Showing 84001 words to 87000 words out of 420383 words

Chapter 29 - SAI KA AURENI DOLE BY AYSHA A BAGUDU.txt

fara damuna ,abu nagaba danake son sanar maka abdul kayi aure ina son kayi aure ko kana son mutu banga jikokina ba kullun adduar mata tagari nake maka zainab mace ta gari ce wace ta cancanci kowani da Nmj yasota idan yasameta amman dan allah ka dinga kamanta adalci atsakanin soyayyarta datamu mu iyayenka ne ita km abokiyar rayuwarka ce allah yagani ina sonka da zainab sakamakon kyawawan halaiyenta wanda kowace uwa zatayi alfahari danta yasameta ..
Ya dago da mayatattun idanunshi yana kallonta sannan yasaka hannuwansa duk ya rike kunuwansa ammi i promise you i will chage inshaallahu zan rage soyayyar da nake nunawa zainab very soon km zaayi mgnr aurenmu da zainab wanda nasan zakiyi farinciki da hk yakarasa mgnr yana murmushi itama ammi tayi smile tanajin wani irin dadi me tattare da sanyi cikin ranta at the sametime tana tunani azuciyarta dama adduar iyaye bata faduwa kasa banza allah me amsa adduar iyaye ne akan lamarin ya'yansu tagodewa allah daya amsa mata adduarta .

Dady yayi sallama yashigo parloun yana kare musu kallo yana hango farincikin dake kwance akan fukar kowanensu shima wit a smile yana godewa allah daya bashi family dinsa da km hada masa kansu guri daya tare da tsantsar kaunar juna wanda yasan wannan soyayyar tasoma asali ne daga salahar matarsa km nagartacciya ahankali yakaraso zuwa inda suke yace ahh ana momy and son soywyyar ce hk nima bari inzo ayi dani shikenan sai yazama lokacin momy dady and son..dukkansu suka kwashe da dry cike da tsansar farinciki mara misaltuwa da kwanciyar hankali ammi takasa hakurin boye farincikinta da rike mgnr bakinta ta mike taje ta rike Hannun dady .
dady'nsu albishirinka km dole kabani goron albishiri tana mgn tana murmushi dady yace goro fari tassas.

son yace very son zaayi mgnr aurensa da zeey ..zaiyi aure naga yan jikokina yadda take mgnr kmr wata karamar yariya hkn yasa dady tuna lokacin daya aureta alokacin tana tsaka da ganiyar kuruciyarta .
kusan duk sanda zatakasance cikin farinciki hk zakaga yanayinta ya koma tmkr na yara shima dady biye mata yayi sunata dry suna mgn yayinda ak kuwa kmr kasa ta tsage ya nutse ciki hk kawai yanzu dayake tare da iyayensa ana zance aurensa yake jin wani irin matsananciyar kunya dan hk ya mike da sauri ya barmusu parloun su dady da ammi sai faman tsokana sukeyi.

Byn kwana biyu tsakani zeey ta dawo daga ogbomosho da murnarta ta isa inda ak yake zaune a parlou'n ammi kadan yarage bata rungumeshi ba tsabar farincikin datake ciki shi kam yaso shareta amman ya kasa dan har lokacin asirin bokan na kan dutse nacinsa shi kansa ji yayi kmr yayi hungin dinta.
zama tayi kusa dashi ,face dinsa cike da annuri ya kamo hannuta cikin nasa yasoma murzawa ahankali yana kallon face dinta , wani irin shock taji from know where ya tsagar mata a dukkanin ilahirin gabobin jikinta .bashiri ta zame hanuta da sauri ,tare da cewa my life kadawo lfy ..?ya hade Rai sosai yana kallon cikin kwayar idanunta kana muRyarsa a sanayaye yace irin tarbar
Da zansamu kenan daga gareki ..? 2yrs Rabonmu da juna shine har zan rike hannunki ki kwace bansan wace iRin mata nake shirin aura ba...... kwata kwata bansa randa zaki waye ba zainab ,gaki nan kmr jinshi mutanen fako .
sai randa ka aureni zan waye tayi mgn tana me turo masa baki tare da kafe shi da idanunta tana kallonsa wani irin sihirtacce kyau yayi me tattare da fitina ,Ya dai da wannan kallo kmr zaki cinye ..gara na kalli fuskar rayuwata Bakasan yadda nake jin kaina ba yanzu takarasa mgnr tana murmush ganin yadda ya karkace yana kallonta cike da shaukinta ko ba gayamata tasan abdulkabeer nata ne ita kadai .
take suka shiga bayyanawa juna sirrin zuciya da zuciya . basu sukar juna ba har sai lokacin kwanciyya .



Sannu ahankali asirin da boka na kan dutse yayiwa ak yasoma barin jikinsa amman ba duka ba. sakamakon adduar da ammi keyi masa babu dare babu rana .
har saka manyan malamai tayi suyiwa gudan jininta addua .
daman km shi sihiri baya daurewa sai dai kadingayi kana tisawa ,yanzu baya wani nuna rawar kai da zakewa akan zeey lamuran gabansa kawai yakeyi.
shiyasa lokacin da
ammi ta dameshi akan zance aurensa da zeey ya fututtuke shi ba yanzu ba sai nan gaba matsawar tana sonshi tajirasa zuwa na wani lokaci dan shi yanzu bai tashi yin aure ba .
ammi ta rude ta gigice da Jin abinda yace, har da kukanta ina ganin abdul kmr bakada lfy as age dinka yanzu yakamata ace kayi aure .
zo yarona zo ka zauna kusa dani kasanarwa amminka idan bakada lfy ne natashi tsaye gurin neman maka mgn ,murmushi yayi kawai sbd ya fuskanci inda mgnrta ta dosa .
"take kunyarta ta kamashi ya soso keyarsa yana barin gurin .
zainab dake zaune ta kasa kwarkwarar motsi JKinta ya sake yayi sanyi tarasa meke mata dadi ta lura duk kwanakin nan iskanci yake mata .
ya daina sonta da rawar jiki akanta .
da alamun sai ta sake kaiwa bokanta ziyara .
gannin yanayin data shiga yasa ammi saurin matsowa kusa daita tasoma bata hkr .murmushin yake zeey tayi tana me sunkiyar da kanta kasa alamun kunya tasoma wasa da yatsun hannuta kana tace hb ammi ai babu komai .
duk lokacin daya tashi duk daidai ne.
yauwa diyata diyar albarka shiyasa nake kara sonki akwai hankali da tunani.
kibarni dashi zai hadu da fushina da alamun bakin cikin ganin ya'yaku yake min ..... zeey tayi murmushi tana mike tsaye tabar ammi da takaicin ak.,itama zeey din zuciyarta cunkushe take taf da bakinciki da tashin hankali maramisaltuwa sai dai taci alwahin da kanshi zai kawo kanshi da zance aure matsawar na kan dutse na numfashi a doron duniya shi din mijinta ne...

bangare onye kuwa kwananta Biyu ta nufi jahar akwaibon .
taje gurin aminiyyarta suka nufi kauyen eket abinda suka riska ne ya frigitasu.
dan muza idanunta kawar onye tayi sannan ta sake budewa dan ganitake tmkr idanunta ne basu ganemata gsky ba.
onye kuwa sai tmbyrtake ina bokan yake ,take wani yasoma mgn cikin yare ibo .
wai wuta ce takama da boka tun daren jiya wutar ke ci har zuwa safiya babu yadda baayi wutar ta mutu ba amman abun yacutura .sai da wutar tagaji dan kanta ta mutu .
onye nagama jin bayanin wannan mutumin take ta daura hannuwanta duka bisa kanta ta kwalla ihu da iyakacin karfinta sakamakon ga zahiri nan tana gani gidan boka ya kone kurmus kutsawa sukayi ita da kawarta dansu har yanzu basu gama believe gidan ne yazama hk ,nashiga uku ina boka ya tafi ne km yaushe wannan abun ya faru ?inji cewar kawar onye tana me tmbyr Kanta byn tagama zaga gidan tare da onye babu boka babu dalilinsa domin irrin konewar dayayi baa iya sheda gangar jikinsa fitowa sukayi daga gidan onye na kuka suka samu mutane cike da kofar gidan wayanda duk yawanci jamar boka ne da suka iske a waje daga me ihu sai masu kuka wasu kuwa dawowa sukayi kmr zautautu domin mafi yawansu tattare suke da katuwar matsala .kuka babu wace onye batayi ba hade da sambatu idanunta har sun kunbura ganin mutane na watsewa 1 by 1yasa suma suka fara takawa ahankali suka nufi gurin shiga mota komawa cikin akwaIbon .kawarta nata rarrashinta da bata bakin akan zata km nemomata wani boka. wayyyohhh bazaki gane rashin danayi ba kawata samun boka kmr wannan da wuya a wannan zamanin .da wannan bakincikin suka bar kauyen eket tundaga ranar onye tasanyawa ranta kmr tarasa ak Ne gabadaya .....

bayan wasu lokaci me tsawo rayuwa tacigaba da gudana kmr yadda ya dace ak yasamu cigaba arayuwarsa.
yasamu aiki a ministiri of agri dake jahar lagos tare da babban matsayi. ita kuwa zeey babu abinda ya sauya lokaci zuwa lokaci suna jonewa da akil gefe guda km ga boka dan duk sanda taje da bukatarta shima sai yabiya nashi bukatar daita.
.ita kuwa onyen tana amatsayinta na karuwarsa wace yake rage zafi daita Duk lokacn da bukatarsa taso .hk ma ciwonsa ne dai aka nema aka rasa wa tunanin ammi dacen magani sukayi .
Iman kuwa tunin anzama yan jami'a a logas state university ..

yadda zeey ta kudircewa ranta sai ak yakawo kanshi akan zance auensu hkn ce takasance .
.bokanta yabata wani hatsabibin asiri yace ta saka cikin masai wanda baa floshing.
aiko aiwarta da wannan aikin ke da wuya .
ak ya birkice ya haukace ,bai kaunar ganin kowa da son jin mgnr kowa sai ta zeey.duk abinda tace shi zaiyi ,,dan hk kanshi har da kukansa yazo yana rokon ammi akan ta taimaka asaka ranar aurensa da zeey .
ammi taji mamaki cikin ranta amman dayake auen take da bukatar yayi babu wani bata lokaci akasaka rana wata uku kacal akasa masu zuwa wanda zaiyi daidai da byn karamar sallah .

*************
Wata inuwace ke biye dashi a duk inda yasanya kafafunsa da sunan tafiya ko a mota yake sai ya dinga jin motsin wannan inuwar kmr ana biye dashi abaya gefe 1 km ga wani sihirtaccen kamshi me tada hankali da ffitina ..
da zarar ya juya bazai ga kowa ba.

Kmr yanzu dayake fitowa daga shoprigth din dake cikin ikeja awo'lo'wo way yana jin kmr sawun mutun abayansa.
ya tsaya cak ya daina cigaba da tafiyar dayake ko zai cigaba da jin wannan takun da wannan sanyayen kamshin turaren da baita jin irinsa ba a duk tsawon rayuwarsa . amman yaji shr kwata kwata babu alamu tafiyar dayake ji a mintina uku da suka wuce .
ak wanda ke sanye cikin riga suit brown and white ya duba agogon demon dake daure da tsinsiyar hannunsa kana yacigaba takunsa me tattare da natsuwa da kamala tare da daukar hnkl har yakaraso inda motarsa ke pake yayi mata key sannan ya bude gaban mota ya kai hannunsa ya ajiye white loilon din hannusa tare da shiga mazaunin direba , yasoma direving.tun lokacin dataga ya nufi motarsa ,a natse takira kawaRta ore da tayi get ready .
tafe suke abayansa akan machine kawarta ore ke tukasu.
Idaunta kuri akan motasa har batason daukesu idan kaji motsin bakinta ,to kuwa mota ce ke kokarin shiga takaninsu nan zakaji uwar ashariya da zage zage irin yan iska ..sai dataga ya nufi hanyar gidansu . Sannan hankalinta ya dan kwanta duk da tasan tana da raivel acikin gidan ,
suna nan tsaye daga can nesa kadan da gidan aka bude masa wakeken get din gidasu yashiga sannan suka juya .

A halin yanzu duk wani shige da ficensa tana sane dashi sbd boy's gareta da manyan mata wayanda duka daya sukawa mutun da kyar zai sake numfashi sai dai yawancin rai kawai.
yau kam tundaga ikeja gra tashiga bisa har zuwa aboditomos dake cikin surulere .
byn ya fito daga cikin motarsa ,binsa tacigaba ahankali
tana zance zuci chaiiiiii gayen nan Hadadden me shegen kyau ne .
Har yau babu abinda ya ragu daga cikin tsagwaron kyawunsa dana sanshi dashi .
yanzu ta wace hanya zan bi domin fahimtar dashi nufina akansa?
,amman barakagani tacigaba da binsa Jikinta sanye cikin wasu hadaddun kananan kaya wandon jeans da rigar sanyi me hula abayanta sai da hular ta daurata bisa kanta .Hannuwanta duka zube cikin aljihun wandon idan mutun bai lura da kyau ba ,,zai dauka nmj ce duba ga yanayin shigarta.
domin hatta kafafunta sanye suke cikin canvers red colour .
yau ma jiyayi kmr salon takun wanda ake bi tun kusan mituna goma da suka shude ya juyo ahankali ta bynsa yaga ta waske tare da juyawa da sauri tana kallon wani guri.
gefe daya km kacukon hankalinta ya tatara ne gareshi .
yau shine karo na fako daya tsargu daitace ke binsa ,a duk inda yasanya kafafunsa har zaiyi mata mgn sai yaga kmr westing time awajensa ,can yaga ta ciro waya aljihun wandonta tasoma mgn cikin harshen turanci tare da shan kwana .
dan hk ya juya abinsa Zuciyarsa nace masa may be ba kai take bi .....
tana ganin ya juya tafito da hanzarinta CAn taga yashiga boditomos sky hotel a mutakar firgice ta zaro fararen idanunta waje.
wayyohhly Allah me km zaiyi a hotel ta fada hk tana daura hannuta duka saman kanta cike da fargaba .
take km zuciyarta tashiga harbawa ta meida hannuta daidai tsaitin inda zuciyarta ke beating da sauri wallahi bazai yuwu ba abdulkabir dina da sauri tasoma tafiya gudu gudu sauri sauri tashiga cikin hotel sai dai taci rashin saa dan kafin takaraso har ya bacewa ganinta Dan gabadaya bata GA kyallinsa ba balle me kama dashi. Dan hk tacigaba da tafiya acikin hotel din tana tunanin ta inda yashiga.
kusan minti 30 ta na bulayin neman inda abdulkabir dinta yashige acikin Dan lokacin nan.. har xuwa sanda ta karya wata kwana windodin dakun nan hotel din duk abude suke Amman batayi kokarin lekawa ba har sanda tazo window karshe inda zuciyarta da kirjinta suka tsananta bugawa.
Ta tsaya cak daidai windowa gabanta na dukan uku uku wani irin sautin Nunfashi take jiyo yana tashi ahankali daga cikin dakin.
tana jin kmr ta wuce sai taji kafafunta sun rike gbdy ta kasa sarrafasu Dan hk tasanyawa gangar jikinta jarumta .
kai hannuta jikin labulen window nan tayi hankali Ta yadda babu me ganinta ta yaye kadan jikinta na rawa zuciyarta na tsananta bugawa da sauri ta sakin labulen sakamakon cinkaron datayi da zandariyar abdulkabir dinta rike a hannu wata mace Wanda daganinta kaga cikakkiyar km goggagiyar yar duniya.. Tasanya duka hannuta ta rufe bakinta saboda kar sautinta ya fito fili gumi ne yashiga karyo mata takoina ajikintta bazata iya misalta irin tashin hankalin datake ciki ba kusan minti goma kafafunta suka Gaza daukarta Ta sake Kai hannuta ta km lekasu still suna nan kmr dazu sai nishi yake fiddawa Ahankali yana Shafa kitson attachment dinta daya zubo gadon bynta..yayinda ita wannan matar ko karuwace ita dai batasani ba tana rike da joystic dinsa tana tsosa kmr mayya Kasa tsayuwa tayi takoma ta jingina bayanta da bangon gurin tana kokarin samarwa kanta natsuwa fahimtar abinda ke tabbatuwa ga rayuwarta.. Wasu siraran hawaye ne suka gangaro mata tana kokarin danne kukan dake son biyo bayansu domin kada ya fallasa tsayuwarta agurin.

Abdulkabir dina shine wannan mutumin dake kwance sirara wata mace na sarrafashi ba ni ba.

Meyasa zaka min hk?

meyasa zaka aikata hk.. ?abdulkabee.....?

Meyasa zaka cutar da zuciyar dabatasan komai a fadin duniyar nan sai na shaukinka da begenka .?

.da fari iyayenka Sun zaba maka matar aure wace baniba sannan yanzu ga wani tashin hankalin nashiri kusantoni .
. Rufe fararen idanunta tayi wayanda Suka canza launi zuwa jajja .
jin zafin zuciyarta rawa kafafunta suka soma yimata Ta sulale agurin hawayenta na tsananta biyo kuncinta yayinda tsumammiyar soyayyarsa take sake shigarta da gwaraye jinin jikinta.
soyayyar abdulkabir Ta rigada tazamo wani bangare na rayuwarta wani irin zafi da nauyi take ji yanzu Data ganshi tare da wata mata tana sarrafashi Ta hanyar romancing dinsa... yazatayi da rayuwarta da tarin kaunarsa gareta girgiza Kai kawai tashiga Yi hawayen idanunta na sake kwararowa cikin rawar muryarta sannan ahankali tace wlh zafi nake ji azuciyata Ta fadi hk tana dafe daidai saitin zuciyarta abdulkabir banso kakasance cikin mutane masu Aikata zina ba ......
dan bazan juri ganinka da mata Irin wayanan ba.. Ahankali ta fara kuka mara sauti har lokacin jikinta bai daina rawa ba tonowa tayi kwarta ore dake jiran awaje da tunanin yadda zatayi yasa ta tsayar da kukanta tare da tattaro karfin Hali tasanyawa zuciyarta tashare hawayen fuskarta tare da mikewa tsaye.

Ahankali tasoma daga zara Zaran yatsun kafafunta tasoma tafiya har takawo farfajiyar hotel din inda ore kawarta ke tsaye jiranta .ita Kadai ta hango tsaye tana ware idanunta ganin Ta inda zata bullo da sauri ore takaraso gareta tana tmbyrta how far kingansa... Me km yazo Yi a hotel?
sunkuyar da kanta kasa tayi hawayen datake kokarin dannewa suka cigaba da xibowa cikin sanyi Jiki ore ta tsuru mata idanu ta lura da yadda jikinta ke rawa ta rike hannunwanta duka cikin hannuta da sauri cikin tsananin fargaba.

Su'ad?
Ki fadamin abinda ke faruwa pls hankalina yayi matukar tashi da Ganin yanayinki.. Ko kin ganshi tare da wata ne ....?dagowa tayi ahankali ta tsurawa ore idanunta nan take ore ta sake shiga rudani ganin irin jan da idanunta sukayi.
Bakinta na rawa tace Dan Allah kigayamin me ya faru dakika shiga?
Ore kinsa sanin ba tun yau ba kinsa ko ni wacece na taso cikin kuncin rayuwa da talauci. babu wanda ke min kallon arzki balle ya mutuntani kasancewar irin zargin mutane akaina da mahaifiyata banida daraja acikin idanun mutane acewarsu ni mara asali ce da gata Duk duniya babu Wanda zuciyarta ke tsananin so da kauna byn mahaifiyata sai km wannan bawan Allah .
ina son abdulkabir ore bana son na rashi Ki taimakeni yanzu hk yama can tare da karuwa cikin daki takarasa mgnr tana kuka.... Cikin sanyin jiki ore ta kamo hannuta muryarta a sanyaye tace zo muje .
Tafiya kawai suke hannu su'ad cikin nata karki damu kawata nasan duk hanyar da zamubi dole ne yabarta sannsn km musan yadda zamuyi afasa aurensa da waccen wawiyar yarinyar.....



Mmn sudais ce

💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH


*qala rasulillahi sallallahu alaihi wa sallam innal haya'a mina iman*

*Allah's messenger (s a w)

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login