Showing 48001 words to 51000 words out of 420383 words
Chapter 17 - SAI KA AURENI DOLE BY AYSHA A BAGUDU.txt
cikin cup ya miko mata ta girgiza Kai alamun ta koshi ya marairaice mata haba sister Ki sha Man Zeey tayi mursisi taki amsa domin ko tana da tabbacin ko menene ya faru daita yana da nasaba da ciwOn sonshi datake sosai .
ammi da mahaifiyar zeeey Suka lura akwai rashin jituwa atsakaninsu Amman suka share sbd Sunsan before ba hk suke ba.. Gashi su yanzu Ta yadda zaayi ta rabu da ciwon jikinta suke .
sati biyu Zeey tayi kwance a gadon asibiti cikin ikon Allah Ta samu sauki sakamakon irin kulawar da take samu daga Mahaifiyarta da ammi har shima AK baa barshi a baya ranar Data cika kwana goma ranar Dr ya sallameta game dabawa iyayenta shawarwari da a daina bata mata rai sannan km a tabbatar da anyi mata maganin damuwarta domin Kuwa hk kadan zai saka tasamu saukin Ciwon zuciyarta tunda yanzu ansamu jininta yayi normal.
Sukayiwa Dr godiya suka nufo gidansu AK dake gra Ikeja
misalin karfe takwwas da rabi na dare AK ya fito sanye da kananun kaya Wandon jeans ruwan kasa da shirt oregen colour yayi matukar kyau kmr ka tsureshi ka gadu domin dole ne ya dinga birge yanmmata tare da sace musu zuciya Allah ya zuba mishi tsantsar Kyau koda kasancewarsa coffee colour akwai a sirtaccen kyau ajikinsa ciki da bay ga iya wanka har dana fitar hankali kallo daya Zaka masa kaji ya tafi da zuciyarka..
Gun buduwarsa onye ya nufa tana tsaye gaban mirrow tana shafa mai a Jikinta AK ya kalleta tare da jefa mata wani shut'umin kallo mai tattare da narkar da zuciyar wanda akawa. onye ta saki wata uwar ajiyar zuciya me fitar da sautin kauna tana cewa barka da zuwa honey .
Ya lumshe mata mayatattun idanunshi itama murmushi tayi ta lumshe nata idon sbd yanayin Data tsinci kanta ciki yakaraso gurin datake tsaye tana Shafa mai ya zagayo ta bayanta ya kai hannuwansa yana shafa wuyanta cikin wani yanayi na zautar da mutun tare da rudu. A shagwabe tai masa mgn honey kada ka hanani yin kwaliya mana.
Ya Dan Yi murmushi kadan sannan ya kai hannu yana shafa toming dinta ya kike hope kina lfy ta daga masa Kai alamun eh yana kokarin kwance towel din dake daure da kirjinta Iya cinya tai saurin rike hannushi sbd tasoma gajiya da yawon bukatarshi gashi shi baya kaunar ayi masa mgnr sex ya birkitota suna fuskantar juna ya tsura mata mayatattun idanunshi cikin kausashiyar murya yace why...?
batace masa komai ba kawai Ta rungumeshi tsam ajikinta tana sakin numfashiDan kwata kwata bazata iya hanashi abinda yake so daga gareta ba nan suka shiga holewarsu da suka saba..
Mahaifiyar Zainab ta Zaunar daita akan tasanar mata da abinda ke damunta Wanda yasa wannan ciwon ya kamata Amman Zeey tace babu abinda ke damunta da Mama taga hk sai ta kyaleta ta dai yi mata nasiha akan ta fitar da abinda yake damunta acikin zuciya ta dauki kaddara Mai kyau ko akasin hk Duk daga Allah Ta mayar da Lamarinta GA Allah shine zaiyi mata magani.sosai Zeey taji dadin nasihar mahaifiyarta gareta.
AK ta yadda zai wa onye visa yake ta fafutukar km Allah ya taimaka yasamu hkn km yayi daidai da kiran da Dady yayi Masa akan an kamla Yi masa visa Dan hk bai Tsaya bata lokaci ba ya nufi gun onye alokacin dayake gaya mata tayi matukar mamaki game da jin dadi mara misaltuwa ,ta rungumeshi ajikinta tana zuba mishi ruwan kiss takoina ajikinsa Dan tsananin murna wai ita yau onye zata bar kasar Nigeria zuwa wata kasa alokacin da take tsaka da harakar karuwanci wata friend dinta tabata shawarar tayi kokari taga ta tara kudi su samu su fita abroad domin can ne ake karuwanci mai daraja yau gashi a Kyauta masoyinta zai kaita batare da sisinta ba....
Bai dawo gida ba.
Kai tsaye gidan gwaggonsa ya nufa ya sheda mata gobe NE Fa jirgin karfe shadaya da rabi na Safiyya zai bi zuwa Spain tace ai munyi mgn da baban naka dazu Allah ya kaimu gobe Duk yadda ak yaso ya shawo kan Zeey suyi bankwana Amman taki haduwarsu har wayarta yakira Amman taki ta shareshi daya gaji kawai ya tura mata text nan ma tashare shi tmkr bata gani ba dole ya hakura ya Kyaleta ..
Rabuwa babu dadi tayi kuka mai tsuma rai Dan me AK zai kita sbd me Zaki amsar soyayyarta ?
Meyasa zai yi mata hk gabadaya mutane dake zaune cikin gidan sai da hankularsu suka tshi shi kanshi yana sonta sai dai kuskurenta daya Data soma furta tana sonshin abinda yafi tsana kenan daga mace Duk macen Data ce tana sonshi ..koda zai sota sai Tasha wahala hk dai suka rabu kowa yana jin dacin rabuwa da danvuwansa bama kmr Zeey Data take jin son AK ya zama tamkr jigon dake cikin rayuwarta ...
Mmn sudais ce
💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH
*qala rasulillahi sallallahu alaihi wa sallam*
*kulu jami'an wala tatafarraku*
*allah's messenger (s. a. w) said eat together but not individually*
page 15
Tsaye suke a filing jirgin murtala international airport AK na tsakiyar iyayensa yayinda hannuwansa duka ke zube cikin aljihun wandonsa suna magana kasa kasa Ta yadda babu me jinsu domin ko Wayanda ke kusa dasu ma bai zama lallai suji abinda suke cewa ba .ammi ce ke masa fada hade da nasiya..
Abdulkabir kayi hattara banda yawuce yawuce banza idan kaje Spain. abinda ya kaika shi zakaje kayi.
sannan muyi waya da James nasanar dashi Duk inda zaka kafarsa kafarka 2weeks kadai zaka yi ka dawo imedetily karare abunda ya kaika.
shima Dady ya daura akan nata Duk abinda zance mahaifiyar tarigada ta fada Amman Duk da hk,allah ya tsaremin kai, ka tsare min kanka, rayuwarka tana da matukar mahimanci agurina suna nan tsaye kafin ayi kiransa.
Onye ce ke tahowa hannuta janye da karamin trolling dinta jikinta sanye da wasu arnun kaya .
jeans ne blue manne da kungunta iya cinyarta sai wata tsinanneyar riga harmless wace ta bayyana surar jikinta hatta cibiyarta bata rufe ba.
da takalmin sandal me igiya Wanda ta nannadeshi har zuwa kwarin gwiwar kafarta.
ga kanta daya sha kitson kananan kallaba na attachement Ta zubo dashi gefen kafadarta wunyata sakar cros ce silver har zuwa kirjinta,sai glas datasa ta manne idanunta dashi. ahankali take
bada wani irin step gurin taka Kasa ,tafiya take ahankali tmkr wata hawainiya wanda .gabadaya ya janyo hankalin mutane dake gurin idanunsu yayi caaaaa akanta kusan jamar dake gurin gabadaya hanklinsu ya Raja'a ne akanta sakamakon wani shegen Kyau datayi na fitina da daukar hankali ..
Tun daga nesa ya hango tahowarta ya tsura mata mayatattun idanunshi yana kallonta tare da gyara tsayuwarsa sosai gabadaya mgnr da Dady ke Yi masa baya shigarsa ita kawai ya tsurawa idanu har takaraso daidai kusa dasu, ta kashe masa idonta daya, tana tanan cungum kas... kas... sannan yayi saurin .dauke idanunshi akanta yana lumshesu . Tare da waskewa yacigaba da sauron Dady inda Dady yacigaba Abdulkabir kayi ahankali kasan critical sickness dinka at any time yake tashi .duk iya maganganun Dady daya dauki sama da minti biyar din da yake masa bai tsinci komai acikin ba kmr ance ya dago idanunshi . ya hango onye tsaye ita da wani gaye Shima daganinsa iyamurine dan'uwanta hannuwansu sarkafe cikin juna suna mgn fuskokinsu cike da annuri bai san sanda ya sakar mata wata uwar harara ba .
Gabanta ne ya fadi ganin irin kallon dayake jinfata dashi hkn yasakata saurin zame hannuta daga cikin na gayen.. Duk da AK bai jin abinda suke tautaunawa akai ba.
Amman yasan bazai rasa nasaba da mgn yake mata akan yanasonta bane ,yana kallon gayen ya amshi wayarta yayi dealing din number sa sannsn yaciro tashi wayar cikin aljihun byn wandonsa yana dubawa ya mikomata wayarta.
Dogon tsaki AK yaja da karfi wanda ya Janyo hankalin iyayensa kansa.. Koda Suka tambayeshi, ce musu yayi nothing Amman ranshi idan yayi dubu yagama Baci.. Gabadaya haushinta ya kamasa kmr ya janyota yasoma yaryarfa mata maruka sannan yace ya fasa tafiyar daita.
Ak Wanda gabadaya zuciyarsa ajagule take yayi saurin sayowa jikinsa kuzari ganin agaban iyayensa suke.. Kada yayi sakacin da komai zai rugujemasa. Dan a yadda yake ganin yanayin iyayensa any single mistake zasu iya rusa tafiyarsa.
Cikin minti goma da karasowarta aka soma kiransu .
AK ya danne abinda yake ji azuciyarsa saboda farincikin iyayensa ya kawar da komai dake cikin ranshi ,yayi kokari bawa zuciyarsa karfin gwiwa .
akan me zai sa ya damu kanshi akan karuwa me zaman kanta... Ita din fa karuwa ce bawata tsiya ba to dan me zai ji haushin Dan wani kato ya rike mata hannu. take haushin kansa yakamashi. sannan km wani bangare na zuciyarsa ya bashi amsa da sbd Kana morar jikinta that's why kaji haushin ganinta da wani.
Dan hk ya watsar da komai ya rungume amminsa muryarsa a kasalance Ta fito zanyi missing dinki amminah............
Ta shafa bayansa I will miss you too son tare da zameshi ajikinta tayi masa kiss agoshi sannan ya rungume Dady
Shima dady kmr yadda ammi tayi masa hk yayi sai yar'auta Iman ,zan Yi kewarka yaya ta fadi hk tana driya Dan Allah ka kula min da kanka.. Yayi murmushin karfin hali I will ke km me zaki min?
me kake so yayana ?ka fada min Duk abinda kake so I promise I will do ?ya kamo lips dinsa batare da yayi murmushi ba ya Dan ciza kadan kana yayi mgn can kasa kasa ta yadda iyayensu bazasu ji ba,yana me kamo tafikan hannuta cikin nashi yace ki kular min kanki da Zeey sosai .....karka damu yaya zanyi fiyye da yadda kace.
sannan ya juya ahankali cikin sanyayyiyar jikinsa yasoma tafiya yana daga masu hannu .
duk Wannan abu ya faru ne akan idanun onye dake tsaye can gefe tana kallonsu rungume da hannuta bisa kirjinta take taji family din Sun maseefar birgeta da shiga ranta.
ina ma itace da family dinta hk?
ina ma AK zai aureta ya yan'tota daga shingi wasu, ya taimakawa rayuwarta?
ina ma zata kasance cikin farinciki irin nasu Wanda suke ciki cike da tsantsar kulawa ?
ina ma itama zatayi rayuwar jin dadi da kamala irin nasu?
never ta furta azahiranta tasan bazata taba samu ba sbd abdulkabir bazai taba aurenta ba... Tana nan tsaye tana jin yadda zuciyarta ke matsanancin bugu kmr taje inda suke tace musu wani abu Amman takasa koda daga kafafunta ne daga inda take.
domin ko tace zata din tasan hkn ba me yiwu bane Dan zaiyi sanadiyar batawa abdulkabir dinta rai .
ita km abinnda ta tsana Kennan arayuwarta bacin ranshi da fushinsa ,daidai yakaraso kusa daita suka hada ido take zuciyarta Ta buga tana jin yadda kaunarsa ke kara samun muhalli akahon zuciyarta. Ta juya ahankali shi km yana biye da ita abaya da day bakaza taba tunanin tafiyarsu daya ba.
Karfe goma shadaya daidai suka tashin a filing jirgin sama na murtala Muhammad kafin su tashi onye tasha maseefa agurin AK kmr zai duketa akan iskanci shigar datayi da km kula gayen dake bynsu yanzu zaune.sai Data rarrashinsa har da guntun hawayenta.
yayi mata banza Duk nacin datayi tai masa akan yayi hkr bai saurareta ba. balle ya kulata ya miko mata hannuwansa batare da yayi mgn ba.
hakan ya nuna mata da wayar hannuta yake bukata Dan hk Ta mika masa jikinta na rawa yashiga dealing yaga babu wata bakuwar number ya juyo ahankali yana kafeta da mayatattun idanunshi alamun tmby.. Na goge number ne sbd bata da wani mahimmanci.
shr kawai yayi mata batare da ya yarda daita ba, sannan km bai ce mata komai ba, yacigaba da kallonta honey ka yarda dani ,na goge sbd gayen ne bai Yi min ba wai cewa yayi na birgeshi yana son nazama friend dinsa idan baxan damu ba. I ask what happened between you and him .?
tsit tayi da bakinta tare da hadiye miyon daya tsaya mata amakoshi tana Shafa gefen fuskarta am sorry..ta fada tana kamo tafin hannushi cikin nata tana murzawa cike da salon karuwanci, Dauke idanunshi yayi akanta batare dayace mata kala ba. Ya zare hannushi cikin nata yana me ciro wayarsa daga gaban rigarsa.
Ba yadda batayi ta shawo kansa ya dawo daidai ba Amman abin ya faskara har jrginsu ya tashi .
ahankali ta jinginar da bayanta da kujerar datake zaune tana me runtse idanunta gam take km zance mutumin daya kira kanshi da Samuel yashiga dawo mata sosai Tasha yabo agurinsa adazu da suke tsaye dashi a cewarsa wai ko a babban birnin Barcelona taje babu abinda Turawan can zasu nuna mata. Ya kudata da ruruta siffar jikinta inda yake cewa ina ma tare dashi zatayi tafiyar nan hk dai ta dinga tuna maganganunsu dashi har tsumduma cikin bangaren Rabin ranta Tunani take sosai akan lamarin AK da fushin me yake daita.
Atunaninta lfy suke ko yau da suka hadu lfy suka rabu dashi.
to meyasa ya canza irin hk?
Kika sani ko kishin yaganki da Samuel ne zuciyarta ta darsa mata hk.
Kai AK bazai taba jin haushi Dan yaganni da Samuel ba. Maza nawa yaganni dasu kafin Samuel.
Sai dai ko Dan shigar danayi ce tunda gashi har yayi mgn akai Amman bai sako zance Samuel ba...
Ta bude idanunta ta saci kallonsa still fuskar tashi a murtuke take babu wani annuri ko alamun Wasa acikinta. Tacigaba da satar kallonsa .
ita fa gsky bazata iya irin wannan zaman ba. Tana kallonsa zaune kusa daita babu wani farinciki,
Dan hk tayi tunani ta sake gwada sa'arta ko Allah zai sa ya saurareta .
Ta kwanto jikinsa taji bai Yi mgn ba sannan bai nuna mata ya san akwai wata arabe da jikinsa ba. wayarsa daya ciro yake lallasawa am sorry for
I did, kayi hkr honey naga inda muje zai fi dacewa da shigar danayi Amman bansa zakaji babu dadi ba..is OK nima badamuwa nayi ba... Akan me MA zan damu kawai ina kallonki kmr sister tunda I have sisters like you bazan so ki dinga abubuwan da basu dace ba taji ya fadi hk.
Duk da hk dai thinks for the caring nasan ko ba komai ka sona tunda gashi har kadamu Dani.boyayyayir ajiyar zuciya ya sauke. zamansu cikin jirgi sosai onye ta dinga kokarin tadawo dashi daidai ta dinga nuna masa mahimmansa gareta da nuna masa tsantsar kulawa da soyayya a hk har bacci ya dauketa Ta fada saman kirjin AK. uhmmmmm onye Kenan tasan takan soyayya da sirrin dake tattare daita ta lakanci Duk wani sirri Wanda idan cikakkiyar mace me ji da kanta tayi. dole zata mallaki zuciyar wanda akewa shi..
Kwance take sosai a faddaden kirjinshi tana baccinta cike da natsuwa da kwanciyar hankali..
Sai da su ammi suka tashinsa sannan suka bar filing jirgin suna dawowa daga airport suka iske Zeey kwance shame shame zazzabi me karfi ya kamata kuka take son yi kotasamu saukin abinda take jin yana tasoma mata akirji da zuciyarta Amman kwata kwata kukan yaki zuwa sai ma wani irin yaji da idanuwanta ke mata tsabar jan da sukayi sbd kukan Data kwana Ta yini tana Yi.
Hankalin ammi yayi mugun tashi sosai nan takaraso gareta tasoma rarrashinta tana bata baki sbd ko bata fada ba tasan ciwon son abdulkabir ne ke damunta da km tafiyarsa.
Ita gabadaya abin na Zeey yasoma bata tsoro da mamaki, wannan wace irin soyayya ce me zafi hk?
tun basu sanar mata Sun hada aure atsakaninsu ba ita har takamu ta fadi hk cikin ranta cike da tausayinta..
Da asuban fari jirginsu ya sauka kasar Spain.
Lokacin da suka isa wayar amminsa yasoma kira ya tabbatar mata daya sauka lfy .ammi tace alhamdullahi daman jiya ban runtsa ba jira kawai nike naji daga gareka.
Kai ammina that's why I love you more.. ya katse kiran ya kira James yace Sun ISO yazo ya daukesu. James bakin fata ne.
haifafen kasar Nigeria dan onisha ne neman kudi ne ya kai shi kasar Spain har Allah ya hada shi da ambassador alokacin .km har sanda ambassador zai bar kasa hannushi ya damka komai na gidansa hatta me gadin gidan yana nan kan aikinsa.acewarsa zasu dinga kawowa kasar ziyara.
onye ta ware idanunta sosai tana kallon kasar Spain abin ma mamaki yake bata yau gata abroad ..
har zance zuci tashigayi wai shin da gaske ne itace a wata kasa ko mafarki take? A wayance ta Murza idanunta taji dai tabbas gaske ne ba mafarki ba AK yayi gaba tayi sauri zuwa gareshi tana riko tafin hannushi cikin nata sai lokacin ya tuna tare suke, muryarsa a tsarke yace OK muje ko ga direba can yaxo daukarmu.
Ahankali suka iso gun da James yake tsaye ya Bude boot ya zuba jakunkunan kayansu ciki sannan ya bude musu kofofin mota suka shiga yaja su....
Sun ISO gidansu AK dake Cikin babban birnin Spain da sauri me gadi ya karaso ya Bude musu get. Kai tsaye James ya cillo hancin matar cikin
Farfajiyar gidan ya nufi inda aka Tanada domin ajiye motoci yayi parking, onye tayi maseefar tsinkewa da Lamarin AK duk yadda take tunanin kudinsu abin ya wuce da tunaninta bata Ankara ba taji ya lalubo tafin hannuta yace xo muje.. Part dinsa na gida yajata tafiya suke tana waige waige, suka ja suka Tsaya bakin kofar daidai da karasowar James da key din part din yakarasa jikin kofar ya bude yana sake musu sannu da zuwa, suka shigacikin parlon'n onye na biye dashi abaya kallon koina take cike da kauyenci.
gidan ya tsaru sosai hk ma shashinsa ya tafi da hankalinta wayyohhly Allah ina ma AK zai zama mallakinta na har abada..
Tunda suka shiga cikin dakinsa onye Ta km tsurewa tsavar kyau komai na cikin dakin puppy colour ne hatta flowers da decorating da pics dinsa da digon puppy