Showing 27001 words to 30000 words out of 420383 words

Chapter 10 - SAI KA AURENI DOLE BY AYSHA A BAGUDU.txt

Ajiyar zuciya da sauri ya fita waje ya nemo jamar unguwar suka taimaka masa suka nufi hospital da take aiki .
take suka karbeta akashiga bata taimakon gaugawa atakaice sai da bolaji tayi kwana da kwana sannan tasamu kanta Wanda sai lokacin Zeey ta sameta awaya take bj Ta zayyanewa Zeey da abinda ya faru byn tafiyarta da irin dukan mutuwar da akil yayi mata kawo har yanzu da take kan gadon asibiti tana jiyar karayarta. Zeey tayi tai bata hakuri ai dabanci ke damunshi Amman dan girman Allah kiyi hakuri Ki dauka wannan kaskancin dayayi miki Nice nayi miki...karki damu ore kedai kiyi kokarin rabuwa da gayen nan domin zai iya kashe mutun har lahira.. Ki daina bata bakinki wallahi tuni na yanke rabuwa dashi ke akanshi tun randa naxo gidanku ban sake fita koina ba . common school bana zuwa yanzu .
zan so nazo na duba jikinki Amman ina jin tsoro fita wlh .
gsky wannan shedanin gayen abin tsoro ne.. KarKi damu kiyi zamanki Duk runtse ana mugun Tare ore nasan ke ba mutun ce me hk ba.
na dai suka cigaba da tautaunawa akan halin akil da shi kanshi akil din Karon kanshi kafin daga baya suka Yi sallama..

Wasa Wasa Zeey ta daina fita konan da can sbd tsoron akil hatta karatunta ta jingine. A wata Safiyya tana part din AK tana yi masa gyaran dakinsa daya sakata.
kawai taga shigowar mutun babu sallama sai tsayuwarsa bisa kanta taji... Kamshi turarensa Ta mike A zabure tare da yin wurgi da Moping stick din hannuta tana ware idanu sakamakon mutumin da take kallo tsaye agabanta fuskarsa a hade tmkr wanda yarasa kowa nashi dake Doron duniya.
tmkr ta fashe da kuka sbd ritsata da yayi.
gabadaya tsoro ne ke yawo a dukkanin ilahirin jikinta.
ta tsura masa ido cike da tsoro, kallon kanshi yayi sannan ya kalleta yana murmushin mugunta tare da jin dadin ganinta ahalin dayake ciki daman sbd ita yazo gidan gashi km yataki sa'ar riskarta special.
tun tuni yake neman duk hanyar da zai bi Domin Saduwa daita Amman gabadaya Ta kulle hanyar haduwarsu dashi. ahankali yasoma takowa yana motsawa zuwa inda take tsaye .
afirgice tasoma ja da baya kana idanunta nakan kofar shigowa.na kokarin hade kirjinsu guri daya. muryarta cike da tsoro tadakar dashi karka kuskura akil....karka kuskura kakaraso gareni, kafita hanyata bana bukatarka arayuwata .....
sai km akayi sa'a ni inda bukatarki atawa rayuwar km dolenki kibi tsarina ko duniya tasan halin damuke ciki .
wallahi Duk da kin zubar min da cikina bashi zai raba tsakaninmu Ba.
zamu cigaba da Lasar zumar juna... Yakarasa fadar hk yana fixgota jikinsa ya rungumeta tsam yana lasar lips dinsa.
a matukar tsorace Ta dago Jikinta na rawa zuciyarta na matsanancin bugawa idanunta na kokarin fitar da ruwan hawaye muryarta na shaking tace akil ka sakeni am telling you kafita hanyata ko dole sai sai.... Takasa karasa mgnrta .
Ki karasa Man yana me matseta gam ajikinsa yana kainawa koina na jikinta kiss tare da cewa sohuwar tantiriya karuwar gida yau anan zan ciki inga takarewar rashin kunya. sannan na nuna miki akil tantire ne... domin marabarki da karuwan waje su suna zaman kansu Ta hanyar kama longing Amman bakida bambamci dasu. Wato kina jin tsoron wani yaji abinda zaki fada ko ganiki tare Dani ?
kisani ko duniyar nan gabadaya gatanki ne babu Wanda ya isa yarabani dake matsawar bani ne da kaina nagadama barinki ba ..balle Wanda kike jin tsoron yaganmu tare shi kanshi idan yaganmu hk zai ji dadi .
ya sake matso daita sosai har suna jin numfaahin juna tkmr ta fashe da kuka hk ta dinga ji sbd haushinsa da takaicinsa murmushin mugunta akil ya sake Yi mata yana tattaba jikinta tare da cewa I will make sure I deal with you to give you a lot of punishment an I will keep waiting for ur long life to enjoy each other yacigaba da Shafar jikinta yana hura mata iskar bakinsa .
Tayi saurin kawar da fuskarta gefe tana buge masa hannu you are mad akil dakayi wannan banzan tunani zan yi kokarin sanar da yayana komai nasan zai min uxiri sannan Zai fahimceni takarasa fadar hk tana kokarin juyawa. da iyakacin karfinsa ya in gizata kan bed din AK dayasha gyara yana cewa fine dear abinda nike so Kennan kisanar masa yau adakinsa akil zai sake kafa tarihi km akan gadonsa .
tsinane tantiri kare dan shegiya na rokeka karkayi wani abu dani anan, karkasa yayana yaga abinda bazan so yagani ba .stop this nonsense Banason jin wannan gulmar dakike fada I have oready kwno's abinda kike nufi kina son wancan Dan iskan ba...? Shiyasa bakison yaganki tare dani well AI tunda ya dawo ya diri akasar nan nasan da hk km abinda baki sani ba shima bazai taba aurenki ba .
sai dai ki zauna matsayin karuwata babu aure .
km ni zan tabbar miki dana yi nawa aure a gabanki idanunki shashar yarinya kawai.
wlh nafi karfinka akil nima sautsayi ne ya kai ni hada hulda da kai dabba .
Amman wallahi ko zan mutu ko sama da kasa zasu hade bazaka km cin gabala akaina ba ka fita hanyata akil...... Kabarni nacigaba rayuwata akil....
ka fita harkata ko dole ne sai wani mu'amula ya sake shiga atsakaninmu live me alone... Ya daura kafarsa daya a kan gefen gadon.
ta yaya Zeey?
I said ta yaya zan fita harkark Zeey kina son idan naganki kar na miki mgn ko me ta ?
yes of course abinda nike da bukata Kennan daga gareka kama nuna kmr bakataba sanina ba. you are foooooooooool Zeey baki km isa ba small bitch banza kawai. ya karasa fada hk yana ware hannuwansa duka ..is not scared akan komai.
ta Mike zaune da sauri tana kallon ido cikin idonsa da kallon kofar dakin sbd jin tsoron shigowar AK ya taddasu hk.
, ranta abace tace kaine Katon kungurimin karuwan nmj LA'anan ne tabbabe Mara tausayi kaima sai an yiwa ya'yanka yadda kamin.
ka cucuni kaci amanata ka lalata min rayuwa yanzu km kana neman sakani cikin tsaka May wuya menayi maka akil danayi desire din hk daga gareka....?hawaye suka shiga Bin kuncinta tasa bayan hannuta Tayi saurin dauke hawayen.

OK baka kaina danayi kana amfana Dani shine laifina?

katseta yayi Ta hanyar daga mata hannu alamun tayi masa shr yasoma sunce belt Dinsa tare da bude bakinsa zai Yi mgn keennan yajiyo motsin takun tafiya........




Mmn sudais ce
: 💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH


*qala rasulillahi sallallahu alaihi wasallam:*thalibul ilmi fariydatun*

*Allah's messengers (s. a. w) said seeking knowledge is compulsory*




Page 8


Runtse idanunshi akil yayi gam, yana jin mugu mugun radadin kusancin dake tsakanin AK da Zeey arayuwa .
Yana tsaye yana jin yadda zuciyarsa ke masa tafarfasa tkmr zata tarwatse akan Zeey .
yaso ne xuwa yanzu tuni yagama waketa son ranshi Akan bed din AK kmr yadda yayi niyya tun farkon shigowarsa dakin. gashi nan ya tsaya shirmensa na banza da wofi har yakai ga rusawa kanshi budget ...shit ya furta a matukar fusace kana ya ja mugun tsaki, sannan ya soma kokari meida belt din kugunsa dayasoMA suncewa yana ja da baya da baya har ya kai ga bangon dakin ya jingina yana jifan Zeey din da wani matsayacin kallo me nuni da zasu km hadewa ne nan gaba.

har yakarasa jingina jikinsa da bangon dakin sosai bai dauke idanunshi akanta ba kallonta yake ,yana cizon lips dinsa tare da tsinewa kowaye wannan wanda yadakatar dashi daga niyyarsa km yaso ko AK ne yashigo yasameshi akanta yana sex daita yaga karyar rashin mutunci da karuwanci irin Nata.



Sannan yasan matsawar AK yaganewa idanunshi wannan ta'asar dake tsakaninsu ba zai km sauraranta da amincewa daita arayuwarsa ,koda kuwa da sunan Wasa ne sbd idan akwai abinda yasan AK ya tsana arayuwarsa yana bayan zina muraranta. Ballantana da kwanrsa ta jini wacce suka SHAKU iya shakuwa daita km yake mugu mugun sonta fiyye da sister dinsa wacce suka fito ciki daya.

Km yasan hakan zai Yi mugu mugun batawa Zeey suna da record agurinsa wanda zai sa bazai sake amincewa daita ba bazai kara ganinta da wata kima ko daraja ba a idanunshi .

daidai lokacin da akil yake tsaye yake wannan tunanin AK ya murda handily din kofar shigowa dakin tare da sanyo kanshi da ilahiri gangar jikinsa gabadaya ,
Tsai idanunshi ya soma sauka akan Zeey wacce ta bawa kofar shigowar dakin baya tana kokarin sake lailaye shimafidar gadon sbd har ya Dan Yi secuzing.
" wasu zafafan hawaye masu dumi suka shiga tsiyayo mata.
idanu kawai AK yabi akil da dashi Wanda acikin Dan wannan lokacin har yaciro wayarsa yana buga game hankalinsa kwance tmkr babu wata damuwa ko matsala atare dashi ...

AK ya tsaya jimmmm yana masa kallon tsab tare da naxarinsa sosai sbd zuciyarsa datayi masa wani iri tare da zarginsa.
kana ya bude bakinsa da kyar muryasa a sanyaye yace yaushe kashigo gidan ne?
Murya a dake shima akil yabashi amsa da yanzu.....
" To ya kaja kayi tsaye anan ka zauna Man ?

am OK here ya fada atakaice yanacigaba da tsayuwarsa da lallasa wayarsa sai dai gabadaya hankalinsa na kan Zeey wacce take rukube cike da matsananci fargaban abinda zai biyo baya. Numfashi akil ya furzar yana tmkr ya fizgo Zeey gareshi yasoma tumumusheta agaban AK.
Ahankali AK yakaraso inda Zeey take tsaye byn ta goge hawayen fuskarta ,Amman Duk da hk kallo daya zaka mata KA tantace yanayinta Sannan kasan tana cikin tsaka me wuya da matsanancin tashin hankali .
Ya tsura mata mayatattun idanunsa yana mata wani irin kallo me cike da tarin tmbayoyi iri iri.
sosai yake kallonta yakasa dauke idanunshi akanta ahankali ya kai hannuwansa duka yakamo nata cikin nasa ya zaunar daita gefen gado shi km ya janyo wata karamar stood ya zauna akai , suna facing din juna naunauyen ajiyar zuciya ta sauke da karfi zuciyarta ta harbawa daf daf....
muryarsa cike da rauni da tausawaya yace.
my Zeey.... meke damunki har da kikeyin hasarar hawayenki hk?


Idan wani abu ke damunki tell me please I will know what to do?

Banason ganinki cikin damuwa irin wannan wanda har zai kaiki ga zubda hawaye..
Muryarta a raunane tace babu komai fa .km ba kuka nayi ba, lokacin da nike kakkabe maka dakin ne wani abu ya fada min cikin ido takarasa mgnr hawayen dake boye cikin kwarnin idanunta suka sake ciciko suna shirin zubowa tayi saurin meidasu.
Tana me tsunkuyar da kanta.
Yayinda zuciyar akil kadan yarage bata buga ba tsabar haushi da takaicin iri kusancin AK da Zeey zaune guri daya har gwiwowinsu na tokare da juna.... tsaki yaja acikin zuciyarsa yana aiyana irin rashin mutuncin da zai shukawa Zeey......
cike da sanyin jiki AK ya dago habarta da hannushi daya yana kallon cikin idanunta sosai ,masu cike da ruwan hawaye .
Wannan abubuwan danike hangowa cikin idanunki ya wuce ace abune kawai ya fada cikinsu, wannan abubuwan sunfi min kama da tarin damuwa da firgice Mara misaltuwa me shirin kashe zuciya da ruhi dan hk ina gaugauta umartaki da kisanar min da damuwarki sister nah ni km nayi miki awkwari ,zanyi iya kiokarina naga na magance miki ita da yarda Allah.
On expected suka ji tsakin akil dake tsaye still rike da wayarsa yana danne dannensa .
AK ya juyo a Dan sikwane yana karewa yanayinsa kallo.
yayinda hkn yabawa Zeey damar duba sakon daya shigowa wayarta yanzu tana duba taga

_Ki sanar masa abinda ke damunki Man tunda yadamu yana son yasan damuwarki km har yana ikirarin zai iya mangace miki damuwarki ,Amman ina son kisan wani abu idan har zai iya magance miki kowace irin matsala ce banda Ta akil ,akil tantiri ne wanda babu me iya maganinsa ko ganin bayansa sai Allah ,kin sanar masa koni nasar masa . Dan ni wallahi yanzu idan baki sanar masa da abinda ke tsakaninmu ba ni zan sanar masa da komai tun right from beinging stupid bitch kawai_

AK ya juyo gareta ahankali byn yagama kallon Akil batare da kowanensu yacewa dan'uwansa komai ba.. kinyi shr sister kinki cewa Dani komai alhalin ni ina hango tarin Damuwa da firgici atare dake please tell me now yakarasa mgnr muryasa a shagwabe yana Karyar mata da kai .
Sannan ya kai hannu zai amshi wayar hannuta tayi saurin fita daga cikin inbox zuciyarta na wani irin mahaukacin bugawa.
Sautin muryarsa ta sake ji ta doki dodon kunneta atsanake .ko akwai Wanda ke son takura miki ne har yasa kike kokarin rasa walwalarki? yayi mata tmbyr batare da yayi shayin komai ba.
wannan yanayi naki har ni yana kokarin ya shafa kusan Narasa 70💯 na kulawar da kike bani.
Dan hk tell who is disturbing your life. ?
ko dan gidan uban waye zan miki maganinsa matsawar yana cikin wannan kasartamu.. hawayen Data boye suka samu nasarar zubowa bisa kuncinta sbd jin dadin kalmarsa gareta,ko babu komai furucinsa ya sanyaya ruhinta har da sanadin dawo da kuzarin datarasa dazu sanda akil ke neman cin zarafinta
hakika mgnrsa tayi mata dadi sosai km ta Sanyaya mata zuciya da ruhinta da komai nata sannan ya tabomata inda ke mata kyaikyi a kirjinta..
ta lumshe idanunta tana cewa tkns yayana farincikina hasken idaniyana burin zuciyarta.damuwa dakake son me tsanani ce amman meyasa kadamu da son sanin damuwata sosai irin hk?
Sbd I really care about you Zeey ina sonki sosai amatsayinki na sister dina.
Km ina son farinciki fiyye da komai fiyye da tunaninki. bana son ganinki cikin duhu da damuwa , mu din mafi kusancin yan'uwan junane .
Kinga yakamata mudinga kula da farincikin junanmu.
Zeey nasan da nike cikin halin damuwa irin wanda kike ciki, nasan sai inda karfinki ya kare I know you and trust you with all my heart.... Dan hk na hadaki da girman Allah ki daure Ki fada min gskiyar abinda ke taba zuciyarki karki min karya. domin bana jin dadin yadda nake ganinki cikin yan kwanakin...... .
A shirya nike da nayi maganin duk wani tantirin dake son damunki da hana zuciyarki sukuni.... .


Da sauri ta dago idanunta, sukayi ido biyu da akil atake taji wata muguwar faduwar gaba from know where Ta caki kirjinta wata uwar harara ya watsamata Wanda yasa
Take km zuciyarta tashiga harbawa da sauri da sauri Wanda a iya tsakaninta da AK yana iya jiyo sautin bugun zuciyarta. hankalinta yayi mugu mugun tashi ganin yadda idanun akil sukayi jawur dasu kmr Wanda aka watsawa garwashin wuta cikinsu.
fuskarnan tashi adaure tamau babu wata alamun Wasa acikinta GA jijiyoyin kasa nan sun tashi rada'u da alamun ransa ya kai kolowar tashi.
daga inda take zaune take karanta yanayinsa da karanta yanayin dayake ciki .
tasan shi, tasan ko shi wanene. Tasan halinsa kmr yunwar cikinta tasan yadda yake Yi idan ranshi yabaci.
tasan a wannan tsayuwar da yayi zai iya yin komai.
Ita kuwa bata shiryawa kanta ganin wannan tashin hankalin ba.
Zuciyarta bazata iya daukar wannan nauyin dayafi dutsen dala girma da mamaye gurbin yancin wasu.
Tanason sanar da AK komai dake tsakaninta da akil yanzu kafin yaji komaI daga bakin tantiri
Amman tafi son ko zata sanar masa da komai yakasance daga ita sai shi ne ,domin tasan zai fi fahimtarta sannan tagama tsarawa kanta irin karyar da zata shirya masa akan damuwarta da akil.

Bangaren akil kuwa Lura da yayi sosai akwai wani sirri dake boye da zuciyar AK akan Zeey din yasa shi sake ja tsaki afili yana daga tsaye tabbas akwai wani abu aboye acikin zuciyar AK Wanda ya dangaci Zeey byn zumuncin dake tsakaninsu.....idan takasance hk ne she kuwa akwai katuwar matsala me girma da zata addabi kowa.

Take abubuwa masu yawa suka shiga Zariya acikin zuciyarsa da tunaninsa tare da kitsimawa zuciyarsa tunani iri iri akan A K..
Tabbas ma babu tantama akwai komai .dayake tunani
Km yasan hkn ba komai zai jawo ba sai maseeefa me girma mara iyaka.
km komai zai iya faru Dan ba zai taba bar masa Zeey suyi rayuwar farinciki ba. zai iya yin komai akan wannan muguwar shakuwar dake tsakaninsu koma yasa wuka ya yanke kit..... Kowa ya huta .
AK ya sake juyowa da nufin kai dubansa ga Akil km yayi masa mgn akan wannan tsayuwar dayayi musu aka yana tsaki why not ya tafi kawai abinsa yabasu guri.
Amman Zeey tayi saurin janyo da fuskarsa garesa tana sanya kwayar idanunta cikin nashi tare da kashe masa su ta Hanyar kawar da hankalinsa akan akil. Sbd tasan
Shima ba kanwar lasa bane zai iya haukacewa musu yanzu .
domin Duk yadda akil yakai da zafin rai hade da jin kanshi AK yafishi zafin kai da tantiranci sai dai shi yasan yadda yake yin nasa cike wayewa ba kmr akil ba.
tsadadden murmushinta ta sakar masa tana rausayar da kai tare da cewa yayana na kaina farincikina duniyata ....ni nasan banida yayan banza.. Yayana yakasance mutun ne me mutunci da hankali da natsuwa da kamala wanda samun irinsu keda wuya acikin duniyar tamu...
Ka kasance mutumin kirki me damuwa da damuwar yan'uwansa ba kmr wasu tantirai ba.
Ka kasance kana aikata abinda masu hankali da natsuwa suke sabanin wasu masu aikata abubuwa tmkr irin na dabbobi karnuka tabbabu jahi........

Wata uwar razananniyar tsawa akil ya buga mata tare da cewa silent here enough is enough yana nunata da Dan yatsan hanunshi sannan gabadaya ilahiri jikinsa kirma yake...... Muryasa tasoma fita cike da IN... Inna ke ke... Ko sai .. yayi shr ya dubanta tare da dunkule hannushi ya naushi iska yana me juya a fusace fuuuuuuu ya bude kofar ya fice yana bugo kofar da wani irin matsiyacin karfi garammmmmm kakeji har sai da Ak yayi saurin sakin hannuwan Zeey sanya hannuwansa duka ya toshe kunnuwansa yana kallon

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login