Showing 303001 words to 306000 words out of 420383 words
Chapter 102 - SAI KA AURENI DOLE BY AYSHA A BAGUDU.txt
yayi wa wuyansa ba.
da kyar kamal yasamu muryarsa ta fito "me na maka ka sakeni nagaya maka abinda yasa kagani atsaye agurin.....
wani irin barin makauniya ak yayiwa fuskarsa take sai ga jini ya balle ta baki ta hancinsa yana tsiyaya ..
cikin wani irin hargitsatsiyar murya ak yace "kutumar ubanka da abinda kagaya min ..
"yau zakaci kutumar ubanka da uwarka gbdy ni zaka rainawa hankali ..?
"da idanuna fa naganka a makale a bakin kofar da matata take a killace kana danna bell .. ..
"uwar me zaka mata?
"wallahi!!! yau sai ka gaya min gskyr uban me kake nema abakin kofar dakin da matata take kafin nayi fata fata da namanka "karamin dan iskan kwarto wanda bai san ciwon kansa da darajar aure ba .... yakarasa mgnr yana kai masa naushi a gefen ciki....
kamal yayi luuuuuu zai kai kasa ya tarosa da sauri ya sake bashi wani mari ..
Allah sarki bawar Allah su'ad tana zaune makure atsorace akan gado tana kukan zuci tun sanda kamal yasoma bugun kofar zuciyarta ke rawa gabanta ke tsananta faduwa, jin saound din muryar ak yasa ta saukowa daga kan gadon a matukar tsorace ta isa bakin kofar tare da kai idonta daya jikin hujin kofar, take idonta ya sauka akan mijinta tsaye makure da wuyan kamal yana gurnani yana bashi maruka ....
mutuwar tsaye tayi a gurin "shikenan ta faru takare yakamashi, yau sai wani ikon Allah tayi mgnr cikin ranta take km jikinta ya dauki kirrma zufa yasoma keto mata ta koina ajikinta, ta sake kai idonta jikin hujin kofar daidai lokacin da sautin muryar ak ya karade gurin .
"ance maka wannan kaddarar kmr kowace kadarar ce?
kasani wannan kadarar ba kmr kowace kadarar bace ,"wannan kadarar kimtsatsiya ce, kadara ce me girma ba kmr sauran kadarorin da kasaba cin nasara akansu bace ..
"wannan kadarar tawa ce mallakina ce ni kadai yayi mgnr yana hargagi ....
"matata ce ta sunanh kmr yadda na tabbatar maka a airport amman shine kake bibiyarta "daga yau kazo karshen iskanci da tantiranci dan kuwa zan maka abinda har ka mutu bazaka manta dani ba a iya tsawon rayuwarka...
"zan illataka zan raunata maka rayuwa ta yadda bazaka sake morar jin dadin dake cikin duniya ba,kai ko ban kasheka ba sai raunata maka rayuwa.
jikin kamal na rawa yasoma bashi hakuri "dan girman Allah kayi hakuri wallahi ban dauka da gaske matarka bace..
"kutumar ubanka kai da hakuri da kake bani, nace kaci kutumar ubanka da hkrin ," amman
da kace key kake nema ?
"uhm ammm ..aiko ak ya rufeshe da duka takoina ajikinsa , tun kamal na gocewa har shima yasoma ramawa suka shiga dukan juna babu abinda kake ji sai sautin saukar naushi ..
gbdy zuciya ta kawowa ak iya wuya ji yake kmr ba dukan kamal yake ba, dan hk ya zage iya karfinsa ya dinga zubawa kamal naushi ta haci ta baki ta gefen cikinsa daga karshe ya fara kwallo dashi akan step din da zai kai mutun zuwa harabar hotel .
kafin kace me tuni ma'aikatan hotel din maza da mata sun zagayesu suna kokarin shiga tsakaninsu amman ina AK ya haukace dukan kamal kawai yake yana furta "zaka sake kuskuren zuwa inda matata take ?
"kai bama matata ba ko matar wani ma daga yau bazaka sake zuwa gareta ba ,"jaki dabba duk tarin mata dake garin nan bakaga wace zaka daura idonka akanta ba sai *matata* duk wannan mgnr dayake yana yi ne cikin harshen tsadadden turancinsa ..
take jamar dake kokarin rabasu suka soma darewa suna ja baya ,sbd jin abinda yake fitowa daga bakin ak, sai yan tsirarrun ne suka cigaba da kokarin amsar kamal wanda kamaninsa suka sauyawa.
"yau ce ranar nadamarka km ranar mutuwarka dan sai na aunaka lahira yasa kafarsa ya daki joystick dinsa yana huci take kamal ya zube kasa sumamme amman hkn bai sa AK saurara masa ba yacigaba da dukansa,yana zaginsa "aiko gurin ya sake hargitsewa da hayaniyar mutane ana kokarin kwatar kamal .
daya daga cikin ma'aikatanta hotel din yaje ya dibo ruwa zai kwarawa kamal, a fusace ak yakaraso kansa ya bashi lafiyayyun mari guda biyu tare da ingizashi "you are very stupid if you try that im gona kill you ..
belt dinsa ya kwance ya dinga dukansa kansa da karfin belt mutane suka sakeyowa kansa dukan mutuwa yayiwa kamal har sai da azaba ta farfado dashi.
da kyar aka samu aka kwaci kamal a hannu AK yana kokarin sake cafkosa ana sake bashi hakuri , amman ina zuciyarsa tagama rufewa kokarin sake kamo kamal kawai yake gani yake kmr har lokacin bai masa dukan daya dace ace yayi masa ba, tunda bai gansa akasa yana fidda dafarar mutuwa ta bakinsa ba.
manager gurin aka kira ta waya sbd AK yaki hakura sai zagi da uwar ashariya yake lailayowa yana makawa kamal da harshen turanci da hausa duk wanda yayi kokarin bashi hakuri sai ya dakatar da mutun da hannusa yana gurnani me gauraye bacin rai, har lokacin da manager yakaraso ya isa har inda AK yake tsaye rike da kungunsa yana huci .
manager ya kai hannunsa zai dafa kafadarsa da zumar bashi hkr tare da neman jin ba'asi .
cike da matsanancin fushi ak ya buge hannu manager yana masa wani irin mugun kallo kmr shine kamal sannan ya meida idanunsa inda kamal yake yana fidda numfashi wahala gbdy kamaninsa ya sauya idan ba wanda yayi masa mugun sani ba bazai ganesa ba sakamakon uwar dukan dayaci a hannun ak.
"wallahi bangama cin ubanka ba zan barka amman sai naga baka numfashi yasoma kokarin sake cafko wuyansa manager ya kai hannunsa zai taresa "don't don't ever touch me in ur dirty life ...
"am.. am very sorry sir yayi mgnr yana kamewa ala'mun ban girma kasancewar yasanshi sosai km yasan kowaye shi acikin kasar, sannan mutumin da yayi masa masauki a hotel din bakaramin mutun bane kaf koria ana ji dashi..
muryasa a matukar harzuke yace "matsawar kuna son zaman lfyrku km bakwason ayi kisan kai cikin hotel din nan, ku gaugauta sallamar wannan dan iskan tun kafin nayi sanadin da zaku shiga uku ,dan wlh zan iya kasheshi .
"kafirin jahilin dan iska zamu hadu ne Amman ina tabbatar maka haduwarmu bazata zama alkhairi agareka ba may be mutuwarka a hannuna take.
yana gama fadar hk ya juya fuuuuuu ya bar gurin, sauri sauri ya dinga taka matattakalar benen zuciyarsa kmr zata tarwatse manager na biye dashi abaya yana sake bashi hakuri a daidai bakin kofar dakin ya ja ya tsaya yana ciro key'n dakin daga cikin aljihun wandonsa yasoma kokarin bude kofar yayinda manager yashiga tattaro masa kayayyakinsa da suke zube a kasa ya miko masa still hakuri yake bashi..
a fusace ya amshi jakarsa tare da yar saman rigarsa yashige dakin ya danno kofar da karfi batare da ya sauraresa ba, ya kulle yayi wurgi da briefcase dinsa a parlour 'n yasoma balbale botiran gaban farar rigasar yana kokarin kutsa kai cikin uwar dakin ,yakarasa cire rigar yayi wurgi daita kan gado,ya kwance agongon dake daure da hannusa ya daura saman dress mirrow da karfi .
da kafafunsa yashiga cire takalminsa yashige bathroom batare da ya kalli inda take tsaye tana kallonsa jikinta na shaking ba, yana gama shiga bathroom ya bugo kofar da karfi..
a firgice tasoma tattara kayayyakinsa tana kiran "wayyohhhly Allah nashiga ukunah Allah kasa karya huce akaina a tsorace ta kimtsa masa kayansa, ta ajiye kowane a majinsa ta dawo jikin bango ta makale zuciyarta na wani irin harbawa da sauri sauri .
kusan awa daya ya dauka cikin bayi batare da taji motsin saukar ruwa ba, hkn ya sake daga mata hankali matuka ,kawai taji hawaye na gangarowa bisa kuncinta wanda tarasa dalili zubowarsu ,na ganinsa cikin damuwa ne,ko km na tsoron abinda zai faru akanta ne, ita dai batasani ba kuka take sosai har da shesheka minti talatin tsakani taji motsin ruwa ala'mun yasoma wanka, can ya fito kugunsa daure da Whit towel da wani karami a hannunsa yana goge sansar jikinsa dashi yazo ya tsaya gaban mirrow yana cigaba da goggoge ilahiri jikinsa still bai kalli inda take ba.
ganin tsayuwarta agurin zai iya karamata laifi ko jin haushinta yasa tasoma daga zara zaran yatsun kafafunta cike da matsanancin sanyi jiki takaraso garesa daidai lokacin dayaja karamar kujerar mirrow ya zauna,ta kai hannuta ta rike towel din dake rike a hannunsa "kawo na taimaka maka .
bai ce daita komai ba ya sakar mata towel din ya mike tsaye ya nufi wardrobe ya zaro daya daga cikin jallabiyoyinsa dayazo dasu ya xira a jikinsa, ya dawo ya rabe ta gefenta, ya fito da system dinsa ya jona a charge tare da zama a gefen gadon ,ya juya mata baya ya fito da file file's da tarin document ya bazasu ata gefensa yashiga aiki a natse, bazaka taba cewa shine wannan mutumin daya gama tumular dambe a awanin 30 da suka gabata ba, sai dai kallo daya zaka masa ka gane yana tashin hankali matuka, gbdy babu wani annuri a saman kyakkyawar fuskarsa ,sai zallar bacin rai da damuwa .
"duk inda ya motsa jikinsa da idanu take binsa tana kallonsa a tsorace tana sake mamakin hali irin nasa wanda idan da sabo yaci ace tasaba km ta daina mamaki halaiyansa kasancewar shi din mutun ne me saurin daukar zafi akan komai na rayuwarsa ,sannan mutun ne shi da sam shi bashi da tsoro ko shakar kowa arayuwarsa.
tsayayyen nmj ne shi km karfaffa me izza da razana rayukan mata ,wanda hatta da mazan yan'ywansa izzarsa da isarsa kan firgitasu a duk sanda suka gansa a yanayin tashin hankali irin wannan ,tsoronsa sukeji sannan yanayinsa yana sakasu suji kmr suyi fitsari a wando..
tsawon lokaci ta dauka tana tsaye agurin tare da tsura masa fararen idanunta tana kallonsa cike da matsanancin shaukin kaunarsa, har sanda aka danna bell din dakin bata yi yunkurin budewa ba sbd maseefarsa, shima hk , sai da yayi kusan minti goma zaune batare daya motsa ba ko nuna yaji ana danna bell , sannan ya mike tsaye ahankali yana tafiya da kyar yaje ya bude kofar ma'aikaciyar hotel din yagani tsaye hannuta rike da keken tura kayan abinci, ta gaidashi cike da girmamawa ya amsa aciki yana me bata hanya tashigo ta'ajiye tiren abinci ,ta fita, ya sake meida kofar ya kulle ya dawo mazauninsa yacigaba da aikinsa.
"wayyohhly Allah to ni yanxu meye laifina ana da zai dauki fushi dani hk?
tayiwa kanta tmbyr tana dafe daidai saitin zuciyarta dataji yana bugawa da karfi.
"ya Allah ka taimakeni ka sanyaya zuciyarsa ya sauko daga wannan dokin fushin daya hau.. tayi adduar cikin ranta wasu zafafan hawaye na sake biyowa ta gefen idaunta..
agogonsa ya lalubo a saman mirrow ya duba yaga lokacin sallah magrib yayi, ya mike tsam yashiga bathroom yayi alwala ya fito ya nufi pray mate ya tada sallah itama taja kafafuwanta da suke amace ta nufi bayi ta dauro alwala tazo tayi sallah wanda zuwa wannan lokacin ya dade da idar da nashi sallahr abinci ne agabansa yake tsakura kmr wanda bai son ci, bai sakawa cikinsa cokalin da ya kai biyar ba ya kasar da Center table din yacigaba da aikinsa .
"ita kam tana kan sallaya har lokacin tana addur Allah ya huci zuciyarsa, kimtata tayi da lokacin sallahr isha'i tayi ,ta mike jiki a sanyaye tai sallarta byn ta idar ta mike tashiga wanka wanda ya zame na kaida, dole idan zata kwanta sai tayishi sannan take iya bacci.
ta fito kirjinta daure dan guntun towel iya cinyarta can wanda ya bayyana santala santalar cinyoyinta dake fitar da wani sheki da hasken kyau, ga tudun brest dinta azahirance ana hangosu sbd kankantar towel din ,idan tai yunkurin rufe kirjinta gbdy, sai cinyoyinta sun bayyana sosai duk da ba wai kallonta yake ba amman wani irin kunyarsa take ji, tun tsawon rayuwata bata taba kasancewa hk agaban kowane irin halita ba byn mahaifiyarta sai km yanzu dake tare da mijinta, ta dan saci kallonsa taga yanayins
har lokacin yana kan aikinsa fuskarsa a matukar daure tmkr hadari.
ahankali ta nufi inda mayyukanta suke akan dress mirrow ,ta dinga lakata tana mulke ilahirin jikinta hade da turaren humara , lungu da sako na jikinta ta dinga bi tana shafawa, sannan ta mike ta isa wardrobe ta dauki wata haddadiyar rigar bacci acikin wad'anda tagani a jakar kayan da sukaxo dasu tashirya kanta kana takarasa saman gado ta haye ta
kwanta ata dayan gefensa tana satar kallonsa lokaci zuwa lokaci batare da taci abinci dare ba.
"har tsakar dare aiki yake , da faman daga wayoyinsa batare da yabi ta kanta ba ,wannan abu yayi bala'i taba zuciyarta da kona mata rai, tana kallonsa ya ture system din gabansa ya mike ya koma ya kwanta a saman rest chair tare da nade hannuwansa duka a faffadan kirjinsa yana kallon saman dakin,ita ko sai juyi take a saman makeken gadon tana kamkame jikinta tarasa meke mata dadi.
motsinta bai sa ya dago kanshi ya dubi inda take kwance ba ,har sanda ta mike daga kwancen datake tazo ta tsuguna a gabansa kirjinta na wani irin bugawa kmr ana buga mata guduma .
kanta a sunkuye a kasa tasoma motsa labbanta ahankali .
"dan girman allah abdul ka sausautawa kanka, damuwarka tana neman tarwasa zuciyata tayi mgnr muryarta a sanyaye kmr zatayi kuka ..
wannan mgnr datayi ita tasa ya juyo ya dan saci kallonta gbdy a tsorace take dashi ..
"bansa laifin dana maka ba kake fushi dani amman ina rokonka dan Allah ka tausayawa rayuwata ka yafe min ,sannan ka daina fushi dani ....ta karasa mgnr muryarta na craking.. still shr yayi mata tmkr bai ji abinda take cewa ba .
sautin kukanta dake fitowa ne ya karade dakin sbd tarasa yadda zatayi dashi tarasa ta ina zata fara shawo kansa daga dokin fushin daya hau. yayinda tarasa dalilin dayasa ta damu dayawa akan fushinsa alhalin ba itace ta masa komai ba.
" dan Allah kayi hakuri idan ma akan abinda ya faru dazu ne to kasani banida laifi aciki asalima bansa abinda hkn yake nu...
"ya isa ya isa!! dan Allah mlm banson jin komai daga bakinki yayi mgnr tare da juya mata baya yacigaba da kwanciyarsa zuciyarsa na dokawa. ....
manage plz 👏🏻👏🏻👏🏻
mmn sudais ce
💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH
YA MUHAYMIN
THE GIVER OF PROTECTION
page 69
kuka tacigaba da rerawa kafin daga bisani ta daura kanta jikin kujerar dayake kwance tana kuka kmr ranta zai fita ahankali bacci ya fara fixgarta har yai nasarar daukar ta..
jin ya daina jin sautin muryarta yasa ya birkito yana kallon kyakkyawar fuskarta da ya sauya tai jajja sbd kukan datayi naunauyen ajiyar zuciya da numfashi ya sauke atare yana me daura hannunsa daya saman sumar kanta dake baje a gadon bayanta yana shafawa ahankali yana sauke numfashi.
"yasan bata da laifin akan komai daya faru amman yarasa dalilin dayasashi jin haushinta hannusa ya gangara dashi kan tautausar lip's dinta yana shafawa yana lumshe mayattun idanunsa tsawon lokaci tana zaune gabansa tana bacci..
ita dai bata san yadda akayi ba sai farkawa tai da asuba taganta saman gado kwance lullube cikin bargo shi km yana gaban computer .
abu kmr wasa fa AK ya dauke mata wuta yashiga fushi ba gaira ba dalili daita, batare da tai masa laifin komai ba. kullun zai fita km sai dare zai dawo hotel din tsakaninta dashi sannu da zuwa ko a dawo lfy amman zance kwana guri daya babu ballanata ya nemeta akan shimfidarsa gashi ya rigada ya fara saba mata da dumin jikinsa ..
yanzu hk kwance take a saman gado tana tunaninsa yashigo dakin hannusa rike da briefcase dinsa ta tashi cike da natsuwa takarasa gareshi yana kokarin kulle kofar ta amshi jakar hannusa tana masa sannu da zuwa ,yau kam babu laifi ya amsa mata fuskarsa a sake ba kmr kwanakin da suka gabata ba ,yakarasa shigowa dakin ya kwanta a saman gadon yana kiran washhhhh Allah..
"sannu kagaji ko?
ya lumshe mata mayatattun idanunsa ta ajiye briefcase dinsa a inda tasaba ganin yana ajiyewa idan ya dawo, takaraso , ta tsuguna a gabansa tasoma kokarin kwance igiyar takalminsa ta cire masa , ta kai ma'ajiyinsu. ta dawo ta haura saman gadon ta kamo kansa ta daura saman cinyarta tana shafa sumar kanshi ahankali ahankali tana kokarin zare yar saman rigarsa har ta samu nasarar cirewa ta ajiye afenta ta meida hannuta saman fadadden kirjinsa tana balbale botiran gaban rigarsa ahankali take kai kawo da hannuta a kirjinsa wanda hkn ya haddasa masa jin wani irin shauki ajikinsa .take yanayinsa yasoma sauyawa daman km duk tsawon kwanakin nan dauriya kawai yake da bukatarsa amman shi kadai yasan halin takurar dayake ciki , tana gama cire masa kaya taje ta hada masa ruwan wanka ta dawo kusa dashi ta zauna tana wasa da yatsun hannuta "kaje kayi wanka na hada maka ruwan wanka unexpected taji sautin muryarsa cikin sanyi wanda yaushe rabon dataji hk ,"ya amsa da nagode sannan ya mike tsaye yana sake kiran washh Allah yashige bayi ya dade yana durza jikinsa yana zubawa kanshi ruwa sakamakon wani zazzafan feelings dinta dayake jin yana taso masa tundaga tsintsiyar kafafunsa har zuwa cikin kwalkwarsa yana circulating ilahirin jikinsa, numfashi yake fizgo da kyar yana fesarwa har dai yasamu
19, September 2025
Aisha Auwal
Wow