Showing 18001 words to 21000 words out of 420383 words

Chapter 7 - SAI KA AURENI DOLE BY AYSHA A BAGUDU.txt

km wa ni ya aurawa ,Dan bazan taba barinki Ki zauna lafiya agidan mijinki ba matsawar bani kika Aura ba.....
ranta a bace ta tasoma kimtsa inata inata tana kokarin barin dakin a fusace ya fezgota sai bisa kirjinsa Tare da fidda numfashi yana manana mata kis a kumatunta haba my zeey ina zaki gudu kije?
Da wasa fa nike miki.
duk maganar dana fada karya ce, kiyi hkr zance ya wuce nima tunda yanzu zuciyarki bata gareni takomawa wani na.
babu abinda zanyi dole nabarki kiyi abinda kike so Amman kinsa bazan taba iya rabuwa dake ba?
Kema km nasan hk ni kadai ne zan iya da jarabarki ...
tayi masa banza taki cewa dashi komai sbd Duk cikin magangunansa babu wanda ya sanyaya ranta atakaice ma Duk shirme ta dauke su.

Yaciga yanzu zan san abinyi akan cikin jikinki ni in banda ke wlh barin cikin nan zamuyi ke haifa min Amman babu komai za'a san yadda za'a Yi dashi yakarasa fadar hk yana shafa sansar jikinta domin rebatarta zuwa tafkin alfasha.
ganin hk yasa tasoma yunkurin raba kanta dashi .
Amman ya matseta gam yana tsarata da zantuttukansa marasa ma'ana da kangado wai a zuwan rarrashinta yake.
sannu ahankali tun maganarsa batashiga cikin kunnuwanta har suka soma Tafsiri domin har yasoma rabata da kayan jikinta yana romancing kmr wani tsohon mayye bata fargaba sai daya rabata da komai na jikinta sannan ta ankare tasoma zuba masa maseefa.

akil baka da imani.. bakada tausayi cikin wannan Yanayin da nike ciki har kana da kwarin gwiwar yin wani abu Dani...... why not Zeey abinda bai faru ba shi ake gudu wanda oready yarigada ya faru km shikennan Kibarmu kawai muyi , muji dadinmu sai aji dadin yin flowshing dinsa gabadaya ke kanki damuwar dake tattare dake zata ragu.

wlh aa akil.......
it can't be possible akil bazan iya yin komai ba ahalin da nike ciki zuciyarta cike take fal da tarin damuwa da nadama mara i.... ya janyota Jikinsa da iyakacin karfinsa ya matseta gam yana kokarin hade bakinsu guri daya tun kafin takarasa maganarta tsotsar bakinta yake yana Shafar jikinta.
take ta fezge da kyar tana sauke naunauyen ajiyar zuciya da numfashi at the same time tace anya kuwa akil akwai digon imani acikin zuciyarka ?
ya girgiza mata kanshi alamun babu yana sake janyota jikinsa .
wlh wlh bantaba danasani haduwata da kai ba irin yau kai Kareni akil km dabba maci amana wanda bai san hakkin Dan Adam ba.
da fari kazo min da tsigar aurena zakayi na amince da kai ka cutardani ka yaudareni ka hainceni... kadinga kwana dani tsawon shekaru batare da kacika alkwarin aurenmu da kai ba .
yanzu km kana son shigomin da wani sabon salon yaudara, wacce hankali bazata iya dauka ba balle zuciya.......... zuciyarsa a matukar harzuke yashiga nuna kirjinsa da yatsan hannushi ni ne kare Dabba maci amana muryarta a fusace tace yes I said it idan akwai abinda yafi wannan ma zan kiraka dashi useles kawai....
kmr mayinwancin zaki ya fezgo ya makata bisa gado yau Kuwa zakiga aikin dabbanci dana karnukanci irina nawa.............
Yau zaki gane kurenki agurina.... ....yau zakisan kin kira da yawan sunan......zeey yau zanganar dake kurenki na furta min Duk mgnr datazo bakinki....
ta zabura zata mike yasanya kafarsa ya danne kafafunta.
yana kokarin cire boxes din jikinsa dayayi saura ajikinsa ta sake yunkurawa daidai ya Kai boxes dinsa zuwa gwiwarsa.
hk yabarshi batare da karasa cirewa ba.
ya Farmata kukuwa suka shigayi atsakaninsu tana cewa bataso ya kyaleta tare da auna masa zagi iri iri Amman ina karfinsu ba daya ba hk tana ji tana gani ya danneta da iyakacin karfinsa.... yasoma having sex daita tun tana bijirewa har Ta hakura ta sadsukar kanta gareshi domin bakaramin nuna mata karfi yayi ba .
da mugunta haka yayita sex daita tmkr wani dabba .
juyata kawai yake yadda ranshi ke so yayinda ita km sai aikin binshi da ido take tunda take arayuwarta bata taba jin rashin dadin sex ba kmr irin na yau .
duk da kasancewarta me tsananin bukatar da bukatar da namiji Amman yau komai ya tsire mata.
domin amadadin taji dadi wani azabben zafi ta dinga ji akasanta sbd yadda ya dinga yi mata gabadaya yacire imani acikin zuciyarsa ya dinga sassakarta.
aiko iya azaba tasha agurinsa.
sosai yacigaba sbd sonshi na ganar daita kurenta nakiransa Kare dabba mara Imani datayi shi kansa yasan yadda yayi mata bama shi ba ko wani bazata Yi kokarin kiransa da Kare dabba ba.
sai daya tabbatar da ya galaibaitar daita sosai numfashi ma da kyar take fitarwa sannan ya barta km yashige toilet yabarta nan kwance. Tana numfashi.


har ya fito tana nan kwance tana numfashin walaha da Yi masa Allah ya isa baadadi.
yazo ya tsaya bisa kanta.. Ki tashi kije kiyi wanka Na saukeki.
idan km baki da bukata baki tashi fine ni na wuce abina.
dole tasa ta mike da kyar ba dan taso ba dan idan tabari ya tafi yabarta anan bazata iya fidda kanta daga cikin hotel din ba.
tashge toilet tanadingishi da ware kafafunta shi km yana tsaye yana dubanta hannuwansa rike da jeans dinsa zai saka.

Koda Ta fito yaga ma shirinsa tsab ita kawai yake jira ta goge jikinta tana jin mararta wani irin murda mata da karfi Ta dafe matarta tana cizon lips yana kallonta har ta gama yatsine yatsinenta bai ce mata komai ba dan wani irin takaicinta yake ji da haushinta .
Ta sanya kayanta tare da ce masa tagama .
wannan Karo ba manne suke da juna ba kmr yadda suka shigo da farko .

kai tsaye inda yayi parking din motarsa suka nufa, motar ma ita Ta bude da kanta tashiga bai tsaya wani sauraronta ba ya tadda mota babu wanda ya tankawa danuwansa. Muryarsa a dake yace ina kika nufa?... Itama adake tace gra bai sake cewa daita komai ba. Ta bayan gidansu AK yabiyo daita a zuwan idan ya sauketa sai Ta zagaya Ta dayan street din..

Can nesa kadan da gidan su AK yayi parking yana jiran Ta fita ya ja motarsa sbd ko kashe motar baiyi ba.
taki fitowa tana kallonsa bakinta cike da son yin mgn Amman Data daura idanunta akanshi sai dataji gabanta ya fadi sbd ganin yadda yayi da fuskarshi tmkr Wanda aka aikowa da sakon mutuwa .muryarta na rawa tace zance zubar da cikin fa?
oh haka ne fa yakamata kinsa yadda za'a Yi da zance zubar da ciki .... karki damu abar shi cikin kawai sbd ni ina son abina km duk abinda yasamu cikina wlh cotu ce zata rabamu dake.
Dan hk ki sauka please ina da abin Yi.
wlh baka isa ba akil akan na haifi cikinka dake jikina gara narasa rayuwata .
ya dage mata duka kafadunsa kana yace well ashe Kuwa mutuwarki ta kusa Kennan.... domin wallahi wallahi rantsuwa nawa kikaji nayi Zeey tayi tsuro tsuro tana kallonsa takasa mgn zuciyarta fal cike da matsanancin tsoron abinda zai ce. bazan taba zubar da cikin jikinki ba ina son asakamu acikin list din wayanda suka kafa tarihin haihuwar ya'yan zina.
Amman kuwa akil kacika wawa dakiki km tantiri Mara mutunci da rashin jin tsoron Allah.
km Inshaallahu baza'a taba kafa wannan banzan tarihin tsiyar Dani ba.

, za'ayi......... baza'ayi ba sai kin haifi min cikin jikinki bazan taba haifa shege ba .
tsinanne la'ananne banza.
baka bata gamawa da Duniya lafiya ba mutuwar kasko zakayi daga nan xuwa hanyarka ta komawa gidanku .
in allah ya yarda labarin mutuwarka ce zatazomin domin barin irinku a doron Kasa maseeface.

irinki km fa?
ai kema babbar maseeface a doron kasa GA km iyayenki Dan nasan da sun san irinki zasu haifa kina bin maza da tun kafin kizo duniya sun kasheki sun huta gaki nan mace kmr karya wallah wallahi Ki guji gaya min Duk abinda yazo bakinki domin ni din nan da kike gani naci uban tantirai wlh. ....Nasani ai tunda kayi sanadin rabani da yancina da sunan taimako ka kalallameni da suna kana sona.
ka yaudari rayuwata.
akil na dade dasani kai makiyina ne ba masoyi ba.......
Duk MA abinda zakice kije kiyita cewa kema tsagwaron jarabarki ce tajawo miki.
da kin rike maitarki da bansamu damar cin galaba akanki ba. kodayake cin galaba abincin ruhina ne... Allah ya isa tsakanina da Kai bazan taba yafemaka ba mahainci.... Takarasa mgnr hawayen dake makale a kwarnin idanunta suka biyo..... ciki ne dai wallahi bazan sake zubarwa ba Am sorry to say kiyi hakuri kizama uwa koda sau daya NE arayuwarki 👌ni km ina nan amatsayina na uban cikin .......
Km aurenki ne bazan Yi sai dai muyi tazama hk ina dirka miki ciki kina haihuwa , Dan Allah ni fitar min a mota dakikiya kawai..

AK wanda yau ma ciwonsa ya tashi sosai fiyye da kowani lokaci byn yaji saukin jikinsa tun byn awa biyu da suka wuce ,ya fito ta karamin get din part dinsa,
tsaye yayi akofar gidan yana neman abin hawa Dan zuwa gurin onye baya son ya dauki mota da hakan zai hankalta da hankaliN iyayensa.
yana nan tsaye iskar weather na kadashi ahankali.
machine nata wucewa Amman yakasa tsaidasu yanajin kmr karyaje sakamakon matsanancin tsoron daya ziyarci zuciyarsa .bai dade dasamun lfyr jikinsa ba zai Kai kanshi zuwa GA karuwa, karuwar mara aji.... Yana nan yana wannan tunanin da shawarar yaje ko karyaje. ya hango wata mota can nesa kadan da gidansu an parkata kmr ta abokinsa akil ......Amman bai hango ko su waye aciki ba ,har sanda Zeey ta fito daga cikin motar idanunshi na kan motar..yana kallo me motar yaja yayi gaba abinsa .
sai datayo kusa dashi sosai kana yaganeta take yaji zuciyarsa ta buga shi dai idan ba getso idanushi yake masa tabbas motar da Zeey ta fito yanzu cikinta ta abokinsa Akil ne .
to me hkn yake nufi?
Meye tsakanin akil da Zeey da zasu kasance tare by this time ?
Ya kai idanunshi kan agogon dake daure a tsintsiyar hannushi yana duba time karfe goma sauran wasu yan mintuna 4.

Sanda takaraso inda yake tsaye itama gabanta yashiga dukan uku 3 addua kawai take Allah yasa yayanta bai ga fitowarta cikin motar akil ba .
kallonsa tai cikin tsananin tsoro idanunta suka firfito cikin matsanancin mamakin ganinsa tsaye kofar bakin get abinda bata taba gani ba Kennan daurewa tayi tace yaya...... Kallonta yayi da mayatattun idanunshi bakinsa nason amsawa mata mgn Amman ya kasa sbd har lokacin akwai raunin ciwo tattare dashi idanu kawai ya tsura mata sai dai shi kam agurinsa yaga alamun rashin gsky karara a bayyane akan fuskarta da cikin idanunta .
murmurshi yayi wanda gabadaya idan ka shakesa bazai ce ya iya irinsa ba sannan bazai ce ga manufarsa ba. Dan kyar ya iya jawo jarumtar mgn yace wace motar da kika fito acikinta yanzu fa?
daga ma ina kike by this time? Yayi mata tmbyr ajere.
Take zuciyarta tashiga dokawa da sauri da sauri Tana harbawa ba bisa kaida ba.. Kafin tayi yunkurin bashi amsa Ta sake jin sautin muryarsa ahankali cike da sanyi kmr motar akil ba..... Tayi saurin girgiza masa kanta Alamun a'a bakinta na rawa wanda kallo daya zaka masa kasan karya ne fal ke kokarin fitowa daga cikinsu .
tace motar gidansu subby kawatace da zan dawo daga agege hoodup yayi yawa ahanya bansamu motar Hawa ba shine Allah ya hadani da yayanta ya taimaka ya kawoni .
for first time da Zeey tayi mgn yaji zuciyarsa ta karyata hkn gabadaya yakasa yarda da mgnrta. OK kawai ya iya cewa tare da
Juyawa yashige cikin . Zeey kam gabadaya takasa sake furta komai jikinta banda kirma babu abinda yake sbd tmbyr dayayi mata tazo mata abazata Sannam bata taba tunanin zai mata irinta ba.
kallon karamin get din da zai Kai mutun kai tsaye cikin part dinsa tayi wacce ya rufota.
dole tasa tabiyo bayansa badan tayi niyyar bi. tana kokarin Yi masa mgn taga yashige part dinsa da sauri .
zeey kam tafi karfin minti 74 tsaye takasa motsawa daga inda take kafin tausayin kanta yakamata , Wai ma me tace masa ne dataga yayi wani iri hk take tashiga tuna abinda tace masa iya tunaninta mgnrta bata da aibu?
To yanzu km me zata sake ce masa?
Hanyar kofar part din ammi Ta nufa da sauri kar wani idon yaganta Ta taci sa'a ammi bata nan tana part din Dady Dan hk ta lallaba tashige part'nsu.............








Mmn sudais ce
💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH


*qala rasulillahi sallallahu alaihi wasallam:*
*balligu Anni alau ayat*

*Allah messenger (s. a. w) said :convey of me even only an ayah of the qur'an*



Page 6


Bakinta dauke da sallama ciki ciki tashigo cikin dakin nasu tare da soma cire jakar dake rataye a kafadarta Ta ajiye akan gefen dress mirrow .
tana kokarin cire mayafin dake sanye a jikinta.
iman wacce ke kwance ruf da ciki tana karatun jam dinta dazata rubuta acikin wannan shekarar.
ta Dan gyara kwanciyarta Zuwa zaune tana amsa sallamar da Zeey tayi Tare da tsura mata ido tana kallonta kasa da sama sbd ganinta datayi kmr afrigice .
Tsuke Dan karamin bakinta iman tai Tare da cewa aunty Zeey ......yes iman ya'akayi bakiyi bacci ba har yanzu?
Karatu nike.
Amman aunty Zeey daga ina kike by this time round ?
atakaice Zeey Ta bata amsa da agege tana sanya kanta cikin bathroom din dakin sbd batason iman din Ta sake aikomata da wata tmbyr.
bayanta iman tabi da kallon tana girgiza kai kawai tarasa meyasa aunt Zeey take irin hk ?
Duk sanda zata je agege dare yayi mata acan bata iya Hakura Ta kwana har washegari Ta dawo sai ta dinga biyo dare ko tsoron haya bata bataji.....
Tsaki taja da karfi Tacigaba da karatunta tana takaicin wannan hali irin na aunty Zeey.....

Zeey acikin bathroom sama da awa 2 tana tsugunne tana murkusu ciwo byn tagama wanka da alwala.
Mararta da cikinta da bayanta suka dauki wani irin azababben tsara.
da kyar tasamu ta iya fitowa daga bayin Wanda zuwa lokacin tuni iman ta dade dayin bacci.
gurin kayanta takarasa kai tsaye tashiga bincikewa har tagano inda ta'ajiye pill din postonu 3 ta dauko zuciyarta na tsananta bugawa, akil ne yakoyar daita shansa .
domin shi yake bata pills din a duk sanda yayi having sex daita ko matsala irin wannan datake ciki takasance ..
To yanzu ma
Sauran ta ballesu gabadaya tare Da karasawa ahankali inda iman Ta ajiye sauran ruwan Data sha tarage.
ta watsa kwayar maganin duka cikin bakinta Ta kora ruwa ta hadiye tana runtse idanunta.
kana taje ta shimfida praymate tayi sallar magriba da ishai alokaci daya..
Sannan ta mike jikinta a matukar sanyaye Ta kwanta gefen iman dafe da mararta ..

Ammi dake part din Dady zaune a gefensa tun idar da sallar isha'i .
tautaunawa suke akan tafiyar Karo karatun AK akan digiri dinsa na biyu da zaije kasar haihuwarsa wato Spain.
ammin Ta gyara zamanta byn ta mikawa Dady vitermilk tace ni dai da ason raina ne gskiya nafi son abarshi anan yayi master dinsa kodan lalurar ciwon dake damunsa .
wallahi akullun wannan critical sickness dinsa na daga min hankali da dagulamin lisafi wanda nike jin ko nan da can bazan iya saka hannuna abdulkabir yaje ba.
ni ason raina ma aure nafi bukatar abdulkabir yayi ahalin yanzu sbd halin rayuwa .
"yaran namu guda nawa ne da har zamu sakacin tura daya wata kasa, wace bama zaune cikinta kasar ma kasar tantiranci da ashararanci .
a'a dady mu canzawa kanmu tsari me bulewa takarasa mgnrta Tana sauke numfashi .
yasani duk abinda Ta fada din gsky ne Amman shi abdulkabir din yafi ji . Ya rigada ya kwallafa ranshi akan tafiyarsa.

Dady ya numfasa irin nasu na Manya kana yace Duk banki shawararki ba Amman kinfini sanin halin yaronki kinfini Sanin bazai taba yarda ya hada master dinsa a kasar nan ba..... Zai Yi.....Sbd zanyi iyayina akan haka.
ni zan saka shi ya zauna anan yayi karatunsa dole Nice nan na haifeshi bashine ya haifeni ba. matukar ni din nan Nice uwar danayi sanadiyar kawoshi duniya yazame mishi dole yaji maganata km yabi umarnina. ....Dady yayi murmushi yana jin jinawa girman alamarinta akan ya'yanta ita din tsayayyiyar uwace akan yaranta, duk da kasancewar akasar turawa Ta haifesu hkn bai saka tabari ya'yanta sun dauki halaya da Al'adu irin ta yahudu da nasara ba .
dan hk kullun yake kara jinjina mata bisa ga jajircewarta akansu.... . Ammi taja numfashi tana cewa sai km zance maganar auren da zamu hada tsakaninsa da Zainab.
lokaci yayi da yakamata ace mun sanar musu..

Dady ya jinjina kai alamun yaji har 12 saura mintuna 30 suna tare da juna suna cigaba da tsara yadda abubuwa zasu kasance.

Yayinda Zeey gabadaya takasa runtsawa a Daren sbd azabar ciwon dake kokarin halakata . murkususu kawai take tana yarfe hannu tare da cizon lip's dinta tana son yin kuka Amman ta danne sakamakon bata son tada iman, dake bacci.
domin matsawar tasan halin datake ciki dole ne mutane gidan suma su sani ,Dan haka tacigaba da dauriya.
burinta bai wuce kafin gari yawaye taga jininta yazo ta rabu da wannan alakakai cikin dake jikinta .
banda tsautsayi ma ina ita Ina wani tantiri akil......Mummuna Mara mutunci dasanin darajar Dan Adam.
ni Zainab me ya kaini mu'amula da akil Ta furta hk sanda Ta tuno da maganganunsa na daren jiya gareta .
Take gabanta ya yanke rasssssssss yashiga dukan uku uku .
"oh a she fa yakamata kisan yadda za'a Yi da zubar da cikin jikinki, karki damu Ki barmin cikina ina son abuna km duk abinda yasamu cikina bazan yarda ba dan wallahi kotu ce zata rabamu dake ............
Ahankali Ta dinga maimaita kalamansa daki daki .suna yawo cikin brain dinta da son tarwatsa mata

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login