Showing 252001 words to 255000 words out of 420383 words

Chapter 85 - SAI KA AURENI DOLE BY AYSHA A BAGUDU.txt

razananniyar kara wanda yasa ammi dake daki fitowa da sauri "lfy mamana ke da waye ?
tana fitowa tayi turis sakamakon ganin AK kwakume daita ajikinsa yana narke mata .

"me ye hk abdul zaka wani kwakumen yarinyar da rana tsaka ba kunya balle tsoron allah?
jin hk yasa ahankali ya saketa tare da waskewa ta hanyar shafa sumar kanshi " wannan yarinyar taki tacika rashin kunya dayawa ,ita da basonta ake ba sai wani jiji da kai take da feleke" banson wulakanci da ranin hankali abdul wace irin mgn banza ce hk ?
" itama kice mata ta dinga sanin irin mgnr da zata fada min if not ita ce zaka kwana ciki wahala .
anji oya zo ka wuce gida mungode hk da ziyara , yayi murmshi yake yana sake shafar sumar kanshi yanxu ammi akan zance wannan yarinyar kike kokarin korata kar nazo na miki yaji fa kixo kina nemana ido bude ammi taja hannu su'ad suka nufi daki tana cewa "kai kasani shi km dole tasa ya wuce ya bar gidan ba dan yaso.

*******
tsaye yake cikin office dinsa sanye cikin wando da riga na suit, yellow colour me ratsin baki ajikin rigar sai fara riga dake cikin suit din kafafunsa rufe cikin black shoe wanda ke zuba kyalli da daukar ido, tsintsiyar hannunsa daure da agogon fata baki me shegen kyau da tsada, hannunsa daya zube cikin aljihun wandonsa while dayan hannunsa dafe da glass din window gashin kan nan nasa na kwance luf luf abin sha'awa tmkr wanda ya fito daga jinsi buzaye domin banbancinsa dasu farar tafa wanda hkn ma ya dace da skin dinsa wanda ke fitar da annurin kyau .

ya dade tsaye a gurin cikin zurfi tunani musty wanda yashigo tun minti 2 da suka gabata yana faman rafka sallama amman AK bai ji shigowarsa ba dan hk yakarasa har gurin dayake da sauri ya dafa kafadarsa yana kiran sunansa "AK me yayi zafi hk kake neman kashe kanka da tunani?

a dan firgice ak ya juyo yana kallon musty tare da kai hannu ya dafe goshinsa yana daga kafafunsa zuwa mazaunisa batare da yace komai ba .
musty yabi bayansa atare suka zauna musty na fuskarsa "abdulkabir yakira complate name dinsa ak ya dago yana dubansa "meye matsalarka arayuwa?

"su'ad ce kawai matsalata ..... ak yabashi amsa da hk yana kallon cikin idanunsa "shine kake kokarin kasra kanka akanta ko?

"narasa yadda zanyi ne musty kullun cikin damuwa nake zuciyata taki samun sukuni tunanita baya barina na iya bacci musty ka daimakeni gida da waje aikin kenan tunaninta ......"kai yanxu ka furta mata kalmar kana sonta ne bazaka iya ba ko me?

"bazan iya ba musty bansan ta inda zan fara ba .
musty ya dan ciza lip's dinsa yana kallon cikin idanun AK a kaikace sannan ya dan yi murmushin "kana jin tsorota ne dabazaka iya fuskantarta ba?
"ta yaya mutun da matarsa zai zauna yana westing time dinsa akanta ,"ba wai ina jin tsoro ta bane musty kalmar dai nake jin tsoro furtawa gashi ina nuna mata bana sonta agabanta "kaji shirme banza wannan ai katuwar shirme kikeyi wlh yakarasa mgnr yana cewa kawo kunneka kaji wata mgn musty ya dan rankwafo zuwa inda AK yake da bakinsa "ka faki idanun ammi idan taje part din dady kawai kashige dakinta ka cika aiki a wuce gurin yana gama fadar hk ya dawo mazauninsa ya zauna yana murmushi " waskewa ak yayi yana murmushi kawai sbd yasan musty bai san yagama cika aikinsa ba tuni amman dayake shi din gogen dan duniya sai cewa yayi "kana ganin wannan tsarin zai yiwu ? "sosai ma kuwa "ok shikenan i will try "try friend suka bar wannan hirar suka shiga hirar business da zantawa akan sabon companies din da AK yake son bude a kasar koria wanda za'a dinga yin kifin gwangani sun dade sosai suna zantawa akai daga karshe sukayi sallama ...

******
gbdy zaune suke a parlour har ammi suna kallo yashigo part din cikin wasu haddaun kananun kaya wando jeans da baki shirt me ratsin fari ajiki sai flat canvers fari tassss sanye da kafafunsa yayinda , agogon diamond ke daure da tsintsiyar hannunsa shima whit sumar kanshi na nan kwance luf luf kmr koda yaushe yayi wani maseefer kyau iya haduwa AK ya hade takowani bangare kallo daya zaka masa kaji ya tafi da kai.
kai tsaye gurin ammi ya nufa ya zauna eiman ta gaishe dashi ta bar parlour zuwa dakinta sakamakon kiran daya shigo wayarta amman su'ad ko kallon inda yake batayi ba tacigaba da abinda take.
ya tsura mata idanunsa kirjinsa na wani irin bugawa da sauri sauri zaune take cikin doguwar riga baka tayi rolling kanta da mayafin jallabiyar idanunta na kan tv wanda hakika gsky tun shigowarsa parlour 'n hankalinta yabar kan kallon datake ya koma kansa amman taki juyowa ta kalli inda yake sai ma sake kokarin meida hankalinta kan kallon da take zuciyarta na bugawa sosai .. ahankali ya dauke idanunsa akanta ya meida kan ammi dake zaune tana kallonsa .

"ammi gurinki naxo da wata alfarma fa"ina jinka abdul ?

"dan Allah aron yarinyar nan zaki bani,"wace kenan?

ya nuna mata inda su'ad take zaune da bakinsa yana rarrashinta da idanunsa ala'mun ta taimaka masa.
girgiza kanta kawai tayi tana mamakin rashin kunya irin nasa sannan tace "zuwa ina kenan zaka daita ?

ya dan tsotsa kansa sannan yace "zuwa wani guri me mahimmanci bazamu dade ba yanzu zamu dawo "ok sai kun dawo ammi ta juya zuwa inda su'ad ke zaune tashi mamana ki shirya kuje ku dawo.

gsky banda kunyar ammi ba da babu inda zata,sannan dazata iya musu da ammi da atake a yanzu zata ce mata bazata koina ba, amman ammi ta wuce wannan alfarmar agurinta, ammi wata jigoce arayuwata wace bazata iya sabawa umarnita ba ,dan hk jiki a sanyaye ta mike a tashiga daki .

su'ad na barin gurin ammi ta juyo ahankali ta dube AK "gatan nabaka aronta, yadda ka daukar min yarinya , ka tabbatar da dawo min daita cikin lfy batare da wata matsala ba.sannan yakamata ka fuskanci zainab tunda komai ya kammala....
tabe bakinsa yayi kawai yana lumshe mayattun idanunsa batare da yace mata komai ba, shi dai burinsa a halin yanzu dayake zaune ba wuce tabashi matarsa ba .

su'ad ta sake kimsa kanta dan ashiryenta take daman sannan ta fito parlour wanda zuwa lokacin har ya bar parlour tayiwa ammi sallama ta nufi kofar fita zuciyarta na tsalle numfashinta na kokarin barin gangar jikita hk kawai ta tsinci kanta cikin fargaba kasancewa tare da shi.

koda ta isa farfajiyar gidan ta hangoshi zaune cikin motarsa , ahankali take tada kafafunta kmr wace ake tsomata cikin ruwan sanyi ana fitowa daita har ta isa jikin motar ta tsaya tare da rungume hannuwanta duka akirjinta .
mayatattun idanunsaya tsura mata yana kallonta daga sama har kasa . gyara tsayuwarta tayi tana jujjuya ilahirin jikinta tana kallonsa kwata kwata ba da niyyar bude kofar motar , tsab yagama karanceta da abinda take nufi dan hk ya sake warning glass din motarsa "ke... tsayuwar me kikeyi ki kishigo man, tana jinsa tayi masa banza sai ma kawar da kanta gefe tayi tana sake jujjuya masa jiki bata ankara ba sai ji tai yayi sama daita ashe har ya fito daga cikin motar ta saki kara mara sauti tana kamkame jikinta ahankali yayk kasa daita ya rungumeta ajikinsa ,jinta ciki jikinsa yasa ta runtse fararen idanunta a matukar tsorace dan batasan abinda zai mata ba motar taga ya bude ya zaunar daita tare da gyara mata zaman mayafinta kanta daya zamo sannan yazagaya mazaunin direba yashiga suka bar gidan .


har sukayi nesa da tafiya
bata yi yunkurin kallon inda yake zaune ba balle magana ta hadasu dashi yayinda shi gbdy ya tattara hankalinsa kacukan ne akanta ,karshen titin da zai fitar dasu daga gra zuwa bakin titin agege road taga yaja birki ya tsaya tare da kashe motarsa ita kuwa sai ma ta meida idanunta gefe tana kallon marfin motar hade da kallon tsirarrun mutane dake kai kawo a titin unguwar tsawon minti goma tukun ya fara magana cikin sanyin murya "kinsa sbd ke na tsaya, amman kika dauki hankalinki kacukan kika meida wani bangare dan ki harzuka zuciyata .

"harzuka maka zuciyar kmr ya? ta tmbyeshi batare da ta juyo ta dubi inda yake ba .

"kai ne dai kake son harzuka zuciyarka a karon bazan amman ni babu ruwana ciki.

"ni wallahi na tsammanin ko motarkace tasamu matsala shi yasa ka tsaya, sannan kallon me zan tsaya yiwa mutumin da baisan haki da martabar mutunkata ba shiyasa na kawar da idanuna akanka dan kallon naka bashi da wani amfani agareni , tunda magana gareka kayi kokarin kayi da wuri sbd kasan aroni kayi.......

"banason mgnr banza just look at me, ta waigo fuskarta a matukar daure ta daura fararen idanunta acikin kwayar idanunsa "me kika gani acikin kwayar idanuna?

"banga komai ba, "ki kalleni cikin idona sosai , yayi mgnr tare da rage sautin muryarsa hkn yasa ta sake dauke idanunta cikin nasa ta meida bangaren wajen motar.

"ki kalleni sosai su'ad cikin tsakan kanin lokacin nan duk na rame saboda jarabar tunanki daya addabi zuciyata ya hana ruhina sukuni ," bazan iya jura da daukar wannan shariyar daga gareki ba dan Allah ki yafe min kuskurena nasan zuciyarki tana cikin kunci akaina .

"meyasa kake bani hakuri akan abu da ya zama past ten abdulkabir?

" na soka alokacin da kai kanka bakasan da hkn ba amman ka nuna min kiyayya a idanun duniya to the exetend kace baka sona...........
,"yanzu km ka dawo kana bukatar mu'amula dani adaidai lokacin da ni km bana bukatar hk, yanzu meye matsalarka dani da har zaka sakawa zuciyarka damuwa ?

"meyasa zaka dinga damuna da takurawa rayuwata alhalin yanzu dan girman Allah karka dame pls .....


"dole na dameki saboda ina kaunarki yanzu sosai acikin zuciyata, dan girman Allah ki kalli fuskata su'ad ba dan na isa ba sai dan darajar fiyyayen halita, ta juyo ahankali zuciyarta na wani irin mahaukacin bugu da karfi ta sauke kwayar idanunta akan kyakkyawar fuskarsa me cike da annuri kyau da zati suka hada ido dashi take zuciyoyinsu suka shiga amsawa suna beating akan matsanancin kaunar da suke juna wanda sai lokacin ta lura da yadda kwayar idanunsa ta koma ja, sumar kanshi ma tasan yana cikin tashin hankali ya motsota sosai yana busa mata hucin numfashinsa yadda yake busa mata iskar bakinsa ya sake jefata cikin wani yanayi na zallar shaukinsa tana matukar kaunar abdulkabir cikin zuciyarta ita kanta bazata iya misaltashi irin kaunar datake masa ba tun kafin tasan kanta take faman wahala da dako kaunarsa sai yanzu datake zaune a gabansa tana jin lokaci yayi dazaifara sonta, da nuna kulawarsa gareta .

yadda jikinsa yake a sanyaye hk muryarsa take a mace "me kika gani acikin kwayar idanuna ?

ta kawar da fuskarta gefe tare da cewa "banga komai acikin idanunka ba sai ciwon ido dana gani yayi wani dan gutun murmushi me taushi wanda da ganin ansa na takaici ne "kinsan abinda ke damuna, sannan nayi imani da Allah kinga abinda kwayar idanuna ke matukar so da muradi , "kinsan ke take matsanancin so .......

"to yanxu duk me ya kawo wannan mgnr wace kasan fadarta is too late "muryarsa a matukar raunace yace wallahi is not too late tunda har yanzu ke din matatace ta sunnah idan kin bani izini sai in gwada miki irin yadda matsayinki yake acikin zuciyata .

"me yasa kafiye son kanka dayawa ?

"kinsa duk duniya ba farkon abinda ya cancanta dan adam yaso face yaso kanshi, kan son kowa kinga kuwa dan naso kaina akanki ai na yiwa kaina adalci kenan ,"yanzu dai zamu inda zamu ko ka fasa?

"daman babu inda zamu kawai ina son na kebe dake ne domin nagaya miki sirrin zuciyata yakarasa fadar hk tare da kamo hannuta cikin nasa yana massaging dinsa tare da kiran complete name dinta su'adu...llahi ..ya sake yin kasa da muryarsa wace tasoma kashe mata sansar jiki ina sonki matata............yakarasa mgnr yana matse hannunta cikin nashi..

"uhm a she dai kasan sunan yar jagaliya?

"a she zaka iya furta wannan sunan ?

"zan so nabaka sha'warar ka cigaba da kirana da sunan daka saba kirana dashi sbd yafi dadi abakinka, dan sunan su'adullahi kwata kwata bai dace da bakinka ba fatan zaka dauki shawara.

"sai mgn ta karshe amman kasan bai cancanta ka fito da matar da take daf da barin hannunka takoma hannun wani ba ...

"shiiiiii short up malama yayi mgnr a zafafe zuciyarsa na tafarfasa ...

"wallahi azim idan kika kara fada min wannan banzar mgnr sai na wulakanta miki rayuwa.

"to ni zan koma gida tunda ba'a soyayya dole tayi mgnr muryarta a shagwabe.

"sai kin dawo tare da juyar da kansa gefen zuciyarsa na wani irin tsalle kmr zata basa kirjinsa ta fito tsabar tashin hankali dayake ciki, ita ko gbdy kokarin bude murfin kofar motar take amman taji gam akulle taki budewa ta dawo da kallonta gareshi sai wani shan shan kamshi yake yana cika yana batsewa.

" why abdulkabir?

"da akayi me kenan?

"daka rufeni "bakisan wajen budewa bane?

"koda yake ba mamaki tunda baki fiye shiga motata ba, tsaya na bude miki ,gabadaya ya kwanto ajikinta har tana iya jin dumin hucin jikinsa a nata jikin, maimakon ya bude kofar motar sai taga glass din motar duk sun rufe.

"meye hk abdulkabir?

"jikina ne ya hadu da mahadinsa sai yaji bazai iya rabuwa dashi ba "ni dai bana son hk.

"jikina ne fa su'ad,

"kodayake jikinkane hkn bai dace ba... ni fa yanzu babu abinda nafi bukata da muradi kmr naji ka sau....
hannunsa taji a saman bakinta ya Rufe , dan kar karasa fadar mgnr da zatayi tare juyo daita suna fuskantar junansu ya tsura mata mayatattun idanunsa yana kallon cikin kwayar idanuunta i love you su'ad i can do without you in my life amman kina kokarin kasheni......

ta sauke naunauyen ajiyar zuciya wace ta fito a fili, jikinsa a raunace ya kai dan yatsansa kan lips dinta yana zagaye tautausan labbanta dashi "kiyi hkr idan mgnta tabaki haushi pls?

"amman dan Allah karkice bakya sona.....

gbdy jikinta ya mace mutu murus sbd kalamansa sun soma kashe mata ilahirin jikinta uwa uba ga salon dayakewa bakinta. muryarta can kasa kasa "tace abdulkabir ada dai nasoka kmr nayi hauka amman a wannan sezing din da muke ciki sai dai kayi hakuri sbd banason ka .....

"sbd me zaki daina sona a daidai lokacin da kikasan na kamu da matsanancin kaunaki gsky wannan ba adalci bane yayi mgnr yana cigaba da dubanta yana shafa tautausar lips dinta.

buge masa hannu tayi cikin zafin nama tana zabga masa uwar harara cikin wani salo da ita kadai tasan ma'anarsa "kai ne fa kace ba'a soyayya dole ko ka manta ne na tuna maka da zafafan kalamanka gareni?
" shine sbd son kai yayi maka yawa har kake cewa wannan ba adalci bane wannan kuwa shine adalci ga mutane masu taurin kai irinku .. tana gama fadar hk.

tasa hannuwanta duka ta tureshi ,sam gbdy ta manta da raradin hannunta me ciwo sai lokacin, nan fa tafara kiran wash !wash!! "kagani ko kaja na fama ciwona daman ka kawoni ka karasa gutseremin hannu ne ko takarasa mgnr muryarta na rawa idanunta suka ciciko da hawaye .

"wayyohhly Allah mugani, mugani!! har kinsa hankali ya kara tashi sosai, ruhina na kokarin barin gangar jikina ya sake matso sosai kmr zai jikinta " pls kibari naga yadda hannu yayi kullun da ciwon hannuki nake kwana nake tashi sbd nasan kinji ciwo sosai , juyin duniya taki nuna masa sai daya sa karfin tsiya ya kamo hannuta "kai kai kai ai yadda yaga hannun yayi , bai sake yin magana ba ya tashi motar a guje bai zame koina ba sai wani special hospital me zaman kansa .

da shigarsu abinka ga me zubin tadako da hannu da shuni nan da nan akayi musu jagora sai wajen likita yasoma taba mata hannu tace wash doctor da zafi fa.

"sannu sai kin daure tana kallon yadda ak yakoma kmr ya daura hannunsa bisa kansa ya kurma ihu ko bai fada ba tasan abu 2 yake batawa rai shine zafin da take ji wanda bazai iya cire mata radadin ciwon datake ji ba, sai tattaba hannunta dayaga likinta yana yi .

likita yasaki hannuta yana duban inda ak ke zaune kmr yayi kuka yace " yallabai ina jin sai kuje gurin hausawa masu gyaran hannu a duba kmr targade ne ko gocewar kashi .

amman bari nakira maka wani yaro dake taimaka mana ta wannan fanni "ok babu komai kirashi kawai amman zata warke zuwa anjima ko?
likita yayi murmushi "ai da zara ya gyara mata hannu shikenan zata ji daidai ya kai hannunsa ya janyo su'ad zuwa gefensa sbd yaga kmr kusancinta da doctor yayi yawa muryarsa a kasalance ta yadda Doctor bazai iya jin abinda yace ba " ki zauna kin wani manne masa ajiki sannan ki dauke wadan idanunnaki akansa tun baki canza min tunanina ba... wani irin abu taji tun daga tafin kafafunta yana taso mata har zuwa cikin kwalkwarta tare da jin kololon baki ciki ya caki tsokar dake makale akirjinta ......


mmn sudais

💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH


*Allah messenger saw said A true Muslim is one from

Chapters

Related Ebooks
19, September 2025
Aisha Auwal

Wow

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login