Showing 213001 words to 216000 words out of 420383 words
Chapter 72 - SAI KA AURENI DOLE BY AYSHA A BAGUDU.txt
duk lokacin danayi irin wannan shigar sai samari sun biyoni.
akwana atashi asarar me rai nashiga aji na 5 lokacin kyana da kyan dirina suka sake bayyana domin ko babu da namijin da zai dora idanunsa akaina bai ji nayi matukar birgishi ba. kasancewar muna cikin gidan haya da akwai wani makocinmu wanda muke tare agida daya yayi matukar saka min ido.
ranar wata alhamis na fito da nufin zuwa school eze yana zaune a kofar gida yana ganina ya zuba min ido tmkr tsohon maye nayi matukar tafiya da tunaninsa kasancewar uninfom din danake sanye dashi riga da mini siket ne yayi matukar kamani.
busashen yawu eze ya hadiye kasala duk tabi sansar jikinsa dan hk ya biyo bayana yana kiran sunana.
na waigo ina kallonsa da idanuna nan take ya km jin yarrrr acikin jikinsa ya dai daure yace onye yanmmata school zaa je ne?
nayi murmushi game da ce masa eh yasanya hannunsa cikin aljihun wandonsa ya ciro kudi yabani ki kara kiyi break kallonsa nake batare da amsa kudin ba sbd ganin kudin masu yawa nace gsky wannan kudin sunyi yawa yace a'a sai dai idan kin raina ne .na ware idona nace a'a to ki dauka ni nabaki "to nagode ok sai kin dawo na juya nayi tafiyata .
masalin karfe hudu na yamma na fito daga dakin mu ina tsugune ina wanki uniform dina jikina daure da wani dan bingilin towel eze yana daga tsaye daga bakin kofarsa ya xuba min ido ina dagowa daga sunkuyen danayi mukayi 4eyes dashi yana kallona sai na daga masa hannu yayi matukar jin dadin hkn ,cikin dakinsa ya koma ya dauko yar krmr kujera ya ajiye abakin kofar ya zauna yana kallon duk motsina har nagama abinda nake nashiga dakinmu.
na fito zanje gurin da mamana take Sana'ata ta tsaida gayen ugu eze yabiyo byna "onye ina zuwa ne hk ?
na kallashi ina murmshi sannan nace zanje gurin mamane ok shr yayi byn wani lokaci daga bisani eze ya katse shr ta hanyar yin mgn "yakamata kibani phone number dinki dan mu rinka gaisawa "aini bani da waya "bangane bakida waya ba kina nufin duk wannan haduwar taki baki da waya?
nayi murmushi tare da gyada masa kai "to anjima zan siyo miki waya naji bala'i dadi hk na nufi gurin mmta zuciyata fal fariciki .
karfe tara muka dawo gida nida mamanta eze yana zaune a kofar gida yace min in dawo yana jirana nace masa gani nan zuwa.
ina shiga ciki banwani jima ba na fito eze yace ga wayar ya kawo min nasanya hannu na dafe kuguna tare kada masa idanuna nace "wai da gaske kake?
"au keda kina nufin wasa nake miki?
ya danyi murmushin ya mika min wayar acikin kwalinta, jikina har rawa yake na karba ina budewa naga wayar Nokia.
"woow na fa gode sosai "ba godiya tsakaninmu kawo kiga yadda ake amfani dashi nan yashiga nuna yadda zanyi amfani dashi tare da saka min numbersa na amshi wayar ina murna da farinciki shi km yashiga gida gudun kada matarsa ta ganshi.
hk eze yacigaba da yaudarata yana tura min kudi masu yawa cikin account dina da yi min siyaya ranar wata lahadi an tashi daga church eze yakirani muka kebe daga can baya church nace menene naji kace kanason ganina yayi min wani mayaudarin murmushi tare shafa saman kanshi kixo muje akwai wata kyauta da nake son yi miki na dan tsaya jin kadan daga bisani nace masa muje.
wani hotel ya nufa dani ya kama daki ni dai ina biye dashi har muka shiga ya rufe kofar ina tsaye ki zauna tare da nuna min gurin zama kmr bazan zauna ba sai km na zauna ya nemi kusadani ya zauna yana min murmushi tare da riko hannuna yana murzawa nayi saurin janye hannuna ,ya gefeni da wani shegen kallo wanda ya janyo naji duk ilahirin tsigar jikina ya tashi yrrrrrrr eze ya sake kai hannunsa jikina tare da shirya mayaudaran kalamansa na soyayyar karya har cewa yayi sbd yawon tunanina ko bacci baya samun yi.
cikin sauki ya samu na mallaka masa kaina, amman fa nasha whla matuka kasancewar shine nmj na farko daya sani ya mace ,duk da cewa abaya can baya na taba soyayya da wani saurayi me suna chedumma amman duk iya soyayyarsa ban taba mallaka masa kaina ba sai dai muyi soyayyarmu ta romacing.
byn mun dawo haiyacinmu nayi zaune jugun ga alamu sun nuna kuka nake sonyi sbd azaba danji yana ratsa jikina ,eze ya zauna kusadani yana rarrashina ya dako kudi masu yawa yabani amatsayin sune kyautar dayace zai min..
lokacin dana koma gida mmta ta lura da yanayina tashiga tmbyta tare da tunhumata da farko naki gaya mata gskyr abinda ya faru ganin banida niyyar fada yasa mmta ta dauko wuka tace muddin ban fada ba sai ta yankani.
hklina yayi matukar tashi ganin yadda mmta tasanya mayan maxaunenta ta zauneni tare da shake min wuya nan take nasoma kakarin mutuwa cikin shakkaiyar muryata nace zan fada miki mm ,pls .sannan fa ta dagani to fada min waye yayi miki wannan wulakacin?
ina kuka nace eze mma tace yeeee jesus crass wane eze ?
"nace na gidan nan mama tace yau kuwa akwai wulakaci agidan nan ta fita afusace ta nufi eze tayi sa'a matarsa bata nan shi kadai ne yana ganinta yace momy onye lfy?
"tace bansani ba mara mutunci ganin tana hayagaga yasanya ya fito daga cikin dakin muje waje momy onye .
"babu inda zani duk sai mutanen gidan sun fito sunji mugun aikin dakayi da km cin amanar da kayi.
bai jira km jin wani abu daga bakin mm ba yayi waje hkn datagani yasa tabiyo bayansa tana zazzaga masa ruwan bala'i ai duk wani boye boye bazai maka ba dan ba makawa duk garin nan kowa sai yaji abinda kayiwa diyata km kasani kotu ce zata rabumu da kai.
eze najin hk hnklisa ya daga bai san lokacin daya kai gwiwowinsa kasa ba yana bata hakuri dan yasan halin matatsa zata iya kashe shi akan wannan mgnr .
"pls mom onye zanbaki 50k kibar mgnr nan banason kowa yaji am sorry tsautsayi ne eze yakarasa mgnr yana daura hannunsa akai tare da kiran jesus mamana tayi shr na wasu yan dakiku daga bisani tace shikenan ka ceci kanka na amince zan amshi kudin.
"
eze yaji dadi sosai jikinsa na rawa ya fito da kudin yabata tashiga gida, ina ganinta na zabura na mike na tashi sbd tsoro abinda mma zata yi min.
ita kan ta lura da hkn tasamu guri ta zauna takira sunana na matso kusa daita duk jikina a sanyaye nayi durkuso agabanta tasanya hannuta ta janyoni jikinta a zatona wani dukan zata min dan hk na sake tsorata nace pls mama..
"kiyi shr dan wannan abun ba matsala bane, daman yarenmu hk aladarmu take kafin mace tayi aure sai ta san nmj ki cigaba da kulashi muddin zai dinga baki kudi ke bama shi ba duk wanda zai baki kudi kibashi yaci.
na dago kai na dubi mamana hawaye naxuba daga cikin idanuna tasanya hannuta tashare min tare da yin murmushi"tashi kije kiyi wanka yace anjima zai kawo miki magani.
tun daga wannan lokaci shikenan muka kara kullewa nida eze wani lokaci ko makaranta aka turani sai naki zuwa ya daukini muje sharholiya kudi ko baya yanke min duk abinda nace ina so shi yake min.
cikin wasu kartun maza su 2 ogu da obi suka kama haya cikin gidan obi ne yasoma kawo min hari sannan ugo gefe daya km ga eze hk na dinga mu'amula da maza uku acikin gidanmu sai bakara min buduri suke sha dani ba yayinda mmata kullun burinta nabada kaina na kawo mata kudi.
cikin hk obi yasamu canji gurin aiki zuwa lagos ya mintayi ban tsaya bata lokaci na biyosa tare da sani mmana sbd obi na matseefa kashemin kudi ina zuwa lagos idona ya sake budewa na hadu da manya mata masu harakar karuwanci nabiye musu na rabu da obi .
onye ta dago da idunta ta dubi AK tare da goge hawayenta tace wannan
shine kaddararta amman duk da hk ina sonka dan Allah ka aureni..
bata rai yayi sosai sannan yace "baki da hankali sbd ke kwalkwaluwarki karamace kmr ta tsuntsaye kike son na aureki byn rayuwar karuwanci da kijayikikayi ?
"ka tausayamin .
"ke nifa alabarinki gbdy babun inda kika bani tausayi sai karin takaici da haushi, keda uwarki duk mayun son kudi ne akan kudi babu abinda bazakuyi ba.kalli nan ya ciro wayarsa yashiga nuna mata video ita ce tsirarata ita da james me aikin su AK a kasar Spain suna havin sex jikinta yakama rawa "shekarajiya james ya turo yaji ance auri wata yar iska tana bibiyar rayuwata na aureta atunaninsa kece zan aura shine ya turo min yana bani hakurin cin amanar da yayi min.
mamakinta bai gama karewa ba ya sake kunna mata wani video ita James shima ta bala'i rudewa ta dinga bashi hkr. "
karki bani hkr cin amana fa acikin jininki yake .
ya ciro check din dayazo mata dashi ya mika mata ki amshi wannan 10million kije ki canza rayuwarki dashi darajar soyayarar da kika nuna min amman zance gsky bazan iya aurenki ba yana gma fadar hk ya juya bar dakin ya barta tana kuka rike da check.
*****
saleema taxo gidan ammi dan tafiya da su'ad har sanda me maganin zai dawo ammi tasa mata kuka eiman ce tazo tasanarwa dady shi km yace
aka kira masa salema daman suna tare da commission minister ne dai sai da aka kirashi dady yace "salema
ina son kibawa dana abdulkabir auren yarinyarki sannan ina son kibarta anan tacigaba da zama sbd ta kara sabawa da yan'uwata umma ta sauke ajiyar zuciya da karfin taki cewa komai kafin daga bisani tace danku bai son yarinyata ni km banason diyata tayi aure inda baza'a ga mutuncinta ba ina son ta auri wanda zai darajata wannan dalilin yasa bazan iya amincewa da danku ya auri diyata ba.
dan bayasonta baya mutunta balle ganin darajarta minister yasa baki har ma da commission da dan'uwan dady alhaji garba dayazo daga baya gurin shawo kanta amman sam Umman su'ad ta kafe akan bazata bada auren diyarta ba.
dady ya kira ammi ya gayamata duk abinda umman su'ad tace.
cikin mintin 5 sai gata ta iso falon dady jikinta na rawa ta nemi sake kwabancewa da umman su'ad kalaman rarrashi tashiga yi mata tare dayi mata alkwarin duk abinda ta lissafa sai abdulkabir yayi ninkinsa wa su'ad ina tabbatar miki sai yayi mata son da bai tabawa wata mace ba a duniya ba, ni dai fatana ki amince kisawa auren albarka"shikena Allah ya albarkaci auren tayi mgn hawaye na gangarowa bisa kuncinta ammi tace "Masha Allah gsky mungode sosai da hallaci da kika mana umma tace babu komai duk abinda zan muku karkashin darajar allah da drajar taufeek sbd bai wulakatani ba kmr yadda sauran maza ke wulakanta mata .
Allah kajikan taufeek ka kai rahma makwancinsa ka yafe masa kurakuransa amen inji cewar ammi itama kukan take. aranar dady ya tsaka ranar auren sati 2 me zuwa .
atsakankanin wannan lokacin su'ad ta cika fam tayi matukar kyau fatar jikinta tayi smooth sai fitar da wani sihirtaccen sheki take na musamman tmkr ka tabata jini ya fito ajikinta sbd irin kulawar da ammi take bata, hkn yasa kullun idan ak yashigo part din ammi ya ganta yake shiga cikin rudu da shauki shi kansa yana mamakin yadda ta dawo kmr baita ba sannan yana mamakin kansa da yadda yake ji a duk sanda ya daura idanunsa akanta ,yanzu yanayinsa ya banbata da sauran lokuta amman ya daura abun a mizani sbd yana cikin bala'in kewar mace a kusa dashi ne yasa yake jin duk alokacin daya daura idanunsa akanta kmr ya lasheta .
yayinda ita km ahalin yanzu koda yaushe tana makale da ammi ko kallon inda yake batayi. shi km yayita satar kallonta kenan .
******
zeey kuwa sbd ciwon kishin dake cinta ta tattara duk wasu abubuwanta masu mahimmanci ta watsar abun duniya ya isheta kullun tunanta kar Allah yasa AK ya gane ta taba mu'amula da wani tunini hk ke sake ramar daita gashi babu wanda zata tunkara da matsalar dama bolaji batayi tafiya bane tasan data nemar mata mafita sosai take kewarta tare da Allah Allah ta dawo.
su'ad na kwance a parlour 'n ta runtse fararen idanunta amman ba bacci take ba.
ita km zeey tana zaune a gefe shima AK ya shigo kallo daya yayiwa su'ad ya dauke idanunsa akanta yakarasa ya zauna gaban zeey yana fuskantarta sosai yayi shr tare da kamo hannuta muryarsa a kasalance yasoma motsa labbansa "sweet baby nah meke dumunki hk?
ta girgiza kai "ok bazaki gayamin ba sbd yanzu kin daina sona ko?
jin sautin mgarsa yasa bugun zuciyar su'ad ya tsananta tashiga kokuwa da numfahinta dake barazar barin jikinta tashi ,take son yi tabar musu gurin amman gbdy gwiwowinta sun sage.
Zeey kuwa far tai da idanunta, sannan tace "pls ka daina fada min wannan kalaman har abada bazan taba daina sonka ba, wadan nan kalaman naka zasu iya sanya wa in rasa raina itama ta fadi hkn ne sbd ganin su'ad kwance amman duk kwanakin bata wani bi ta kansa .
AK yace what rasa rai fa dan Allah ki daina furta kalmar rasa rai idan kin mutu nima mutuwa zanyi domin banga amfanin rayuwar da babu ke aciki ba.
"ta lumshe idanunta sannan ta budesu fess bisa kyakkwar fuskarsa "meyasa kace kmr na daina sonka alhalin kullun kwanan duniya da sonka nake kwana nake tashi?
"kawai gani nayi kmr tun sanda akayi zancen aurena da wancen willigans din kika canza min .
willigans su'ad ta furta kalmar daga kwance zuciyarta na tafarfasa.
"wannan baya nufin na daina sonka kawai ina da matukar mahaukacin kishi ne akanka, idan ma auren mata biyu aka damu kayi dole why not ka auri wata banda wannan ?
"sbd yarinyar ce kawai bana son ka aura sbd kusan nafika tsanarta.
hkn yasa ya dan lumshe mayattun idanunsa hade da sakin sanyayyar ajiyar zuciya yace baki ji yadda naji wani sanyin dadi acikin zuciyata ba.
ya bude mayatattun idanunsa yana binta da wani shu'umin kallo me tattare da tsagwaron sha'awa sannan yace gimbiyata zakiga yadda ake tattalin mace na nuna mata soyayya idan mukayi aure, tayi murmushi tare da riko hannuwansa tana jifansa da wani hatsabibin kallo..dan duk ta hassala zuciyar su'ad.
jin maganganunsu na neman tarwatsa mata kwalkwaluwa yasa ta yunkura da kyar ta mike tsaye idanunta na kallon wani gefe ta bar musu falon gbdy ta nufi dakin ammi dan tunda tazo gidan a dakin ammi take.
washegari still zeey na kwance a parlour'n ammi akan kujera 3 seater tuni tayi zurfi akan matsalolin da suka sanyata gaba, ga tunani zata kawar matsalar akil gbdy ya rabu daita gata auran dazaa daurawa masoyinta.
batasan lokacin da AK yashigo cikin parlour ba yayi tsaye akanta ya tsura mata mayatattun idanunsa ahankali ya zauna daidai saitin fuskarta yana kiran sunanta sweet baby sweet baby.
ahankali ta dago idanunta suka dubi juna zeey ta saki wata yar ajiyar zuciya ta dawo daga duniyar tunanin data dade da lulawa ya kai hannunsa tare da dafa kafadarta" kin cika yawon tunani .
cikin hk su'ad tashigo parlour'n hannunta rike da kwalin popcorn tana ci jikinta sanye cikin doguwa rigar jallabiya baka wace akayiwa kwaliya da tsone tundaga samanta har kasa ammi ce tabatasu sunfi kala 20 sai kamshin turarenta oud toch daya karade falon da kamshi tayi wani irin kyau na fitina me tsuma zuciya . tsayawa tayi jim tana kallon cikin kwayar idanun ak wanda ya juyo domin ganin wanda yashigo shima cikin idanunta yake kallo cikin wani yanayi na rudani, kmr ta juya takoma sai km ta fasa dan zasu iya tunanin wani abu acikin zuciyarsu ita km abinda bata so faruwarsa kenan dan hk ta danne abinda taji yana taso yana shin cakar kahon zuciyarta takaraso ta samu gurin nesa dasu ta zauna tare da daura idanunta akan TV tana cigaba da cin popcorn dinta tana kallo .
ahankali ya dauke idanunsa akanta yana sakin wani boyayen ajiyar zuciya sannan ya sake fuskantar zeey.
"meyasa kika cika yawon tunani? byn kinsa babu abinda na tsana ahalin yanzu kmr naganki cikin tunani tunani pls ki daina idan baso kike raina yasoma baci ba.
ta kalleshi tayi murmushi, taso muje dakina ki tayani hada kayana ,ya kai hannunsa ya dagota garin ta zame ta fada fadadden kirjinsa ya rungumeta yana murmushin mugunta yasoma tafiya daita ajikinsa jin motsin tafiya ala'mun za'a shigo parlour 'n ne yasanya tayi hanzarin barin jikinsa da ammi sukayi kicibis dake kokarin shigowa cikin parlour 'n cikin hade fuska ta wurga ma AK wata uwar harara "tare da cewa ina zuwa daita hk?
ak yasan hannunsa yana sosa byn keyarsa wanda ke nuna alamun rashin gsky atare dashi.
"ammi zata hada tayani shirya kayana kinsa gobe zanbar gidan? ammi ta sake wurga masa wata uwar hararar tace "banason rainin hankali abdul , duk yawan maza masu aikin gidan nan sai ka rasa wanda zai tayaka hada kaya sai ita ?
yayi wani murmushin yake yana kallon ammi. ammi tace maza ki koma ki zauna, muddin bazaka saka yan aiki maza suyi maka ba sai dai ka fasa.
ak yayi murmushi, yace "shikenan ammi tunda kin hanata.
ya fice daga cikin parlour'n ammi da zeey suka koma cikin parlour ita km su'ad ta mike ta bar falon wanda sai lokacin ammi ta lura daita km hkn yasa ta fahimci sbd ita AK ya rakito zeey.
'n nan ammi tashiga gayawa zeey hadarin dake cikin kebewa da nmj koda aranar daurin aure ne matukar
19, September 2025
Aisha Auwal
Wow