Showing 87001 words to 90000 words out of 186303 words

Chapter 30 - DA CIWO A ZUCIYATA COMPLT BY SAJIDA.txt

09 Nov 2024

18793

dubansa daga kan mahaifinsa, wani irin abu na masa yawo a kwakwaluwa da zuciya


A nutse ya juyo yana fuskantar mahaifin nasa kamar yadda shima yake fuskantarsa ,
Da darajantawa irin ta d'a da mahaifi ya ce" Aba, Ni du ban gane abinda kake nufi ba, wace? Mene? Yaya?"


Murmushi mahaifin nasa ya yi bayan ya masa kallon ba dai zaka daina musawa ba ko?, Sai kuma ya dauke dubansa a hankali ya juyar wajen takardar dake gefensa ya dauko ya mika masa ya ce" Na jima da fada maka, ba fa zan ci gaba da saka hannu a harkar gidajen da ake haya ba, TAUFEEK its time da zaka tsaya ka zauna ka ga me zai fisheka, dan ka ga Ni Na fa ajiye kuma, kasuwa dai zan ci gaba da zuwa ko dan mutanena in ringa cenza yannayina nima ina jin dadi, ama du wasu kofofin dake kawo kudi na miko maka, kaine baba, kaine ya dace zuwa yanzu ka amshi komai dan Ni na gaji , kai in ba dan ban fara gannin yan jikokina ba ai da na jima da mayar da falon nan filin ball, ka je ka duba ka daidaita lamuranka na san ba zaka taba ajiye aikinka ba, sai dai kuma ka sani Ni ba iyayenka zan ba aikin nan ba, naka ne ka dai daidaita kanka kawai"


A hankali ya ninke takardun stil yana dan satar kallon mahaifinsa, sai dai kawar da zancen da ya yi shima ya fi masa alkhairi domin bai san me zancen ke nufi ba........


















๐Ÿฅน๐Ÿฅน๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿฅน๐Ÿฅน๐Ÿฅน๐Ÿฅน๐Ÿฅน


๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”โคโ€๐Ÿฉนโคโ€๐Ÿฉน๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”




*DA CIWO A ZUCIYATA*




๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”โคโ€๐Ÿฉนโคโ€๐Ÿฉน๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”


_MALLAKIN_


*SAJIDA NIJAR*


*FREE BOOK NE* 3๏ธโƒฃ2๏ธโƒฃ


*GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA*


1: Duk karyar kada


2: Yar mahaukaciya


3: Neman na kaina


4: Bani da zabi


5: Bak'a ce


6: Kutkale


7: Makauniya ce


8: Mage


9: Duk nisan jifa


10: Idan ka raina inda kake


11: Dutse


12: Alkalamin kadarata


13: Bani da zabi


14: Dakika Biyar


15:Wata kokowar


16: Aure yakin mata


17: Ni zan ladabi


18: Daga tafia daukar soja


*Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar*


Now


*Da CIWO A ZUCIYATA*






*Tallah, tallah, tallah*


*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*


_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_


Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicรฉ
Lait de nuit
Parfums dรฉsodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waษ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes


*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata


Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuษ“i wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ






Ya dan jima zaune sunna dan tataunawa kafin ya mike gannin har tara ta gota kuma ga ayyukan dake gabansa ya juya yana kokarin tafia Elhaji ya kirayi sunnansa yana kallonsa


Juyowa ya yi dan kiran yana masa ya shiga magana
Da kula ya ce" Shi rike kashi a ciki bashi da wani anfani, Ni kuwa nan da ka ganni bana tunanin in zan iya hakurin jure kallonka a wani yannayi na tsayin lokaci, idan har baka yi kokarin ganin ka samawa kanka mafita ba nine nan zan sama maka ita da yardar Ubangiji, ka ji da rigingimmunma ya isheka ba sai ya hadu da rikicin zuciya ba, mu wuni lafiya"


Tsakani da Allah a yadda ya zubawa abansa ido , ido rufe so yake ya gane inda ya dosa, sai dai sam bai bashi damar haka ba ya sake daure fuska ya cire kai daga dubansa , a dole ya fice yana ta tunanin me magangannun nan ke nufi? Fadanma da ya yi tunanin zai masa bai masa ba sai wasu yare gasunnan dai...., Ajiyar zuciya ya sauke kawai ya ci gaba da HULDODIN gabansa , a dole ranar bai je asibiti ba dan abubuwa sun masa yawa wuni ya yi yana aikin dukiyar mahaifinsa har yama ta yi sannan ya sake yin wanka ya saka sasaukan yadi mai ruwan madara tassss ya fito a nutse ya nufi Masallacin anguwar


Bayan an fito daga sallah ya samu kansa da sake gwada layinta, still dai yana a rufe...., Wani abu mai zafi ya tsaye masa a wuya, dan haka rai bace ya nufi ciki ya karasa bangaren Hajia dake turara turaran jiji a filin gidanta ya dogane da yannayin nan nasa mai kamewa sosai da tsari a lafuzansa ya ce" Dauko hijab dinki ki rakani"


Hajia ta dan zuba masa ido ta shiga duniyar tunani, ina suka nufa to? Sai dai tunawa da ta yi da ai mai kwanoni na gari ta je ta dauko hijabinta dogo irin wanda yake so tana sakawa ta zumbula ta shafa turarenta dan dure sannan ta dauko carbinta da wayarta ta fito ta karasa wajen motarsa ta bude ta shiga tana sakin murmushi ta ce" Ina muka yi magidanci ko gidan zoo?"


Bakin nata da ta ambaci zoo din ya kalla ya cire kai a ransa ya ayana' ai kecema zoo din , da daren nan dan mune aljannu zamu je gidan zoo mu yi me'


A bayane kuwa sai ya girgiza kai bai ce mata komai ba ya ringa tukinsa hankali kwonce har suka karaso anguwar


Baki Hajia ta washe ta kalle shi ta ce" Sai kace wajen Khausara zaka kawo Ni mu yi zumunci, Allah sarki Khausara yarinyar kirki shiru shiru abinta bata cewa komai, Allah ya nunan aurenta na tsumata na tsumumuwata na maka mata magungunan nan na yaran mata ta jiku iya jikuwa ta ringa zubar da........."


"Idan baki yi shiru ba kin san Allah zan sauke ki a tsakiyar titin nan na yi tafiyata, ke wai bakinki baya fadin magana mai dadi sai magangannu irin na gasunnan dai? Ki fa kiyayeni in ba haka ba ina kan bakana sai mun shige cikin samudawan nan na bace maki su dauka su tafi da ke kowama ya huta!" Ya fada a zafafe bayan ya taka birkin motar


Tsitttt Hajia ta yi tana kale kale, idan ba gizo gizo Bama idannuwanta ke maga a gefen cen ai taron samari ne bata gari da karnukansu, yanzu idan ya zubar da ita a nan ai shikenan ya tonawa mai kwanoni asiri, gwara ta yi shiru su je su dawo ita kam yau mai rabata da shi sai Allah


A nutse ya karasa kofar gidan ya tsayar da motar sannan ya sake fuskantar ta


Yanzun a tausashe kadan ya budi bakinsa ya sanar mata ainahin dalilin da ya da ya daukotama ya zo nan din da ita


Kallon da take masa kamar wani wanda ya aikata sabo


Da kyar ta iya budar baki bayan ta tabe ta wani cira kai ta ce" To da bata yi haka Bama sai na san yadda na yi da ita, da kai macuci ne Magidanci? Yanzu Khausararma ka cuta to waye zaka bari? Innalilahi wa inna ilaihi raj'une, dole ya ta gigice ta fita hayacinta, ka ce yanzun ba makiyinta sama da kai kawai?"


Kansa ya mayar ya jingina da kujerar ya lumshe manyan idannuwansa a hankali ya hadiye sawun dake makogwaronsa ya shiga tunanin anya ba ya tafka kuskure da ya zo da matar nan ba kuwa? Yanzun fa ya fada mata yana so ne kawai ta yiwa yarinyar cen fada komai ya wuce, ama ji abinda bakinta ke fada


"Kai, lah, buda ido kalli ikon Allah kamar khausara da kato?" Hajia ta fada tana jimko hannun TAUFEEK


Tsakani da Allah wani irin sarawa da kansa ya yi lokaci daya hadi da wani irin kamewa da kirjinsa ya yi masa bai san lokacin da ya bude idannuwansa ya zuba su a inda Hajia ta nuna masa


Lokaci daya ya sake zuba idannuwan nasa har Hajia ta fice bai sani ba


Yana nan zaune yana kallon dukawar da Khausar ta yi ta gaisar da Hajia da kuma shima wanda suke taren rage tsayinsa da ya yi yana sosa kai da abin ky din hannunsa yana ta sisine kai Hajia kuwa na magana har dai saurayin ya fice ya tafi sannan suka shige ciki ita da Khausar shi dai yana zaune idannuwansa a kafe a dokin kofar gidan


Bai san irin lokacin da Hajiar ta dauka a ciki ba, bai san me da me ta tafka masa ba, yana nan zaune a motar Ac na yi dan motar a kunne take Har Hajia ta fito Mama na biye da ita, KHausar kuwa dauke da kwano rufe ta karaso wajen motar gabanta na faduwa kanta a kasa ta bude bayan motar ta ajiye kwanon saman kujera a hankali ta dago dubanta ta saci kallon gaban, ai kam idannuwansu suka shige cikin junna, nata idannuwan da abin hawaye hawaye, nasa kuwa sun yi wani irin jajajir din da bata taษ“a ganninsu a haka ba sannan yana mata wani irin kallon da zata iya fasara shi kamar wanda ke jin haushinta , dan haka a hankali ta sinne kanta ta ja numfashi sannan ta rufe motar ta dawo ta shige gida bayan ta yiwa Hajia salama, Mama kuwa da Hajia a nanma sun dauki sama da minti biyar sunna zantawa kafin Hajia ta karaso ta bude tana kallon TAUFEEK ya gaisar da Mama muryarsa a cakude, maman ta dube shi da kula ta ce" Ashe shiriritar da yarinyar cen ta tafka ko? Ai zata hadu da Ni ne, ana katse zumunci ne dan kawai iya shege? Ka yi hakuri ka ji, in sha Allah zama ta nemeka ne ta baka hakuri!"


Shi dai bakinsa gaba daya ya masa wani irin nauyin da bai san dalili ba


Yana kallon Hajia ta dauko kwanon ta rungume a gabanta ta ce" Ka ga rashin sannin darajar koko, a baya ta dingile shi salon Ya zube na yi asara?, Ja mu je na bada maka maganin mugun ci ka sha ka raga min na sha nima"


Mama kam tana murmushi tana kallo ya tashi motar suka tafi sannan ta koma gidan


Ranta bace ta karasa dakin Khausar ta nemi waje ta zauna ta ce"








............ku taimaka ku yiwa sajidale solidarity๐Ÿ˜Œ๐Ÿ˜Œ, ga promotion din, sai na ji ku๐Ÿ˜”๐Ÿ˜”๐Ÿ˜”๐Ÿ˜”




*GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA*


1: Duk karyar kada


2: Yar mahaukaciya


3: Neman na kaina


4: Bani da zabi


5: Bak'a ce


6: Kutkale


7: Makauniya ce


8: Mage


9: Duk nisan jifa


10: Idan ka raina inda kake


11: Dutse


12: Alkalamin kadarata


13: Bani da zabi


14: Dakika Biyar


15:Wata kokowar


16: Aure yakin mata


17: Ni zan ladabi


18: Daga tafia daukar soja


*Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar*


๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”โคโ€๐Ÿฉนโคโ€๐Ÿฉน๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”




*DA CIWO A ZUCIYATA*




๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”โคโ€๐Ÿฉนโคโ€๐Ÿฉน๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”


_MALLAKIN_


*SAJIDA NIJAR*


*FREE BOOK NE* 3๏ธโƒฃ3๏ธโƒฃ


*GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA*


1: Duk karyar kada


2: Yar mahaukaciya


3: Neman na kaina


4: Bani da zabi


5: Bak'a ce


6: Kutkale


7: Makauniya ce


8: Mage


9: Duk nisan jifa


10: Idan ka raina inda kake


11: Dutse


12: Alkalamin kadarata


13: Bani da zabi


14: Dakika Biyar


15:Wata kokowar


16: Aure yakin mata


17: Ni zan ladabi


18: Daga tafia daukar soja


*Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar*


Now


*Da CIWO A ZUCIYATA*






*Tallah, tallah, tallah*


*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*


_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_


Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicรฉ
Lait de nuit
Parfums dรฉsodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waษ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes


*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata


Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuษ“i wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ


Ranta bace ta karasa dakin Khausar din ta dage labulen ta shiga ta zauna lokaci daya Khausar ta dago kanta daga dukewar da ta masa tana kallon Mama lokaci daya mama ta ce" akoy wani abu tsakaninki da TAUFEEK ne bayan zumunci da ya danganci soyaya ko makamancin ta?"


Da sauri Khausar ta kallo Mama tana zarro ido, lokaci daya ta girgiza kai ta ce" Kai , astagfrullah mama da Taufeek kuma?"


Mama ta dubeta da mamakin itama jin astagfarin da ta yi, sai kuma ta tabe baki ta ce" To me kennan? Me Hajia ke fadi haka? Ki karra daure masa fuska sosai ko me?, Bani haske mana na ji?"


Khausar ta sake lumshe idannuwanta wasu hawayen suka biyo su, a raunane ta ce" Mama, wai du tsakanina da TAUFEEK ace yana boye min wasu sirikansa? Yaya yake so na dubi alakarmu kennan? Ni na zata zumunci muke yi na gaskiya wanda ba karya a ciki, sai kawai na kama shi da wannan baban abin? Mama ya zamo min kamar wani bako, kar ki so ki ga yadda ake girmamashi a wajen aikin nan, baba da yaro, ashe shi din baban likita ne muke zaune ya rufeni? Mama ki duba ki gani menene bai sani ba nawa? Ni me nake boye masa ne?, Ni kam ba zan iya ci gaba da wani zumuncin da shi ba, dan na gama dauka cewar kallon shashasha yake min wace ban san ciwon kaina ba, in ba wannan ba a shekarun nan ai da ya kamanta sanar min wanene shi, Mama asibitin lafiya fa shine mai ita, baban likita ne har muฦ™amin inspector gareshi, me kennan? Mutumen da nake tunanin na fi kowa sanninsa sai na ga nice ban san waye shi ba? Me kuma ya rage?, Ai ya gama bankadar min da komai ko Mama?"
Ta karashe tana jin ciwon abin nan har cikin ranta,


Mama ta sauke ajiyar zuciya tana kawar da tunanin da ya darsu a ranta ta zauna da kyau tana fuskantarta ta ce" shine zaki yi fushi har haka?, Aikinsa ne fa ya zo masa a haka, bayan wannan din akoy wani abin da kike gannin bai kyauta maki ba da ya taba aikata maki?, Khausar sai nake gannin kin dauki abin nan da zafi, ke da kanki kin san a duniya yana mutuntaki ko? KHAUSAR a tunanina abin alfaharine, kina kallo ba dangin iya ba na Aba yake zumunci da ke, ke kadarama dan ya gane mutanen da basa maida hankali a makarantarku ne din ai ina ganin a kan dalili mai kyau yake tsaye ko?, Ke dinma kina da ladan hakan ko menene?, Khausar ki duba ki gani kina gama karatu kin shige babbar asibiti kin koyi aiki cikin jin dadi dan ke ake koyawa kuma ake ba albashi, kina gamawa gaki yau kece likita a asibitin nan wace da muna firar da wata bakuwar maman biyu sai da ta sake kallona tace lalle mun yi Sa'a, tana son numbarki dan in zata je ta ringa kiranki wai ai asibitin ka samu shigama sai ka dace da Sa'a? Haba Khausar, ke da zaki yi murna ki yi farin ciki ki taya shi da addu'a? TAUFEEK ne fa, yau kuma har ake jin kanku? Ai saima ya ga bakya farin ciki da kasantuwarsa haka ko? Ko kin fi ya kasance maki dai wannan mai shiriritar abokin naki da bai samu gama makaranta ba?, Haba yar gidan Aba ke da kanki??????"


Khausar ta sake sinne kanta ta gaza ba Mahaifiyarta amsa, zuciyyarta na tsintsinkewa tana jin kamar bata kyauta ba, tana kuma jin ai shine bai kyauta mata ba tunda yana tunanin ba zata iya rike sirinsa ba
haka Mama ta bata lokaci tana mata nasiha kan lamarin, har ta umarceta kan ta je ta bashi hakuri goben ta mayar da komai ba komai ba, su ci gaba da zumuncinsu har a ga yadda Allah ya yi, sannan suka tatauna kan bakon nan nata na yau, bako daga zuwa da maganar aure? Eh lalle an sanshi shi din mai sauki ne kan halayan yan gidansu, sai dai ai ba shi zai aurar da kansa na, harda cewa a yau sai ya hadu da Aba ya gaishe shi ya nuna masa yana so? Lalle ko bai zo da wasa ba da gasken yana so

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login