Showing 309001 words to 312000 words out of 420383 words

Chapter 104 - SAI KA AURENI DOLE BY AYSHA A BAGUDU.txt

duk da kukan datake yana tsaye akirjinsa ne sai lokacin sallar magrib ne ya bambareshi akanta ya mike ya daura towel ya dauke ta cak tmkr wata bby yayi bathroom daita yana tsokanarta data cika rangwanci da raki.

"ban san sanda za'a yi sex dake bakiyi kuka da kira suna ammi ko eiman da ummanki ba , ko bakinsa yanzu kin girma bane?

"wallahi babu wani girma a wannan fanni , kasan ni yarinyar ce amman sai kaki saka tausayi cikin lamarin kai ta gurta kmr kasamu babbar mace takarasa mgnr cike da shagwaba tana kuka shi km yana cuda mata baya

" gashi km ke yarinya ce babbar mace ba, sai dai ni gani nake kmr karfinmu daya dake," kema fa wannan kukan duk na gulma ne sai kingama jin dadinki sannan kixo kinawa mutune kukan rainin hankali , idan kina son na tausaya miki ki daina kuka .
"dan kukanki karamin karfin maxakuntata yake. "uhmm anki wayon sarkin wayo kawai, kawai kasamu yarinya karama kanata mata wayo sai na had'aka da ammi...

"zan so hk kinga daga nan zata san bata haifi lusarin "da" ba... yakarasa mgnr yana daukota daga cikin bathtube zuwa daki ya kwantar daita akan gado ta runtse idanunta gam tana sakin ajiyar zuciya yayinda tsigar jikinta suka dinga tashi suna mika tsaye sakamakon wani zazzafan zazzabi dataji yana tason ka mata ,daman km hk take da zarar zatayi zazzabi tsigar jikinta ke soma bata sign.
AK ya hawo gadon kusa daita ya zauna yana gyara mata gashinta daya barbaxo yana kokarin rufe mata ido ya tsura mata mayatattu idanunsa yana kallonta tana sauke ajiyar zuciya sama sama ..
"aransa yace kyau ne daita ciki da waje kullun ya kalleta kimarta da darajarta na dad'a karuwa acikin idanunsa. ga dai hanyar da iyayenta suka bi suka sameta, amman hkn bai hana mahaifiyarta inganta rayuwarta ba dabata tarbiya.wanda wasu ya'yan da aka samesu ta hanyar sunan ma bai zama lallai asamesu da kamalarta ba .
zuciyarsa ta sake samun natsuwa daita yana kallonta kaunarta da kishinta suna kara shiga jikinsa.

ahankali ya jingina bayansa da jikin gadon tare da daga kansa sama yana rufe mayatattu idanunsa yana addua cikin ranshi Allah yasa danshi kadai aka haliceta..

bawani bacci tai me tsayi ba ta farka tana yatsine fuska ak yakaraso da sauri gareta daman jiran tashinta yake .
a kallon da yayi mata yagane batada lfy da hankazari ya rikota zuwa jikinsa ya rungumeta yana tmbyrta batayi mgn ba amman temperature dinta ya sauya bakinsa ya kai daidai tsatin kunenta" tashi muje hospital doctor ya duba min lfyrki ,jikinki ya canza..

a dan firgice ta dago daga jikinsa ta kalleshi ya daga mata kai "yes you are not feeling fine taso muje, kwayar idanunta ta rausayar cikin nashi tana sake shigewa cikin jikinsa dumin jikinta na ratsashi dare yasoma shigowa yana kokarin tashinta ta mike da kanta ta nufi wardrobe ya rigata karasawa sbd yasan abinda zatayi .
doguwar rigar dataciro dazu ya dauko mata ya zira mata ya ciccibeta sukayi waje.
kai tsaye hospital ya nufa daita dubawan farko doctor tagane zazzabi ne me zafi ke son kamata, dan hk tai mata allura tare da rubuta mata magani suka dawo masaukinsu tasha mgani tayi bacci sosai, amman koda ya kalleta yanzu yagane ta bala'i jin jiki km yasan duk shine sila ,ya kira sunanta cikin sanyi muryarsa me kashemata ga'bobin jiki, bata amsa ba sai dai ta dago idanuta ta zube cikin nasa yayinda shi km ya rike kunnuwansa duk biyu yana dan juya mata kansa ,tagane sarai abinda yake nufi ta dan hararesa tana murmushi ya matso kusa daita sosai ta yadda har tana iya jiyo bugun zuciyarsa "am really very sorry my hrt beat .

"da akayi me abdul?
tai mgn cikin siririyar muryarta me sanyin dadi ..

"ni nasan abinda yasa nace kiyi hkr .

ya sake janyota jikinsa sosai yana shinshina wuyanta zuwa dukiyar fulaninta, yayinda hannuwansa ke yawo a ilahiri sansar jikinta "kiyi hkr ina takuraki dayawa ko?

ta girgiza masa kanta ala'mun a'a yayi shiru yana cigaba da shashshafata batare da yace komai ba, yasan yana takura din tun da shi kansa yasan lalurarsa me karfi ce, lalurace wanda yakamata ace yana saukewa mata biyu zuwa uku yake saukewa akan ita kadai..

"ya sake kwantar da muryarsa sosai yana narke mata ajiki ki kara hakuri da yanayina kinji matar albarka, "Allah yayi miki albarka keda ya'yan dazaki haifar min.

"su'adullahi yakira complete name dinta ina matukar sonki da bukatar yara daga gareki, "nima hk tabashi amsa tana lumshe fararen idanunata sbd yadda yake yawo da hannuwansa ajikinta yana kashe mata jiki ....

kwanata biyu kwance tana jinya wanda hkn ya hanashi fita ko nan da can yana makaleta daita yana jinyarta tare da bata kulawa ta musamman . musty ma yazo dubiya inda ya dingawa AK tsiya wai yazama mijin tace

"sai ka dai kace mijin kan tace in dai akan wannan kadarar ce yasa kace nazama mijinta tace naji na yarda km na amince ina adduar ma Allah yasa na zama bawanta karewarta ,"kai nifa akan matata babu abinda bazan iya yi ba, koda kuwa kamawa tai nabata raina .

murmushi musty yayi tare da cewa "dadina da gobe saurin zuwa kmr ba nan ka dinga wulakanta matar taka ba a idanun duniya kana cewa me zakayi daita koda kuwa mata duniya zasu kare ya saura daga kai sai ita ne baza ka bata aurenta ba ko ka manta da wannan lafazin naka?

ak yayi shr tare da sunkuyar da kanshi kasa ya kasa mgn bawai kunyar mgnr yaji ba, danasani abinda ya aikata a abaya yake a yanzu da musty ya tuna masa.
ganin yayi shr yaki cewa komai sai faman murza hannuta dake cikin nasa yake, yasa su'ad dake kwance ajikinsa tace "ai duk wannan abinda kaga yayi cikin sone ko mijina?
ak ya sake damkar tafin hannuta dake cikin nasa sosai yana murzawa ahankali tare da dage mata girasa daya yana waskewa.

"uhmm wato har anzo lokacin da zaki shigar masa ko ,lallai salon naku karshe ne, bari na tashi na gudu kar naji saukan duka suka sa dry gbdy har ak .

musty ya mike tsaye "to madam ni zan wuce Allah ya kara sauki.

"kai km tashi muje akwai mgnr da nake son muyi da kai.

"fatan ba shirme bane idan kasan shirme ne kabarni tare da matata nacigaba da bata kulawa.


musty ya marairaice murya kana yace "dan girman allah ka tashi muje yanzu zaka dawo makale mata kawai ..su'ad ta mike daga kwance datake ajikinsa yasami damar mikewa suka nufi hanyar fita.

tafiya suke ahankali har zuwa harabar hotel din inda motar musty ke pake ,musty ya jingina da jikin motarsa yayinda shi km AK ke tsaye yana fuskantarsa "ina sauraronka inji cewar ak .

"aboki daman akan zance eiman ne dan girman Allah ka tausaya amince kasanya baki cikin lamarin, ina mugu mugun kaunar yar'uwarka ,"nai maka alkwarin zan rike maka ita bisa amana zan bata kulawar data dace ,"ka tausayawa rayuwar abokinka kabashi auren kanwarka, "ni kaina me kulawa da eiman ne koda kuwa bana sonta..

ak yayi shr na tsawon minti goma yana sauraronsa sannan yace"shikenan naji Allah ya tabbatar da alkhari .

da sauri musty yakamo hannunsa cikin nasa "kenan ka amince? ak ya daga masa kai tare da cewa "yazanyi tunda ka nace "woww amman gsky naji dadi sosai wlh nan suka cigaba da hira suna tautaunawa atsakaninsu ta yadda manya zasu shiga cikin zance.

kimani satin biyu kenan da zuwansu kasar koria idan ak yasa su'ad tashirya cikin wasu haddaun kaya sai dai ta daura abaya a samansu,shima ya hade cikin kanana kaya wando da riga jeans blue black da riga kalar wando me dan ratsin fari ata wurin botiran gaban rigar da kwalar rigar sai flat shoe dake sanye da kafafunsa hannusa daure da agogon fata baki suka nufi gidan sir mahbub domin kai masa ziyara .

suna isa tafkaken bakin get din gidan ak ya ciro katin shiga cikn gida ya nuna securities din bakin get aka bude musu get din farko , hk ma na biyu atakaice sai da suka wuce get 4 sannan suka samu guri sukayi parking gbdy su'ad ta tsorace ta da ganin wannan tamfatsesen ginin me cike da ban tsoro, banci tare suke dashi da cewa zatayi siyar daita za'a yi cike da natsuwa ya fito daga cikin motar ya zagayo ya bude mata tare da riko tsintsiyar hannuta yasoma tafiya daita har suka bar harabar gidan zuwa bakin wani tafkeken glass wanda ake hango mutane a cikinsa kmr wani TV ,wanda hkn ya sake haifarwa da jin faduwar gaba aiko gabanta ya shiga dukan uku har AK ya fahimci tana cikin damuwa juyo yana kallonta sannan muryarsa can kasa yace "ki natsu man meye abun tsoro bayan gani tare dake?

batace komai ba illa matse hannunsa datai cikin tasa sosai suna nan tsaye har glass din kofar yagama screning dinsu sannan yasoma budewa ahankali har ya bude duka.
sai gasu acikin wani tamfatsesen falon me dauke da wsu haddun tuma tuman kujeru masu matukar kyau zagaye da hadaddun labulaye masu ruwan zinari yadda kalar labulayen suke ruwan zinari hk ma komai dake cikin falon yake.

tunda tashigo wannan hadadden falon gabanta ya tsananta faduwa wanda tarasa dalilin jin hk har sanda tasoma jiyo sautin muryoyi masu gidan cikin harshen tsadadden turancinsu suna musu barka da zuwa tare da nuna musu gurin zama gabanta bai daina faduwa ba .
ak ya janyo hannuta suka zauna atare yana amsawa .

wata sabuwar gaisuwa sukayi inda ak ke gabatarwa sir mahbub da matarsa madm shema su'ad amatsayin matarsa..

jin hk yasa su'ad dago fararen idanunta ahankali domin mika gaisuwarta garesu zaro idanu waje tai sakamakon arba datai da fuskar mutumin dake gabanta zaune yana murmushi lokaci daya shima fara'a ta dauke a idanunsa, gabansu ya bada rassssss daga sir mahbub din da matarsa da su'ad dake zaune tmkr an dasata .
madam shema tashiga kallon fuskar mijinta tana kallon fuskar su'ad hakika babu wani banbaci sai na shi nmj ne ita km mace kwayar idanunsu ne kawai ba iri daya ahankali madam shemah ta kawar da fuskarta zuwa kan AK "tace Masha Allah abdul gsky ka iya zabe mata daman akwai irin wad'an kyawawan matan a nigeria?

"murmushi AK yayi yana sake rike hannu su'ad gam cikin nasa yana massaging dinsu ahankali "gashi nan kuwa madam kingani, "kin dai ga matata ko akasar nan taku albarka.

madam shema tai dry "kai abdul banda cika baki fa ..

"wannan ya wuce ciki baki tunda ga zahiri nan kingani.

duk mgnr da ak da madam shema ke yi atsakaninsu sir mahbub da su'ad basu saka baki ba asalima basu san me suke fada ba suna can ga kallon juna ita su'ad fuskarshi take kallo tattare da alamomin tmby iri iri ,yayinda shi ma kwayar idanunta zuwa goshinta ke masa kama da wata fuskar amman ya manta inda yasanta.
ya kai hannusa ya dafe goshinsa sosai yana son tuna inda yasan fuskar amman ya kasa tunowa, ahankali ahankali yasoma jin kansa na jujjuya masa ya kasa dagowa har madam shema ta lura da yanayinsa .
ta dafa kafadarsa tana tmbyrsa ko lfy ya kasa cewa daita komai illa mikewa tsaye da yayi da kyar yana layi.
madam shemah tai saurin mikewa tsaye wannan karon tare da su'ad suka mike sai dai ita su'ad bata samu damar karasawa inda yake ba ba sabanin madam .
shema wacce ta riko hannunsa tana masa sannu tare da daukar ruwan robo ta bude da sauri ta tsiyaya masa cikin glass cup ta mika masa amman ya kasa amsa sbd har lokacin hannuwansa duka na dafe da goshinsa.
ak ma karasowa yayi yana tmbyrsa ko lfy ya da kyar ya iya daga masa hannu ,mdm shema naganin hk ta nufi dakinsa dashi suna barin falon su'ad ta sauke naunauyen ajiyar zuciya ta zauna jagwab tana runtse idanunta.

tun daga kan hanyarsu zuwa dakinsa take masa sannu har suka karasa ta zaunar dashi a kan doguwar kujera 3 seater tana sake tmbyrsa hannusa kawai ya iya daga mata yana sake dafe kanshi dayake jin yana masa wani irin juyawa kwalkwaluwarsa na craking son tuno wani abu.
ahankali ya zame ya kwanta ita km ta koma inda su AK suke yna fama da su'ad data nemi birkice masa sbd ganin fuskar sir mahbub "abdul ku zauna man kuna tsaye hk. wani lokacin hk yake tsitar kanshi kafin daga baya ya dawo normal.

"amman yakamata kuga doctor domin barinsa hk bai yi ba.

"doctor km abdul kaima idan akace maka kmr sir mahbub baya ganin doctor ai bazaka yarda ba...

yanzu hk na kira doctor dinsa zaizo yanzu.

falon ya dauki shr byn madam shemhah
tabada umarnin kawo musu abinci.

gabansu shake yake da abubuwan ciye ciye da nau'in kayan marmari daban daban na yayan itatuwa da nau'ika na abinci kala kala masu nagarta .
ma'aikatan gidan ne suka shiga kai kawo a falon na entertainment su AK har zuwa sanda suka gama jera komai suka kama gabansu duk wannan karamawar da'aka musu amman babu wanda yaci wani abu daga su'ad har ak kasa cin komai yai sai tautaunawa da suke da madam shema yayinda har wannan lokacin sir mahbub bai samu damar sake fitowa ba "madam shema ta matsa musu suci abinci a daidai lokacin da likitan sir mahbub yakaraso cikin sauri .

madam shemah ta mike tare suka nufi dakinsa tsawon minti talatin byn shigarsu suka sake fitowa tare tana masa godiya.

sannan ta dawo inda su ak ke zaune ta zauna tana musu sannu da zama"har yanzu bakuci komai ba ko nau'ika abincin namu ne basu muku bane a ku fadi wanda kuke so a dafa muku ?

"karki damu madam yanayin sir mahbub ne ya karyar mana da zuciya "yanzu dai ya yanayin jikin nasa?

"karku damu yama samu bacci nasan da zarar ya tashi zai dawo daidai, "takarasa mgnrta tana cewa gsy abdul matarka tayi matukar kama da me gida tmkr an tsaga kara.
ak yayi murmushi" nima hk nagani tun ranar farko dana soma daura idanuna akanshi .

"itama yanzu kamaninsu ne ya firgitata wanda yasa har kika ganta hk .

madam shemah ta numfasa tana sake karewa halitar jikin su'ad kallo tana jinjina kmrsu da me gidanta
tsawon lokaci suka dauka sunan zaune suna hira kafin daga baya sukayi mata sallama suka bar gidan..

mmn sudais ce

💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH


AY AZIZ

THE MIGHTY


page 70

tunda suka koma masaukinsu ta samu guri gefen bakin gado ta zauna tare da zabga uwar tagumi tana tunani abubuwa dayawa, kusan minti goma ta dauka zaune agurin tana cigaba da zurfafa tunanita hade da mamakin sansar kamaninta da mutumin da'aka kira da sir mahbub hakika kamaninsu dashi tabaci uwa uba km kamanin fuskar mahaifinta datake hangowa atattare dashi, ahankali ta mike tsaye zuciyarta na wani irin rawa tashiga kai kawo acikin dakin hannuwanta duka tsarkafe cikin juna.

gbdy ta kasa sukuni , ta kasa tsaye ta kasa zaune ta dinga zagaye dakin daga karshe ta sake fadawa saman gadon ta kwanta flat ruf da ciki tare da runtse idanunta .
daidai lokacin da AK ya fito daga bathroom kugunsa daure da farin towel iya cinyarsa..

kallonta yayi yaga gbdy yanayinta ya sauya, koma yace tunanita ya bar gangar jikinta cike da natsuwa yasoma kokarin karasawa zuwa inda take kwance yasanya hannunwasa duka ya birkitota tare da tsura mata mayatattu idanunsa yana kare mata kallo sannan ya kamota ya zaunar daita shima ya janyo karamar kujera ya zauna tare da kamo hannuta yana fuskantarta sosai.

bai ce daita komai ba sai dai ahankali taji yana murza tafin hannuta cikin nasa tsowon minti goma ya dauka zaune yana kallonta yana murza hannuta kana ya numfasa tare da kiran sunanta su'adullah....

ta dago fararen idanunta ahankali ta sanya cikin nasa batare da ta amsa ba ,sai idanun data kafe shi da shi.

"me yasa meki. ?

"meye damuwarki ?

"ko wani abu na damunki ne da yasa yanayinki ya dawo hk ?

yashiga jera mata tmbayoyin yana sake matsowa kusa daita har gwiwowinsu na gugan juna ..
sai ga fararen idanunta sun soma ciccikowa da ruwan hawaye kanshi yashiga girgiza mata .

"bance kimin kuka ba abinda ke damunki kadai na tmby.

muryarta na rawa "ni ni fuskar mutumin da mukaje gidansa ne ya tsaya min arai.

"ya miki kama da fuskar mahaifinki ko?

tayi saurin girgiza masa kai ala'mun eh tana kallon cikin kwayar idanunsa .

"ina hankalce dake tunda kika ganshi kika shiga damuwa ,amman ina son ki cirewa ranki wannan damuwar, dan ba mutumin da kike tunani bane kamace kawai ,"nima farkon ganina dashi nashiga rudu da tashin hankali daga baya nasan kamace kasancewar nasan duk wanda ya mutu baxai taba dawowa ba dan hk ki natsu ki kwantar da hankaliki..

hawaye ne suka shiga gangarowa bisa kuncinta ya kai hannunsa yana goge mata wasu na sake zubowa "kiyi hkr hrt beat ya kamo fuskarta da duka hannuwansa yana kallon cikin kwayar idanunya da suke fitar da ruwan hawaye " ki daina kukan maraici sbd kina dani, "ni din nan zan zamemiki uwa uba dangi komai na rayuwar duniya zan zamemiki abin alfaharinki, ki sawa ranki kina tare da komai naki ne ,"km baki rasa komai ba .

cike da matsanancin tausayawa ya dinga rarrashinta yana gayamata World's na soyayya masu sanyi da sanyaya zuciya har taji damuwarta ta kau .

ko gurin bacci ma yana makale daita yana zuba mata hira soyayya iri

Chapters

Related Ebooks
19, September 2025
Aisha Auwal

Wow

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login