Showing 138001 words to 141000 words out of 420383 words

Chapter 47 - SAI KA AURENI DOLE BY AYSHA A BAGUDU.txt

wayayye wanda yasan duniya .
ko nace wanda duniya ke damawa dashi ,yayinda da kalleshi zaka dauka dan shekara talatin da biyar ne amman azahirin gsky duk da bansan iya yawan shekarunsa ba ya zarta hkn zai iya kai shekara arbain da biyar kai tsaye yashigewarsa motar dake tsaye zaman jiran isowarsa batare da yasan wata halita a gun na kallonsa ba.
motar taja ta wuce ina tsaye ina cigaba da kallon motar .
yayinda zuciyata ta darsu da jin wani abu agame dashi wanda bata jin irinsa ba.
abinda na dinga ji alokacin bantajin irinsa ba a tun iya tasowa kasancewarsa lamuran maza baya gabana.
ba dan na rasa masoya ba hk kurin bani da ra'ayin sauraronsu.
asalima kusan na tsanesu idan kinga ina dry tare da yanvuwa na ne .
har sanda su yaya yusif suka iso garemu tare da rungume mahaifinmu bana cikin hankalina da natsuwata .
gbdy tunanina ya tafi ne gurin matashin gayen dana kwadaitu da son cigaba da kallonsa. sanda yaya abdullah yakaraso ya rungumeni ajikinsa bansani ba.
da sauri nayi frigib na sauke naunauyen ajiyar zuciya tare da dawo natsuwa ina kirkiro murmushin dole .
muka nufi motocinmu zuwa gida.

koda muka isa gida tuni mamma tasa an gama gyara musu part din kowannesu .
tasa an shiriya dining kowa part dinsa ya nufa domin kimtsawa.
amman ban da yusif wanda yace shi lallai sai yaje ga hjy babba ya ganta tukun zai iya autar da komai .
ai koda yaje yagan halin datake ciki da kuka ya fito daga dakin.yana mata adduar samun sauki.

washegari ban samu zuwa school ba kasancewar bani da lectures dan hk nayi zamana acikin yan'uwana muta hirar yaushe gamo .ina tsakiyarsu su km sun zagayeni kowanensu da special tsarabar dayazo min daita.
har sulaiman me bina ya kulu ya dinga jin haushi wai komai komai kuka ciro sai kuce na aunty saleema ne mu ina namu?
gbdy mika muka sa masa dry yaya gaddafi ne yace ka saurara man dan wutar ciki kagani ba yanzu aka bude jakar ba.to ai naga bakwa ganin kowa anan sai ita nifa kubani tawa tsarabar kafin zuciyata ta buga dry muka sakeyi sannan aka bawa kowa tashi tsarar ba.
nan dai muka yini muna shan shapta alokacin mamma na gurin hjy babba.
daman yawancin lokaci bata fiyye zama hira cikinmu ba yanzu tunda hjy babba ta dawo gida zaka iske tana tare daita tana karanta mata alqurni ko addu'oi .ko tsabihi acikin kunneta

HILL CITY UNIVERSITY COTONOU


mmn sudais ce

πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—
SAI KA AURENI DOLE
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH


*qala rasulillahi sallallahu alaihi wa sallam la yadkulul jannata qathi'u*

*Allah messenger saw said :the person who off one's friendship will not admint janna*

page 37

shimfidadden titi ne kwance har zuwa bakin tafkeken get din makarantar ,wanda ke dauke da suna Hill City University tare da tambarin makarantan daga sama.
cikin harabar makarantar shima titi ne kwance tare da wasu titi nan dake da hayan kashi kashi wanda zai ka mutun kai tsaye duk inda yayi niyyar zuwa ,tare da entrances car park. gabadaya ilahirin harabar makarantar zagaye yake da shuke shuke na korayen flowers ,wanda a kullun suke sake kawata yanayin tsari makarantar ta haka ne kullun makaranta ke kara fitowa da kyau a idanun duniya. daga can bangaren yamma hostel din talibai ne jere .
sorroding makarantar kuwa human beings ne kawai ke kai kawo wasu akafa wasu a bike rides.
duk wani abin na cigaban rayuwa akwai shi aciki wannan jami'a kama daga network shopping mall Bank's ,street lights flag garden da sauransu jami'ar hill city, jami'a ce data tattara manyan malamai daga kasashe duniya har zuwa na nan cikin kasar Cotonou sannan jami'a ce data tattara ya'ya manyan attajirai zuwa kososhin gwamnati.
, zaune nake cikin haddadiyar motata bak'a kirar camry alokacin ina direving ina kan hanyata ta zuwa makarata. ahankali cikin dan hanzari nacigaba da diriving dina duk da kasancewa ba hk tsarin yanayin tukin kasarmu yake ba domin ba'agaraje ko sharara mugun gudu akan titi.
nima ranar nayi hkn ne sakamakon kiran dana samu daga gurin aminiyata Ramlat akan na hanzarta shigowa da wuri an kawo mana sabon malamin turanci tun last week ,km yau shine zai soma bamu darasi.
abinda yasa bani da masaniya hk nayi kwana biyu banshigo makarantar ba ina can tare dasu yaya yusif a gida .
cikin hanzari na isa harabar makarantar kai tsaye inda dalibai suke ajiye motocinsu na nufa na parka motata na fito a tsanake dalibai ne bila'addadi a harabar makarantar wasu zaune akan motocinsu yayinda wasu ke kokarin fitowa daga mota tmkr yadda nake kokarin fitowa daga cikin tawa motar zuwa cikin department dinmu . fitowata ke da wuya idanun dalibai bila'addadi sukayi caaa akaina suna kallona wanda idan da sabo narigada na saba da wannan kallon .
sanye nake cikin daya daga cikin bak'ar duguwar rigar da yayyuna suka yo min tsarabarta daga America doguwar riga ce har kasa me dagon hannu wace akayiwa ado da korayen duwatsu tundaga samanta har kasa hk bakin hannun rigar shi zagaye yake da duwatsu. nayi rolling kaina da mayafinta wanda ya fidda ainihin sahihin kyawun fuskata, flat bby shoe sanye akafafuna suma bak'i sai yar madaidaiciyar jakata dana sakale a kwarin hannuna. yayinda tsintsiyar hannuna daure yake da agogon gold hk yatsan hanuna daya na hagu zoben zinari ne kwaya daya tal na manne idanuna da farin glass kasancewar ni dalibar likitanci ce.
wani irin sihirtaccen kamshi ne ke tashi a gbdy sansar jikina alokacin babu wanda zai shaki kamshi turaren danake amfani dashi bai so ya sake shakarsa ba. hk zalika duk wanda ya sanya idanunasa akaina ba zai so dauke idanunsa ba ya dinga kallona kenan har sai na bacewa ganinsa .
ni kaina nasan ina da matsanancin kyau kyau km na kare magana. shiyasa wani lokacin bana bleming mutane akan yadda suke kallona duk da hkn baya daga cikin tsarina.
ahankali nasoma daga kafufuna ina tafiya a tsanake mutane gurin na sake cigaba da kallona har na isa department dinmu abin mamaki
duk wannan uwar saurin dana kwaso sai dana iske malamin turancin nan yarigani .
dan har ya soma gabatar da darasi.
banyi hanzari shiga cikin ba naja na tsaya kasancewar nasan kowani sabon malami yana da salo tare da kaidarsa .
ina tsaye dalibai sukayita xuwa amman duk wanda yazo ya gani tsaye sai yaja ya tsaya . wasu na tmbyr tare da neman ba'asi ,yayinda wasu sukayi shr.
ni dai babu wanda na takawa acikin masu yin tmbyr nacigaba da tsayuwata rungume da hannuwana duka akirji.

tsaye yake acikin ajin yana sake yiwa daliban ajimu bayani dalla dalla ta yadda zasu gane abubuwa dayayi musu darasi akai cikin harshen tsadadden turancinsa kai kace baturen America ne kalmomin oral English dayake ta ambatowa yana jerawa layi layi batare da yana duba litafi ba, kai kace shine ya lakaba musu suna dan yadda ya haddacesu tsab.
muna nan tsaye agurin yayinda zazzakar muryarsa take sake shiga kunuwanmu hakan yasa sai dukkanmu muka k'agu mu ganmu cikin ajin mu sanyashi agabanmu domin mu kalli fuskar ma'aboci muryar kasancewar ya juya mana baya
yana cigaba da bada darasi. yasa gbdynmu da muke tsaye a waje muka matsu bamuyi ido 4 dame wannan zazzakar muryar nan.
keyarsa kawai nake iya hangowa daga nesa yayinda take km alokacin gabana yashiga faduwa da karfi wanda bansan dalili ba.
daga yadda nake hangoshi nasan ba bakar fata bane domin a kallo daya zaka tabbaar da hkn fari ne sosai sai dai sumar kanshi ce kawai irin namu ,sai dai gashin agyare yake yana sheki da daukar hankali sannan ya kwanto sosai zuwa byn keyarsa.
na gane hkn ne sbd k'anshi babu hula kmr an ce ya juyo zuwa bakin kofar ajin.
ya sauke kyawawan idanunsa akaina tunda nice daga gaba sosai yana sanye cikin wasu hadaddun bakaken kaya riga da wando sai farar riga me dagon hannu daga ciki .
ya daure wuyansa da jan kyalle wato tie ..ahankali nayi tsuru ina kallon kyakkyawar fuskarsa wace take min kmr nasanta.
lafiyayyen fatar fuskarsa nake cigaba da kallo me dauke da launi me tsananin kyau irin kalar launi da take matukar tsada a wannan lokacin nayi shr ina tsananta kallonsa da tunanin inda nasan fuskar .
ahankali cike sanyin jiki da sanyi tafiya yasoma takowa ya matso kadan kusa dani sai ga fararen idanunsa tar ina kallo take na ji wata mummunar faduwar gaba wanda in ba sa'a akaci ba hatta wayanda ke kusadani zasu iya jiyo yadda kirjina ke bugawa da karfi a lokacin.
tunda nake aduniya ban taba gami irin wannam dara daran idanuwan ba, masu tsananin haske daga ciki tare da bakar kwayar idanu me tsananin baki da tsagwaron kyau wanda aka zagayesu da wasu gashin idon da gashin gira masu tsananin yawa da tsananin baki .
ya gyara sunyi kyau a natse ya sake matsowa take zuciyata tagama gano inda tasan fuskar mutumin dake tsaye nesa dani kadan.
gbdy ya dubemu yana kallonmu, bama ni kadai ba duk wata ya'mace dake gurin sai taji ina ma wannan kadarar dake tsaye agabanmu ta kasance mallakinta ce. yayinda nasan yan uwasa maza ma sai da suka raya hk acikin zuciyarsu ina ma sune da wannan hadadden kyawu nasa.
ga nagarta ga kyau ga ilimi ga iya daukar wanka ashe duk ganin danayi masa shekaranjiya a aiport banga kome ba yanxu ne nake karewa sansar jikinsa kallo.
, kyau me sunan kyau sai ma ka kalleshi gbdynsa daga samansa zuwa kasansa dagon mutun ne sosai me kyawun sura gashi bashi da kiba dayawa hk bashi da rama jikinsa daidai mgn yayi mana cikin zazzakar muryarsa cikin harshen tsadadden turancinsa ya kuka tsaya alhalin ana gabatar da darasi?
jin sautin muryarsa har yafi komai na tsantsar jikinsa ..
fuskarsa a dan daure yacigaba da mgn kamata yayi ku nemi izinin shigowa baku tsaya ba.
domin baku san irin hasarar da hkn zai jawo muku ba sai kun yi kuskuren rasa darasina . dan hk
kuyi hanzarin shigowa wannan km yazama karo na karshe daza'atsaya min akai yayinda naks bada darasi ya karasa mgnr yana nuna muna cikin aji da hannusa .
nice a farko amman bansa yadda akayi gbdy wadanda suke byna suka rigani shiga ba.dan tunda yasoma mgn komai ya nami kwance min na manta inda nake banda tsalle babu abinda zuta take.
sai da kowa yagama shiga sannan nasoma daga k'afafuna na shiga.nasamu guri kusa da aminiyata ramlat na zauna ina sauke naunauyen ajiyar zuciya.
shi km yacigaba da bada darasi xuwa sanda ya kare ya bada Assigment har zai fita ya dawo yayi shr yana kallon gbdynmu sannan ya sauke kyawawan you akaina yace inda munga assignments din na kawo masa.
sannan ya fita.
ai yana fita hayaniya ce ta kaure acikin ajin kowa na fadar albarkacin bakinsa akansa.
barin ma matan ajin sai cewa suke yau sun ga wanda yaci uwar saleema a kyau.
yayinda wata budurwa itama diyar me kudi ne sosai, dake bayana a zaune naji tana cewa tunda ta daura idanunta akanshi taji takamu da matsanancin sonshi km ko ta wani hali sai tabi ta mallakeshi .
take na juyo gabana na faduwa faduwa wanda har lokacin bansa me sajin hk ba, nace subuhanallah ina me hb yar uwa karkiyi hk kirkice ko ta wani hali ne sai kin mallakeshi ba gara kiyi addua ba idan da alkari km rabonki ne sai ki sameshi cikin sauki. Nafisa tace ba wai zan fita daga muslinci bane akansa amman dole nasa malaimaina su min aiki akansa .
km alokacin na fahimci dayawa daga cikin matan ajinmu sun mato akansa.
ni dai naja bakina nayi shr domin bana jin zan iya bata lokacina akanshi ita kanta Ramlat zancesa ta dinga min tunda ya fita.
tun iya tsawon rayuwata banta ganin mutun me kyawunsa ba ko ke kin taba gani?
tayi min tmbyr tana kallona .
na danyi murmushin takaici tare da girgiza mata kai .
wlh shi kansa yasan yayi bala'i haduwa shiyasa sai wani yauki yake gurin bada darasi km daga zaiyi jijji da kai .
nan ne na katseta ta hanyar cewa bazai yi ba km da al'amun zaiyi saukin kai dai duba da yadda ya bari muka shigo.
hk ne km fa zancenki zaiyi saukin kai da ala'mun km darasinsa zai yi sigari mukayi dry. ahankali nake duba littafina ina na sake zarta matan ajin kusan rabinsu sun nuna maitarsu a filli akanshi.

lokacin da muka tashi makaranta agajeye na isa gida byn na sauke ramlat a gidansu dayake tare muke tafiya gida.
da safe km yayanta idan zashi aiki ya sauketa ,ramlata ba diyar kowa bace amman suna da rufin asiri.
Allah neya hada jinina daita sannan bawata shahararriyar me kyau bace baka ce irin kalar kasar . nagama duk abinda nake a duk sanda na dawo lukul na kan dauko dararrusan da mukayi aranar ina dubawa wanda tun ina primary school, duk sanda na dawo mamma zata sani yin wanka naci abinci the nest thing karatu ne kafin malamin islamiyyarmu yakaraso, to hkn ne yabi jikina. nasoma duddubawa atsanake ina sake fahimarta komai daki daki har sanda nazo kan darasin sabon malamin turancinmu tun dana zurawa litafina ido nakasa daukewa sannan na kasa fahimtar komai fuskarsa kawai ke min gizo da yanayin yadda yake sarrafa harshensa da labbansa .
tsawon lokaci ina zaune narasa meke damun tunani akansa ,hk ina ji ina gani na hakura da karatunsa na rufe littafina batare da na fahimci komai ba.
duka yinin ranar nayi shi cike da tarin tunaninsa maramisaltuwa gbdy na dawo tmkr wata Mara lfy dan har yar kulawar danake bawa hjy babba inda nagama nazarurrukana ta zuwa yi mata massaging din jikinta banje ba ..
a wannan ranar nasoma tsintar kaina cikin damuwa da bugun zuciya.
kokarin na dingayi naganin na kawar dashi da tunaninsa acikin kwalkwaluwata da zuciyata.

tunda wannan sabon malamin turanci yazo wanda ni har lokacin bansa cikakken sunansa ba.
matan makaranta suka haukace tun daga kan nasama damu har zuwa kanmu dana kasa damu. suka shiga binsa masu nuna masa afuska nayi masu nuna masa ajiki nayi hk zalika masu fitowa gaba da gaba su gaya masa nayi .amman shi ko ajikinsa dan ma ko kallo basu isheshi ba,dan babu ruwansa dasu baya shiga harakarsu yana da matukar kamewa da mutunta kanshi .
asali ma baya son abinda zai hadashi da dalibai .
shiyasa yawancin lokuta yake tsayawa tsayin daka ya bata lokacinsa wajen gabatar da darasi ta yadda mutun duk dakikancinsa aji, sai ya fahimcesa .
km sai ya tabbatar da angane yake fita dan bai son ana yi masa layi da yawan zariya a office kmr yadda yaga wasu daliban nayiwa malamai. wannan halin nasa yasa dayawa daga cikin dalibai ke ganin girman kansa .

ahankali nake daga kafafuna zuwa hanyar office dinsa zan kai masa assignment din dayabamu akaro na uku amman bana zuwa kai masa kmr yadda ya bukata ,sai dai na tura masa ramlat .
kmr ma yau ita din na tura da farko ya dawo daita akan ta kawo min dasu na kawo da kaina ,wanda daman kusan duk lokacin da wani malami yabamu assingment ko test mukayi nice ke kaiwa. wanda a farko ilimina ne yasanya hk .
kaina tsaye na tunkari office dinsa dauke da tarin takardu ahannuna sai dai zuciyata cike take da matsananci gabana na faduwa.
office na biyar ne kmr yadda aka kwatantamin daga hannun dama wanda daga saman jikin kofar office kadan naga an rubuta da bakin rubutu km da manya harafai *prof taufeek abubakar tafeeda gulunbe* wannan ne lokacin da nasan completel name dinsa ,kaina tsaye na kwankwasa kofar office din. tsawon minti goma ina tsaye sannan akabani umarnin shigowa .
ina shiga nayi sallama tare da gaishe shi a ladabce amman yaki amsawa sannan yaki dagowa yacigaba da aikin dana iske shi yanayi.
dan hk jikina asanyaye nasake yunkurin gaisheshi muryarta na craking .
numfashi ya sauke kana ya dan motsa bakinsa ya amsa kansa na duke still yana rubuce rubuce. nace sir ga takard... tun bankarasa ba ya katseni da hannusa yayi min nuni dana ajiye a saman wasu takardu dake kan table din tare da niyyar juyawa na fice daga cikin office din. yace dawo nan cak na tsaya tare da kiran wayyo..hhhly Allah cikin harshen faransanci na juyo ahankali zuwa lokacin har ya mike daga inda yake ya nufi fridge idanuna suka sauka akanshi sanye yake cikin shigarsa ta kullun suit sai dai wannan karon me launi ash colour ce da dan siririn medical glass manne a idanunsa.
ruwa ya dauka ya tsiyaya a glass cup ya kai bakinsa ya dan kurba ya ajiye tare da kulle garon ruwan ya mayar ya sake juyowa gareni amadadin ya koma mazauninsa sai naga ya jingina jikinsa da jikin makeken table din office din ya harde hannayensa duka a kirji idanuna akaina yana kare min kallo tsab. kasa tsayuwa nayi agurin sbd yadda kafafuna Suka soma sagewa nayi saurin durkusawa kasa kasamakon rawar da suka somayi muddin banyi hkn ba ina iya zubewa ta karfin tsiya.kyawawan idanunsa har lokacin suna kaina ni din ma dagowa nayi ahankali na daura idanuna akansa fuskar nan babu wani annuri kirki ha'a! ya km kikayi kasa..? nayi saurin sauke idanuna kasa km sai lokacin naji wata matsananciyar kunyarsa takamani .
dan hk banko sake yunkurin dagowa na kallesa ba.
na furta hkn naga yafimin alkhari ne.. ya share mgnta ya wuce siregth to the point dinsa meyasa duk lokacin dana baki umarni kawo min takardunku kike aiko min wata me bakar fuska da ko kyau gani bata dashi ..?
yayi mgnr tsakaninsa da Allah km nasan iya gskyrsa

Chapters

Related Ebooks
19, September 2025
Aisha Auwal

Wow

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login