Showing 33001 words to 36000 words out of 420383 words
Chapter 12 - SAI KA AURENI DOLE BY AYSHA A BAGUDU.txt
zuria.
Sanda akil ya kai limit ya kusan yin release yana gurnani da yin wasu abubuwa kmr zaki muryarsa a zafafe yace zanyi ....nayi aciki ...na zuba spam dina ciki ?
tayi saurin girgiza masa Kanta alamun kar yayi ya zare joystic dinsa yayi release din ajikinta.. Byn yagama yashiga bayi the nest thing wayarsa Ta raruma, tashiga daddana cord dinsa Amman taki budewa hkn ya tabbatar mata, daya canza cord din wayarsa. gashin kanta Ta damka tana cizan yatsa ta sake daukar wayar tasa sunanshi nan bai Yi ba na abokanansa danasani.kanneshi, Tana wannan rawar jikin dandanne ya fito ya risketa bukatarta bata biya gyaran murya yayi wanda yasa take ta dago tana jifa da wayar jikinta na kirma, yakarasa ya dauki wayar ya tako har gabanta inda take zaune ya janyota jikinsa tare da manna mata kiss ya juyo da fuskarta Kan screen din wayar sunanta ya rubuta sai GA wayar Ta bude nasan zaki dauki wayata shiyasa na Barta.nasan baki taba tunanin sunanki zan saka ba shiyasa kika Yi wahalar da kanki, ya Mike daga gefeta yana canza securities cord dinsa ..
Tun daga wannan rana kullun sai Zeey ta saci hanya taje gurin akil yayi yadda yake so daita Duk da tana enjoy dinsa Amman zuciyarta naga masoyinta AK.
yau ne tacika wata dayan da akil ya debar mata domin amfanuwa da jikinta byn komai ya lafa tsakaninsu tayi masa zance goge video's da pics dinta Wanda take niked Kallon uku sauran awo yayi mata yana cewa kawai Ki hakura mu cigaba da holewarmu idan naga ina iyawa zan iya aurenki sbd ina mugu mugun jin dadinki.
idan km naga bazan iya ba zakiyi tazama amatsayin da kike agurina yanzu .
Amman zance goge videos da pics bai taso ba. ..tanagama jin mgnrsa Ta fashe da kuka tarasa wacce irin maseefa take ciki, tarasa yadda zatayi da akil ..
akil yazame mata maseefa anya kuwa bazata sanar da Ak ainihin gskyr lamari ba koda kuwa kasheta zaiyi..
Karki sake ki tafka wannan kuskuren kina hauka ne ko kin manta AK son...
km kina son ya aurenki yanzu yana jin hk ta yaya zai aureki wata zuciyarta tagayama .gabadaya tarasa takamaiman abinda yakama tayi bata ce masa komai ba tashiga tartaro kayanta tana kuka tana tasanyawa jikinta Ta nufi kofar fita har ta daura hannuta kan handle taji yace gobe kizo da wuri sbd yan gidamu zasu tafi Hutu katsina .
tsaki taja ranta a matukar bace ta bude kofar, ko bakizo da girma da arziki ba ,zaki zo Dan wannan Ta jiyo da sauri domin ganin abinda yace.
take idanunta ya sauka a kan screen din system dinsa still video dinsu ne ke yawo aciki wato ba a iya wayarsa kadai yayi saving ba. Kina iya tafiya kixo da wuri Around 11am zasu bar gida ni km zan zauna zaman jiranki karasa fita tayi Tana bugo masa kofar da karfi. Ya mike ya biyo bayanta yana cewa kanki zaki tonawa asiri bani ba domin ni namiji ne...
Wannan maseefar datake ciki yasa ta sake yin baki tarame kowa ya ganta yasan tana cikin damuwa wata rana byn taje wajen akil a sace kmr yadda tasaba ta dawo kawai tana shiga dakinta Ta fashe da kuka tsawon lokaci ta dauka tana zaune tana kukan rashin madafa da mafuta cikin hk AK yashigo dakin ya resketa tana ganinsa tayi zumbur ta mike tashiga goge hawayenta. Rufe kofar yayi ya jingina bayansa da kofar Tare da rungume hannushi duka bisa fadadden kirjinsa ya tsura mata mayatattun idanunsa yana kallonta har tagama goge hawayen idanunta.
sosai hakalinsa ya tashi da ganinta hk muryarsa a sanyaye yace akil ne ko....? Ya tambayeta take kirjinta ya buga takasa mgn takasa motsi takasa cewa komai.
ya sake cewa akil ne tacigaba da damunki ko? yakarasa mgnr yana tsare girarsa da tsareta da mayatattun idanunshi bata San sanda Ta daga masa kai ba .
A fusace ya juya zai bude kofar dakin ya fita tayi saurin riko hannushi tana sake fashewa da wani kuka ya a hassale ya juyo yana dubanta .
atsanake sannan ya bude bakinsa yace kin fara sonshi ne? Tayi saurin girgiza masa Kai.
Meyasa kika dakatar Dani ?
tun lokacin da kika sanarmi naso taka masa birki akanki Amman ganin na toshe duk wata hanyar da zai takura miki yasa na varshi Amman yau me rabani dashi sai Allah please yaya kavarshi kawai wallahi nasan idan kasameshi zai iya gaya maka karya da gsky akaina har kaji katsaneni, karki damu Duk abinda akil zai fada min akanki bazan taba yarda sbd nasaki nasan halinki.
barinki da mutun irin akil hatsari ne, ni wlh ko cewa kikayi kina son akil sai nasa wuka na rabaki dashi balle baki sonshi.
Nasani yaya Amman ka.. kabi lamarin cikin sauki kasan childhood friend dinkane bai kamata ata sanadiyata ku samu matsala ba, ina ruwana da wani childhood friend wlh zan iya masa dukkanin hauka idan bai fita lamarinki ba. Take it easy yaya Ta fadi hk muryarta cike da raunin kuka ni dai karkayi fada dashi koda kasameshi. abinda ni nasanar maka shi zakayi amfani dashi.
Wanda zai gayamaka
km ka daukeshi shirme domin yace min idan naki yarda dashi zai min sharri. Ya kamo hannuwanta duka cikin nashi ya matse yana runtse idanunshi Duk ni na jawo komai da ban kawo akil gidan nan ba Da bai ganki ya nemi ya takurawa rayuwarki ba. Duk abinda yasameki da kaina zanyi kuka while ina Adduar Allah yayi miki tsari da sharrinsa Bari yau zan same shi Inshaallahu zamuyi mgn Ta natsuwa dashi domin gudun cutar dake ta wata hanya.
yauwa ke baki da wani Wanda kike so ne ma'ana bakida saurayi, kiyi aurenki sai kicigaba da karatunki Adakinki .
tayi shr tana kallonsa still hannuwasu na sarKafe da juna Shima kallonta yake kmr tace masa shi take so sai km taki cewa komai tacigaba da kallonsa ahankali ya zare hannushi cikin nata Bari naje daga yau damuwarki tazo karshe... Ya bude kofar ya fice tayi tsaye tabi bayansa da kallon har ya bacewa ganinta sannan Ta rufo kofar ta nufi balcony tacigaba da kallonsa a harabar gidan kallon yadda yake daga kafafunsa abin Shaawa da birgewa take tana nan tsaye yashige motarsa ya tayar har sai Data daina hangosa sannan ta sauke ajiyar zuciya hawaye na biyo kuncinta batasan me wannan fitar tasa zata haifar ba... Ita dai adduarta Allah yasa kada akil ya nunawa AK video dake cikin wayarsa.
Acikin mota AK yakira number musty bata shiga ba domin yasan inda suke Dan hk yakira Malik yana dauka AK yace kuna ina..
Yaakayi the more greatest AK IN this world Kai ban son shrime tbmyrka nayi bance ka tsaya min wasu surutai ba.
sorry muna spankess yyi hanging call yacigaba da direving direct to spankess club AK ya nufa .
Ya dinga rarratsa mutane da karuwai sai girgiza masa jiki da nonuwan suke ya dauke kanshi daga can ya nesa inda suka saba zama ya hago dukkanin abokansa akil malik da musty yakarasa xuwa inda suke zaune gabansu kayan mayye ne iri iri kama daga taba rochi pakling sirof ya mimike musu hannu suka gaisa fine sannan musty ya ja masa kujera ya zauna tare da bada umarnita abinda za'a kawo masa hirar duniya suka shiga yi atsakaninsu AK kwata kwata bai nunawa akil wani abu ba.
Hk ko a fuskarsa bai nuna masa komai ba sbd inda suke ba muhallin mgn bane .
Suna bukatar natsuwa. shima akil so free yakeyin abubuwansa. Kusan awa uku sukayi tare suna jin dadinsu da zance shirmensu wannan Karon kam AK bai sanya musu baki ba sbd yaji babu dadi abinda akil yayi kokarin Yi da Zeey dinsa... Shi ko aure zaey zatayi ai bazai taba barinta ta auri miji kmr akil ba...
Da zasu watse ne Ak yace suje gidansu musty akwai mgn me mahimman dayake son Yi dasu gabadayansu sukayi mamaki jin hk daga bakinsa Amman banda akil daya sha jinin jikinsa akil da Malik acikin mota daya musty da AK ma hk tun cikin mota AK yasoma labartawa musty abinda ke faruwa.
wata uwar a shariya ya laulayo ya makawa akil yana ce kaji Dan iska, ai lalacewarmu bata kai muci amanar Juna ta hanyar neman kannemu ba AI kuwa yau zai ci ubansa karamin tantiri. kai akil bashi da mutunci kai dai barni da dan iska wai har da jin haushi dan yagani zaune kusa da Zeey idan kaga reacting din akil one month ago sai kayi mamaki da wannan hirar suka karaso bakin get dinsu musty.
Byn get Man ya bude musu mortar Malik ce tasoma sanyo kai sanan Ta AK parking sukayi suka firfito daya byn daya .Kai tsaye part din musty suka nufa a parlour'nshi na farko kowannesu yasamu guri ya zauna .
banda akil dayaja yayi tsaye.
Muryar AK a kausashe yace ka zauna man kawani ja tsayawa mutane alhalin sbd Kai nace mu hadu anan Dan akwai mgn me mahimmanci dazamuyi atsakanimu AK ya fadi hk yana nuna masa gurin zama da hannushi..Mgn akaina fa kace yes of course, jikinsa a dan sanyaye yasamu guri ya zauna yana facing din AK shi km musty na kallon Malik.
Ak ya numfasa ya tattaro dukkan natsuwa ya sanyawa zuciyarsa Dan bayason mgnr dazai fada tajanyowa Zeey wata maseefar, musty Malik akil mayye matsayin junanmu garemu?
Suka hada baki gurin cewa aminai banda akil.. Gud yacigaba yakamata mukasance masu cin dunduniyar juna ko cin amanar juna ?
sukace bai kamata. Kowa anan yana da sister's mata idan na nemi na takurawa daya daga cikinsu da Sunan soyayya ko yin faskanci dasu zakuji dadi ?
suka girgiza masa Kai take zuciyar akil Tasoma fuskantar inda zantuttukan AK suka dosa. To meyasa dan cin amana da cin zarafi ni zaa dinga bibiyar tawa da sunan faskanci?
Musty ya gyara zamansa yana cewa wani tantirin dan iskan ne maci amanar amintaka ya aikata hkn acikinmu ?yayi mgnr kmr bai san komai ba akan zance .shima Malik abinda ya fada Kennan ..
gashi nan...... AK ya nuna opposite dinsa inda akil ke zaune Wanda zuwa lokacin tuni yagama shan jinin jikinsa ya dago idanunshi ya zubawa AK irin kallon tsanar daya hango acikin idanun AK shi yakaryar masa da karfin gwiwarsa.
yayinda kuzarinsa yayi kasa sosai Dan hk yakasa cewa komai.
Amman babu komai nasan duk abinda ya samu Zeey zunubin a kaina zan daurawa shi sbd ni ne sila ....dan ni na bawa gabadayanku damar shiga gidanmu kai tsaye batare da wata shamaki Ba ,bansa maseefa hkn zata jawo, min ba yakarasa mgnr muryarsa cike da raunin bakinciki kmr zai Yi kuka.
musty ya dafa kafadarsa yana bashi hkr hk ma Malik sannan suka Juyo inda AKil ke, zaune a dan tsorace ,suka hada baki gurin cewa you made a big mistake akil ..
bai kamata abinda kayi ba .
hakika kaci amanar abokantaka dake tsakaninka da AK.. sannnan AK ko giyar wake yake sha bazai taba neman daya daga kannenka ba, kai har namu nasan bazai taba nema ba ballantana baya shaye shaye km neman matansa bai kai nan ba . You really give us double surprise akil kwata kwata abinda kayi baiyi ba wallahi Dan dani kayiwa abinda kayi masa wlh harbeka zanyi kawai na huta da bakincikinka .
Dan hk tun wuri kabashi hkr a wuce gurin km ni mgnr da, zanyi musty ya Kalli AK sosai ranshi a bace kayi masa iyaka da gidanku period, .
nayi wannan tun wata daya da wuce na Hana a sake barinsa shigo mana gidan na daukar mata escort Amman Duk abanza bai daina damunta da firgitata ba. shiyasa naga yakamata na fito na nuna masa nasan komai why akil meyasa zaka min hk meyasa kake yin Abu sometimes tmkr wani jaki.?
ka daina cewa jaki wannan ai ya wuce jaki alade me cin kashi zaka kirashi dashi ba jiki ba ,you are monsters you are cheters you are pool akil duk karuwan dake yawo cikin garin kmr cinye maza basu maka ba sai kanwar abokinka wlh kacika maci amana Amman banyi mamakinka tunda kataba gaya min har sex katabayi da yar kwanwar mahaifiyarka ,karshen cin amana Kenan injicewar musty.
enough AKil yadaga masa hannu ranshi abace .. kawai kunzo kun Tasani gaba da zantuttuka kmr wani danku ,na cikinku.
.Kai km ya Kalli AK da Kake cewa naci amanarka .
amanar me naci taka..?
Matakarce zeey ko blood sister dinka ce?
kace ka hanani shigowa gidanku wannan km sai me?
I think Gidan naku ba aljanna duniya bane da zanji haushin dan ka hani shigarsa Allah yasa , kasan nima bamatsiyaci bane.?
ina wani abu kmr jaki ai idan akwai babbar jaka tana bayan Zeey.......
kaje ka tmbyeta da kyau Kaji.
cikin ni daita wayasoma shiga trac din wani ?
....waya soma neman wani?
da zaka zo kanawa mutane har Bin iska da zantuttukan na banza da wofi ku km kuna wani Bin bayansa kuna hargagin banza akan bakuda masaniya akai.
ya Kyta hamnushi kana ya nuna AK dashi abinda nike son kaji ,km Kayi aiki dashi bai wuce kuje ku mata aure ba. sannan
idan kunyi mata aure shima ku Bar garin nan gabadaya daita ku kaita irin Far place din nan kMr irin su sambisa ko maduguri can ta zauna to idan kayi hk may be zaka samu nasarar iya rabani daita but as far as tana wannan gari Danike ciki na Lagos rabani daita zai Yi matukar w...AI akil bai Kai ga karasa mgnrsa ba on expecting yaji hannu AK ya damki makogwaronsa da karfi yana huci musty da Malik Sukayo kanshi suna kokarin janyeshi daga irin rikon dayayi masa tare da bashi hakuri ...kabar shi zamu dauki matakin hadashi da hukuma right now tunda har ya amsa da bakinsa bazai iya rabuwa daita ba ..Amman ina ko sauraronsu AK baiyi ba ran maxa ya rigada ya hautsine sai ma sake damkar makoshinsa da yayi yana cizan lips dinsa na kasa da iyakacin karfinsa how dare you to talk to me like this yau zan kawo karshen tantirancinka zan kasheka so that nakare rayuwata a prison ......
akil iya wuya yaci ahannu AK gabadaya yasoma fita hankalinsa idanuwansa Sun soma yowa waje har yasoma shure shure da kafafunsa.............
Mmn sudais ce
: 💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH
*qala rasulillahi sallallahu alaihi wasallam:*
*almu'hminul qawiyyu khairun' WA'ahabbu ilallahi minal mu'hminithaiyf*
*Allah's messenger (s. a. w) said a strong believer is better And deaer to Allah than a weak one*
Page 10
Da wani irin karfi yayi watsi da musty da malik gefe sai gasu sun zube kasa sharaf suna zare idanu, afirgice suke kallon AK da matukar tsoro, dan basu taba ganinsa cikin yanayi na firgici da tashin hankali irin hk ba .
Murya a kausashe AK yasoma mgn still hannushi na damke da makogaron akil wanda ke ma'alifa sbd tsabar wuya.
ta ya zan barshi.?
Ta yaya zanbar wannan kafirin azalimin katon mugun maci amana ...?
ko bakuji abinda yake cewa akan Zainab bane....?
.zeey Zeey tawa zai cewa hk sbd shi... Sai km yayi shr yana me danne lips dinsa na kasa da iyakacin karfinsa. babu inda baya rawa ajikinsa.. Gabadaya jikinsa kirma yake... Malik da musty suka sake yowa kanshi suna kokarin karbar akil da makoshinsa ke rike da hannunsa Wanda ke kokarin kai shi barzahu...
pls AK kayi hakuri ka Sake shi hk ko yanzu yaji ajikinsa, yasan kafi karfinshi ba km zai taba hada kanshi da kai ba injicewar musty ..
Shi kuwa Malik jikinsa ne ya dauki rawa tsabar firgici da tsoro, ganin bilhakki AK kokarin kashe akil yake.. Bakinsa na rawa yace A.....AK kayiwa girman Allah da darajar Muhammad rasulillahi ka sake shi hk.ka sake shi kar kasheshi Kasa dukkanmu mushiga uku.
ai nafi son hk.. nafison na kashe shege kowa ya huta dan barin irin su akil a doron kasa maseefa ce.. Kubarni na ganar dashi ba irinsu abdulkabir akewa wannan cin amanar ba akwana lfy....
sai da AK ya tabbatar da akil ya jigatu, sosai ahannushi wanda ko gaba bazai sake maimaita
irin abinda yayi masa ba sannan ya wujijjigashi yayi jifa dashi gefe yana fidda numfashin .
A harxuke ya bi gAngar jikin akil din da kallon tsana yana furzar da numfashi me dumi daga bakinsa .
AI yadda suka ga akil ya zube kasa warwas tmkr wani matacce babu wata alamun numfashi atattare dashi , yasa gabadaya suka sake shiga rudani da tashin hankali fiyye da farko. kowanensu yaja da baya atsorace kirjinsu na bugawa pat.. Pat.. .
Kai tsaye inda fridge din musty yake AK ya nufa ya dauko ruwan swan water me shegen tsanyi ....still Malik da musty suna tsaye cirko cirko a matukar tsorace babu wanda yayi kokarin karasawa gareshi. AK yazo ya wuce ta gefensu gumi na tsiyaya a ilahiri jikinsa ya dawo Inda akil ke kwance asume.. Ya balle murfin robar ruwan ya zame wandon jeans din dake sanye da kungunsa, yayi filinging dashi ya saura daga shi sai rigar jikinsa da boxes Sannan yashiga tsiyaya masa ruwan nan me Dan karan tsanye sai da ruwan ya kare tas akil bai farfado ba .
sosai Malik ya sake gigicewa ya yo kan akil yana daura hannusa gurin hancinsa domin son jin ko numfashinsa na nan Amman shr bai ji komai ba .hkn yasa ya kalli AK cike da wani yanayi May firgitarwa sannan murya a raunace yace ka kasheshi fa... Ko kallonsa AK bai yi ba ya sake dauko wani ruwan ya bullula masa sannan akil ya farka a mutukar frigice yana sakin dagon ajiyar zuciya tare da cewa wayyohhly .....dan Allah ku Yi hakuri karku kasheni wallahi wallahi wallahi ba laifina bane, Zeey ce tasoma min tallar kanta da kanta tare Da kwadaita min kanta da surar jikinta, itace ta nemeni Dana dinga biya mata bukatarta aboye batare da sanin kowa ba itace ..... Wlh itace...
19, September 2025
Aisha Auwal
Wow