Showing 246001 words to 249000 words out of 420383 words

Chapter 83 - SAI KA AURENI DOLE BY AYSHA A BAGUDU.txt

daidai lokacin data shiga bathroom dan hada masa ruwan wanka ta fito ta same shi zaune a gefen gado yana kwance agogon hannusa takaraso da sauri ta tsuguna gabansa tare da soma cire masa takalmansa.

"yau duk sai naganka wani iri kmr kana tattare da damuwa ko duk gajiiyar ce?

bai tanka mata ba asalima ko kallon inda take bai yi ba yasoma balle mabalin rigarsa.

"ko baka jin dadin jikinka ne? yaja dagon tsaki ransa a matukar bace..

"dan girma Allah ki barni karki dameni da tmbayoyi kmr wata majistret.. ...

gabanta ya bada wani rassssss yashiga dukan tara tara ta dago ahankali ta dubeshi domin tabbatar da reaction dinsa fuskarsa a matukar daure kmr wanda aka aikowa da sakon mutuwa jikinta yayi sanyi sosai hankalita ya tashi har tagama balle masa mabaling rigarsa ya mike tsaye ko kallon inda take bai yi ba ya nufi bathroom ta mike ta dauke takalmansa ta kai su cikin shoerak ta ajiye takoma dakinta zuciyarta cike da tunani iri iri anya kuwa aikinta ajikinsa bai soma samun matsalaba kuwa ? tayi kanta tmby tana kallon jikinta ko akwai matsala daga agurinta ne byn tunani datayi yanzu nan ma komai Norma tagani jikinta tsab babu wata makusa da zai saka taga yanayinsa hk ta sake feshe jikinta da turaruka masu masefaffun kamshi ta dawo dakinsa ta ciro masa kanana kaya wanda tasan yafi bukata inda ya dawo daga aiki .
yana fitowa ta nufi gurinsa da sauri dan taimaka masa, bai so hkn ba amman ya kyaleta har tagama shafa masa lotion da turare madadin taga ya dauki kayan data ciro masa sai taga ya nufi wordrobe dinsa ya dauko wasu daban daga nan jikinta ya sake yin sanyi tai tsaye tana kallonsa tabbas akwai gagarumar matsala me girma dake shirin faruwa daita tana tsaye ya fito batare dayace mata komai ba ko kallon inda take, koda bai taba kusantarta ba yana bata kulawa sosai baya barin cikin damuwa adan zamansu tabi bynsa tana kallonsa kirjinta na wani irin bugu har yakai bakin kofar fita daga parlour muryarta na rawa "tace my life abinci fa "sai na dawo...... tunda ya bar gidan ta kasa zaune takasa tsaye har sai data kai ga kiran kawarta bj take sanar mata da komai tare da cewa kozata taimaka taje mata gurin na kan dutse "bazan iya zuwa wannan guri me hatsari da bin kaida ba, ke dai ki daure ki fito kije da kanki hb bj karki min hk kinsa komai fa har yanzu AK bai kusanceni ba da zarar naje da kaina dole boka na dutse yace sai anyi sex.

oh shine ni zaki turani sbd bansa ciwon kaina ba ya gurji banza wlh ban zuwa koina sai dai idan wani gurin ne daban ba gurin wannan dan iskan bokan ba,wanda ko dan rakiya baya dagawa kafa sai yaci "pls now bolaji......

"ke wlh ban xuwa tayi mgnr tana katse kiran.

gidan ammi ya sake komawa ,dole yau ya ganta idan ba hk babu zaman lafiya yana tunkaro kofar shiga part din ammi yasoma jiyo kamshin daddaden kamshin turarenta me tsayawa arai da sauri yaja baya kadan ya boye daga byn kofar parlour ammi tana gama karasowa gurin itama tasoma jiyo kamshin turarensa cak ta tsaya tare da yin shr tana shan jini jikinta tana kallon ilahirin gurin gabanta na dukan uku uku kmr ta koma sai km fasa tacigaba da tafiya yana kallonta ta inda yake ta isa har inda securities din bakin get suke zaune ta mikawa daya daga cikinsu kudi shi dai bai san abinda tace musu ba amman gbdy zuciyarsa ta hautsine bakinciki ne me tattare da matsanancin kishi ya caki zuciyarsa har takaraso zara gota shi ya hanzarta fitowa daga maboyarsa sai ganin mutun tayi agabanta ya mugun tsareta da ido yana kallonta ransa a matukar bace sai wani huci yake kmr mayunwacin zaki tayi saurin jan da baya zata gudu ya cafko hannunta cikin nasa jikinta na rawa ta bude bakinta zata kurma ihu sbd matsananci tsoron dataji, ya toshe mata baki da hannunsa daya yashiga janta zuwa byn part dinsa na gidan tana tirjewa ganin hk yasa yasaka hannunwansa duka ya dauketa ya rungumeta ajikinsa ya manne bakinsa danata waje daya ta yadda babu me iya jiyo sautinta .

suna isa ya direta bisa kafafunta ya hadeta da kirjinsa har yana jin tudun brest dinta yana cuking kirjinsa ya lumshe idanunsa yana busa mata hucin numfashinsa muryasa a kasalance "yace ni kike zagi jiya su'ad? har yanzu ban wuce zagi ba agurinki wai ina soyayyar da kike ikirari kina min?

"ok daman soyayyar iya baki ce bata gsky ba?

tayi shr taki yin mgn.

"sannan me ya kaiki gurin masu gadi?
nan ma shr tayi masa kmr wace bata mgn.

"bana bukatar ganin kin sake zuwa inda suke duk abinda kike bukata ga eiman ki aiketa zata .mgnr duniya yayi mata amma furta taki cewa wani abu dan hk ya tsura mata idanunsa kawai yana kallonta tabbas tana da matukar kyau na daukar hankali da fixgar mutun zuwa gareta koda kuwa mutun baiyi niyya ba tsawon lokaci ya dauka yana kallonta yana jin yadda bugun zuciyarsa ke karuwa akanta.
ita din ma ayau wani irin kallo take masa wanda ke tabbatar mata akwai wani abu da yayi masa shamaki cikin farincikisa gbdy yanayin fuskarsa da ilahirin jikinsa sun gama nuna mata rauninsa gabanta yayi mugun faduwa sakamskon tunani da zuciyarta ta jefeta dashi yayinda gbdy zuciyoyinsu suka shiga bugawa atare most especial AK daya fita shiga damuwa a yanzu dayake tsaye agabanta kiyayyarsa karara yake hangowa cikin idanunta "muryarta can kasa kasa kmr zatayi kuka tace "zan wuce ina da abin yi, "meye shi abinda zakiyi wanda yafi mijinki mahimmanci?

"miji fa kace?
"yes of course miji kuwa tsayaye... "gsky ni banga wani tsayayen miji ba anan dan hk kabarni hanya na wuce dan ni ban daukeka amatsayin miji ba "koda kuwa kana matsayin mijina ne na ajiyeka na wani lokaci sbd ahalin yanzu bana bukata yin rayuwa tare da kai.......

wayyohhly Allah wani abu yaji ya tsaya masa akahon zuciya wanda yasa shi ya matsawa baya kadan yana dubanta cike da sanyi jiki kafin daga baya ya runtse mayatattun idanunsa gam gbdy canzarwata yana daure masa kai kar dai abinda yake zargi a game daita ne yake shirin faruwa dashi .....?
aiko idan hkn yakasance akwai matsanancin damuwa domin kuwa zai addabi rayuwa kowa dake cikin koda ya bude idanunsa yaga wayam babu ita babu alamunta kafafunsa yashiga dagawa da kyar bai ko kalli part din ammi ba ya nufi kofar gidan kmr wani zautacce sbd a can motarsa .

wannan haduwar tasu yasa gbdy su'ad ta kaurace masa sbd tasan a yadda take matsanancin masefar kaunar shi, yawon haduwarsu zai iya rusa mata budget dinta wanda ita km bazata so faruwar hkn ba.
" tafi son sai ya magantu dan kanshi ya furta abinda ke cin zuciyarsa ya furta kalmar yana sona kmr yadda ta so shi abaya dan hk ta boyewa AK kanta koyazo gidan baya ganinta sai dai yagama zamansa ya wuce .
wannan iskancin boye masa kanta data tsiro dashi yasa abun duniya ya addabi xuciyarsa ya dawo kmr wani zautaccen mahaukaci sabon kamu kullun kwanan duniya motarsa na kan hanyar zuwa gidansu yayinda soyayyarta ke sake nikuwa a cikin zuciyarsa amman ya kasa sanar kowa ,gashi babu abinda yake kaunar gani kmrta
ahalin yanzu dan ita yake zuwa gidansu kullun kafin yaje office sai yaje hk idan yataso daga office sai ya fara zuwa gidan domin yaganta amman baya ganinta hk zai gaji da zama ya wuce .
a ranar jama'a ce ya kudirce wa ransa bazai sake zuwa gidan ba .

gbdy ya dauke kafafunsa ya daina zuwa gidan daga office sai dai ya wuce gida ya sake sabon shiri ya wuce base gurinsu musty su sha hirarsu ya koma agida .

rashin ganinsa da rashin jin motsin zuwansa gidan ya damu zuciyar su'ad hk dai tai ta danne zuciyarta dan kar ammi da eiman su fahimci wani abu ,tacigaba da hararakokinta tmkr bata da wata damuwa a zuciyarta byn azahirance ko runtsawa bata iyawa ba sai ma sallar dare data dawo daita sabuwa da yawon yin azumi litinin da alhamis tana adduar ya dawo gareta ya furta mata kalmar datafi bukata tasan Allah maji rokon bayinsa ne zai amsa mata hk zata kwana tana nafilfili tana kaiwa allah kukanta duk ammi ta fahimci tana cikin damuwa amman bata ce daita komai ba sai dai tausayinta na damun zuciyarta sbd tasan duk wannan damuwa na rashin ganin AK gidan ne dan hk wani lokacin tare suke tashi sallar dare ,idan ma azumin zatayi sai ta tayata har eiman wace itama tagama fahimtar ta tsab amman sai ta nuna mata kmr ba fahimci komai ba .
sosai ammi da eiman suke taya su'ad adduar sake mallakar zuciyar abdulkabir gbdy su'ad tayi wata irin rama ta fitar hankali tsabar tashin hankali datake ciki ta zabge sosai sai dan wuta da hanci yayinda farinta ya sake fitowa sosai kmr me yaron ciki.

*******
byn wata daya

AK ya danni zuciyarsa akan matsananci soyayyar su'ad dayake ,ya dauke kafar cak kmr yadda yayi wa zuciyarsa alkwari baya zuwa gidan sai idan ciwonta ya tashi ammi takira shi ,da zarar yagama abinda zaiyi yake wucewa abunsa bazai sake zuwa gidan ba.

wannan sabon canjin nasa ba iya su'ad kawai ya dama ba har da ammi dannewa kawai take ta kawo ido ta saka masa tsakaninta da shi kira a waya .

har zuwa wannan lokacin yana kan aikinsa na makarin cutar farfadiya su'ad wanda a halin yanzu sauran sex daya ya rage masa ya gama , yayinda ta kowani bangare ya auna ya duba yasan bazai iya rabuwa daita ba duk runtse duk wuya ya amincewa zuciyarsa yana matsananci kaunarta ,idan babu su'ad bazai iya cigaba da rayuwa ba .
tarigada ta zamo mahadin jinin jikinsa sai dai bai san yadda zai kalli idanunta yace yana sonta ba gashi sauran sex daya tsakaninsu ya dawo yin sex daita azahirance.

juyi yayi akan makeken gadonsa yana sauke naunauyen ajiyar zuciya sbd tunani abubuwa dake faruwa, banda zance zuci babu abinda yake daga kwance dayake acikin dakinsa ina sonta ina bukatar kasancewa tare da ita ya furta hkn a fili yana sake matse pillow a kirjinsa.

"idan km ta hanani kanta azahirance ya zanyi kenan? yayi wa kanshi tmbyr.

"to Kai yanzu dan bakada kunya da wani idanu zaka fuskanceta da wannan mgnr? ya sake tmbyr kanshi.

wani bangaren na zuciyarsa ke tabashi tabbacin" meye abun damuwa idan bakasamu damar kusantar su'ad a zahirance ba byn kana da wata matar , ga zeey nan zuciyarsa ta bashi amsa da hkn sai kaje kawai ka kusanceta ka sauke nauyin da Allah ya daura maka tunda itama ai budurwa ka aureta km itama virgin ce kmr su'ad.....




mmn sudais

💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH



*Allah messenger saw said a strong believer is better and dearer to Allah than a week one*

Not Edit

page 59

ammi wace gbdy ta sake shiga damuwa akan halin ko in kula da AK ke nuna musu daga ita har su'ad , yanzu hk zaune take akan gadonta tana tunani ,byn takirasa a waya akan yazo tana son ganinsa , tacigaba da zaman jiran karasowarsa har tsawon minti talatin amman bashi ba ala'munsa .

dan hk yasa ta yunkura mike ta fito daga cikin dakinta xuwa parlour 'nta da niyyar shiga part din dady .
daidai wannan lokacin ya shigo cikin parlour 'n bakinsa dauke da sallama dakatawa tayi lokacin data ganshi tana dubansa sannan takarasa tasamu guri ta zauna akan daya daga cikin kujerun parlour tana cigaba kallonsa sbd katuwar ramar dataga yayi.

da saurinsa ya karaso gareta ya zauna agabanta ya takwanshe kafafunsa yana dubanta tare da son yin mgn amman kafin yayi mgnr tayi saurin cewa " anya kuwa abdul kana yiwa kanka adalci arayuwa?

"anya kuwa akwai imani acikin zuciyarka?

"kwana da kwanaki bakayi tunanin lekowa zuwa inda muke ba balle kasan halin da muke ciki "yanzu in ba wani kwakwarar dalili bane ko ciwon su'ad ne ya tashi sam baka son xuwa inda muke , "haba abdul hb abdulkabir muma fa muna da haki akanka a matsayinmu na iyayenka sannan ga hakin matarka akanka amman duk wannan bai sa mu cancanci kazo ka duba lafiyarmu ba.

ahankali yaja numfashi tare da ajiyar zuciya ya fesar atare yana shafa sumar kanshi kana yace "ammi ba hk bane wallahi amman kiyi ....

"to menene dalili idan ba hk bane uhm abdul? ammi ta katsesa tana tsareshia da idanunta,tana kare masa kallon tsab.
gbdy duk ya rame ba kmr kwanakin baya ba .... numfashi ya shaka ya sake fesarwa ahankali kana muryarsa a matukar kasalance yace "ammi ina son zuwa gidan amman nakasa jurar nazo banga yarinyar can ba "wace yarinyar kenan kake mgn akanta? ammi ta tmbysa wanda sarai tasan ko wa yake nufi.
muryarsa a matukar sanyaye yace
"su'..ad yabawa ammi amsa da hk muryarsa na shaking , sannan muryarsa ahankali yacigaba da mgn "ammi ke uwa ce nasan kin fahimci wani abu a tattare dani wanda ya dangancin yarinyar ,narasa yadda zanyi da rayuwata "ammi narasa me ke damun tunanina akanta duk inda na motsa tunaninta .

"cike da matsanancin bacin rai ammi tace "wai abdul har yanzu wannan busashen zuciyar taka bazatayi nadama ba ka rungumi kaddarar data zo maka .
"da sauri ya dago mayattun idanunsa yana dubanta dasu tare da katseta ganin kmr bata fahimcesa ba, "ammi ba fa hk bane wallahi nasoma jin wani sauyi ne akan yarinyar wanda hkn ya haddasawa zuciyata shiga rudani gbdy tunaninta ya hana zuciyata sukuni shiyasa ma danaga bata kaunar ganina ahalin yanzu nima na kauracewa gidan amman ina ...ina... sai km ya kasa karasa mgnr wanda hkn yayi daidai da lokacin da su'ad ta sanyo kai tana kokarin fitowa daga cikin dakin eiman,jin furucinsa yasa taja da baya ta tsaya cak tare da boyewa cikin labule, gabanta na dukan uku uku take jikinta ya dauki rawa ta kamkame jikinta guri daya zuciyar na tsananta bugawa da sauri sauri wayyohhly kar kayi shr pls ka fada kace kana sona ...... . duk da bataji farkon mgnrsu ba amman taji karshen mgnrsa ......

dan lekowa tayi da idanunta daya ta yadda bazasu ganta ba, taga me ya dakatar dashi cigaba da mgnrsa amman sai gani tayi ya runtse idanunsa gam yana ciza gefen lips dinsa na kasa da karfi .

ahankali idanunta ya sauka kan ammi dake zaune tana murmushi jin dadi wanda ta kasa boye farincikinta a fili da jin furuncisa, abinda ta dade tana zargi akansa ne km ta dade tana jiran ranar tabbatuwarsa , cikin matsananci farinciki ammi tace"banda abinka abdul meye a ciki dan ka kamu da matsanancin tunani su'ad ji nake su'ad din matarka ce km mallakinka wanda duniya ta sheda hkn ,ka kafi kowa sani irin tsaftatacciyar soyayyar datake maka, akanka ta sadaukar da rayuwarta da farincikinta , bai kamata ka tsaya bata lokaci ba gurin fahimtar daita ba, sai ka sanar mata da yadda kake jinta tayi masa mgn a bai bai kmr yadda shima yayi mata .
marairaice murya yayi sosai yana me dukar da kanshi kasa"ammi ai wannan zance da ne ,amman yanzu su'ad ta daina sona kwata kwata bata kaunar ganina, ko baki ga yadda take min rashin mutunci ba a duk sanda muka hadu nima fa ba wai sonta nake ba kawai dai tunaninta ke addabar rayuwata amman da zaki taimaka kiyi mata mgn ta daina nuna min kiyayya ta dawo nuna min soyayya kmr yadda take min ada hkn kawai zai kwantar min da hnklina har na samu natsuwar zuciya.

" wayyohhly Allah su'ad ta furta a fili tare da dafe daidai saitin zuciyarta da hannuwanta duka tana runtse fararen idanunta .

"zaro ido waje ammi tayi tana kallonsa tare da cewa "ni din zan mata mgn?
"lallai baka da aiki kaga ma tafiyata idan kaga tunaninta na neman halakaka zaka bude baki ka amayar da abinda ke cin zuciyarka ,"ni dai ka dinga zuwa ina sanyaka cikin idanuna.

"wayyo Allah ni da yakamata na fito a mutun dina sak na bayyanawa ammi komai ko zata taimakamin, shine na tsaya wani kona kwana yayi mgnr cikin ranshi yana sake shafa sumar kansa idanunsa na kallon ceiling parlour 'n....

cikin hk yaji motsin fitowar su'ad daga cikin labulen dakin eiman tana auna masa wani irin kallo me firgita zuciya wanda yasa take yasha jinin jikinsa har gabansa ta karaso ahankali cikin sanyi tafiyarta me kama da tafiyar tsutsa ta tsura masa fararen idanunta tana kallonsa gbdy tarasa me yakamata tace masa, dan ji tayi kmr ta rufeshi da duka tsabar takaicin abinda ya gayawa ammi wai ba sonta yake ba alhalin ita tasan son ranshi kawai ya fadawa ammi dan kallo daya zakayi masa ka gane yana cikin shaukin kaunarta .
kallonta yake kmr yadda ta tsareshi da ido kafin daga baya muryarta a matukar fusace tace "makaryaci kawai......... sannan ta juya da sauri tabar gurin sbd kukan da yayi yunkuri kwace mata.

zaro idanu waje yayi sosai tare da bin byn da kallo cike da matsanancin mamakinta ,
zaune kawai yake a gurin amman gbdy ilahiri gangar jikinsa sunyi masa sanyi ji yayi kmr ana masa wanka da ruwan kankara ne "kardai taji hirarsu da ammi ?
no no bata ji ba , nan fa yashiga

Chapters

Related Ebooks
19, September 2025
Aisha Auwal

Wow

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login