Showing 165001 words to 168000 words out of 420383 words

Chapter 56 - SAI KA AURENI DOLE BY AYSHA A BAGUDU.txt

taufeek ya mike tsaye ya tsura min ido tare da alamomin tmby iri iri akan fuskarsa sai ma nake hango zargina cikin idanunsa tsawon lokaci ya dauka yana kallona sannan ya juya yasoma tafiya nabishi na rungumeshi ta baya dole ya tsaya jikinsa kirrma kar ka min taufeek....
karka barni taufeek... karka tafi kayiwa babana mgn ta fahimta nasan zai gane irin son da mukeyiwa juna ... ya juyo dani tare da ware hannunwasa duka zai rungumeni yaga yadda mahaifina ke auno masa kallon tsana ya fasa ya zareni daga jikinsa yasanya kai zai fice na tsugunna a gurin tare da daura hannuna duka saman kai na rusa kuka me cin rai ina kiran sunansa don't go taufeek.. ka tsaya kabawa babana hakuri yana sona nasan zai baka aurena.... amman ya bar gurin batare daya tsaya ba wani irin haushi mahaifina yaji yakamashi agabansa na rungume wani ina kukan soyayya .. yaushe ne yayi wannan sakacin da rayuwata a tunaninsa duk tattalin dayakamata ya min bai ce dani komai ba illa cike da sanyi jiki ya kamo hannuna muka shiga cikin gida inda mamma take tana ganimu ta mike tsaye tana kiran lfy..?
ina fa lfy yarinyar nan she zance take acikin gidan nan banida masaniya.
bata isa yin zance bane ?mamma ta tmbyeshi . sannan shi wannan mutumin nasan yana zuwa gurinta dan tasanar min kafin yasoma zuwa.. ni dai nadakatar dashi sbd nayiwa "yata" miji dadewa.. bangane ba? yadda kikaji din hk nace sannan daga yau nayi cancelling zuwa wata makaranta ya juya yashige dakinsa ya barmu tsaye cikin rudani da tashin hankali sake rushewa nayi da wani sabon kuka nayi dakin da ake jinyar hjy babba na kamo hannuta cikina nawa ina kuka ina kiran hjy ki warke auren dole babana zai me da wanda bansani ba.. ..
ki warke kakata nasan da kina da lfy ke kadaice zaki min gatan tsaida wannan auren.. yadda nake kuka hk naga hawaye na fitowa daga idanunta motsi take da bakinta da alamun son yin mgn amman babu hali sannan a wannan lokacin na fahimci tasoma fahimtar komai ganin wannan durkuson danayi ba shine mafita gareni ba nabar dakin da da gudu zuwa nawa na fada gado ina kuka har da shesheka na dauki waya nakira number taufeek amman yaki daga na sake shiga damuwa ji na dingayi kmr nayi hauka wani irin radadi da zafi zuciyata ke min na dawo tmkr mahaukaciya sabuwar kamu a dakin ina sambatu ina cigaba da neman layinsa .

*****
byn kwana biyu prof taufeek ya sake zuwa na musamman gurin mahaifina,akan yayi hkr ya bashi aurena , amman furrr yaki yace shi yayi min miji.
yace to ya barni na koma school kar ya tsayar min da karatu..
yace bazanyi ba naga ba yarka bace tawa ce ko lokacin danayi ra'ayin tayi karatu har nasata kai ne kasani .
dan hk mlm ka tashi kabar min gida.

ni kuwa iya tashin hankali nashige shi,gbdy duniya ta cakude min waje daya banta taba sani hk tashin hankali zai riske rayuwarta ba ,na dauka irin so da gatan da iyayena suke nuna min ko dabba na kawo ina so zasu amince .
wata irin soyayyar prof taufeek ce kawai take yawo dani ahalin danake ciki.
jin soyyyayyarsa nake tmkr itace madogarata banson kasra kaina domin ina son mallakarsa arayuwata bance hk zan kashe kaina kowa ya huta tunda abun nan ya faru na daina ci na daina sha sai kuka na shiga tashin hankali.
rarrashin duniya mamma ta min akan nayi hkr na cire soyayyar taufeek acikin xuciyata nabi umarnin mahafina.ina kuka na dubi idanun mamma nace bazan iya cire sonshi ba mamma......ina son taufeek rasashi daidai yake da zaki rasani a duniya , yadda nashiga damuwa da tashin hankali hk mahaifiyata tashiga tashi hnklinta.
wanda har sabani yaso shiga tsakaninsu da babana adalilina abinda bai taba faruwa ba kenan tun iya tasowata.
na dauka radadin rashin amincewa zabin babana zai tsaya iya kaina ne amman sai naga yashafi mahaifiyata.
daga parlour indake zaune na tsinci muryar babana yana cewa daman ke kike daure mata gindi sannan kike kokarin bata min tarbiyar yarinya sannan kece kike neman jifa zukatanmu cikin tashin hankali da tun farko zuwansa kin sanar min da nasan matakin dauka da yanzu batayi zurfi cikin soyayyarsa har hk ba nasan dabazataba kin karbar zabina ba....
kuka mamma take da idanunta tace na gode dawood da sakayar cin mutunci amman kasan bazan so lalacewar salemat sbd ni uwa ce kai km uba duk yadda ta lalace sai nafika shiga tashin hankali fiyye da kai amman naji duk bayaninka km na amsa laifina amman waye shi mijin da kayi mata. yaki gayama sai da rigima tayi rigima sannan yagaya mata nan fa jikinta yayi maseefar sanyi takasa cewa komai.
sbd tasan abin yafi karfinta ,ya dawo kusa daita tare da kiran sunanta habiba lamarin ne yafi karfina ..
ni kaina bansa zan iyawa mamana irin wannan auren ba me tattare da bakinciki Amman kiyi hkr tare da yimata addua.
hawaye ne yashiga zubowa daga kwarnin idanun mamma tarasa wani irin aure mijin nata yake hadawa da ahlin hjy harira .
idan auren zumunci yake da bukata ai hjy babba itama tana da tarin jikoki adakinta .
meyasa bazai bawa wani daga cikinsu ba ,sai cikin jikiokin hjy harira.... ?
muryarta cikin kuka tace kayiwa maza auren dole amman bai kamata kayiwa mace auren dole ba domin gudun abinda zaije yazo..
salema kadai Allah yabamu mace yakamata mubata farinciki ba bakinciki ba.
mutumin dake sonta bashi da makusa meyasa bazaka bashi aurenta ba domin kwanciyar hankalinmu ..?
nima bance yanada makusa ba nasa an bincika minshi mutumin kirki ne me nagarta amman idan nabashi auren salima nacewa hjy harira me... ?

tsawon wata uku kenan ina tsare a gida babu inda nake zuwa zancen zuwa makaranta ma andaina mgnrsa.
wanda kafin zuwa wannan dan lokacin nagama sa'insa da dangina da yan gidanmu gbdy akan prof taufeek babu wanda nake ragawa duk wanda bai son aurena dashi bana shayin na ci masa matunci hade da zagin rashin mutunci ,sannan sai alokacin nasan wanda za'a bawa aurena... wato yakub dan gidan goggota
shima bashi da laifi ko makusa ta fanin kyau da halaiya amman zuciyata bashi take muradi aura ba....

wata ranar monday ina kwance adakina ba bacci nake ba amman idanuna a lumshe suke naji saukar hannu a wuyana har ansoma shafamin wuya na zabura na mike zaune ina zare idanuwa wazangani........

mmn sudais ce

💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH


*qala rasulillahi sallallahu alaihi wa sallam: ittakil laha haisu makunta*

*Allah's messenger saw said fear Allah wherever you are*

page 43

prof taufeek nagani zaune ya tsura min kyawawan idanunsa yana kallon kayan dake sanye da jikina wando da riga bacci ne masu matukar kyau da taushi wanda basu wuce iya cinyata ba.
gashin kaina wanda suka dade a hargitse sun baje a bayana, idanunsa ya tsura min sosai sbd wani irin kyau na mishi wanda hkn yakasa boyuwa acikin kwayar idanunsa.
"ahankali ya matsoni kadan yana cigaba da auno min kallon dake kashe min jiki aduk sanda yayi min.
yayinda ni km na dinga jin wani irin yanayi na daban ajikina na tsinci kaina ciki farincikin ganinsa .
wani irin dadi ne yamakani har bansan sanda hawayen farincikin ganinsa yashiga gangarowa bisa kuncina ba.
zuciyata tasoma beating da sauri sauri tare da jin dadi tana oyoyo wa abinci ruhinta.
yaushe rabon data sanyasa acikin idanunta.. da sanyi jiki yake karasowa zuwa inda nake zaune .
ahankali har yakarasa isowa gareni ya ciro hanky agaban aljihun rigarsa ya kai hanunsa yasoma goge min hawaye dake tsiyaya daga ciki kwarnin idanuna , wanda narasa dalilinsu farincikin ganinsa ne ko km kaurace min da yayi ne na tsawon kwananki nan ..
my laulooooo ya furta ahankali yana dan murmushin nan nasa me tafiya da ruhina.
" ke saurauniya ce ,baki cancanci wannan kukan ba .
idan kina kuka ni km nayi yaya?
na dago idanuna ina kallonsa still hawayen idanuna sunki tsayawa .
ki daina kuka nan pls idan baso kike nima na miki kuka ba, nasan ina da nasaba da wannan kukan naki amman kiyi hkr wallah ni kaina ina cikin damuwa da tashin hankali akan matsalarmu Ina matukar kaunarki salemat bazan iya bariki ba .
karki yi tunanin zan juya miki baya arayuwa.
ayau zan sake tabbatar miki da ke kadai zuciyar taufeek ta taba kamuwa da matsanancin soyayya, soyayyar km me tsayawa arai da taba zuciya tare da wuyar bari. " tunda yasoma mgnrsa na kafe shi da idanuwana dake cike da matukar bacin rai .
ji yadda yake mgn kmr ya damu da rashin ganina nayi mgnr a kasar zuciyata sannan tsam na mike tsaye nasoma tafiya ina mgn cikin bacin rai baka da abinda zakace min taufeek tsawon kwanaki ka shareni baka damu dasanin ko awani hali nake ciki ba .
yayinda ni duk kwanan duniya sai nayi kukan rashinka amman babu komai kawai ka tafi abinka zan sakawa zuciyata hakurin rashinka na karbi zabin da mahaifina yayi min.
" daman nashiga damuwa ne sbd na dauka kaima kana cikin damuwa kmr yadda na tsinci kaina.
bansa cewar wahalar da zuciyata kawai nake yi ba akanka.
nakarasa mgnr tare da juya masa baya cikin wani irin shauki naji ya fixgoni na juyo a amatukar tsorace nayi luuuuuu sai saman fadadden kirjinsa me cike da yalwa gashi hancina ya sauka daidai inda yafi jin kamshin turarensa oud toch. lumshe idanuna nayi sbd dadin kashim turarensa mai tsayawa azuciya ,da tada sha'awa ya kaiwa hancina xiyara .
ahankali yashiga yawo da hannunsa a sansar jikina tare da tausasan lafazinsa me narkar min zuciya .
kiyi hkr babu ta yadda zan nemeki ne. nakira number's din ki sau ba adadi basashiga nima ina cikin damuwa bazan iya barinki ba .
bazan iya rayuwa babu ke ba, ki tausaya min ki duba yadda nake risking din life dina akanki.
ya kai bakinsa daidai saitin kunena yasoma mgn ahankali cikin rada kibini mukoma kasata muyi aurenmu acan.
zan rikeki amana bazan taba cutar dake ba, zan zame miki komai arayuwa ,bazan bari kiyi maraici ba .
lamo nayi ajikinsa ina sauraron kalamansa dake ratsani batare da nayi yukunri cewa wani abu ko dakatar dashi ba sbd zuwa wannan lokacin magangunsa nashigata sosai fiyye da tunaninki gashi yadda yake yawo da hannunsa a sansar ajikina yana sake kashe min jiki.
km ina matukar son salon dayake min ,
nasan wasu zasuga laifina akan yadda nake sakarwa taufeek jikina shi din daban yake acikin maza.
" hk acikin zuciyata babu na biyunsa fuskata ya hade danashi idanunshi cikin nawa hancinsa kan nawa bakinsa daf da nawa muna fuskantar juna sosai tare da musayar numtashi juna, sannan muryasa a sanyaye yace zaki bini kasata..?
numfashi da ajiyar zuciya naja da kyar na sauke ahankali yacigaba da yawo da hannunsa ajikina yayinda yasoma wasa da lip's dinsa kan lip's dina kafin daga baya ya hade bakinmu waje daya yana tsotsa sai da dauki minti goma sannan ya sakar min baki yana fesa min numfashinsa .
zaki bini kasata muyi rayuwarmu acan jikina a mace na girgiza masa kai ala'mun bazanbisa ba.
bazaki bini ba ...? na sake girgiza masa kai .
ya tsura min ido yayi shr killa yayi hkn ne sbd rasa abinda zai sake ce min ni dai bansani ba.
" ahankali naji ya sakar min jiki ya juya da niyyar barin dakin nayi saurin riko hannunsa cikin nawa na rike gam ina fidda numfashi ...
" ya tsaya batare da juyo ba, karka tafi ka barnin cikin tashin hankali da rudanin rayuwa.. kayi wani abu akan lamarinmu amman badan tafiya dani kasarka..
bazan iya barin iyayena ba suna da matukar mahimmanci gareni ,ya juyo ahankali hannuna rike cikin nashi yasoma murzawa ahankali tare da juyar dani ya manna bayana a kirjinsa yasoma tafiya dani ajikinsa zuwa gefen gadona ya zauna tare da zaunar dani bisa cinyarsa still idanunsa na kaina .
ahankali yakira sunana salemat ....na dago ina kallonsa mahaifinki bai sona saleemat ..ke kadai kike sona nike mahaukacin sonki.. zance da nike miki yanzu hk nakira yayata da muke ciki daya daita na sanar mata da komai dake tsakaninmu dake.
abinda nake so dake kibini mutafi Nigeria idan mukayi aure muka haihu zaki sake dawowa ga iyayenki nima zan biyoki na bawa baba hakuri abinda muka aikata alokacin nasan zasu hakura su yafe mana .
gsky taufeek bazan iya bin ka wata kasa duniya na bar iyayena ba .
"idan nabarsu ciwo xuciya ne zai yi nasarar kamasu su mutu wa gari ya waya ..?
meye amfanin rayuwar da babu iyaye acikinta ?
kai fa nmj ne sannan ko babu komai bazaka tasamun matsala da iyayenka ba.
shikenan shekenan... naji..naji ni dai abinda nake son sanar miki ina daf da barin kasar nan at any time zan iya barin kasar nan so duk abinda ya biyo bayan tafiyata karki kuka dani ,ki kuka da kanki.
sannan kar kice naci amanarki kece kikaci amanar kanki .... yakarasa mgnr yana yawo da hannunsa ajikina .
,wani irin abu na dinga ji yasoma min yawo ilahirin jikina wanda ke matukar kashe min jiki a duk sanda yayi .
ina jinsa yasoma kokarin rabani da kayan jikina nayi saurin rike hannunsa.. uhm uhmm taufeek na rigada nayi rantsuwar wani abu makamancin sex bazai sake shiga tsakanina da kai ba.
km ko babu komai i don't have any feelings now damuwata tafi wannan karfi ..
"bazai yiwu ba salemat da me kike son naji? damuwa ta min yawa ki barni na ragewa kaina damuwa ta hanyar samun natsuwarta tare dake .
meyasa kake son yin sex dani...?
sbd ina sonki soyayyarki ce ta haifar da hkn mata nawa nake gani meyasa ban kai kaina garesu ba...?
dan hk karki yi yunkurin dakatar dani domin ina tabbatar miki sai da jamar gidanku gbdy su taru akanmu .
ke nifa ban ki kowa yasan meye atsakaninmu dake ba. dan nifa son mahaifinki yasan komai so that yayi gaugawan aura min ke a wuce gurin.
wallah inda nasan za'a samu wannan matsalar da me gabadaya zanyi aranar daya ganmu kinga babu wata hujjar hanani aurenki..
na zaro ido waje gsky taufeek baka da kirki wato ko mutuwa babana zai yi baka da matsala ko?
bama zai mutu ba aura min ke kawai zaiyi nacigaba da kular masa dake yadda zai yi fariciki yakarasa fadar hk tare da cigaba da yawo da hannunsa ajikina cike da kalamansa masu sanyi da dadin sauraro da nuna min mahimmancina agarinsa har yasamu damar rabani da yar rigar baccin dake sanye ajikina yasoma aika min da romacing tun ina fixgewa da nuna masa ala'mun bana so har nazo na saduda na bada kai mukashiga aikata zina agidan iyayena...... mun dade tare dashi muna morar juna batare da gajiyawa ba kasancewar mun dauki lokaci me tsawo bamuyi ba..
byn komai ya lafa ne ya mike yashiga bayina yasoma wanka ni km na zauna jugun tare da rafka uwar tagumi.
ina nan zaune ya fito ya shirya tsab cikin kayansa ina zaune ina kallonsa kmr na ciyenshi sbd wani irin kyau da kyaun sura Allah yayi masa me tafiya da zuciyar mutun.
ajiyar zuciya na sauke nakira sunansa cikin sanyi murya taufeek ..ya dago idanunsa yana kallona daidai lokacin dayake daure agogo atsintsiyar hannunsa.
ta ina kake shigowa daki na ne..?
muje kigani zan tafi watakila na dawo wata kila km shikenan sai adarul salam sai dai nace allah yasanya alkhairi acikin aurenki naja tsaki waye zaiyi wani aure ?
matsawar ban aureka ba sai dai na mutu babu aure.
sbd kai kadai zuciyata ke so da muradin kasancewa tare ....
uhm wannan ba gsky bane, tunda kinki bin zabina ai dole kibi zabin iyayenki ki auri wanda suke so.... yana karasa mgnr ya ciro wani dan karamin diary wanda bai wuce tafin hannuna ba ya kamo hanuna ya saka min shi ciki ki adana min shi da kya nace maye shi?
kije ki boye a waje me mahimmanci daga baya kyau duba kiga abinda yake ciki .
na amsa jikina a matukar sanyaye na isa inda jakata take rataye , nasaka diary me shege kyau da kamshi tmkr yadda mamallakinsa yake.
shi km ya nufi bancoly tare da yin waning din glass ya bude ya juyo yana kallona jikina a sanyaye nakaraso inda yake tsaye janyoni yayi jikinsa ya rungumeni sosai tmkr wanda za'a kwace masa ni ,banason rasaki salemat ban san meyasa ake son hanani aurenki ba wlh wlh wlh ina mutuwar kaunarki nima ina sonka taufeek...... sai da mukayi kusan minti goma atsaye rungume da juna, sannan ya sakeni ya nufi bancoly ina tsaye ina kallonsa ina kuka me taba zuciya so nake naga ta ina zai bi sai naga ya kama karfen bancoy yana kokarin sauka ahankali ahankali kafarsa daya tana jikin bangon gidan dake zagaye da wayar wutar lantarki sannan yakama wata igiya ta bayan harabar gidanmu ya tafi kasa zuuuuuuu har ya kai kasa ina kallonsa ya sauka yana kakkabe hannunwasa tare da daga min hannu.
wasu zafafan hawaye ne suka gangaro min sbd ganin yadda yake saida ranshi, akaina.
na tabbatar da securities gidanmu sun ganshi a daidai wannan lokacin zasu iya harbeshi .
da gudu na juya na koma dakina na sanya hijab nabiyo bynsa so nake nagamasa kar ya sake wannan kasadar amman ina karasa saukowa na nemeshi sama ko kasa narasa .
nakarasa bakin get gurin securities muryata na rawa na kira sunansa john ko ka budewa boyfriend dina get?
yace yes madam baki

Chapters

Related Ebooks
19, September 2025
Aisha Auwal

Wow

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login