Showing 153001 words to 156000 words out of 420383 words
Chapter 52 - SAI KA AURENI DOLE BY AYSHA A BAGUDU.txt
kaki dauka dole ita zakayi domin samun kwanciyar hankalinka danamu. ammi dake tsaye a hargitse tace uhm dady karkace hk , auren yarinyar babu abinda zai kawo sai tashin hankali ba.
ki min shiru a kece ke zugashi byn aurensa da yarinyar shine kwanciyar hankalinsa
da namu .
idan kinga yarinya ke kanki zakinsa aurenta shine kwanciyar hankalinmu .
mama Zeey tace wai wata yarinyar kuke mgn akai?
ammi tayi saurin cewa babu kowa.
ya babu kowa duk kun hargitse akan zance daya ta juyo tana fuskarta dan'uwanta ka taimaka alhj kasanar min meke faruwa ne akan batan zainab .
batare da wani bata lokaci ba dady ya zayyane mata komai dake faruwa har da hukuncin daya zartar. maman zainab ta bugi kirji tace nashiga uku amman da ala'mun yarinyar bako muslima bace?
dady ya amshe zance yacigaba da cewa tabbas muslima ce sai dai takadiriyace wace ta addabi kowa ciki har da hukumar yan'sanda maman zainab ta zabura ta mike tsaye hb alhj km sai ka amince mgnr aure tsakaninsu, ai wannan abu yayi muni dayawa gsky kasauya wani tsari gudun kawo b'ara gurbi cikin family dinmu.
dady yayi murmushinsu na manya yacigaba da cewa kiyi hkr mubi komai a hankali yanzu abinda nake son ayi asan yadda za'a ga ita yarinyar asan halin da zainab take ciki dan babu tantama tana hannuta.
sai ansa yadda za'a yi aurensu da abdulkabir maman zainab kasa cewa komai tayi domin ita kam wannan abu ya daure mata kai .
sai ammi ce tace yanxu da bakinka dady kake bada gudumuwar danka ya auri irin wannan yarinyar .
dan girman allah ta yaya zaka amince da mgnr aure atsakaninsu ai wannan ya katseta da hannunsa daya yace ak wanda ke zaune yazama tmkr mutun mutumi ya tashi mu tafi. mikewa yayi suka bar part din.
byn sun fita ammi tace maman zainab wannan lamari sai dai mu taru muyita addua maman zainab ta yatsina fuska amman har da laifin abdulkabir domin da bata ga fuska agurinsa ba bazata dinga wannan salon iskanci ba .
hb dan Allah yanzu alhj taya zai yarda da irin wannan aure yakamata komai za'a dingayi asa tunani ciki .
tunda tadawo gidan tashige uwar dakan ummanta bata sake yunkurin fito koina ba zaune take dafe da goshinta tana tunanin ta yadda nest target din zai kasance amman tun zamanta bata tsinanawa kanta komai ba gbdy tayi nisa cikin tunani kawani hali abdulkabir dinta ya tsinci kanshi ciki lokacin da labarin batar amaryarsa ya riskesa?
ita ba abun ta nemeshi ba balle tasan a wani hali yake.. shigowar umman dakin kenan taganta ta doka uban tagumi daga dafe goshin datayi, tsayawa tayi tana kallonta dan tana lura duk kwanakin nan biyu bata wani ai sai tunani da yawon kuka karasawa ummu tayi kusa daita ta zauna sannan ta saka hannu ta janye mata hannu daga tagumin datayi firgigib su'ad ta dago fararen idanunta tana kallon umma dan ita sam bataji sbigowarta ba, dubanta umma tayi cikin sanyi murya takira complete name dinta su'adullahi tagumin alama ce ta damuwa km ni abinda na tsani naga kin kasance tare dashi kenan..
kwalla ce ta ciko a idanunta muryarta na rawa tace ummana dole na kasance cikin damuwa dan na tabbatar ko tsanar da mutane ke min ya isa yasani cikin damuwa balle km wannam rayuwar da nake yi ni kaina ta isheni ina son dawowa da farincikina sannan ina bukatar ganin naki farinciki takarasa mgnr hawayen dake cike da idanunta suka zubo ta meida kanta ta kwantar jikin ummanta.
murmushi umma tayi sannan ta sake janyo kanta sosai ta daura bisa cinyoyinta ta zame hullar kanta tasoma shafa sumar kanta ahankali ai ina ce wannan damuwar ta zama jinin jikinmu, km na tabbatar yanzu ba shine damuwarki ba da har zai sanyaki tagumi fada min damuwarki su'adullahi...naji umm takarasa zance tana cigaba da shafa sumar kanta kara lafewa su'ad tayi akan cinyar mahaifiyarta wani sanyi taji yana ratsata duk da cikin tarin damuwa da take ciki ummana na cikin soyayyar wani wanda bai s.. sai km tayi shr umma tace karki ce yaron kirki nan dayazo nemanki kike so?
su'ad taja tsaki cikin ranta sannan tace kodaya ummana bashi bane wani daban muhd kamil kuwa nayi masa iyaka da inda nake sbd dan iska ne,umma tayi murmushi aiko yaron kirki ne baiyi kama dan iska ba ko jiya yazo nemanki dan hk ki kyautata zatonki har ina jin dadi nayi siriki.
za dai kiyi siriki amman ba mk ba.. Allah ya nuna min wannan rana amen ummana umma ta dunfita mata kai tace Kai su'ad idan wani yagaya min cewa zaki dawo hk ki dawo mara kunya zance karya ne ina tabbata miki zan iya shari'a da mutun amman sai nayi gari naga kin dawo min hk murmushi su'da tayi wanda bai kai zuci ba sannan tace umma kicigaba da bani labarinki umma ta runtse idanunta .daman ko baki ce ba su'ad zan kaiki karshe labarina.sai dai kiyi hkr ki dauki dangana da duk abubuwan da zaki ji acikin labarin ummanki .
lokacin da umma takarasa mgnrta ta bude idanunta dake lumshe sai ga hawaye sharrrrrr tmkr an bude fomfo ... sannan tasoma mgn cikin sanyi murya .
lokacin danake zaune bisa cinyoyin prof taufeek hannunsa daidai tsatin kirjinta yana kokarin isar dasu inda dukiyar fulanina suke yayinda bakinmu ke hade har lokacin yana aika min da wasu salo wasanni ahankali ya fito da bras dina daya yasoma murzawa cike da kwarewa.
yadda yake min din ya kashe min jiki na dinga jina cikin wani yanayi wanda bansan inda shi ba.
har ya daura bakinsa kan bras dina yasoma tsotsa bana cikin haiyacina.
domin wannan lokacin shine karo na farko da wani da nmj yasoma taba jikina da niyyar amfana gbdy mun dauke wuta dagani har shi gashi school kafa ya dauke.
sosai yake kokarin rikitar min da tunanina ahankali yayo kasa da hannunsa zuwa kasa byn ya gyaran zama ajikinsa yayi sama da doguwar rigar jikina yayi gefe da Whit pent din dake sanye ajikina yasoma shafa kasana zai kai hannunsa zuwa cikin kasana Allah ya fargardani nayi saurin dawowa cikin haiyacina nasa hannuna na dafe nasa hannu dayake kokarin zartar da abinda ransa ke so tare da zare bakina cikin nasa.
nayi saurin mikewa tsaye jikina na rawa shima ya mike yana shafa sumar kanshi wani irin ya dinga ji ajikinsa dan shi kasan bai so abinda yayi ba. dukar da kaina sbd wani matsanancin kunyarsa data min rufdugu juya da sauri zan bar office din ya kira suna ina jinsa na kasa juyowa.
ranar koda na isa gida kasa sakewa nayi cikin yan'uwana gani nake kmr zasu iya gane abinda na aikata .gbdy jikina yayi sanyi ni kaina alokacin nasan abinda na bari prof yayi min yadabawa kaidar addinimu,
lokacin dana zo bacci kuwa frigita na dingayi domin da zarar na rufe idanuna shi nake gani yana sarrafa jikina .
tun daga wannan rana naki yarda na sake zuwa office dinsa ko text mukayi bana zuwa kai masa sai na tabbatar da baya office din.
sai nayi amfani da extra key dinsa na kai cikin wannan salon dana dauko yashiga damuwa duk hanyar da zai ganni na rufeta kwata kwata naki yarda mu hadu gashi na canza number wayata .
kwatsam a wani yammaci byn mun tashi makaranta naje gida nagama abinda zanyi sai dana kwarari lokacin barinsa office yayi nashigo makaranta sbd sumint assignments din dayabawa yan ajinmu shinga office din har na ajiye takardun akan makeke table dinsa na juyo kenan na cikaro da mutun kaina ya bugi kirjinsa.
cike da tsoro nayi saurin cewa sorry sir tare da kokarim cire kaina naji ya rungumeni tsam ajikinsa yana sakin murmushi sannan yasoma takowa inda site dinsa yake ya zauna tare dani ya tsura min kyawawan idunsa a wannan lokaci kasa dago idanuna nayi na kalli yanayin dayake ciki .
tsawon lokaci ina jin yadda idanunsa ke yawo ilahirin sansar jikina kafin daga baya na daina jin alamun hk .
na dago da niyyar satar kallonsa naji sai daya matso da bakinsa kusadani sannan ya fara mgn cikin wata irin sanyi murya wace ban taba saninsa daita ba kiyi hakuri akan ba dade dana miki wanda yasa kike guduna akan ba dadi da kikasa naji na rashin ganinki km nagode yakarasa mgnr tare da dago kyawawan idanunsa ya tsura min tsawon lokaci idanunsa na kaina yana aiko min da wasu sihirtaccen kallo shi kansa yana jin yadda zuciyata ta tsananta bugawa sbd kusancinmu dashi ya sake matso da bakinsa tare da kai hannunsa yana shafa fuskata.
meyasa aka haifeki sa kyau hk?
meyasa aka haifeni a wata kasa km nazo kasar da kike?
a kasar akwai tarin mutane bil'adadi acikinta meyasa sai da ke zan hadu?
zuciyar taufeek abubakar tafeeda ta kamu da matsanancin kaunarki ...yayi mgnr asakan zuciyar batare da naji abinda yace ba.
yana busa min iska bakinsa da daddare idan na kasa yin bacci zan iya kiran number ki, shine meye sabon number da kika canza?
shin idan ina son naganki bazan iya kamo katangar gidanku na tsallako naganki ba?
meye addireshinki ? take jikina yasoma wani irin kirrrrma zuciyata tashiga bugawa uhm ina jinki yayi mgnr yana sake matso da fuskarsa har muna jin bugun zuciyoyinmu .
shin kina jina kmr yadda naje jinki ajikina?
gbdy ilahirin jikina rawa yake cigaba dayi na kasa kwarkwara motsi sbd ahalin danake ciki zuciyata ta sake cika pal da soyayyarsa muradina shine nacigaba da kasancewa tare da shi mgnr gsky km so nake na kasance amatsayin matarsa ...
mmn sudais ce
💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
*admin of admins hayatu baba zubair (yaya hayat)*
*wishing you so happy birthday and many more years returns ! we hope you will make it to a hundred years. so fell free its ur day enjoy your day and share the happiness*
*qala rasulillahi sallallahu alaihi wa sallam: alkhamru ummulkhaba'is*
*Allah's messenger saw said :wine is the root of all evils*
page 41
wani irin yanayin na tsinci kaina ciki me wuyar misaltawa sakamakon gashin fuskarsa dayake ta faman gogomin atawa fuska ,wanda yasa gbdy kofofin gashin dake kwance ajikina suka mike tsaye. fitowar murayarsa naji ahankali kmr ta me koyan mgn
kece min wani abu man zuciyata na kwadayin jin sake jin sautin muryaki...
so nake bude baki nayi mgn amman bakina ya kasa buduwa balle na furta wani abun daya bukaci ji dagangareni.
ki saki jikin dani babu abinda zan miki amman ina son jin sautin muryarki kawai dan Allah kice min wani ba tun kafin tunani ya birkice akanki .
bakina na rawa muryata cike da in.. inna.. nace ni ni gida zani mamana tace kar na dade.. fine naji sautin muryar dana fi so.. yacigaba
zaki tafi gida amman kafin ki tafi sai kin ce min wani abu wanda zai dawomun da natsuwata .
kmr na saka masa kuka hk naji idanuna suka cicciko da ruwan hawaye narasa yadda zanyi dashi nace bansan abinda zance maka bane..
me kike cewa samarinki ?
hawayen dake makale da idanuna suka soma gangarowa nasoma jan naunauyen ajiyar zuciya da numfashi na sauke atare kana nace ni ai banida wani saurayi.... shiru yayi tare da tsaya cak da abinda yake min ya tsura min kyawawan idanunsa yana kallon bakina wayyohhly dadi kasheni yayi mgnr cikin ranshi.
ahankali naji yana xura hannuwansa cike hijab din dake sanye da jikina yasoma tafiya da hanunshi a sansar jikina yana shafawa yana kokarin hade bakinmu .
na kawar da kaina dumin jikina daya ratsa tafin hannunsa yabashi damar zare hijab dina..
tsayawa yayi yana karewa jikina kallo babu komai ajikina sai bra da Whit singlet ta shan iska da dagon wando jeans kamkame jikina nayi tsuru ina kokarin amsar hijab dina.
yanxu hk kike fito salemat..?
yayi mgnr yana kai fuskarsa kirjina yana shinshinani tare da hikimomi gashin fuskarsa, inda naji wani irin mahaukacin bugu zuciya me tsinga jijiyon jiki, bansa sanda na sakar masa kuka ba .....
a frigice ya tsaya batare da ya cigaba ba.
so yake ya bayyana min burin xuciyarsa akaina amman ganin yanayin firgicin danake ciki ya kasa.
ya mikar dani tsaye bisa kafafuna sannan shima ya mike .
da sauri na bar kusa dashi na dauko hijab dina sanya har kasa na fito da hannuwana waje ina shirin barin office din ya dakatar dani tsayani muje ..
"cak natsaya amman na kasa juyowa yayinda har lokacin jikina rawa yake kmr mazari.
atare muka daga office din nasoma daga kafufuna cikin hanzari bai yi min mgn ba amman yayi kokarin kamoni muka jera tare dashi har zuwa harabar makarantar.
" batare da kowannemu yayi kokarin cewa dan'uwansa wani abu ba.
kai tsaye ya zarce inda motarsa take nima nasoma kokarin wucewa inda tawa motar take naji ya kira sunana saleemat ...na dawo na tsaya ina jiran naji me zaice min amman naji yayi shiru sai motarsa danaga yashiga ya zauna amazaunin direba tare da yiwa motar key .
ya kalloni ya tsura min kyawawan idanunsa yana kare min kallo wanda bansa meyasa yake yawon kallona hk ba.
yayinda nima km gbdy a tsorace nake dashi dan hk na meida kallona gefe sai dai zuciyata cike take da aika masa kallo na musamman.
" ahankali naji sautin zazzakar muryarsa ta doki cikin kunnuwa zagayo ki shigo .
nace uhmmm nima nazo da motata ,ke.. banson salo nace ki shigo yayi mgnr a dake sannan fuskarsa a daure. wanda yasa har naji zuciyata na kokarin bugawa .
waige waige nasoma ko zanga wanda nasani domin banason wani ido yagan ni nashiga motarsa.
ganin banga wulgawar kowa ba yasa nazagaya dayan bangare wanda oready ya bude min kofar nashiga na zauna.
" jikina ya sake yin sanyi muryarta a matukar sanyaye nace yanzu wazai kai min motata gida?
banza yayi min ya miko tafin hannunsa batare da ya juyo inda nake zaune ba yace bani key din motar.
babu mutsu na mika masa, yaja motar daidai inda motocin dalibai suke ya tsaya ina motartaki ?
na nuna masa sai da juyo ya kalleni ganin irin motar danake hawa ,sbd a wannan lokacin sai wane da wane ke hawanta, sannan ya fige motar muka bar cikin makaranta.
" ina jiran naji ya tmbyeni unguwar da nake ko ya dauki hanyar zuwa cikin gari kawai naga ya dauki hanyar dazata kai mutun zuwa sayme border.
ina ganin hk nayi saurin waigowa inda yake zaune fuskar nan tasa a hade tuki kawai yake yana cin magani.
tsorace nace ina zamuje ne hk?
batare da ya kallo inda nake ba.
kiyi shr kawai kicigaba da zama, na sake tsorata ka gaya min ina zaka kai ni.. ...
dan Allah ka gaya min ina zamu ,ina jin zuciyata na min wani iri shiiiiiiii banason yawon tmby ni dai kagaya min ina zamuje... wani irin wawan burki yaja da karfi sannan ya kalloni ransa a matukar harzuke.
a fusace yace saukar min daga cikin mota muryata na rawa nace wayyohhly me faru? sauka nace meyasa kace na sauka anan alhalin hayar cike take da tsoro?
nace ki sauka na daukeki zuciya pal da gsky sai wani tmby kike ina zan kaiki ina zamuje..ina zamuje kmr zan cinyeki banason irin hk jikina na kirrrm hk na fito daga cikin motar na tsaya na juyar da fuskata gefe titi tare da rungume hannuwana duka akirji.
" ki tsaya anan ....
nan minti 5 ina zuwa yaja motar a guje ya bar gurin ni km ya barni zuciyata cike da matsanancin tsoro fiyye da lokacin danake cikin motarsa. byn motar na juyo nabi da kallo har ya karya kwana, take jikina yasoma rawa rawa tsoron dake boye cikin zuciyata ya bayyana idanuna suka cicciko da ruwan hawaye wannan shine lokaci na farko dana tsinci kaina a irin wuraren nan.
ban taba xuwa ba asalima bana fita koina daga gida sai school ko gidan dangi dan ko islamiyya bana zuwa tun tasowata sai dai malami yazo har gida yakoyar dani .
ahankali na furta wayyo..hhly..
Allah kasa ba barina yayi anan ba ?
idan hk takasance yaya zanyi gashi komai nawa yana cikin motata hatta wayata ban riko ba hawaye ne suka soma sintiri akan kuncina na juya gabas na duba yamma babu kowa sai tsirarrun motoci dake kai kawo .
na sake kai dubana ga hanyar daya bi nace idan bai dawo nan da minti biyar Allah Allah kasa motarsa tayi bindiga na fadi mgnr ina kuka komai na tuna alokacin sai km nayi saurin cewa Allah bazai sa motar tayi bindiga ba take km zuciyata tashiga yi masa adduar dawowa lfy sbd a ganin zuciyata taufeek wani bangarnta ce km abar sonta ce bai kamata tayi mata mugun fata ba. sannan shi din alokacin wani bangarene na rayuwata ina tabbatar miki ban taba jin abinda nake so aduniya byn iyayena da sukayi sanadiyar zuwana duniya ba sai taufeek har yanzu sonshi na nan acikin raina.....
tunda na tsurawa hanyar dayabi da mota ido ban dauke idanuna ba sannan ban motsa ba byn kmr minti goma sai gashi ya dawo wanda zuwa lokacin har na soma yunkurin tsaida motoci da hannuna batare da idanuna na kansu ba.
yana karasowa inda nake yashiga zabga min harara me kike kokarin yi?
nayi saurin girgiza masa kai ala'mun babu komai. ai sai ki shiga mu tafi ina shiga yaja motar ahankali batare da yayi mugun gudu ba sannan km bai ce min komai ba hanyar komawa cikin gari ya dauka .
ina ganin hk nayi saurin sauke naunauyen ajiyar zuciya har ya juyo ya dan kalleni kadan ya dauke kanshi .
wata hanyar ya dauka nayi saurin cewa ba nan ne hayar gidanmu ba.
19, September 2025
Aisha Auwal
Wow