Showing 21001 words to 24000 words out of 420383 words
Chapter 8 - SAI KA AURENI DOLE BY AYSHA A BAGUDU.txt
rayuwa
gefe daya km GA azabar ciwo na nukurkusanta wasu zafafan hawayen ne suka soma Zubo mata wanda bana komai bane sai na tsabar tausayin kanta da cutar kanta datayi,a tun farko gashi komai na neman tsaya mata.
Yanzu idan Ta mutu a halin yanzu mezata cewa ubangijinta... Ta aikata zina da iliminta..... Wasu zafafan hawayen suka sake wanke mata fuska.
ahalin yanzu idan akwai abinda takijini da tsana yana bayan akil da rayuwarsa gabadaya.. Akil ya cuci rayuwarta yagama daita...
Meyasa meyasa na amincewa akil a dinga sex dani tmkr wata matarsa ta aure ...?
Meyasa banyi hakuri da bukatata ba har sanda Allah zai kawomin mafuta ba ......?
Meyasa Zainab ....meyasa kika fito da maitarki fili har akil yayi galaba akanki?
Why why why Zeey why did you do this to ur self having sex wit someone else....
Da kyar Ciwon ya saketa sannan tasamu bacci barawo yayi nasarar daukarta zuciyarta cike fal da tarin damuwa Mara misaltuwa...
washegari
Zeey ta Mike sumul daita ko ciwon Kai batayi ba, asalima babu abinda ke damun jikinta sannan babu inda ke mata ciwo ajikinta.
,koda tashiga bayi tana expecting din ganin jini Amman taga wayam babu jini babu alamunsa.
nan zuciyarta ta buga da matsanancin karfin gaske tunaninta irin azabar dataci daren jiya tana dubawa zata ga jini .....
Amman sai sabanin hk tagani .aiko take Ta fashe da kuka da iyakacin karfinta ...Tana kiran wayyohhly Allah Nashiga ukuna..... ..
iman dake tsaye gaban mirrow kusa da bathroom takira Sunanta da saurin jin sautin kukanta aunty Zeey aunty Zeey lafiyarki kuwa Kukan me kike Yi hk..?
Zeey tayi saurin tsaida kukanta tana goge hawaye jikinta na wani irin kirma dan gabadaya ta manta da wata iman adakin.
Aunty Zeey are you OK iman ta sake maimaita fadar hk bakinta na rawa.
tace Im OK iman....... Takarasa mgnr muryarta a raunace.
iman tace kukan me kikeyi to.
Babu wama yace miki kuka nike?
, to mema zai sakani kuka..?
Iman tayi jim tana tunani mgnr Zeey tabbas ita dai sautin kukan aunty Zeey taji daga cikin bayi Amman km ji yadda take karyatawa cike da pretending .
Tabe bakinta tayi tare da cigaba da shirinta tama bar dakin gabadaya zuwa part din dady. Zeey najin fitarta Ta lallabo ta fito tana kuka hawayenta yaki tsayuwa wayarta Ta hasko tana fitar da wuta alamun kira nashigowa kadancewar wayar a silent take. Takarasa Inda wayar take tana sanya bayan hannuta tana goge hawayen idanunta Ta dauki wayar tana dubawa number tagani yana yawo akan screen din wayar ta Tsaya tana duba number Tare da tunanin daukar kiran Ta dauka ko kada ta dauka har wayar ta tsinke Ta sauke naunauyen ajiyar zuciya tana dafe goshinta datake jin yana mahaukacin tsara mata tashiga sintiri a dakin tana nemarwa kanta mafuta ..can kmr 2 second wani kiran ya sake shigowa Ta sake Bin wayar da kallon wannnan Karon jahadi tayi gurin dannan Koren madanni Ta manna wayar da kunneta zuciyarta na wani irin dokawa .hello baby nah... muryar dataji ya doki dodon kunneta shi yasa jikinta rawa kmr mazari tasamu guri gefen gado ta zauna sbd kada Ta zube kasa kina jina ko. Nakira kiji lafiyata ne kisan naje gida lafiya batare da sakon labarin mutuwata ya zo miki ba yakarasa mgn yana kwashewa da wata mahaukaciyar dry ....fine yanzu dai ya kike tashi ya baby nah yake yana kic Kuwa wallahi bakiji yadda na kamu da mugu mugun matsanancin son cikin jikinki ba tun daga lokacin da doctor ya sanar min.
ni kaina naso azubar kodan tashin hankalin dazaki shiga Amman nasan akwai abinda Allah yake nufi da sanya min soyayyar abinda ke cikinki Dan hk ina umartarki da Kibarmin abuna ,sannan Ki Bani hadin Kai mucigba da sheke ayarmu kawai kinsa mace me ciki akwai tsantsar sugar da gardi ba hadasu da sauran mata. Km ababen bukatar da nmj,
Kashedina da gargadi karki kuskura kice zaki sabawa umarni nah Ta hanyar zubar min da wahalata arariya kmr yadda muka saba ...
are you deve? She shouted at him you are very stupid akil...
are you the one to tell me what to do wit my personal life ?
Wait pullushi goet hariznable animal let me ask you when did this stupid things happen between me and you ?
Are mad akil let me tell you.
you dont have that Gust to talk to me anyhow you like.
bakinta na shaking tacigaba don't ever say those stupid and rubbish statement to me cause I'm not ur wife And I will never be...
.this stupid pregnacy you are talking about I will make sure I flush it out Takarasa mgnr tana Huci hawayen takaicinsa na biyu kuncinta,...
See ur life Zeey hawaye kike zubawar akan Dan wannan mgnr kodayake sorry fa na manta Ashe fa katuwar jakace ke..balama da batasan ciwon kanta ba, wacce batasan abinda zata fitar daga cikin bakinta ba ina son kisaka aranki ni ne nan zanga bayanki, bakiyi kuka ba tukun, Ki Ta nadi hawayenki. ko zuwa gaba zasuyi miki amfani. da ikon Allah sai ka hadu da maseefa wace tafi wanda nike ciki, sai wani mummunar abu ya sameka da ikon Allah tare da ke Zeey ya katseta yana busa mata iska cikin kunneta, sbd a yanzu ina tabbatar miki duk inda zaki ina biye dake ,matsawar baki bani hadi kai ba ,ke ko aure kikayi bazan barki ba sai adabi rayuwarki, ai tunda kika nuna baki sona, kika hadu da ciwon hawan jini da ulcer zan tabbatar miki ni akil baa min hk babu macen Data isa........
zan zame miki kaska rabi me jini ba dai ke kince karamar k... Tun bai karasa abinda zai fada ba tayi saurin hangin din kiran Tana kuka what I may going do..?
Ta tmbyi kanta..
yakamata nasamowa kaina mafuta tun lokaci bai kure min ba. Ta dade zaune ahaka sai dataci kukanta takoshi sannan Ta shirya takira AK byn ya dauka take tmbyrsa abinda zaa girka masa.
Ki dafa min any soft
food Amman fita zanyi yanzu Ki hanzarta yana gama fadar hk ya kashe wayar.
Zeey tana tsaye a kitchen Tana hadawa AK breakfast tajiyo sautin muryarsa yashigo parlour'n ammi suna gaisawa da ammi .
yace mata fita zai Yi kan isue karatunsa .
ammi ta hade ranta tamau kana tace zauna akwai mgn me mahimmamci da zamuyi kafin fitarka Ta fadi hk Tana nuna masa kujera zama da yatsunta.
Jikinsa a sanyaye ya zauna yana fuskantar mahaifiyarsa take km yaki gabansa na faduwa sai Data numfasa tace kana jina?
Ak ya jinjina mata kai alamun yana jinta.
abdulkabir takirasa sunansa ya sake tattara hankalinsa da natsuwarsa gateta.
ammi tacigaba Kabar shirin komawarka kasar Spain ana zaka cigaba da karantunka...
Dammmm gabansa ya fadi A dan tsorace bai san sanda yace ammi akan ME byn komai nawa ya kusan kammala.
Akan na isa da kai na isa na hanaka Abu km ka hanu.
, dan hk matsawar kana son cigaba da karatunka sai dai kayi anan period ....Meyasa ammi zaki min hk?
wallahi muddin kika hanani tafiyar nan kin rusa min gabadaya budget dina.
Allah yasa duniyarka na rusa ba budget ba ana zaka cigaba ana tausayinka bakajin tausayin kanka .
kama sawa ranka cewar nagama rusa komai.. abinda nike so agidan shi zaa Yi ,yau din nan kaje ka tsaida komai kasoma neman gurbi anan cikin Luthe .
Kwantar da kai yayi sosai tare da , marairaicewa yayi fuskarsa tausayi yace Dan girman Allah kiyi hakuri kibarni kimin addua.
Bafa zan yarda ba abdulkabir idan kai bakason rayuwarka ni tana da mahimanci gareni, idan wani abu ya same yakake son nayi takarasa mgnr kmr zatayi kuka. .....
Ya sake tausasa muryarsa cike da shagwaba yace ammi please karki min hk wlh akwai ab.....bafa zan yarda da tafiyarka wata kasa ba ammi ta sake katseshi tana juyar da kanta gefe.
ok kawai ya iya cewa bai sake cewa daita kala ba yana me mikewa tsaye ranshi a matukar bace ya juya takira sunsnsa ya juyo ahankali fuskarsa babu yabo babu falsa breakfast din fa? Fuskasta a daure yace
Bana ci ya sake juyawa tasan ranshi ne yabaci shiyasa.
itama bata sake cewa dashi komai ba har yabar part din tunda tasamu ya amince zai Yi karatunsa anan ai shikenan.. Burinta yacika.
Zeey wace ke kitchen datagama sausaron duk abinda ya faru tsakanin uwa da danta ta fito da sauri Amman ina har yabar part din . Batama kula da ammi ba,
hanyar kofar fita ta nufa da hanzarinta ta fito daga bangaren ammi saukowa kasa tayi da sauri sai dai baya kasa fitowa harabar gidan tayi nan ma batagansa ba batamaga alamar motarsa ba .
jikinta a matukar sanyaye ta Kalli inda aka tanada domin ajiye motaci.tana kallo.
ta dade tsaye agurin tana tunani Aranta. sannan Ta juya ahankali . cikin mutuwar jiki takoma ciki iman wacce dawowarta Kennan daga part din dady tana zaune hannuta rike da plastic cup da spoon tana yuya tea dinta Data hado Ta dan saci kallonta kana tace aunty wai meke damunki tsakanin jiya da yau duk ahargitse nike ganinki ?
Zeey Ta juyo inda iman take zaune tana fuskantar iman da kyau tare da yin murmushin yake Kawai tace babu komai sisina na gode da kulawarki gareni.
tana takarasa mgnr muryarta cike da rauni ta nemi hanyar part dinsu ammi tace Zainab..... Juyowa tayi da sauri tare dawowa baya kadan ta Kalli ammi wace take daga zaune gefe tace zo nan diyata Ta yafutota da hannu.
Zeey takarasa ga ammi .ammi ta kamo hannuwanta duka cikin nata ta zaunar daita gefenta, meke damunki diyata..? Karki boye min Nima tmkr mahaifiyarki ce duk abinda kedamunki kisanar min zan magance miki matsalarki da yarda Allah .
Sharr... hawayen dake makale a kwarin idanunta suka samu nasarar zubowa uhmmmmm karki min kuka abinda ke damunki kawai na bukaci sani ba kuka ba.
Zeey takasa tsaida hawayenta sannan takasa cewa komai gashi mgn take son Yi Amman tarasa me zata cewa ammi.
ciki garenta ... Koko damuwarta na rashin nemanta da AK baiyi ba har yabar gidan..... ko soyayyar tilon danta dake neman haukatata da kokarin tarwatsa zuciyarta ... Tsawon lokaci suna a hk batare da kowannensu yayi yunkurin cewa komai ba .
Sai ma Iman dake zaune can gefe tace Allah ammi akwai damuwa atattare da aunty Zeey tun jiya .
yau fa da safe har kuka ta dinga yI acikin a bathroom ..
Ammi ta tsareta da idanunta tana cewa hk ne zance iman .?
Zeey ta girgiza kai sbd rashin sanin abinda zata ce.
To meye dalilin kukanki , budar bakinta sai cewa tayi yaya ne naga gabadaya ya canza min ba kmr yadda muke da ba.
Dan wanna shine zaki zauna cikin damuwa kmr bakisan hali abdulkabir ba?
ai shi din tmkr hawainiya ne km karki sake saka kanki cikin damuwa .
idan ya canza miki kema Ki canza masa domin idan yagane kina shiga damuwa akanshi akwai matsala sbd wata rana zaku kasance cikin inuwa daya, Dan hk ki dinga rike mutuncinki amatsayinki na diya mace me daraja. girgiza Kai Zeey tayi alamun taji .
sai dai take zance ammi yashiga mata yawo cikin kwalkwaluwarta wata rana, zasu kasance inuwa daya to me hk yake nufi tun batayi zufi ba taji sautin muryar ammi. maza tashi kije Ki shiryo mana abinda kika dafa masa mu muci abinmu tunda shi wancan uban yan fushi yayi zuciya .
Ammi abar masa zai dawo yaci. Ko yadawo nasan halin AK bazai ci ba ........ Hk ta mike jikinta a matukar sanyaye taje Ta shirya dining zaune suke gabadayansu har ita kowa nacin abinci Amman ban daita da takasa turawa cikinta komai tunani kawai take Ta yadda zata rabu da damuwarta....
Bayan Sun gama breakfast Zeey tashiga daki takira kawarta bolaji waCe suke kiranta da bj nurse ce Itama sosai ta mugun krewa aharakar abortion sbd asibitin data koyi aiki su aikin da sukeyi Kennan .
byn bj ta dauki waya Zeey ta tmbyeta kota tana gida da Yaren yarbanci .
Bj Ta bata amsa da mo'wale oremi sh'e kosi?
Owa mofe riye fun e'n ko'ko MO bo'o nisi'sin injicewar Zeey tare da katse kiran. Tafi parlour tayiwa ammi sallama rataye da Jakarta Ta zuwa makaranta.
ammi tace Allah yatsare a dawo lfy ki kula da kanki.
takaraso gurin iman tare Ta ce mata Ni na wuce. iman tace sai kin dawo,yanzu gidan Zai Yi shr babu dadi idan baki nan shiyasa nima nike Allah Allah nazana jam wallahi suka Yi dariya atare ..karki damu ba Dadewa zanyi give 72 mints na dawo sing kawai zanyi.. Na Dai baki? 2 mint suka sake yin dariya sannan ta fito zuwa harabar gidan ..
Zeey na barin gidan a madadin ta dauki hanyar yaba tac a'a kai tsaye hanyar bustop ta nufa taje tashiga motar me zuwa agege, cikin 15 ta sauka a daidai oniwaya jection kasancewar daga ikeja zuwa agege babu wani nisa da kafa MA idan mutun Yasa kanshi zai iya zuwa ..wani dan karamin lungu Ta shiga byn Ta wai waiga bataga idon sani ba . sbd kusa da area dinsu ne .
Ahankali har Ta isa gidan datake Son zuwa zuciyarta na beating kada wani mugun ido yaganta .........
Mmn sudais
💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH
*qala rasulillahi sallallahu alaihi wasallam:*
*khairikum man Ta'allamal qur'ana wa'allamahu*
*Allah's messenger (s. a. w) said the best amongst you is the one who learns the qur'an And teaches it*
Page 7
Da hanzarinta ta afka cikin gidansu bolaji atsorace Wanda kadan ya rage basuyi karo da bolaji dake kokarin fitowa tsakar gidan nasu ba. gabadayansu suka ja baya .
suna kallon juna sbd muguwar tsoron da sukaji alokacin domin on-expecting suka kusan ci karo .
cike da rawar jiki Zeey tace (BJ ja'wo'le )ma'ana su shiga daga ciki. hannuta kawai BJ takamo suka shiga cikin dakin dake da Dan karamin madaidaicin gadon marasa lfy guda day sai Whit chairs guda biyu sai kujera Yar tsugune sai tarkacen kayan aikin likitoci .
bj Ta ta nuna mata farar kujera alamun ta zauna. Zeey ta zauna tana sauke numafshi da toshe hancinta sbd mugun warin da dakin ke bugawa take takasa hadiye miyyo. bj tace ya'akayi ne ore naganki Duk wani afirgice atsoroce hk?
, uhmmmmm ke dai Bari bj dole kiganni hk.
ina Cikin matsala me tsanani wacce hankali bazai iya dauka ba.Numfawa tayi da karfi kana tace bj I have 3months pregnant,....
pregnant Zeey again?
wai meyasa kike irin hk NE Ki dinga Yi Abu kmr wata dakikiyar yar kauye?
ido fa ya bude yanzu an daina irin wannan iskancin.
" idan kinsa baki shiryawa Bin maza ba is better Ki daina Kawai.
I think wannan cikin shine Karo na goma ko sha da kikayi.
, I know bj yanzu dai komai yazo karshe daga wannan cikin zan san abin Yi .
nidai yanzu abinda yakawoni shine Ki taimaka Ki cire min wannan cikin wanda zai zama shine last cikin da zan sake cirewa arayuwata ..
"yanzu ma wancan saurayin ne ya km dirka miki cikin ?
Inji cewar bolaji.
Zeey ta girgiza mata kanta alamun shine .
wlh shine tantirin Dan shegiya ba gashi this time around iskanci yake ji dashi .
Dan shi cewa yayi abar masa yanason abunsa dayake tsinan ne bakiga rashin mutunci da mukayiwa juna jiya ba ko yau da safe sai daya kirani yana min warning akan cikin tare da maganganunsa na bazan da wofi zeey takarasa mgnrta tana fitar da numfashi me dumin .
ke kika bashi wannan chance din iskancin ta fadi hk tana gyara zamanta da sake cewa amman km tunda har ya nuna yana son abinsa while Ki Bar mi shi man?
" kema kinsa wannan ba Abu ne me yiwuwa ba gareni kinsa mu bama aure da ciki .
yarenmu na Hausa ba kmr naku yoroba bane da kuke yin aure da ciki .
yasan da hk yace yanason cikin ?
Ki Manta da wannan Dan tantirin Dan iskan karya yake kawai yana son tozartani ne a idon duniya, as ending inda cikin ya fito yace banashi bane ya barni cikin matsala, nifa nayi mugun karantar mugun nufin akil akaina ..koma ba Dan Hk.
kwata kwata nifa bana son gayen.sbd akwai wanda zuciyarta take matsanancin kauna. kawai shi akil ina rage time ne dashi.
OK OK yanzu nayi understand dinki Bari musoma aiki no westing of time sbd akwai mutun uku da zanyiwa abortion takarasa mgnr tana nunawa Zeey kan wannan madaidai cin gadon.
Tare da ware kafafunta. ta daura dayan kafarta kan kujera yar tsugune byn ta matso da kayan aikinta kusa.karamin silver ne dauke da sizos da wasu kayayyikin aiki .
Gaban Zeey ya yanke yashiga dukan uku uku yana faduwa sbd zafin azabar cire ciki Data tuno Wanda tayi last.
runtse idanunta tayi sosai ahankali gabanta na matsanancin faduwa tare da fargaba. Bolaji Ta sanyawa duka hannuwanta handglop.
Zeey naji tana gani bj ta tura mata wani karfe cikin gabanta ta tokare kasanta dashi wanda zai baiwa bj damar hango AI nihin bakin mahaifar Zeey .
sake runtse idanunta tayi sosai kirjinta na tsananta bugawa hawayen tausayin kanta yashiga xubo mata sharrrrrrrr ..take bj tabaje baseerarta tashiga aikinta cike da kwarewa da iyawa, hanuta daya rike da sizos Dayan hannun km rike da wani abu shi ba sizos ba shi ba spoon ba tana aikin turawa Zeey cikin gabanta tana ciro jini daga mahaifar Zeey wani irin azababben azaba Zeey taji mara misltuwa from know where tmkr ana zare mata rai ...take jikinta yashiga shaking
Ta dinga jan numfashi da kyar tana fitar dashi ahankali tana cizan lisp dinta cike da dauriya hawaye ne yacigaba da zubo mata bisa kuncinta yayinda bj take kan aikinta .
fidda numfashin azaba da ihu Zeey take son Yi Amman babu dama sbd