Showing 150001 words to 153000 words out of 420383 words
Chapter 51 - SAI KA AURENI DOLE BY AYSHA A BAGUDU.txt
da nono rakumi taci tayi fam sai sha'awarta ta mike ranar kwana tayi abayi.
ranar data kama kunshi kawaye sun hallara agidansu dake agege ak ya zo da matocin daza'a kai su suyi kunshi zeey kam tayi wani kyau. ak yashigo gidan tare da musty ya kalli zeey yaga tayi wani dau daita rada yayiwa ak a kunne amman dai mutumina kayi bala'i dace wannan kyautar daga allah ina ma ka hada da su'ad alokaci guda a daura mskasu duk ka hadu kayi kurza...
tsaki ak yaja cike da takaici yace Allah ya isa tsakaninsu da kai tunda bata min farincikina danazo dashi zeey kai dai zan aura sai inga wanda ya isa ya matsamin.
dangi gbdy sun hallara aunty bilkisu kanwar mahaifin zeey da aunty malika suka kara gyara mata kwaliya daga nan aka fara dibar kawaye zuwa gidan kunshi.
yau tun safe su'ad ta tashi jikinta a sanyaye kmr zata rasa komai na rayuwarta sannan gbdy hankalita da natsuwarta basa gangar jikinta dan abinda bai kai ya kawo ba sai tasawa ummanta kuka ita kanta umman mamaki ta dinga yi ina juriya da karfin halinta sukaje .
su'ad ta dinga wannan yanayi me hade da matsanancin faduwar gaba bakaramin tashin hankali tashiga lokacin da kwalkwaluwarta tasoma lisafo mata komai a kiyasinta da lisafinta yau ne fa kamun amaryar ak..
take takira ore ta tmbyeta meye date din yau ?
dan ita tagama rudewa ore tace yau December 7 a zabure su'ad ta mike zaune tana cigaba da waya da ore a tunaninki me ake agidansu ak yanzu?
ana shirye shiryen bikinsa da daurin aurensa nan da kwana uku tunda taji abinda ore tace takoma ta zauna jagwab jikinta babu karfi kawai tasoma jin saukar hawaye bisa kuncinta shikenan narasashi ore narasa abdulkabir ore kuna kallo zan rasa abdulkabir ore batare da kunyi wani abu ba... ku min alkwarin tayani yankin aurensa amman har yanzu baku cika min alkwarina ba..
takarasa mgnr wasu zafafan hawaye na sake wanke mata fuska karki damu (oremi) kawata ina tabbatar miki a yau komai zai zo karshe ko ki aure ak ko km duk ku rasashi .a'a ore banason narasash.
idan narasa shi meye amfanin rayuwarta ?
meye makomar wahalata?
kenan wuyar dana ci akanshi ta tashi abazan kenan ?
gara dai ita tarashi ni nasameshi domin nafita bukatarsa ina son abdulkabir ore bazan iya rayuwa babu shi ba ki taimaka kar narasa shi ok olori zamu zarta da komai yau din nan idan aiki ya kamala zakiji kira. ok ore na gode na gode har bansan da wani baki zan gode miki ba kin tsaya min a komai.
kinso ni abaya alokacin da banzama hk ba ,yanzu km kina tare dani baki gujeni ba alokacin dana rasa komai nawa, you are good friend .
karki damu ana tare ai kema bakashin yardawa bace ,sannan karki tada hankalinki har ummanki tashiga damuwa zamu yi duk yadda yakamata.
ta katse kiran ta kwanta lomo akan gado tare da runtse fararen idanunta.
wani hall ne me matsifar kyau da tsada wanda tsadarsa ta zarta million daya abakin national daf da zaka karasa cikin agege crescent hall an shirya gurin da kome green whit gold .
zeey ce me kayan green whit gold yayinda na kawayen amarya yakasance lemon green da ratsin fari da head dinsu gold tunda ana jibi kamu me make up ta dira daga canada wanda ammi ce ta daukota inda ta shirya zeey sosai gbdy kamaninta ya sauya baza ma kace zeey bace .
inda ake mata kwalliya sai da ak yakirata tare da kwantar mata da hnkli dan tunda abin nan ya fara taki kwantar da hklinta kullun cikin kuka take karfe hudu aka soma fita xuwa kamu har lokacin zuciyarta cike take da tsoro har sanda motacin daukar mutane da amarya suka hallara wasu daga cikin kawayenta suka fito. mota daya ta dauki ita da kawayenta su biyu mutun daya agaba zeey da wata kawarta abaya dayar motar ta kwashi sauran kawayenta suka nufi crescent hall wanda ke cike makil da mutane.
amarya na karasowa aka kaita mazauninta mutane suka soma daukar hoto ga sautin dj na tashi takoina hk kawai zeey ta dinga jin faduwar gaba cikin hk wayarta ta dauki sauti wata number tagani wace batasanta ba, dan hk taki dauka hk aka dinga kira tana katsewa daga karshe aka turo mata da test ta dago wayar tana dubawa abinda tagani shi ya firgitar daita ya nemi dagula mata lisafi..
ga abinda ta gani
_ina ta kiranki kinki daukar wayata a tunaninki yau ranar farinciki ce wanda bakinsa ranar ajalikinki bane ,wallahi aximi kizo yanzu yanxu kibani zumata na lasa ko kiga aiki da cikawa sbd ni nafiki tantiranci kafin nan ki duba what's app dinki na turo miki da sakon taya murnar aure_
gama karantawar keda wuya take jikinta ya dauki kirrrma har kawayenta suka fargaba tana cikin damuwa mikewa tayi ahankali juwa na dibarta ta nufi cikin hall inda dakuna ciki rerasss tashiga bude what's app taga sakonsa duk da tasan bana alkhari bane aiko abnda tayi zato shine ya tabbata take ta zame goggoron kanta tayi jefa dashi gefe tashiga neman layinsa amman yaki dauka kiran duniya yaki dauka gashi tana jin ana neman amarya acikin hall sulalewa tayi tabi ta hanyar baya tana sanda zuwa harabar hall din bata kai ga karasa fita ba taji an damki wuyanta tare da rufe mata baki aka shigar daita wata arniyar motar.....
no editing
mmn sudais ce
💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH
*qala rasulillahi sallallahu alaihi wa sallam: assubhatu tamna'urrizqa*
*Allah 's messenger saw said morning sleep prevent daily provisions*
page 40
tunda suka bar gurin suka fige mota a guje tmkr zasu tashi sama wani irin gudu suke shararawa na fitar hankali akan titi duk wanda yaga gudun da suke dole ya tsaya bisu da ido.
ahaka Allah ya kawosu barriga town ahankali suka gangara da motarsu gefen titi sukayi parking ore ta bude kofar bangaren datake zaune ta tokare kofar motar da kafar daya , tace lolade kira baba laye yazo da olo'ri ...
"ta fadi hkn ne kasancewar tasan inda zasu shiga babu isashen network.
fita lolade tayi shape Shape takira ta dawo tashiga mota suka dauki wata daguwar hanya me cike da yashi da ciyayi.
cikin minti goma sai gasu sun iso wani tafkeken kango suka fito gbdynsu ko rufe kofofin motar basuyi ba tare da tasa keyar zeey wace idanunta ke rufe kmr yadda bakinta da hannuta ke daure zuwa wannan kango .
suna karasa shiga suka ingizata ta zube kasa bisa gwiwowinta tana dibi dibi da idanu tmkr yadda makafe keyi.
ore ta cire yar saman rigarta hk ma sauran sukayi kmr yadda tayi sannan suka kunna tabar wiwi suka soma busawa tare da fesa hayakin a fuskar zeey gbdy gurin ya dime da duhu ga ainihin duhun da suka tarar agurin .
koda bata ga fuskokinsu ba jikinta yabata ko suwaye, jikinta ne ya sake daukar kirrma gabanta na dukan uku uku wayyohhly Allah to me suke nufi da satoni da sukayi..? tayi knta tmbyr, ore takaraso inda zeey ke durkushe tasoma dauketa da wani gigitaccen mari wanda yasa zeey ta daburce tarasa inda zata nufa gashi babu bakin ihu balle tayi sannan ore ta kwance daurin da sukayiwa idanunta ,ta koma baya ta tsaya tana tana fuskantar zeey.
tsawon minti talatin taji sautin karar wanda ke nuni da generator aka kunna take gurin ya gyaraye da hasken wuta abun mamaki wani tafkeken parlour tagani me zagaye da manya kujera da tv bango plazma labulaye center table da flower' daga gefe anyi decoretion din parlour'n dashi ganinsu cikin hasken nan ya sake sa cikinta ya duri ruwa jikinta yacigaba da rawa da yake tun lokacin dataji an damketa.
waje kowanensu yasamu ya zauna suna facing dinta banda lolade data bude wata kofa tashiga .
wata irin mahaukaciyar firgita zeey tayi lokacin da taga lolade ta fito da wasu zabga zabgan bulala tana kallo ta hada manja da nik'aken ata rugu ajikin bulalan ta mulke bulalan dashi sannan ta mimika musu atare sujayi kanta ta gigice tashiga jan gindi har ta kai karshen bangon parlour'n ta makure da bango kmr wasu mayunta zakuna sukayo kanta suka soma zabga mata bulalan ta koina ajikinta kuka take tana ihu amman babu baki .
sai da suka tabbatar da suyi mata lilis sukar barta tare da bude mata baki.
suka koma mazauninsu suna sauke numfashi .
byn kmr minti goma da Gama dukanta sai ga su'ad tasanyo kai cikin wannan tafkeken parlour'n baba laye na binta abaya da wasu gayu su uku .
su'ad nakarasa shigowa tayo gurinsu ore tasoma rungume su daya byn daya tana musu godiya cikin harshen yarbanci, sannan tasamu guri kan kujerar ta zauna ta daura kafarta daya kan daya tana fuskantar zeey dake kwance shameme tana sakin numfashin wahala da kyar ,hawaye cabe cabe a fuskarta murmushin mugunta su'ad ta sakar mata sannan ta girgiza kanta cikin farinciki cike da natsuwa tasoma motsa dan karamin bakinta ku kwance min ita tabasu umarni ,tana sake yin murmushi mugunta.
lolade takarasa ta kwanceta ta dawo ta tsaya tare da rungume hannuwanta a kirji .
wani irin kallo su'ad kebin zeey dashi me tattare da tsagwaron tsana yayinda km zuciyarta ke cike da matsanancin farinciki maramisaltuwa tunda tasoma fuskantar matsaloli akan soyayyarta da AK wannan shine karo na farko data ji damuwarta ta yaye ..
"bakincikinta yazo karshe ahalin yanzu wani sanyi take jin yana ratsa kowani shashi na gangar jikinta .
,tana jin zata iya gaba da gaba da kowaye acikin duniyar nan akan ak matsawar ta kawar da zeey a daron kasa.
bude ido zeey tayi da kyar ahankali tasoma motsa labbanta salati take kasa kasa tana kallon gabanta su'ad tagani zaune ta hakince Tana mata murmushi me bugar da zuciya duk wanda akayiwa shi.
cike da matsanancin tsaro zeey ta yunkura jikinta na rawa ta tashi zaune duk ilahirin jikinta yayi mata tsami kwaliyar idanunta gbdy ta dame da ruwan hawaye .
baba laye... su'ad takirasa (omo iyami olo'ri o'won ijile) katse shi tayi da hannunta ta hanyar cewa karasa ka duba min yarinyar nan virgin ce ko akasin hk zeey najin hk tasoma kokarin kwance hannuwanta dake daure suna rawa .
dan Allah kiyi hkr karki bari ya taba min jiki na hadaki da girman allah karki bari wannan garden ya tabamin jiki....takarasa mgnr tana fashewa da matsanancin kuka ...
me nayi miki arayuwa?
meyesa kikasa asatoni aranar faricikina?
meye laifina gareki? meyasa ba zaki tsaya kan abdulkabir ba dan shi....... ..tsawa ta buga mata ta hanyar dakatar daita .
basai na tsaya batawa kaina lokaci akan amsa miki wadanan banzaye tmbayoyinki ba sbd kinsa dalilin dayasa aka sato min ke aranar farincikinki sai dai ina tabbatar miki daga yau keda fariciki har abada tun daga yanxu kisoma nadamar afkawa cikin soyayyar abinda nake so ...
nabaki zabi kinki fahimta ni kaina nafison na mallaki zuciyar abdulkabir ni kadai batare da wata ba .
nafi son na kasance ni kadai ce acikin zuciyarsa babu abinda dana tsana arayuwa irin sharing shearing din ma irin kishiya .
na tsani zama tare da kishiya wasu hawaye masu zafi suka samu nasarae wanke mata fuska amman kika nuna min kin fini sonshi alhalin ko kama kafar soyayyar danake masa bakiyi ba . ke dakikiya ce mara tausayi da imani,
na yarda na amince ak ya hadamu tare dake matsayin matansa, amman dayake ke me son kanki dayawa ce sai kika nuna min bazaki taba zama da kishiya irina ba.
zan illata rayuwarki zan kasra rayuwarki zan tagyara rayuwarki ta yadda bazaki moru ba koda kin moru sai sanadin dana kawar dake a doro kasa na aure abinda kike matsanancin kauna tana karasa mgnrta ta sake bawa baba laye umarnin aiwatar da abinda tasashi .
tana me kawar da fuskarta gefe tana zubar da hawayen bakinciki
gadan gadan baba laye yayi zeey tare da yaransa zeey na ihu na komai suka ririketa tare da kwantar daita flat baba laye ya ware kafafunta ya cire pent din dake sanye ajikinta sannan ya hade yatsunsa biyu yasoma zirawa cikin kasanta yaji sun shige ya sake zira wani daya yaji shima ya shige nan ya mike tsaye yakaraso gurin su'ad olo'ri wannan yarinyar gbdynta a bude take gaban su'ad ne yabada rasssss ta dago da fararen idanunta da sauri tana kallonsa ganin kmr bataji abinda yace ba yasashi sake maimaita mata.
wata irin zabura tayi ta mike tsaye sai gata agaban zeey tare da damkar wuyanta ashe ke muguwa ce maci amanar soyayya ?
a she olosho ce ...?
kingama rabawa gayu jikinki tun a waje .
kiyi hasarar rayuwa nasan koda kin tabbata matar abdulkabir sai yayi nadamar aurenki sai ya kasheki da hannunsa a yadda yake da murdaden ra'ayi da bakar zuciya akan tantiranci mata.
jiki a sanyaye su'ad ta sakawar zeey wuya tana juyawa tare da yarfar da hannu, banza sa a miki komai ba....
amman zan tsareki anan ta yadda burinku keda masoyinki bazai cika ba.
" zeey ta rarafo ta rike kafafun su'ad karki rusa min farincikina ki barni da abdulkabir dina wallahi na fiki bukatarsa. nashiga hatsarurruka akansa wanda bazasu lisafu ba. ..
nayi abinda bai dace ba akan soyayyarsa dan duk na mallakesa tana mgn tana kuka tana rokonta.
fixge kafarta su'ad tayi da karfi idan kika sake cewa kinfini bukatarsa wlh zansa akashe min ke a yanzu kibar duniya kowa ya huta.
kinsa ni iya wahalar dana sha akanshi?
kinsa hatsarurrukan danashiga akan shi kinsa bala!'in da maseefun dana shiga domin naga na mallakeshi.
dan hk ina tabbatar miki matsawar kika sake kuskuren furta kin fini son abdulkabir da bukatarsa zansa a min kaca kaca da namanki... kucigaba da tsare min ita har zuwa sanda zan waiwayeta banda ci banda sha tare da azaba me radadi tana gama fadar hk tasanya kai ta fice daga parlour su baba laye suka biyo bynta .
zeey ta daura hannuwanta duka bisa kanta ta rushe da wani firgitaccen kuka me cin rai tana kiran wayyohhly Allah karki rutsamin rayuwata kiyiwa Allah kiyi hkr kisa ameidani inda suka daukoni ... ganin yadda guy's din suka soma motsowa gareta yasa jikinta ya sake daukar kirrma tashiga girgiza musu kai..
a hall kuwa tun ana neman amarya asirrance har aka soma cigiyarta a bayyane da tmbyr inda taje .
"gbdy ilahirin cikin hall din da harabarsa babu inda ba 'duba ba amman babu ita babu alamunta abu fa kmr wasa ganin abun na neman fin karfin yan'uwa yasa aka kira ammi dake gida aka sanar mata.
, hankalinta yayi mugu mugun tashi tashiga neman layin ak wanda ke tsakiyar su musty da wasu abokansa wayarsa ya ciro daga aljihun gaban rigarsa ya duba kiran ammi yagani hk kawai yaji gabansa yashiga faduwa da sauri ya danna kore madanni yana me cike da mummunar faduwar gaba .
abinda yaji tace masa ne yasa gabansa yacigaba da faduwa zuciyarsa tashiga tsalle wanda kadan ta rage bata buga ba sbd yadda yake ji.
abinda ammi ta fada masa kawai yake maimaitawa acikin zuciyarsa kazo yanxu yanzu an nemi zainab an rasa agurin kamu.
ai bai tsaya sauraron sauran bayaninta ba ya mike a kidime yasoma tafiya yana mgn musty zan je gida yanxu musty wanda ya mike ya biyosa baya tun sanda ya tashi yace hb mutumina tun yanxu? wai meke faruwa naga ka dawo hk ?
akwai abinda yataso min me girma da sauri ya karasa inda ya parka motarsa yashiga jikinsa na rawa ya tasheta tmkr zai bar duniya .
musty yayi mamakin abinda ya sanya ak ya tafi cikin gaugauwa fatansa dai allah ya kai shi lfy.
yana isa cikin farfajiyar gidansu ya paka motarsa ta fito da hanzari ya nufi cikin part din ammi hk ya dinga ratsa mutane har yakarasa bakin kofarta ya murda handle kofar dakin yashiga cikin dakinta dake cike makil da yan'uwanta ammi ya hango zaune a bakin gado hannuta rike da waya ya tsaya yana kallonta tare da neman karin bayani domin yana son ya sake fahimatar abinda takira tasanar masa.
sai dai ya kasa fahimtar komai daga fukskarta yakoma ya jingina da jikin bagon dakin ya hade hannunwansa ya lank'washesu a saman kirjinsa ya tsurawa ammi ido cikin wani yanayi me wuyar misaltuwa ya kira sunanta ammi meke faruwa ne gbdy ban fahimci abinda kike cewa ba .
nan ammi tashiga gaya masa komai tare da mika masa wayar zeey kaga wayarta da takalmanta da goggoronta a harabar hall din aka tsince su amman ita an nemata an rasa.
tunda ammi tasoma mgn gumi ke tsatsafo masa wannan wani irin tashi hankali ne tunda ammi ta mika masa wayar ya amsa ya jefa cikin aljihun rigarsa bai sake cewa komai ba ya nufi hanyar fita harabar gidan.
akalla ya kusan minti talatin tsaye a harabar gidansu yana tunanin gbdy k'walk'waluwarsa ce tashiga caji da neman mafuta dan dole yasan abinyi kafin su'ad tayiwa zeey illa da bazai iya magancewa ba.
zagaye harabar yashigayi yana surutai kafin yasoma zance zuci shi daya dan dole ka nemawa kanka mufita AK to me zanyi?
me zanyi ni abdulkabir..?yarinyar nan tana son ganin bayana ..
"kafin kace me tuni gidan ya kaure da hayaniyar batan zeey.
koda zance yasamu dady Allah ya kyauta yayi sannan ya numfasa ya fuskanci AK wannan matsalar na cikin abinda yasa kaji nace ka auri yarinyar nan.
ni ba duk wannan bane agabana damuwata zainab ce banason tayi mata illa dady ..
shiyasa nake son sani abin yi.
"ita dai wannan shawarar dana baka
19, September 2025
Aisha Auwal
Wow