Showing 42001 words to 45000 words out of 420383 words
Chapter 15 - SAI KA AURENI DOLE BY AYSHA A BAGUDU.txt
muryarsa cikin rada yace bana gajiya dake baby.
Uhmm tace tana lumshe ido Danma ba kashiga birnin dadin ba..
kana jin kyankyamina ne ko AK sbd nakasance prostitute ..?
wallahi tundaga ranar da muka hadau da kai na daina Hulda da kowane namiji sbd irin matsanancin son danake maka.
" Nasani Amman him bazai saka nataba shigarki da sunan sex ba barikiji ni bawai dan kasancewarki prostitute ko what ever ni da kike gani virgin ne bantaba mu'amula da Mace Wanda ya wuce romancing .
dan hk bazAn soma daga kanki ba.
Amman bance kicigaba da mu'amula da maza ba if possible MA Ki daina harakan nan wallahi zan daina koma nace na daina, pls ka aureni. Yace naji tashi Ki shirya, ta Mike batare da towel din ajikinta ba.
tana jujjuya masa uku dinta me sake tsumar dashi.
" yana jin kmr ya kayar da alkwarin da yayi ma kanshi, akan bazai taba kusantar mace Ba matsawar batashi ba.
Kallonta Kawai yake sbd komai yaji najin dadi rayuwa ajikinta tundaga bombom dinta hips dinta shape dinta diran nonuwanta zuwa beauty face dinta yana kallonta ta dauko bra tana kokarin sakawa, ta subuce ta fadi tayi tawa irin tsuguno gurin daukota har AK na hango gidan dadi .
Take km komai yasoma birkice masa joystic dinsa tasoma harbawa . Amman yayi saurin runtse idanunshi gam har tagama shirinta.
Sannan suka wuce hospital Dr ya dubata kmr yadda ak yayi masa bayanin yana bukatar akan ya duba matsalarta da lafiyar jikinta sosai bayason tasamu matsala sakamakon wannan ciwon Marar.
dr yabi umarnin AK domin Duk wani bincike dayakamata ayi mata yayi mata sannan yabata shawarwari tare da basu magunguna suka dawo hotel da kanshi yabata magani sannan ya kwantar daita yace zai je gida.
Amman zuwa dare zai dawo ...
Ak ya dawo gida sai daya fara shiga part dinsa yayi wanka tsarki sannan ya fito zuwa part din amminsa.
zaune suke a parlour Zeey Tana yiwa ammi kitso.
AK yashigo da sallama cikin parlour .
tare suka hada Baki gurin amsawa.
Mmn sudais ce
: 💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH
*qala rasulillahi sallallahu alaihi wasallam:*
*hakkul Muslimi alal muslimi khamsu, raddussalam, wa'i yadatulmariyd,wattiba'iljana'iz,wa'ijabatuddu'i,watashimiytul'aatis*
*Allah's messages (s. a. w) said every Muslim has five right's over another Muslim 1to return the greetings 2to visit the sick 3 to accompany funeral processions4to accept an invitation 5torespond to the sneeze*
Page 12
Ya nemi guri ya zauna hade da daukar remut ya canza channel receive. ahankali AK ya dago mayatattun idanunshi ya kalli Zeey dashi yana murmushi yace ammi hkn nan sai Ki baiwa wannan yarinyar kanki ta miki kitso.
wannan abar ina ta wani iya kitso?
AI sai dai ta yamutse miki gashi Zeey Ta dago idanunta Tana masa fari sannan Ta hararesa cike da shaukin kauna.
ammi tace AI ta iya sai dai idan so kake Ka tsokaneta .
ta nan ne dai babu ruwana Zeey tace ammi rabu dashi ai daman shi komai zanyi sai ya kusheni tai mgnr tare da turo masa baki .
Ni da kai ne yau zaka san Wace zata baka abinci.
AK yace aa karki min hk man sister kisaka sausauci cikin Lamarin. kiyi min hkr fadar mgnrsa yayi daidai dagama kitson da takewa ammi. Ta gyara zaman opposite dinsa suna fuskantar juna. Tsura masa idanu tayi tana kallonsa kmr zata cinyeshi, yayinda ilahiri jikinta ke macewa akan shaukin kaunarsa.. Tanasonshi bata son rasa shi komai nashi yayi mata irin kalar nmj dake bege da muradin samu ne...
AK ya langwabar da Kai tare da wani yanayi na siffar rarrashi pls sister kinyi min abinci me dadi danace kimin?
Ban Yi ba tabashi amsa idanunta cikin nashi batare data kawar dasu ba.
ya km langwabewa. muryarsa cike da sautin shagwaba Haba my special sweet sister .... wannan yanayi nasa yasaka zuciyarta shiga cikin farinciki da jin dadi mara iyaka domin dan hk ta sake narkar da idanunta cikin nashi sosai.. sannan tace kayi sa'a domin kuwa da ka Kai dare daba zakazo katarar dashi ..
Aa kiyi hkr gashi ban ka dare ba.
Ammi tayi murmushin jin dadi.
Aranta tace bazasu sha wuya gurin hadasu aure ba.
Da alamun suna matsanancin son juna.
Zeey Ta mike ta nufi kitchen taje ta hado masa duk abinda tasan zai bukata gun cin abinci Ta kawo masa.
Zeey tana kitchen tare da ammi suna aiki hada abinci har iman lokaci lokaci suna Taba hira Amman ita Zeey gabadaya tunaninta da hankalinta da zuciyarta ya tafi ne akan AK, wanda ke zaune a parlour yana harakar gabansa.
Dan hk yau dai kam tasha alwashin sai Ta amayar masa da sirrin dake daskare da zuciyarta Ta dade Tana boye da wani sirri dake makale a tsakankanin kirjinta .
tabbas lokacin bayyana shi wannan sirri yayi sbd son AK yayi mata wani irin mahaukacin kamu Wanda ya sanya har take jin muddin bata sameshi arayuwarta ba Tana jin tkmr zata rasa rayuwarta ne bata Ankara ba sai jin radadin zafin wuka taji ahannuta ta wanke Dan yatsanta.
Tayi saurin yin wurgi da wukar tana yarfe hannunta tare da kiran washhhhh Allah ammi tai saurin juyowa gareta a rude tana cewa lfy zainab ?
Hannuna na yanke tayi mgnr cike da shagwaba ammi tace AI kece na lura tun dazu hankalinki baya tare dake ko tunanin me kike?
Yara kanana daku Amman sai ku zama kuna wani dogon tunani na bai gaira ba dalili .
Zeey tayi murmushi Ta nufi gun tap ta wanke hannuta dake tsiyayar jini ammi Ta umarci data ajiye wukar iman takarasa yanka kubewar. iman tayi mata sannu tana me kokarin Amsar wukar hannun Zeey .
Amman tace aa iman Ki yi zamnki kawai auta nakarasa..
Da daddare Zeey Ta sha kwaliya ta fitar hankali tmkr me shirin xuwa turakar miji cikin wata hadaddiyar doguwar rigar Ta atamfa me Zane Hrt tayi wani irin kyau matuka sai Kyalli da kamshi turare take zubawa .
Ammi ta dinga satar kallonta cike da mamaki wannnan kwaliyar da Zeey Ta sheka sai kace wata me miji .
Ko me shirin xuwa zance Amman dai taja bakinta tayi shr tana me kau da idanunta kanta.
Ta bangaren Zeey kuwa wannan kwaliyar bata kowa bace Illa tayita ne domin son ta birge AK domin ko a yau tayi alkwarin isar da sokon zuciyarta gareshi.
zata bayyana masa abinda ke cikin ranta game da soyyarsa wacce tai mata kamun kazar kuku shekara da shekaru.
Ak Wanda shigowarsa Kennan ya daura idanunshi akan Zeey yace wowwwwww wannan special makeup din hk sai kace Wace zata zaben saurauniyar kyau Ta duniya gabadaya.?
Zeey Ta kallishi tana dan girgiza body da nufin gyara zama tare da lumshe masa idanunta kmr tace masa ai kwaliyarsa ce Amman sai kawai ta share tayi murmushi ya zauna kusa da kujerar datake zaune.
muryarta a sanyaye tace in kawo maka abinci?
Ya girgiza. Mata kai alamun aa... Kana nufin bazaka ci ba Kennan eh na koshi daga gidansu Malik nike a can mukaci abinci sai dai ki kawo min drinks kadai ya isheni .
Zeey Ta tashi tsaye Ta fara bada step din tafiya cikin takunta na girgiza jiki AK yabi Bynta da wani irin mayataccen kallo shi kam a yau gani yake Zeey dinsa gabadaya Ta canza masa.
bai kai ga gama tunani ba Zeey Ta dawo hannuta dauke da drinks ta zuba masa acikin glass cup ta mika masa...
Ta koma ta zauna gefenshi tana zuba kamshi na fitina da yamutsa lisafin Wanda ya shaka.
Dukkaninsu suka Yi shr babu wanda yasake cewa dan'uwansa komai acikinsu.
Yayinda kowane da abinda yake tunani acikin zuciyarsa daga karshe Zeey tai karfin halin kiran sunanshi cikin wata irin sauti me kashe Sansar jiki.
Da sakawa jikin Wanda akayi shi kasala .yaya abdulkabir.....
Sai km tayi shr tana me sunkuyar da kanta kasa tana Wasa da yatsun hannuwanta..
Uhmmmmm ina sauraronki.
Ta dago idanunta ahankali karaf Suka tsarke cikin idanun juna take zuciyarta tashiga dukan uku uku.
Kallon indanun junansu suke batare datayi yunkurin cewa dashi komai ba.
Dan hk ya dauke idanunshi akanta yacigaba da abinda yake sai dai hankalinsa na gareta.
Sunanshi ta sake kira zuciyarta na mata maysanancin kuwa da gargadi yaya abdulkabir... dan Allah ina son yin wata mgn da kai..... Abdulkabir ya sake juyo gefen datake zaune sosai ya sake tsura mata mayatattun idanunshi for 3 second sannan yace uhmmmmm ina saurarenki.. Zeey Ta Dan yi jim kadan tana rausayar da idanunta zuciyarta na matsanancin bugawa da sauri da Sauri akan abinda take son furtawa din gareshi.
da kyar tasamu tasayawa jikinta jarumta tace ya AK a gskiya bazan cuci kaina ba.....
Sai km tayi shr tana jin mummunar faduwar gaban da kirjinta keyi.
AK yana jin hk yayi saurin tashi daga kan kujerar dayake zaune ya janyo wata kamara stood dake can gefe ya zauna gabanta sosai suna fuskantar juna ta inda har suna iya jiyo numfashin junansu.
a rude yake tmbyrta me faru da ita?
Me kike son gaya min Zeey?
Pls say whatever you want tel me Now?
Ta tsuru masa idanunta na tsayin lokaci tana sake nazarin abinda zatace sannan daga bisani km ta janye Idanunta cikin nashi tare da sunkuyar da kanta kasa Sosai .
Hkn da AK ya gani ne yasanya shi bude bakinsa ahankali cike da natsuwa ya kira sunanta Zainab... Ta dago ahankali
idanunta ta zube cikin nashi batare da tace masa komai ba.
Sosai shima yake kallon cikin kwayar idanunta abubuwa dayawa yake hango cikinsu masu kama da rudani da tashin hankali da kyar yace pls Ki fada min meke damunki?
Zeey Ta km meida idanunta Kasa tace uhm uhm daman ya AK..... Takasa karasa mgnrta ya dafe kanshi da hannushi oh my God, Zeey kiyi min mgn mana tun Kafin kisa zuciyata Ta buga.
gabadaya kinsa zuciyata cikin rudani da rashin sanin takamaiman abinda ke damunki.
Ta langwabe kanta muryarta can kasa kasa tace ni dai ya Ak ina ....ina sonka.....
AK yaja numfashi da karfin gaske yana lumshe maytattun idanunshi kana yayi shr zuciyarsa na beating.
Cike da fargaba zeey tace baka sona ko AK?
Ya girgiza kanshi alamun aa, sai dai zuciyarsa na tsananta bugawa akan mgnr tana sonshi din Data furta masa. gabadaya wani iri yake jin mgnrta abinda yakamata ace namiji ne ya zaunar daita yake fayace mata wannan sirri ... sai gashi amatsayinta na diya Mace diyar bahausa Ta zubar da ajinta da kimarta ta diya mace Ta zauna tana gayawa "da" mijin kalmar so..... Take gabanshi ya bada rassss
mgnr akil ne yazo masa yashiga Yi masa kuwa cikin kunnesa yana dawo masa daki daki itace tasoma nemansa......
Mmn sudais
: 💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH
*qala rasulillahi sallallahu alaihi wasallam:*
*al Muslimu a khul Muslim LA yazlimuhu wala yakzulu wala yakkiru*
*Allah's messenger (s. a. w) said a Muslim is a Muslim's brother he neither oppresses him does he humiliate him nor does he look down upon him*
Page 13
Jikinta Yayi mugu mugun tsanyi ,ganin yanayin da yayi .
Lokacin da kalmar sonshi ta fito daga bakinta.. Take kirjinta yasoma bugawa da sauri da sauri ta tsura masa idanunta Tana kallonsa kmr zata cinyeshi gabadaya ji tayi Duk wata saliva dake cikin bakinta ya dauke... Da kyar ta sake janyo wata Jarumta da karfin Hali Ta sanyawa jikinta sannan kirjinta na bugawa da muryarta gurin sake cewa baka sona ko abdulkabir... ...ya sake girgiza still yana mamakinta.
Amman fa ransa amatukar bace yake bai taba tunanin zata iya kallon tsabar idanunshi tace wai tana sonshi ba dan hk kanshi ranshi a jagule ,muryarsa adake yace bance bana sonki ba sai dai da akwai wace nike so acikin zuciyarta yakarasa fadar hk yana tsare gira sosai Dan kar ma takawo masa raini. yayinda shi kawai ya fada mata hk ne Dan haushin databashi ba dan yana da Wace yake so ba.
Still mamakinta yacigaba dayi ta za'ace Mace daita tasoma furtawa nmj Tana sonshi Mace da akasani da daraja da kamun kai....
Nashiga uku ni Zainab ta dafe daidai saitin zuciyarta tana tsareshi da idanunwanta cike da tashin hknl Ta sake bude bakinta baka sona kenan abdulkabir?
Ya yatsina fuska yana sake tsare gira bance bana sonki ba sai dai akwai wace take cikin zuciyata yana gama fadar hk ya mike tsaye ya bar parlour Zeey ta koma Kasa ta zauna dirshsn tana kuka.
wayyohhly Allah meke shirin faruwa dani?
Wacece wannan Data min shigar sauri?
Abdulkabir karkamin hk wallahi ina matsanancin sonka,rasaka daidai yake da rasa rayuwata. Wayyohhly Allah sai da
tayi kuka me isarta ganin babu Mai rarrashinta yasa Ta tashi daga cikin parlour 'n Ta nufi dakin baccinsu ta fada kan gado tare da Janyo pillow ta daura kanta babu abinda yake fita cikin idanunta sai hawaye.
Tayi matukar bakinciki faruwar hk domin bata taba tunanin AK zai Ki amincewa da soyauyarta ba.
ganin yadda yake kuladaita da Duk wani lamarinta uwa uba shakuwar dake tsakanInsu GA kulawa ta musamman da sukewa juna.
Da dadaddare misalin karfe takwas AK yayi shirinsa cikkn wasu hadaddun kananan kaya masu matukar Kyau da daukar hankali sai kamshi ne ke tashi akowani shashi na jikinsa gashin kan nan nashi baki yasha gyara sai sheki yake .
ya nufi hotel dinsu onye ahankali yake takunsa har ya Iso bakin kofarta batare da neman izini ba yashiga dakin, byn ya daga labule onye tayi saurin tasowa cikin tafiya sauri sauri gudu gudu tashige jikinsa ta kamkameshi tana shakar daddaden kamshi turaren jikinsa, shima rungumeta yayi tsam ajikinsa yana shafa bayanta daga bisani ta dan jaye daga jikinsa tare da sanya hannuwanta tana gyara masa kwalar rigarsa hade da Yi masa wasu tsadaddun kalaman soyayya... AK yasanya hannuwansa duka ya sake matso daita jikinsa yana gyara mata gashin kanta baya... Cak ya dauketa yana jujjuyawa daita a tsakar dakin yana fadin Irin kyawun datayi sannan daga karshe ya direta akan katifa Suka shiga holewarsu..
Ak ya dinga yiwa onye mgn cikin yanayin na rada acikin kunneta wai yaji dadin yadda ya same Ta jikinta yayi sauki nan fa onye ta narke tashiga zubawa AK shagwaba iri iri, shi km Duk ya rude hannushi na kan manya bombom dinta yana shafawa tare da lumshe idanun.
alakar dake tsakanin AK da Zeey yanzu ta wargaje domin kuwa Zeey ta daina kulashi Duk yadda yaso alakarsu taci gaba kmr da Amman taki Duk da ciwon sonshi dake cin zuciyarta.
ammi ta lura da Zeey kwana biyu bata cikin walwalarta Dan hk Ta rutsata a dakinta byn tagama gyara mata dakin Ta zauna daf da Zeey dake shirin ficewa daga dakin, takira sunanta ,Zeey ta amsa tare da dawowa kusa da ammi ta tsaya da na'am ammi.
zauna Ta nuna mata kusa da ita Zeey ta zauna Kirjinta na tsananta bugawa.. Sautin muryar ammi Ta doki dodon kunneta wai me ke damunki cikin yan kwanankin nan na lura kina cikin damuwa? Zeey tayi murmushin karfin hali wanda yafi kuka ciwo da radadi sannan tace babu abinda ke damuna kwana biyu din nan dai ina jin jikina bana jin dadinsa.. Shine kika ja bakinki kika Shiru.. Yanzu idan ban tmyeki ba hk zakiyi ta zama da ciwo ajikinki ammi kiyi hkr In ji cewar Zeey shikenan sai Ki shirya anjima kije kiga doctor Zeey tace to ammi..
Da safiyar yau Dady yakira AK akan zance karatunsa ya hanzarta Duk abinda yake ciki ya soma kokarin samun gurbin karatu a luth sannan akwai aiki kasa da zai fara tunda karatun nasa asabar da lahadi ne.. Ak ya yatsina fuska byn yagama jin bayanin dady yace Dad banfa zo da takarduna ba suna Spain OK to babu damuwa zan saka turo maka ya shagwabe fuska dady why not kabari naje da kaina sbd akwai sign din da dole sai ni zanyi kafin abayar.
Aa bazaka tafi ba Abdul ba cikakkiyar lafiya gareka ba.
Dady kamin addua just one month kawai zanyi na dawo, magiya sosai ya dinga yiwa dady har dai dady ya yarda ya amince Amman yace wata daya yayi yawa 2weeks dai AK ya ji dadi sosai burinsa zai cika OK tashi kaje zan shirya maka tafiya zuwa Spain Amman kar dade kadawo kmr yadda mukayi da kai. AK yayi matukar jin dadi da murnar zai sake zuwa kasar haihuwarsa sai dai damuwarsa daya onye ya jima yana tunani daga can ya ji wani bangare na zuciyarsa yana me bashi shawarar me zai hana ya tafi daita kawai before a zaune yake yana tunani, Yayi zumbur ya mike tsaye yashiga zariya a dakin tabbas WAnnan shawara itace abar dauka ya tafi da onye hkn zai saka yacigaba da jin dadinsa daita ..
to Amman km me zai cewa Dady 'nsa?
Da yamma yana fita bai zame koina ba sai gun onye tana zaune tsakiyar dakinta AK ya tadda kanshi bisa cinyoyinta tana shafa gashin dake kwance da kirjinsa cike da salon yaudara sai dai Ta lura da akwai damuwa a tattare dashi ta daina shafa masa kirjinsa takoma kasan joystic dinsa tana shafowa tana Kallon cikin kwayar idanunsa.
Honey takira sunanshi meke damunka naganka yau somehow kmr Kana cikin damuwa?
AK ya dago mayatattun idanunshi da suka soma canzawa zuwa wani yanayi na daban sakamakon touchinga dinsa datake ya kalleta dasu yana mata murmushin gefen baki Nothing kawai yace mata atakaice. Onye ta marairaice murya Haba honey damuwarka fa damuwata ce to sbd me zaka boye min abinda ke damunka?
Pls tell me what's wrong with you, in ba so kake ka tayar min da hankali ba gabadaya Duk tabi ta rude masa ga sansar jikinsa da take aikin sarrafawa..
Ak yace OK yanA lumshe mayatattun idanunshi daman bawani abu bane tafiyace zanyi zuwa kasar Spain shine nike jin kmr zan tafi dake.
Onye tayi shr tana kallonsa batare da Ta sake cewa komai ba AK ya tsura mata
19, September 2025
Aisha Auwal
Wow