Showing 321001 words to 324000 words out of 420383 words
Chapter 108 - SAI KA AURENI DOLE BY AYSHA A BAGUDU.txt
fad'in duniyar nan dolensa ya bayyana gabanki a wannan lokacin ko cewa kikayi ya rabu da uwarsa da matarsa zai rabu dasu zai yaji duk duniya babu wace yake son gani saΓ― ke zai yi kuka da idanunsa yana rokanki abdulkabir zai durkusa agabanki yana rokonki ki dawo gareshi .
"sai kuma abu na gaba abinda zai hana wannan asirin karyewa ajikinsa shine zaki dinga bin maza da aurenki duk namiji da zuciyarki ta raya miki sha'awarsa to dole ki nemeshi koda kuwa mahaukacin kan bole ne, "amma duk ranar da Abdulkabir yakamaki ido da ido ana saduwa dake, daga ranar asiri ya karye kuma asiri bazai sake tasiri ajikinsa ba.... tashi tsinanniya la'ananniya ki wuce ....
jiki na rawa zeey ta mike rike da magungunanta takarasa inda tukunyar tsafinsa yake ci da wuta taajiye masa kudi ta d'auki hanyar komawa lagos tun a hanya takira bolaji tare da bata labari yadda abubuwa suka gudana dukansu murnar suke bukatarsa zata biya damuwarsu takusan karewa.
tana isa gida dakinta ta nufa kai tsaye ta ajiye maganin sannan ta nufi dakin mama wace zuwa lokacin ta farka sai dai tana kwance ta kasa mikewa daga kwance datake d'an har fitsari tayi ajiki.
tak'arasa gareta da sauri tana kiran sunanta"mama mama !!!ganin yadda mama ta dawo tamkar wata yar maye yasa ta mike cikin sauri tashiga dakinta ta dauko kudi ta fito waje da sauri ta nufi inda me gadinsu yake tare da aikensa ya siyo mata madarar hollandia cikin minti biyu sai gashi ya dawo ta amsa ta sake nufar dakin mama ta hau saman gadon tare da kamota ta zaunar tasa mata pillow abayanta tashiga d'add'aka mata madarar har sai data sha fiyye da rabi sannan ta mai data ta kwantar tayi tagumi "karfa taje garin neman gira tarasa ido garin takoma gidan abdulkabir ta rasa mahaifiyarta aiko datayiwa kanta mugunta.
Abu kamar wasa har kusan washegari mama bata dawo haiyacinta ba har sai da aka d'anganata da likita. tashin farko doctor yace yanason ganin dady wanda daman shine ya ya kawota.
likita yayi yan dube dubensa tare da rubuce rubuce sannan ya dago yana duba farar takarda hannunsa sannan ya dubi Alhaji Adam yace " Alhaji meye matsayin wannan matar agurinka?
Alhaji Adam "yace yar'uwatace uwa daya uba daya..
"tana da miji ne?
"a'a tare take zaune da yarinyarta"
"Ok bisa ga bincikenmu mun gano anyi mata amfani da wasu kwayoyin maganin bacci masu karfi ta hanyar raunata mata jiki gaskiya da bad'an anyi sauri kawota ba da bamusan abinda zai faru ba.
"magani bacci fa?
"eh "
"dan Allah Alhaji tunda kuna da halak'a me k'arfi daita ka taimaka kasanya idanu akanta dan irin wannan maganin zai iya kashe mutun kai tsaye Saboda anyi mata overdose dinsa .
Alhji Adam yashiga mamaki yana tinani ta yadda hakan zai faru kusan minti goma yana zaune baice komai ba yana sauraron bayanan likita har sai dayaji likita ya dasa aya, sannan yace gsky nayi mamakin yadda hakan ta kasance .
doctor yace "wannan bawani abun mamaki bane adai sanya ido sosai "shikenan zanyi kokarin yin haka inji cewar dady ya
mik'e tsaye yana mikawa doctor hannu tare da yi masa godiya "yace Insha Allahu zan saka ido akanta sosai .
Atakaice sai da mama tayi kwana uku a awurin likita sannan aka sallamota kai tsaye Alhaji Adam yace a wuce da ita gidansa domin ta dinga samun kulawa.
*bayan wata biyu*
Zaune Abdullabir yake akan kujerar kushin me zaman mutun uku system ne akan cinyarsa yana operating dinta cikin iyawa da k'warewa sanye cikin wando blue jeans da riga ash colour me gajeren hannu kayan sunyi masa kyau sosai ga wani sihirtaccen kamshi da jikinsa keyi tamkar ajikinsa ake sarrafa turaruka gaba d'aya id'an kashaki kamshin turarensa sai karasa takamaiman wani irin kalar turare yayi amfani dashi ,duk maitar mutun haka zai hak'ura matsawar bashine ya fad'a ba koina ka kalla ajikinsa abun birgewa ne fatar jikinsa tayi luwai luwai kwantaccen gashin jikinsa sun sake kwantawa abun sha'awa sosai yayi busy gurin aiwatar da aikinsa.
su'ad zaune agefensa cikin shigar wando baki da riga pich colour wace bata wuce cibiyarta ba, lallausan bakin gashin kanta sun zubo bisa kafad'ar ta ,tasashi gaba tana aikin kallonsa, sai dai ta cika tayi bammm sakamakon ganin yadda ya shareta yana cigaba da aikinsa tamkar ma bai san da wata halitta zaune agefensa ba, hakan yasa ta mik'e cikin fushi zata bar gurin zaraf taji ya riko laulausar tafin hannunta cikin nasa yashiga murzawa ahankali yace "ina zaki kuma?
yayi maganar batare daya d'ago ya dubeta ba, idanunshi still na kan system yana faman operating.
muryarta a shagwabe tace "zanje na kwanta ne zamana agurinan bashida wani amfani tun dazu ina zaune zaman jira gara naje nayi bacci.
"ki zauna nakarasa abinda nakeyi muje mu kwanta tare dan ko kinyi bacci sai kin tashi kinji dani.
"to to ni gaskiya nagaji bacci nakeji tun d'azu nake zaune amman gaba d'aya ma ka manta dani a zaune sai wani faman aiki kakeyi tamkar agogo...
murmurshi yayi tare da cewa"ni na isa na manta da sauraniyar mata, abinda bakisani ba kina cikin nan ya nuna mata tsaitin zuciyarsa da d'ayan hannunsa,ki d'an bani 10 minti yanzu zan gama.
gaba d'aya narke fuska tayi ala'mun shagwab'a taki ce masa komai jin tayi shiru taki cewa komai yasa ya d'ago a kaikaice yana kallonta taso kawar da fuskarta amman ta kasa saboda yarigada yasanya kwayar idanunsa cikin nata yana aika mata da wani shu'umin kallo me tattare da shaukinta wani abu taga suna fitowa acikin idanunsa suna shiga cikin idanunta suna narka da zuciyarta akan tsantsar kaunar datake masa.
zuciyarta da kirjinta ne suka hau amsawa da karfi sakamakon idanunsa dake cikin nata, narainarai tayi masa da fararen idanunta kamar zatayi kuka.
ya matse hannunta da d'an karfi wanda yasa ta saki kara mara sauti tana k'ank'ame jikinta tare da kokarin zare hannunta cikin nasa taji ya fizgota gaba d'aya ta fad'a bayan wuyansa ,take tashiga kissing din wuyansa da kwantanccen sumar kanshi tare da sakalo hannunwata ta wuyansa ta rungume kanshi akirjinta tana jin wani irin zallar shaukinsa dake manne ciki kirjinta bakaramin mutuwa zaune yayi ba .
amman yashare ya daidata natsuwarsa akan screen din system yacigaba da aikinsa ganin hk yasa tashiga bashi hot kiss takoina daga karshe ta ratsa ta kwanto tsakiyar laptop tashige jikinsa ta kwanta tana mutsumutsu har tana zungure zandariyarsa yana jinta sai dai shi gaba d'aya hankalinsa na kan sarrafa computer ganin duk abinda take masa baisan yayi concentrate akanta ba, yasa ta mik'e ajikinsa ta koma tayi tsaye tashiga jifansa da Teddy shi kuma yashiga kaucewa idanunsa ya d'ago ya kalleta yana murmushi sannan ya sake meidawa kan aikinsa ajiyar zuciya ta sauke da karfi tana jan numfashi sama sama kamar wace tayi wani aiki sannan tasamu guri gefensa takoma ta zauna tare da hade rai sosai tana turo masa baki tana cika tana batsewa.
gaba d'aya kishi take da wannan aiki d'aya tasa gaba yakeyi ,wanda take ganin kamar yana k'ok'arin mantawa ne daita arayuwarsa, ahankali tasa kafarta d'aya tana kawar da fuskarshi akan kallon system ya riko tafin kafarta da hannunsa while d'ayan hannunsa na cigaba da aiki yashiga yi mata tafiyar tsutsa a tafin kafarta wani irin zillo tayi saboda wani abu dataji ya tsarga mata tundaga tafin kafafunta har zuwa cikin kwakwalwarta da sauri ta cire kafarta ta zube gabadaya ajikinsa tana masa kukan shagwaba hannusa d'aya yasa ya zagaye cikinta yana mata cakulkuli tare da kissing every part of her ita kuma sai dariya take sosai ta mik'e ajikinsa tana dariya hannunsa ya kai ya shafa beauty face d'inta wanda kallonsa ke saka shi cikin natsuwa ahankali yasa hannunsa kan brest dinta ya d'agota daga jikinsa ya zaunar da ita gefenshi yana bata hak'uri "sorry heart yanzu zan gama sai kiji dad'in yin bacci nasan jarabata kike bukata shiyasa kika kasa bacci yakarasa fad'ar haka yana murmushi ....
Aiko ta sake d'aukar baby teddy ta dinga jifansa dashi ya kamota ta zube jikinsa ta kwanta ruf da ciki ta juyo fuskarta suka hada ido, idanunsu suka tsarke cikin juna dukkaninsu murmushine bayyane a saman kyakkwar fuskarsu tsawon minti goma suka dauka suna kallon kwayar idanu junansu cike da matsanancin shauki.
d'agota yayi ya sake zaunar daita tare da shafo kirjinta yana hadiyar yawu "plz hrt i wil be true now atare suka sauke naunauyen ajiyar zuciya d'aga karshe ta sake dauke teedyy tacigaba da jefa masa "ni ni ban yarda ba Allah ka'ajiye aikin ya isa hk.
shima yashiga ramawa sake fadowa tayi jikinsa tashiga kissing fuskarsa cikin kunnensa hancinsa ta gangaro bakinsa ta shiga tsotsan lips dinsa kusan minti goma ta dauka tana tsotsar bakinsa sannan ta zare bakinta cikin nashi "wayyo Allah ya sauke naunauyen ajiyar zuciya yana lumshe ido dole tasa ya dakatar da abinda yake ya turo mata bakinsa bata tsaya bata lokaci ba ta cafki bakinsa, laulausar harshensa tashinga sarrafawa cikin bakinta tamkar wace za'a kwacewa gaba d'aya gashin kanta yagama bajewa ya rufe masa fuska ya sanya hannunwansa duka ya tattara ya maidasu bayanta ya kamo fuskarta da tafin hannunsa yasanya idanunsa cikin nata yana kallon cikin kwayar idanunta yana tsotsar bakinta sosai suka shiga aikawa juna zafafan romance kafin daga baya ya dauketa cak sai saman italy bed d'insu daga nan suka fada duniyar Ma'aurata .
haka kawai Ak ya dinga tsintar kansa cikin yawon faduwar gaba haka itama su'ad wanda ita kam har sai da ta kai ga gaya masa halin faduwar gaban data tsincin kanta ciki, shima bai boye mata ba yace" haka yake jinsa a duk kwanakin da suka gabata, wasa wasa fa faduwar gaba ta sakasu gaba yanzu haka zaune yake akan kujera yayi zurfin cikin tinani abinda ke sashi yawon jin faduwar gaba gashi cikin lokacin tinanin zeey ne ke yawon zuwa masa wanda yarasa dalili su'ad ce ta karaso inda yake hannuta rike da glass cup ta mika masa hollandia me sanyi ya amsa ya sha ta amsa cup din ta ajiye sannan
ta kwanta saman cinyarsa tana jansa da hira "Abdul takira sunansa..
"zuciyarsa na tsananta rawa gabansa na faduwa ya amsa atakaice "ya'akayi heart beat?
"ina ji ajikina wani abu na shirin faruwa damu amman ina addu'ar Allah yasa yazamo alkhairi ne arayuwarmu...
ya bude bakinsa kenan da niyyar amsawa yaji gabansa yayi wani irin mahaukacin bugu take kuma gabansa yashiga fad'uwa fat fat gabad'aya jikansa yashiga rawa ya dinga jin duniya na jujjuyamasa cikin k'ank'ani lokaci yanayinsa yasauya jikinsa na rawa ya ture su'ad dake kwance a saman cinyarsa sai dimm kakeji a kasa yayi zunbur ya mike tsaye yana kallonta yana kallon parlour 'n dayaji yana jujjuya masa, hankalinsa a matukar tashe ya nufi d'akinsu .
su'ad wace ke rike da gefen cikinta tana yatsina fuska tana kallonsa saboda taji zafin jefar da ita dayayi cike da matsanancin mamakinsa ta mike tsaye tabi bayansa tana kiran sunansa Abdul Abdul!!! d'an ji tayi gaba d'aya ta daina jin zafi.
tana karasa shiga dakin ta isa gareshi tare da kai hannunta jikinsa zata tab'asa yayi saurin buge mata hannu yaje ya kwanta gaba d'aya hankalinsa da tinaninsa yakoma kan Zee daya rufe idonsa Zee yake gani gabad'aya ya haukace acikin d'akin daren ranar bai runsaba haka su'ad duk inda yayi tana binsa tana kuka da kokarin kamoshi jikinta .
Hankalinta yayi k'ololuwa tashi takoma kamar wata zararra hawayen majina duk sun wanke mata fuska gashin kanta ya watse ya baje cikin k'ank'anin lokaci tafita haiyacinta koma kamar wata mahaukaciya.
Kuka take wiwi tana bin AK duk inda yasa k'afa tana faman cewa.
"Abdul " meke damunka ?
"dan Allah kagaya min idan wani abu nayi maka nabaka hakuri sbd banason ganinka cikin damuwa takai hannu zata tab'a shi yayi saurin buge hannunta ya sake wurin zama sam baya k'aunar tarabe shi .
a halin yanzu idan AK na k'aunar mutuwan shi to yana k'aunar su'ad tarabe shi.
Daf da asuba AK zaune abakin gado ya zuba uban tagumi Zee kawai yake tunani hade da buk'atar son ganinta.
A hankali su'ad ta lallabo tafad'a saman k'irjin shi a matuk'ar zabure AK ya mik'e yayi cilli da su'ad jikake k'ummmm muryarsa cike da hargagi yace "kina hauka ne ko kin sha wani abu ne?
jikinta na rawa ta sauko daga kan gadon ta durkusa gabansa ta kamo kafafnsa "dan Allah mijina farincikina duniyata karka tsiro min da abinda zuciyata bazata iya dauka ba idan ka nemi nisanta kanka dani komai na iya faruwa dani..
ko bi takanta AK beyi ba, su'ad wace ta buga goshinta a jikin gado zunbur ta mik'e dafe da goshi domin tabugu sosai har wurin yatashi amma bata bi ta jinkita ba taci gaba da bin AK sukaci gaba da zagaye d'akin.
Haka suka kwana babu wanda ya runtsa shida ita har gari yawaye.
Gari nawayewa AK ya hau shirya kayansa tsab ya dauko passport dinsu yasoma shirya musu tafiya zuwa gida nageria.
acikin jirgi kuwa zama ne akayi shi babu ruwan wani da wani tmkr wasu kurame suka dawo sabanin lokacin da zasu baro Nigeria suna manne da juna tare da nuna tsantsar kulawa .
yanzu kam kallo daya zakawa fuskokinsu kagane cewar suna cikin damuwa me tattare da tashin hankali kowanensu da abunda ke damun zuciyarsa sai dai damuwar su'ad ta ninka ta AK dan tun da suka baro kasar spain kuka take har sanda jirginsu ya lula samarin samaniyya shi kuwa ko ajikinsa asalima toshe kunnuwansa yayi da earpiece.
misalin karfe shida daidai na safiyar laraba jirginsu ya sauka a murtala international airport .
mmn sudais ce
ππππππ
SAI KA AURENI DOLE
ππππ
ππππππ
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH
YA KHAALIQ
THE CREATOR
page 72
tsura mata mayatattu idanunsa yayi sosai yana kallonta tamkar zai had'iyeta cikin sanyi jiki ya d'ora hannusa saman k'irjinta yana lumshe mayatattun idanunsa yana kallonta k'asa k'asa hips dinta ya shafo tare da furta "ok haka ma zaki fad'a.?
ta d'age masa girar ta d'aya kamar yadda ya sabayi mata a duk sanda zai yi mata magana da siffar zolaya.
"kibani please d'an bazan tsaya ina kallonki agabana na hakura da abinda ruhina yafi bukata atare dani ba ..... "
tabe baki tayi sannan ta girgiza masa kai ala'mun a'a" ni nagaji ne duk gabobin jikina ciwo suke min .
yace "uhmm?
"tace uhm"
" Zaki bani cikin sauki ko kuma sai nayi da k'arfina?
"kinga sai na sake tara miki wata gajiyar yakarasa fadar haka yana rud'a mata jiki da salonsa .
cike da matsanancin tsoro ta dubesa, shi kuwa ko a jikinsa d'agata yayi tare da kamo hannuta zuwa
hadadd'an gadonsu kirar Italy yayi musu masauki gaba d'aya a tsorace take dashi, jikinta sai b'ari yake duk da ba wannan bane karonsu na farko amman kullun zasu kebe sai taji wannan tsoron me tattare da faduwar gaba .
mayatattun idanunsa ya zuba mata yana kallonta ganin reaction d'inta haka ya basa mugun mamaki cikin zuciyarsa yake furta "yarinyar nan fa yar rainin hankalice ni take son rainawa hankali.?
jikinsa ya jawota sosai yana saukar da numfashi sama sama, idanunsa gaba d'aya sun canza launi saboda azababben fitinar dake cikinsu.
Rigarta ya cire yana kokarin balle bra d'inta takai hannunta ta rik'e hannunsa gam tana girgiza masa kanta tare da hawayen karya wanda tuni yalwataccen gashin kanta me laushi da santsi sun dad'e da bajewa a kan fuskarsa, "ni kabarni Allah ni yanzu bansa yadda zanyi da kai ba.
Hannunsa yasa ya tattaro gashin ya rik'e tare da sake tsura mata idanunsa masu firgitata cikin zalama shaukinta yace"banason rainin wayo heart beat kisan yadda zakiyi min naji dad'i d'an haka bismilla.
Jikinta ya hau kerrrrrma ita fa tafara gajiya da jarabarsa, mutun kamar inji baya gajiya kullun abu d'aya takarasa fad'ar haka cikin ranta, wasu hawayen drama na bin face d'inta dariya ce taso kucce masa yayi saurin danneta tare da saka d'ayan hannunsa ya shafo hawayen,sai yaga tayi bala'in burgesa a kunnenta ya rad'a mata" kina yin kyau da kuka Heart ,idan naga kina zubda hawaye shaukin kaunarki na raunata zuciyata, fararen idanunta ta d'ago ta kyalesa wad'anda suka jik'e da ruwan hawaye shi d'in ma idanunsa daya ya kashe mata .
"d'an raini hankali kawai,wayo kawai yake son yi min dan yasamu abinda yake so.
idanunsa ya d'an zaro waje saboda yaso yaji abinda tace.
"me kikace yanzu?
yayi maganar yana tsareta da mayatatun idanunsa wanda hakan yasa taji kayan cikinta sun kad'a ,
dasauri ta dubesa tare da cewa "nifa bance komai ba, ta fada tana d'an turo masa karamin bakinta, nuni yayi mata da kirjinsa ala'mun tasoma aikinta hannuwanta duka ta kai saman fad'add'en k'irjinsa tasoma k'ok'arin cire masa vest d'insa, yayinda shi kuma idanunsa ke kan brest d'inta .
Ya janyota ta fad'a bisa faffadan k'irjinsa bakinsa yakai kan na shanunta yana yi musu wani irin tsotsa a take jikinta ya fara rawa tsikar jikinta ya mike tsaye yarrrrrrrr wani irin feeling take ji yana lullubeta,ahankali jikinta yasoma kar'bar sakonisa masu wuyar mantawa.
idanunsa yana kanta ganin yadda gaba daya ta rikice tare da sake turo masa su cikin xuciyarsa yace "yar rainin sense kawai ,tana so take rainawa kanta hankali , a cikin kunnenta ya rada mata "kema fa katuwar jarabbabiyar ce kalli daga tabaki jikinki ya sake.
Bude fararen idanuwanta tayi fessss tare da zarosu waje wad'anda suka sauya launi,daman abinda yake son gani kenan cikin k'wayar idanuwanta, ahankali ya sake rada mata " da gaske ne kina so kina kaiwa kasuwa...?
D'an k'aramin bakinta ta turo masa tare da k'ok'arin janye jikinta
19, September 2025
Aisha Auwal
Wow