗa ya yi kaɗan, Ridayyansa ta fi karfin hakan. Ya sauke numfashi a karo na babu adadi ya juya a hankali ya zuba idanunsa akan ta, ta kwaɓe fuska busassun hawaye duk a fuskar saman idanunta ya kumbura sosai.
Ganin tana ɗan firgita ya saka shi miƙa hannunsa zuwa wuyanta ya ji zafi sosai. Ba ki ya buɗe zai yi magana maimakon furta abinda ya yi niyya sai furucinsa ya zauya zuwa.
“Allahu Akbar, Ma sha Allah walihamdulillahi wallahu Akbar. Allahamdulillahi godiya ga uwar mataye, godiya ga baƙar mace godiya ga Ustaza data amshi budurcin Muhammad Bilal ta mai da shi mijin aure na sunna”
Sarai Ridayya ta ji shi amma ta yi shiru, wani irin kunyarsa ta fara ji,nauyinsa da kimarsa sun ninku fiye da kima a zuciyarta da idanunta. Ta sha wahala ƙwarai a wajan Zameer idan har zai yi tarayya irin haka da ita sai ya shaƙe mata wuya, kafin yanzu gabaɗaya shatin yatsunsa ne a wuyanta wani lokaci har hijira numfashinta ke tafiya. Bata taɓa jin wani abu ki sani wani abu wai shi emotions or feelings ba sai a daren jiya.
Abbiey ɗinta ya nuna mata mene duniyar soyayya da rayuwar auratayya ya bambance mata ƙauna da biyan buƙatar kai da kai, bata cikin haiyacinta amma ta ji muryarsa a jiyan bayan faruwar komai yana tambayar ta a hankali daidai kunnenta yana shafa kanta.
"Are You okay with me?
Kin gamsu or do you need more? Are u happy with me? Is there any problem with? Or am not romantic man, banda kunya Ustaza rayuwarmu ce wannan"
Sanda yake furta hakan ji ta yi kamar ta nutse, ta ko'ina Ustaz ya sha bambam bai yi son kai ba, bayan ya nutsu da ita yake tambayar ko ta gamsu saɓanin wasu mazan kansu kawai suka sani da son samu biyan buƙata shikenan.
He is so lovely! Her world.
Ya kasa fita daga ɗakin dukda yunwar dake damunsa ainun tsoro yake ko ya yi mata wani, kar Ustaza ta yi fushi da shi shi kam ya bi Allah da Manzonsa kuma ya bi Ridayya sau da ƙafa.
Motsin yatsun ƙafarta da suke riƙe a hannunsa ya ji, yana juya ta yi saurin rufe idanu daga kallon bayansa ya girgiza kai shi a duniya yanzu bai san mene bai sani ba don gane da ita idan har baccin ƙarya take yana ganewa.
Ya matse yatsun tare da girgiza ƙafar sai ta fashe da kukan ƙarya tana murza idanunta.
"Wayyo Baffa zai cire mini ƙafa, Auchiii"
"Sharri Ustaza"
Ya furta a hankali kuma a nutse yana matsawa daidai kanta inda take kukan wiwi. Ya dinga kallonta can ya ce
"Ki gasa jikinki"
Ta tattare duka duvet ɗin a jikinta ta fara ƙoƙarin sauka ya riƙe ta marairaice ta ce "Uhm ta ba zan wankan ba"
Ya sake ta yana ƙoƙarin tashi ta yi saurin shigewa toilet dukda ciwon da kwankwasonta ke yi mata hatta ƙirjinta a zabar zafi yake. Bayan ta shiga Ustaz ya tattare gadon ya gyara ya fito mata da wata blue ɗin riga iya qiwwa mai sauƙin nauyi a jiki. Fita ya yi zuwa sashinsa sai a lokacin ya ji gajiya ta saukar masa ainun shi kansa nasa kwankwason ciwo yake he wonder why? Maybe don ta amshi budurcinsa ne.
Wanka ya yi sosai ya shirya cikin English wear black colour suka ƙara fidda hasken fatarsa irin ta larabawa hannunsa rigar half damtsensa ya fito sosai wandon iya qiwwarsa gargasar jikinsa har ta yi yawa amma tai wa fatarsa kyau sosai da gaske ta yi kwance luf luf ya samu kansa da ɗaukan turaren daya siyo for the first time a rayuwarsa, ya dinga kallon turaren na ROJA DOVE AOUD a hankali ya dinga fesawa har su ƙasan wuyansa bayan kunne gashi kamshin na musamman ne, sai a lokacin yake duba price ɗin turaren lallai ya kashe kuɗi. Ya tattare sumarsa zuwa baya a karo na farko ya saka abu ya ɗaure dukda haka sai da wata ta kwanta gaban goshinsa ya dinga sakin murmushi shi kaɗai gabaɗaya wankansa na Ridayya yau. Ya kalli kansa sosai.
Sanda ya koma bedroom ɗinta ya sameta zaune a kan stool na gaban madubi tana ganinsa ta yi saurin ɓoye zuma da kwalaccar wajan Hajiya Nana. Ya buɗe idanunsa a bayanta dake ta glowing na baƙar fata. Gently a hankali ya ƙarasa ya ɗora hannunsa a kafaɗunta ta yi saurin ɗago kai ta cikin madubin suka haɗa idanu ta saki baki tana kallonsa wallahi idan ba magana Ustaz ya yi ba, ba zata taɓa cewa yana jin Hausa ba.
"Uhm cikakken Bahaushe ne mijinki bar tunani"
Ta yi mamakin yadda ya fahimta, ƙarasa shiryata ya yi kanta a ƙasa ya dakko kaya ta yi saurin cewa.
"Zan iya sawa fa"
"Are you sure?" Kin tabbata? Ta ɗaga masa kai ta ɗauki rigar zata saka ya yi saurin amsa ya ɗage hannayenta ya zura mata ta yi baya kamar zata faɗi ya yi saurin jawota gefensa a kunne ya ce
"No more secret between us Baby "
Ita dai Ridayya yau ba Ustaz take gani ba, ba kuma Abbiey ba yau Yaa Bilal ne da kansa kuma Md na bankin Fidelity dake Lagos.
"Bacci zan yi ni"
"No, jikinki zai ciwo ki sha tea da paracetamol ko?"
Ta maƙale kafaɗa idanunta ya cicciko da hawaye te nemi rikice masa, sai ya kama hannunta a hankali ya jata wani ƙaramin parlorn da yake can gefe amma yana da sanyi saboda gabaɗaya taga da ƙofar na glasses ne hakan ya saka suke ɗaukan sanyi sosai duk snow a jikinsu, suna shiga ya kunna heater ta zafi.
Sanyin ya rasa Ridayya ta yi saurin maƙale wa a gefen shi tana juyar da fuskarta ya zaunar da ita a kujera mai tsayi, wayarsa ya fara danna ba jimawa door bell ya fara ƙara ya ajjiye wayar a cinyarta ya nufi ƙofa ta bi bayansa da kallo tana lumshe idanunta.
MB USTAZ ya dubi baturen saurayin da yake masa magana cikin harshen turanci, Ustaz bai ce komai ba yana tsaye hannunsa zube a aljihu jin surutun mutumin ya yi wa ya saka Ustaz jan breakfast table ɗin tare da rufo ƙofar. Yana juyawa Ridayya ta yi saurin rufe idanu tana shassheƙar kuka ya ja table ya ajjiye tare da rage tsayin shi daidai su.
Ya kalleta murya ƙasa a taushashe cikin kulawa ya ce
"Ƴan mata ya dai?"
"Abbiey jikina ciwo, bayana,ƙafata, ƙirjina wayyo Abbiey na mutuwa zan yi"
Nan da nan ya rikice Ridayya ko tausayin Dattijon Abbiey ɗin nata ba ta yi daman haka soyayya take tsakanin yarinya da babba, kuka take sosai duk ta ɓata fuskarta hadda jinjigar zazzaɓin ƙarya.
BM USTAZ ya rikice duk da ƙoƙarin riƙe kansa da yake wajan ganin ya ja girmansa amma zuciyarsa ta yi masa gardama ya kama hannunta ya ce "Na bi Allah na biki Babyn baby ki bar ni haka nan Please"
Ta yi shiru ya matsa sosai yana rarrashinta
"I lost my words, i have no words wajan magana tunjiya ki bar nutsuwa ta ta dawo"
"To ni yunwa nake ji"
"Oopps" Tea ya haɗa mata mai kaurin gaske yana zafi ya zuba mata roman naman da aka dafa mai ruwa-ruwa ya saka cokali a shayin ya nufi bakinta ta ɗauka kai tana kumbura fuska.
Ustaz a ransa yana jinjina shagwaɓar Ridayya dukda daman ya san halinta idan ta samu sake wajansa tun tana ƙarama
"What?"
Ta ɗauke kai ta ce "Ni a bulunbuti nake so"
Da wani irin yanayi ya zaro idanu waje cike da tashin hankali da fargabar inda zai nemo wata bulunbuti.
A gida Nigeria Umma ce tsaye a kan Mardiyya ta gama kwara amai sosai take laulayi ta jigata ainun Umma kuma baki har kunne ta kusa samun jika sai kashe uban kuɗi take komai ta ɗauka ta ce Mardiyya matar Babana zata haifawa Bilalunta ɗa. Yanzu ma tana riƙe bowl wanda ta haɗa kwaɗon rama a ciki ya sha tumatur ta ce
"Oh ni Hadiza yanzu a yi ace komai mutum ya ci sai ya dawo da shi? Ki daure ki ci wannan"
"Umma wari abin hannunki yake zan yi amai"
Umma ta ce "Ikon Allah, shi ma bakya ci? To me kike so?" Mardiyya ta lumshe idanunta abubuwa da yawa ke mata yawo a rai babban burinta bai shiga Ustaz ya dawo ba. Ta sauke numfashi ta ce "Farfesun kai da ƙafa nake so, shi ma na ɗan taure irin me warin nan"
Umma ta tafe ƙirji ta ce "Wanne irin ɗan taure ina za a iya tantancewa ni Kubura" ita dai Mardiyya shiru ta yi Umma ta yi murmushi ta ce
"Ai shikenan duk ranar da mijin nan nawa ya zo duniya sai na dungure masa kai da hanci na wahalar daya saka ni, nasan fari jajur za ki haifo tunda ma sha Allah daga ke har Babban mutum farare ne tas a wanke kuke, Ubangiji ya ƙara nisanta shi da waccar munafukar mai baƙar fuska kamar zunubi, gwara da Allah ya raba wannan matsiyacin auren na ƙaddara da babu Makka duk ta haifa jama'a munana yara masu kalarta da ba zan taɓa amsar su matsayin jikokina ba"
Ta ja ƙwafa rai ɓace haka kawai ta tsani Ridayya Mardiyya ta ce "Umma amma Mai sunan sweetheart kyakkyawa ne kalli kama suke da Ustaz fa"
"Allah ya yi mini tsari Ridayya ta haifi mai kama da jinina can ta gwale mata wallahi, kune yaran zamani amma babu mamaki shi ma Bilal ɗin data haifa shege ne bai yi kama da uwar ba, bai yi kama da mijin ba Zameer yake, wallahi ba mamaki shege ne suna can suna ta ɗawainiyya da ɗan haram Allah dai ya tuna mata asiri"
Mardiyya ta ɗan yi shiru ta ce "Umma yaushe Ustaz zai dawo duk na damu, kunya nake ji na yi ta zama kina ɗawainiyya dani,kuma a gida sai tambayarsa ake yi sai dai na yi ƙarya na ce tafiya ya yi wajan aiki. Bansan muhimmancina a wajan shi ba, wallahi ke na kewa biyayya"
Umma ta sauke ajjiyar zuciya a ɓoye ita kanta bata san inda Babban mutum yake ba. A zahiri ta ce "Ki kwantar da hankalinki, matsayi kuma ai kin sani karki manta cikin Bilal ne a jikinki, duk na mijin da ya ti tarayya da matarsa