Showing 120001 words to 123000 words out of 420383 words
Chapter 41 - SAI KA AURENI DOLE BY AYSHA A BAGUDU.txt
jirani na koma ya juya cikin sauri ko minti 5 bai cika ba ya dawo.
daga hotel agege tace akil ya wuce daita.
taje gidan mama shap shap ta fito shima tayi hk ne dan tsaro kar ta hadu da bacin rana abi ba'asi aji batazo .
karfe shida ta dan wuce ta tashigo gidan .
kai tsaye part dinsu ta zarce bata tadda iman adakin ba ,amman da dukkanin alamun tana bayi dan taji motsin saukar ruwa.
ta'ajiye jakarta cikin wardrobe gudun kar aga dumin kudin dake ciki .
ta kimtsa kanta ta fito zuwa parlour ammi taba ganta ba ta nufi dakinta a can taganta .
ammi tace har kin dawo eh ammi sannu da gida yauwa ya gurin su mama tana lfy tace ma tana gaisheki ina amsawa. har juya ammi takirata ungo wuce min da kayan nan..
ta juya ahankali ta amsa bata tsaya tmbyr ko me zaayi dasu ba sbd tasan kayan wanki ne.
ta fito daga dakin ammi zuwa dakin da washing machine dinta yake ta'ajiye kayan ta fito
tana fitowa parlour ammi da ak tasoma yin tozali zaune yake sanye cikin kananan kaya wando thrre quarter iya gwiwa da rigar hamles fara sol me sharara wanda har singlet dinsa ana hagowa .
hannunsa rike da remut yana canza chennnel TV zuwa CNN ahankali takaraso inda yake tana yauki fuskarta dauke da murmushin jin dadin ganinsa.
sai data lankwasa muryarta sannan tace sannu da hutawa my life.. dagowa yayi tare da cewa yauwa ykk?
yadda kake ta bashi amsa da hkn .
kinsa yadda nake ne dazakice hk?
duk ma yadda kake hk nake nima tayi mgnr tare da zama akan gefen kujerar dayake zaune .
ya gyara zaman joystick dinsa tare da komawa ya jingina da jikin kujerar suka yiwa juna zuru daga ita har shi suna kallon juna daga bisa zeey tasoma kawar da kanta .
atare suka sakarwa juna murmushi kowanensu yana jin kwadayin dan'uwansa acikin zuciyarsa.
yau dai kam babu laifi fuskarsa a dan sake take ba kmr farkon dawowarsu ba ..sake juyowa tayi da niyyar satar kallon wandonsa domin hasko girman zandariyasa karaf idanunsu suka sarke cikin juna.. ido cikin ido yake kare mata wayancewa tayi hade da narkar da idanunta cikin nashi .
tana aika masa da wani shaukin kallon me raunata zuciya wanda yasoma kashewa ak jiki har ya kasa daurewa km ya kasa dauke idanunsa cikin nata .
har sai daya kai ga hade bakinsu guri daya...
batayi kokarin kawar da bakinta ba ya lalubo harshenta yashiga sucking .
wani irin yerrrrr taji ajikinta wanda bata taba jin irinsa ba gbdy jikinsu ya dauki shock suka dinga kansu wani iri yayinda kowanensu
yaji wanann momment din yayi musu dadi bari ma kar zeey taji lbr.
lumshe idanunta tayi tare da aiyana abubuwa masu tarin yawa yau kawai tana son farantawa ak rai don kar ya aibantata da kalmar kauyenci .
tasan matsawar ta bijire masa zaiji babu dadi daga karshe yaji haushinta.. ita km bata bukatar bacin ranshi tabawa wani ma balle shi da zai aureta dan hk tasaka hannuwanta duka ta riko fuskarsa dashi tare da runtse idanunta tashiga tsotsan bakinsa cikin kwarewa har abin yaso bashi mamaki ya tsura mata ido kawai yana kallonta kusan minti 20 suka dauka zaune a parlour suna sucking din bakin junansu batare da sunyi kokarin barin junan ba motsin shigowa da sautin kiran sallah daake kwallawa ya fargar dasu suka dawo cikin haiyacinsu ta yi saurin sakin bakinsa tana zaro ido waje ganin yadda yake binta da wani mayataccen kallo yasa .
ta sunkuyar da kanta kasa tana sauke numfashi .
murmushi yayi yana cigaba kallonta tare da cewa matsoraciya kawai ya mike ya bar parlour.
karfe takwas ammi ta nufi bed room din dady cikin takunta na natsuwa. ammi irin matan nan ne da suka san kissa sannan suka san me ake kira da kiss shiyasa kullun ta ke dada mallake zuwar dady har yake jin anan duniya ita kadai ta isheshi rayuwa.tana daga labulan dakin ta hangoshi zaune akan gado yana faman karanta wasikar jaki wanda tun dawowarsu hk take ganinsa cike da tunani amman na yau yafi na kullun da sauri takarasa shiga dakin ta zauna kusa dashi tare da daukar hannuta ta dora akan kafadarsa ta tautausa murya tace dady lfy zaka zauna kai shr hk cikin tunani? jiyowa yayi ahankalinsa atashe ya zuba mata idanu.........
manage
mmn sudais ce
ππππππ
SAI KA AURENI DOLE
ππππ
ππππππ
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH
*qala rasulillahi sallallahu alaihi wa sallam man laa yarhaminnasa laa yarhamhulla*
*Allah Messenger saw said Allah is not merciful to those are not marciful people*
page 32
tashi ammi tayi ahankali ta nufi frij ta dauko ruwan sanyi ta tsiyaya masa a cikin glass cup ta mika masa ka sha dady kaji sanyi abinda ke damun zuciyarka.
, batare da yace komai ba ya karbi ruwan yayi masa kurba daya ya mika mata.
ta ajiye ta fara mgn cikin tausasa kalamanta tace dady meke damunka?
wace irin damuwa ce wannan wanda ta hana zuciyarka sukuni ?
tunda na dawo kasar nan nashigo gidan nan na fuskanci kana tare da damuwa..
dan girman allah kasanar min damuwarka. abaya mun kasance masu fayacewa junanmu duk abinda ke damunmu ban taba tunanin zaka zauna damuwa har hk ba alhalin ina numfashi, takarasa mgnrta tana kallonsa .
numfasawa dady yayi ahankali sannan yasoma mgn.. damuwata akan "dan"mu abdulkabir ne.. da sauri tace wani abun yayi da bana kasar ?
ya girgiza mata kai.baiyi komai ba shine dai silar damuwar ,
akan shi da wata yarinya ne datamakale masa akan lallai sai ya aureta dole .......
ammi ta sake gyra zama tana maimaita zance dady.
dady yacigaba da mgn shine nake son daman mu tautauna lamarin dake ,nasanki da fahimta tare da hangen nesa akoda yaushe ina sara miki akan yarda da kaddara mai kyau ko akasin hk.
banason abinda zan sanarmiki yayi sanadin shigarki damuwa .
nan ddy yashiga bawa ammi labarin su'ad tun daga farko har karshe babu abinda ya boye mata dangane da yanayin yarinyar da yadda shi karan kanshi sukayi da su'ad din akan zai ne mata.
dady na kai karshen mgnrsa ammi tace ,
ina wannan mgnr kwata kwata bazata sabu ba, ta yaya tilon "dana" zai auri irin wannan yarinyar gsky ban yarda ba ban amince da wannan shawarar ba ina mata fatan addu'ar shiriya amman abatare da dana ba..
taje can ta nemi mijinta ni dana natsatsiya zai aura.
yanzu duk akan wannan zance ne yasaka shiga damuwa baka gudun ciwonka ya tashi yadda ciwon ka baya son bacin rai da damuwa dady ya jinjina kai wannan lamarin yarinyar da abdulkabir yasa na tsinci kaina cikin rudu .
a hasashena auren yarinya shine mafuta km dan bakiga yarinyar bane ina tabbatar miki kina daura idanu akanta zaki fahimce abinda nake nufi .
babu abinda yakamace mu sai addu'a shima abdulkabir din ai bana gari bane kinsa yawan matan dayawa batawa rayuwa?
nan na turasa karatu spain bai bar kasar nan ba sai da tafi da wata katuwar iyamura ..ya dauka duk abinda yaks ban da masaniya ina sane da komai ido kawai na kawo nasaka masa tunda dady yasoma mgn ammi bata sake yin mgn ba illa zuba tagumi .
dady ya riko hannuta yana kiran sunanta baraka ...karki shiga damuwa akan wannan mgnr addu'a zakiyi..
muryata a sanyaye tace dole na damu dady taya muna ji muna gani zamu saka danmu tilo daya a duniya auren wace ta rigada ta gama zubar da mutunci a idunun duniya duk da kasancewarsa me aikata barna amman yarinyar bata cancancesa ba ita agaba zata kasance uwa, idan ya aureta meye makomar ya'yansu tun dole zata shayar da yaran shi kanshi nono yana da nashi tasirin kawai kacire zance wannan yarinyar azuciyarka mucigaba da rayuwarmu tun shima abangaren abdul din bai amincewa hkn ba.
dady yace kada kice hk baraka da sannu zamu lankwasashi shi fa din danmu dole yabi umarninmu.
dady ya dinga rarrashi ammi cikin hikimominsa ahankali ta dinga kawar da zance dady tare da sako hira biki..
ammi tasamu AK a parlour'nta zaune shi da zeey batace masa komai ba illa tace tana son ganinsa daga hk bata sake ce masa komai ba tai bed dinta .
ak ya rufa mata baya tana isa cikin daki yana isowa ta zauna tare da rafe sautin tv dake faman aiki a dakin ta kalleshi tace meye tsakaninka da yarinyar da dady yayi min zanceta sannan tun wani lokaci yarinyar nan take binka?
take gabansa ya fadi sbd shi bai kawowa ransa tmbyr dazata masa kenan ba.
muryarsa a kasalance yace a gsky ammi ni babu komai atsakaninsy daita sannan an dan dade tana bibiyata sai dai na tabbatar mata da bazan taba aurenta ba.ka tabbatar wani abu makamanci zina bai shiga tsakaninku Allah ammi babu wani abu godiya ammi tayiwa Allah sannan tace yauwa dan albarka abinda nake son ji kenan sai mgn ta gaba karka kuskura kabari dady'nka ya tirsasaka akan auren yarinyar sbd ni kaina bazan taba yarda da wannan auren ba byn sun gama tautaunawa tacigaba dayi masa nasiha akan yakamata yasani shi fa muslimi ne km addinin muslinci yayi hani akan zani yanzu aure zakayi wata rana zaka tashi daga wannan matsayin zuwa uba idan akayiwa yayanka bazakaji dadi ba yakamata kazama muslimi me halin girma .. ahankali jikinsa a sanyaye yace na gode ammi zan gyara ammi tace katashi kaje kaci abinci dubi yadda duk kabi ka rame tmkr wanda yayi jiyar shekara yayi murmushi yake yace zanci ammi ina fa cin abinci kece dai kikaga kmr na rame.
bangaren su'ad kuwa tun byn rabuwarsu da ak a club tarasa sukani zuciyarta tabbas ak bai sonta bai kaunarta ba km zai taba sonta ba kmr yadda yasha gaya mata. dan hk ta yanke shawarar ita da xuciyarta sannan ta name kwayenta tagaya musu take suka amince da shawarta tare da bata goyon baya.ore tace tunda shi mane min mata hkn kadai zai iya sa ki mallakesa ni abin takaicin ma wannan tsinaniyar karuwar tasa can you imagine ya canza mata hotel bar wannan shegiya nasan yadda zanyi daita idan ita bata rabu dashi ba shi nayi masa abinda zai barta sannan na dawo kan wace shegiyar da zai aura inji cewar su'ad ihu suka sa tare da cewa serious action.
yau tamaka ranar da zata soma isar da nufinta akan shi ,sanda tasamu labarin yana gidansa dake green hill estate. ta shirya tsab cikin wasu haddadun wando da riga red and white ta daura rigar sanyi me hula a saman rigar ta kafa facing cap kafafunta sanye cikin canvars wuyanta zagaye da wani sakar silver hk hannuta shima agogon silver ne me shegen kyau tare da feshe ilahirin sansar jikinta da wani sanyayyen turare me azababben kamshi da tada hnkln duk wanda yayi gangancin shaka sannan suka nufi green hill estate ita da wasu daga cikin manya kawayenta .
sun sha daga kafin me gadi ya bude musu get.
aiko yana bude musu get suka ingiza shi cikin ya koma cikin tare da yar dungure ya wulwula sai gashi akasa dip.
ya bare baki zai saki ihu ore da ganiya sukayi kanshi da iyakacin karfinsu suka cicibeshi sukayi dakinsa dashi daureshi sukayi kmr rago suka mashi dukan mutuwa tare da bashi gud warning duk sanda suka karyatsaya bata musu lokaci ya dinga bude musu get yace yaji sannan suka fito tare da kulleshi da makule dakin.
fitowa sukayi suka daga abakin kofar me gadi suka tsaya.
su'ad ita kadai tashiga ciki.
Suad har da lashe lips dinta tayi sbd tasan idan AK yaci karo da surar jikinta a yadda yake da jarabar neman matan nan dole ne ya haukace ya mace akanta, sannan dole ne akaron kashi zai so ya kasance tare daita ya hanzarta saka gugarsa cikin rijiyarta...
"Kai gaskiya yau zansha wahala tafaΔa hakan a zuciyrta... Kasancewar yadda idaunuta suka taba gane mata joystick dinsa. tana karasowa babban tafkaken parlour taja ta tsaya cike da matsanancin tsoro babu kowa agurin sai karar sautin TV dake aiki dakuna ne zagaye da parlour tarasa wane zata shiga tagansa .shiru tayi na wasu yan mintina sannan ahankali cike da sanda tasoma dudduba kowani daki dake zagaye da parlour babu shi babu alamunsa har ta fito ta sake komawa cikin dakin data fito sbd shi kadai ne batayi search dinsa yadda yakamata ta tura kofa nan the same kai tsaye ta fito ta haye step ta nufi up stairs ai tana shiga dakin farko ta ci karo da kyakkawar fuskarsa me cike da tsantsar annurin kyau.
akwance tasame shi flat akan makeke gadon yayi pillow da duka hannuwansa idanunsa na kallon ceiling dakin sai dai a lumshe suke wanda yake nuni da bacci yake.
babu komai sanye ajikinsa illa boxes iya cinyarsa can wanda ya bayanar da cika halitar jikinsa dake kwance da zanen gashi kwance luf luf ata koina a sansar jikinsa sai yar singlet fara sol ,wani irin daddaden kamshi ne ke tashi adakin me gyaraye da sanyi AC ahankali ta lumshe fararen idanunta takoma ta mannu da bango dakin tana kare masa kallon tsab wayyohhly Allah.. Allah yayi kyau anan ta yaya zan iya rabuwa da kai.?
tayi mgnr akasan zuciyarta .
ahankali tasoma zuge zip din yar saman rigarta ta cire ta'ajiye tacigaba da balbale botiran gaban rigarta wanda hkn yasa tudun nonuwanta suka bayyana sai sheki suke ...
cike da matsananciyar kaunarsa ta bude idanunta ta sake daurawa akansa tana kallonsa tana takowa ahankali har takaraso inda yake kwance ..
Mmn sudais ce
ππππππ
SAI KA AURENI DOLE
ππππ
ππππππ
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH
*qala rasulillahi sallallahu alaihi wa sallam man laa yarhaminnasa laa yarhamhulla*
*Allah Messenger saw said Allah is not merciful to those are not marciful people*
page 33
ahankali ta lallaba ta haye saman gadon dayake kwance zuciyarta na wani irin mahaukacin bugu da sauri sauri.
zama tayi a gefenshi ta tsura masa fararen idanunta tana kallon every part of him wani abu taji ya tsirga mata a ilahiri gangar jikinta.
wani irin sanyin dadi taji ayanzu datake gabansa tana kallon kwakkwar surar jikinsa me cike da tsari.
tsawon lokaci ta dauka zaune agurin tana kallon halitar jikinsa me matukar daukar hnkl .
sannan ahankali cikin mutuwar jiki ta kai hannuta ta daura akan lafiyayyen kirjinsa tana shafawa har zuwa wuyansa kafin daga bisani ta dire a kyakkyawar fuskarsa duk da cikin bacci yake amman atare suka ji shock ajikinsu tmkr anjona masu wutar lantarki dan har dan zabura yayi.
yayinda km take jikinta ya dauki wani irin kirrrma da sauri ta dauke hannuta tana me lumshe fararen idanunta tare da jin wani sanyi dadi me gyaraye da tsagwaron kaunarsa. wani abu ta dinga jin yana ratsa ilahirin jikinta tare dacirculating kowani sashi na gangar jikinta
.gani kmr tana batawa kanta lokaci ne yasa ta rankwafo samansa suna fuskantar juna tare da exchange numfashin wani irin naunauyen ajiyar zuciya ta sauke da karfi tana cigaba da kallonsa, cikin zuciyarta babu abinda take so da kauna arayuwarta kmr abdulkabir .
tana matukar sonshi tana son kasancewa tare daahi tana son komai nashi .
motsawa ta sake yi sosai har tana iya jiyo bugun zuciyarsa sannan ta daura bakinta a kan soft lip's dinsa tasoma wasa dashi da nata lips din sai datayi kusan minti goma tana wasa dashi sannan tasoma tsotsar sweet lip's dinsa tana bude cikin bakinsa ahankali har tasomu nasarar cafko laulausar harshensa ta kamo hannayensa ta Daura a saman kirjinta ,very slowly ta sauke ajiyar zuciya cikin bacci yaji hannunshi ya sauka saman kirjin mace.
jin hanushi saman kirjinta ahankali shi km yakarasa tura hannusa cikin rigarta ya fara murza nonuwanta yana fidda numfashi ahankali ta wani langwabe a kirjinsa still bakinsu na hade ya kamo lip's dinta shima ya fara tsotsa yana cigaba da romacing dinta ya kara jan rigar jikinta tayi sama yana murza dukiyar funaninta dake tsaye kyam masu shegen taushi.
sake jonyota jikinsa yayi sosai ya matse gam yana tsotsar bakinta wani irin salo take masa wanda bai taba cin karo da irin shi ba.
tun tsawon rayuwarsa bai taba jin irin abinda yake ji ayanzu acikin baccinsa ba, tsawon lokaci ta dauka tana sarrafa harshensa cikin bakinta tare da rikita masa kwalkwaluwar da yanayin salonta.
nan ta dinga romancing dinsa yana meida mata martani gbdy sunyi secunzing zanin gado take tasoma cire masa farar singeting jikinsa asanake har tayi nasarar rabashi dashi ta daura bakinta akan nipple dinsa tasoma tsotsa tana cicciza kan. gbdy su'ad tayi matukar gigita AK da salonta gbdy tagama rikita masa lisafi kamkameta yayi sosai ajikinsa har yayi realezing yana fidda numfashi me huci, ita kan batasan ko yayi realease ba tacigaba da bashi hot kiss takoina ajiknsa har cikin kunneshi .
nan fa yasoma jin sa wani iri km cikin wani yanayin na daban gashi km yana jin kmr jikinsa ya sauya sai mutsu mutsu yake acikin bacci ba daidai ta sake meida bakinta kan lip's dinsa ya farka kmr amafarki ya ganta kwance asaman kirjinsa ,suna facing din juna.
zabure yayi ya Mike zaune tare da ingizata baya yana maxurai yana fidda numfashi, wanda sauran kadan kugunta ya bugi bango allah ya kiyaye, haki kawai yake yana kallonta tare da zubama kyakkyawar surar jikinta mayatattun idanunshi hade da yatsina fuskarsa kadan .
sai da ya kalleta na tsawon minti goma .
kmr bayason yin magana yace '' ke.... me ya sake kawoki gidan nan ?
km uban me kikazo nema .
gabanta yabada rasss yashiga dukan uku uku .
ranta yayi mugun baci da jin kalmar uba.
take
19, September 2025
Aisha Auwal
Wow