Showing 57001 words to 60000 words out of 420383 words
Chapter 20 - SAI KA AURENI DOLE BY AYSHA A BAGUDU.txt
will break anything between us.
cikin hawayen take rikoshi zuwa jikinta , please baby for the sake of the love I have for you allowed me to test you just today, afusace yace no....... Yana tureta daga jikinshi .
"tace ok naji tunda baka damu da halin da zan fada ba ,cikin wasu hawaye masu wahala.kasan da nmj nake da tuni na dade da samunka .
Maza nawa suke kawomin kansu' Amma bantaba jin sha awar atareda suba. Saboda bana Jin sonsu cikin raina .
"abdulkabir kai kadai nakeso" 'kai kadai nake sha awar kasan cewa tare ahalin danake' cikin.
Kaki kusantata kaki amincewa da Aurena....
Ya Kake son nayi da rayuwata
Wallahi onye Duk abinda zaki fada ki fada bazan taba having sex dake ba.
Sannan ni zan fada miki Aurena dake ba zai taba amfanina da komai ba, saboda bazan taba iya kusantar jikinki ba .....soyayyarki ramtacciya ce gareni..
Durkuwasawa tayi gwiwa biyu biyu Ta kamo kafafunshi pls abdulkabir karkamin hk idan harakar da nike yasa ka tsana nace zan daina.... Bayanshi ya juya mata yana jin mugun haushin kanshi daya tawo daita da kasar Spain .
Cikin jan numfashi tareda tattaro natsuwarta ta mike tsaye tace "shikenan, tana me miko masa rigarsa da boxes dinsa kasaka kayanka bakomai Amma ina son Kasan ni soyyayar da nake maka baharamtacciya bace"
"Bani nasakawa zuciyata soyyayarka ba, Allah ne. Kuma nasani, shida yasaka min yasan dalilin yin haka.
Shidai rigarsa yA amsa yana kokarin sakawa batare da yace komai ba can yayi filing daita kan gado yana jan tsaki .jikinta a ssnyaye ta wuce tana goge hawayen idanunta.
Kitchen din part dinsa tashiga ta hado masa coffee sbd tasan zai bukace shansa alokacin dayake..
Koda ta dawo dakin dauke da cup taji karar ruwa alamar wanka yakeyi, tanajin yanda shawarsa keta zubawa babu kakkautawa.
Ya dauki lokaci ,kafin yafito daure da towel ,tayi saurin kawar da kanta don gaskiya kirar jikinshi na daΔ£a mata hankali taji kamar taje ta manne da kirjin nan nashi mai cike da ni ima da yalwan gashi.
Yadauke kanshi daga kallonta, shimΓ’ don idan yace zai cigaba da kallonta zai iya aikata laifi, har yagama shiryawa yasaka wasu kanan kaya sunyi mugun karbarshi yana tashin kamshi. Cike da kewar murya yace kije kiyi Ki sanya kaya kiyi Bacci. .Dan ni fita zanyi yanzu.
"Sai ka sha coffee zan kwanta tayi maganar cikin seriouse tana kallon agogon dakin. Karfe goma tagani daidai. Yakalleta yace " kinsan bazan iya jurewa ganin ki Akusa dani hk ba.. Idan ma bazaki kwanta ba kisanyawa jikinki kaya.
Ta mike ta Nufi inda kayanta yake.
Yadan juyo da kallonshi cike da tausayawa yana kallonta ta dauki mini gwan tasanyawa jikinta batare Data juyowa ba. Batayi zuciya ba ta sake dawowa gareshi ta zauna ta gefenshi tana satar kallonshi. Yana gama abinda yake ya mike tsaye.
Marairace Masa tayi. Yanzu sbd dani zaka bar gidan..?
Ina MA zaka by this time dare fa yasoma Yi.
ke ....ke Dan Allah mlm banson salo karfa Ki nemi takurawa rayuwata banzo kasar nan dake dan ki takurawa personal life dina ba..
Ya wucersa kawai tare da bude kofar dakin ya fice.
batanshi tabi tana Yi masa mgn ya juyo afusace wlh kika Kara step daya daga nan uhmmmmm yayi kyaci da harshensa Dan hk cak Ta tsaya zuciyarta tmkr zata buga... har yabari gabadaya tana tsaye tana kallinsa.
Meyasa na hadu da Kai?
Meyasa tun sanda na hadu da Kai ban nemawar kaina mafuta akanka ba?
meyasa zan tauye rayuwata akanka alhalin bakada wani amfani gareni. Sbd kina mahaukacin sonshi shiyasa kika takura kanki zuciyarta taba amsa da hk. Ta Dade tsaye kafin daga baya Ta karasa bakin get inda su James da me gadi ke zaune suna hira gaisar da James tayi cikin yaren ibo ya amsa yana murmushin jin dadi kasancewar ya dade bai hadu da me jin yaresun ba hira suka shiga Yi dashi Har kusan shadaya sanda yace zai je ya kwanta ta koma ciki.
Yana fita daga gidan ya dinga tunanin yadda zaiyi ya da onye da makircinta... Bai kawo kanshi tunanin rabuwa daita ba sbd tana da amfani atare dashi. Gurin abokanan holewarsa ya nufa daga can club suka nufa..
Bashi ya dawo gidan ba sai biyun dare lokacin onye ta dade da yin bacci. Bashigo part dinsa ba ya nufi part din ammi aparloun'ta ya kwanta flat bisa three tsar tare da daura hannunsa daya ya dafe goshinsa yana runtse idanunshi dake cike da mayen bacci..
_Fans kuyimin hakuri typing babu sauki wallahi kuyi manage da wannan fatan alkhairi_
Mmn sudais ce
ππππππ
SAI KA AURENI DOLE
ππππ
ππππππ
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH
*qala rasulillahi sallallahu alaihi wa sallam*
*innassidqa duma'aninatu walkaziba riybatu*
*Allah's messenger (s. a. w) said for truth is peace of mind and falsehood is doubt*
Page 18
Washe gari sai guraren qarfe goma ya tashi mayatattun
Idanuwansa kawai ya bude ahankali ya sauke kan agogon bangon dake manne da parlour'n domin yaga time.
Lumshe mayatattun idanuwansa yayi .ya mike tsaye yana Mika hade dayin salati take Yaji Dummmm akansa sai dum ya kife kasa ya hau shure shure da rawar jiki kar. Kar.. kmr yadda yasaba aduk sanda ciwonsa ya tashi babu abinda ke fita daga bakinsa sai kumfa kmr ankada sabulo...
James Wanda ya tashi tun bakwai na safiyar yau bai daura idanunshi akan AK ba asalima bai ji motsin shigowarsa gidan ba sakamakon bacci me nauyi daya dauke shi jiya ya nufi part dinsa jin Shiru har karfe goma bai ga ya fito ba, nocking din kofar yayi ahankali har sau uku akaro na hudu ne onye tataso tazo Ta bude kofar batare da tmbyr kowaye ba sbd a tunaninta AK NE Amman sai taga sabanin hk James ne tsaye abakin kofar.
tsura mata ido yayi yana kallonta ganin yanayin shigar jikinta yar rigar bacci ne iya cinyarta me sharara wace bata boye komai na halitar jikinta dan hatta kan nipples dinta ana hangowa ,Da sauri ya kawar da ganinsa kanta yana sosa kanshi tare da tmbyrta ko AK na ciki .
Turo kirjinta tayi gaba tana mika da tsotsa tsakiyar kanta sannan Ta Yatsina fuska tace tunjiya daya fita bai dawo ba .
ta bashi amsa da hk kallonta ya sakeyi yana cewa bai dawo fa.... Yes of course tare da kashe masa idonta daya .
juya yayi da sauri ya nufi gurin get Man shine ma ya tabbatar masa daya dawo Amman part din madam naga yashiga .
Kai tsaye ya juya zuwa hanyar part ammi ya daura hannushi kan handle kofar ta bude Allah yasa baiwa kofar key ba yana shiga da AK yasoma cin Karo dashi yana shure shure da saurinsa yakarasa yana juyowa dashi zuwa jikinsa yana kiran sunansa kwantar dashi yayi atsorace yakira family doctor dinsu Wanda ke dubasu sanda Dady ke kasar .
Cikin mintuna da basu wuce goma ba sai ga likinta ya iso yasoma bawa AK taimakon shi kuwa James number ammi yashiga nema Amman shr baishiga ba sai is not responding computer ke cemasa na Dady ma hk hankalinsa yayi mugun tashi. Ya dawo inda likita ke kan Bashi taimako ya tsaya yana kallon AK cikin mayunwancin hali.
Sai kusan byn awa daya sannan AK ya farfado ya dawo cikin haiyacinsa km har lokacin James neman layin ammi da Dady yake Amman bai samu ba ..
Cikin wani irin zafin zuciya da takaici yake kallon James da likintan dake gabansa sbd yagane allaurar akai Masa kasancewarsa ganin doctor zaune opposite dinsa .Sannan ayaniyin yadda yake Jin jikinsa yagane ciwonsa NE ya tashi .james yashiga yi masa sannu dakatar dashi yayi ta hanyar daga masa hannu sannan muryarsa can kasa kmr me koyon mgn yace hope bakasanar da daya daga cikin iyayena abinda ya faru ba? Take tsoro yakama James jikinsa da bakinsa rawa yake gurin cewa nayi kokarin sanarmusu Amman numbobinsu yaki zuwa.. Better gara da bai shiga Dan daka sanar musu da yau zaka hadu da bacin raina Wanda baka taba gani ba.. Yana karasa fadar hk ya
Tashi zaune .
Zuro Zara Zaran yatsun kafafunwansa kasa yayi sai akan wayarsa da sauri yakai hannu Yana cewa,
No no no no please..
Kaca kaca screen 'din wayar yayi ya shafe ba'a ganin komai kamarma ta mutu gabaki 'daya.
Yanda zuciyarsa ke tafarfasa ne yasa ya aje wayar tareda nufar toilet yayo alwala yayi sallar asuba Yana qara Jin zafin allurar sbd bayasonta.
Yana idarwa ya miqe tareda 'daukar wayar ya nufi gurin part dinsa yabar James tsaye yana sallamar likita..
Yana shiga ya tararda onye zaune abakin gado ta tallabe fuskarta da hannayenta tayi jugun tana tunani .
Dan tun bayan tafiyar James zuciyarta tashiga tsinkewa da tunsni ina AK yashiga tun jiya dadaddre bai dawo gida ba tana hangoshi ta zabura ta mike tsaye ta nufo garesa ta rungumeshi gabanta taji yaba wani sauti muryata cike da rauni tace .
honey ina kashiga tun jiya?
Meke damunka naganka hk? Tayi masa tmbyr ajere tana shafo fuskarsa yayi mata banza. Ta sake maimaita tmbyrta nan ma Shiru yayi mata
Batare da yayi kokarin cewa daita komai ba ya zareta daga jikinsa ya zauna jikinsa a Mace tare da janyo system dinsa ya jona chager sannsn ya miki ya kwanta akan doguwar kujerar dake parlour'n hankalinta yayi matukar tashi.. Tsam AK ya mike daga gurin dayake zaune yayi taku daya zuwa biyu tare da juya mata baya.onye wace jikinta yake a sanyaye Ta biyo shi zuwa inda yake ta tsaya abayansa tana yi masa mgn ahankali tmkr tana Yi masa rada honey...takira sunan shi komawa yayi kan wata kujerar ya kwanta.yana sauke naunauyen ajiyar zuciya gabadaya yarasa abinda ke damunsa haka kawai yake jin haushinta cikin ranshi har baya kaunar bude idanunshi akanta ahankali ta biyo shi zuwa inda yake kwance ta daga kanshi tare da zama ta maida kanshi bisa cinyoyinta tasa hannuta cikin sumar kanshi tana yamutsa gashin kanshi ahankali ahankali tace .
Meyasa meka honey Duk naganka ba yadda na saba ganinka ba,?
Pls honey kada kace zaka juya min baya.. Da me kake son naji da zuciyarta da kullun take mahaukacin sonka, koda damuwarka?
Lumshe mayatattun Idanunshi yayi aranshi km cewa shiiiiiiiiiiiii
Lokacin rabuwata dake yakusan kusantowa sbd nacinki akaina yasoma yawa.
yakamata zuwa yanzu na barki kije kicigaba da harkokinki kmr yadda Kike saba ..
.Duk da ba burina kicigaba karuwanci ba.. Amman azahirance kasa Bude idanunshi yayi balle yace mata wani Abu. Honey kamin mgn mana kamin Shiru tun daxu idan abinda ya faru jiya ne pls kayafemin bazan sake ba Amman kasan tsananin kaunarka ce ta hadasa min zazzafar shaawarka me tsananin karfi. tayi mgnr tmkr zata xubda hawaye wanda bana komai bane sai tsansar tsagwaron tantiranci da karuwanci, yayinda hannuta still ke cikin sumar kanshi tana sake kashe masa jiki da salonta. Ahankali ya bude mayatattun idanunshi fessss yake kallon fuskarta ayatsine..ta riko hannushi cikin Nata Tana murzawa kamin mgn Dan Allah,....yacigaba da kallonta batare daya motsa ko Dan yatsan kafarshi ba. Dags kanshi tayi tare da kwanciya gefenshi kmr zata shige cikin jikinsa ta birkitotoshi abinka ga matan ibo akwai karfi ta tare hannuwanta duk kazo Dan Allah,
Ta km langwabe kanta tace hb honey kazo na rungumeka kona ji sanyi acikin kokon raina zuciyarta tana matukar min kuna wadannan kalamannata sunyi matukar ratsa zuciyarsa Amman hkn bai sa yaji zai Yi mata abinda take so ba miryarta na rawa tace zaka ci abinci naje na kawo maka na shirya maka abinci me dadi da dandano nasan zaka soshi, za zaro ido waje yana ksllonta itama shi take kallo cike da mayen sonshi cike fushi yace ni ..ni. ne zan ci abinciki sbd ke mahsukaciya ce kike tunanin zan iya cin wani abu daga gareki ...enough onye. Ya mike zaune yana huci ki tsaya mstsayinki na *karuwata*
Karkije inda matsayinki bai kai ba .
Duk duniya abinci mutun biyu kawai nake iya ci naji dadin Dan danonsa daga na ammi nah sai km cousin sister dita Zainab. Manage with restaurant yakarasa fadar hk yana hade ranshi sosai taji haushin mgnrsa Amman ba yadda ta iya sbd kotace zatayi wani Abu ba irinsu AK Mace takewa rashin mutunci ta kwana lfy batare da sun casa mutun ba.. Sautin muryarsa ta dawo daita cikin haiyacinta sakamakon ratsa cikin kunnuwanta da yayi.. Aikin kudi kikeyi km shi, shiyasa nazo dake kasar nan ...ban zo dake Dan Ki dinga min shishigi cikin lamarina ba ban rageki da komai ba. da Dan hk karki kuskura Ki dinga zakewa cikin lamarina AK nagama fadar hk ya mike tsaye ya juya da niyyar barin oarlour'n zuwa bedroom dinsa .
Ta kira sunansa muryarta a raunane abdulkabir.... kagaji dani ko..?
Kana son rabuwa dani ko....?
Meyasa Kake son kanka daya ?
Meyasa na hadu da Kai arayuwata? Na fara danassni haduwa da Kai ACkin duniyata.
Dan Allah ka taimakawa rayuwata ka tausayamin kasoni wallahi ina sonka.. Afusace yace karya kike bakya sona da kina sona da Duk abinda nace shi zakiyi sau nawa nagaya miki banason yin sex da kowace mace wace batawa ba Amman kullun burinki kiyi breaking hrt dina akan Nasadu dake. Matsalar datasa nasoma gajiya dake Kennan sbd banason naci zan maidake inda na daukoki kowa yakama gabansa bazan Iya ba.. Ta tako ahankali tkmr Wace kwai ya fashewa aciki Ta fada kirjinsa tanakuka Dan Allah karka raba tsakaninmu AK zuciyata zata buga matsawar bana tare da kai... Na daina bazan sake takura maka ba tunda baka so koda baka taba sona ba kabarni tare da kai muddin rai rayuwata zata kasance cikin farinciki.. Maganganunta sun taba masa zuciya tausayinta yashigi zuciyarsa baya sonta Amman yarasa dalilin dayasa tausayinta ke Tasiri cikin zuciyarsa da gangar jikinsa ahankali yasa hannayensa ya rungumeta tsam a kirjinshi tmkr zaa kwance masa ita .
wata doguwar ajiyar zuciya tayi tana sake shigewa cikin jikinsa ko kai fa bakaji yadda nake jin wani sanyi na ratsa zuciyarta ba.
yaa dago fuskarta yana share mata hawaye tare da cewa ya isa hk bana son yawan kuka kuka take sosai tana kamkame dashi tare da narke masa ajikinsa ta jima rungume a kirjinsa tana kuka wanda Ta fuskanci shi ke kara karyar da logon tantirancinsa da kyar yasamu ta daina kuka .karka barni honey ko mutuwa kayi sai dai na tare akan kabarinka har sanda rayuwata zatazo karshe yaji mgnr kmr saukar aradu acikin tsakiyar kanshi ya Dan Yi murmushin karfin hali cike da mamakin irin son da take masa, take km zuciyarsa ta amince da ita din masoyayiyarsa ce ta hakika sannan zata iya yin komai a kanshi..muryarsa akasalance yace sbd me kike sona hk? Kafin tace wani Abu. Yacigaba
Amman shawarar da zanbaki Ki rage sbd any time zamu iya rabuwa dan ko mahaifana suka san ina tare dake zasu rabu mu...
Duk duniya babu me rabani da Kai soyayayyarka ACikin jinana take mun rigada munzama hanta da jini kaga Kuwa raba hanta da jini zai yi wiya? Ki daina damun kanki akaina tayi saurin girgiza masa kai. Kai ma kadaina ce min hk baka san abinda Allah zai Yi gaba aranshi yace Inshaallahuu babu abinda Allah zai gaba Allah ya tsareni da fadawa tarkon sonki. Ka daina damun kanka akan soyayayyata.
Soyayyata bata da wata tawaya koda yaushe kana cikin zuciyata takarasa fadar hk tana dagowa tare da Yi masa wani kallo me kashe sansar jiki Honey banason kana yawon damun kanka domin banason wani abu yasameka pls muje ka kwanta ka huta Ta kamo hannushi zuwa dakinsa ta kwantar dashi taja masa bargo Ta rufeshi tare da riko hannuwansa tayi masa kiss sannan Ta shafi joystic dinsa tana masa murmushin ranar Duk wata kulawa da farinciki onye tabashi sai kafa kafa tke da shigarsa da fitarsa..
Byn kwana biyu komai ya dawo normal atsakaninsu Ta daina nuna zalamarta akansa sai dai gefe daya Duk sanda AK baya gida yaje school tana kasancewa tare da Samuel batare da sanin AK ba. Yanzu km James take shawa's tare da son gwada NASA kwazonsa akan bed.
Ahankali ta samu James da nufita ta bayyana masa komai akan bukatarta gareshi bata sha wata wahalar shawo kanshi ba kassncewarsa matashin saurayi me jini ajika gashi km yarensu daya basu tsaya wata wata ba suka afka cikin fasikancisu ta yaba da shi kwarai ya gamsar daita har yaso yafi Samuel Dan joystic din James ta dan fi ta Samuel girma Amman Duk da hk sai taji aranta AK dinta zai zartasu gabadayansu bazama su taba kaishi ba.. Dan hk Ta dauki damarar Duk rintsi sai Ta mallekeshi yanzu babu abinda tafi tunani kmr tasoma hadashi da malan tsubbu tunda karuwancinta yaki aiki da amfana mata komai , onye tayi wani fresh daita kasancewa tana samun enough joystic gida da waje ga tarin dukiyar da Ta tara yanzu akalla ta bawa million goma baya ga Dan kulawar datake Dan samu daga AK..
Cikin sati ta nemi number kawarta love tayi mata magana akan matsalarta da AK da abinda take son ayi masa akansa love tace karta damu zataje mata kauyen eket dake jahar akwaibon kawai Ta turo da Kudi onye tace Dan kudi ba matsala bane zata turo da ko nawa ne.
Love taje kauyen eket dake cikin kungurimin daji gurin wani kungurimin masafi boka koda taje Ta iske boka zaune yana busa iska daga shi sai Dan kanfe
Gabadaya dakin zagaye yake da gumaka na tsafi iri iri sai kayan dubansa dake gabansa batayi mgn ba kai tsaye wuyar kazar dake hannuta rike Ta murde kanta tashiga tsiyayawa karamin gunki jinIn kazar sannan takaraso inda boka ke zaune tankwashe da kafafunsa tasoma Masa kirari Cikin yarensu na kalaba ya jinjina mata kai sannan ya nuna mata mazauni da gashin hannushi ta zauna ran boka akachuku ya dade. boka me gani har hanji bokan d idan yaso Sama da kasa zasu hade tayi ihu tana Kai goshinta kasa... Waiya zubillah.. Tafe nike da katuwar Matsala ya dakatar daita ta hanya cewa kawar ce
19, September 2025
Aisha Auwal
Wow