Showing 366001 words to 369000 words out of 420383 words
Chapter 123 - SAI KA AURENI DOLE BY AYSHA A BAGUDU.txt
ina zaki kuma ?
"Zanje gida ne Williams "
Ok yashiga dakinsa ya d'aga kafitarsa ya dibo kudi masu yawa cikin wanda zeey take bashi ya fito ya mika mata kamar bazata amsa ba saikuma tayi wani tinani gara ta amsa dan tafiyar nada nisa, godiya tayi masa sosai sannan ya bude mata get ta fita tana zance zuci bata taba tinanin wannan taimakon daga William ba mutumin da daya azaba a hannunsu kodayake haka al'amarin Allah yake idan yasoka da rahma, tafiya kawai take bata san inda take sanya kafafunta ba har ta iso bakin titi tana isa bakin titi taji masu mota na kiran *yanoba yanoba* tayi saurin tashiga ta zauna rungume da jakar kayanta .
Mmn sudais ce
💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH
YA QABIDH
THE STRAITENER OF SUSTENANCE
page 79
.........tun bayan da zeey ta cazawa ak 'kwal'kwaluwa ta hanyar sashi sakin matarsa ba da son ranshi ba ,ta tasa keyarsa gaba xuwa d'akinta ,suna shiga d'akin tasoma yawo da hannunta ajikinsa tana rud'a masa sansar jiki da salon karuwancinta har sanda ta cire masa kayan jikinsa ,amman sam jikin ak yaki moving, gbdy jikinta rawa yake muryarta a sarke "tace my life ka sha min brest dina kayi romacing din plz....
ta dinga moving da hannuta ahankali tunda kan joystick dinsa har zuwa kirjinsa, idan tayi 'kasa da joystic dinsa sai tayi sama da hannuta xuwa kirjinsa ta murza nipples dinsa har ta karasa zame boxes dinsa ta fara saffara jikinsa cikin nata salon Amman yana tsaye cak tamkar ba shi take sarrafawa ba ,sucking dinsa tasoma yi amman shi gbdy hankalinsa da tinaninsa baya gangar jikinsa so yake ya dakatar daita "yace mata ta barshi amman yakasa sarrafa harshensa har sanda ta kwantar dashi akan gado tasoma kokarin dannan kan kaciyarsa cikin jikinta amman sai me zai faru ?
" joystick dinsa taga takoma ta kwanta sharaf taki tashi kamar farko hankinta yayi mugu mugun tashi ,barin ma data tuno da zance boka yin duniya joystic dinsa taki tashi takoma ta kwanta kamar ba'a ta'ba sarrafata takowani tsiga ba ,dole tasa zeey hakura byn dogon lokacin data d'auka tana mamakin wannan tashin hankali.
Ahankali ta sauko daga saman gadon tashiga zagaye d'akin tana tinanin abinda yasa hakan ta faru alhalin tasan ba haka tasan zandariyarsa take ba ,shiru tayi tare da tsurawa jijiyarsa idanunta tana cigaba da kallonta har wannan lokacin jijiyar akwance take, shi kuwa yana kwance flat yarasa meke masa dad'i idanunsa ne kawai akanta ,amman zuciyarsa da gangar jikinsa da tinaninsa basa gareta suna wani guri daban, wanda shi kansa da za'a tmbyesa ba zaice ga takamaimai tinanin dayake ba.
duk inda ake tunani tashin hankali zeey tashiga cikinsa dan a tsaye tayi sauran ragowar darenta batare da ta runtsa ba ..
ai kuwa gari na gama wayewa ta bazama xuwa gurin bokanta domin Sanar masa da abunda ya faru, sai dai abinda ya sake daga mata hankali bai wuce cewar da boka yayi dole sai tazo masa da spam din ak matukar tana son asirinta yacigaba da tasiri ajikinsa domin da spam dinsa kad'ai zai iya hada mata sihirin ....
dan hk tasan duk yadda zatayi kuma zance mutuwar gabansa sai dai wani abu daban amman gabansa lafiya lau yake .
akan hanyarta ta dawo gida ,takira kawarta bolaji take sanar mata da abinda ya faru tsakaninta da ak da abinda boka yace ,"bolaji tace karta damu su had'u a gidanta tana zuwa yanxu su san abin yi .
,kusan atare zeey da bolaji suka iso gidan suna zaune a d'akin zeey , zeey nacigaba da labarta mata yadda abubuwa suka dinga faruwa har zuwa kan sakin data tirsasa ak yayi wa su'ad .
bolaji tayi murmushin jin dad'i sannan tace hope mijinki bai gida nasan me zance ?
"No baya nan duk da nabarsa agida Amman nasan dole zaije aiki fadar haka da zeey tayi ke da wuya bolaji tasoma mgn "kinyi min daidai kawata gara dakika kora shegiyar yariya , haba wannan matar tazame miki bala'i da maseefa amman kuma fa kar taje gidansu uwar mijinki ta dawo miki da shegiyar yarinyar nan " kin tabbatar saki uku yayi mata ko ?
"uku rasssss ya ratafawa tsinanniyar yariya kuma wallahi muddin ina raye naci alwashin yadda tabar gidan nan tabar shi kenan har abada baita ba abdulkabir, yanxu ya zanyi da joystick din my life dayaki aiki ?
bolaji ta sake yin murmushin mugunta"tace kwantar da hankalinki kawata ga shiri da nazo miki dashi wanda na tabbatar mijinki bazai iya tsallakewa ba ,da kanshi ma zai kawo miki kansa, may be shock din sakin matarsa ne ya haifar masa da hakan.
bolaji ta zaro wasu kwayoyin magunguna cikin bakar jakarta ta mikawa zeey tana cewa "musamman nabiya nasiyo miki , ki san yadda zakiyi ki narka ki zuba masa cikin abincinsa da abin shansa yana gama sha sai dai wani bashi ba dan Dole zai so ya kusanceki ,d'an cin durin uwa gbdy suka saki wata niimataccen murmushi suka tafa atare suka mike zeey na dry tace "muje na saukeki daga nan zan shiga market tare suka jero suna cigaba da tautaunawa .....
abinda basu sani ba AK na gida dan haka kawai ya tsincin zuciyarsa da rashin son fita wanda zeey tayi tinani baya nan yana office ,batasan tun jiya da abin nan ya faru tsakaninsu ya tsinci kanshi cikin yayewar duhun zuciya 'kadan.
a tsayen dayake a d'akinsa zance zuci kawai yake akan sakin da zeey ta nema agurinsa wanda har maganarsa tafito fili "haka kawai ina son matar tawa sannan asani na saketa, ai bazai ta'ba yiwu ba .
*dad'ina da addinin muslinci sauki gareshi shi saki furuci ne in miji ya furta ne ga matarsa ,"so ban furta na saketa matata ba ,sannsn babu wanda ya isa yasa na saketa , matata I love wujiga wujiga.*
Yana gama fadar haka wayarsa ta d'auki karar sauti ,yayi jim tinaninsa ko wani daga cikin yan gidansu ne sai da aka kira wayar tafi sau biyar sanan yakarasa inda ya ajiye ya d'auka yana duba screen din wayar ganin wanda yakirasa ya sashi d'an saki ajiyar zuciya sannan ya mannata da kunnensa yayi maganar minti biyu yashige bayi wanka yayi sharp sharp ya fito ya shirya cikin kananan kaya ya fita.
tsaye zeey take cikin kitchen tana shiryawa AK hadadden abinci tana gamawa takawo maganin da bolaji takawo mata ta xuba ta d'auko kula ta zuba, duk abinda take cikin sauri take Yinsa, hon din motarsa taji ala'mun shigowarsa gidan d'an fitowa tayi daga cikin kitchen din ta kai idanunta tana duba agogon bango dake manne da parlour'n sannan ta koma kicin din ,
cikin sauri sauri ta sake fitowa da kular tashirya dinning .
koda yashigo parlour'n babu kowa dan haka ka tsaye yashiga dakinsa ya yi wanka wanda duk wannan lokacin yana jin zuciyarsa a cunkushe tamkar wanda akayiwa mutuwa koda ya fita ma matsa masa mutane suka dingayi da tmbayoyi me yasameshi .
Byn ya fito wanka yasanya boxes da farar singlet ya sauko ya nufi gurin tv ya kunna sannan yakarasa kan kujera ya zauna,cike da kirsa da kisisina takaraso gareshi ta rungumeshi daga zaunen dayake haka kawai yaji bai son rungumar datayi masa, cke da wata kwarkwasa tace "sannu da zuwa my life ya office ?
"lafiya yace mata ataikace idanunsa na kan TV "muje ga abinci yayi ready ,"kawo min nan ."nan kuma?
uhm " yau anan nake bukatar ci ."ok taje ta kawo masa.
ita kuma ta koma d'akinta tana shiga tayi sauri ta cire kayanta ta d'aura towel tashiga wanka cikin sauri tayi wanka ta fito tasoma shirya kanta cikin wasu kaya riga da mini siket bata sanya komai acikin kayan ba ,babu bra balle pent ta nufo inda yake zaune wanda lokacin har ya kammala da cin abinci ya ture food flask din gefe idanunsa na kan tv takaraso ta zube jiKinsa tana yauki anan parlour'n tasoma rudashi cikin sa'a zandariysrsa ta mike sambal bata tsaya wata wata ba ta haye kansa sai me zai faru joystic dinsa ta koma ta kwanta tamkar yadda tayi daren jiya .
cike da matsananci tsoro da fargaba ta d'an mike ta kamota ta dinga lailayawa tana murzawa yayinda reaction dinsa ke move ,amman da zarar tasoma turawa gabanta zata kwanta gbdy wannan abu ya daure kanta da nashi haushi ne yakamata daga karshe tashiga massaging joystick dinsa very slowly yake mgn"plz cigaba karki ki barni ni, haka ta dinga tsotsar zandariyarsa tana hadiye yawu tana lasar kan, shi kuma yana zuba ihu da sambatu har spam dinsa yasoma fitowsa cike da dabara ta sanya farin kyallen ta goge spam dinsa daman ita abinda tafi bukata kenan daga gareshi .
washegari tin da sanyi safiya taje ta kai wa bokanta ya hada mata abinda zai bata yace takai makabarta ta bude "tace ita bazata iya zuwa makabarta ,boka yayi wata mahaukaciyar dry yace 'idan zaki bawa aljani zukul kanki na tsawoni kwana biyu zai je yayi maki koma.
take ta amince da wannan tsarin akan taje makabarta kwananta biyu a wani bangare daga cikin duwatsun boka, kullun dare boka ne zai zo mata a madadin shine zukul ya kwana yana saduwa daita bakaramar wuya taci acikin kwana biyu nan ba .
tunda ta dawo gida bata sake bi ta kan ak ba da kowa ma tana gida bata xuwa koina tana gida tana jinyar kanta tana gama zama daidai tabazama tasoma fita kuma harka da maza babu abinda ta rage sai abinda yakaru. .
********
akil zaune cikin motarsa toyata corola, daidai jection din shogule wanda zai kai mutun cikin ikeja gra ,trafic ya tsaida shi ya hango zeey zaune cikin motarta tare da wani matashin saurayi wanda bai san ko waye ba hira suke tana 'bab'baka dry take jikinsa yasoma rawa sosai yayi saurin gyara madubin gefensa dan yasamu damar karewa wanda suke tare kalla ,kirjinsa ne yayi wani irin mahaukacin bugu sakamakon ganin wanda ya gani tare daita
wani irin abu yaji yana yawo a gbdy ilahiri jikinsa me kama shocking wanda take ya haddasawa kirjinsa tsananta bugawa jikinsa ya sake daukar kirrma "abbas ya furta a matukar firgice cikin sauri ya janyo wayarsa yasoma neman layinta kira layinta yafi sau uku tana reject kafin daga baya ta dauka tace "hello akiluna "
bangarensa cikin rawar murya yace "hello hello kina ina?
"ya fadi hk dan yaji meza tace .
"ina office tabashi amsa atakaice "
"office din shogule ko?
"no kayarda dani Allah ina office "
"baki da hankali shasha da basan ciwon kanta ba, to ki saita madubin motarki baya kinga abun mamaki useless girl kawai yakarasa mgnr yana jan tsaki tare da katse kiran ya gyara zamansa ...
aiko cikin sauri ta saita madubin motar mutuwar zaune tayi sakamakon 4eyes din da sukayi da akil ahankali ya dauke idanunsa acikin nata tunda ya tabbar data gansa cikin haka aka basu hannu suka dauke hanyar gra shi kuma ya dauki hanyar oshodi ,ikoyi zashi wani aiki amman ganin zeey da abbas yayi mugun daga masa hankali har yasashi juya sitiyarin motarsa da zumar komawa gida.
kiransa take amman yaki d'auka atakaice sai data masa miss cal 20 sannan ya dauka yace "meye kuma zaki dameni da kira ?
"dan girman allah akil kayi hakuri ba abinda kake tinani bane uhm daman kasan...
a tsawace ya katseta daman kasan uwar me "ai bazaki taba canzawa zainba , koda kuwa zanyi shekara dari banganki ba halinki na nan bazaki canza ba ,adduata Allah yasa baki goga min critical cutar da zata sabauta rayuwata ba, "bansa meyasa zuciyata tazabi yin mu'amula dake ba alhalin ke din karya ce, koma nace wulakantacciyar dabba.
"akil ni kakira da karya dabba?
"yes of course idan ke ba karya dabba bace mecece ke ?
"nace mecece ke ba dan jaka ki rasa wanda jarabarki zata garesa sai Abbas ,abbas tsohon me cutar kanjamo ne da cutar hanta, idan bakisani ba nagaya miki yau, sannan duk agege babu wanda zaki tambaya yace miki baisan abbas na d'auke da wad'an nan cuttuka ba ,amman har ki iya mu'amula dashi kai zeey kinyi hasarar rayuwarki wallahi nayi nadamar haduwata dake nayi danasani mu'amula ta dake ayi mace kamar jaka ita dai acita kowa zata iya bawa kanta "kai zeey kinyi hasara mara iyaka ....
tunda akil yashiga yi mata bayani yana sirfa mata zagi take furta kalmar "inna lillahi wa inna ilaihi rajiun wanda shine karo na farko da wani abu makamanci haka ya fito daga bakinta dan ta tsinci kainta cikin tashin hankali, bakinta na kirma gurin cewa "da gaske ne akil abinda kunnuwa yaji ka fada?"dan girman allah akil kace karya ne abinda ka fada yanzu ba gaskiya bane..
"ok kennan ma aikin gama yariga yagama ko?" ai daman karshen mata irinku kennan "ni wallahi bama tausayin kaina nake ba dan san oready kin zuzzubamin cututtuka da dama ajikina amman nafi tausayin mijinki da matarsa bayin Allah babu ruwansu .
"abdulkabir bai kasance mazinaci ba wallahi ,bansa yadda Allah ya hadasa da mace mazinaciya ba "wallahi zeey abinda kike aikatawa dabba ma bazaiyi ba ,ki dinga bin maza kamar wace take da bakin uwa ajikinta well to hell with you rayuwarki ce ni dai daga nan hospital na nufa nasoma tabbatar da lafiya jikina sannan na dawo naci ubanki la'ada waje ......
wayyohlly allah nah nashiga uku daidai lokacin da abbas yayi parking din motar cikin harabar free&joy hotel bai gama daidaita parking ba ta fito a gigice shima fitowa yayi tabishi da wani irin mugun kallo tana nuna sa da d'anyatsanta "ab...abba...sss wai kana da cutar aids da cutar I pertics C tayi maganar jikinta na kirrma?
"wani dan iskan ne yace miki haka?
"kai ne dai d'an iska tsinanne matsiyaci maci Aman kasan kana d'auke da wannan cutar ka dinga kusantata...?
"dakata malama banson kwabsi da iskanci kinji min wawiya mata "dana dinga kusantarki dole nayi miki?
"tmbyrki nake nace dole nayi miki kece da kanki kikawo min kanki kika min tallar kanki , well daman nima irinkice tasanya miki kinga idan nasaka miki kinga anyi 1-1 kenan ...
wayyyohlly Allah na amman ka kasheni abbas sai Allah yayi min bakar sakayya akanka, tsaki yaja tare "cewa muje muyi abinda ya kawomu dan wannan surutun naki babu abinda zaiyi sai 'bata mana lokaci "
"mujen din uwarka da ubanka shege dan iska d'an tasha macuci bazaka taba gamawa da duniya lafiya ba bani key'n motata ta fixge mukulin motarta a hannunsa tashige motar ta figeta aguje..
shi kuma ya tsaya yana dubanta yana murmushin mugunta aransa yace yanxu nasoma zu'bawa masu kwadayi irinku ,bani kad'ai zan mutu ba, kafin mutuwa ta riskeni sai na yad'awa mata masu kwadayi da jaraba irinku kamar yadda nima aka min...
da kafarsa ya taka ya fito daga cikin hotel din hannuwansa duka zube cikin aljihun wandonsa ya isa bakin titi yashiga danfo zuwa agege....
kai tsaye da zeey tabar hotel akil takira takirasa yafi sau dauri amman yaki d'auka daga karshe ta yanke shawarar zuwa gidansu tana zuwa ta iske motarsa a kofar gidansu wanda ya nuna mata yana cikin dan haka ta fito tana waige waige neman d'an aike ta hango wata matashiyar yarinya seeee tayiwa yarinyar ,ta juyo ta yafutota da hannu yarinyar ta karaso tana zuwa tace "plz did you know akil?
"yarinyar ta daga mata kai ala'mun tasanshi "plz help me cal him tal him he has visitor outside..
"ok yarinyar ta juya tashiga cikin gidan byn kamar minti goma sai ga yarinyar ta dawo "wai yace acewa kowaye baya nan "
shiru zeey tayi jikinta na tsuma cikin ranta take adduar "Allah yasa bayaje hospital ance masa yana da cutar ba shi yasa yaki fitowa ?
cike da rawar jiki "tace yarinyar ta wuce ita kuma takoma ta shiga cikin motarta ta zauna takasa barin gurin tsoron zuwa hospital take taji mugun labari akanta ..
"tsakanin minti talatin da barin yarinyar sai ga akil ya fito sanye da wasu kaya kai tsaye gaban motarta ya bude yashiga ya zauna...
"kai me zan gani matar ak ce fa ....
"yaushe zainba ta fara alaka da akil?
"tun batayi aure ba suke tare ai sun dade tare gasky idan ma haihuwa ce yaci ace sunyi inji cewar faisal..
inna lillahi wa inna ilaihi malik yashiga furtawa take kuma gumi yashiga karyo masa tabbas kennan zance da akil yagayawa ak yaki yarda wancan rana gsky ne.?
"idan ma karya ne ko gsky ne gashi yau kagani da idanunka yanzu haka idan yagadama sai yayi sex daita acikin motar..
" zaro ido dayan abokin yayi tare da d'aura hannu akai faysal yace "kasanta ne?
girza masa kai yayi" nasanta wallahi matar abokina ce shi kuma akil abokinmu ne akan yarinyar suka samu matsala da ak har ta kai ak ya yanke halakarsa dashi ashe gaske ne zeey ce kebinsa kamar yadda ya fada, nan take yashiga labartawa faysal abinda ya faru daga farko har karshe ..
"tab yayi kuskure sosai ai kamata yayi ya tsananta bincike akai bawai yaki yarda ba .
"ai baza'ka fahimta ba yarinyar ce take da kemewa a idanun mutane idan akace maka zata aika haka da aurenta wallahi bazaka yarda ba "koni dakace gaya min kayi wallahi bazan yarda ba, banda nagansu da idanuna, kalli fa har yanzu basu fito daga cikin motar ba..
faysal yace "wayasani ma
19, September 2025
Aisha Auwal
Wow