Showing 396001 words to 399000 words out of 420383 words

Chapter 133 - SAI KA AURENI DOLE BY AYSHA A BAGUDU.txt

manya kana tace "saboda me?

yayi raurau da idanu sannan ya marairaice muryar tamkar wani maraya " idan tasan nine may be bazata fito ba..............
ta d'aga masa hannu
tare da cewa "karka damu zata fito sannan ta juya taci gaba da tafiya ta nufi b'angaren da su'ad d'in take.

tunda mamma tabar gurin ya kasa samun sukuni da natsuwar zuciya ,zuciyarsa cike take fal da fargaba " bazai iya cin komai ba ahalin yanzu, duk da tarin yunwar dayake tare da ita har sai ya daura idanunsa akanta, ita kadai zuciyarsa ke buk'atar da kwad'ayin son gani.

idar da sallarta kenan ta mik'e tsaye tana ninke pray mat mamma tashigo d'akin bakinta dauke da sallama ta amsa tana me fad'ad'a fara'arta tare da cewa "yar tsohuwar nan ba kya tsufa wallahi kullun sai k'ara kyau kike ta fadi hakan ne sakamakon shigar dake jikin tsohuwar doguwar riga ce har k'asa sai dai ta nad'e kanta da bakin mayafin jallabiyar,
d'an tsufa mamma ta tsufa sai dai tsabar jin dadin datake samu daga ya'yanta ya hana tsufan bayyana.

"kema kiyi adduar samun irin tsufana ko ma fiyye dana nawa, tsufa irin wannan yana da matukar wuyar samu a wannan lokacin amman idan mutun yana bukatar tsufansa yayi kyau abu na farko shine rike ibada tare da kiyaye hakokin ubangiji da yiwa miji da iyaye biyayya a ganiyar kuruciya shi ke sa tsufan mutun yayi kyau..

"kin idar da sallar ne ko kuwa Yanzu zakiyi?

"na idar Mamma wani abun zan miki?

"babu abinda zaki min muje parlour'n kinyi baki daga nigeria, a matuk'ar tsorace su'ad tace "nayi baki fa kikace mamma?

mamma tace
"eh "

su'ad tayi shiru tana tunani bak'in da tayi dan gaba d'aya bata kawowa zuciyarta mijinta ne yazo gurinta ba,
tunda tun zuwansu ammi jikinta yaba ya dade dasanin in datake ,zuwa ne dai bazai yi yaga halin datake ciki ba.

ta tsurawa mamma ido jikinta a matukar sanyaye tace " dan Allah mamma ki gayan min su waye sukazo? "dan bakiji yadda zuciyata ta d'auki rawa ba..

a zuciyar mamma tace "dole jikinki ya sauya zuciyarki ta d'auki rawa, makusancin rayuwarki ne yazo gareki amman azahirance cewa tayi
"muje kiga ko su waye, atare suka shigo parlour'n, tsoro taji sosai har gabanta yayi wani irin mugun fad'uwa da ganin mutanen da batayi especting ganinsu ba, a daidai wannan lokacin .

aranta tace "gaskiya mamma ta shamaceni dayawa dan wallahi datasan shine yaxo bazata fito ba.

sai dai ta wani bangaren take zuciyarta tashiga murna da oyoyon ganin burin ranta uban ya'yanta zuciyarta ce ta tsanata bugawa tsabar fargaba domin batasan dame yazo mata ba "Tsaye tayi aguri kamar wace aka dasata tsabar tashin hankali yayinda wasu hawayen murna da tashin hankali sukayi nasarar biyo fuskarta, tana k'ok'ari sharesu,abubuwa guda uku suka had'e mata alokaci d'aya, Ak ya tsura mata mayatattu idanunsa kyam yana kallonta kyawun data k'ara ya wuce yadda ya dinga kiyastawa aransa,sakamakon yanayin gidan dayaga tana rayuwa aciki.


"komai ya canza atare da ita har yar k'iba tayi, me yiwuwa ko dan albarkan cikin jikinta ne yasa takara kyau na musamman ya fad'i haka aransa.

ita kuwa su'ad gaba d'aya ta rikice tarasa halin datake ciki ,ahankali ta d'auke kanta daga garesu Musty ne yasoma magana yace "su'ad ki zauna mana kinyi tsaye shiru ga abokina yazo taka nas domin yabada hak'urin abinda ya faru sannan ayi sulhu da juna.

mamma tace "jaira kuka me kikayi hk kmr wace aka aikowa da mutuwa byn murna yakamata kiyi? "In kuma kinfasa aura ne ni inso sai inbishi mutafi can muyi zaman mu ke kuma sai ki zauna da tsohu dan nakula kinfi sonshi, gaba d'aya akasa dariya, sannan ta bar falon domin basu guri.

dan girma Allah su'ad ki tausaya ki zauna ba'a son mace me juna biyu na doguwar tsayuwa irin hk ,ki taimaka idan wani abu yasameki abokina zai shiga damuwa..
sai lokacin ta d'ago fararen ta kalli Musty amman Ak taki yarda su sake had'a idanu dashi cigaba da tsayuwarta tayi tare da goge hawayenta shi kuwa Ak ya kasa kwakwarar motsi agurin duk wani hali data tsinci kanta ciki a yanzu ya rigada ya gane yana jin tamkar yakarasa gareta ya durkusa bisa gwiwowinsa ya tausasa muryasa yabata hak'uri tare da kalmomi da zasu kwantar mata da hankali.

Musty ya lura sosai da halin rudanin da zuciyar amininsa take ciki akan matarsa,sai dai ya share batare daya sake karanbanin furta wata kalmaba dan ya lura gbdy haushin amininsa ya shafeshi.
ya mik'e tsaye tare da basu guri ko hakan zai natsar da zukatansu.

yana fita Ak ya mik'e tsaye jiki a sanyaye ya k'araso gabanta yana girgiza mata kai alamar ta daina kuka dan har lokacin hawaye bai bar tsiyaya daga ciki kwarnin idanunta ba duk da bataso hakan takasance daita ba.


matsota yayi sosai har suna iya jiyo hucin numfashin junansu da yadda bugun zuciyoyinsu ke tsananta bugawa.
ahankali yasa hannunwasa duka ya kamo fuskarta yana kallon cikin kwayar idanunta masu matukar kyau da hargitsa masa lisafi sannan yasa harshensa yana d'auke mata hawayen dake tsiyaya batasan sanda wani sabon kuka ya kufce mata ba, ya rungumeta tsam tsam ajikinsa suka fashe da wani irin kuka ya zagaye kugunta da hannun wasa ,ahankali yakira sunan daya saba kiranta dashi.

"heart beat... wani irin yanayi ta tsinci kanta ciki na zallar shaukinsa da muradinsa amman batayi yunkurin amsawa ba.
yasan bazata iya amsawa ba kasancewar halin da take ciki, dan haka a kasalance yacigaba da sarrafa labbansa sai dai wannan karon complete name dinta yakira "su'adullahi kiyi hak'uri kiyi hak'uri da abubuwan da suka faru abaya banida laifi ko sanin abubuwa dana dinga aikata miki.


" kiyi hak'uri ba laifina bane wasu lokuta da dama wasu abubuwa suna faruwa da mutun iri iri har yazamoto duk inda mutun ya juya zaiji babu dadi ballantana ni da'aka asirce ta hanyar sihiri "tundaga ranar da alkadarin abun ya karye ajikina kullun na kan zauna nayi tunani wai ni aka tagayyarawa rayuwa aka meidani mijin tace amman nasan hakan ma gwadani Allah yayi domin yaga k'arfin imani na.

" nagode wa Allah da Allah ya juyar da mugun nufin me shi kansa.

yayi shiru hawaye naci gaba da tsiyaya har gadon bayanta take jin d'inga hawaye sa "hawaye...?
hawaye Abdul ke zubar akanta?

"wannan wace irin rana ce me cike da abubuwa fariciki gareta?
"Abdul na kuka akan abubuwan dayayi mata wannan itace rana ta farko data ga hawayen jarumi kuma gwarzon mijinta "am really sorry heart beat i swear to almighty Allah i don't know exactly what's happened to my brain komai ya tsaya min a daidai wannan lokacin bansan me nake aikatawa ba.


Amman "Alhamdullahi a kullun ina k'ara godiya ga Allah, da ban sakeki ba acikin wannan halin ,da bansa yadda rayuwata zata muzanta ba..


ina matsanacin sonki su'ad rasaki cikin duniyata daidai ne da rasa komai nawa "please forgive me and forget what happened..

Ta d'ago kansa ahankali suna fuskantar juna cike da muryar kuka tace "ka daina kuka please ta kasa cigaba da magana .

Amman a zuciyarta cewa tayi " duniyar da babu kai acikinta abdul tamkar kurkuku ce nima ina sonka mijina har bansa yadda zan ajiye mizanin sonka ba,
koda ka sakeni cikin wannan halin sakin baiyi ba ,domin kuwa zan cigaba da kasancewa a matsayin matarka ne,
domin a wannan lokaci kai da wanda baya cikin hankalinsa daya kuke dan hukuncin abu d'aya za'a yi muku ballantana baka furta kalmar ba sannan baka rubuta ba.

Ajiyar zuciya ta sauke muryarta ta fito ahankali gurin cewa "yanzu ina Zeey take kuma awani hali take?

shiru yayi ya kasa cewa da ita komai a halin yanzu data ambaci sunanta ,babu abinda yake jin yafi tsana kuma yake bakanta ransa kamar zanceta ayanzu .


Ya kasa hak'ura da abinda tayi masa na kaskancin da wulakanci.

Shi bazan ce wata banzar Zeey yayi especting ji daga bakinta ba, yaso yaji tana furta masa yadda tayi kewarsa amman takare da tambayar sa abinda yafi tsana.

"kamin magana please tana ina ..?
" kayi hak'uri kayafe mata karkace zaka d'auki mataki akanta.

"kamin mgn plz...

nan ma shiru yayi mata ya kasa cewa komai idan ransa ya baci ko yasoma baci baya iya magana ko kad'an haka kusan minti goma suna haka sannan yasoma mata bayani irin cin amanar da Zeey tayi masa da makomar abinda ta girba yakarasa maganar da "bazan taba yafe mata cutar datamin ba har karshen rayuwata..

"ka yafe mata Abdul, Allah nason bayinsa masu yafiya, sannan duk abinda tayi saboda sonka ne , kaunarka ce silar faruwar haka,dan Allah kayi hakuri ka ya.... tun bata karasa ba yayi k'ok'ari hade bakinsu guri d'aya, tayi saurin kawar da fuskarta tana sauke naunauyen ajiyar zuciya.

Ahankali ta juya masa baya tasoma tafiya ta nufi hanyar d'akinta bai tsaya wata wata ba yabiyo bayanta koda yashiga d'akin ya isketa tsaye tana fuskantar mirrow wanda hakan bai katangeta da hango kyakyawar fuskarsa ba.


a matukar sanyaye ya k'araso gareta ya manneta da kirjinsa yana sakin numfashi ,yayi shiru yana kallonta ta cikin mirrow kanta ta sunkuyar yace "heart beat a tunanina rabuwar da tashiga tsakaninmu, mun shiga tashin hankalin rayuwa na rabuwa da kusancin da mukayi amman tunda na d'aura idanuna akanki na gane ni kad'ai ke cikin tashin hankali
Rashinki kusa dani . "amman babu komai a hakan ma"naji dad'in ganin yadda naganki cikin koshi lafiya.

Ahankali ya dinga busa mata iskar bakinsa yana mata wani irin kallo ta cikin mirrow tare da kai hanunsa bayanta yasoma k'ok'ari zuge zip d'in rigarta har yayi k'asa da zip d'in idanunsa na kanta wani irin ajiyar zuciya ta sauke da k'arfi tana runtse idanunta ahankali ya dinga shafa bayanta da bayan hanunsa zuciyarsa na harbawa ya d'auki wasu mintinoni yana mata tafiyar tsutsa abayanta sannan ya hadeta sosai da kirjinsa had'e da kai hannuwansa Duka daidai damtsen hannunta yana yawo da hannuwansa yana shashshafa mata sansar jikinta......




mmn sudais ce


💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



*AYSHA A BAGUDO*


dedicated to
hauwa A Usman
jiddar


YA' ADL

THE JUST


page 86

Ahankali ya had'e hanunwanta duka ya maida saman k'irjinta domin yasamu damar son aikata abinda yake buk'ata ,cikin sanyi jiki ya zarce da hannuwansa zuwa k'asan mararta sannan ya kai bakinsa gefen wuyanta yashiga shinshin wuyanta yana goggo mata gashin fuskarsa ,saurin d'auke numfashita tayi wanda hakan ya haddasawa d'an cikinta motsawa da sauri .


yashiga juyawa ahankali ala'mun yana cikin koshin lafiya.

shi kansa ajiyar zuciya ya sauke sai a lokacin yasamu natsuwar dayake bukata jin tudun cikinta dan duk yadda yaso yagani a dazu da suke falo bai samu damar hkn ba tsawon minti goma suna tsaye haka yana shafa cikinta tare da kissing every part of her ,gaba d'aya yanayi jikinta ya sauya ta kasa jurewa wannan salon dayake mata ta juyo da sauri ta fuskanceshi fuskokinsu ta hade guri d'aya hannunta daya saidai saitin zuciyarsa dake bugawa da k'arfi ,atare suka sauke naunayen ajiyar zuciya ta bala'in tsura masa fararen idanunta tana kallon kwayar idanunsa da suka gama kankacewa, shi din ma ita yake kallo yana jin wani abu na fixgarsa gareta.


ahankali kafafunsu suka k'asa daukarsu, tsayuwa yasoma neman gagararsu,take jikinta ya d'auki kirrma, yasoma moving da ita har zuwa bakin gadon suka zauna ahankali still jikinta rawa rawa yake yi ya kafeta da mayatattun idanunsa "a duniya baya jin akwai abinda yake matsanancin so kmrta, idanunsa dake yawo ajikinta ya kara kashe mata sansar jiki ta dinga jin wani iri ajikinta wanda hkn yasa tashige jikinsa "tayi missing dinsa sosai har batasan yadda zata fasalta hakan ba.

" wannan abun ya haddasawa jikinsa d'aukar kirma yasoma tsima take tunaninsa akan yasoma sauyawa yashinga kissing dinta tun daga wunyata har zuwa kan brast dinta bakinsa ya kai yana lasar skin dinta yana k'ok'ari rabata da rigar jikinta dan har ya balle bra dinta ta rike masa hannu "uhm Abdul... ..
"please heart beat kibarni karki hanani ta'ba jikinki babu abinda zan miki iya abinda kikagani d'in nan bazan dara hakan ba.

"ni dai kabari nasan bazaka tsaya iya yadda kace ba,
"kema da ala'mun kina son na d'ara akan yadda nace ko?

ta runtse idanunta batare da tace masa komai ba duk yadda yaso tabashi hadin kai yashiga duniyar daya fi kauna, taki yarda har aka kira sallar azahar suna manne da juna yana romancing dinta ,yaki barinta sai kusan la'asar sannan yasoma kokarin fitowa daga cikin d'akin yana gyara ma'ballin rigarsa yace "kishirya kayanki dan tare zamu wuce ."

"ina kenan zamu wuce tare?
ta tambayesa tana lumshe idanunta dan gaba d'aya ya dagula mata lisafi ilahirin gangar jikinta yagama mutuwa.

ya d'an juyo ya tsura mata mayatattu idanunsa yana kallonta sannan yace "inda kika fi wayo dan bazan d'aga k'afata na barinki ba kafata k'afarki zan bar kasar nan.


"yanzu ina fita zan sanarwa mamma ... "ni dai karka sanar mata plz dan ban shirya binka koina ba ina nan har zuwa wani lokaci.

idan har zai fahimci zanceta so take ta zauna har sai ta haihu shi kuma abinda bazai yarda dashi ba kenan, kallonta yacigaba dayi sannan ya matso kusa daita sosai har suna iya jiyo hucin numfashin junansu.

"karki min haka heart beat ki duba halin da zan shiga a sanadin rashinki,
kusa dani," wallahi na horu iya horuwa a sanadin nisan da zuciyoyinmu sukayi please don't say no...

"ki yarda ki amince min zaki bini mu tafi mucigaba da rayuwarmu.

yadda yayi mgnr yana karyar da wuya da marairaicewa yasa tace "naji shikenan amman ba yau ba, yayi saurin kamo tafukan hannuta cikin nasa yana massaging dinsu ahankali ahankali yana cigaba da dubanta tare da jin wani sauyi na daban agabadaya ilahirin sansar jikinsa.

ita kanta tashiga wani yanayi na zallar bukatuwa dashi , tako ina ajikinta shock takeji tsigar jikinta gaba d'aya sun mike tsaye a zahirance yake hango sansar bukatarsa atare daita ,sai dai da ala'mun ajin mata tayi masa .
"bazai ki ba akan duk abinda zatayi saboda ta cancanci haka amman ta tausayawa rayuwarsa da halin dazai shiga.


a sanyaye ya runtse mayatattun idanunsa sannan yace "sai yaushe kenan kike jin zaki koma dakinki? yakarasa fadar hk yana bude idanunsa fesss ya saukesu akanta yana dubanta tmkr zai cinyeta. .

ta sauke ajiyar zuciya sakamakon hannunsa da kwayar idanunsa dake kai kawo a jikinta sannan tace "ko zuwa jibi "no jibi yayi min nisa kishirya kawai gobe shima sai ki san yadda zakiyi dani da gurin kwana ,dan bazai yiwu ina kallonki na kwana wani guri daban ba , ta ware idanunta sosai akanshi "yes hk nake nufi idan kin tanadar min masaukin kwana fine zamu iya cigaba da rayuwarmu ko acikin d'akin nan ne am care yakarasa mgnr tare da kashe mata idonsa daya, zuwa yanzu tasan halinsa tasan abinda zai iya aikatawa da wanda bazai iya ba, dan ba kunya garesa ba dan hk tashiga lallabashi ya barta "plz AK ni dai barni ni .... ya d'an zaro idanunsa waje yana dubanta cike da mamaki wanda hkn ya hanata karasa abinda taso fad'a ta tsura masa ido, shima kallonta yake yana cigaba da mamakinta dan bai ta'ba ji ta kiransa da hk ba sai dai abdul .

sosai yaji dadi aransa sai ma yaji kmr tafi kowa iya kiran sunan "plz ki maimaita kirana da wannan sunan ina son na sake jinsa daga bakinki ..
tayi murmushi wanda ya bayyana wushiryarta madadin tayi abinda ya bukata agurinta sai ta shigewa jikinsa tana dryrsa..

"kicigaba da kirana da AK nafi son jin sunan abakinki dan kinfi kowa iya kiran sunan, tashiga girgiza masa kai ala'mun bazata iya ba.

"ina ai baki isa ba yarinya sai kin cigaba ,taki yarda da abinda yace shima yakii yarda har sanda kiran musty yashigo wayarsa ya rungumota jikinsa tare da d'aga wayar "dan Allah malam nagaji da shanyuwa har yanzu baka gama bayar da hakurin bane ?

bangaren ak kuwa murmushi yayi tare da kai bakinsa yayi kising din idanunta sannan yace "ko zaka wuce ne ina ganin zuwa yanzu zaka samu tiket dan ni da matata zan wuce gashi km tace sai gobe zatabini "kai dai anyi dan iska wallahi yanzu abinda zakace min kenan ?
na tsaida ayyukana da komai nawa har matata nabari akan taka matsalar shine zaka shuka min rashin mutuncinka dakasaba
ko.

"ai wallahi baka isa ba yadda nabaro matata hk kai ma sai ka baro taka idan tafiyar ma zamuyi sai dai mu tafi tare idan ma kwana zamuyi sai dai muyi tare mara mutunci kawai, km wlh ka fito yanzu lokacin sallah nata wuceka .
ya katse kiran batare da ya tsaya jin abinda zai ce ba, dan yasan halinsa karsheta ya guma masa da wata bakar mgn sake shigewa jikinsa tayi tare da yin k'asa da muryarta
"me yace maka?

"yace dole sai mun tafi tare gashi ni kuma bazan iya barinki anan ba yakarasa fadar hk yana kising din bakinta faiza me aikin gidan ce tashigo d'akin tana mgn,ai tana ganinsu hk tayi saurin juyawa zare bakinsa yayi cikin nata suka bi bayanta da kallo ta juyo tana dubansa muryarta a shagwabe tace "kagani ko ?

"me nagani ?

"baka ga me aiki tashigo ba?

" ni banga komai ba ya sake kusanto bakinta sosai ya cafki lip's dinta yana cigaba da tsotsa da kyar dai tasamu ta lallabashi"tace yaje yayi sallah ya dawo tukun su san abu yi .

byn yayi sallah akayi masa iso zuwa

Chapters

Related Ebooks
19, September 2025
Aisha Auwal

Wow

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login