Showing 354001 words to 357000 words out of 420383 words

Chapter 119 - SAI KA AURENI DOLE BY AYSHA A BAGUDU.txt

bazasu iya cigaba Da d'aukar gangar jikinta ba, baya ga haka ga wani irin jiri dake neman jefar daita 'kasa wata irin bugawa kanta yasoma yi da karfi tamkar zai rabe gida biyu da kyar ta iya samun natsuwar zuciya soma karanto addua cikin ranta sakamakon zuciyarta data shiga aika mata sako , "ta yaya muryar datake tinani itace ,zatakasance agidan nan amman ahlin gidan su gagara sanar mata ?
",bugu da kari nata me muryar ya dade da mutuwa, mutuwar da idan anyita ba'a dawowa , watakilla muryar bakonce tayi irin wace tasani ,ta karfafawa zuciyar da haka ,sannan ta yunkura da kyar takarasa dama moli ta kunna gas ta d'aura tukunyar a saman gas tacigaba da tsayuwa jikinta still na kirrma ..
tautaunawa ce tacigaba da wanzuwa tsakaninsu yayinda har lokacin ambasodor yakasa yarda da sir mahbub bashine taufeek ba . shi kuwa sir mahbub hakuri yabawa ammi sosai kafin ta yarda su'ad zata koma sai dai ba a wannan lokacin daya bukata ba sai zuwa gobe.

su'ad kuwa komawa tayi kwanciya tana lumshe idanunta jin abar zance saki an shiga wata hirar daban . har bakin get din gidan dady da ak har ma da ammi suka rako sir mahbub,inda dady ya dinga d'auko masa zance abubuwan da suka gabata a can baya yana kawo masa domin son tabbatar zarginsa shi ne koko da gaske waninsa me kama dashi kamar yadda matarsa ta tabbar masa, amman babu wani karin haske da dady yasamu haka ya hakura sir mahbub yashige motarsa direbansa yaja suka bar gurin .

bangaren umman su'ad kasa samun natsuwar zuciya tayi a game muryar dataji dan har ta koma gida zuciyarta bata barta ta huta da tinani muryar dataji yau abubuwa ne suka shiga wayo cikin 'kwal'kwaluwar a game da muryar da mamallakinta.
daren ranar dai sai da su'ad ta dangana da ganin doctor dan ta canza pent yafi sau 5 kuma duk sanda zata duba sai taga jini dan haka ta sanarwa ammi, cikin tashin hankali suka tafi asibiti,byn doctor ya dubata tare da bata taimako " yace damuwa ce me tattare da faduwar gaba wanda idan bata yi kokarin cireta ba zata iya rasa cikin jikinta. kwananta biyu suka dawo aka soma shirin kaita gidan AK ammi da kanta takira ak akan ya gyara inda su'ad zata zauna "yace mata yaji, zeey bata gida yakira ma'aikatan dake tsaftace mahali, suka gyara mata daya daga cikin flat din 'kasa dake bangaren dama, har aka gama zeey batasani ba sannan bai gaya mata zance tarewar su'ad ba, kwasam tana zaune parlour'n taji hayaniyar shigowarsu ammi , a firgice ta tashi tsaye tashiga kallonsu daya bayan daya kafin daga baya tayi saurin durkushewa kasa tana gaida ammi "dakatar daita ammi tayi da hannuta sannan tace "rike gaisuwar Zainab banaso bana bukatar gaisuwarki .jiki a sanyaye ta Nike tana tsotsa jikinta dan tasha jinin jikinta akan yadda ammi tayi mata, inda alokacin ammi takira ak take tmbayarsa dakin da yace ya gyara, ya gaya mata yana me saukowa, kai tsaye ammi ta nufi dakin ta bude tana bawa william's umarni shigo mata da akwatinan kayan su'ad nan fa hankalin zeey ya tashi daidai lokacin AK ya sauko cikin d'ari d'ari zeey naganinsa ta takaraso gareshi tana masa mgn "bq zata zauna fa.
da hannu yayi mata alamar tabari har ammi ta wuce sai takoma can, amman sam tace bata yarda da hakan ba ,dole tasa ak shiga dakin da kansa, yasoma fito da akwatin kayan su'ad, ammi tabiyosa da sauri "kana hauka ne ?
"nasa an shigo da kaya kazo ka fito da su.


"kiyi hkr ammi na canza ra'ayi akan zamanta nan matukar tana son zama dani sai dai ta koma bq da zauna .

"what?

"bq ya sake maimaitawa yana kallon zeey dake tsaye tmkr batasan abinda dake faruwa ba.


"da kyau ammi ta furta hakan tana tsuke bakinta sannan tace "nasan bayinka bane turoka akayi amman ka gayawa wace ta tunzira zuciyarka, "cewar bata isa ba, nice nan uwarka dana isa na kafa maka doka, ko nace ga abinda za yi ,kayi amman bawata banza shasha mara imani ba ..

"wai meye hk ammi?

"me kike fad'a ne haka ?

"yakamata ammi kisan abinda kike fada,
"ni ban isa kenan nayi abu ba sai an sani ni ne nan na canza ra'ayina akan zamanta bakowa ba ,dan hk karkiga laifin matata batada masaniya akan komai.

"karya kake abdul saka akayi dan ba haka na haifeka da kin bin umarnina ba , "ke kuma ammi ta nuna zeey da yatsanta kin bani mamaki ki rasa da abinda zaki saka min alkhairina gareki sai ta hanyar meida min d'a wawa ko? nagode sosai naga kalar sakayyarki gareni sai dai kisani duk abinda mutun yayi wala alkhairi wala akasin haka kansa yayi wa..

cikin rawar jiki zeey ta durshewa kasa gaban ammi har da kuka karya "Allah ammi babu ruwana cikin lamarin my life kayi mata bayani nice na saka ka fadi haka?

yayi saurin girzagiza kai ala'mun a'a, gashi dai so yake yace itace tasashi amman yana kallon kwayar idanunta ya daburce ya kasa fadar hk.

"ko ma menene akwai Allah kuma shi zai min maganin komai, amman zance zaman su'ad bq daidai yake ke kanki ki bar gidan nan kuma wallahi duk abinda yasameta ,ku kuka danku dan bazan barku ba, "oya ke da shi ku d'auki jakar ku meida mata cikin dakinta.. jiki na rawa zeey tace "kama mu meidasu kamar jira yake tayi magana tare suka meida akwanti dakin sannan ,ta dawo inda ammi ke tsaye "ammi me za'a girka miki ?
ammi tayi mata banza dan duk duniya batajin akwai halittar data tsana kamar ba, jin ammi tayi mata banza yasa tashiga kitchen da kanta ta d'aurawa ammi abincin datasan tafi so cikin kankani lokaci tashirya dining ta sake dawo wa d'akin jikinta na rawa tace "ammi abinci ya kammala dan Allah kizo ci..

"wayace dake zai ci abinciki ?

"kinsa wanda kika girwa amman bani baraka ba .cin abinci aguri tamak guba naciwa cikina dan haka ki tashi daga inda nake banason ganin fuskarki.. ranta a matukar bace ta mike fuuuuuuu tabar ta wuce ak zaune a dining ta nufi dakin yana kiranta tayi masa banza.

ammi tace "karki kuskura ta dafa abinci tabaki kici, sannan karki bari tasan kin dauke da ciki duk inda zaki ki dinga kulle dakinki kinji ko dan tazama abar tsoro yanzu ki kur min da kanki.
duk abinda kikaga bai miki ba bangaren abdul ko ita uwar gayyar ki kirani ki gaya min naxo naci ubansu .
su'ad tayi murmushi tare da cewa" to ammi nagode sosai Allah ya bar girma da zumunci "ameen ni na zan wuce. su'ad ta mike zata rakata "aa yi zamanki ba sai kin rakani ba nagode Allah yayi muku albarka. tunda ammi ta wuce su'ad ke zaune tana sake saken abinda zamanta zai haifar ci gaba ko akasin haka.
sai ga zeey ta banko d'akin tashigo tana cika tana batsewa can kuma tashiga nuna ta "ba dai kin nacewa son mijina ba tare da samun d'aurin gidi ,zaki zauna gidana amman ina tabbatar miki gidan sai yayi miki zafin dazaki gudu da kafafunki "my life ta kwallawa ak kira yashigo d'akin da sauri "ya'akayi ne my zeey?

"wannan yarinyar zata zauna tare damu amman wallahi zatayi zama ne irin na bayi acikin gidan , ban yarda kabata kwana ba ,sannan duk aikin gidan nan itace zata dinga yinsa ka tambyeta idan ta amince ko ta amshi takardar sakinta yanzu..

"ke kinji abinda my zeey ta fad'a kin amince ko kuwa yanzu na sallameki?

cikin sanyi jiki da sanyi murya su'ad tace "amince zanyi.

zeey nagamajin haka ta fita afusace ak yabiyo bayanta yana rarashinta amman ko kallonsa batayi ba tashige dakinta tare da banko kofar dakin da karfi sauran kad'an kofar ta bugi fuskarsa yayi saurin matsawa baya.


suna fita su'ad ta tashi ta kullo kofarta tana goge hawayen dake makale a kwarnin idanunta wanda sai bayan fitarsu suka samu nasarar zubowa ta dawo gurin akwatin kayanta tashiga shiryasu acikin wardrobe tana tsananta kukanta.

daren ranar kamar koda yaushe ak ke bin zeey akan hakinsa, yanzu ma dakin yashigo ya iske zeey kwance ,bayan dogon hakurin dayabata sannan ya fito mata da manufarsa ,ta jashi jikinta tashiga romacing dinsa yana shafata romacing juna suke kamar zasu cinye junansu ta barshi sai daya zo hannu sosai sannan ta janye jikinta tare da juya masa baya tana bashi umarnin yatashi ya fita ya bar mata d'akinta ,haka ya mike tsuki tsuki ya bar d'akin zuciyarsa na komawa da abinda zeey take masa.

yana fita tayi xumbur ta mike zaune tana jin yadda yanayinta ya sauya gefe guda kuma kasanta na cukinga dinta "oh my God meyasa bazan bari na mori dadin jikinsa ba?

, "meyasa na hanashi kaina har yatafi alhalin abukace nake nima ?
ta fadi hkn tana furzar da iska "lokaci baiyi ba tukun inji cewar zuciyarta .. "zan bashi kaina amman sai zuwa nest week nasan zuwa wannan lokacin ya jigatu dayawa da kyar tasamu ta lallabata ta kai kanta ga william's .


shima yana fita daga dakinta dakin su'ad ya nufa har zai shiga ya fasa sakamakon tuno maganar zeey dan hk yayi hanyar dakinsa saboda tsoron kar zeey ta kamasa a daddafe yashiga dakinsa toilet yashiga ya sakarwa kansa ruwa ya jima tsaye ruwa na sauka akansa zuwa ilahirin sansar jikinsa sannan ya dauro alwala ya fito yasaka kaya nafila zuciyarsa ke umartasa dayi amman yaji gbdy ansakko masa dagajiya da kasala dan haka ya cire jallabiyar jikinsa yasanya kayan bacci ya koma kan gado. wani irin abu yake ji ajikinsa wanda shi kansa bai san menene ba juyi ya sake yi yana" furta ya Allah gani gareka ka yayemin abinda ke damun tinani da zuciyata "Allah ka tsaida abubuwan dake faruwa dani tunda kowa kallon mahaukaci yake min hatta iyayena sun kirani da wannan kalmar ni kuwa menake aikata haka?
haka ya dinga jero addu'oin da alwalar jikinsa yana dafe mararsa nan take zuciyarsa tashiga bashi shawara akan abinda zai aitawatarwa rayuwarsa wannan dawowar su'ad gidanka itace babbar damar dazakasu ka dinga sauke lalurarka akai akai ka rabu da wulakacin zeey sanyayyiyar ajiyar zuciya ya sauke still hannusa na dafe da mararsa yana me jin dadin dawowar suad kusa dashi da wannan tinanin yasamu yayi bacci.

*******
tunda su'ad ta dawo gidan itace ke aikin gidan kamar yadda zeey ta fada, duk wani abinda ya danganci girki shara wanke wanke komai itace keyi cikin karfin halin danne yanayin laulauyinta yayinda zeey kuma ana yawon zuwa aikin da yawon tazubar ,sannan duk wannan aikin da su'ad keyi ba hanata zeey hanata abincin ba, matukar bata gadama ba, dan wani lokaci sai ta shan wahala tayi girkin amman kafin tace sai zeey ta kulle fokar ta wuce da key haka zata zauna da yunwa har sanda ta dawo .

misalin karfe takwas na dare ak da zeey suna zaune a dining suna cin abinci gefe guda kuma idanunsu na kan tv suna kallo suna ta'ba hira wanda shi ba kallon ne agabansa ba yafi meida hankalin gurin cin abinci da kuma ta inda zai ga fitowar su'ad ,cikin haka kira yashigo wayar zeey ta mike tsaye tana d'aga kiran tare d'aga masa hannu ala'mun tana zuwa, shima da hannu yayi mata ala'mun ta tafi kawai ,ta juya tasoma tafiya tana magana kasa kasa tana karasa shigewa dakinta.
su'ad na fitowa daga dakinta cikin wata hadaddiyar doguwar riga har 'kasa, cak ya tsaida cin abinci dayake ya tsura mata mayatattu idanunsa yana kare mata kallo,har tazo ta wuceshi tashige kitchen batare da ta kalli inda yake zaune ba .
ya d'a firgita da ganin yadda ta nuna ko in kula gareshi, ajiye spoon din hannunsa yayi cikin sauri ya miike yabi bayanta.
sai dai a bakin kofar kitchen din ya ja ya tsaya yana kare mata kallo ruwan zafi ta tsiyaya cikin cup tazo zata wuce ta gefenshi kawai taji yanjota baya ahankali takoma cikin kitchen din tana tsura masa fararen idanunta zuciyarta na dokawa da karfi, takowa yayi ahankali har inda take tsaye ya amshi flastic cup din hannuta ya ajiye akan kitchen kabinet sannan ya janyota zuwa jikinsa ya rungumeta tsam a fad'adden kirjinsa yana sakin numfashin batare dayace mata komai ba.

duk da so yayi yace mata wani abu ta hanyar cewa mata takawo masa ziyar dare zuwa anjima amman bakinsa ya kasa furta hakan gareta tsawon minti biyu suna tsaye a haka ,sannan yaji sautin muryarta ta fito ahankali "ka sakeni yunwa nake ji rabona da abinci tun wanda naci da safe .
yaji wani abu ya tsarga masa tausayi take bashi abubuwa na faruwa batare da son zuciyarsa ba amman bashi da yadda zaiyi, ko yace zaiyi wani abu da zarar ya dubi zeey shikenan komai zai kwance masa ga maseefaffen tsoronta dake kaiwa zuciyarsa farmaki muryarta a matukar sanyaye ta sake maimaita kalmar "kasakeni.. zare hannunsa yasoma yi yana aika mata da wani irin kallo da ita kad'ai tasan ma'anarsa sannan ta d'auki cup din ruwan zafi ta zagayeshi ta wuce shi kuma yabi bayanta da kallo .

dare yayi nisa sosai yanayin garin sake yi sanyi sakamakon lokacin ruwa ,wanda akwananki kusan tun monday ake lafta ruwa agarin lagos har zuwa wannan lokacin dayake kwance akan makeken gadonsa ruwan sama na sauka ya kasa runtsawa, gbdy bacci barawo ya kasa d'aukarsa , ya yunkura diro daga saman gadon, yashiga zagaye d'akin rike da kugunsa yana tinanin mafuta alokacin bai tare da abincinsa ma yabisa har inda yake ina ga suna tare guri daya. iya dauriya yaso ya daurewa zuciyarsa saboda gudun b'acin ran zeey amman zandariyarsa tace batasan wani abu hakuri ba, dole sai daya kai ga dannganawa da d'akin su'ad ,yayi mamakin yadda yasameta idanunta biyu zaune saman pray mate tana lazimi da ala'mun nafila tagama ta zauna zaman lazimi, jikinsa a sanyaye yakarasa bakin gadon ya zauna yana kallonta wani abu yaji yana fixgarsa gareta wanda yarasa konene .
kusan minti goma yana zaune yana kallonta yaki tafiya, ganin haka yasa ta hanzarta yan addo'inta ta mike tare da zare hijab din datake sanye dashi wasu Had'adun kayan bacci ne farare 'kal ajikinta ,wando da riga duk pinky colour rigar me gajeren hannu kayan suyi mata kyau sosai sun bayyanar da sahihin kyawunta.
ya tsurawa jikinta idanu har sanda ta nike hijabin ta kai inda tasaba ajiyewa ta dawo zata wuceshi , taji ya jenyota gabansa ya tsaidaita yanacigaba da kallonta sannan ya rungumota muryarsa can kasa kasa kmr wanda zaiyi kuka yace "kayan nan suyiwa me shi kyau, ya zarce da hade bakinsu yashiga bata hot kiss har yayi nasarar cafko laulausar harshenta yashiga tsotsa yana mammatsa bombom dinta, bata da option dole ta riko fuskarsa tashiga meida masa martani , ahankali hannuwansa duka dake kan bombom dinta yacigaba da matsasu. still bakinsu na manne har sanda ya rabata da kayan jikinta shima zare daguwar rigar jikinsa sannan suka fada kan bed kan nipple dinta dake cuking dinsa ya sake jefashi cikin wata duniya daban duk wani abu dayasani na jin dadin ma'aurata sai daya mata har zuwa sanda yabiya bukatarsa daita bayan komai ya lafa tana rungume ajikinsa yake mata radan" ta dinga zuwa dakinsa kullun plz ta d'ago fararen idanunta ta tsura masa ya kashe mata idonsa daya ala'mun haka yake nufi sai gurin 4 sannan ya barta amman duk tsawon daren nan yana makale daita duk da wasu dad'add'an kalamai yake gaya mata ba amman yana jin dadin kasancewa tare daita .

ya fito daga d'akin su'ad har ya kawo tsakiyar parlour'n yaji motsin bude kofar shigowa parlour'n ,saurin jiyowa yayi ya tsaya cak cike da tsora da fargaba wanda zai shigo ,sad'ab gangar jikin zeey ya bayyana ta meida kofar ta tura ahankali ya kunna wutar parlour'n daidai lokacin data juyo idanunta suka sauka akan ak tsaye wanda tsabar tsoro atare suka zaro idanu waje, shi baiyi expecting ganin ba, yafi bawa ransa 'barayi ne suka kawo masa ziyarar dare ,yayinda ita kuma ganinsa daidai wannan lokacin ya firgitata har yasa jikinta dauki kirrrma ..waskewa tayi tare da karasaowa inda yake ta bude bakinta zatayi kenan yarigata "daga ina kike by this time?

"uhm ammm daman nazag..uhm mantuwa nayi cikin motata naje d'aukowa kaga ni bacci nake ji, idanunta da sukayi jazir yake kallo bakinsa dauke da tambayoyi ganin bakinsa akwai magana tace "me kakeyi har yanzu bakayi bacci ba muje d'akina ka kwanta taja hannunsa hk yabita abaya batare da yasamu damar fadar abinda ke bakinsa ba.

su'ad taki kai kanta dakin ak kamar yadda yace ba dan komai ba sai dan tsira da mutuncinta da kuma gujewa kanta bacin rai ,saboda ganin yadda zeey ke baza wulakacin acikin gidan sai duk da wannan abun da zeey take hakan bai hana ak fakar idanunta gurun tsurawa su'ad din ido yayi ta kallonta a sace wani lokacin ma har kashe mata ido yake, kamar yanzu datafito zata shiga kitchen ya faki idanun zeey yayi mata ala'mun tazo dakinsa yau. ta d'auke idanunta akanshi , dan idan tacigaba da dubansa hawayen tausayinsa ne zai gangaro mata.
su'ad bata banzarta da lamuran mijinta ba tana tsananta addua akan lamarinsa daita kanta .
alakacin taji bazata iya barinsa ya kwana haka.
tarasa meyasa yake yawon kawo mata bukatarsa alhalin yana da wata matar.

dare yayi sosai kowa yayi bacci amman banda abdul dake kwance akan makeken italy bed dinsa ruf da ciki ya ziro da kafafunsa 'kasa gbdy ya kasa runtsawa tunda yaga har zuwa wannan lokacin batayi kokarin kawo masa kanta ba yasan bazatazo ba .

can kuwa bangaren su'ad gama nafilfilinta keda wuya ta sauya kaya

Chapters

Related Ebooks
19, September 2025
Aisha Auwal

Wow

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login