Showing 78001 words to 81000 words out of 420383 words
Chapter 27 - SAI KA AURENI DOLE BY AYSHA A BAGUDU.txt
da yadda take kokarin ganin ya kusanceta.. Romancing junansu suka cigaba Yi tmkr mayu...
Tun daga wannan lokacin ya kasance kullun Daren duniya sai AK yakira Zeey sunyi waya daita wata rana su kwana Suna waya da junansu wata rana su takaita shima dalilin yanayin karatunta.. Yayinda onye ta kawo idanunta ta saka musu suna shan bidirinsu kmr yau ma tana zaune akan kujerar one star hannuta rike da waya chatting take da kawayenta. yakira wayar Wace bata san takamaiman meye matasayinta gareshi ba sister ko akasin hk Amman tafi zargin dai budurwarsa ce yake wayar .
sosai take fahimtar hirar tasu kasancewar da yaren Hausa suke ,km tana jin komai da suke mgn akai hankalinta bai tashi ba sai dataji sautin muryar yarinyar tana mgn akan zance aure.. Yayinda shi km yake tabbatar mata da yuwar auren nasu da Zarar takamala da karatunta, Zeey bazan so yanke miki karatu ba nima na yanke nawa Nafi son koda zamuyi aure yakasance mun kammala da karatun mu gabadaya sai dai ki sani ko kingama karatu bazan taba yarda da zance aiki ba, hb yaya dan me, zaka hanani amfanar da karatuna.... ?
Tayi mgnr muryarta ashagwabe. Ra'ayina kenan the only Idan har zanbarki fita aiki na tabbata shash.razananniyar tsawar da onye ta saki ne yasashi katse zancensa batare daya karasa mgnrsa Wanda hatta Zeey sai dataji wannan sound dinta .
da yatsan hannuta onye tashiga nuna shi jikinta na rawa kar ...kar ..kar har zata yi mgn ko me ta tuna sai km ta fasa ta juya fuuuuuu afusace tashge daki zariya tashiyi Adakin takai gauro Ta kai Mai kenan zarginta ya tabbata gaskiya ne soyayya yake da wata ba ita ba, ai kuwa idan hk tasance akwai katuwar matsala babba Dan hakika kowace wannan yarinyar daKe kokarrin janye hankalin AK daga gareta ta saiwa kanta mutuwa da hannuta ... Mutuwar wulakanci zatayi takarasa mgnrta tana daga Sautin muryarta ..byn tafiyarta Zeey ke tmbyrsa karar meye hk taji .
rasa me zaice mata yayi idanunshi suka sauka akan tv kawai yaji bakinsa yace acikin TV ne Duk da zuciyarta bata amince da hkn ba Amman ta share suka cigaba da hirar soyayyarsu inda tace wai my life har yanzu bakashirya dawowa bane?
.my life bani ba hatta Dady Da ammi da yar'auta iman Sun matsu kadawo kasar zucoyoyyimu cike suke da kewarka, murmushi yayi tare da cewa ina kan hanya the only .
kullun kullun hk kakecewa .sorry the only nima cike nake da kewarku most especial Ke Amman so nake na kammala gbdy sai na dawo, taji dadin mgnrsa takarshe.
hk dai abubuwa suka dinga gudana lokaci na tafiya AK yaki dawowa kullun da abinda yake cewa.
hkn yasa Zeey ta sake ziyar gurin boka na kan dutse tare da zayyane masa bukatarta na rashin dawowar AK byn ya sadu daita.
yabata wata katuwar laya yace ta sake samun nmj yasadu daita Ta gogawa layar spam dinsu tasamu gurin da ake girki Ta binne .
daga gurin boka Kai tsaye Wayar akil takira tace su hadu yanzu a royal blue hotel yace jarabbarki Ta motsa kenan?
ai kaine jarabbe wlh, ni dai kazo yanzu ini jiranka OK ganinan zuwa Amman ki shiirya da sanin kwana zakiyi karka damu ko kwanaki nawa kake bukatar mukasance, ashirye nake zan baka lokacina yayi murmushi jita kmr gaske Allah kuwa shikenan ganin zuwa just give me some minit.
Batare da wani bata lokkaci ba akil ya iso lokacin har takama musu daki ,koda yashigo dakin ashhiryenta take, ya tsaya daga bakin kofa yana kallonta batare da yakaraso ba, Da gudu tazo tashige jikiinsa ta rungumeshi tsam tare da hade bakinsu, guri 1 tasoma tsotsa kusan minti goma suna tsaye suna tsotsar bakin juna sannan suka fada kan gado tasoma kokarin rabashii da kayan jikinsa yana shiggarta yaji ya lume yasoma having sex daita Sun murji juna around 1.
a round 2 ne ya dinga zuba sambatu iri iri Ki aure Zainab nima na amince zan aureki yanzu sbd Duk cikin matan da nake muamula dashi nafi jin dadinki ke ko wani kika aura bazan barki kiyi rayuwar jin dadi ba .
zeey ta Dan lumshe idanuta tana jin yadda numfashinta dana akil Ke gauraya Amman ita sam bataji zata iya rusa wahalarta ta aureshhi tarasa AK.
Ita dai ya cita sosai taji dadi bawani shirmensa ba, Dan hk tasanya ta rike kugunsa gam tana sake turo masa kasanta da kyau, bakinta Cikin kunnesa ka daina kawo wannan zance tsakaninmu Kari gada Kabari wannan damar ta wuce gareka ,lokacin dana so ka aureni ki kayi yanzu km akwai wanda zuciyata ke azababben so....da karfi ya zunguurra MAta joystic dinsa kasanta sbd takaiici abinda tace .
ta Saki kara me Sauti wayyohhly akiil........ Cikin murya me cike da kasala yasoma mgn ni nasan kowa kike so baya sonki Zeey sai dai kasancewarki mace kina da raunin zuciya yasa kika kamu da sonshi sakamakon yadda yake nuna miki tsantsar kulawa da soyayya ,a fusacce tace dagani pls Dan ta fahiimcci inda ,zance sa ya dosa, sbd na fada miki gsky zakice na dagaki yayi mgnr yana me zare joystic dinsa daga kasanta sannan ya koma ya jingine baynsa da bed din daki, wannan zance naka ba gskky bane kawai mlm ka fito kace da Ak Kake wannan bazan surutun naka..Amman ni ina son tabbarta da wani Abu da bakasani ba tabbass ina son shi so kuwa me tsananin Ta yadda bazan iya rayuwa idan babu shi ,shine burin zuciyata muradin raina....... Shiiii yayi saurin katseta Ta hanyar cewa na.....nasani... ba sai Kingaya min kina son shi ba Dan kuwa na sha gaya miki hk , adalilin hango soyayyarsa cikin kwayar idanunki ,abinda baki sani ba bazaki taba samunsa matsayin miji gareki ba domin kuwa AK bai dace da mace irinki ba.
abdulkabir ya tsani ballagar mace yayinda ke kika kasance hk ya tsanani zina yayinda zina yazama abincin ruhinki Ke fajirace fasika munafuka maci amana mayaudariya me fuska biyu yayinda ko daya abdulkabir bai kasance wulakantaccen mutun hk ba, wallahi azim nasan matsawar abdulkabir na cikin haiyacinsa bazai taba auren mace irinki ba.. mtsssss taja tsaki da karfi ranta a matukr bace tace aikin banza kawai mlm Ka tsaya matsayinka na Abokin holewarta bana son shishigi da sa ido Akan lamarina .
da kake wayan nan zantuttukan banza akaina kaine mutun na farko daya lalata min rayuwa kai ne ka meidani hk idan abdulkabir bai aureni ba ubanka munkaila me warin bakin nan dake cikin Kabari Kake son ya fito ya aureni....? Tayi masa tmbyr zuciyarta adake sannan tana takarasa mgn tashigewarta toile tagoga layar cikin spam dinsu dake tsiyayowa akasanta sannan tafito tasoma tasanya kayanta batare da ta sake kallon inda yake ba , ubana ya Maimaita fadar hkn cikin ranshi tabbas Zeey bata da mutuunci ko sanin yakamata lallai tantiiranci ya wuce yadda yake tunani zuciyarsa Ta kasa daukar wannan zarafin da cin mutuncin gareshi hakika shi din me tsananin ganin mutunci da darajar mahaifinsa ne Amman yau gashi a Karon banza wata wulakantacciya ta haibantamasa shi .
zafin zuciya da buguwar zuciya ne suka tasomasa hkn yasa ya diro daga kan gadon batare da yasan yayi hkn ba yasoma takowa yana nufowa inda take tsaye tana karasa sanya hijab dinta ,gabanta ne yashiga dukan uku uku domin tasan akwai abinda yashiyarwa tahowarsa gareta dakewa tayi tare da Jan baya awayance ,yayinda shi km yacigaba tahowa a sukwane ai yana zuwa bai tsaya wata wata ba ya dauketa da wani mahaukacin Mari ta saki razananne kara tana sake ja da baya ya fizgota ya sake yarfa mata wani Marin yana kumfar baki ubana zaki sako cikin mgn Dan bakida mutunci ya km bata wani marin tare da hankadata ya rufeta da duka.. take tashiga ihu tana Ramawa tana zaginsa shege tsinanne watsatse Allah ya isa tsakanina da kai duka yashiga Yi mata Sosai tasoma neman dauki gashi kara TV ya hana ajiyo sautin muryarta sai daya Yi mata duka son ranshi sannan ya shureta, ya saka kayansa yana cewa gobe ma idan kina mgn Ki km sanya sunan ubana ciki yayi fice ya varta kuka tayi sosai wanda daga bisani tashiga toilet ta wanke fuskarta ta fito daga cikin hotel din ta nufi gidansu
dake agege da zumar bunne layaRta.
dan kota nufi gidansu AK duk ties ne babu inda zata haka. Taci sa'ar rashin samun Mama agida hkn yabata damar daga korofot din girkinsu dake girke a tsakargida. ta dauko katuwar adar mahaifinta ta hakar rami me zurfi tasaka layar ta bune tare da meida korofot din MAzauninsa sannan takama gabanta.
Afirgice ammi Ta tari zee kasancewar hango fuakarta a kumbuure datayi ,tashiga tambyta tare da rikota zuwa kan kujera meyasaki, hk, Zainab ? Zeey ta matso hawayen dake makale a idanunta muryarta na rawa tace faduwa nayi akan machine yanzu da zan dawo, kingani ko meya kaiki hawa okada kalli yadda fuskarki Ta sauya Dan girman Allah, kiyi hkr ammi rasa abun hawa nayi shiyasa na hau takarasa mgnr wasu hawayen takaicin akil din na sake zubo mata tare da tsine masa cikin ranta.
ammi Ta rungumota jikina tana rarrashi daga yau karki sake hawa okada Duk wuyar mota kema narasa dalilin dayasa ma ba kya son wale direba na kaiki Duk inda zaki, Duk yawan motocin gidan ace okada kike hawa ,iman ammi ta kwalla mata kira.. Iman dake kitchen ta amsa batare da ta fito ba, kawomin ruwan zafi da towel, to ammi, iman ta fito hannuta rike da Yar karamar roba da towel tana fitowa atsoro ce karaso gurinsa meyasameki aunty Zeey, kasa amsawa Zeey tayi sai ammi ce tasanarwa iman kmr yadda, Zeey din tagayama sosai ammi Ta gasa mata fuskarta har ma da jikinta kulawa sosai tasamu agurin ammi da iman.
tun daga ranar bata sake daga wayar AKil ba.
hk ma bangaren AK ,ko ya kira bata dagawa ko text ya turo bata meida masa da reply daga karshe ma kashe wayar tayi gabadaya ta yadda bazai sameta ba domin tasan hkn ne kawai zai karasawa asirin datayi masa yasamu karfi datasiri afkuwa ajikinsa ...
Mmn sudais ce
ππππππ
SAI KA AURENI DOLE
ππππ
ππππππ
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH
*qala rasulillahi sallallahu alaihi wa sallam tahadau tahabbu*
*Allah's messenger (s. a. w) Said exchange gifts, it enhances affection*
Page 23
Tashi daya hankalin ak ya sake birkicewa akan matsanancin son ganin zeey, natsuwarsa yasoma barin gangar jikinsa ,tare da rashin sanin madafar abinda ke damunsa .
"yarasa meke masa dadi arayuwarsa .
meke damun tunaninsa da kwalkwaluwarsa akanta.
" gabadaya kasar spain tagama fice masa arai ga duk yadda yake mugun kaunar kasar da son zama cikinta kasancewar kasar haihuwarsa ce.
"ta koina ya gilma cikin kasar , zafi kasar yake ji a gabadaya ilahirin jikinsa gashi sauran kwanaki ne yarage masa yasoma zana jarabawarsa na zangon karshe wanda daga shine zai karfi certificate na Digre dinsa na biyu.
"wani irin zafi da radadin zaman garin yakeji tare da jin matsanancin haushin duk wani wanda ke tare dashi ,sosai ya tashi hankalinsa ya kasa zaune ya kasa tsaye , magana daya biyu zakaji yace shi kasar ta fita ranshi ,barinta zaiyi gbdy ya huta ya koma gurin zainab dinsa .
Yasan zai samu dukkan wata natsuwa da kwanciyar hankali dayake bukata fiyye da komai agunta .
onye najin hk ,take hankalinta yayi bala'in tashi sbd zuwa yanzu tasan tsinanniyar yarinyar da ke rusa mata asirinta akansa ce ke zafafa wani shirin ,, and she knows duk asirinta ne ke yamutsa masa tunani da lisafi .
Wunin yau tana zaune akan kujera one site ita kadai ta zabga uban tagumi tana tunanin mafutar hanyar da zatabi gurin rutsa zafaffen asirin zainab akanshi. yashigo gidan a matukar firgice ya wuceta zaune zuwa bedroom dinsa.batare dayace mata komai ...
A firgice ta mike staye Jikinta na rawa tabi bayansa da sauri tana kiran sunansa...
Yayi mata banza bai ko nuna yajiyota ba ballantana ya kai ga tsayawa.
,yasanya kansa kawai yayi cikin dakin ,yana shiga yasoma hargitsa koina a dakin yana duba takardunsa na fita daga kasar spain ....
kusa dashi tazo ta tsaya sosai kmr zata shige masa cikin jikinsa .
bai ji komai a gangar jikinsa ba sbd ahalin yanzu ba itace agabansa ba .
Zeey dinsa kawai yake kwadayi da muradin son daura kwayar idanunshi akanta.
Damuwarsa yadda zai fita ya bar kasar kawai yake, yanzu dayake hargitsa dakin.
Muryarta a matukar raunane kmr zatayi kuka tace honey what are you looking for ..?
Ya sake yi mata banza batare da ya amsa mata ba ,bata damu ba still sbd idan da sabo tarigada tasaba da yanayin halayensa wata rana farinciki wata rana baknciki .
,yacigaba da dube dubensa amman yawam ba takardu babu alamunsu.
kawai yaji wasu hawaye masu zafi da radadi sun shiga tsiyayo masa bisa kuncinsa tsabar takaici da zafin dayake Jin zuciyrsa nayi ..
nashiga uku abinda onyen ta iya furtawa kenan cikin yarenta na iyamuranci tare da daura hannuwanta bisa kanta tana jin jijjiyoyyin jikinta na tsinkewa.
, hankalinta a tashe tace me zangani yau, ak hawaye kake ....?
akan wani dalili zaka dinga zubda hawayenka abanza, ta matso sosai kusa dashi ta riko tafin hannushi cikin nata tana murzawa cike da matsanancin faduwar gaba takira complet name dinsa cikin rawar murya abdul...kabeer meke damunka hk wanda yasa kake hasarar hawayenka akanshi....?sannan km meye shi abinda kake nema ?tayi masa tmbyr ajere tana kallon cikin kwayar idanunshi da suka gama rikedewa zuwa launin ja.
ya runtse mayatattun idanunshi gam yana jin zafin tafuffukan hannunta ajikinsa .
"kokarin zame hannushi yake cikin nata batare daya bata amsar tmbyrta ba, tayi saurin riko yatsunsa guda uku da yayi saura cikin nata pls karkamin hk honey .. kagayamin shi abinda kake nema bakasani ba ko nasan inda yake takarasa mgnr hawaye na wanke mata fuska ,naunauyen ajiyar zuciya ya sauke da karfi tare da bude mayatattun idanunahi ya sauke cikin nata idon ...
take zuciyarta ta bugu da sauri sakamakon ganin yadda yanayinsa ya sauya cikin kankanin lokaci.
muryarsa na rawa yace vizata tabarin kasar nan nake nema ..yayi mgnr in a low voice ..
kasar nan zakabari honey tayi mgnr cike da farinciki ?
kasancewar ita kanta a matse take data bar kasar ,taje ga nata bokan. amman batasan yadda zatayi ba.
dan bata son barinsa shi kadai . tafison kafarta kafarsa zuwa nigeria .
hankali ya girgiza mata kansa ala'mun eh .ok yanzu ka kwantar da hnklinka ka tuna inda ka'ajiye takardun.
" wallahi na kasa tunawa ya fadi mgnr muryasa cike da rudani ..
ok kwantar da hankalinka mu duba atare .
Ahankali suka cigaba da duba koina a dakin .
duk takardar datagani sai ta nuna masa amman yace baita bace.
hk wunin ranar yashige a neman takardun viza sukare Batare da sun gani ba..
Daren ranar ma kusan tsaye suke suna abu guda.
Ya firgice ya haukace duk yabi ya rame sai idanuwa kawai yake zarewa kmr wani zautace zuciyarsa jinta yake tmkr ana buga masa kuduma .
" zariya yashigayi acikin dakin yana zuba sambatu wayyohhh allah yanzu bazanje naga Zainab dina ba ......zainab nake son gani .....wayyohhh zuciyata zata bagu ya dafe daidai saitin Zuciyarsa da duka hannuwansa ... onye sai binsa take tana kokarin kamoshi yana kwacewa .
Take tashiga rarrashinsa tana gayamasa word masu sanyi da sanyaya zuciya yayinda take jin kmr zata bugu kirjinta yayi mata nauyi agabanta ak ke haukan son wata wannan ya nuna mata bokan ita yarinyar yafi nata bokan iya aiki da tasiri ,kai karya ne inji wani side na zuciyarta nima dan bana nigeria ne .zuciyarta ta dan samu natsuwa kadan sbd sanin sunan yarinyar ahalin yanzu tashin farko zata saka bokanta ya haukata mata ita tabi duniya ..ko km ya kashe mata ita gbdy ..
ammi wace ke tsaka da baccinta ta farka a firgice daga mummunar mafarkinta datayi da danta .
Zaune take atsakiyar gadonta tana kallon celling dakinta da fankar dake jujjuyawa ahankali.
addu'oi tashiga karantowa abayyane sannan tashiga tariyo mafarkinta daki daki wai abdulkabeer dinta ke faman falfala gudu acikin wani kungurmin daji wanda babu gida gabanshi babu gida bayansa .
"yayinda wasu mutane masu siffar aljanu ke binsa da wuta a hannunsu suna watsa masa ta koina a sansar
jikinsa ,shi km yana ihu da kururuwar neman dauki .
gumin daya rufeta tashiga gogewa da hannuunta tana cigaba da karanto duk addu'ar datazo bakinta.
mikewa tayi cikin sanyi jiki ta sauko daga kan gadonta takarasa inda wayarta ke jone a charge tasa hannu ta zare wayar tashiga neman layinsa misss cal kusan sama da goma tayi masa kafin daga bisani tasamu ya dauka .
muryarsa a sarke yace hello amminah... ,ajiyar zuciya ta sauke da karfi tana me dafe daidai saitin zuciyarta dataji ya cure guri 1tare da runtse idanunta sai hawaye sharrrrr .....daga kwarnin idanunta da sauri tace abdulkabeer dina.......
na'am amminah ya amsa mata muryarsa a matukar sanyaye .
,lafiya naji muryarki wani iri kmr ma kuka kike ?
Tayi saurin goge hawayen dake tsiyayowa daga idanunta tare da saita muryarta ,kana tace babu komai yarona ba kuka nakeyi ba fatan kana cikin koshin lfy?
..lafiyar nan dai kam da sauki ammina sbd ji nake tmkr nazama tsuntsu na dawo nigeria.
"Tiririn zafi Nakeji asansar jikina gabadaya kasar spain ta gundureni ahalin danake ciki ..wasu sabbin hawaye ne suka shiga gudana a saman kuncinta kenan mafarkinta ya tabbata gasky ne?
Kenan wani mummunar abu ke shirin faruwa da gudan jininta........
Bakada lfy ne da jikinka ke tiririn zafi ..?
Lafiyata lau hk kawai nakekin wannan yanayin atsakankanin wannan lokacin ..
Ta sake goge wasu hawayn har da shesheka kana tace
19, September 2025
Aisha Auwal
Wow